← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 23 OF 72

Chapter 22: knock on the heart

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Juyawa Amira tayi ta dube sa fuskarta a ha
e tana sake tura baki ganin ko kallon inda take baya yi sai ma driving
insa da yake yi yana bin karatun alqur
ani dake tashi a speaker
in motar a hankali. Ta
auke kanta ta mayar window wani ba
inciki na sake turni
e ta, ita bata san me zatayi a gidansu ba da haka kawai daga dawowansa daga so called business trip
insa zai saka ta a gaba sai taje, mutanen da ba sonta suke ba, Saif ma da tace a barshi a gida da Mary da kansa ya
auko sa, ta juya ta kalli seat
in baya inda Saif
in ke game a ipad
inshi, wayarta ta ciro daga jakarta ta shiga chatting ba tare da itama ta sake shiga harkarsa ba, har suka iso gidan, ko da yayi parking
in sau
a tayi, tayi zamanta a cikin motar tana latsa wayarta, sau
a yayi daga motar ya zaga ya bu
e gidan baya yana kallon Saif har ya sau
o kafin ya rufe ya
arasa ya bu
e gidan gaba yana kallonta, tura baki tayi yana kallonta fuskarsa expressionless yace
o Madam
saukowa tayi ya rufe motar sanann ya
arasa ya ri
e hannun Saif ya nufi cikin gidan da shi, ta bi su a baya tana kallonsu, her boys, maza biyu masu matu
ar muhimmanci a rayuwarta, mazan da tafi so duk duniya, irin white shirt dake jikinsa shi yake jikin Saif, sai dai trousers
insu ne ka
ai ba
aya ba kasancewar da kansa ya shirya Saif
in a
akinsa bayan ya sa Mary ta kawo masa shi.
Har ya tura
ofar palourn ya shiga tana biye da shi, kujera ta samu ta zauna tana kallonshi ganin ya nufi sama, kamar ta tashi ta bishi sai kuma ta ha
ura ta zauna tana sake ha
e fuska, kusan mintuna ashirin tana zaune ita ka
ai, jin takun sakkowarsu ta
aga kai tana kallon Ammi dake sau
owa matakalan, ta mayar da kallonta gareshi har suka
araso cikin palourn, zama Ammi tayi tana kallon Amira ganin bata gaishe ta ba yasa tace
Ya gida Amira
sai a lokacin ta
alo murmushi
Ina wuni, mun same ku lafiya?
Ammi ta gya
a kai
Lafiya Lau
tana mayarda kallonta ga Saif dake kwance lamo jikin babansa ya
aura kansa a wuyansa yana kallonta
Come here Saif
sauka yayi ya tafi jikinta, Ahmad ya mi
e yana kallon Ammi,
Sai na dawo Ammi
okay ba damuwa
ta amsa masa tana kallonsa, yana nufar
ofa yace
ina su Yasmeen?
Na aike su
bai sake cewa komai ba ya fice a palourn, har ya isa motarsa yana
arin bu
ewa ya jiyo muryar Amira a bayansa
Albi..
juyawa yayi yana kallonta da mamaki, ya jingina da motar yana kallon yadda take tahowa da sauri sauri, har ta
araso tana kallonsa
ina zaka tafi toh ka barni?
Kallonta kawai yake yi
Ah ah ni kam bazaka tafi ka barni ba, ai mun gaisa da Ammin kawai in
auko Saif mu tafi gida
yana kallonta strictly yace
juya ki koma cikin gida, ure not leaving gidannan sai dare!
Wani irin kallonsa take irin wasa kake kafin without saying another word kawai ta juya ta wuce cikin gidan fuuuu kamar zata tashi sama, ya bita da kallo kafin ya juya ya shiga motarsa ya bar gidan, bai wani yi nisa ba jin ransa duk ya dagule ya ciro wayarsa a aljihunsa yayi dialing number
in Yasmeen, yana driving da
aya hannun, tana
agawa yace
kuna ina?
Yaya Ammi ce ta aike mu, ina wuni yaya
bai amsa gaisuwar nata ba yace zuwa yaushe zaku dawo?
