← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 51 OF 72

Chapter 50: Hearts at war

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read

Tsabar gajiyar da tayi tun da suka baro wajen dinner kafin su iso gida tayi bacci, ta kwantar da kanta a jikin kujera ta lumshe idanunta, ganin baccinta take yi peacefully abinta ya ajiye waya ya zuba mata idanu kamar ya sami tv, she looks cute and innocent ko a cikin baccinta, ya jingina kansa da kujerar shima yana kallonta har sannan hannunta
aya na cikin nasa, bai yi
arin tashinta ba dan da so samu ne from here su wuce gidansu straight but its not possible, ji yake kamar goben ma yayi nisa a kai masa ita.
Motar na tsayawa cikin harabar gidan Ammi followed by motar sauran friends
inta da basu tsaya for after party
in ba driver
in ya bu
e ya sau
a a motar ya barsu su ka
ai, sai a lokacin ya kai
aya hannunsa thats free ya shafi gefen fuskarta, ta
an yamutsa fuska tana shirin gyara kwanciya, hannunsa ya
aura a fuskarta yana shafa kumatunta da thump
insa a hankali hakan ya sa ta
an bu
e idanunta dake cike da bacci tana kallonsa
Hey beautiful
ya fa
asa
asa, murmushi kawai ta masa tana
arin sake lumshe idanunta, ya
anyi murmushi shima yana kallonta yace
Ko mu tafi gidanmu kawai? Uhmm?
Sai a lokacin ta bu
e idanunta da kyau, ta dinga kallonsa kafin ta kalli inda suke ganin mota ce, ta juya ta kalli window ta ga ashe har sun iso gida, ta tashi zaune da sauri,
an dariya ka
an yayi yana kallonta, itama kallonsa tayi kafin a hankali muryarta haryanxu da bacci tace
Bansan mun iso ba, Goodnight!
Ta fa
a tana zare hannunta daga nasa ta kai hannun da niyyar bu
ofar motar, Hannunta da ta kai
ofar ya ri
o da sauri ta juyo tana kallonsa a shagwa
Not yet mana, not so fast saurin me kike?
Jira na fa suke mu shiga ciki
ta fa
a tana kallon friends
inta da ke wajen.
Matsowa kusa da ita yayi, voice
insa na dropping, edge of hunger da ke cikin voice
insa ya na saka heart
inta racing
Let them wait! Nima ive been waiting ai
ya fa
a yana saka yatsu biyu gefen fuskarta ya shafa a hankali. The touch was enough ya sa ta lumshe idanunta, ganin yadda ta lumshe idanunta ya sa ya
aura lips
insa a goshinta ya sumbata , Saurin bu
e idanunta tayi, ya janye bakinsa yana kallonta, idanunsa dark with desire, da hakan yasa ta ji she needs to leave motarnan yanzunnan.
aura hannunsa akan seat
in yana
an tapping a hankali, ganin abinda ya keyi ta kalleshi tace
zan iya tafiya yanzu toh?
Kallonta yayi, ganin yadda idanunsa har sun
an canza ya sa ta
auke kanta a hankali, wani kallo yake mata da ya sa duk jikinta yin la
asar, ya sa hannunsa ya zagayo waist
inta ya janyota jikinsa sosai, a tsorace yanzu kam take kallonsa yana kallon cikin idanunta da tuni baccin ciki ya kama gabansa yace
damn tradition lets just go home..cause this is torture!
Ita kam kallonsa kawai take dan wallahi bata gane inda ya dosa ba, amma duk da haka sai ta girgiza masa kai tana
arin fita a jikinsa hannunsa ya saka ya
ago fuskarta forcing her to look into his eyes, intensity
in da take gani a cikin idanunsa ya sa bata san sanda ta furta
Ahmad..
da muryarta da ta kusa ma
alewa ma, ya lumshe idanunsa ya bu
e kafin ya jingina kansa da kujera har sannan tana jikinsa yana kallonta yace
Say my name just like that!
Ya fa
a da wani lazy smile a kwance fuskrsa, dat looked dangerous to her.
