← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 34 OF 72

Chapter 33: Crossroads

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Tana fitowa compound taga basa nan, ta
an dakata kamar bazata je ba sai kuma ta nufi back garden dan kamar tanan take
an jiyo hayaniyarsu, tun kafin ta
arasa ta hangosu, rahama da oversize hijab
in jikinta da crocs a
afarta, tana bin Saif dake
yala dariya dama shi akwai shi akwai son wasa, kallonshi Suhaila ta tsaya yi, Sosai yake kama da babansa though zata iya
irga sau nawa ta gansa but hoton fuskarsa abu ne da ba zai ta
acewa a idanunta ba, features
insu dayawa iri
aya ne, Ball ja dake hannunsa ta kalla kafin ta kalli yan
ananun
afafunsa da babu takalmi, tsayawa rahama tayi ta sunkuya tana haki kamar wacce take gudun arziki irin ta gaji
innan,
Saif am tired
tsayawa yayi shima yana kallonta fuskarsa da dariya dan shi fa yafi so su cigaba, Suhaila ta
an ja tsaki ka
an tana
arasawa ciki da kyau,
Rahama
bata
arasa ba taji sau
ar ball a fuskarta, ball
in ya daki kumatunta yabi shoulder
inta kan farar rigarta kafin ya sau
a dai dai feet
inta, dafe bakinta Rahama tayi, shima Saif tsayawa yayi yana kallonta dan Rahama yayi niyyar jefa ma ball
in ta shigo, rahama ta fashe da dariya duk da batayi niyyar yi ba ganin yadda Suhaila tayi da fuska kafin ta
arasa gaban Saif ta ri
o shi tana cewa
See what u did, nace maka na gaji now go and tell anty Suhaila Sorry
e kafa
a yayi ya
i zuwa dan yadda fuskar Suhaila har tayi ja na
acin rai ka
ai ya isa ya hanashi zuwa kwata kwata fuskar is not welcoming, abinka da farar baturiya, hancinta yayi ja da kumatunta tana kallonsa kamar zata halakasa da idanu. Ma
alewa yayi jikin Rahama da itama ta rage dariyar da take ta mi
e ta
aga shi tana kallon Suhaila tace
Kiyi ha
uri bai sani bane
wani kallo da Suhaila ta mata yasa itama ta
an ha
e rai ganin kamar Suhaila ta
auki abin da zafi sosai,
Tsugunawa suhaila tayi ta
auki ball
in tana kallon Saif dake jikin rahama ta zare masa idanu
is this how to play?
Rahama dai tayi shiru bata sake cewa komai ba, tuni har Saif ya fara
arin kuka, suhaila tayi snapping hannunta tana kallonsa
Haka aka ce maka ka dinga throwing ball a duk fuskar wanda ka gani wa ya koya maka wannan?
Rahama na kallonta tace
wa zai koya masa kuwa? Its a mistake Suhaila kema kinsan ba ke yayi niyyar jefawa ba
Oh please
ta fa
a tana juyawa kan Rahama,
accident or not bashi da manners, no both of u ma, kuna abu kamar animals da basu da supervision
Sake baki Rahama tayi cause she didnt see that coming,
What was that? Yayi abu mistakenly ance kiyi hakuri, why use those words on us
What words?
Suka ji muryar yasmeen a bakin garden
in tana shigowa fuskarta ba yabo ba fallasa, Rahama da har idanunta itama ya tara ruwa ta kalli Yasmeen kafin tace
babu komai
daga haka ta wuce ta nufi hanyar fita a garden
in tana ri
e da Saif, Yasmeen ta bisu da kallo, dan ta san twin sister
inta kamar yunwan cikinta dama ta san this is how she
ll bahave ita shugabar son zaman lafiya da rashin son fitina, itama juyawa tayi tabi bayansu dan ta tabbata akwai abinda Suhaila ta fa
a ma Rahama da bai mata dadi ba, wanda kuma ba abin mamaki bane, Suhaila ta bi su da kallo kafin ta ja tsaki itama tabi bayansu, a palourn
asa ta same su duka Yasmeen na ma Rahama magana, ta wuce sama fuuu ba tare da ta kulasu ba, Yasmeen ta bita da kallo kawai ta gya
a kai,
tana haurawa sama ta samu Ammi still a palour ta
arasa ta Zauna a kujera, Ammi ta kalleta tace
Kin fa
a musu?
Eh, sun shigo ma
Okay
kawai Ammi ta fa
a ta cigaba da danna wayarta, sai can kuma ta
an kalli Suhaila sai kuma ta ajiye wayar
Me aka miki naga kinyi ja?
