Chapter 61: Silver linings
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Muryarta cike da confidence tace
hello?
dan ba Yau ta Saba magana da Alhazan Nuwaira ba, Jin
arar yanke kiran immediately, yasa da mamaki ta ciro wayar daga kunnenta tana kallon screen
in, ta
urawa hoton Nuwaira dake kan screen
in idanu ta sha make up da attach tana zaune gaban mota da wata shirt blue, fingers
inta all 5 da ta ma kwalliyan black nails dogaye ta cika su da rings ta wani zaro harshe a selfie
in, kwata kwata kamar bata ha
a komai da musulmai ba , right above hoton kuma notifications ne na kiran da sugar daddy
in ya mammata har guda 4, swiping tayi zata bu
e lock
in wayar taga Nuwaira ta canza password ta
an tsaya jim kafin ta kalli hanyar stairs, dai dai lokacin Nuwaira ta hauro da plate na abinci a hannunta tana tauna wanda ke bakinta tace
Ni wai miye Mary ke miki a gidannan? Ina saboda Saif ne kuma zuciyarki ta mutu kin barwa yan uwan ubansa shi, ta fa
a tana sake kai another spoon of rice bakinta ta
araso ta zauna a kujera, sai a lokacin ta lura da wayarta da ke hannun Amira, ita dai Amira sai kallonta take, Nuwaira ta ajiye plate
in a gefen kujera tace
Whats up?
Ta fa
a tana kallon Amira da abinci a bakinta da ta dakata da taunawa Zuciyarta na wani irin azababben bugawa, wani tsautsayi ne ya aiketa barin wayarta anan? Ta tabbata zai kikkirata, ta banu kar dai ya kira Amira ta
aga, mi
a mata wayarta Amira tayi tana fa
Ana ta kiranki
Nuwaira ta saka hannu ta kar
a tana ha
iye abincin bakinta ba tare da ta gama taunawa ba tace
wani tsinannen ke kirana, ni fa jaraba ce bana so
ta fa
a tana satar kallon Amira to see her rection amma sai taga komawa ma tayi ta kwanta tana fa
Ki duba mana wani wai sugar daddy, ai har na
aga ya katse kiran hala shine wanda kike son auran ko wani ne daban?
Nuwaira da ke ta danna wayarta ta share goshinta tace
shi ne
to akan me ya kashe waya dan na
auka? ko bai san kina da Aminiya bane?
Shi kuwa yafi kowa sani, bai san ke bace da ba zai kashe ba ko da yake zai iya sani ma ya kashe kinsan yanzu haka ba kiran arziki ya min ba, ba na ce miki we
re not on the same page da shi ba akan cikin? Kullum cikin bura
uba muke da shi akan cikin, probably shiyasa da yaji muryarki ya kashe kinsan muryarki da tawa ba
aya ba na fiki babbar murya
Amira ta
an yi dariya tace
ai ni so nayi in ji dalilinsa na
in kar
ar cikin bayan ya zage ya kwashi harka dan rainin sense
Nuwaira ta janyo jakarta ta mayarda wayar ciki bayan ta saka a silent ta janyo plate
in abincin ta cigaba da ci tana fa
Ke ba fa shi da dalili, dalilinsa bai wuce baya so yayi ma matarsa kishiya ba kuma na fa
a miki yana da babbar
a kamar uwar da
ar sun shanye sa ke kamar ma tsoron uwar yake, shiyasa ni kuma na rantse sai na auresa in ga
wal uwar daka, ke ni fa da ba ma shi na so aura ba mijin yar wallahi na so aura sai kinga yadda ya ha
u over amma guy
in bashi da mutunci ji yake kamar ya kashe ni tsabar tsanata shiyasa na canza akala na bi wanda zai fishsheni
Amira ta dinga kallonta kafin tace
kina da grudges da
yar ne baki bani labari ba? Me ta miki da kike ta son shiga rayuwarta toh
Nuwaira ta harareta tace
Au wai ban fa
a miki yarinyar da muka ha
u a guess house
in Alhaji saminu ba ta kusa cire min gashin kai?
