← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 39 OF 72

Chapter 38: Circles

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read

My discussion board
Allah ya
ara muku ha
uri da ni, I know, I know
ve been dropping posts on African time lately
and Y
all have been so patient with me Thank you so much, Allah ya barmin ku
ima ce
arshen fitowa daga hall
in da suka gama zana test, a hankali take tafiya ba tare da ta kalli students dake wajen kaca kaca ba, wa
anda ke ta surutu da dariya pretending paper
in da suka rubuta hadnt scattered their brain, tana ri
e da notebook a hannunta ta
ara gyara jakar kafa
arta tana rage pace
inta kamar bata son yin tafiyar, har ta bar corridor
in ta
arasa
asan wani bishiyar neem ta zauna tana sau
e ajiyar numfashi, sosai ake zuba rana yau ba ka
an ba ga gajiya da ke tattare da ita, tana zama ta fara jin vibration
in wayarta faintly daga cikin jakarta, unzipping jakar tayi ta saka hannu ta ciro wayar tana
arin duba me kiranta ko Yusuf ne, dan yanzu take da niyyar kiransa, wani irin bugawa zuciyarta yayi cikinta ya mur
a lokaci guda ganin sunan sadiq
aro
aro a screen
in, ta zubawa screen
in idanunta har kirar ya yanke kafin ta bu
e wayar, with her mouth agape take kallon missed calls
in da ya mata har guda 12, wani irin tsoro ne ya shige ta lokaci guda, ta
aga kai tana kalle kallen wajen da take kafin ta fita daga call log
in nata gani tayi harda sa
o guda biyu ta normal message kamar bazata bu
e ba sai kuma ta bu
e sa
ayan cewa yayi
Pls pick, magana zan miki pls
sai
ayan kuma
Na ajiye miki sa
o a whatsapp pls ki duba, just know that i love u so muchNi
eema, loving u
addarata ce
shiru tayi tana ta karanta sa
on kafin ta fita a hankali ta shiga whatsapp, message taga ya mata a whatsapp
in guda 2, ta zuba ma messages
in idanu wani irin tsoro na shigarta kamar zata yi kuka, dai dai lokacin Kiran yusuf ya shigo wayarta, da
yar ta tattaro nutsuwarta ta
aga kiran har lokacin zuciyarta bugawa take,
hajiya am here
gya
a masa kai kawai tayi bata iya cewa komai ba ta katse wayar, ta mi
e tsaye ta rataya jakarta ta nufi parking space, har suka kusa isowa gida juya wayarta kawai take yi a hannunta, da
yar ta iya summoning courage ta bu
e sa
onnansa wanda duka voice notes ne, daga na fifteen seconds sai wani mai 40 seconds, playing na farkon tayi, muryarsa ya fito ra
eema
please
can u pick? I
sai kuma ya dakata kamar wanda numfashinsa ke sagging,
na san ban cancanci in kiraki ba amma
Shiru ya sake yi kafin ya
arasa
i just need
i need
ur voice
Hannu ta sa ta share idanunta kafin tayi playing
ayan voice
in,
eema bani da lafiya, i went to see a doctor today
akwai noises in my head Ni
eema
shiru yayi yana catching breath
insa,
pls ko da
im fyn
ne kice min, ki fa
a min ya kike? Dan Allah ki
aga ki fa
a min how ure pls
yadda muryarsa ke breaking after each magana ya sa taji abu ya tokare mata a
irjinta da ta rasa miye ne shi, runtse idanunta tayi and the first thing da ya zo idanunta is
akin da ya ajiye ta bayan da yayi kidnapping
inta, the memories came fresh, inaaa bazata iya ba.
Hannunta na rawa kamar zata yasar da wayar ta cije lips
inta wasu hawaye suka gangaro kan kumatunta, kafin a hankali ta furta
m sorry
daga nan tayi abunda she
s been avoiding tunda aka sake shi kuma fa
ila ta fa
a mata he
s mentally unstable wato she blocked him. Tana gama blocking
in nasa tayi deleting numbersa ta fashe da kuka tana ha
a kanta da gwuiwa a cikin motar, Yusuf dai kallonta kawai yake ta madubi amma bai ce mata komai ba har suka iso gidan, yana gama parking ta bu
e motar ta sauka ta wuce cikin gida.
Tsayawa fa
ila tayi tana kallonta bayan ta bu
e mata
ofa ganinta wani iri tace
lafiyarki?
Ba tare da ta amsa ba ta Shigo ta cire takalmanta ta wuce cikin palourn fa
ila ta bita da kallo kafin ta juya zata rufe
ofar ta hango yusuf na tahowa da jakar Na
imar a hannunsa, tsayawa tayi ya
araso ya rusuna ya mi
a mata ta amsa kafin ta rufe
ofar itama ta nufi cikin palourn, ganin bata nan ta wuce
akinta, a kwance ta same ta ta bawa
ofar baya, Fa
ila ta
araso ta ajiye jakar a kan stool tana kallonta ganin idanunta a lumshe kuma ta
i ta bu
e su sai kawai ta girgiza kai ta nufi
ofa ba tare da tace mata komai ba.
