← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 38 OF 72

Chapter 37: The trigger

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read

Ko da ya fito daga wankan ga mamakinsa a
akin ya ganta a tsaye da kayansa a hannunta, ya
auke kansa ba tare da ya kulata ba, ta ajiye kayan tana binsa da idanu, da
yar Nuwaira ta samu ta kwantar da mata da hankalinta dan ta nuna mata fa ba gaskiya bane ya fa
a ne kawai dan titsiyen da ta masa bayan ta fa
a mata yadda ta masa tambayar, sosai taji hankalinta ya kwanta dan ita dai Nuwaira ta tabbatar mata babu abinda Ahmad zai yi da Na
ima ko da ya rasa matar aure, ba abinda zaiyi da yarinya
arama sai dai manyan mata, ta kwantar da hankalinta idan ma bincike ne sai suyi a tsanake itama zata zo gidan gobe.
A shirye ya fito daga closet cikin pyjamas
in bacci, a zuciyarsa yana mamakin abinda take yi a
akin dan bai yi tunanin zata sau
o da wuri haka ba, ya
arasa ya zauna a gefen bed yana latsa wayarsa, ganin tana ta cigaba da tsayuwa ya
aga idanu ya dubeta ganin shi take kallo itama yace
make me a cup of coffee
an shiru tayi ka
an kafin ta juya ta nufi
ofa, ya bita da kallo kafin ya mayar da kansa ga wayarsa, gani yayi Na
ima tayi uploading status, ya
anyi jim kafin ya bu
e hoton its from ranar da suka fita da ita tare da Saif, jingina bayansa yayi da gadon ya
anyi zooming
in hoton hannunsu ita da Saif da ta
aura, kan Saif na cinyarta amma ba
a ganin fuskarsa sai gashin kansa da hannunta ke kai da farin kumatunsa ka
an, blurry from a distant zaka iya ganin field
in polo amma ba sosai ba, Yabi very fyn yatsunta da kallo da babu ring ko
aya akai, sai clean farcunta, da tiny hannun Saif
aya da ya dawo da shi ya ri
e hannunta, a
asan hoton ta rubuta,
Little fingers, Giant love
da white emoji a gaba, kallon hoton kawai yake yi kafin yayi screenshotting hoton ya fita duka daga whatapp
in ya kashe wayar ya ajiye a gefen bed
in lost a cikin thoughts
insa, a haka Amira ta dawo ta ajiye masa coffee
in a gefensa, har lokacin fuskarta ba yabo ba fallasa, ganin ya
auka ya fara sha ta zaga ta haura saman gadonsa, ta gefen idanu ya
an kalleta, kamar ba zai ce mata komai ba sai kuma yace
Why dont u sleep in ur room?
Ta wani kalle shi, irin bangane ba, cigaba da shan coffee
in yayi ba tare da yace mata komai ba, ta mi
e zaune tana kallonsa,
Okay am i interrupting anything? Naga dai
akin mijina ne, and i prefer nan
in akan can
an kallonta kawai yayi sai can kuma yace
Har kin gama fushin kenan?
uri ta masa da idanu tana kallonsa kafin ta
an yi
wafa, ta daure tace
Am sorry yadda nayi acting
azu i wasnt thinking straight, ya kamata in san cewa babu abinda zaka yi da yarinya
arama kamar Na
ima amma nayi making issue out of it, na sanka na san halinka na san kuma abinda zaka iya so da wanda ma baya cikin tsarin abinda zaka so
an murmushi yayi ka
an da ta jima ita dai bata ga ya mata ba still yana kallonta
And Na
ima bata ciki koh
gya
a masa kai tayi itama tana murmushi,
eh gaskiya bata ciki, kwata kwata ma
ya sake gya
a kai yana cigaba da shan coffee
in bai ce mata komai ba. Kallonsa kawai take dan ta
auka after abinda ya faru
azu ko kulata bazaiyi ba yanzu, ta rasa nisha
in me yake ji yau
in. Tana kallonsa tace
U seem happy
ajiye cup
in yayi ya janyo wayarsa ba tare da ya kalleta ba yace
because i am
ta
an matso kusa da shi tana kallonsa
Me ya saka ka farinciki toh? Cause nasan dai on normal days after abinda na yi
azu ull pretend u dont know ina
akinnan
an kallonta yayi sai kawai yace
Haba?
Ta gya
a masa kai
Eh mana
Okay
ya fa
a yana kashe screen
in wayar ganin ta sake matsowa kusa da shi, ya
age mata gira alamun miye,
an murmushi ta masa ta saka hannu ta kamo hannunsa
Albi pls i need a favour daga wajenka
Shoot
ya fa
a ba tare da ya kalleta ba, ta
an yi murmushi tana matsa hannunsa da both hannunta
I want u to promise me wani abu ne zaka min?
Sai a lokacin ya
an kalleta
Why not? Idan bai fi
arfina ba
Bai fi
arfinka ba wallahi
Okay
kawai ya fa
a yana kallon hannunta dake ri
e da nasa
Ina so ne ka min al
awari ba zaka ta
a min kishiya ba, U know how much i love u, just the thought of ka kula wata zai iya nakasa min zuciya ta, ka min al
awari kamar yadda muka taho all these years zamu
arashe rayuwarmu tare
tun sentence
inta na farko yake kallonta har ta kai
arshe, ganin bai ce komai ba tace
Kayi shiru
wayarsa da ke
aya hannunsa ya ajiye, ya mi
a mata
ayan hannunsa ta saka tafin hannunta a ciki kafin ya matso da ita kusa da shi, sosai ya sakata a jikinsa yana shafa kanta a hankali kamar ba zai ce komai ba sai kuma
asa
asa kamar mai ra
a yace
I cant promise u that Amira
ago kanta tayi daga
irjinsa ta kalli fuskarsa shima ita yake kallo, yana
an matsa hannunta dake cikin nasa yace
Bana so ki
aga hankalinki idan da ace zan zo in ce zan sake aure, idan am destined to auren mace sama da
aya da ni da ke duka bazamu iya hanawa ba, but ko ma wacece zan aura will have to respect u, ke zata zo ta samu a matsayin uwargidana kuma mamar
ana Saif, bana so ki tayar da hankalinki ko da haka zata kasance kinji?
ya fa
a yana matsa hannunta a hankali, tsaf sai da ta gama saurarensa kafin ta janye jikinta daga nasa tana kallonsa da idanunta da har sun ka
a sunyi ja hawaye ya cika cikinsu.
Is this ur way of telling me zaka min kishiya? Ahmad kana nufin kana da niyyar min kishiya nan gaba?
Tana fa
in haka hawayen da ya cika idanunta ya gangaro sharr, kallonta kawai yake yi ya ma rasa me zai ce mata, kafin ya
an shafa kansa ya mayar ya jinginar da jikin gado yana kallonta, sau
owa tayi daga gadon tana huci ta zagayo gefen gadon ta inda yake ta tsaya a kansa tana kallonsa tace
Ka amsamin tambayata, wannan maganar da ka gama yi miye ma
anarsa? Kana nufin nan gaba ma kana da niyyar min kishiya kenan
ganin bashi da niyyar amsa mata ta juya fuuu ta nufi
ofa sai lokacin ya kalleta ganin ta bu
ofar ta fita ta kullo
ofar da
arfi ya
an lumshe idanunsa kawai ya rasa tunanin me kuma zaiyi, jin ta sake bu
ofar kamar mahaukaciya ta shigo yasa ya bu
e idanunsa da mamaki yake kallon hannunta ganinta ri
e da wu
a, rufe
ofar tayi ta nufo sa ko gezau be yi ba bayan idanu da ya zuba mata yana jiran ganin abinda zatayi dan sam baiyi tunanin haukar tata ta kai haka ba,
an nesa da shi ta tsaya ta
aura wu
ar a kan wrist
inta tana kallonsa tace
ka min al
awari bazaka min kishiya ba
tashi yayi zaune yana kallonta strictly yace
Zo ki bani wu
arnan ki fita ki bar min
cikin ihu tace
Wallahi bazan bayar ba, ka min al
awari bazaka min kishiya ba, ka min al
awari da ni ka
ai zaka rayu har
arshen rayuwarka, ka min al
awari ko a nan gaba bazaka min kishiya ba idan ba haka ba wallahi i
ll cut my wrist, na san ba wai zai dame ka bane idan ma bana duniya tunda ba so na kake ba, but Saif will loose his mother for good
zuwa yanzu ransa in yayi dubu to ya
aci duka, sau
owa yayi daga kan gadon ya nufo ta strictly yace
Bani wu
arnan
ya fa
a yana mi
a mata hannunsa, matsawa baya tayi tana kallonsa idanunta da hawaye ta shiga girgiza masa kai
bazan bayar ba kawai ka min al
awarin, ni kawai ka min
nufo ta yayi gadan gadan, ta
ara
aura wu
ar da kyau a hannunta tana wani irin kuka
Kar ka
araso gabana wallahi kawai kamin al
awari, kamin
bai saurareta ba, ganin baifi taku biyu tsakaninshi da itaba yasa ta dirza wu
ar, cike da azama ya mi
a hannunsa ya ri
e hannunta mai ri
e da wu
ar ya mur
e hannun ya mayar da shi bayanta yana kallon yadda har ta fara yanka kanta da wu
ar dan har jini yana fitowa ka
an ka
an, zare wu
ar yayi kafin ya sake ta ya juyo da ita yana kallon fuskarta ransa a mugun
ace yana mata wani irin kallo, ji yake kamar ya kife ta da mari, da
yar ya saisaita muryarsa yana kalonta yace
Are u out of ur senses? Are u mad?