Tana kallon Rahama tace
yanzu ma driver ya
auko mu mun kusa gida
in how many minutes?
Duba agogon hannunta tayi
umm maybe 5
okay ya fa
a yana katse kiran, juya kan motar yayi ya koma gidan, yana parking a harabar suma aka bu
e musu gate, driver na parking suka fito tare suna nufo sa da murmushi a fuskarsu duka,
ina wuni yaya
suka sake ha
a baki wajen fa
Je ki
auko min Saif, dont let his mum notice, make it fast
ya fa
a yana kallon Yasmeen
juyawa tayi ta kalli
ofar shiga gidan kafin ta juyo ta kallesa ganin kallonta yake yasa tace
toh yaya
ta juya ta nufi cikin gidan, Rahama zata bita yace
jira ta anan
a masa kai tayi ta koma ta jingina da
aya daga motocin wajen, ba
a jima ba sai ga Yasmeen da Saif tana
auke da shi a kafa
arta, ta zo ta ajiyeshi tana kallon Ahmad
wasnt hard at all Mamarsa kamar Ammi ta kaita sama
bai kulata ba ya bu
e front seat yana kallon Saif, shiga yayi ya ma
ala masa seat belt kafin ya zaga ya bu
ofar motarsa, ya shiga ya rufe suna kallon motar har ya fita da ita agidan, juyawa sukayi suka nufi cikin gidan suma.
Yana hawa kan titi ya dubi Saif dake kallonsa yana kallon Titi, shafa kansa yayi yana kallonsa kafin ya mayar da hankalinsa kan tu
in da yake yi, can yace
Ina Saif yace in kaishi jiya?
Washe baki Saif yayi yana kallonsa da
arin zare belt
in ya mi
e tsaye a kujerar, hannu
aya ya sa ya mayar dashi yana tu
i da hannu
Anty naeeeeeeeema
ya fa
a yana kallon baban cike da Murna, shima yana
an kallonsa yace
why her Saif? Uve been disturbing my peace tunda na dawo saboda ita
yes because i promised her papa, and promise is a dept u told me that
kallonsa kawai yake yi kafin yayi murmushi
sure
zamu je?
Ya tambaya cike da Murna, gya
a masa kai yayi yana juya kan motar zuwa Pan atlantic dan yasan bata koma gida ba yanzu, kuma dama bashi da niyyar zuwa gidan at all
yana parking a
ofar dept
insu ya jinginar da kansa da kujera yayi shiru just staring into space
to muje mu ganta mana Papa,
Saif ya fa
a yana ri
e hannunsa, juyawa yayi ya kallesa
lets wait here, she
ll come when she
s done
komawa yayi ya zauna kamar wanda ya fahimci mai Ahmad
in ya fa
i, jinginar da kansa yayi da kujera yana danna wayarsa, ilai kuwa basu jima a motar ba dan basu fi 10 minutes sai gata, tana sanye da abaya sakakke mai tsadan gaske yet simple, ta yafa gyalen ta yadda ya fito da baby face
inta sosai a bit loose,
afarta cikin flat shoe, as always tote bag
inta na kafa
arta sai pastel blue starnley cup
inta dake hannunta, she looks tired and pretty and the same time.
Kwata kwata bata lura da motarsu ba da yake ma motar is tinted, a hankali take tafiyarta iska na ka
a beige abayar jikinnata, lost a cikin duniyarta, kamar daga sama taji
Anty Naeeeemmaaaa
juya wa tayi tana kallon Saif da ya fito daga motar bayan Ahmad ya bu
e masa child lock da ya saka, da matu
ar mamaki take kallonsa,
Saif?
Ta fa
a a hankali tana kallon yadda ya taho da gudu, tsugunawa tayi yana
arasowa ya shige jikinta yana
yala dariya, itama dariya tayi tana
ago shi daga jikinta, sake koma wa jikinta yayi tana dariya tace
kai da waye Saif?
Ni da papa, nace masa i promised u shine ya kawo ni, he said promise is a debt right?