Sai da ta ji ta ja mata
ofa kafin ta tashi ta zauna tana kallon
ofar, share idanunta tayi ta sau
a ta wuce toilet, bayan tayi sallah ta fito da hijab
in da tayi Sallah zuwa palour tana kallon Fa
ila take zaune a palourn ta mi
afafunta da suka kumbura tana shan fruits, ta samu waje ta zauna tana kallonta tace
Ina wuni
ta fa
a tana
an tura baki, ba tare da fa
ila ta kalleta ba tace
lafiya lau
kallon fa
ilar kawai ta tsaya yi ganin yadda ta amsa mata fuskarta ba yabo ba fallasa, fa
ila dai yi tayi kamar bata san da ita ba tana ta shan fruits
inta, can ta
aga kanta ta
an kalleta ga mamakinta gani tayi ta kifa kanta da kujera tana kuka
asa
asa, Fa
ila ta ajiye bowl
in fuits
inta tana kallonta da duka nutsuwarta tace
ba tare da ta
ago kanta daga kujerar ba tace
ila ta rasa me zata ce mata, sai can tace
Me ya faru?
Cigaba da kukanta tayi ta
i ta amsa, fa
ila ta zuba mata idanu kawai tana kallonta sai da tayi abinta ma
ishi kafin ta
ago idanunta tana share fuskarta da bayan hannu ta kalli Fa
ila, Fa
ila ta gya
a mata kai alamun miye?
Sadiq ne ya kirani
ila ta zaro idanu,
Wani Sadiq
share idanunta kawai take yi amma ta gagara cewa komai, ran fa
ila a
ace tace
Sai kuma aka yi yaya da ya kira? Meya sakaki kuka yanzun?
ewa tayi ta wuce
aki ta
auko wayarta ta shiga whatsapp ta mi
awa fa
ila, Fa
ila ta gama jin voices
in har zata mata fa
a ganin number is blocked kuma its not even saved alamun she deleted the number yasa ta sau
e ajiyar zuciya
To yaci kanshi, Canza layi ma zakiyi sai inga ta inda zai sake samunki, tunda shi maye ne, mahaukacin banza
kawai gani tayi Na
imar ta sake fashewa da kuka, da mamaki fa
ila ke kallonta can tace
Ba fa na son iskanci, wai miye yake saka ki kukanne? Ba kinyi blocking
insa ba
Zama tayi a
asa ta
aura kanta a kujera ta ci gaba da kukanta fadila ta bu
e baki tana kallonta kafin can tace
Toh Allah ya kyauta
daga haka ta janyo fruit
inta ta cigaba da sha tana satan kallon Na
imar, kusan minti 20 ta
an kalleta jin tayi shiru da kukan tace
shiru taji tayi ta
an mi
e da kyar ta le
a fuskarta, gani tayi tana bacci, ta girgiza kai kawai murmushi na escaping lips
inta ta koma ta zauna
Allah ya shiryi mutum
ta fa
a tana janyo remote.
Compound ne mai
auke da wani jan tsohon gate, da bamboo trees da sukayi splitting a compound
in suka bada inuwa, sai wani bushashshen akuya guda
aya dake
aure a gefe a tsugune, cikin gidan smelled like cola nut da palm oil, ga wani smoke fari dake gidan, a jikin
ofar shiga
aki
aya dal dake gidan string ne na cowries a rataye kamar ha
wara iska na
an ka
a su suna bada sauti idan suka bugi
ogar, a cikin
akin Nuwaira da Amira ne a zaune a kan wani raffia mat, ita dai Amira banda bin
akin da kallo babu abinda take yi tana kallon symbols
in da aka rubuta a
asan
akin da chalk da kusurwayen
akin, da wasu layuka kala kala da yayi kama da map da ke rubuce da wani yare da Amira har tsoron kallonsa take bare ta gwada karantawa, ga wasu candles da sun kusa
arewa amma har lokacin suna ci a cikin wani calabash da ke cike da ruwa ko ta yaya candles
in suka tsaya oho, a can gefen
akin wasu tukwane ne
ananu wanda daga cikinsu wannan farin haya
in ke fitowa, ita dai sam Amira ji take kamar tayi tsuntsuwa ta ji ta a wajen gurin amma da ta tuno dalilin zuwanta wajen sai ta ji
arfin gwuiwa ya zo mata ta sake ri
e hannun Nuwaira dake cikin nata wacce ke zaune abinta comfortably ta na
afarta ga jakarta da glasses
inta a gabanta a ajiye, wani bayeraben mutumi ne ya shigo cikin
akin, wanda ita dai Amira bata san ta ina ya biyo ya shigo ba kawai gani tayi iya tahowa, ta matsa kusa da Nuwaira sosai tana kallonsa har ya
arasa gaban wani tray ya zauna ba tare da ya kallesu ba, ya
ibo wani farin chalk ya zuba a hannunsa ya hura shi a kusurwayen