Ganin yadda take ta kallonsa yace
ke kefa matata ce, do u know me hakan yake nufi?
Ganin ta gagara amsawa ya mi
e zaune da ita a jikinsa
It means any chance da na samu, i intend to remind u that ure my wife, and i
m ur husband, get used to it baby!
Yana gama fa
in haka before ta gama processing maganar ya
aura bakinsa a nata, the kiss was slow at first, he was gentle da ya sa ta lumshe idanunta bata san sanda ta sa hannu ta ri
e rigarsa ba tana gasping breath, hakan da tayi ya sa yayi loosing little self control da yake da shi yayi deepening kiss
in, hungrily ya koma kissing
inta da har ya sa sosai jikinta ke rawa, ya kai hannunsa bayan wuyanta holding her in place, tasting every bit of her mouth, gaba
aya duk wani duniya outside nasu yayi dissappearing, numfashinta taji yana hitching ta sake ri
e rigarsa da
arfi hawayen da ya cika idanunta ya gangaro, duk yadda tayi
arin pulling back he follows, yadda yake kissing
inta hungry yet tender all at once, ri
e head
inta yayi da hannu
aya,
ayan hannun ya fara lalube jikinta sai a lokacin ta yi
arfin halin fizge jikinta daga nasa, da yake he was reluctant da abinda yake hakan ya sa har ta iya janye jikinta, wani irin ajiyar zuciya ya sau
e a jere ya furta
ya Allah
can
asan ma
oshinsa kafin ya mayar da kansa jikin kujera ya runtse idanunsa, itama ajiyar zuciyar kawai take sau
ewa cause she
s breathless banda wani irin bugawa babu abinda zuciyarta keyi, ta
auke idanunta daga kansa tana kallon waje ganin ba kowa alamun duk sun shige sun barta ita ka
ai, bata san sanda ya taso daga jikin kujerar ba jinsa kawai tayi a jikinta ya
aura fuskarsa a gefen face
inta yana goga face
innasa a nata a hankali yace a cikin kunnenta
Idan kika
ara 1 minute a nan, u arent going in i promise u, i wont let u, gida kawai zamu tafi damn the tradition
Ni ka bar cewa haka bana so
Why not?
Ya fa
a yana kissing curve na jaw
inta,
m ur husband, i can say whatever
Dan Allah ka bari
ta fa
a muryarta
asa
asa
Hmmm
kawai yace yana janyewa ya zauna da kyau, ya
an shafa kansa yayi murmushi yana kallon yadda ta daburce yace
To jeki sai da safe
kallonshi tayi tace
ni bazan iya shiga ni ka
ai ba kuma sun tafi sun barni
Eh su ma sunsan ur husband needs u ne shiyasa suka tafi abinsu
ta
ata rai tana kallon
afafunta,
u know what, i love it when ure shy like dis, but dan Allah kar ki taho da shi gobe to my house
auke kanta tayi tana hana kanta murmushi, ya lalubo wayarsa ya danna kiran Yasmeen, tana
agawa jin ki
an wajen yasa yace
a can zaku kwana ne?
Fita tayi daga wajen tana fa
yanzu zamu dawo yaya
20minutes! I
m waiting for u a gida
daga haka ya katse wayar ya mayar da kansa ya jinginar yana tunanin yadda gobensu zai kasance dan baya tunani akwai wani abu mai kama da
aga
afa a dictionary
insa na gobe. Ita dai sai wasa kawai take da yatsunta dake kan gown
in jikinta, kusan 25 minutes sai ga su, suna isowa ganin motarsa a conpound suka zo suka
wasa, sai a lokacin ya kalleta itama kallonshi tayi kafin tace
Goodnight
ya lumshe mata idanunsa ya bu
asa
asa yace
Night beautiful
ta bu
e motar a hankali ta sau
a, Yasmeen da Rahama suka kalli juna ganin wai ashe har yanzu amarya bata shiga gida ba, ba su dai ce komai ba, yasmeen ta zaga side
insa ta
wasa ya sau
e glass
in yana kallonta yace
Uhmm?
