Chapter 7: Quiet Glances
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Har yamma suna gidan ana ta shirye-shiryen kamu da za'a yi gobe. Na'ima bata ga Mami ba, da ke can part
in Mummyn Fa
ila, sai da ta tashi tafiya almost Magrib, har bakin mota ta rakota inda driver
inta ke jiranta. Mami ta shiga baya tana kallon Na'ima da ta jingina da motan.
"Ko mu tafi ne sai ki dawo gobe?"
Girgiza ma Mami kai tayi tana
iro murmushi.
"Noo Mami, I'll stay!"
"Okay then, sai na zo gobe. Be a good girl."
a ma Mami kai tayi tana
aga mata hannu har suka
ace ma ganinta kafin ta juya da nufin komawa cikin gidan.
"Wai Na'ima ce wannan?" ta ji muryar wani daga bayanta tana dab da shiga
ofar falon.
Juyowa tayi tana kallonshi, ya na
e hannunshi a
irji yana kallonta.
"Tell me baki gane ni ba tukunna, kiga me zan miki?"
Tura baki tayi dan dai da gasken bata gane shi ba. Yayi murmushi yana kallon yadda ta tura baki, yace
"Lallai ma Na
ima, ni
inne baki gane ba. Ai kawai Mami yanzu kam kar ta barki ki koma waccar
asar ta bar mana ke tun kafin ki daina ganeta itama."
Murmushi tayi tana
arasawa cikin falon, ganin shima shiga falon yake
arin yi. Ya zauna saman kujera yana jan ta da hirar da she's not really interested. Ita dai sai dai tayi murmushi, ko idan ya mata tambaya ta bashi amsa a ta
aice da accent
inta, that's so sweet.
anwar Fa
ila mai suna Yusrah, dake zaune a dining tana jinsu, ta
auko plate
in abincin gabanta tana tahowa falon tace
"Yaya Fahad, ba fa wani gane me kake cewa take ba?"
Fahad ya harare ta
"Haka tace miki? Kuma ina ba a falon zaki dawo kici abincin ba tsabar gulma?"
Tsayawa tayi da plate
in a hannunta, ba tare da ta
araso cikin falon ba sai kuma ta tura baki ta koma dining
in, amma rabin hankalinta na kan hiran da Fahad
in ke yi da Na'iman
awar Fa
ila, Siyama, da ke gidan ahead of the wedding, ce ta sau
o tana kallon Na'ima, tace
"Ai mun
auka kin bi Mami, daga bari ki rakata, shiru."
Girgiza kai Na'ima tayi, tana mi
ewa ta nufi sama tana fa
"Yanzu dama nake son komawa."
Siyama ta dubi Fahad da ya mi
e shima, gaishe shi tayi, ya amsa da murmushi kafin ya fice daga falon, Yusrah ta bishi da harara.
Ita dai Na'ima har ta haura abinta.
akin Fa
ila ta shiga, suka kusa cin karo, ta
an koma baya Fa
ilan ta fito tana fa
"Yasmeen, ina kika tsaya? Wai ai na
auka kun wuce da Mami."
Tana kallonta ta girgiza mata kai
"No, I was downstairs na tsaya..."
Bata bari ta
arasa ba ta ja hannunta
"Muje
akin Mummy. Kayan da Siyama ta amso
azu suna can na Kamun Gobe. Though I went for fittings, but I need to be sure ba wani prob. Kema ankonki duk yana wajen Mummy. Wai ina Siyamar ne?"
Ita dai binta kawai tayi a baya har
akin Mummy. Siyama ma can ta same su bayan ta
ebo ma Fa
ilar abinci da bata samu ta ci ba.
Mummy ta ba wa Na'ima duka ankonta da ke wajenta, wanda mummy
ince da kanta ta mata, ba Ammi ba. Ta kai
aki, jakar da ta taho da shi da Mami ta sa ta ha
a kayanta kala 3 ta saka kayan a ciki sannan ta koma
akin Mummy wajen Fa
ila.
Kiran sallar Magrib ya sa suka bar
akin dan yin sallah.
Har
arfe goma na daren ranar, idanunsu biyu anticipating for tomorrow's event, da
yar Na'ima tayi bacci saboda hira da suke tayi a
akin.
Washegari, bayan sunyi sallah da Asuba, duk komawa suka yi bacci. Ganin ta kasa komawa ta janyo wayarta bayan ta rufe har kanta da bargo, messages ta gani from Sadi
har guda 3 asking how she's wanda ya mata tun jiya, amma sam bata lura ba saboda how busy she was jiya, sai da tayi replying kafin ta fita. Morning greetings ta tura ma Dad da Ammi da big Daddy kafin ta kashe wayar ta rufe idanunta.
arfe tara, hayaniyarsu ya sake tashin ta. Mi
ewa tayi zaune tana kallonsu kafin ta sau
a daga kan gadon ta wuce toilet.
Bata jima sosai ba ta fito bayan ta wanke fuskarta. Fa
ila da ke chatting da make-up artist
inta ta
ago tana kallon Na'iman da ta jingina da mirror tana kallonsu.
"Kin tashi?"
a mata kai tayi kafin a hankali tace
"Good morning."
"Morning, Na
ima."
Ta fa
a tana gyara zamanta a tsakiyan gadon.
Sai da Na'ima tayi wanka, sannan ta sau
asa bayan tayi breakfast da aka kawo musu tuntuni.
Ta gaishe da Mummy da wasu ba
i dake falon kafin ta fita compound. Already har an fara shirya inda za'a yi kamu, event planners suna ta aikinsu.
Kujeru da ke compound
in ta janyo ta zauna tana kallon ma'aikatan na aikinsu.
an jima a wajen ganin ta gaji da zaman wajen ya sa ta mi
ewa ta shige cikin gida.
Komawa tayi
aki tana kallon Fa
ila da few friends
inta da ke
akin. Lokacin
arfe 12:40.
aki ta wuce tayi alwala kafin ta koma falon Mummy. Ganin nan ma da mutane ta wuce cikin
akin, sai da tayi sallah kafin ta fito a falon Mummy ta ha
u da Maminta da isowarta kenan.
Da sauri ta rungumeta kafin ta sake ta tana ma su Aryan wasa.
akin Fa
ila ta koma. Zuwa lokacin har sun fara shiryawa da shirya Amarya da Siyama ta tursasa taci abinci kafin su fara make-up da make-up artist
inta.
Zuwa
arfe hu
u, duk sun shirya cikin atampa royal blue colour wanda shine ankon kamun. sosai fitted gown
in yayi ma Na'ima kyau sosai. Fuskarta babu kwalliya ko ka
an, dan duk yadda Fa
ila tayi da ita ta bari ko simple makeup a mata,
i tayi. Fresh skin
in fuskarta sai glowing yake yi, kanta
aure da
ankwalin atamfar da makeup artist
in ta
aura mata shi yayi kyau sosai. Ta
an matsar mata baya kwantaccen gashin kanta a kwance lubb. Duk
awayen Fa
ilar kallonta kawai suke.
ila da tayi kyau sosai, kana ganinta ka ga amarya, ta dube ta tace
"Yasmeen,
an ce ma Mummy, pls I want to talk to her."
ewa tayi ta
auki gyalenta daga kan gadon ta fita. Wata
awar Fa
ilata dubi fadila
"This ur sister is cute, amma dai kin
auko
aramar yarinya kin saka cikin bridesmade
inki."
ila da ke scrolling a wayarta tace
"She's my fav cousin, kuma duka duka 3 years na bata. She's 17 fa kawai bata da girma ne."
Shiru
awar tayi, bata kuma cewa komai ba.
A falon Mummy ta same su da Mami da friends
in Mummy da few relatives. Ta
arasa kusa da Mami
asa
asa, more like whispering in her ears, ta fa
a mata sa
on Fa
ilan.
Mummy ta mi
e tana fa
"Okay," kafin ta fita a
akin zuwa
akin Fa
ila.
Mami da ke kallon Na'iman ta mi
e, hannunta ta ja zuwa
akin Mummy, tana kallonta tace
"Are u comfortable?"
Murmushi tayi tana kallon Mami tace
"Eh Mami."
"Sure?"
a mata kai tayi, Mami tace
"Okay, am very happy kina connecting with ur family. Ina addu'a Allah ya sa Dad
inki ya yarda this time around. I don't want u ki koma kwata-kwata, na fi son ki jona university a nan."
a kai tayi bata ce komai ba. Mami ta gyara mata
ankunnen gold dake kunnenta
"U look so beautiful."
"U too," ta fa
a tana dariya.
Sosai wajen kamun ya ha
u. Yamma lis aka fara kamu inda ya
ayatar ba dan ka
an ba. Na'ima na zaune a inda aka tanadar dan
awayen amarya gefen amarya, akan carpet mai kyau ga kilisa a jejjere a gun gwanin sha'awa. Professional videographers da photographers suna ta aikin covering komai.
Amarya da ango na zaune inda aka tanadar musu, few friends
in ango ba su fi uku ba a wajen, looking elegant and rich, suna matsa wayoyinsu very unbothered.
dangin ango sun yi bajinta ba ka
an ba.
Ana tsaka da gudanar da kamun Na'ima, ta mi
e gaba
aya ji tayi ta gaji, Gashi tana so ta yi sallah, dan har an kira magrib. Ga wani fitsari da take ji, kutsawa tayi tana
arin fita a wajen. A dai dai entrance
in wajen ta ci karo da mutum da shima fita yake
arin yi a wajen, hannunsa ri
e da wayarsa ka
Saura ka
an ta fa
i, tayi saurin dafe bangon wajen tana kallon shi, dai-dai Shima ya
ago, those lazy hazel eyes
in nashi ya zuba mata su yana kallonta.
Gyara tsayuwarta tayi da sauri tana kallonsa. Very smooth fabric ne a jikinsa, wine colour
inkin kaftan, da babban rigan that is stiched with gold thread, hular kanshi ta dace
warai da kayan jikinsa. Nan take ta gane yana cikin wa
annan unbothered abokan angon da suka yi kama da they were forced su zo wajen kamun.
Daga sama har
asa ya
are mata kallo sai dai bai ce komai ba, ya juya ya ci gaba da tafiya towards masallacin da ke cikin gidan. Binsa tayi da kallo, ganin yadda ya wuce abinsa without saying a word, ta so ta bashi hakuri, amma ganin irin kallon da ya mata yasa ta ji ta kasa bashi hakurin da tayi niyya. Ta bi tall figure
inshi da kallo kafin ta ja tsaki ta wuce cikin gida da sauri, jin fitsarin ya matseta sosai.
Har aka tashi a kamun bata sake komawa ba, tayi kwanciyarta a cikin gida, tana jin dawowansu tayi kamar tayi bacci.
Washegari aka saka amarya a lalle, wanda itama Na'ima a ranar sukayi henna mai kyau da aka kawo henna artist
in har gida ta musu.
Ranar jumma'a ana sau
owa masallaci aka
aura auren Fa
ila da angon ta Nasir, wanda a ranar jirgin dare zasu bi zuwa Lagos inda gidan Amarya yake kuma acan za'ayi dinner washegari.
Suna isa Lagos direct gidan Amarya aka wuce da su, few friends
inta da relatives da suka rakata, kowa wajen kwanciya kawai ya nema a makeken gidanta dake Lekki.
Na'ima dama tun da tayi sallah itama tabi lafiyar gado a
akin da aka sau
esu ita da just 2 friends na Fa
ila da suka taho daga Abuja.
Washegari sai bayan isha'i suka isa wajen dinner a wani private lounge a Lagos, wanda ya gaji da tsaruwa sosai, dinner
in ya
ayatar. Ita dai Na'ima tunda ta zauna a inda aka tanadar musu
awayen amarya bata sake tashi ba, sau
aya suka ha
a ido da shi da yake zaune cikin abokan ango, shima by mistake bata sake bari ta kalli sashin da yake ba.
Sufyan da yake zaune kusa da Ahmad da ke danna wayarsa very unbothered da abinda ake yi a wajen yace,
"Guy."
an kallonshi Ahmad yayi ta gefen ido.
"U see that girl?"
Ba tare da Ahmad ya kalli inda yake
arin nuna masa ba ya maida kanshi kan wayarsa.
"Which?" ya fa
a yana ci gaba da abinda yake yi a wayarsa.
"The one i told u about a wajen kamu, wannan da bata dariyannan," Sufyan ya fa
a yana
an murmushi.
Shiru Ahmad yayi baice komai ba.
Ganin Sufyan is still talking about her ya sa ya
ago ya dube shi.
"Ka santa daga wani wajene?"
"Nope, kawai dai..." sai kuma yayi shiru ganin kallon da Ahmad
in ke masa.
"Guy chill ba fa wani abu bane, shes just cute, that's all."
Tsaki yayi ya maida kansa kan wayarsa.
"Ure just easily impressed, banga miye cute a wajen ba."
Kallonsa kawai Sufyan yake kafin yayi dariya yana sipping mocktail a glass cup
in hannunsa ba tare da ya sake cewa komai ba. Sanin halin Ahmad
in ba zai sake cewa komai ba akan batun ba.
Har kusan sha
aya kafin aka tashi a dinner
in, gaba
aya ba
aramin gajiya Na'ima tayi ba, ita kam da ta san yadda zata koma gida, da for sure
ta gudu gida. Ganin basu da niyyar tashi yasa ta mi
e ta fita wajen hall
in. Silk fabrik
in jikinta ba
aramin kyau ya mata ba, champagne colour ne wanda aka yi mata hand beading, an mata
inkin fitted gown da ya sau
asa sosai,
aurinta mai kyau sosai a kanta, unlike yesterday yau akwai simple make up a fuskarta, very light one ta sanya tayi matu
ar kyau,
afafunta sanye da heels looking very elegant and classic.
Sai da ta fito waje sai kuma ta tsaya a harabar da ke cike da expensive motoci tana bin ko ina da kallo, kamar zatayi kuka. Ta
age gown
inta ta
arasa wajen, a jikin wata matte black Maybach ta jingina tana
arin ciro wayarta daga
aramin jakarta. Da yake glass
in motar tinted ne kwata-kwata bata san da mutum a ciki ba.
Yana zaune a bayan motan, yana ri
e da ruwan gora a hannunsa da ya gama sha,
ayan hannun yana ri
e da wayarsa, shima bai jima da fitowa ba, away from the loud music and useless small talks.
Yana kallo ta jingina da motar sai dai baya ganin fuskarta saboda ta bashi baya, gani yayi ta
an sunkuya tana duba fuskarta da
aurinta a side mirror
in motar, sai a sannan ya ga fuskarta.
an murmushi yaga tayi.
"I look like I need rescue,"
ta fa
a tana gyara masa mirror
in sai kuma ta soma tafiya ta koma cikin wajen. Binta yayi da kallo har ta shige sai kuma ya ja tsaki ya mayar da kansa ya jinginar ignoring kiran Amira dake ta shigowa ba
autawa a wayarsa.
#MAIMOON
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014