Amira na kallonta tace
Itace?
Eh mana itace,
To me ya kaita da aurenta?
Amira ta fa
a tana kallon Nuwaira, Nuwaira ta ja wani dogon tsaki,
to matan aure nawa ke harkar wai aka ce miki, dan bakya yi doesnt mean wasu basa yi, kuma lokacin bata yi aure ba daga baya ne tayi auren bata jima da yin auren ba ma it was all over social media, i
ll send u video
inta da mijin ta insta
But girl it wasnt that deep ba kema kin yaga mata fuska ba da Nails har station fa Alhaji saminun ya kaiku?
Bura
uba! amma bakya kishi na Amira, wata
yar shegiya ta min duka in tashi
aukar mataki kice its not that deep?
Ta miki duka ko kuka ma juna?
To itama ta auri ubana a inda ta gansa tunda ba mijine da ni ba, amma na kusa nayi mijin wato ubanta, ke mu bar maganar nan
ata min rai take
ta fa
a tana ajiye plate
in da ta cinye abincin ciki tass ta zaro tissue ta shiga goge hannunta da bakinta. Amira na daga kwance tace
Amma dai babannata ma kwarto ne, babban banza
Idan kika ce kwarto kin rage Amira yadda kika san maye, sai ma awajen harka zaki san asalin tantiri ne sai dai kinsan idan ta nan
angarenne babu wanda ya kaini tantiranci hajiya
Amira ta
yale da dariya tace
Shegiya muguwa
Nuwaira ma dariya tayi sosai tace
Baki fa
a da gatse ba Wallahi Allah ni kaina har tsoron muguntata nake
Amira na dariya tace
Wanda bai sanki ba bai more ba Nuwa, nto bani labari in details yadda nake baki malama dont go through corners
Nuwaira ta taso ta dawo kujeran da Amira take tana fa
yanzu kuwa
Sadiq na zaune a gefen gadonsa yana kallon sunrays kamar dai kullum, tunda yayi sallah yake zaune a wajen, ji kawai yake rayuwar ma ta ishe shi, he hate everybody including himself, tunani kala ke crossing mind
insa wanda rabinsa na Na
ima da Ahmad ne.
Turo
ofar
akinnasa da akayi bai saka ya ko kalli
ofar ba, har suka shigo cikin
akin, Senior doctor
in da ke gaba ya
an kalleta kafin ya
arasa cikin
akin, ya tsaya a gefen bed
in yace
Mr Sadiq
ko kallonsa bai yi ba, ya
anyi murmushi kafin without minding rashin amsawar tasa yace
your new doctor is here, she
ll be taking over ur case, say hi to Dr zahraah ibrahim
jin ko bi ta kansu bai yi ba ya sa doctor Zahrah dake tsaye a bayan doctor tana kallonsa ta
an zagayo ta gabansa tana kallon face
insa fuskarta ba yabo ba fallasa tace
Good morning Sadiq
aga idanunsa yayi da sauri ya kalleta jin accent
in da tayi anfani da shi wajen maganar, ya zuba mata idanu yana kallonta kamar yadda itama shi take kallo da manyan idanunta da suke nan farare
al babu ko
igon kwalli a cikinsu, bata da tsawo sosai amma kuma bata sahun gajeru sam infact zama a iya kiranta mai tsawo kawai dai ba can can ba, tana sanye da blouse cream colour sai tailored wando navy colour da tayi tucking blouse
in neatly a cikin wandon, a saman kayannata kuma fari
in doctors coat ne, ta
an na
e sleeve
in da hakan ke nuna silver watch dake
aure a fari
in tsintsiyar hannunta, for once kamar wanda idanunsa suka masa gizo gani yayi kamar Na
ima ce a tsaye a kansa cause from their body to their height to their voice its almost all the same, sai dai wannan tafi Na
ima haske sosai amma a idanunsa babu wacce zata fi Na
ima kyau, ta kai hannunta ta gyara soft grey jersey veil dake na
e a kanta da tayi pinning
inshi perfectly ya fito da asalin round fuskarta mai matu
ar kyau,
auke kansa yai ganin yadda take kallonsa da manyan idanunta haka kawai yaji bata masa ba cause she