Washe masa baki tayi tace
yaya ango
Take her in, kun bar min mata a tsaye
bata san sanda tayi dariya ba tana kallon rahama da ke tsaye tare da Ita ta
aya side
in, tace
oshey yaya, yanzu zamu shiga da ita in sha Allah
sai kuma ta
an sunkuya tayi
asa da murya tace
yaya wallahi ur wife is so beautiful, tun a Abuja nake kallonta, ga wani accent mai shegen da
i har son tana magana nake
murmushi ya mata yace
Toh sai da safe
ta
an mi
e tsaye ganin ba biye mata zaiyi ba tace
sai da safe
, ya gya
a mata kai daga haka ta zaga inda Rahama ke jiranta suka wuce cikin gidan da ita, binsu yayi da kallo kawai har suka shige ciki ya daina ganinsu kafin ya sau
a a motar ya koma drivers seat dan a jiki driver ya bar key
in, he needs to go home now dan dare yayi sosai duk da ya san shi da bacci yau sai wani ikon Allahn.
Ringing
in wayarta shi ya tashe ta daga baccin da take yi, ta mi
e zaune tana jin kanta na sara mata dan kwanan nan kwata kwata damuwa
r sadiq baya barinta samun baccin kirki, cikin duhun
akin ta lalubo wayarta ganin Number ne ke kiranta ta
auka ta kai kunne tayi sallama, shirun da taji ba amsa ya sa ta sau
e ajiyar zuciya dan she
s been expecting kiransa dama tuntuni.
Muryarsa taji da ke cracking, kamar kuka yake yace
Mama!
Ta sake sau
e ajiyar zuciya idanunta na cikowa fa hawaye tace
Sadiq, Sadiq
ina, how
re u my boy?
arin magana yake amma ya gagara, tana iya juyo ajiyar zuciyar da yake sau
ewa a jere a jere alamun kuka yake yi, sosai zuciyarta ke mata wani irin zafi jin kukannasa, gagara daurewa yayi ya fashe mata da wani irin kuka jikinsa har rawa yake, ya matse wayar a kunnensa yana kuka sosai.
Rufe idanunta tayi ta bu
e tana karanto masa addu
i a zuciyarta kafin softly tace
Sadiq
Sadiq stop crying dan Allah kana
aga min hankali, calm down and listen to me kana ji na?
Daga kwance da yake a
asan carpet
in wani
aki ya ha
e kansa da
afafunsa ya gya
a mata kai a hankali yana cigaba da sau
e ajiyar zuciya
Let her go kaji, haka Allah ya
addara sadiq ba rabonka bace, she was never meant for u, holding on will only destroy u kaji Sadiq
Nooo!
Ya fa
a da
arfi jikinsa na
aukar rawa kamar yadda muryarsa ke rawa sosai,
Mama zan mutu ne idan na barta Mama, u dont understand do u? I cant breath without her Mama, she is my everything, mama everything. Mama bikinsu is all over social media me yasa zata min haka mama, bata san irin son da nake mata bane?Bai kai ni sonta ba kinji na rantse miki Mama, wallahi bai kai ni sonta ba
ya fa
a wasu waves na tears
in n wanke fuskarsa.
Mama ta dafe
irjinta a hankali da take jin ya mata Nauyi, duk masifarta da ake gani a da yanzu babu shi dan Sadiq weakness
inta ne shi, tana sonshi fiye da duka yaranta ba
arya bane wannan, sai gashi shine jarabawanta,
Dan Allah sadiq ka dawo gida, kaji tausayina ka dawo gida Sadiq stop roaming around, ka daina torturing kanka its not ur fault, ka dawo gida dan Allah
Girgixa kansa ya hauyi violently, duk da ba ganinsa take ba ta cikin wayar, ya mi
e zaune ya jingina da katifar
akin kafin ya dafa katifar ya mi
e tsaye,
Bazan iya ba Mama, its killing me Mama yadda take murmushinta mama, she
s happy ko babu ni, dama ashe ba sona take ba, ta yaudare ni and ill have to make her pay
Kar ka lalata rayuwarka akan wata mace sadiq kai ka
ai nake da shi, ba kamar mimi bace da bata da kowa Sadiq u wont go scot free idan kayi anything stupid
Ah ah kina da Umar kina da Maryam wanda theyre more responsible than me, ni bani da anfani Mama Ni bazanyi farinciki ba Mama, bazan samu genuine love ba?Maybe im not meant dama in ta
a farinciki, ina ga Allah ya halicceni ni to be broken a duniya..