Kamar jiran tambayar take ta fashe da kuka
Rahama ce ta saka Saif ya jefa min ball in the face , kuma dan nayi magana she started telling me trash
Ammi ta dinga kallonta
Rahama kuma?
kallon stairs Ammi tayi kafin ta sau
e ajiyar zuciya dan tayi mamaki dama yasmeen tace tasan zata aikata amma Rahama ta fi kowa sanyin hali a yaranta, kuma ko rigimar da Yasmeen keyi na rashin son Ahmad ya auri Suhaila Rahama bata saka baki ba bare ta nuna tana so ko bata so,
Kiyi hakuri kiyi shiru zan mata magana
Ammi ta fa
a tana kallon Suhaila ganin sai sake ja take saboda kukan da take yi, Suhaila ta mi
e ta
auki wayarta ta wuce
akin da ta Sau
a tun jiya Ammi ta bita da kallo.
Bayan isha Ahmad ya shigo gidan, yayi parking motarsa cikin jerin motocin gidan ya fito ya nufi cikin gida, Yasmeen ce ta
ude masa
ofar palour bayan ya danna bell, ya shigo ta rufe
ofar ta bi bayansa,
Welcome yaya
Thank you
ya fa
a yana
arasawa ya zauna akan kujera,
Wheres everyone?
Sama ta kalla ba tare da tayi magana ba, ya mike da niyyar haurawa saman,
Yaya
yasmeen ta fa
a tana tsaye daga gefen kujera, kallonta yayi ya
age mata gira
aya alamun what? Tunda ya shigo dama ya ga mood
inta is off amma baya so ya tambaya ta fara masa bayanin abinda bai shafesa ba shiyasa ya shareta dan ya san bazai wuce ita da Rahama bane,
Abinda Ammi tayi dan Allah ya kamata?
Dawowa yayi ya zauna yana kallonta, ganin tana tsaye har sannan ya nuna mata gefensa, ta
araso ta zauna, bata jira ya sake tambaya ba ta fara fa
a masa abinda ya faru
azu, kuma Ammi ta kira rahama ta mata fa
a a gaban Suhaila kuma ta saka Rahama ta bata ha
uri, ita kuma rahama bata gaya wa ammi abinda ita tace mata ba, kuma ita yasmeen da ta fa
a ammi tace ta mata shiru.
Bowl
in chocolate dake kan center table ya janyo ya
auki guda
aya ya bu
e yana ci,
Sai kuma me ya faru?
Ya tambaya yana ciro wayarsa a aljihu, shiru Yasmeen tayi tana kallonshi kamar zata yi kuka,
Inda ta san haka zata yi ai sai ta tsaya a gidansu, we didnt invite her
bai sake ce mata komai ba ya mi
e ya nufi steps, sai kuma ya juyo ya kalleta
Ina Saif?
Ya gama kuka yayi bacci
Wacewa yayi ta bishi da kallo har ya haura kafin ta tura baki
to miye ma anfanin fa
a masa da tayi.? Ta
an harari stairs
in kafin ta kwanta a kan kujera.
Yasmeen na kwance a palourn ita ka
ai tana chatting a wayarta after kamar 20minutes da haurawarsa sai ga Ammi ta sau
o, bata ko kula Yasmeen
inba, ta
arasa ta zauna a kan three sitter, tana
aukar remote ta canza channel, Yasmeen ma shiru tayi bata ce mata komai ba, sai dai ta tashi ta zauna tana mamakin ganin Ammi ta sau
o ita ka
ai kuma Ahmad
in na Sama, ganin Ammi bata bi ta kanta ba ta mi
e da nufin zuwa saman ta duba, Ammi ta kalleta tace
Zo nan
dawowa tayi, Ammi ta kalleta
Miye zaki je ki min a saman?
Babu zuwa zanyi na kwanta
Na gulma koh? Rahama da ke son ta kwanta ai tana Sallahr isha ta kwanta tun
azu, amma ke sai yanzu kika ji xaki je ki kwanta saboda gulma
ata rai Yasmeen tayi ta koma ta Zauna akan kujera tana sake bin stairs
in da kallo
Suhaila ta sake kallon inda yake zaune yana danna wayarsa kamar bai san tana wajen ba, gashi wani irin shakkarsa take ji ta rasa me zata ce masa, tunda Ammi tace taje suyi magana take zaune amma har yanzu ko kallonta baiyi ba bare ya mata magana, tunda ta gaishe shi ya amsa can
asa kamar ta masa dole ta koma gefe ta kama kanta, ganin ta gaji da zama ta ciro wayarta itama ta shiga dannawa duk da ba wani abin kirki take yi a ciki ba, kusan 20 minutes after ya kalli agogon hannunsa, sai kuma ya mi
e ya nufi
ofa, ta bishi da kallo, har ya sau
asa kafin ta sau
e ajiyar zuciya, ta
an ja tsaki ka
an tana mi
ewa ta wuce
aki dan kiran Mummynta ta fa
a mata yadda akayi.
