Chapter 6: A place called Home
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Tana fitowa daga terminal
in wani
umi ne ya mamayeta, duk da dare ne amma kamar rana, haske ne darr ko ina a filin jirgin, ta juya ta kalli ko ina, kowa is busy with what hes doing, gyara gyalenta tayi tana bin ko ina da kallo kamar mai neman wani abu.
Sanye da Abaya navy blue color, kanta yane da babban mayafin abayan ta hango Maminta, a tsaye just outside the terminal, Kyakkyawar fuskarta
auke da murmushi, duk wani murna da
oki da yadda ta tsara yanda
zatayi idan taga Mami sai duk suka yi evaporating.
a idon da sukayi ya sa Na'ima tahowa da sauri sai kuma ta sa gudu, shigewa jikin Mami tayi ta ma
aleta ta fashe da kuka, Mami tasa hannu tana shafa kanta a hankali har sai da tayi shiru kafin ta
ago ta daga jikinta tana
are mata kallo.
"Ke bakya girma ne?" Mami ta fa
a tana share mata hawayen fuskarta
Sake shigewa jikin Mami tayi ba tareda tayi magana sai
ajiyar zuciyar kuka da take sau
ewa a jikin Mami.
"Okay zamu kwana anan ne?" Mami ta fa
a tana dariya, haka ya saka Na'ima saketa tana dariyar itama idanunta ji
e da hawaye.
drivern Mami ne ya taya ta da luggage
inta har mota yana mata sannu da hanya, ita kam tana ma
ale jikin Mami har suka iso Gidan Mami dake Maitama.
Tunda suka iso Mami ke ta ina zata saka ina zata ajiye da ita, varieties of Nigerian Food babu wanda bata tarar ba, bayan tayi wanka a
akinta da Mami ta kaita a sama ta shirya ta sau
o tana jin wani farinciki marar misaltuwa despite the jetlag,
sai da suka ci abinci tare da Mami da ta tabbatar ta
ana duk abinda aka girka dominta, sannan suka dawo babban palour
in gidan suka zauna, abinda Na'ima ta manta ne ka
ai bata fa
a ma Mami ba, duk da matu
ar gajiyar dake tattare da ita, amma kewan Mami overcomed it, ita dai binta kawai take da kallo tana murmishi.
Na'ima ta
ago kanta daga fruit
in da take sha tana kallon Mami tace
"Mami banga Big Daddy ba"
"Sai yanzu zaki tambayeshi?" Mami ta fa
a tana harararta
Dariya tayi kamar ba ita ba tana zare fork
in da ta kai kankana bakinta
Mami tace " yayi tafiya but he
ll be returning tomorrow insha Allah"
"Allah ya kaimu" ta fa
a tana ajiye bowl
in kan center table, hamma tayi da mi
a da yasa Mami ta kalleta
"Ure tired, u should rest" gya
a ma Mami kai tayi dan tana bu
atar hutun.
Har
akinta Mami ta rakata sai da ta wanke bakinta ta dawo sannan ta zo ta haura gadon tana kallon Mami dake zaune gefen gadon, Mami ta gyara mata duvet tana fa
"Fauza da aryan sai dai su ganki da safe kamar daga sama they'll be so suprised"
Tana gyara kwanciyarta a kan lallausan zanin gadon tace
"wallahi kuwa, finally the'll get to see me ido da ido not on video calls"
Kashe mata wuta Mami tayi bayan ta sata tayi Addu'a, ta ja mata
ofarta.
Sai da ta fara duba twins
inta da sun jima da bacci a
akinsu, kafin ta wuce
akinta tana dialing number Big Daddy ganin missed calls
insa da bata lura da su ba tun
azu.
Washegari ko da Mami ta zo tashinta da asuba ta tarar har ta tashi tana ban
aki, haka yasa ta koma
akinta dan yin sallah.
Tana zaune akan sallaya Na'iman tayi sallama a hankali ta shigo
akinnata da hijab a jikinta da tayi sallah, ta zauna saman kujera tana lumshe idanunta, Mami dake azkar a hankali ta kalleta, azkar
in itama ta fara yi tana lumshe idanunta har suka gama kafin ta taso ta kwanta akan daddumar Mamin ta kwantar da kanta a
afafunta
" Good Morning Ma," shafa kanta tayi
"Morning sweetheart ya kika tashi?"
