← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 45 OF 72

Chapter 44: One step Ahead

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Kuka kawai Mama keyi, wanda hakan ya sa Nasir ya saisaita muryarsa yace
Look calm down pls, ki fa
a min da yaushe ya bar gidan?
Har lokacin yana tsaye ya gagara zama sai safa da Marwa yake yi a
akin, Mama tace
Nima ban sani ba, i just cant find him, he
s not in his room, ban san sanda ya bar gidan kawai gani nayi baya nan, da
yar na nemo numberka da ka kirani da shi sanda aka kama shi wancan karon dan Allah ka taimaka min ka dakatar da shi haka yake yi idan
Sai kuma tayi shiru tana share hawaye, ta juya ta kalli gadon da ya jera pillows ya rufe da bargo, duk le
osa da take yi tuntuni ta
auka bacci yake yi sai yanzu da ta tashi cikin dare ta zaga ban
aki ta sake zuwa duba shi ganin yana nan yadda yake ta
araso ta duba ko baya jin da
i ne only to see pillows zallah under his blanket.
Agogo Nasir ya kalla ya ga
arfe 1:20 na dare, ya rasa me zai ce mata dan kowa dai ya san Sadiq bashi da hankali, he dont even know where to start from.
Gyaran Murya yayi yace
dont worry in sha Allah babu abinda zai faru, ki kwantar da hankalinki
dan shi kwata kwata maganar kisan da tayi ma bai mayarda hankalinsa kai ba ya san a ru
e take ne, amma abinda ya sani kawai shine Sadiq bashi da hankali kar yaje ya sake
auke ta.
Suna sallama ya fara neman layin Ahmad amma sam baya shiga, iya gwadawa ya gwada duka layukansa amma basa tafiya, mayarda akalar kiran yayi ga Na
ima, itama wayar ringing kawai tayi tayi amma bata
auka ba probably tayi bacci.
Ya koma ya zauna a gefen bed yana tunanin abinyi, dole dai sai ya jira Gobe da safe ya sake kiran Na
iman, she shouldnt be going to school alone, thank god exam take yi she
ll soon leave for Abuja.
Mama na ajiye wayar ta juya ta kalli Umar da Maryam dake tsaye suma cirko cirko a
akin, dan duk sai da ta taso su dama,
arasawa tayi gefen gadonsa ta zauna ta dafe kanta, ta rasa yadda zata yi da rayuwarta, Umar dake tsaye yana kallonta yayi
wafa, dan wannan shine karo na Uku da suke irin wannan tashin cikin daren akan yaya Sadiq kuma duk
arshensa ba alkhairi bane, yana kallon Mama yace
But Mama ina kinga abinda nake fa
a bakya yadda? Yaya sadiq needs medical attention fiye da yadda kike tunani, mahaukaci ne ba ma
arami ba babba kamata yayi a
aure sa da kaca a kaisa gidan mahaukata
Mama ta
ago kanta tana masa wani kallo ya
age hannunsa yace
Ba sonsa ne bana yi ba, infact ina sonsa ne yasa abubuwannan suke min ciwo fiye da tunaninki, sai ya gama abinsa ki ce masa its not his fault and so on and so fault, Mama this is not the first time da yake guduwa irin haka and kinsan me yake biyo baya, last time na Mimi ke da kanki kika saka ya bar
asar amma kuma abin yazo yana damunki kika matsa masa ya dawo, yanzu gashi daga dawowansa xai kuma sake yin wani aika aikan, soyayya ai ba hauka bace, idan ya san haka ne ya bar fa
awa soyayyar mana, wallahi ya kashe yarinyar nan da kaina zan yi shaida shine ya aikata, sannan har na su Mimi sai na fa
a tunda ya ha
a mu da ita farkon dawowansa muka gaisa once na fara tausayinta, dan wallahi soyayya da shi ma bala
i ne
Umar!!!!!