Yana sau
owa Ammi da Yasmeen suka bishi da kallo ganin fuskarsa babu yabo babu fallasa, Ammi na so ta tambayeshi amma kuma tayi shiru kawai tana kallonsa ganin kamar ma ransa a
ace yake, ya kalli yasmeen
Je ki
auko min Saif ke
mi
ewa tayi kamar jira take ta nufi sama, ya
araso cikin palourn ya zauna, Ammi tana kallonsa tace
Ya akayi?
aga kallonta yayi ya kalleta amma bai ce komai ba, itama sai kawai tayi shiru, than its obvious he didnt like what he saw
Yasmeen ta sau
o da Saif da ya kwanta ya lafe a jikinta, Ahmad ya mi
e ya kar
e shi ganin idanunsa biyu yace
Champ
shiru Saif yayi bai amsa ba, Ammi tana kallonsu tace
Wato shi ba
a masa fa
a sai ya hau
urnanci haka kuka koya masa kenan
an murmushi ka
an Ahmad yayi bai amsa ba, yana rungume da Saif
in yace ma Ammi
Sai da safe
Allah ya bamu alkhairi, tunda dan an masa fa
a yayi ba dai dai ba shine zaka
auke sa ka tafi da shi
Yasmeen tayi saurin ca
ba dan haka bane Ammi dama yace ai saturday zai zo ya
auke sa gobe polo day
insu ne kin manta
Ammi ta harareta tana maida idanunta kan tv, mi
ewa Yasmeen tayi tabi bayansa da Sauri, har suka isa motarsa, ta bu
e masa gaban motar ya ajiye Saif ya saka masa seat belt, kafin ta rufe
ofar ya zagaya dan shiga motar ta zagayo itama ta
an tsaya tana kallonsa,
Kar dai Ammi saka ka tayi kayi magana da Suhailar can
rufe
ofar motar yayi, yana zuge glass a hankali
Mind ur business
daga haka ya
age glass
in duka ta sake baki tana kallon motar ganin yayi reverse ya nufi gate, wato she should mind her business, ba shi da bakinsa ya ce ta tayasa convincing ammi akan Suhailar ba, ta
an cijw bakinta kafin a fili tace
Maganinki kema yasmeen maganinki
daga haka ta juya ta nufi cikin gida.
Tana shiga Ammi dake waya da Salma tace
shikenan dai idan kinzo goben sai muyi maganar da kyau dan ni duk jikina yayi Sanyi
Yasmeen ta kalleta kawai bata ce komai ba ta wuce sama.
Yana hawa kan titi sosai ya kalli Saif da har lokacin yake nan moody ya kwantar da kansa da kujera kamar mara lafiya
ya fa
a yana ta
a kumatunsa, Saif ya kalleshi amma ya
i magana,
an murmushi yayi ya shafa kansa,
U dont want to talk to papa?
auke kansa yayi bai ce komai ba ya mayar ya kwantar, Ahmad yayi murmushi,
In kai ka wajen Anty Na
ima?
Kallonsa Saif yayi sai kuma ya gya
a masa kai,
Okay smile for me
an murmushi yayi wanda ya kusa bawa Ahmad
in dariya, dan kana gani kasan yayi ne kawai, ya shafa gashin kan yaron mai taushi sosai,
Okay.
Ya fa
a yana
aukar wayarsa da ke ajiye a gefe, yana driving da hannu
aya,
Fitowarta daga wanka kenan bayan ta idar da Sallar isha
i ta zauna a gaban madubi tana gyara
aurin towel
in jikinta, taji wayarta tayi
ara alamar shigowar sa
o wayarta, kallon wayar tayi har zata share sai kuma ta mi
e ta
arasa ta
auko wayar daga kan gadonta,
kawai yace ta tsaya tana kallon message
in nashi, bu
ewa tayi tana kallo kafin ta masa reply da
Ina wuni
ba tare da ya amsa gaisuwar ba ya mata reply da
Send me ur address
ta tsaya jim tana kallon message
My address?
Ta tura masa
No mine
ya bata amsa almost immediately,
an murmushi tayi kafin ta fara typing address
in gidan tana tunanin ko miye zai yi da shi.
Tana tura masa taga ya bu
e amma bai sake ce mata komai ta ajiye wayar ta fara shiryawa, har ta kusa gamawa kawai kuma sai ta
auki wayar ganin har sannan bai ce komai ba ta sake masa magana
s Saif?
Kusan seconds goma ta ga ya bu
Kina son ganinsa ne?
Ta
anyi murmushi
Yes, Sosai
Okay, come and see him then
dariya tayi, tana mi
ewa ta nufi wadrobe dan
auko kayanta ad the same time tana masa reply
Where?
Were outside
ciro kayan baccinta tayi ta
arasa ta ajiye a kan gado, kafin ta masa reply
Outside where?
Ganin bai amsa ba ta fara saka kayanta, har ta gama saka kayan kafin ta
arasa ta fehe jikinta da turarenta. Tana Dawowa ta
auki wayar taga ya tura mata hoto, bu
e hoton tayi ta zaro ido tana kallon street
in ya nuna har
ofar gate
in gidannasu, bu
e baki tayi ta gagara rufewa tama gagara masa reply da sauri ta nufi hijab
inta da ta na
e bayan ta idar da sallah ta
auka ta zura ta nufi
ofa da wayarta a hannunta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 34 · 0% Book details