"Lfy Mami" ta fa
a tana lumshe idanunta, ganin bacci ne ya fara
arin
aukanta a haka yasa Mami na cigaba da shafa kanta tace
"Na'ima tashi ki hau kan gado ki kwanta"
e idanunta tayi kafin ta mi
e a hankali, zare hijab
in tayi ta haura gadon Mami ta kwanta, Mami ta bita da kallo tana jan chazbah
in hannunta, nan da nan bacci yayi awon gaba da ita.
arfe 11:00 dai-dai na safe ta bu
e idanunta a hankali tana kallon 2 cute twins da ke kan gadon dabb da ita suna kallonta, Namijin da yafi wayo ya kalli twin sister
insa dake kallon Na'iman kafin ya fa
a kan Na'iman kaman dama jira yake ta bu
e ido, ganin haka itama macen ta fa
a kansu suna
yala dariya,
"Wayyo, Aryan..,Fauza.., do u guys want to break my arm, baku ga kuna da nauyi ba"
Ta fa
a tana mi
ewa zaune da su a jikinta
"Anty Na'ima from the video call" Aryan ya fa
a yana ta
a hancinta, dariya tayi itama ta ta
a nashi hancin "Aryan from the video call" itama ta fa
a tana kwaikwayonsa.
yakewa sukayi da dariya, ta dinga kallonsu ganin yadda ma suka fi girma a zahiri akan yadda take ganinsu on video calls, they look like sun fi 4 years
in ma da suke, alhalin ko 4
inma basu
arasa cikawa ba, the last time da ta gansu they were 2.
Ganin Mami bata
akin yasa tace musu "ina Mami?"
ofa suka nuna mata a tare, tayi murmushi tana sau
a a gadon
"To kuzo ku rakani in yi wanka sai muje wajenta"
Tana ri
e da hannun kowannensu har
akinta, zaunar da su akan gadonta tayi,
ta kunna musu cocomelon a wayarta ta basu ta wuce toilet dan yin wanka, shes not yet done da unpacking saboda gajiyar da tayi jiya, da mamaki take kallon kayanta that are unpacked and well arranged a inda kowanne ya kamata ya zauna tayi murmushi ta
arasa ta shirya cikin jeans da t-shirt light blue, ta
aura hula a kanta kafin ta
arasa ta kar
e wayarta da suka nutsu suka bawa dukka hankalinsu.
Ganin zasu mata kuka ta
aga Fauza tana ri
e da hannun Aryan bayan ta soke wayar a aljihun wandonta, tace " Muje Mami"
A kitchen suka tarar da ita da masu aikinta, tana shiryawa big daddy abinci.
Mami ta kallesu duka "kin tashi?kar dai su suka tashe ki?
Tana dariya
ta
araso tana sau
e fauza a kan kujera a kitcen
in, suka gaisa da sabira kafin ta
araso tayi hugging Mami ka
an sannnan ta sake ta
"Me zan taya ki?"
Ta fa
a tana
aukan crispy spring rolls da Mami ke soyawa ta kai bakinta.
a mata matsamin Mami tayi tana murmushi "zo to ki
arasa soya wannan bari inji ko big Daddy sun iso?"
a tayi
ta cigaba, Mami ta dubi sabira dake wanke wanke tace
"Sabira in kin gama wanke-wanken ki taya ta ku shirya dining
in ill be right back"
daga haka ta fita a kitchen
in su Aryan suna biye da ita.
Sai da ta
arasa aikin da dama Mami ta kusa gamawa kafin ta shirya dining
in tsaf ta bar sabira da gyaran kitchen, ta wuce sama, a palourn sama ta iske Mami da su Aryan ta
araso tana tura baki
"Har kin gama?"
"Eh" ta amsa tana
auko wayarta, message
in daddy tayi replying kafin ta kalli Mami dake kallonta.
"Ke baki da atampa a kayanki ne?"
"Ko
aya" ta fa
a tana dariya
Itama Mami dariya tayi kafin ta mi
e tana kallonta
"muje ki shirya, big Daddy na hanya dan har Musa ya
aukosa ma a Airport, he's eager to meet his princess"
"To ba gashi na shirya ba "
Mami ta harareta tana wucewa
akinta ba tare da tace mata komai ba
ewa tayi tabi bayan Mami, akwati Mami ta janyo ta ajiye a kan gado ta bu
e tana kallon ciki, duka kayayyakin Na'iman ne da ta
inka mata, ta zaro wani less
inkin riga da skirt black colour ta ajiye mata da gyalenshi da takalmi
"Yi sauri ki shirya ban son shirme" Mami ta fa
a tana mayar da akwatin ta rufe.
aukan kayan tayi tana kallo, murmushi kwance a fuskarta, Mami ta juya ta fita ta koma falo, warware kayan tayi ta fara sakawa.
