Chapter 18: Not the way back
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
yar ta
auke kanta daga gare sa ta mayar kan Yusuf da ke parking motarsa inda ya saba parking idan ya zo
aukarta,
aga
afarta tayi a hankali ta
ame jakarta a kafa
arta ta cigaba da tafiya not towards Sadiq but Yusuf driver, hakan ya sa murmushin dake
auke a fuskarsa
acewa ya yi saurin barin jikin motar ya biyo bayanta
eema wait pls
ara sauri tayi ta
i tsayawa yayi saurin shan gabanta
Ki saurare ni nace, why are u behaving this way?
Kallonsa kawai takeyi ta kasa magana, sai kuma ta ra
a gefensa zata wuce ya sake tarewa, ita abinda take gani a cikin idanunsa shi ta gagara ganewa, ta sake
arin wucewa ya sake shan gabanta, Yusuf da ya lura da abinda ke faruwa ne ya
araso wajen a tunaninsa ko kawai random person ne ya biyo ta yake
arin mata magana
Malam lafiya? Ya zaka tare mata hanya kuma tana
arin wucewa kana sake tarewa?
ko kallonsa bai yi ba sai ma kallon Na
ima da yake yi cike da mamaki ganin ta
i magana sam wanda shi ya rasa dalili, yusuf ya
arasa ya bu
e bayan motar ya dawo yana kallonsa yace
to bata wuri ta wuce dan Allah
still Sadiq ko kallonsa bai yi ba
cike da mamaki yusuf yake kallonsu ganin itama akwai space a gefe da zata iya bi ta wuce amma ta tsaya a wajen ta sunkuyar da kanta sai kawai ya koma gefe ya tsaya yana kallon ikon Allah
eema
kamar dama jira take yayi maganar ta ra
a ta gefensa ta wuce ta shige motar da Yusuf ya bu
e mata, da sauri sadiq ya taho da niyyar sake mata magana yusuf ya rufe
ofar
Sai kuma kayi ha
uri haka malam
ya fa
a yana wucesa ya zaga driver sit ya shiga ya tada motar ya bar harabar wajen, bin motar da kallo sadiq yayi shocked, he was frozen for some seconds cause ba abinda yayi expecting kenan ba he was expecting something else, sai kuma ya cije lips
insa ya shafa lallausan gashin kansa ya dun
ule hannunsa ya naushi iska, kafin ya juya ya nufi motarsa ya shiga ya tada ya bar makarantar a guje.
Har suka isa gida kanta na kife akan
afafunta, ita kanta bata san dalilin
in kula sadiq da tayi ba, a yadda tayi kewarsa tayi zaton idan ta gansa farinciki xata yi sosai sai kuma ta samu kanta da akasin haka, tunani kala kala ne a zuciyarta na farko ghosting
inta da yayi for weeks bayan lafiyarsa
alau, na biyu kuma yadda ya san inda take, ya san tana lagos da makarantarta har ma da department
in da take, bayan tun barinta Newyork sau biyu suka yi magana da shi kuma lokacin tana Abuja bata fara ma maganar zuwa lagos ba, sannan hes not in contact da kowa nata bare tace su suka fa
a masa. Haka kawai taji zuciyarta na bugawa ba
autawa.
Ta lumshe idanunta a hankali tana jinginar da kanta da seat
in motar, shi dai yusuf yana kallonta ta mirrow
sai hakuri hajiya
abinda yake ta nanatawa kenan ganin kamar duk mood
inta ya canza ba haka ya saba ganinta ba.
Yana parking ta bu
e motar ta sau
a ta wuce cikin gida, shima ya rufe motar ya wuce wajen jamilu mai gadi dan fa
a masa abinda ya faru yau a makarantarsu hajiya.