akin, wani sar
a dake wuyansa da ke zagaye da wasu seeds ba
e dake shining ya ciro ya sake shi ya fa
i a gabanshi, beads
in suka yi
ara ya runtse idanunsa ya fara fa
ar wasu kalmomin yarbanci
asa
asa, a hankali yake incantations
innasa, kafin can ya
an dakata ba tare da ya dubesu ba ya tambayi sunayen, ta
a Amira Nuwaira tayi da Sauri Amira ta fa
i nata sunan ya tambayi sunan mamarta ta fa
a masa tana satan kallon Nuwaira to me zaiyi da sunanta ai sunan Ahmad ya kamata ya tambaya koh, ita dai Nuwaira ko kallonta bata yi ta maida duka hankalinta ga mutumin da ya cigaba da maganganunsa, har ya gama tsaf, kafin ya janyo kola nut yayi scattering
insu a kan tray
in gabansa, ya zuba ma colanut
in idanu
uri yana kallon yadda suke karyewa da kansu, sai kuma ya fara wasu maganganu da ita dai Amira ba ganewa take ba, zuwa yanzu wani shegen tsoro ne yake shigarta kamar ace mata fit ta tashi ta fice daga
akin duk da
ofar a rufe take, tsofin idanunsa ya rufe a hankali sannan ya bu
e sai a lokacin ya kallesu, suma shi suke kallo babu ma ya Nuwaira da ta waro idanunta duka tana kallonsa
The marriage
ya fa
a cikin accent
insa na yarbawa sosai, kafin ya cigaba da turanci
tabbass zaiyi aure, zai auri yarinyar shima kuma very very soon, kuma auren is not a question saboda it stands babu yanda kuka iya da shi
Numfashin Amira ne taji kamar zai fito ta bakinta wani zufa ya fara karyo mata kirjinta na bugawa da
arfi, Nuwaira kam nails
in hannunta ta runtse da
ayan hannun tana kallon babalawo
in, kafin da Sauri tace
No, ba zai yiwu ba, do something Baba, idan ku
i ne we
ll pay, idan ma sacrifice ne zamu kawo sacrifice amma ka dakatar da wannan abin Baba abeg
Amira dai sai gya
a kai kawai take kamar
adangaruwa dan bata so ma ta yarda da abinda mutuminnan ke fa
Mutumin ya jijjiga kansa once kafin ya sake
aukar sar
ar, ya
aga sama ya sake sake ta a
asa ya zuba mata idanu, yana studying pattern
in, ba tare da hayaniya ba.
Idan nayi aiki yanzu, sake binding
insu kawai zanyi together, knot
insu sake
ulluwa zaiyi idan har na ta
a wani abu a yanzu, zan iya aiki amma sai bayan auren nasu, ku dawo lokacin a sannan zamu iya bending paths
insu amma yanzu its not possible
Yawun bakin Amira
afewa yayi taji bakinta ya bushe, kamarya sai ya aureta tukun? To miye anfanin zuwansu nan
in kenan in har za
a bari har ya aureta
in, dakewa tayi tana kallon mutumin da ba su yake kallo ba tace
Atleast show us her face, muna so mu ga fuskarta
ta fa
a tana kallonsa a ranta tana addu
ar Allah ya sa ya yarda ya nuna mata ita, ita kuma daga nan bazata sake dawowa wannan shegen wajen ba da kanta ma zata san abinyi.
an shiru yayi kafin ya fara humming a cikin ma
oshinshi da basa jin me yake cewa, can yayi shiru kamar mai sauraron wani abin
Bana iya ganin fuskarta, tana lullu
e da mayafi, akwai ruwa a zagaye da ita mai sanyi, tana tsakanin cycle da suke protecting
inta, she
s hidden to us
Runtse idanunta Nuwaira ta na cije baki tayi dan itama ta so su ga wace yar shegiyarce, saura ka
an ne ya rage Amira bata ja tsaki ba ta daure tana cije bakinta a hankali tana jin kamar ta tashi tayi tafiyarta, ji take kamar ta tashi ta
auki calabash
in gabansa ta buga da bango ta zubar da shegen ruwan, ri
e hannunta da kyau suhaila tayi hakan yasa ta
an sau
e ajiyar zuciya, Nuwaira tace
Shikenan Baba, idan time
in yayi dai dai call us
Babu bu
atar kirannaku, idan guguwa yayi shifting, ganyayyakin sun san abinyi gaba, kuje
Suna mi
ewa ya kai hannu ya
auko wata
aramar calabash na manja ya tsiyaya a hannunsa ya nuna shi zuwa
ofar wajen yana fa
an wasu kalmomi,
ofar ta bu
e suka fito daga
akin Nuwaira na ri
e da jakarta da hannu
aya,
ayan kuma tana ri
e da hannun Amira.
ima na zaune a kan gadonta da dare laptop
inta a bu
e tana karatu, dan sosai kukan da tayi
azu taji hankalinta ya
an kwanta, ko da ta tashi a baccinta a palourn Fa
ila ta matsa mata taci abinci sai ta jita more lively, shiyasa ma yanzu tana yin isha
i ta zauna dan yin karatu dan ajere a jere suke da texts, wayarta dake gefe ne yayi
ara, ta
an kalli wayar, ita yanzu
arar wayar ma
aga mata hankali yake, ta
ata rai ta janyo wayar, notification ne from whatsapp, ta dinga kallon sunan Suhaila dake rubuce
aro
aro a screen
inta, mamaki ya kamata dan ita dai da suhaila suna da Number juna amma zata iya cewa basu ta
a magana ba ko a waya ko a chat, shima number da suke da shi dan dai Mummy tayi insisting ne, curiousity ya sa ta bu
e maganar tana kallon messages
inta wajen guda shida a jere wanda duka babu wani abin arzi
i a ciki, ita bata ma fahimci inda maganar tata ta nufa ba, maganr da tayi a
arshe shi ya
auki hankalinta ganin sunan da ta ambata.
Kije ki sau
e rubbish
in da kika
aura, dont test me, kina acting innocent dan kiyi seducing
insa ko? to bari kiji in fa
a miki shi
in mijina ne, kar ki sake kice da ni zakiyi wannan game
in dan ull regret it Ahmad is Mine
Shiru kawai Na
ima tayi tana kallon messages
in ba tare da ta saurari voice
in bama da ke cikin maganganun, she
s confused ma itakam at this point, ina Suhaila to ta san Ahmad? Wai ma wani Ahmad take magana? Reply ta fara mata
Wani Ahmad? Waye ne Ahmad? Pls stopp
sai kuma kawai ta goge ta fasa turawa ta tsaya shiru tana kallon maganar kafin ta kife wayar akan duvet
inta ta janyo laptop
inta ta cigaba da karatunta.
ara wayarta ta sake yi na shigowar sa
o ta
an kalli wayar ta
ata rai sai kuma ta janyo da niyyar ta fa
a ma Suhaila ta rabu da ita bata san wani Ahmad ba ita.
Shiru tayi tana kallon Sunan dake kan Screen
innata ta
anyi jim, kamar bazata bu
e ba sai kuma ta bu
e tana
an t
ura baki wanda bata ma san me ya sata tura bakin ba, reply taga yayi shima under post
innata wanda fa tun jiya taga ya gani amma bai yi commenting ba sai yanzu da hoton ma ya kusa sau
Dont u think ke da Saif are excluding someone thats suppose to be here?
Kallon message
in kawai take ta karanta sau biyu ita kam bata gane inda maganar ta dosa ba
kawai ta tura masa
Koh?
Ya amsa mata,
an shiru tayi ta rasa me zata ce masa sai kuma tace masa
m a little jealous though
ta ga reply
inshi bayan kamar 1 minute da tura nata
Shiru ta
anyi kafin tayi murmushi ka
Jealous of Saif? Ai kaine babanshi dont worry he wont love me more than u
Sai da Ya
au lokaci bai amsa ba har tana shirin ci gaba da karatunta kafin ya amsa mata
Hm ok.
Kawai ya fa
a ta dinga kallon reply
in, after taking duka time
inann wai iya abinda dama zaice kenan.
Kiransa ne taga yana shigowa wayarta, ta
an bu
a ido tana kallon wayar ganin zai yanke tayi picking call
in amma tayi shiru ta gagara cewa komai, shima shiru yayi, kusan 2 minutes kafin tayi breaking silence
in tace
Ina wuni
e abinki bana so
ya fa
a muryarsa calm and steady kamar dai kullum.
To ni kuma me nayi?
Ta tambaya a shagwa
e ba tare da ta san ma tayi ba hakan ba.
an shiru yayi ka
an kafin yacw
Okay zan fa
a miki
murmushi tayi da yana iya jiyowa daga cikin wayar tace
To ina ji fa
a min
an shiru yayi kafin muryarsa
asa
asa yace
Not on the phone
ta
an juya idanunta tana wasa da keyboard
in laptop
inta
To a ina?
Shiru ya sake yi, ta
an ciro wayar ta kalli screen
in kafin tace
Hello
Kayi shiru toh
I want to see you tomorrow
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad:
@Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 39 · 0% Book details