Chapter 55: Holding on tighter
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 20 min read
Kallon hanyar da ya bi da motar kawai take yi hawaye na cigaba da sintiri a idanunta cause bata ma san tunanin me zata yi ba, she didnt mean to hurt him ko ka
an thats the least thing da zatayi a rayuwarta amma at the same time tana tausayin sadiq bata so ya masa lahani, tears
inta suka gagara tsayuwa, duka jikinta is trembling dan ko sake kallon inda sadiq ma yake bata yi ba ta kai hannunta dake shaking ta
aura gyalenta a kanta she just couldnt think straight.
Nasir da ya gama magana da yan sandan, dan shima wa
anda ya kira kafin ya taho wato asalin masu handling case
in sadiq are on their way, dan wancan karan da yayi kidnapping
inta dama friend
in Ahmad wani Soldier kamal shine ya taimaka aka kamasa before a mayar da case
insa wajen wa
anda ya kamata, ya
arasa inda take amma ya gagara ce mata komai dan already yayi sensing akwai matsala, ganin
afafunta ba takalmi ya juya ya fara kalle kallen wajen, a can kusa da lungun ya ga takalman ya wuce ya
auko su ya ajiye su a gabanta yace
Saka takalmanki
tana cigaba da tsiyayar da hawaye ta zura
afafunta cikin flat shows
in, ganin ta saka takalman ya sa ya wuce inda sadiq ke tsugune har lokacin kamar wanda aka saka kneel down, ya
an tsuguna shima yana kallonsa, ganin yadda fuskarsa ta kumbure sosai ba ka
an ba idanunsa suka yi
ananu, ga jini a gefen bakinsa da ya fashe da kuma goshinsa inda Ahmad
in ya buga sa da gini, gagara magana yayi kawai ya mi
e yana zaro wayarsa a aljihu yayi dialing wata Number ya koma gefe yana magana a wayar bai jima yana magana da su ba yace
alright
ya kashe wayar cause dis time around ba zai bar guy
in ya sake su
uce masa ba, he
ll try his best ganin ya sama masa lafiya ko dan albarkacin mamarsa da kullum cikin kiransa take da ro
o duk da yanzu ba kasafai ma ya cika
aukar wayar ba but he
s taking Sadiq to a psychiatric ayi retaining
insa a can he really needs the help, Sadiq dake kallon Na
ima har sannan ganin Nasir ya tafi waya ya fara jan gwuiwarsa yana matsowa gabanta muryarsa bata fita sosai yace
ai kamar ya tsikareta da allura ta koma baya da sauri, ya ha
e hannayensa yana kallonta wasu hawaye masu zafi na bin kuncinsa yace
Kar ki manta old times Ni
ima, ure my life, kar ki bari a rabamu dan Allah, he doesnt deserve u, ke watarana zai daka i promise u this Ni
ima
yana fa
an haka ya fashe da kuka ya saka fuskarsa a tafukan hannunsa yana kuka sosai jikinsa har na jijjiga, ganin abinda ke faruwa gashi Na
imar ma sai kuka take yasa Nasir ya taho wajen, ya kalli Sadiq kafin ya kalli Na
ima ganin duk kuka suke sosai yace
Je mota ki jira ni Na
ta kalleshi ya gya
a mata kai a hankali ta juya ta nufi motar har sannan hawaye ke bin fuskarta ta rasa me take ji a ranta, lokaci
aya damuwa ya mata yawa har ji take kamar zata fa
i ta nufi motar Nasir, bu
e motar tayi ta shiga ta rufe ta kifa kanta da gwuiwarta ta cigaba da kuka, har police officers da doctors
in da Nasir ya kira suka iso tana cikin motar,
aga sa
iq sukayi da jikinsa yayi tsami sosai carefully taking him away, Nasir ya bisu da kallo har suka saka shi a mota suka bar harabar wajen suma police
in farko suka wuce abinsu bayan Nasir ya sallame su tare da nuna musu medical report
in Sadiq
in da kuma tabbatar musu from here za
a wuce da shi asibiti ne, kafin ya wuce motarsa leaving few mutanen da suka ga dramar har
arshe a wajen, ya bu
e mazaunin driver ya shiga yana kallon Na
ima da ta kwantar da kanta a jikin