Mama ta fa
a tana
auke fuskarsa da Mari bayan ta taso ta zo har gabansa ba tare da yayi shiru ya bar maganar ba,
Ashe baka da hankali?
an uwanka Umar?
an uwanka?
Yana huci yace
Dan
an uwana ne sai yayi ta yin abu ana fakewa da haukarsa, su wa
anda ya halaka akan soyayya basu da iyaye da yan uwa masu sonsu ne Mama? Imagine wani ya kashe miki Maryam ko Salima dan kawai don yana sonsu kuma a tunaninsa sun yaudaresa
e hannunshi Maryam tayi tana kuka tace
Yaya Umar kayi shiru dan Allah
ke dillah cikani bazan yi ba
ya fa
a yana wafce hannunsa, hawaye kawai ke saukowa idanun Mama, Umar ya
an matsa baya yana huci kafin ya sake cigaba
Yaya sadiq shine babba a gidannan amma akan waye responsibility mafi girma yake? Ni, komai Nine amma babu ruwanki mama, office baya zuwa, aikin tech
in nasa ma baya yi, me zai sa haukar tasa bazatayi gaba ba tunda baya yin duk wani abu da zai
auke hankalinsa daga kan abinda ransa da
walwarsa ke raya masa?
Fita a
akinnan Umar
mama ta daka masa tsawa, tsayawa yayi yana ta kallonta kamar bazai fita ba, ta sake nuna masa
ofa tace
Fita nace ka fita bana son ganinka bana son ganinka Umar ka fita ka
ace min da gani
tana fa
a tana kai masa duka ta shiga tura shi har
ofa, Salima da ke tsaye
ofar
akin dan tasowanta kenan idanunta duk bacci ta tsaya daga bakin
ofa tana kallonsu, a zuciye Umar ya bar
akin kamar zai tashi sama yana isowa cikin palourn ko kallon Rahila da itama ke tsaye bayan kujera da alama itama daga baccin ta taso jin hayaniyarsu baiyi ba ya wuce
akinsa, Mama ta koma ta zauna a gefen bed tana kuka,
arasowa Maryam tayi ta zauna a gefenta ta
aura kanta a kafa
arta tana kuka a hankali, dan somehow ta san Yaya Umar yana da gaskiya, amma bata so tayi magana ta
arawa maman akan tension
in da take ciki already, itama Salima
arasowa tayi cikin
akin ta zauna a kujera ta zabga tagumi tayi shiru tana kallonsu dan ba sai an fa
a mata ba ta riga ta gane me yake faruwa.
Tun da tayi sallar asuba ta shiga shiryawa dan 8 take da exams but tana so ta shiga sch
in da wuri dan tayi karatu before lokacin exams
in ko da yake normally ma a gidannan ko ba da wuri take da exams ba da wuri take fita a gidan sometimes before 7 ma, gashi dama jiya babu abinda ta tsinana a karatun exams
in, tana shiryawa tana yi tana kallon hannunta tana murmushi by 6:00ta gama shiryawa tsaff, ta sau
asa goye da backpack
inta, shayi ta ha
a ta zauna ta shanye, ta
auraye cup
in kafin ta zura wayarta a jaka ba tare da ta bu
e wayar bama, ta goya backpack
in ta nufi
ofa, driver
in gidan dake kaita school yana goge mota ta
araso ya gaishe ta da sauri yana fa
Barka da fitowa Ranki ya da
Ina kwana
kawai ta ce masa ta bu
e motar ta shiga tana duba agogon hannunta
arfe 6:35 ta ciro handout
inta ta fara dubawa a hankali.
Suna barin gidan Nasir na isowa gidan, mai gadi yace masa ai ta wuce school yanzunnan, Nasir ya jingina kansa da kujera kafin ya janyo wayarsa ya kirata a waya, jin vibrating a wayarta ta dubi jakarta dake ajiye a gefenta kafin ta janyo ta bu
e ta ciro wayar tana kallo, Da mamaki take kallon wayar ganin Nasir ke kiranta da sassafennan, ta
aga wayar ta kai kunne tare da Sallama,bayan ya amsa ta gaishe shi still tana mamakin dalilin kiran.
Sai da ya amsa kafin ya tambayeta a inda take yanzu, tace masa tana hanyar school, a ta
aice yace
By what time kike da exams?
ta
an kalli driver
in kafin tace
by 8 yaya Nasir
Okay stay in the class after the exams, call me when kun gama exams
in, idan kin isa yanzu go straight tor ur class, seat with people kar ki zauna ke kadai kina jina?
Duk da she
s confused gya
a masa kai tayi tace
daga haka ya katse wayar, ajiye wayar tayi ta janyo handout
in amma still zuciyarta ya gagara nutsuwa.
Kamar yadda yace tana isa school
in class ta wuce straight lokacin
arfe 7:10 na safiya, ta zauna can gefe a tana kallon students
in da ke ta karatu a class
in, itama ture tunanin tayi ta maida hankalinta ga karatun gaba
aya.
arfe sha
aya dai dai ta fito daga exams hall a gajiye, gaba
aya ma ta manta wai Nasir yace karta fito ko ta kirasa bayan ta gama, tana tafiya a hankali ta sau
o daga corridor
in tana
arin ciro wayarta sai a lokacin ta tuno da Nasir yace ta kirashi, ciro wayar tayi da niyyar kiranshi kamar ance ta
aga kai suka ha
a idanu, wani mummunan fa
uwa gabanta yayi tana kallon Sadiq dake jingine da Tree ya na
e hannunsa a
irji yana kallonta da murmushi a kan fuskarsa, kusan sake jakarta da wayar hannunta tayi tsabar tsoro, ta fara ja da baya a hankali, bai tashi daga jikin bishiyan ba yana tsaye still yana kallonta har sannan da murmushi a fuskarsa, sosai ya fa
a yayi duhu kamar ba sadiq
in da ta sani ba, juyawa tayi da sauri kamar zata tashi sama tana ha
awa da gudu ta koma cikin student dake fitowa daga exams hall
in, ta zaga ta shige class dake kusa da wajen, da students masu yawa a ciki hannunta na rawa ta shiga dialing number
in Ahmad zuciyarta na wani irin jahilin bugawa.
Yana fara ringing ya
aga, muryarta na rawa tace
s..sadiq..he
s here wayyo Allah na
Ahmad ya kalli Nasir dake gefensa kafin muryarsa steady yace
A ina kika ganshi? Where are u now?
Ina class, na ganshi a waje, sai na koma class he was smiling at me
good girl, ki jirani a nan, i
ll be with u in 2 minutes kina jina?
Ta gya
a masa kai da Sauri, tana sau
e ajiyar zuciya.
ara gudun motar Nasir yayi zuwa pan atlantic
in, wanda dama suna dab da isa makarantar a sanda ma ta kira.
Tana kashe wayar ta koma
arshen class
in ta tsaya tana zare idanu, motsi ka
an zata juya ta kalli mutane, gani take kamar zai shigo har class
in ya jata ya tafi da ita ba, bata san yaushe ta fara tsoron sadiq har haka ba.
Within minutes suka iso gaban department
inta, Ahmad ya bu
e motar ya sau
o Tun kafin Nasir ya kashe motar ya nufi cikin makarantar, kwata kwata ko mai kama da Sadiq babu a Area
in, shima Nasir da ya biyo bayansa kalle kalle kawai yake amma sam babu kowa sai tarin
alibai, Ahmad ya danna kiran wayarta a take ta
aga kamar jira take,
Come outside
da sauri ta gya
a masa kai tana sake rungume backpack
inta ta fito wajen har lokacin a tsorace take amma ko kuka ta kasa yi, tana ganinsa ta tafi da sauri wajensa idanunta na cikowa da hawaye ta nuna masa inda taga sadiq tana cewa
I saw him a can, he was looking at me, and he was smiling
Its okay, daga yau bazaki sake ganinsa ba i promise u
gya
a masa kai tayi har sannan tana kallon wajen da taga sadiq
Muje
ya fa
a yana kallonta ta cikin glasses
in idanunsa. Gya
a mishi kai ta sake yi tayi gaba shi da Nasir suka bita a baya, bu
e mata backseat yayi yana kallonta, ta shiga ta zauna, ya rufe yana kallon Nasir kamar zaiyi magana ya fasa ya zaga ya shiga wajen mai zaman banza, Nasir ya shiga ya tada motar suka bar school
in.
Sadiq dake zaune daga can gefen sanye da face cap da ya janyo gaba sosai ya bi motarsu da kallo yan wani murmushi, dan idan har bai samu Na
ima ya riga yayi making up mind
inshi dukansu are lossing her wallahi.
Nasir na driving ya kalleshi yace
amma its risky ta dinga zuwa school ita ka
lumshe idanunsa kawai yayi ya jingina kansa da seat
in motar bai ce komai ba, Nasir ya dubi Na
ima ta mirrow yace
yaushe zaku gama exams
in dama?
A hankali tace
Saura 1 paper ne kuma sai jibi
shiru yayi bai sake cewa komai ba, har cikin gidan suka kawota, ta bu
e motar ta sau
a, har sannan jikinta bai bar mata rawa ba, ko thank u bata ce musu ba ta nufi cikin gidan ya bita da kallo kafin ya bu
e motar ya sau
a ya bi bayanta Nasir ya bishi da kallo, tana dab da shiga da shiga palourn ya kira sunanta ta juyo tana kallonsa idanunta taff da hawaye, ya cire shades
in idanunsa yana kallonta yace
Stay in ur room, kar ki je waje pls, trust me i
m putting a stop on this today itself kinji?
Ta gya
a masa kai a hankali, ya
an yi shiru yana kallonta kafin yace
I love you Na
sake gya
a masa kai tayi, sai kawai ta juya ta shige cikin gidan
har ta shige palour kafin ya juya ya koma mota ya kalli Nasir yace,
Muje
Nasir ya tada motar suka bar gidan, sai da suka hau titi sosai yace
Office
in zan maidaka?
Muje wajen Ammi
an kallonshi Nasir yayi kafin yce
okay
dan dai shi bai san me Ahamd
in ke tunani ba, it didnt take him long to convince Ammi kafin suka bar gidan shi da Nasir to meet Na
s Dad, wanda suka same shi a office
insa da taimakon Ammi da ta basu address
in new company
insa, dan sunje Opening
in company
in bai jima sosai ba, but banda shi Ahmad
in.
After much maganganu shima sosai abin ya basa mamaki na dawowar Sadiq to miye yake nufi? Sake
aukarta yake sonyi ko kuwa? Ko da Nasir ya fa
a masa yadda suka yi da mahaifiyar Sadiq
in sosai abin ya sake
agawa dad Hankali hakan yasa ko da Ahmad ya fa
a masa bu
atarsa bai wani ja ba dan shima yana ganin hakan shi yafi, yace masa suje gobe su dawo, kamar yadda suka tsara washegari, Dad, Nasir, Ahmad da 2 of his uncles da yaje ya samu a jiyan da maganar jirgin Safe suka bi zuwa Abuja dan Dad already ya kira big daddy a waya a daren sunyi magana, big daddy wanted ya zo shi lagos
in suyi komai a can but Dad insist ya jira su zo Abujan su.
Bayan alot of tattaunawa
arfe 11:00 dai dai na safe aka
aura auren Ahmad Omer yarwa da Na
ima Mustapha a palourn big Daddy a cikin garin Abuja.
A gaban Big daddy, Dad
in Na
ima, Ahmad, Nasir, uncles
in Ahmad guda 2, da kuma 2 friends
in Big Daddy da ya gayyato
Wlh yau bani da lfy but i had to type, add me in ur prayers pls
tnk u
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 45 · 0% Book details