Ciff kayan ya mata kamar dai Mami ta gwada ta, ta tsaya tana kallon kanta a madubi ri
e da
ankwalin da ta kasa
aurawa, juyawa tayi da niyyar fita sai ga Mami ta shigo, Mami ta
araso tana kallon yadda kayan ya mata kyau sosai a
aramin jikinta.
Tana ri
e da
ankwalin ta marairaice tana kallon Mami
"What do i even do with dis?"
Hararanta Mami tayi, ta
araso ta kar
ankwalin sannan ta zaunar da ita a kan dresser tana kallon coiled gashinta da ta kame shi, kwalli ta fara saka mata a idanunta wanda da
yar ma aka saka kwallin saboda yadda take
yafta idanunta, kafin ta
aura mata
ankwalin ta bu
e drawer ta
auko simple gold
ankunne ta saka mata harda siririn necklace.
Ta kalleta ta cikin madubin
"To ko ke fa?"
Murmushi tayi, ta mi
e ta dau
o gyalenta ta yafa ta saka flat shoes
in tana kallon Mami da ke ta binta da ido duk inda tayi.
"Ki same ni a falo," Mami ta fa
a tana juyawa ta fita a
akin, wayarta da ta ajiye gaban mirror da zata saka kayan ta
auka tayi selfie mai kyau.
Sadiq ta tura ma da taga yana online with the caption
"feeling cute, feeling home, guess whos blending in already"
A take ya mata reply, murmushi tayi tana kashe datan ta bayan ta karanta reply
in nasa
"u didn't just blend in.... U stole the whole show,.. u look stunning"
Falo ta fito,
ganin basa falon ya sa ta sau
asa da sauri almost running jin Muryar big Daddy da twins a
asan, yana ganinta ya bu
e mata hannunsa yana murmushi ganin how pretty she looks da gudu ta shige jikinsa ta
ameshi tana dariya, apart from being mijin mamanta he's her favourite uncle tun kafin suyi aure da Mami, kamar yanda yake favourite cousin
in Mami tun da can, yana shafa kanta yace
"Ya naga ba kya
ara auki sai tsawo Na'ima, are u sure u don't dodge rice over there"
Dariya tayi tana
agowa daga jikinsa
"Ina wuni big Daddy and welcome"
Amsawa yayi yana kallon Mami dake ta murmushi tana kallonsu.
Da daddare bayan dinner, Big Daddy ya wuce sama, Mami tana kallonta tace
"Kinsan fa
ila?"
Na'ima ta
ago daga wayanta ta kalli Mami
ilan uncle Aminu?"
"Eh ita, aurenta is in a week, gobe zamuje gidansu maybe ill leave u there, cause tun kafin kizo take ta ro
ona she wants u to be her bridesmade, already jibi za'a fara events
inma, zaku kaita lagos"
Tashi zaune da kyau tayi
"fr?"
Mami ta kalleta bata ce mata komai ba
Tashi tayi ta dawo kusa da Mami, tana kwa
e fuska
"Ni dai bazaki barni a can ba sai dai muje mu dawo"
Hararanta Mami tayi tana mi
ewa ta nufi s
ama
"Idan na kaiki nabar ki a can ki dawo, da nace ma bazaki Lagos
in ba kai amarya amma yanzu na fasa, idan baki saba da y
an uwanki yanzu ba sai yaushe?"
Bin Mami tayi da kallo har ta haura kafin ta tura baki ta mi
e itama ta wuce
akinta.
Washegari kamar yadda Mami tace after breakfast tare suka fita da ita zuwa gidan uncle Aminu wanda shima cousin
in Mami
inne.
Sosai suke ta jan Na'ima a jiki musamman fa
ila da ta jata
aki tana fa
a mata yadda shirye shiryen biki yake tafiya, gidan akwai mutane sosai wanda duk yawanci yan uwa ne dan har an fara zuwa biki, already Gobe za'ayi traditional kamu da sakun lalle, jibi kuma
aurin aure sai kuma dinner da zasuyi a Lagos bayan an kai amarya.
" look ull have to help me" fadila ta fa
a tana kallonta a marairaice
"Ill do my best" Na'ima ta fa
a tana dariya ganin how serious fa
ila seems, duk
awayenta da ke
akin suma dariya kawai sukeyi.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota