← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 21 OF 72

Chapter 20: If this is Love

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read

Wani irin ajiyar zuciya Sadiq ya sau
e daga
ayan
angaren jin Muryarta
eema
ya fa
a can
asan ma
oshinsa, if shes not mistaken ji tayi ma kamar muryarsa na breaking,
ta amsa wasu hawayen na sake gangaro mata da bata san dalilinsu ba, the only thing da ta sani shine she
s not ready for ko wani irin ala
a wacce ta wuce wanda ke tsakaninsu tun farko da sa
iq.shes not ready for this, Shiru ne ya gitta tsakaninsu ba wanda yace komai for seconds kafin yayi breaking silence
in, a hankali yake magana
i thought idan kika ganni ull be happy, na
auka zaki yi farinciki, i wanted to suprise u but i ended up hurting u which was not my intention, amma dan Allah ina so ki fa
a min me na miki? Miye laifina da yasa kika
i saurarata all these days, Ni
eema i was going nuts, bansan ya zan miki misali ba, dont do that again pls
shiru ya
anyi na wasu sakanni kafin ya cigaba
banso nayi proposing haka ba Ni
eema i wanted to make it beautiful da zaki tuna har abada but bani da yadda zanyi, Ni
eema ina sonki, Na rantse miki bazan iya rayuwa babu ke ba, ya zanyi?
Ya tambaya a hankali muryarsa na karyewa, bayan hannunta ta sa ta share hawayen fuskarta, to ita me xata ce? Ce masa zatayi a matsayin aboki kawai ta
auke sa mafi kusanci da ita? Idan ta masa haka ta masa adalci kuwa? But still idan ta kar
i soyayyarsa ta ma kanta adalci? dan tabbass bata shirya ma all this drama yanzu ba, akwai tarin tambayoyi da take so ya amsa mata amma ta kasa bu
e bakinta ta furtasu
kinyi shiru pls kice wani abu mana
ya katse mata shirun da tayi da muryarsa, ajiyar xuciya ta sau
e ta kasa magana
are u crying?
Ya tambaya almost immediately, ta kasa magana sai ma wasu hawayen da suka sake gangaro mata,
eema?
Cikin
aramar muryarta tace
kuka kike yi? Kema Bakya so na koh?
da sauri ta girgiza masa kai kamar yana gabanta,
ki bu
e bakinki ki min magana pls, u dont know what ignoring me does to me wallahi Ni
eema
Shiru ta masa ta
i magana
eema bance ki so ni dole ba, u dont have to love me back am not asking for that, amma ni ki barni in so ki pls allow me to love you, Ni
eema
sheshshe
ar kukanta ya sa ya dakata da maganar da yake
arin fa
a yayi shiru ya kasa cigaba kuma ya kasa bata ha
uri, sun kai few minutes a haka a hankali yace
baki yarda da ni ba koh? Look Ban kira dan na saka ki kuka ba Ni
eema, i just needed u to believe me, thats all
i believe you, na yarda da kai sadiq, and i missed you
ta fa
a a hankali
meyasa kayi ghosting
ina? Bana iya kiranka baka replying messages
inka i was afraid bayan kasan kai ka
ai nake da shi da zan fa
a ma komai nawa?
Shiru yayi da har sai da ta duba kiran taga yana kan wayar
zan iya zuwa na ganki gobe?
Gya
a masa kai tayi kamar yana gabanta kafin a hankali tace
bai sake cewa komai ba yayi shiru, itama shirun tayi tana kallon bedside lamp na
akinta dake bada dim light,
sai da safe
ta fa
a tana katse shirun nasu,
kar ki kashe kiyi baccinki i want to listen to u sleep,
an dariya ka
an tayi tana gyara kwanciyarta
are u for real?
eh mana, kin raina irin son da nake miki koh Ni
eema, baki san yadda kika
aga min hankali ba these days koh? Yau da na samu kika
aga wayata ai am never letting go
dariya tayi amma ta gagara cewa komai cause ita wannan hirar feels awkward a wajenta ba haka suka saba magana da sadiq
inta ba, can ganin da gaske yake ba zai kashe wayar ba ya sata fa
Sai da safe kaima kayi bacci, am hanging up now
kashe kiran tayi tana murmushi ba tare da ta jira ya
arasa ba, ta lumshe idanunta, amma ta gagara bacci, ta rasa ya zatayi da bu
atar sadiq, bu
e idanunta tayi tuna yace zai zo gobe, to ina zaizo? Ai bai san address
in gidan Fa
eela ba kuma bai tambayeta ba, wayarta ta sake janyowa da niyyar tura masa address
in, har tayi typing
in address
in gidan Fa
eelar sai kuma ta goge
zan tura masa gobe idan ya sake tambaya
ta fa
a tana komawa ta kwanta ta rungume pillow
inta a
irji ta lumshe idanunta.
Washegari wajen sha biyu suna zaune suna hira da fa
eela a palour, Nasir kuma ya fita aka danna door bell, tashi tayi daga zaunen da take ta bar fa
eela dake gyara kwanciyarta akan kujera tana canza channel ta wuce bakin
ofar ta bu
e, tana kallon Jamilu da ya danna door bell
in da
age masa gira alamar ya aka yi? Yace
ina wuni hajiya, wani ne yazo wai yace gurinki yazo amma bamu bu
e masa
ofar ba nace ba na tambayeki ko kina tsammanin ba
o ne baki sanar ba
Da mamaki take kallonsa
Wajena kuma?
Eh hajiya
an shiru tayi, to wa zaizo wajenta? Kallon Jamilu tayi da ke jiran umarninta tace
kace masa ya kirani a waya ko ma waye
toh hajiya
ya fa
a yana juyawa ya koma gate, ita kuma ta koma ciki tana kallon fa
ila da ke tambayarta waye? Zama tayi akan kujera tana fa
a mata yadda sukayi da Jamilu, Fa
ila tayi dariya
to ko dai sabon suruki nayi ne? Ke dama ni banga alamar kina kula kowa ba
tura baki tayi dai-dai wayarta na ringing, ta zubawa wayar idanunta bata ko
yaftawa, sai kuma ta
aga kiran ta kai kunne,
an shiru tayi na seconds kafin tace
bashi wayar..
then ,
Jamilu barshi ya shigo hes my friend
ta fa
a tana kallon fa
eela dake kallonta itama tana jiran bayani, tana kashe wayar ta dubi fa
eela tana
alo murmushi,
friend
ina ne fa ashe anty fa
eela tun a newyork wannan sadiq da nake fa
a miki rannan?
eela ta zaro ido
haba? Ya akayi ya san gidan? Ko ke kika bashi address, ashema kina expecting zuwansa shine kike yi kamar baki san kowa zai xo ba
eela ta fa
a tana harararta,
an shiru tayi
um da na bashi ai ban
auka zai zo yau bane anty fa
eela
to ko dai sonki yake?
eela ta katse ta tana kallonta
ah ah fa kamar yadda na fa
a miki hes just a good friend
ta fa
a tana mi
ewa
be careful dai Na
ima kinji?
In sha Allah besides sati biyu ya rage in cika 18 fa anty fa
ila i
m not a kid
harararta fa
ila tayi
a Newyork
inku ba, amma anan dai haryanzu ke yarinya ce
arama ma kuwa
dariya tayi ta wucewa
akinta fa
eela ta bita da kallo kafin ta mayar da kanta tv.
A jikin motarsa ta same shi a tsaye looking handsome kamar ko yaushe, she can
t deny the fact cewa Sadiq Namiji ne da ko Wace nace zata so a rayuwarta, he
s so handsome kuma Yana da nutsuwa Sosai Wanda shiyasa take mamakin yadda yake behaving kwanan nan, har ta
araso kallonta yake yi, ba irin kallon da ya saba mata ba wanda ya sa duk ta jita uncomfortable, murmushi ta
alo masa tana
arasowa inda yake ta gaishe sa ya amsa still yana kallonta,
ko zamu je ka zauna?
Ta tambaya a hankali, ganin bai amsa ba sai kallonta yake ya sa tayi gaba zuciyarta na bugawa, wai miye hakan ne? Ta fa
a a zuciyarta,
an dakatawa tayi ta juyo tana kallonsa, ganin ya taho ya sa ta juya ta cigaba da tafiya, garden din gidan ta kaishi, ta ja masa kujera
aya cikin uku dake wajen da
an table ya zauna, ta
an kalle shi
ina zuwa
daga haka ta juya ta koma cikin gida ya bita da kallo, bata jima ba ta dawo ta ajiye kyakkyawan tray
in hannunta kafin ta
arasa ta zauna akan kujera tana kallonsa, kwata kwata sai taji ta gagara magana ba kamar da ba da itace ma mai maganar a koda yaushe sai dai yayi ta saurararta saboda yadda ta sake da shi, bu
e drink
in yayi ya tsiyaya a cup yana cigaba da kallonta ya kai bakinsa ya kur
a bai ce mata komai ba, tana wasa da gyalenta ta kalleshi
amma ta yaya ka san address
in, i dont remember telling u
auke idanunsa yayi daga kanta ya ajiye cup
in ya mayarda bayansa ya jingina da kujerar ya cigaba da kallonta,
kuma ta yaya kasan Ina lagos? Har ka san makarantar da na ke? Pls answer me sadiq
does it even matter?
Ya tambaya yana
auke kansa daga kanta ya mayar kan grass
in dake wajen,
it does
ta fa
a tana kallonsa, murmushi yayi ka
an amma bai ce mata komai ba, da mamaki take kallonsa ganin ya
i kallonta yanzu kuma, cikin more serious tone tace
ka fa
amin dan Allah
fingers
insa ya saka akan table
in yana
an bubbugawa a hankali amma baice mata komai ba kuma ya
i kallonta,
shikenan, since u dont wanna talk zan koma gida
ta fa
a tana mi
ewa tsaye,
ago idanunsa yayi ya dube ta har tazo zata wuce da sauri ya ri
o hannunta ya mi
e tsaye
eema, not just lagos ko ina kika shiga a duniya i
ll find you thats just how much i love you, duk abinda kake so ull find a way Idan ma babu way u
ll create it
wace hannunta tayi ta juyo tana kallonsa,
usawa taga yayi akan gwuiwowinsa tun kafin ma tayi magana
eema ina sonki, ba tun yau ba tun kafin jiya, idan bakya so na i wont force u, amma ina so ki bani dama in koya miki sona, ki yafe min idan na miki ba daidai ba
zuwa lokacin idanunsa sun ka
a sun yi ja, sosai take kallonsa da mamaki ba kuma
aramin mamaki ba, cause he
s making issue out of nothing, ita tun farko da ta
i kulashi ba wai dan ya mata wani babban abu bane kawai to show him bata ji da
in rashin nemanta da yayi ba for months, yadda ya dinga behaving ne ya dinga bata tsoro and now this?, kallonta yake yi kamar yadda take kallonsa
meyasa kake haka? Ni ai bance bana sonka ba, tambayarka kawai nake yadda kasan abubuwan da ba ni na fa
a maka ba kuma ba kada wanda zai fa
a maka bayan ni, dan Allah ka tashi
okay kina nufin kin amshi soyayyata and we
re officially girlfriend and boyfriend? U means there
s us now
a mishi kai tayi a hankali tana rufe fuskarta, ya mi
e tsaye da sauri yana dun
ule hannunsa, he wish he can hug her right now amma bazai yiwu ba, yana murmushi yana kallonta yace
na miki al
awari bazaki yi dana sani ba Ni
eema, bazan bari kiyi dana sani ba
sake gya
a masa kai tayi tana murmushi
to ki zo ki zauna pls kar ki tafi ki barni
an tsayawa tayi tana kallonsa ya
arasa ya ja mata kujeran yana kallonta, a hankali ta
arasa ta zauna ya koma ya zauna a nashi yana kallonta
uri, tun da take a rayuwarta bata ta
a jinta soo uncomfortable kamar yadda take jinta yanxu ba daurewa kawai take yi tana amsa masa maganganunsa da wasu ba ganewa ma take yi ba, har sai kusan 2 kafin ya tafi, shima da
yar ta lalla
a shi ya tafi, ta wuce cikin gida tana sau
e ajiyar zuciya.
Kwanakin da suka biyo baya bazata iya kwatanta yadda suka zo mata ba, cause sosai sadiq ya sako ta a gaba, from phone calls to messages, wani lokacin ta biye masa, wani lokacin kuma tayi ignoring, duk da ya ce mata ya koma kaduna but duk wata hanya ta zai nuna mata irin son da yake mata bi yake yi, ita kanta ta rasa gane tana son sadiq ko ah ah, harta fa
eela yanzu ta san da zaman sadiq dan babu abinda Na
ima ta
oye mata, fa
eela kanta ta rasa gane kan Na
imar na tana son guy
in ko ah ah, sai kawai ta bata shawara tayi istikhara idan alkhairinta ne Allah ya tabbatar mata da shi.
Yau a makare ta tashi, wanda ta jima rabonta da ta makara, ko alarm
inta da yayi
ara bata ji ba, gashi tana da class
arfe tara, a gurguje ta shirya da yake ba sallah take ba ta
auko jakar makarantarta tana duba inda ta ajiye wayarta, a kan gadon ta ganshi ta duba charge
inta taga just 6 percent, cije lips
inta tayi a hankali tana runtse ido, ya akayi ta manta batayi plugging charge ba, saka shi tayi a cikin tote bag
inta, pad
inta da saura gadgets
inta da duk suke gadon ta kalla tayi tsaki ta
auka tayi plugging
insu a charge ta juya ta fita a
akin, ganin bata ga fa
eela a palour ba ta
arasa dining a hankali ta ha
a shayi, ko rabin cup bata iya sha ba ta wuce kitchen ta
au box
in snacks
inta ta saka a jakarta ta fice a gidan, yusuf da yaga fitowarta ya bu
e mata mota yana murmushi
hajiya yau fa mun makara
wallahi kuwa yusuf, ina kwana?
Ta fa
a tana shiga motar ya kulle
ofar yana amsa gaisuwarta ya zaga ya shiga mazauni driver suka bar gidan.
Bata samu first lecture ba sai second ta samu, Tunda suka fito daga lecture
in around 12:30 ta fara jin
ishin
ishin
in second lecture wont take place, ba su yi confirming ba sai 1, wata
awarta da suka fi
an shiri a class
in ta zauna kusa da ita
kin ji wai Dr. Ajayi bazai samu zuwa ba
kallonta kawai Na
ima take yi har ta
au jakarta ta fita a class
in kamar yadda sauran student ke fita, ta sau
e ajiyar zuciya tana ciro wayarta dan kiran yusuf wanda dama tace masa lecture biyu zatayi ya dawo ya
auke ta by 4.
Wani ajiyar zuciya ta sau
e tana kallon wayar ganin ya mutu gashi bata taho da power bank
inta ba, to ko dai ta tafi masallaci ta jira har 4
in? Atm card
inta ta ciro daga jakarta ta ri
e a hannu, kawai gwara tayi withdrawing ku
i ta wuce gida she cant wait har 4 bayan ba komai take a makarantar ba ga wayarta a kashe, tana ri
e da atm
in ta fito tana tafiya a hankali da tote bag
inta rataye a kafa
arta, glasses
in idanunta ta gyara tana nufar gate bayan tayi withdrawing ku
i wajen wani mai p.o.s, bata tashi nadamar fitowa ba sai da taga bata ga alamar mota ba a area
in wajen kwata kwata banda wa
anda ke wucewa, kasancewar yawanci kawo su ake yi shiyasa babu wasu masu taxi a wajen, gashi wayarta ta mutu ba halin tayi bolt ko ta kira fa
eela, dakatawa tayi da tafiya ta juya ta kalli gate
in school
in da har ta basa tazara with the hope ko zata samu mota, wata zuciyar tace mata ko ta koma cikin makaranta ta nemi ko cafe tayi plugging wayarta, ta sau
e ajiyar zuciya why didnt even she think of this tun farko, tsayawa tayi tana kallon wajen kafin ta sake sau
e ajiyar zuciya dan bazata iya cigaba da tsayuwa a rana ba, ta juya da niyyar komawa.