ofa tayi shiru dis time around ba kuka take ba sai hawaye kawai da ke zubowa a idanunta, bai ce mata komai ba har dai ya tada motar, sai da suka hau titi sosai kafin ya
an kalleta ka
an yayi
an gyaran murya yana mayarda hankalinsa titi yace
Tell me what happened, ya aka yi sadiq ya san inda kike
wasu hawayen ne suka gangaro mata ta kai bayan hannunta ta share tace
Nima ban sani ba kawai munje munci abinci ne shine.. shine yace zai siya abu and he insist i go in with him
Tiryan tiryan ta fa
a masa duk abinda ya faru tana yi tana goge idanu
Ni ban ce masa haka to hurt him or anything ba, amma yaya Nasir ai kaga yadda ya masa, where
s his humanity? I only tried stopping him kar yayi abinda zaiyi regretting amma shine yayi fushi ya tafi ya barni
tana kaiwa nan hawayenta suka
aru ta rufe fuskarta da hannu tana kuka a hankali. Nasir ya
an yi shiru kamar ba zai ce komai ba kafin a nutse yace
U shouldnt have said that to him though, ko miye zai faru nan gaba bama fata amma koma miye ne u should side with ur husband ba wani daban ba, zaki iya hana shi in other ways ba tare da kin fa
i abinda kika fa
a ba, amma dai kar ki wani damu, haka yake fa shi dama iya da zuciya sosai, he
ll calm down later ka
an, its normal
gya
a Masa kawai tayi a hankali ta mayar da kanta tana kallon taga, yadda suka tashi yau har zuwa fitowarsu bata ta
a tunanin haka ranar xai
are musu ba, bata ta
a tunanin zasu koma gida seperately ba, har cikin compound
in Nasir ya sau
e ta, muryarta ciki ciki tace
thank you
tare da bu
e motar ta sau
a ya mi
a mata wayarta da ya
auko mata ta amsa ta juya tana kallon motarta dake parke a compound
in ta nufi part
inta tana tafiya kamar
wai ya fashe mata, juya kan motar Nasir yayi ya bar gidan ya bi bayansu sadiq cause so yake ayi komai a gama a yau.
A bu
e ta samu
ofar palournta ta
an tsaya a bakin
ofar jim kafin ta nufi ciki zuciyarta na bugawa kamar yaron da ya san yayi laifi ya dawo gida za
a hukuntasa, ta mayarda
ofar ta rufe a hankali tana kallon palourn ganin babu kowa.
Sama ta nufa jikinta duk a sake dan sai yanzu take sake jin rashin da
in fushin da yayi da ita, ta shiga bedroom
inta ta
arasa kan gadonta ta fa
a ta
aura fuskarta a pillow ta cigaba da kukanta abinta.
Tun tana kukan har bacci ya
auke ta tana sau
e ajiyar zuciya, kiran Sallar la
asar ya sa ta mi
e zaune a hankali tana jin kanta na ciwo sosai, ta sau
a a gadon ta wuce toilet tana sake jin yadda kanta ke sara mata duk ta motsa, kayanta ta cire ta watsa ruwa ta
auro alwala ta fito ta shirya cikin simple egyptian gown tayi sallah, tana idarwa ta zauna akan sallayar ta juya tana kallon
ofa, to ko ya shigo tana bacci ne? Mi
ewa tayi a hankali da hijab
in da tayi sallah a jikinta ta nufi
ofa ta bu
e ta fito,
duk da bata saka ran ganinsa a
akin ba dan tunda suke gidan bai ta
a ko zama na 1 hour a
akinsa ba sai dai nata amma still ta nufi can, ta mur
ofar
akin a hankali ta tsaya a bakin
ofa tana kallon cikin tamfatsetsen
akinnasa ganin baya ciki ta
arasa ciki a hankali ta zauna a gefen bed
insa tana jin kamar zai iya shigowa maybe anytime sai da ta kwashe kusan 1 hour da ka
an ganin ba shigowa zaiyi ba ta mi
e ta koma
akinta ta rufe ta kwanta idanunta na sake cikowa da sabon hawaye, ta janyo wayarta ta shiga kiran layinsa amma har ya katse bai
auka ba ta sake kira nan ma bai
auka ba, ta tura masa text tana share idanunta amma no reply haka ta ha
ura ta cire hijab
inta ta hau kan gadon ta kwanta tayi shiru tana tunane tunane wanda duk nasa ne ta rasa yadda zata yi da ranta.