Sadiqqqq.. kar ka sake fa
an haka, kar kayi ma ubagijinka butulci kayi sa
o sadiq
ta fa
a tana fashewa da kukan da tuntuni take ri
ewa, ji take kamar ta janyo shi ta cikin wayar
Kai
ana ne sadiq, ina sonka sama da kowa, ure strong, and u
ll heal, all u have to do is come home kaji sadiq
ji kawai tayi
it ya katse wayar, ta ciro wayar a kunnenta tana kallo wasu hawayen na bin idanunta, dama tasan bazai saurareta ba ta riga ta sani. Shima yana kashe wayar ya dur
ushe akan guiwowinsa ya sa fuskarsa a tafin hannunsa yana sau
e ajiyar zuciya, kafin calmly ya bu
aramar wayar da ke hannunsa ya zare sim
in da ya gama wayar da shi ya kakkarya ya watsar a
asan
akin dan yasan she
s definitely telling yan sanda ya kira, ya mi
e ya hau kan
aramin katifar
akin ya kwanta amma ya gagara runtsawa dan duk rufe idanun da zaiyi hotunan bikinne kawai ke flashing a cikin idanunsa da yadda take ta murmushi ma wani ba shi ba.
Tunda ta kwanta a bed
akin da Ammi da kanka ta kaita, take juye juye, kowa yayi bacci probably, ta kalli yusrah dake bacci a gefenta dan su biyu ne ka
ai a
akin nan ma dan tace ma Ammi she cant sleep alone ne, ta zuba ma lamp
in gefen bed idanu da ke bada dim light, a duk sanda ta rufe idanunta she felt him again and again, ta kai hannu ta shafa lips
inta a hankali tana jin kamar his lips still lingers on hers, the way he refused to let her go, yadda yayi cupping fuskarta kamar ita ka
ai ce abinda matters a rayuwarsa a halin yanzu.
Pillow ta janyo ta rungume a
irjinta ta lumshe idanunta tana replaying memory
in, har a cikin kunnenta tana iya jiyo husky voice
insa da maganganun da ya dinga mata a motar, the more take tunawa the more wani kunya na rufe ta amma still murmushi ne a kwace a fuskarta, bata ta
a imagining haka yake ba mara kunya, tana ganinshi gentle ashe he could be that intense, and that demanding and husbandly.
Wajen
arfe 2 message
insa ya shigo wayarta, kamr jira take ta janyo wayar ta bu
Babyy
bata san sanda ta amsa masa ba da
Baki yi bacci ba?
Ya turo mata immediately, ta amsa masa itama da
yanzu na tashi
me ya tashe ki?
I eased my self, baka yi bacci ba?
Banyi ba
why?
Ta sake tura masa
kawai yace mata, tayi murmushi tana gyara kwanciyarta tace
why hmm?
Zaki sani ne
abinda kawai yace mata kenan tayi wani dariya tana jin wani nisha
i tace
ashe dama baka da kunya ban sani ba
sai da ya bu
e da few seconds kafin ya turo mata
miye ne shi?
Ta sake gyara kwanciyarta tace
okay baka sanshi ba?
ya turo mata,
toh shikenan
miye ne shi?
Ya sake tambayarta, emoji ta tura masa na kallon gefen ido kafin tace masa
nima bansani ba
Zaki sani tomorrow in sha Allah
aura hannunta a baki tana dariya tace
me zan sani?
Bai amsa mata ba kuma bayan taga ya bu
e kusan 2 minutes tace
toh sai da safe
sai a lokacin ya amsa mata wancan message
in nata da
what ure supposed to know
whats that?
