← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 4 OF 72

Chapter 3: the start of something good

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Kasancewar yau Monday, sai bata koma bacci ba tun da ta yi asuba ta koma gadonta tana strolling through social media, hasken da taga gari ya fara yi ta window
inta da tayi hanging binds
in yasa ta juyar da kanta ta Kalli agogo, wayar ta ajiye ta mi
e, sanyin safiyar yana ratsata ta wuce bayi.
Bata jima ba ta fito
aure da towel, ta
arasa wardrobe
inta ta bu
e tana kallon ciki, uniform
inta ta zaro cike da sanyin jiki ta ajiye shi gefen gado kafin ta
arasa dresser
inta, bata jima ba ta gama shafe shafen da zatayi ta gyara gashinta ta dawo bakin gadon ta tsaya tana kallon navy- blue blazer
inta da silver crest wanda aka rubuta tambarin sunan makarantansu
St.Emery's Academy,Boston,MA
a jikinsa.
Farar rigar ta fara
auka ta saka a
aramin jikinta wanda bai yi kama da ta m
Kai 17
in bama sai tsawo da take da Shi tayi butttoning, kafin ta
aura blazer
in da ke kama da suit, gray skirt
in ta saka tana sa hannu ta sake smoothening
insa, tie
inta ta
auka mai layi- layin navy and silver ta saka shi a
ashin collar
in rigarta, ta sunkuya ta saka fararen socks
inta kafin ta zauna a gaban madubi ta yane kanta da veil ba
i.
arasawa inda takalmanta suke tayi ta zaro loafers
inta da suke kyalli ta zauna a gefen gado ta saka su, backpack
inta ta rataya a shoulder
inta guda
aya ta fito daga
akinta, sauri sauri ta wuce downstairs, kamar ko wace Monday a table
in ta same su har sun fara karyawa, tana
arasowa wajen tace
"Morning"
Wayar da yake ta
awa ya dakatar ya
ago ya kalleta, fuskarsa babu yabo babu fallasa yace
"Morning, har kin shirya?"
Sai da ta ja kujera ta zauna bayan ta ajiye jakanta a wani kujeran daban kafin ta gya
a masa kai tana
aukan cup dan ha
a ma kanta shayi, the table was then quite kowa ya maida hankali kan cin abincin da ke gabansa, Mummy ce tayi breaking silence
in ta hanyar ajiye cup
in hannunta tana kallon Na'ima tace
" Baby i heard there's fundraiser a school
inku this Friday, for the senior classes, hope ure going to participate dan banji kince komai akai ba u didn't even mention it to me nor ur dad"
Dakatawa da tauna toast
in da ke bakinta tayi tana kallon Mummy kafin ta
an kalli Dad, cup
inta ta
auka ta kur
i shayin da Ke ciki bata ce komai ba.
Kallonta Dad Yayi kafin ya maida kallonsa ga Mummy "a fundraiser for prom tickets?"
"Yeah, yana da kyau tayi participating she's in her final grade, kuma it's for the seniors"
Da sauri Na'ima ta ajiye cup
in tana
iro murmushi ta gya
a kanta
"Eh dama zanje, it's not a big deal"
"Meyasa baki fa
a min ba tun da farko?" Ya tambaya ya na zuba mata idanunsa da suke nan sak nata.
Kafin tayi magana Mummy ta rigata
" Maybe it slipped her mind, kin manta ne koh?" Tayi tambayan tana kallonta
Da sauri ta gya
a Kai,
auke kansa yayi ya mayar kan wayarsa
" u better focus on important things like ur grade!"
"In sha Allah" ta fa
a tana sau
e kanta
asa
Har suka
arasa breakfast
in ba wanda ya sake magana, Mummy ce ta fara barin table
in, ya
ago ya dube ta yace
"Kina bu
atan wani abune?"
Girgiza masa kai tayi, ya mi
e shima
"Okay if u do let me know, study hard and stay out of trouble" ya fa
a yana barin table
in shima.
Jakarta ta
auka bayan ta
au packed lunch
inta ta saka a jakan, itama ta nufi
ofar fita a gidan tana
aura jacket
inta saboda sanyi, sai da ta fita ta janyo
ofar ta rufe kafin ta kalli street
in nasu, a hankali ta soma tafiya, ta kalli agogon hannunta she's not late kamar dai ko yaushe.