Ya tambaya iya kokarinsa ganin bai bata tafi ba
Cikin kuka ta nufo sa tana shirin kokawa da shi ta kar
i wu
ar,
Yes na haukace, bani da hankali, sai ka fa
a min wace shegiya ce take cikin rayuwarka da har kake tunanin watarana zaka iya aurarta, ka fa
amin wacece ita, ko waye malaminta wallahi sai ta karya abinda ta maka bata isa ba wallahi bata isa kishi da ni ba, babu wacce ta isa ta aure ka ta zauna lafiya wallahi ba wacce ta isa ta zauna da kai sai ni
ciki ihu duk take wannan maganar, rai a mugun
ace ya ri
o hannunta ya nufi
ofa da ita, ya bu
ofar ya cilla ta waje ya rufo
ofarsa da
arfi, zuciyarsa na wani irin zafi, itama dur
ushewa tayi a bakin
ofar ta dasa sabon kuka, ita fa ta sanshi farar sani wallahi wannan maganar da ya mata ita ta tabbata ba casually bane, tabbass har ransa yana nufin aure zai
ara wanda wallahi idan sama zasu ha
u da
asa abu ne da baxata ta
a bari ya yiwu ba, mi
ewa tayi ta nufi
akinta har lokacin kuka take ta shiga kiran Nuwaira, Nuwaira jin irin kukan da take yi tace
Ke lafiya? Wani abin ya sake faruwa ne?
Nuwa na shiga uku, ke wallahi Ahmad da gaske yake aure yake so ya
aramin, kina jin har nasiha yake min wai idan yayi aure kar na
aga hankalina, nuwa zan mutu
Nuwaira da har ta fita shiga tashin hankali cikin
aga murya tace
Ban gane ba Ke sanar da ni wace
yar shegiya ce zai aura , Na
imar ce?
Da sauri ta girgiza mata kai,
Ba Na
ima bace but tabbass wallahi idan rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba akwai wacce ke cikin rayuwarsa Nuwa kuma aurenta zaiyi na shiga uku na lalace
ta fa
a tana rushewa da kuka
To dan ubanki yanzu zaki je inda za
a sama miki mafita ko bazaki je ba?uwar masu tsoron Allah
Amira na kuka tace
zanje wallahi zanje, Nuwa dan Allah zan biya ko nawa ne kije min dan zatin Allah
Nuwaira ta wani ja dogon tsaki
Baki shirya ba kenan malama, idan bazaki zo muje tare ba ki barshi
Amira da ke sheshsheqan kuka tace
Toh zanje, Nuwa amma muje da wuri
Nuwaira tace
ko gobe ki taho muje ai ba abin zama ayi shiru bane har yarinyar da yake nema duk za
a nuna mana, daga nan kuma sai muci kutumar ubanta
To sai nazo
Amira ta fa
a tana katse wayar ta jefa kan gado, ta zauna gefen gadon itama ta dafe kanta jin zuciyarta take tana mata wani irin zafi kamar zata fito ta bakinta ta huta.
Mummy, Mummy, Mummyyyyy
Tun kafin ta
araso
akin Mummy Suhaila ke zabga mata kira har ta
araso ta banka
ofar ta bu
e da wayarta a hannunta, Salma da ke baccin rana ta bu
e idanunta jin kanta ya sara mata saboda irin kiran da Suhaila ke mata a tsakiyar kai daga kwance da take ta dinga hararar Suhaila
Wani irin hauka ne wannan Suhaila zaki tashe ni da ihu ina bacci meyasa ke kam baki da mutunci ne yarinyar nan
arasowa ciki Suhaila tayi har gaban gadon ta ajiye mata wayarta tace
Ai wallahi yanzu ne ma za
a tabbatar da rashin hankali da nutsuwata idan ya tabbata wannan hoton na Saif da Na
ima ne, a gidan uban wa Na
ima ta san Saif, in dai har ta san Saif ai ta san Babyna kenan
Mummy ta mi
e zaune ta janyo wayar tana kallo da idanunta da yayi ja from bacci, zubawa hoton idanu tayi tana kallo tace,
Wannan
in Saif ne?