Har aka kira magrib tana kwance ji take kamar zazza
i ma zata yi ta daure ta sau
a a gadon ta wuce toilet tayi alwala ta zo tayi sallah tana idarwa wayarta dake kan gado ya fara ringing ta mi
e da sauri da tunanin ko shi ne amma sai taga Fadila ce ke kiranta ta san maybe Nasir ya fa
a mata abinda ya faru hakan yasa ta
aga wayar, a hankali tayi sallama, aikuwa ta canka dai dai dan straight Fadila ta soma tambayarta what happened, ta fashe mata da kuka tana labarta mata yadda ta fa
awa Nasir
in ma, fadila ta sau
e ajiyar zuciya tace
Babe yace min Yaya Ahmad left u there shi ya dawo da ke gida, kin same shi a gidan da kika dawo?
Ta share idanunta tace
ban same sa ba, da na dawo ban duba ba na zo na kwanta da na tashi kuma baya gidan
Meyasa baki dubasa ba sanda kika dawo Na
Babu
ta fa
a a hankali, fadila tayi shiru tace
Ni gaskiya Sadiq
innan abinsa ya fara wuce gona da iri haukar tasa ma ai ba ta masu hankali bace, ta ya za
a yi ya cikaba da bibiyarki bayan ya san da aurenki ya dinga causing problem tsakaninki da mijinki a banza da hofi, ke kuma kamar wata wawuya fisabilillahi bayan kin san kin masa laifi u picked side
in ex
inki bayan duk abinda yayi its because of u yayi shi sannan ki dawo instead of u ki neme sa ki basa ha
uri shine kika je kika wani kwanta Na
ima?
Ai na je yanzu na basa ha
urin na samu baya nan
Fadila da haushi duk ya cikata tace
to wallahi kar ki kuskura ki bari ya kwana yana fushi da ke, kar ki mayar da kanki wawuya kishiya ce da ke da take neman slight opportunity da zata ganku a rana dan ni har message ta min dogo ta zage ni tas tas akan ni ce munafuka da na ha
aki da mijinta ni dai ban kulata ba dan bani da lokacinta saboda haka kar ki sake ki bari ta san kun samu issue da mijinki after just 1 week da aurenku kina jina?
Gya
a kai tayi a hankali tace
Yanzu yaushe zai koma
akin Amira
ta fa
a tana jan hanci,
Kash! Ba dai komai ki samu ki basa ha
uri kafin ya koma can kar ya tafi can da fushinki dan Allah
ta fa
a a hankali
Kuma ki bar kuka haka kar kanki yayi ciwo, this is officially ur first fight
ta fa
a tana
an dariya so that Na
imar ma zata
an sake ranta, Na
ima tayi
arfin halin
an yin murmushi tace
Amma anty fadila fa yayi fushi sosai
Ke haka yake fa, Babe ya sha fa
a min wallahi cewa iya da zuciya sosai guy
in, ke baki ga Nasir ka
ai yake shiri da shi ba? Baya cika shiga harkar friends
insu ma saboda abu ka
an ke provoking
insa to bare kuma ke da yake so da ya
auki matter
inki for head, shima Babe
in sun san halin juna ne kawai da shi, to shima sai su kwana biyu basa wani magana zuwanki gidana ne fa ya zozzo gidan namu amma baya zuwa wallahi, shiyasa da ya nuna interest
insa a kanki nayi mamaki sosai ba ka
an ba wallahi
Hmmm
kawai Na
ima ta iya cewa dan kuwa yanzu ai ta sake sanin halinsa, ashe shima yana da ba
in hali, sun jima suna waya da fadila tana kwantar mata da hankali kafin suyi sallama, sosai kuma taji hankalinta ya
an kwanta.
Har tayi isha
i bai shigo gidan ba, zuwa yanzu kam hankalinta ya soma tashi, sai a lokacin ta lura babu laptop
insa dake
akinta da other stuffs
insa, mamaki ya kusa kasheta does that means ba zai mata sallama ba shikenan ya koma part
in matarsa? Ai kamar hakan ya dawo mata da sabon kuka, ta tafi jikin window
inta ta tsaya tana kallon part
in Amira kafin ta koma gefen bed ta zauna a hankali. Ko yunwa kwata kwata bata ji ba bare ta nema ma kanta abinci, haka ta kwanta abinta, amma sam bacci ya
i ya sace ta, har wajen
arfe 2 tana juye juye kafin da
yar bacci ya
auke ta around 2:30, shima kiran sallar farko ta bu
e idanunta da har sun mata nauyi, tana bu
e idanunta shine ya fara zuwa ranta dan dama da shi ta kwanta a ranta, ta sau
a a gadon a hankali ta wuce toilet tayi fitsari ta fito sai ta gagara komawa ta kwanta ta tafi jikin window
inta tana kallon part
in Amira dan kam ta san in har yana gidan zuwa yanzu zai fita mosque, ilai kuwa bata jima da tsayuwa ba ya bu
ofar part
in Amira ya fito yana sanye da jallabiya ba
a against his very fair skin, duk da duhun asuba hasken compound
in tarrrr yake kamar rana, ta zuba masa idanu har ya bu
aramar gate ya fita a gidan, ajiyar zuciya ta sau
e a hankali ta juya ta koma cikin toilet ta
auro alwala itama.
arfe 6:10 ya shigo cikin gidan from masallaci, har ya nufi part
in Amira ya
an dakata ya kalli sashen Na
ima duk yadda ya so ya
auke kansa ya wuce sashen Amira kasawa yayi, ya ha
e rai ya nufi sashenta yana tafiya a nutse kamar babu abinda ke damunsa, Amira dake tsaye jikin nata window ta bishi da kallo, dan tun jiya what shes been witnessing a gidannan ita ta san wallahi definitely akwai abinda ya ha
osu da matar gwal
in nasa, cause akan idanunta suka fita dan ita dan yanzu ta mayarda wajen permanent wajen tsayuwarta a
akin, slight motsi taji zata yi maza ta le
a, akan idanunta suka dawo seperately shi ya fara dawowa kamar ma a zuciye ya dawo ya wuce sashin Na
imar kafin Munafukincan Nasir shi kuma ya kawo ta after kusan more than 30minutes da dawowar shi Ahmad
in, from then kuma bata jima da shiga ba Ahmad
in ya fito a part
in ya nufo part
inta and hes been here tun lokacin har zuwa yanzu da ya tafi mosque bayan ya katse mata barcinta dan dole wai ta tashi tayi sallah, duk da jiyan ba wani shiga harkarta yayi ba, sama sama yake amsa mata maganarta but still she was happy, abinda ya bata mamaki shine rashin baccin da yayi dan a bedroom
insa ma ta kwana infact a jikinsa but she can swear har tsakar dare da ta tashi ta je toilet idanunsa biyu, yanzu kuma ta ga ya nufi sashin Na
ima, to ko dai ba fa
a suka yi bane? Idan ba fa
a ba mai zai sa ya tattaro da wuri haka ya dawo sashinta ya bar matar so,
wafa tayi tana kallonsa a ranta ta riga ta san today is the end of it su gama abubuwansu wallahi yau shine
arshen tsinannen love story
innasu.
Da mamaki ya
arasa cikin palourn nata ganin
ofar babu lock an tura but ba
a rufe ba does that mean
ofar part
inta a bu
e ta barshi ya kwana? Ya dinga kallon palourn ganin yana nan yadda ya barsa jiya ya wuce sama fuskarsa ba yabo ba fallasa, sai da ya
an tsaya jim a bakin
ofarta kamar ya juya abinsa sai kuma ya tura
ofar a hankali ya shigo ciki, a zaune a sallayar da tayi salla ya ganta ta rungume
afafunta ta
aura fuskarta akan
afafun, tun yana bu
ofar taji shi ta
ago idanunta daga
afafunta a hankali tana kallonsa, rungume hannunsa yayi a
irji yana kallonta bayan ya shigo har tsakiyar
akin fuskarsa ba yabo ba fallasa dama in dai
aure fuska ne a bar masa kayansa, ganin kallon da yake mata kawai ta fashe da kuka ta mayar da kanta
afarta tana kuka abinta shi dai yana tsaye yana kallonta ya
i kuma yace mata komai, jin ya
i lallashinta ta mi
e a hankali ta fara na
e darduman tana goge idanunta ta tafi ta ajiye ta cire hijab
inta tana linkewa tana kuka, ta zo zata wuce shi ta tafi kan gadonta ta ci gaba da kukanta, hannunta ya ri
o ya dawo da ita gabansa, ta
ago idanunta tana kallonsa shima kallonta yake yace
Me aka miki? Ko Saboda ke ka
ai kika fi kowa iya kuka?