Wajen
arfe shida da rabi tana zaune akan kujeran gaban madubi lost a cikin duniyarta wayarta yayi
ara ta
an kalli wayar ta kauda kanta, zuwa yanzu ya kirata ya kai sau biyar, ya mata messages on whatsapp wanda ko bu
ewa bata yi ba, har kiran ya katse tana zaune tana kallon sunansa da ke yawo a screen
in da hoton da ta saka a caller id
in wanda sukayi tare cikin jackets dukansu a newyork shine ma ya musu selfie dukansu da murmushi a fuskokinsu, message
insa ne ya shigo wanda tana iya karanta shi akan fuskar wayarta
Pls, talk to me
sai kuma wani ya sake shigowa
U look beautiful today, by the way
Dan Allah Ni
eema
Zubawa text
in ido tayi jin an bu
ofar
akin ta juya ta kalli fa
ila da ta shigo tana yatsine fuska
Wai kam lafiyarki ina Na
ima? Is something wrong with u ne? Tun da kika dawo
azu nake tambayarki kince ba komai kuma har yanzu u look moody
ewa tayi tana
alo murmushi
babu komai fa anty fa
eela stress ne kawai na makaranta
Okay amma
cije bakinta tayi ta gagara
arasawa
Da sauri Na
ima ta
araso wajenta tana ri
e ta,
baki da lafiya ne?
ila ta
anyi murmushi
lafiya ta lau fa, kawai cikina ke
an ciwo ba sosai bane amma
To ai da kin zauna kin huta
Eh kar ki damu zamu je asibiti da baby Gobe its not serious amma dai gwara muje muji miye ne
Eh ya kamata
Toh tun da kince ba komai ai sai ki fito kici abinci koh? Tunda kika dawo fa baki ci komai ba
ila ta fa
a tana nufar
ofa
ima ta fa
a a hankali tana bin fa
eela da kallo, sosai take jinta a ranta kamar uwarsu
aya ubansu
aya, ko dan yawan kulawarta gareta, ko dan bata saba da irin wannan bane oho, back in newyork babu wanda ya damu taci abinci ko bata ci ba, ba wanda dan bata fito ba ta wuni a
akinta zai damu kamar yadda Fa
eela ke damuwa haka, tayi murmushi ta
auki hula ta saka ma kanta da tama 2 braid ta dawo da jelan ta gaba ya sau
o har chest
inta ta nufi
ofa ta fita.
Ko da dare yayi kasa bacci tayi, ta bu
e text
in sadiq tana bi a hankali amma sai ta kasa masa reply, wanda zuwa lokacin ya sake kiranta ba adadi ya tura mata messages da har suka fara bata tsoro, cause gaba
aya gani take kamar ba sadiq
in da ta sani bane wannan.
arshe littafanta ta kwaso da laptop
inta da niyyar karatu amma shima ta gagara.
yar bacci ya
auke ta around 1:30 na dare,
arfe biyu cif taji ana
wasa
ofarta, ta mi
e da sauri tana mutsuka idonta, jin muryar Nasir yana kiran sunanta yasa ta sau
a daga gadon da sauri tana ture books
inta da ke baje akan gadon ta zura hijab
in sallarta ta bu
ofar, yadda ta gansa ka
ai ya tabbatar mata ba lafiya, kafin ma ta tambaya taga yayi gaba da sauri, da sauri ta biyo bayansa dan sai lokacin ta lura da jinin da ya
ata masa kayan baccin jikinsa ka
an, jikinta har rawa yake take bin bayansa ganin kamar zai tashi sama, ya bu
ofar palourn ya fita da gudu ta bi bayansa dan yadda yake tafiya yafi
arfin saurinta, motarsa ya nufa ganin back seat a bu
e ta
arasa wajen da sauri tana kallon fa
ila dake kwance tana mu
usu tana kiran sunanta bata san sanda ta fa
a motar ba ta rufe motar tana ri
o fa
eelar jikinta da kiran sunanta, tuni Nasir ya tada motar mai gadi da tun fitowarsu na farko ya bu
e gate yana tsaye yana kallonsu cike da tausayi ya
aga musu hannu yana fa
Allah ya tsare
ganin yadda Nasir ya figi motar da banzan gudu ya fita a gidan.