Ta masa reply,
saurin me kike? Tomorrow is just few hours
Allah ya kaimu, kuma ni dai ba abinda zan sani, in kuma har akwai to kaima xaka sani ne
baisan sanda yayi dariya ba yace
me zan sani?
Ai baka fa
a min naka ba nima bazan fa
a maka nawa ba, kowa ya ri
e nasa
hm okay.
Kawai ya fa
a tace
sai da safe zan koma bacci
Okay, good night
night sleep tight
ta tura masa bata jira amsarsa ba ta kashe datar ta ta lumshe idanunta da addu
ar bacci a bakinta.
Washegari ba
a kai amarya ba sai yamma, bayan Ammi ta zaunar da ita da ahmad
in tare ta musu Nasiha sosai, dan ba
aramin shiga ranta Na
ima tayi ba, tun ganinta da ita a asibiti taji ta kwanta mata sai daga baya after an fara biki ta san ashe ita ce dai step daughter
in salma
in, but she didnt really mind yanzu dan sosai ta ga hankali uwa uba kunyar Na
ima a kwanan da suka yi a gidan, ga ta
aramar yarinya, in kuma ta tuno mahaifiyar yarinyar ma da suka ha
u da ita bata yi kama da mai matsala ba ga kuma irin son da Shi uban gayyar taga yana mata tuni ta ja ta jikinta ta mata duk abinda ya kamata ta mata a rannan, sannan ta musu nasiha sosai da addu
i na zama lafiya da abokiyar zamanta da dai sauransu. Gifts ma kala kala aka bata a gidan from family members
insa kafin a
auke ta a jerin motocin kai amarya a kaita har gidanta wato tampatsetsen gidan Ahmad dake ikoyi.
Direct part
inta aka wuce da ita bayan addu
i aka bu
e part
in nata tare da saka ta shiga da
afar dama dan tun daga gida aka saka ta alwala, duk abinda suke yi Amira na tsaye a jikin window
inta tana kallonsu duk da bata ga fuskar amarya ba since a lullu
e take, zuciyarta take jin kamar zai fito ta bakinta, tana kallo har suka shige da amarya part
inta, a zuciyarta tunani take gwara ma da basu fara kawo mata ita part ba bare su bata amanarta dan Wallahi suna shigowa sai sunyi da na sani, bare ma tun safe ta gar
ame part
inta.
Ko bayan watsewar abokan ango da
awayen Amarya, Amira na nan a tsaye still tana kallon compound
in kamar mayya, tana kallonsa har ya gama sallama da Nasir da shine last person da ya bar gidan bayan sun
anyi magana mai
an tsawo.
Ta zuba masa idanu tana kallonsa, wato duk kyau dinnan da ya zuba is for wata jaka wai Na
ima ba ita ba, ta share idanunta tana kallon part
in Na
iman tunda ta san can zaiyi amma ga mamakinta bayan wucewar Nasir gani tayi ya nufo part
inta straight ta dinga kallonsa har ya
ace ma ganinta can ta fara jin door bell, ta ha
e rai ta bar jikin window
in ta koma bakin gado ta zauna, dama ta riga ta fa
awa Mary to not open door for anyone, kusan minti 5 yana tsaye a
ofarta yana danna door bell time to time ganin bata da niyyar bu
ewa ya ciro wayarsa a aljihu yayi dialing lambarta, tana kallon wayar ta ja tsaki ta kau da kanta, ya kirata har sau 2 amma ta
auka, hakan ya sa ya juya ya nufi part
in Na
ima, jin ya bar kira kuma ya bar danna bell
in ta mi
e da Sauri ta koma jikin window tana kallonsa har ya bu
ofar part
in Na
ima ya shiga ya mayarda
ofar ya kulle, wani irin tiriri da zuciyarta ke mata ji taka kamar zata kama da wuta. Kusan 15 minutes tana tsaye tana kallon
ofar
uri, kafin ta juya da Sauri ta nufi
ofa ta sau
asa tare da bu
ofar part
inta ta fito ta nufi part
in Na
ima straight!
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 51 · 0% Book details