Bus na tsayawa S.t Emery's Academy, ta sau
o tana kallon sauran students
in da duk Irin kayanta suke sanye da Shi , makarantan look like
aramin university than high school.
Yadda students suke wucewa kowa da
an uwan tafiyarsa wasu na dariya wasu na hira abinsu ta bi da kallo, kamar ko yaushe ita ka
ai take tafiyarta ba kuma dan rashin masu son kawance da ita ba, sai don ita ce bata taba sake wa har tayi kawayen.
"Nima"
ko bata juya ba tasan mai kiranta, dakatawa tayi har ta Iso ta, Linda, ita ka
ai ce ta nace mata take
arin ganin kullum sun zama friends bata damu da shareta da Na'iman Ke yi sometimes ba, yarinyar wani Nigerian professor ne, akwai ta raha da barkwanci.
"U didn't reply my text yesterday night"
"I was asleep"
"Uh-uh" Linda ta fa
a tana mata wani kallo da yasa tayi murmushi suna cigaba da jerawa tare har suka shiga class.
Ana fita lunch inda ta saba zama nan ta tafi ta zauna, ta ciro wani littafi da take karantawa ya ajiye saman table, box
in packed meal
inta ta ciro ta ajiye ta soma cin abincin tana kallon yadda sauran suke cin abincinsu in groups suna hira da dariya.
Rufe box
in tayi ta bu
e jakarta ta Ciro book da Pencil, sunkuyar da kanta tayi ta fara zane perfectly.
Fuskarsa bai fito sosai a zanen ba amma yanda zanen ya fita, da bridge
in, yanayin tsayuwarsa, a hankali ta zubawa zanen idanunta, mutumin rannan.
Ahmad Yarwa's Residence
No. 10 Yewande Crescent, Ikoyi, Lagos, Nigeria.
Hasken fitowar rana ce ta haske dogayen bishiyun da suke zagaye da babban glass Mansion
in wanda hasken ranan ya ratsa har cikin babban living room
innasa, a tsaye yake a gaban makeken glass
in Yana kallon waje hannunsa d'aya a cikin dark Gucci jogger pants dake jikinsa, Wanda yabi dogon figure d'inshi, tambarin Gucci dake jikin dogon wandonnasa ya k'ara wani modern flair to the look not as casual as he wanted to look, fitted balanciaga hoodie ne a jikinsa charcoal grey colour, taushin cotton d'in making him feel comfortable yet sophisticated.
K'afafunsa sanye cikin sandals na Hermes Izmir.
Faint knock d'in da akayi a bakin k'ofa sau biyu, ya sa Shi juyowa Yana barin jikin glass d'in ya zauna a gefen gado Yana bada izinin shigowa, da sallama ta shigo d'akin sanye cikin silk robe da yabi jikinta ya mata matuk'ar kyau, fuskarta d'auke da murmushi, d'ankwalin silk d'in a d'aure a kanta Yana bayyana gaban gashinta da Ke kwance gwanin sha'awa, idanunshi ya zuba mata har ta mayarda k'ofar ta rufe ta k'araso gefen gadon ta zauna dab da Shi.
"Good Morning albi"
ta fada tana Kai hannu ta Shafa fyn beard d'inshi, lazy hazel eyes d'inshi ya zuba mata
"Coffee's ready"
ta fad'a tana mik'ewa ganin Irin kallon da yake binta da Shi, ta juya da niyyar fita ya sa hannu ya rik'o hannunta ya juyo da ita tare da zaunar da ita a tsakiyan k'afafunshi, Muryarsa cike da laziness yace
"Come here....
ya fad'a yana d'aura fuskarsa a gefen wuyanta hannunshi d'aya na kan cikinta da Ke nan flat kamar bata taba haihuwa ba, d'ago kanshi tayi da hannu biyu ta tallafe fuskartasa tana marairaicewa, yadda tayi da fuskarta yasa Yayi dariya Yana mik'ewa tsaye tare da ita.
Hannunshi ya sa ya sark'e a cikin nata a hankali take biye da Shi har suka fito falon Shi da Ke saman, ya k'arasa kujera ya zauna itama zama tayi a gefensa wani Irin sonsa da k'aunarsa
a sake huda jininta, coffee d'in ya d'auka ya Kai baki ya kurb'a ya juyo ya kalleta ganin yadda ta kafe Shi da ido ya d'aga mata gira alamun "what?" da hannu ta masa alama da "I just love you so much"
murmushi Yayi ya cigaba da Shan coffee d'in, door bell d'in da aka danna ya sata kallon k'ofa sai kuma ta mik'e bai ce mata komai ba har ta fita, komawa Yayi ya kishingid'a ya lumshe idanunsa, bata jima ba ta dawo da package mai kyau a hannunta a ajiye a kan table ta dawo kujeran ta zauna tana danna wayarta
"Gardener d'innanne ya kawo plants d'in da kayi order for the backyard"
"Uhm"
sai kuma ya d'an zauna da kyau
" I want to make the garden even more beautiful, so that Ke da Saif zaku fi Jin dad'insa, kuma we can all relax there"
ya fad'a yana kallonta kanshi relaxed a kan kujeran.
Kallonshi kawai take yi babu ko kyaftawa
"did u know that ure the best husband ? and I love you so much"
ta fad'a tana matsowa ta kwantar da kanta a k'irjinshi
K'asa k'asa yace
"well, now I know, where's saif?"
"Downstairs?"
"Woman u aren't even sure"
ya fad'a yana mik'ewa tsaye, k'ofa ya nufa tabi Shi da kallo, ta yaya zata fasalta Ahmad a cikin rayuwarta? Mutum d'aya da take jin bazata tab'a iya had'a son Shi da kowa ba Kai hatta iyayenta, mutumin da bazata iya sharing d'insa da kowa ba, gwara mata mutuwarta akan hakan.
Tsaye Yayi a falon ganin bai ganshi ba ya sa shi k'arasawa wani dak'i da a gaban d'akin clearly aka rubuta SAIF's kingdom, bud'e k'ofan Yayi without making a sound, a nan ya hangoshi lost a cikin abinda yake yi, babu abinda babu a d'akin, a gefe d'aya shelf ne a cike da books, ga kuma slide, sai wani babban digital screen
a drawing, prayer area d'inshi da small prayer mat a wajen harda wurin ajiye Qur'an d'inshi da sauran storybooks d'inshi, manyan toy cars d'inshi, chalk board mai kyau a gefe da "hero " a rubuce a jiki da farin alli, Furnitures d'in cikin d'akin duk customized da sunansa "Saif AY" a jikinsu. Tiptoeing Yayi without making a single sound ya k'araso tare da saka hannuwashi ya d'aga Shi sama daga kan slide d'in da yake wasa akai. Sama Yayi da Shi Yana masa chakulkuli Wanda ya sa Shi kyalkyalewa da dariya kamar zai shid'e Yana wuntsula k'afafunsa shima dariyar yake yi kafin ya sauk'e sa a kan fyn bed d'insa
"Shh"
yace Yana d'aura yatsunsa akan lips d'in yaron da yake nan moist da yawun dake lips d'insa
"How's my champion today huhn?"
Ya fad'a Yana gyara masa zaman clean white shirt d'insa,
"Papa put me down"
ya fad'a Yana wuntsula k'afafunsa da Ke sanye da snickers farare dai-dai da k'afafunsa, beige short d'in dake jikinsa da bai sauk'a Sosai ba yasa ana iya ganin kananun farare tass d'in k'afafunsa.
Sauk'esa Yayi Yana kallonsa ya tsaya a gabansa, Saif na kallon babannasa yace
"do I look like a big man papa?"
Amira da Ke tsaye daga bakin k'ofa tace
" u look like photocopy d'in babanka"
duk juya wa suka yi suna kallonta ta k'araso cikin d'akin.
"Sai dai ni da nake 4 years ban Kai haka kyau ba"
ya fad'a Yana gyara masa gashinsa. Dariya Amira tayi tana Kallonsu cike so da so k'auna mara surki
"Did you dress ur self" ya sake fad'a yana d'age giranshi Yana kallon saif d'in
" Nace ma Mary ta saka min shirt Irin wanda Papa ya sa a London shine ta saka min wanann"
ya fad'a yana nuna shirt d'in
"Uhm I see"
ya fad'a yana mik'ewa ya d'aga Shi ya d'aura Shi a kafad'anshi suka fice a d'akin, da ido ta bisu murmushinta ya gagara b'uya, a duk lokacin da Ahmad yake gida farincikinta kasa b'uya yake, shiyasa all his business trips suke matuk'ar damunta.
#maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
YOTA
Chapter 4 · 0% Book details