Yadda fa
eela ke kuka haka Na
ima ke kuka tana jijjiga fa
eela da jini ke bin
afarta yana
ata kan kujera zuwa
asan motar har suka isa babban asibitin da take ganin likita, tuni likitoci suka rufu a kanta son sanin miye matsalar, Na
ima ta zauna a kan kujera tana kallon
ofar
akin da aka shiga da ita tana hawaye, Nasir dake tsaye jingine da bango ya har
e hannayensa ya dube ta ganin har lokacin kuka take ya sa ya
araso ya zauna a kujera
an nesa da ita
ll be fyn stop crying
ya fa
a yana kallon
asa dan shima da da hali hawayen zaiyi, ta gya
a masa kai tana kallonsa
amma me ya same ta?
ago kanshi yayi ya kalleta
ta farka zata je toilet, shine sai ta fa
i then dis..
ya fa
a yana juyar da kansa gefe dan ya riga da ya cire rai sunyi loosing
in baby
insu shi yanzu damuwarsa they should save his wife.
ima ta share hawaye amma ta gagara magana, anan suka zauna a waiting room
in wanda sanyin ac
in ya fara saka ta jin kamar zatayi zazza
i itama, ta ha
e hannunta waje
aya tana jijjiga
afarta da addu
a a zuciyarta.
sai gabanin asuba likitoci suka fito, Nasir ya mi
e da Sauri likitan yace ya same sa a office
insa, da sauri Nasir ya bi bayanshi, ita dai komawa tayi ta zauna tana binsu da kallo, after mintuna Nasir ya dawo yana kallonta ganin expression
in fuskarsa ya sa ta sau
e ajiyar zuciya tun kafin ma taji me zai ce
Alhamdulillah, both the baby and my wife are safe Na
Alhamdulillah
itama ta fa
a tana murmushi,
amma baza su discharging
inmu ba sai nan da 2 days, bari in yi sallah sai in kaiki gida ki huta, thank you Na
ya fa
a yana wuceta ya fita daga gurin ta bishi da kallo tana murmushi kamar ba shine ya daburce ba jiya, Alhamdulillah ta sake maimaitawa tana kallon
ofar.
Wajen
arfe 12 Na
ima na zaune a kujera a gefen gadon fa
ila da bata jima da bacci ba, a hankali take
are ayaban da ke hannunta tana kallon machines
in da ke aiki a
akin kafin ta mayarda dubanta ga fa
eela da ke bacci hannunta dafe da cikinta, stress
in last night har ya saka ta fa
a lokaci guda Naima tayi murmushi kawai ta kai ayaban bakinta ta gutsura tana kallon wayarta da ta
auko
azu da Nasir ya maida ta gida jin yayi
ara
why wont u just talk to me?
Ita fa zuwa yanzu abin sadiq ya fara bata tsoro, dan ko da ta dauko wayar ta tararda missed calls
insa da messages
insa sunfi a
irga, is he even okay? Ta tambayi kanta tana
ara kallon message
insa da ya sake shigowa
Navy colour yana miki kyau sosai
ta kalli navy colour abaya dake jikinta ta sake kallon wayar baki sake
dai-dai nan aka bu
ofar
akin da sallama ta
ago kanta tana amsawa, Nasir ne ya shigo first kafin shima ya shigo da sallama can
asa
asa, da mamaki take kallonsa har ya
araso cikin
akin same posture, same authority. Ta
auke kanta a hankali ta mayar kan Nasir da ya zauna gefen bed
in fa
ila wacce ta bu
e idanunta just now
how are u?
Nasir ya fa
a yana ta
a forehead
inta, ta masa murmushi
naji sau
i but am weak
ta fa
a tana
arin tashi zaune ya taimaka mata ya saka mata pilow ta zauna, sai lokacin ta lura da Ahmad dake tsaye a bayansa, cikin muryar marasa lafiya tace
ina wuni yaya Ahmad
ajiye abin hannunsa yayi a bedside yana kallonta
u scared us ai fa
eela
ta
anyi dariya ka
an,
ya su Madam?
Lafiya lau
ago kanta Na
ima ta yi ta dube sa jin fa
eela ta tambayeshi madam ashe ma yana da mata, Nasir ya dubi Na
ima yana murmushi
ima ya jinya?
murmushinta mai kyau tayi masa
Alhamdulillah ina wuni yaya Nasir
sai kuma ta
an dubi Ahmad
ina wuni
Nasir ne ka
ai ya amsa, ko kuma Ahmad
in ya amsa bata ji ba oho bata sani ba, Nasir na kallon fa
eela yace
jiya fa kuka ta dinga yi,
arshe ni na ha
ura da nawa tashin hankalin ina bata ha
Fa
eela tayi dariya ka
an tana dafa cikinta
u alright?
Ta gya
a masa kai kawai.
Nasir ya dubi Ahmad da ya koma jikin window ya tsaya
an nesa ka
an sai kuma ya kalli Na
ima da ke danna wayarta, maida kallonsa yayi ga Ahmad yace
dude, meet Na
ima my wifes cousin sis
ima, this is Ahmad
ago kanta tayi suka ha
a ido, a hankali ta Sake gaishe shi bayan ta ajiye wayarta duk da bata yi niyya ba dan sarai
in amsa na farko da yayi ya mata zafi bata yi niyyar sake shiga harkarsa ba, amma rasa abin cewa bayan abinda Nasir yace ya sata gaishe shi
ya fa
a a ta
aice yana maida dubansa ga Fa
eela
Allah ya
ara sau
ya fa
a yana
arasawa ya ajiye mata bandir
in ku
i kusa da ledan da ya ajiye da farko fa
eela na murmushi tace
thanks for coming a gaishe min da anty Amira pls
Zataji in sha Allah
ya fa
a yana nufar
ofa, Na
ima tabi bayansa da kallo har ya fita, ita sai taga ma kamar ko bai gane ta bane? Ko is he still holding grudges tun rannan ne? Amma ai ta bashi ha
uri ai koh? Sai yanzu ma ta
ara gane fuskarsa ashe ba sau biyu
adai suka ha
u a jirgi ba ashe shine ta buge a kamun fa
eela sannan ta sake ha
uwa da shi wajen dinner before ta ha
u da shi a airport, thats why his face looks familiar from day one.
Nasir yayi kissing hannun fa
eela yana fa
ill be right back baby
ya shafa cikinta sannan kafin yabi bayan Ahmad da sauri.
Ruwan goran gefenta Na
ima ta
auka ta bu
e tana
arin kur
a wani message
in ya sake shigowa wayarta, sai kuma wani again wani ya biyo bayansa.
Baza ki amsa ba?
Tell me what i did wrong
I thought u miss me kamar yadda nayi naki
Talk to me pls
Kallon sa
wannin kawai take yadda suke shigowa
aya bayan
aya, mamaki ya
i barin fuskarta
Answer ur damn phone
Why are u doing this, it hurts
eema
Wai miye hakan ke nufi ne? When did friendship
insu ya kai har haka? A iya saninta weeks ago sadiq was someone da zata iya kira her bestfriend, wanda zata iya fa
a ma komai ba tare da
ar ba, wanda babu wani abu mai kama da soyayya tsakaninsu sai ma zallar relating da each other, he relate da duk wani abu da take going through, yana sa taji damuwarta is his, yana sa ta manta damuwarta yayi boosting confidence
inta, amma ko ka
an abu mai kama da soyayya baya tsakaninta da shi, ita sai yanzu take sake tunanin meyasa ya
i bari ta sansa kamar yadda shi ya santa? Me yasa bata san komai game da shi ba even the smallest of things banda sunan siblings
insa da adadinsu? ta
urawa wayarta idanu kafin ta
ago idanunta ta kalli fa
eela da ta koma ta kwanta ta lumshe idanunta, kamar amsar tambayarta wani sa
onne ya sake shigowa
I Love you Ni
eema, i always have, u owe me something, and i swear by my life ull be mine only mine Ni
eema, babu mai sonki duk duniya bayan ni, ill protect you, i promise u, dont ignore me, i can do anything!
Afwan lovelies
kaina bisa wuya, ko wuya bisa
afa ne? How una dey talk am sef
gaba
aya kun gigita ni
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Jumu
at kareem my discussion board gang, sonku nake fisabilillahi, my day one
s, u guys are always in my Du
a, Allah ya muku albarka ya raya muku zuri
a, yan matan cikinku Allah ya baku mazaje na gari