Gya
a mishi kai tayi tana dariya
yes it is
Anty Naeeema zamu iya
arasa cartoon
in da kika saka min rannan
kallon jakarta tayi kafin ta gya
a mai kai
ofcourse my love, amma sai in munje gida
daga haka ta
agashi daga jikinta tana kallon Yusuf dake jiranta ta masa alamu da tana zuwa, ta nufi Motar da taga Saif
in ya fito, duka glasses
in a
age suke bata ganinshi kwata kwata, ta
an saka hannu tayi knocking glass
in tana ri
e da hannun Saif, jin shiru ta sake knocking, Sau
e glass
in yayi yana kallonta, ta cikin shades
in da ya saka a idanunsa just now,
how can i help u?
Dariya abin ya so bata ta fuske
ina wuni Sir
can
asa
asa ya amsa da
pls zan iya tafiya da Saif?
Kallonta kawai yake yi sai can yace
ki tafi da shi ina?
Tana kallonsa a hankali kamar mai contemplating tace
Gida?
Shiru yayi yana kallonta kafin ya
auke kansa daga kanta yana kallon farfajiyar makarantar, can kuma yace
come in
kallonsa tayi jin yace ta shigo motar, ta juya ta kalli yusuf, sai kuma a hankali ba tare da ta shiga ba tace
thank you but driver
ina is here
okay.. then drop Saif
tsayawa kawai tayi tana kallonsa da mamaki
kina
ata min lokaci
ya fa
a yana kallonta, juyawa tayi ta bar wajen a hankali ta nufi Yusuf, da idanu ya bita yana kallon yadda take rike da hannun Saif har lokacin, bata jima ba ta juyo tana dawowa bayan yusuf ya shiga motarsa zai bar wajen, ya
auke kansa ya jingina kansa da Seat
in ya lumshe idanunsa.
Ganin
ofar a bu
e yasa bata jira yace mata ta shiga ba ta bu
e gaba ta shiga da Saif akan
afarta ta kullo motar, sai da ya
auki seconds kafin ya bu
e idanunsa ya tada motar ba tare da yace musu komai ba, har suka isa gida bai ce musu komai ba banda shirme babu abinda suke tattaunawa da ita da Saif
in, ta gefen idanu yake kallonsu yadda abu ka
an ke basu dariya daga ita har Saif
in, no wonder ya dame shi da batunta, yarintarsu ce iri
aya.
A gate yayi parking ba tare da ya shiga ba duk da mai gadi ya bu
e masa,
ill come pick him at night
ya fa
a yana kallonsu
okay, thank you for the ride
ta fa
a tana bu
e motar ta sau
a, saifa ma ya sau
o ta ri
e hannunsa suka nufi cikin gida, yana ta mata rigimar ta bashi jakarta tana ce masa da nauyi, har suka shige yana kallonsu kafin ya tada motar ya bar unguwar.
Mr Sadiq Bulama
wata Nurse cikin scrubs
inta ta fa
a tana kallon sadiq dake zaune ya jinginar da kansa da kujera ya lumshe idanunsa a reception
in.
e idanun yayi yana kallonta, kafin a hankali ya mi
e tsaye, gaba tayi ya bita a baya, wani
ofa ta isa da aka saka 302 ka
ai a jiki, ta
wasa
aya kafin ta tura
ofar ta bu
come in
aka ce daga ciki ta shiga yana biye da ita a baya.
akin ba wani tarkacen haske, just a dim yellow light, sai doctor dake zaune akan kujerarsa da wani file a gabansa,
ago kansa yayi yana kallon Sadiq kafin ya
an gya
a kai
Sadiq
ya fa
a yana kallonsa.
arasowa ciki Sadiq yayi hannunsa hannunsa
aya a aljihunsa, ba tare da ya amsa ba, ya zauna a kan kujera, juyawa Nurse
in tayi ta fita a
akin tare da janyo musu
ofa, kusan mintuna arba
in da hu
u kafin sadiq ya fito a
akin, kwata kwata bazaka iya karantar fuskarsa ba, ba wanda ya kula ya fice daga asibitin, ko da ya shiga motarsa ya jima bai tada ita ba, ya jingina kansa kawai da kujera ya lumshe idanunsa, sai kuma yayi murmushi a hankali ya tada motar ya fice a harabar asibitin.
Sosai ran Amira ya
aci da shanyata da Ahmad yayi yau a gidansu, bayan yasan ba wai wani jituwa ke tsakaninsu ba, sanann kuma ya
auke Saif ya tafi sa shi, to ma ina ya kaisa?, a
akin Ammi ta wuni ko abinci su Yasmeen suke kai mata, tana kwance akan sofa tana Game, dama bata fara fa
a ma Nuwaira abinda ya faru ba duk da yanxu ma da ita suke magana, saboda tasan ran Nuwaira sai yafi nata
aci idan ta fa
a mata, tunda ba tun yau ba ta fa
a mata ta dawo daga rakiyar dangin mijinta ba sonta suke ba, jin
arar wayarta ta kalli mai kiran
an shiru tagi kafin tayi picking ta kai kunne
Mummy
dont mummy me, Gobe ina son Ganinki a gida, sannan babanki ma yana son yayi magana da ke, Amira ba dai duk abinda ba zamu huta ba shi kike so ke a rayuwarki koh? Kin fi son kiyi ta
aga min hankali kullum ko Amira?
Tura baki tayi tana ciro wayar daga kunnenta ta kalla ta sake mayarwa kunnenta
To ni me nayi?
Ta tambaya tana ha
e rai,
tambayata kike yi?, na fa
a miki i should see u a gidannan gobe gobe kinji na fa
a miki, kuma kinji na rantse miki idan kika kuskura kika
auko mini wata Nuwaira kika taho da ita wallahi sai ranki ya
aci, ko babanki bai isa ya hanani ci miki mutunci ba, tun farko ai shi ya janyo komai, amma ba komai.
Sake ha
a fuska Amira tayi
haba Mummy, wai me Nuwaira ta miki?
Ubanki ta min, dama ban rabaki da yarinyar nan ba? Ko da yake ina zaki rabu da ita, tunda baku rabu tun Primary ba ai bazaku rabu yanzu ba koh?
Mummy ta fa
a cike da takaici.
Nikam kawai shikenan ba dai kince in zo kuma kar na zo da ita ba Naji
kawai Mummy tace ta kashe wayarta.
Amira ta tura baki, ita da Nuwaira ha
in Allah ne, ita kanta ta san rabuwarta da Nuwaira zaiyi wuya, dama tun farko Mummynta ba son
awancensu take ba wadda ita bata kallon Nuwaira a matsayin
awa yanzu kamar yadda Mummy ke kallo, ba kamr Daddynta ba da yake taya ta son Nuwairan, Nuwaira tafi gaban
awarta
yar uwarta ce, da idan abu ya same ta takan fita shiga damuwa, kuma sai tayi iya bakin
arinta wajen ganin ta sama mata mafita,
awancenta da Nuwaira ba tun yau bane, dan tun suna
ananu kasancewar iyayen Nuwaira ba masu
arfi bane yasa Dad da kanshi ya
auki Nauyin karatun Nuwairan ganin irin son da take ma Amira kuma itama Amirar take mata, wanda Amirar ce ma ta sa dole Dad
in ya sakata a makaranta saboda Kullum in za
a kaita makaranta Nuwairar sai dai ta zauna a bakin
ofar gidansu tana kallonta.
A lokacin duk unguwar ba wanda ya kai Daddynta ku
i ba kuma wa
anda suka kai Gidansu Nuwaira talauci a unguwar. Tun daga wannan
awancen suka zama aminai, dan har jiranta Amira tayi, wato ta fa
i jarabawa dan kawai Nuwaira ta iso ta su zauna a aji
aya, tun Farkon ala
ar mummy bata so ba, amma Dad yace its a good thing dole tayi shiru amma gut
inta is not telling her something possitive akan ala
ar Nuwaira da
yarta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 23 · 0% Book details