s too confident he can see dat in her eyes, yadda ta
auki kanta with quite elegance yasa yaji he
s irritated at her haka kawai,
ya mayarda hankalinsa inda yake kallo ba tare da ya amsa gaisuwartata ba, wani guntun murmushi tayi da ya tsaya iya lips
inta ta kalli senior doctor
in shima murmushi ya mata kafin yace
best of luck doctor
ta gya
a masa kai a hankali, yana fa
in haka ya nufi
ofa ya fita, Zahraah ta bishi da kallo har ya janyo musu
ofa kafin without saying anything to sadiq ta
arasa gaban kujera dake can gefe a
akin kusa da book shelf ta janyo kujerar har gabansa ta ajiye few feets ka
ai away from gadon da yake zaune ta zauna tana ajiye notebook
in hannunta akan cinyarta tana kallonsa da Nazarinsa tace
So how
re u Sadiq
ku da bakwa wajen, dan ko kallonta bai yi ba kamar bai san da shi take magana ba, tayi shiru tana kallonsa, sai yanzu taga dalilin duka complaints
in da ake yi akansa tun zuwanta asibitin, a zuciyarta tayi wata murmushi, aikuwa inda taurin kai ne gidansa yazo duk taurin kansa ta fishi, taji da patients da suka fisa ma taurin kai basu girgizata ba duk da
ananun shekarunta.
Okay, baka son kayi min magana? To ni bari inyi maka, Sunana Dr zahraah Ibrahim, ni ce likitar da zata cigaba da kula da kai har Allah ya baka lafiya sadiq, i hope u
ll cooperate mu samu mu rabu da wuri, mind u its ur choice whether to speak or not, dan kaga i wont push but ull see me anan every morning har sai randa ka yanke shawarar kana so muyi magana, 1 thing i want from u is ur trust and i
ll get u out of here
Tayi shiru tana kallonsa waiting for him to response, amma shiru dan ko kallonta ma baiyi ba, tayi shiru ta zuba masa idanu kawai tana
an clicking pen
inta a jikin note book
in amma har sannan bai ce mata komai ba bai kuma sake kallonta ba tun kallon farko da ya mata, kusan minti 5 ya wuce tana zaune tana kallonsa shi kuma yana kallon wani wajen daban, jin har sannan tana nan bata tafi ba ya ya
ago idanunsa ya kalleta suka ha
a idanu ta
an masa murmushi kamar dai shirunnasa shi ya kawota dama ya
auke kansa yana mamakinta, ta wani zauna kamar stone tana kallonsa inda wasu ne da sun zama frustrated already sun
ara gaba abinsu, idan taurin kai take ji zai nuna mata ya fi ta taurin kai he wants to see yadda zata sa shi yayi magana idan ana dole, itama kallonsa kawai take same tunani ke yawo a zuciyarta, seems like taurin kansa ya wuce yadda aka bata labari but zata nuna masa ta fishi taurin kai.
Half an hour ya zo ya wuce tana zaune yana zaune babu wanda ya sake cewa uffan, occasionally yake satan kallonta kuma a ko wanne sai sun ha
a idanu, agogon hannunta ta kalla ganin its almost an hour ta mi
e tsaye tana smoothening jikin coat
inta tace
Alright Sadiq, enough for today sai na dawo gobe okay?
Bata jira amsarsa ba ta juya ta nufi
ofa, sai a lokacin ya juya ya bita da kallo har ta fita ta ja masa
ofar kafin ya sau
e ajiyar zuciya ya hau saman gadon da kyau ya kwanta ya lumshe idanunsa deep in thought. Muryarsa
asa
asa yace
Kun jini shiru am so sorry ina asibiti yau, har yanzu ma am posting this for u all from there, jiki da jini sai a slow, but Alhamdulillah, i had to type for u guys even if its not much, cause the amount of love for this book is massive wallahi, messages from left, right and center akan posting, ban samu daman editing ba cause am not too comfortable so pls cope with me thank u all
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah