Chapter 1
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fractured reflections
7:00am na safiya kamar yadda agogon dakin nata ya nuna, a hankali ta rintse idanunta daga cikin bargon da take kwance tana tana
ara gyara kwanciyarta forcing herself to go back to sleep, tun da tayi sallar asuba take kwance amma baccin ya
i zuwa, daga inda take kwance tana iya jiyo muryarsa sama-sama duk da bata gane me yake cewa, amma tatsuniyar gizo ba ta wuce ta k
window din dakinta ta k
urawa ido yadda iskar sanyin safiyar yake ka
a labulayen a hankali, Jin ta gagara baccin yasa ta mik
e zaune a hankali, k
afafunta ta sauke a hankali kan cold wooden floor din ta Mik
e tsaye kafin ta zura k
afar cikin pair of bedroom slippers da yake gefen gadon nata, walking slowly ta bude
ofar bedroom
inta ta fito tana tafiya a hankali kamar marar laka a jiki, home office d
insa da ta gani a bude yasa ta k
ara phase dinta tana sauk
a downstairs,
tun kafin ta k
arasa take Jin k
amshin K
wai alamun the lady of the house ta tashi Kenan, kitchen din ta k
arasa walking slowly, a dai-dai k
ofar ta tsaya tana kallon stepmum din tata distracting her self kamar ko Wace rana, kamar bata san wani hali mijinnata Ke ciki ba, k
arasowa tayi tana murmuring
Good morning
Mummy ta d
ago da murmushi a fuskarta Tana kashe gas din ba tare da ta bari sun had
a ido ba
Morning baby, ya kika tashi?
Shiru bata amsa ba, to me zata ce? ban yi bacci isashshe ba cause of how ur husband has been stumbling the house at 2:00 am? Ko kuma arguments dinku cikin dare da baya bari) na in runtsa, ajiyar zuciya ta sauk
e tana d
aukan well cleaned cup a cikin shelf ta tsiyayi coffee kafin a hankali tace
Fine
plate da mummy ta zuba mata soyayyen
wai da toast ta ajiye a gabanta tana Kallonta, ganin yadda take ta juya cokali a cikin coffee d
in lost in her thoughts, it has been long she stopped believing in peace, it
s something that doesn
t exist in her dictionary.
Babanki bai tashi daga bacci ba
mummy ta fada Tana zama a breakfast bar dake kitchen din
Ina ga Yau baya jin dadi ne
ba ta amsa ba ta cigaba da juya shayin da take yi, ko Yanzu da zata sauk
o ta ganshi a zaune a home office d
insa ya k
urawa agogo idanunsa masu kyau da suke sirke da maye,
ta san lafiyarsa k
alau so bata da abin fad
a, ta sa San abu ne da daga ita har mummy basu da ikon canza Shi so she simply don
t want to talk about it, ganin ta tsurawa shayin idanu ya sa mummy bude baki da niyyar magana amma kafin ma ta Kai ga furta abin datayi niyya NA
EEMA ta mik
e tsaye
m going for a walk
Kallonta mummy tayi kafin ta ce
Bai yi sassafe ba baby? Are u sure?
I need some Air, I
ll be fine
ta fad
a tana d
aukan jacket d
inta ta d
aura Akan soft riga da wandon baccinta Tana gyara rolling din soft mayafin kanta,
sanyin da ake yi yana shiga har cikin k
ashinta, the winter air was crisp, biting at her cheeks, hannu ta sa ya sake gyara zaman mayafinta around her neck, bata son sanyi amma wannan shine kad
ai damarta
a tunani, tunanin rayuwarta, she just want to clear her mind, guess sanyin is the price she
ll have to pay for that!
Takalman booth din da Ke k
afafunta Yana nitsewa cikin dusar k
ara, walking down maplewood avenue, the quite suburban street zagaye da fararen qanqara, yadda dogayen bishiyun wajen suka bata hanya a tsakiyansu Gwanin sha
awa amma sam hankalinta ba akansu yake ba, ba wai fa ta San Ina take zuwa bane, kawai dai tafiyar take so tayi, she wished mami ta tafi da ita Nigeria, she wished lokacin da aurensu ya k
are da mahaifinta she fought for her custody, she wished ta gudu da ita Nigeria, she can vividly remember duk abubuwan da suka faru lokacin duk da bazata wuce shekaru 12 ba a lokacin, yadda yake dawowa a buge ko wani dare, ihunsa da fad
ansu da mami a kowani dare, sometimes wounds d
in da take gani a jikin Mami da safe
, a hankali take wuce sauran mutanen da suka yi sammako suma ko wanne da mayafi da manyan rigunan sanyi ba tare da tayi magana da ko mutum daya a cikin su ba.
Dakata wa tayi tana kallon bridge din that cross over the creek. Gurin shine wajen zuwanta a ranaku Irin wadannan, a hankali ta k
arasa ta tsaya tare da Zura dukka hannayenta cikin aljihun jacket dinta, ta kurawa ruwan ido yadda yake gudunsa a hankali, duk ranakun da ba makaranta wato weekends ta kan Samu kanta a nan ne tana kallon ruwan da kokarin manta abubuwa da yawa har sai lokacin da take da yak
inin mahaifin nata ya fita, bazata iya had
a ido da Shi ba, he
s her first love, her daddy, it hurts her Idan ta tuna cewa the first man she ever loved choose a bottle over her, bai barta ba tsawon rayuwarta Yana tare da ita amma she still feels empty, she feel abandoned, dafa hannunta tayi Akan old wooden bridge din Tana cigaba da kallon ruwan
kamar daga sama ta ji motsi a bayanta cike da mamaki ta juya, Yau shine karo
a farko da ta taba haduwa da wani a wajen nan it had always been her secret place,inda takan zo ta manta da duka damuwanta, a hankali ta juyo ta zuba masa idanunta da suka yi sanyi kalau tana kallon yanda ya jingina da railings din bridge din ya zuba ma kogin da sanyin kankara ya kwanta a samansu idanunsa, sanyin iskar kankara na fita ta bakinsa ta yake d
an hura iska kad
an-kad
an, hannayensa duka biyu zube cikin aljihunsa, tana iya hango hoodie din dake k
arshin thick jacket dake jikinsa, dakatawa tayi Tana kallonsa zuciyarta na fad
a mata ta bar masa wajen, dai-dai lokacin da shima ya janye idanunsa daga abinda yake kallo ya dawo da su kanta da Alama bai San da ita a wajen ba dan Tana iya hango mamaki a kwance a fuskarsa kamar yadda yake rubuce a tata fuskar, da sauri da juya da niyyar barin wajen
U come here often?
ta jiyo muryarsa da ta dishe saboda sanyi da alama bai cika son magana ba, ko bai saba da yawan magana ba. Dakatawa tayi kafin a hankali ta juyo baby face dinta dake zagaye da neat scarve dinta ya zuba ma idanu, itama Shi take kallo duk da his face was expressionless, he
s older maybe in his late thirties, bakin gashin kansa a kwance ya zagayo zuwa sajenshi, brown eye balls inshi Yana kallonta kamar mai karantar yanayinta
ta fada da sauri tana dauke idanunta daga cikin nasa
I just needed space
ta fada Tana sake dago kanta ta kalleshi da son tantance shin wani yare ne Shi, har yanzu ita yake kallo kafin ya gyada kanshi a hankali tare da mayar da kanshi Yana kallon ruwan ba tare da ya sake magana ba,
Babu hayaniya its peaceful here
ya fada a hankali more like to himself, da mamaki take kallonsa Jin Yayi hausa dan duk a yarukan da ta bashi babu hausa a ciki, a hankali ta karasa inda yake da jingina da railings din itama Tana kallon abinda yake kallo, duk da bai tambaye ta ba amma cike da yarinta tace
Nafi son nan, ni bana son gida it
s loud, alot of
.. figh..ting
Ta fada a rarrabe, bai amsa ba, sai ma gyara tsayuwarsa da Yayi Yana cigaba da kallon, sai can kuma ya dan kalleta ganin yadda ta kafe wajen da idanunta masu kyau he could see how young she
s yace
U live nearby?
Gyada Kai tayi a hankali
Ba nisa Sosai daga nan just few blocks
sai kuma ta dan yi shiru kamar mai tunanin abinda ta fada, murmushi kawai Yayi,
Bakyason mutane kenan, ba don su kika fito ba kenan?
Da sauri nace
No, Meyasa Zan fito saboda su?
Bai amsa ba sai itama tayi shiru, Yau ne karo na farko da taji free, talking to a stranger, Wanda bata sani ba amma a Zuciyanta tana so ya cigaba da magana, mikewa tayi tsaye da kyau
Zan tafi gida
ta fada ba tareda jiran amsarsa ba ta juya da niyyar barin wajen, mikewa shima Yayi Yana kallon ta
Of course, where are u headed?
Ya tambaya yana gyara tsayuwarsa,
Ba nisa just down there
ta fada Tana nuna nasa hanyar da yatsa,
Muje
ya fada tare da fara tafiya a hankali,
sai da ta d
an tsaya kafin a hankali tabi bayansa muryarta k
asa k
asa tace
Tnxs
A jere suke tafiya a hankali ba tare da kowa yace komai ba, she can only see how small she
s a kusa da Shi, sanyin safiyar
a cigaba da kad
a wa a hankali, a dai dai kofar gidansu ta dakata tare da nuna masa gidan tace
Nan ne gidanmu
tsayawa Yayi shima Yana kallon gidan kafin yace
Okay
har ta juya sai kuma ta juyo a hankali tace
Nagode, for walking me home
Alright, take care stranger!
Ya fada Yana kallonta as if hoping she
ll tell him her name, bata ce komai ba Hakan ya sa ya juya a hankali, kasa shiga cikin gidan tayi Tana kallonsa har sai da ya bace ma ganinta, sai sannan ta nufi cikin gidan tsayawa tayi ta zare boots dinta da jacket tayi hanging a entry way din Tana kallon window kamar Wanda zata sake ganin dog
n stranger din da bata san sunansa ba, Tana iya dan hango bridge din duk da ba Sosai ba, fuskarta ta manna a glass din tayi shiru, bata san Shi ba bai santa ba, batasan sunanshi ba bai San nata ba, but yet she feel they
re connected!
#Maimoon 09041426598
https://chat.whatsapp.com/IDY0v7LPbb7CNLwWi5idWE
[8/14, 11:22 PM] Maimoo 3: RU
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Maimunah Abdallah (maimoon)
YOTA