Rungumesa tayi ta sake fashewa da sabon kuka tana sheshshqa a hankali, ya lumshe idanunsa ya bu
e a hankali kafin ya kai hannunsa ya
aura a kanta yayi shiru, cikin kukan tace
m sorry!
kawai yace ta sake
amesa kanta a
irjinsa tace
m sorry please if i hurt u unintentionally cause ill never do it intentionally, dan Allah kaji
ta
ago kanta daga jikinsa tana sheshsheqa a hankali tana kallon fuskarsa tace
Nasan i
m wrong, i should have stand with u, amma ni saboda kai nayi haka bana so kayi something ull regret, i want nothing but peace for ni da kai, i love you so much, pls forgive me, dont hate me for it
yatsunshi ya sa a bakinsa muryarsa
asa
asa yace
Shhhhhh
ya fa
a yana
aura goshinsa a nata,
i can never hate u
ya fa
a muryarsa
asa
asa ta gya
a masa kai a hankali, ya kama hannunta ya ja ta ya zaunar da ita a gefen bed
in shima ya zauna yana fuskantarta yace
Muyi magana Na
gya
a masa kai ta sake yi tana share idanunta cause she
s been longing suyi maganar.
Jiya! U really did hurt me Na
ima, bazaki gane how much it hurts ba so forget it, da zan iya i wont be talking to u right now, but kin riga kiyi charming
ina, i want relationship
inmu to be a straight one babu kwana kwana, if i wrong u in any way ki fa
a min i
ll apologise, same goes to me, so yanzu am telling u, what u did yesterday baki kyauta min ba Na
ima, i coulndt sleep yesterday thinking of how much uve cried for him
girgiza masa kai tayi a hankali ya ri
o hannunta yana kallon henna
inta da ya fara fading hakan ya
ara ma henna
in kyau yace
Dont do that again i beg u
Na rantse bazan sake ba
ta fa
a hawaye na gangaro idanunta, ya kai hannu ya share mata idanunta yace
Ya wuce, i
m sorry too
Sake share idanunta tayi a hankali tace
shine ka bar ni a can ka tafi abinka like i mean nothing to u, nima ai banyi baccin ba jiyan
kallonta kawai yake yadda take maganar kafin ya sau
e ajiyar zuciya ya janyota jikinsa yana shafa kanta yace
m so sorry, i wont do that again i promise, no matter how angry i
a masa kai tayi a hankali tace
thank you
Ure welcome, zakiyi baccin yanzu?
Ta
ago kanta a jikinta ta gya
a masa kai a hankali alamar
sai kuma tace
kai fa zaka yi?
Kece yar gata ai zaki iya bacci anytime, i
m resuming office today so i cant sleep like u
ya fa
a yana jan hancinta sai kuma ya mi
e a hankali yace
u should sleep
gya
a masa kai tayi ta haura gadonta sosai tana kallonsa ji take kamar kar ya fita ya hauro gadon suyi bacci kawai, ya
an sunkuya ya sumbaci goshinta yace
ta fa
a itama a hankali, daga haka ya nufi
ofa ta bisa da kallo har ya ja mata
ofar kafin ta kwanta a hankali a kan gadon ta lumshe idanunta tana sau
e ajiyar zuciya dan da gaske tana jin baccin sosai.
Wajen
arfe takwas na safiya ta farka, zuciyarta sakayau ta nufi toilet ta gama abinda zatayi da wanka da komai ta fito, wadrobe
inta ta bu
e ta
auko wata simple shirt ta saka ta saka bomshort wando dai dai jikinta, gashinta da ta gyara tsaf ta kamasa as ponytail kafin ta saka facecap, ta
auko wayarta ta sau
asa bayan ta ma
ala headphone a kunnenta yunwa take ji sosai but since ita ka
ai ce she decides ba ta dafa noodle kawai taci before anjima, ta wuce kitchen tana danna wayarta replying chat
in fadila.