wata sleek range rover ce ta paka dai dai saitinta bayan ta wuceta ta dawo, windows
in duka a tinted bata ganin wanda ke cikin motar, dakawatawa tayi tana kallon motar da mamaki ta
an matsa baya ka
an da tunanin ta gudu ko ta tsaya?.
Rolling down
in windown yayi yana kallonta, da tsananin mamaki take kallonsa, cause shine least person da tayi tunani a wajen, kallonta kawai yake yi amma ta kasa karantar fuskarsa da expression
insa more especially da yake idanunsa na cikin dark glasses, sai can kuma kamar dole yace
me kike yi anan?
yafta idanunta tayi,
gida zan tafi
kallonta yayi daga sama har
asa
walking?
an kunya taji ta gyara tsayuwarta,
my phone bettery died, shiyasa bazan iya kiran yusuf ba
auke kansa yayi bai ce komai ba, ya mayar kan hanya bai kuma ja motar ya bar wajen ba, ya danna wani button murfin motar yayi clicking alamun yayi unlocking motar amma baice ta shigo ba.
Kusan 2 minutes bata shiga ba ya
aga kanshi ya kalleta
do i have to tell u to get in?
Shiru tayi tana kallonsa kafin ta
araso ta bu
e gaban motar ta shiga tana
arewa interior
in cikin motar kallo,
amshin cikin motar ya doketa ta
an gyara zamanta tana kullo
ofar, automatically motar ta kulle kanta, bai sake ce mata komai ba ya tada motar ya soma driving ba tare da ya kalle ta ba, sai da suka yi nisa sosai kafin ta
an kalleshi ta gefen idanu, driving
insa kawai yake yi da hannu
aya yayi resting bayansa a kujerar kamar bai san tana cikin motar ba
kar ki sake fita ba waya, this is Lagos what do u think ure doing?
Ya fa
a ba tare da ya kalleta ba yana zaga uturn
in da ke gabansa, gya
a masa kai kawai tayi
i wasnt planning to, lecture
in got cancelled ban san ya zanyi bane
ta gefen idanu ya kalleta bai ce komai ba, ta zubawa hannunsa idanu tana kallon yadda yake juya steering
in kafin ta kalli tsadadden agogon dake kan fari tass
in hannun nasa,
auke kanta tayi ta mayar window tana kallon traffic, har suka iso gida, horn yayi Jamilu ya le
o sai kuma ya koma da gudu ya bu
e gate
in, sai da yayi parking a harabar parking kafin a hankali ba tare da ta dube shi ba tace
thank you
Ure welcome
ya fa
a shima a hankali, bu
e lock
in motar yayi, ta sa hannu ta bu
e kofar ta sau
a, kafin ta rufe
ofar ta jiyo muryarsa
look..
dakatawa tayi da rufe
ofar tana kallonsa, shima ita yake kallo,
dont tell Nasir i dropped u
gya
a masa kai tayi
okay bye
ya fa
a yana
auke kansa, rufe masa motar tayi ta matsa gefe tana kallon motar though yanzu bata ganinsa, har ya tada motar ya fice a gidan kafin ta wuce cikin gida tana ji kamar sai yanzu take iya sha
ar numfashi da kyau.
#Maimoon
09041426598[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 21 · 0% Book details