Suhaila dake kallon mamartata ta galla mata harara
Mummy dont joke with me pls, Wallahil azeem shine, zan iya gane
an banzan yaronnan ko a yaya aka yi hotonsa, bare ma ranar Sunday ai ina Gidan Ammi kuma sunje shi da Babyna da Safe sun gaishe da Ammi wai zasu je polo, and this is what he
s wearing kuma ai kema kina ganin polo field, which means har da ita suka je
sai kuma ta fashe da kuka,
Wallahi Mummy bazan yarda ba, komai nawa sai ta
wace min, wallahi bazan bar mata Babyna ba
Mummy da ke ta faman zooming hoton ta ajiye wayar tana kallonta tace
Ke dan Allah ki min shiru inyi tunani, dama wa yace miki akwai wanda ya isa ya lalata min burina? Ke to tunda na haifeki na riga na miki miji kuma wallahi ko shi Ahmad
in bai isa yace bazai aure ki ba yayi ka
an tunda Anty Mami ta amince
Ni dai ki san abinyi ni kuma wallahi sai naci uban Na
ima a
asarnan, dama ashe shi ne ya ajiyeta ranan, kuturun uba kenan shine ma ya mayarda ita gidan Fa
ila rannan, wayyo Allah na
ta fa
a tana fashewa da kuka ta nufi
ofa tana kukan, ita dai Salma wayar ta janyo tana sake kallon hoton da taga Suhailar daga status
in Na
ima tayi screenshotting kuma kamar ma tun jiya da dare tayi
aura post
Yana kwance akan kujera a palour da wayarsa a hannunsa yana juyata zuciyarsa na wani irin bugawa ba
autawa kamar zata faso
irjinsa ta fito, tun wata uku da suka wuce da aka sake shi suka taho kaduna da Mama da Umar bayan court tayi rulling
inshi mentally unfit, ko magana bai cika yiwa kowa ba, sai da yayi jinya a asibiti kafin ya
aura da ganin psychiatrist
insa sau biyu yake ganinsa a sati, dan sosai yake so ya rabu da obsessive tunanin Na
ima dake barazanar fasa masa
walwa, he was so empty a wa
annan lokutan, Ita dai Mama addu
a kawai take binsa da shi, haka
annensa ganin yadda ya ware kansa magana ma wahala take masa sai dai ya kalleku kawai, bai tambayi kowa Na
ima ba, kuma dama wayar da yake ganin duk abinda take yi ta ciki anyi sophisticating
inshi as evidence, duk da ba lallai sunyi tracing asalin function na spywares
in ba
arshe sai dai suyi disposing wayan ko suyi wiping
inta.
For months now bai ma san miye take ciki da rayuwarta ba, after all this while har sun fara tunanin he
s beginning to have peace, dan yau ne ma ya fito har palour ya kwanta yana kallonsu suna hira duk da bai saka musu baki ba amma they were happy, sai dai kash it didnt last, than hirar tasu ce ta isheshi and for the first time in a long time ya janyo sabon wayarsa da Umar ya mayar masa da komai nasa ciki amma ko anfani da shi baya yi, whatsapp ya bu
e ba tare da ya san takamaimai me zaiyi a ciki ba kawai instincts
inshi yabi maybe zai iya
auke masa kewa, yawancin contacts
inshi ma are gone, status bar
insa yaje yana kallon few mutanen da suka
aura status cikinsu har da ita, bai san sanda ya kai hannunsa ya bu
e status
in ba, wannan ya ga ma ashe tun jiya ta
aura shi, karanta caption
in kawai yake yi yana kallon hoton kamar his life depends on it
little fingers, giant love
with a white emoji, ya zuba wa hannunta da hannun Saif idanunsa zuciyarsa na
aukar wani irin tiriri da ta da
e bata
auka ba, she
s posting wato smiling, living her life happily ko da shi ko babu shi, zooming in yayi kafin yayi screenshotting hoton hannunsa na rawa ya shiga dm
inta, ya zubawa dm
in that is empty babu wani magana ko
aya tsakaninsu idanunsa, he
s completely locked out of her life, shi da he was once her best friend yanzu he
s a stranger to her, ya tuno lokacin da she
ll send him pictures da reels ko yana online ko baya nan, she
ll complain idan bai bu
e da wuri ba ko bai yi dariyar jokes
inta ba, bugawar da zuciyarsa keyi har ya wuce misali zuwa yanzu, ji yayi hannunsa ya shiga masa rawa, ya mi
e da sauri ya nufi hanyar
akinsa har sannan yana ri
e da wayarsa da ya gama jujjuya wa a hannunsa at the same time yana
arin dialing lambarta, duk suka bishi da kallo dan kwata kwata basu lura da abinda ya mayar da shi hakan ba all of a sudden, har ha
a hanya yake yi ya
arasa
akinsa ya rufo
ofar ya jingina da
ofar yana sake kiranta dan bata
aga first one
in ba har ya katse, Maryam ta mi
e zata bi bayansa Umar ya ri
o hannunta yana kallonta yace
Let him be
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 38 · 0% Book details