Tana cikin chopping albasa taji an danna door bell
in gidan, ta
an dakata tare da
an sau
e headphone
in daga kunnenta taji still an sake danna dorrbell
in gidan, ta kalli agogon wayarta, to bai je office
in bane? Jin an sake dannawa ta ajiye wu
ar hannunta ta fito a kitchen
afarta sanye da takalmi mai taushi da take yawo da shi a gidan ta nufi
ofa, dan ta san ba mai zuwa
ofarta dai sai Mijinta, ta bu
e password
ofar kafin ta janyo
ofar ta bu
e, kallon kallo suka shiga yi ma juna, Amira ta dinga binta da kallo from head to toe, Na
ima dai na ri
e da
ofa dan ko ka
an bata kawo Amira bace ko mis
ala zarratin, Amira ta
alo murmushi tace
Amarya ko na juya ne am not welcome?
Da sauri ta girgiza mata kai ta matsa daga jikin
ofar tana fa
Bismillah come in
Amira ta shigo ciki tana
are ma palourn kallo ita dai Na
ima har yanzu cikin zuciyarta da tsoro amma ta dake ta mayar da
ofar ta rufe ba kirif ba amma yadda idan zata bu
e ba sai ta tsaya saka ko wani password ba, ta
araso cikin palourn a hankali tana kallon Amira sai kuma tace
m coming
ta wuce sama Amira ta bita da wani irin kallo ba
in ciki kamar zai kasheta, cigaba da kallon palourn kawai Amira keyi har Na
ima ta sau
o da hijab a jikinta har
asa ta zauna a kujera opposite Amira ta rasa ma to me zata ce mata sai kawai tace
Ina wuni
Amira ta gyara zamanta tace
lafiya lau Amarya ya ba
unta?
Alhamdulillah
ta fa
a a hankali, Amira tace
Masha Allah, ai naga bashi da niyyar ha
a mu yayi introducing
inmu to juna ne shine nace ni bari nazo mu san juna tunda yanzu an zama
aya koh?
ima ta
an saci kallonta a hankali tace
hakane
Duk wani mijin
warai ai idan yayi amarya ha
a su yake da uwargida ya fa
a ma kowa matsayinta amma kinga ai shi baiyi haka ba, kuma ai bazamu biye masa ba shiyasa ni na zo, dan in ce miki ure free to come to my side anytime kikeso nima zan dinga le
owa ina ganin yadda kike ai shine abokiyar zaman ina jin koh?
Ita dai Na
ima shiru tayi bata amsa ba, sai kuma ta mi
e tace
bari na kawo miki ruwa
Thank you amarya
ta fa
a tana binta da idanu har ta wuce kitchen, tana shigewa kitchen
in Amira ta mi
e ta wuce sama tana ri
e doguwar rigar kimonon jikinta, dan wannan pretending
in da take yi ma ba
in ciki yake
ara mata ji take kamar ta kashe Na
ima a nan yadda babu kowa
innan daga ita sai ita, but idan ta tuna abinda ta shiryo mata sai taji gwara ta danne ranta ta samu ta aiwatar da abinda ta zo aiwatarwa ta kama gabanta, Daga nan kuma sai taga
arshen karuwanci da yawo da gajeren wando tana juya
uwawu.
ima na fitowa da tray
in ruwa da lemo daga kitchen taga wayam ba kowa a palourn, ta
an tsaya jim kafin ta
araso ta ajiye tray
in tana mamakin tafiya tayi toh ko me? Sam bata ma kawo ko sama ta haura ba tafi tunanin fita tayi abinta, ta
an kalli door ganin yana nan yadda ta
an tura sa
azu sai ta
arasa bakin
ofar taga shoes
in Amira na nan a inda ta cire su, ta juyo ta dawo palourn tana jiran ganin ikon Allah ita kam, sai a lokacin ta kalli hanyar sama, sai kuma ta nufi saman walking slowly, tana shirin fara haura stairs
in sai ga Amira na sau
owa daga saman fuskarta a ha
e kamar ba ita ta gama mata murmushi ba yanzunnan, Na
ima ta ja ta tsaya tana kallonta waiting for explanation
in abinda taje mata sama amma sam ko kallon sashin da take Amira bata yi ba ta sau
o har palourn kawai ta nufi
ofa, Na
ima was speechless har Amira ta bu
ofa ta fita, to ko ba lafiyayya bace mamar saif
in? Kallon stairs tayi sai kawai ta nufi saman itama.
Page
inku na dare as promised
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah