Chapter 48: Chains of control
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read
Da sallama ta shigo cikin palourn bayan ta cire takalmanta a verenda, hannunta ri
e da tray mai kyau sosai, ya
ago kansa daga wayar da yake dannawa da hannu
aya ya kalli
ofar da ta mayar ta rufe a hankali, kafin ta fara takowa zuwa tsakiyar palourn, he couldnt take his eyes off her even for a second, tun daga saman kanta yake
are mata kallo har zuwa yatsun
afafunta since she
s barefoot, ta
i sam ta yarda su ha
a idanu, dan ya saba kallonta but wannan kallon sosai yake sending mata chills da butterflies in her tommy, kamar yana committing every detail na jikinta haka yake kallonta
uri, har fingertips
inta taji suna tingling, few steps ka
an da shi ta ja ta tsaya tana ri
e da tray
in da kyau kamar shi ne escape
inta na tsinannen kunyar da take yi, mi
ewa yayi daga sofa
in ta
aga idanunta ta kalleshi suka ha
a idanu, yadda tall and broad figure
inshi ya tsaya a gabanta, filling the space between them sai taji kamar gaba
aya palor
in ma ya musu ka
an, ba tare da yace mata komai ba ya kai hannu kan nata dake ri
e da tray
in brushing her fingers da ya sa wani spark ya kai musu duka da sauri ta sake masa tray
in gaba
aya ta
an ja da baya, yayi saurin ri
ewa da kyau dan kar ya su
uce ya fa
i, dan bai gama kar
a ba ma ta sake masa, gently ya ajiye tray
in kan center table yana
an lashe lips
insa ka
an dan ji yayi all of a sudden kamar yawun bakinsa ya
afe, ya
aga idanunsa yana kallonta ganin tana ta tsaye har lokacin tana wasa da fingers
inta trying to maintain composure
inta, takowa yayi har zuwa gabanta ya tsaya yana kallonta itama ta
aga idanunta ta kalli cikin idanunsa na 2 seconds kafin ta sunkuyar da kanta dan itakam baxata iya ci gaba da kallon cikin idanunnasa ba ta kai hannu tana gyara gyalenta ganin baice mata komai ba
eema
ya kira sunanta can
asan ma
oshinsa, irin kiran da yasa ta ji sa a cikin
irjinta, wanda duk yadda ta so ta amsa kasawa tayi, ta motsa lips
inta kamar zata amsa amma ta gagara, hannunsa ya kai kan hannunta da take ta wasa da fingers
inta ya warware a hankali yana saka nasa fingers
in a cikin nata without breaking kallon da yake mata, ya ri
e both hannayenta da both hannunsa ya saka fingers
insa cikin nata, ajiyar zuciya ta sau
e a hankali tana jin kamar ta zauna a
asa a wajen, dan uneasiness
in da ya cika wajen yana saka ta jin kamar ta fara kuka dan tuni ma har hawaye ya cicciko idanunta.
Look at me
ya fa
asa
asa ta
auke kanta ta kalli gefe ta
i ta kallesa,
ya sake fa
a yana murza fingers
inta dake cikin nasa, ta daure ta dake ta
aga idanunta dake cike taff da ruwan hawaye ta kalleshi, tunda idanunsa suka shige cikin nata kamar wanda yayi locking idanun nasu ta gagara
auke nata, hawayen ciki suka gangaro sharrr akan kumatunta, sake hannunta yayi ya saka
aya hannunnasa protectively around shoulders
inta,
ayan a bayanta ya rumgumota sosai jikinsa, ya lumshe idanunsa a hankali yana sau
e ajiyar zuciya, cause he felt complete and fulfilled more than he ever has, ya da
e da urge
in rungumarta haka he just dont know how, but now dat she
s his wife
., kamar dai ya da
e yana jiran this hug his whole life haka ya rungumeta tsam a jikinsa, very close enough da tana iya jin hawa da sau
an bugun zuciyarsa, rintse idanunta tayi, amma ta gagara hanasa, ta bar kanta tayi sinking into him, tana shaqan
amshin cologne
insa mai matu
ar da
i da ta haddacesa tun ha
uwarsu few times,
amshinsa na sake saka moment
in tana jin kamar kar ya ta
arewa ta kwantar da kanta a
irjinsa ta lumshe idanunta a hankali, kusan 3 minutes suka yi a haka kafin ya sassauta rungumar da ya mata a hankali a cikin kunnenta yace
My wife
ta sake sunnar da kanta a
irjinsa, tana sake jin kunyarsa sosai ba ka
an ba, ya
agota daga jikinsa da take jin kamr ta sake komawa dan kunyar ha
a idanu da shi take yi, without thinking anything ya
aura lips
insa a goshinta, ya bata the softest kiss idanunsa a lumshe kamar yadda itama nata ke lumshe, ya bar lips
insa a forehead
inta longer than necessary kafin a hankali ya janye ya
an matsa baya just enough to see her face.
Come
ya fa
a kamar mai murmuring,
Lets talk
ya sake fa
a yana sliding hannunsa
asa ya ri
o nata,
umi da taushin hannunsa ya gauraya da nata, binsa kawai take yi a hankali tana taka lallausan carpet
in har suka isa sofa, ya zaunar da ita kafin shima ya zauna a hankali yana gyara hular kansa, ta
an saci kallonsa dan ita kam bata ta
a ganinsa ma da manyan kaya ba sai yau, though ba wai babbar riga ya saka ba but yau Native wear ne a jikinsa harda hula, gashin kansa luff a
asar hular, ya jingina bayansa da kujera yana kallon kyakkyawar fuskarta, sussune kai da take wai kunya burgesa yake sosai, a hankali ta zare fingers
inta daga cikin nasa tana gyara zamanta da
an bada distance ka
an tsakaninsu tayi folding hannunta akan
afafunta sannan ta
an saci kallonsa ganin ya lumshe idanunsa ya sa ta
an zuba masa idanu, rasa abin cewa yasa muryarta
asa
asa tace
Ya hanya
Ya bu
e idanun a hankali ya kalleta
Alhamdulillah, lafiya
alau, and u? How have u been?
Ya fa
a yana gyara zamansa da kyau ta
anyi murmushi ka
an ta gya
a masa kai tace
ta fa
a tana janyo gyalen ta rufe gaban rigarta da shi da kyau wanda hakan yasa ya kalli wajen kafin ya mayarda idanunsa kan fuskarta ya sake mayarda kansa ya jinginar da kujera yana kallonta kawai, ganin kallon da yake mata ya sa ta
an tura baki, yayi murmushi yana mi
ewa zaune da kyau ya nuna mata kusa da shi sosai alamun ta matso, ma
e masa kafa
a tayi, bai sake kulata ba shi ya matso kusa da ita sosai ta matsa ta ha
u da hannun kujeran shima ya sake matsowa daf da ita har
afarsa na brushing nata, ya harareta ka
yanzu ma sake matsawa
ri
e murmushinta tayi ta
i kallonsa, ya zuba ma hannunta idanu kafin ya kai hannunsa kansu ya kamo ya rike yana
an murza hannun a hankali da thump
insa yace
Baby
ita bata san whats with idan ya kirata haka ba, is it voice
insa ko me amma wani azabar da
i sunan yake mata a kunnuwanta idan ya kira ta haka, ganin bata amsa ba yace
Are u still angry?
agowa tayi ta kalleshi bata ce komai ba, ya
anyi shiru,
Okay kiyi ha
uri, ban kyauta ba, i shouldve ask them su jirani in kira in fa
a ma sarauniya am sorry, now lets pretend ba
aura ba if i should call u now in fa
a miki za
aura would u say yes?
Nima ban sani ba
ta fa
a a hankali tana kallon hannunsu dake ha
e waje guda, yayi murmushi ya kai hannun bakinsa ya sumbata a hankali, kafin ya juya tafin hannun yana kallon cikin
aramin tafin hannun nata mai kyau da taushi.
All that matters is that yanzu ure mine, and am urs isnt it what we both want? Uhmmmm?
Gya
a masa kai tayi a hankali.
Are u still angry?
Girgiza masa kai tayi a hankali dan tuntuni ta manta da wani fushin da take da shi, shine dai yake ta sake emphasising ko ta ha
ura ko bata ha
ura ba.
I love u baby okay, my love for u is a huge endless circle babu escape and as long as ina raye it will never end, ina sonki Na
ima, ure my east ure my west ure my south and ure my west kinji?
Kallon idanunsa tayi, all she sees a ciki is truth, all she sees is soyayyarta she thought he
s nonchalant farkon ha
uwarta da shi, bata ta
a zaton he can express himself so much ba har sai da yace yana sonta, babu ranar da baya ce mata he loves her and she so much love dis version of him that makes her feel special, seen and loved, ta gya
a masa kai a hankali tace
i love u too
sake hannunta yayi ya
ago fuskarta da ta sunkuyar bayan ta fa
i haka yace
No ai banji ba
ta kar
e fuskarta tace
to shikenan tunda baka ji ba ya wuce ka
Repeat it
ta ma
ale kafa
a tace
Zan fa
a maka gobe
Tell me now
ya fa
a yana kallonta looking serious, ta shagwa
e fuska tace
to ai na fa
a kace baka ji ba
Eh banji ba tell me again
ta langa
e kanta a hankali tace
Cewa nayi Nima ina sonka papanmu ni da Saif
murmushi yayi a hankali yana
arin kai hannunsa kan cikinta yace
No papan Saif, kema amma soon zaki
auki naki Saif
saurin ture hannunsa tayi ta ri
e hannun a cikin nata gudun kar ya ce zai maida, to distract him and herself yasa ta sake hannunsa ta janyo tray
in kan center table ta turashi a hankali saitin sa sosai tace
Baka ci komai ba
ta fa
a ne kawai bawai dan tana tunanin zai ci
inba, ya kalli tray
in sannan ya kalleta,
Ke kika yi?
girgixa masa kai a hankali tace
Mami
ya
an gyara zamansa da kyau ya janyo tray
in small chops
in da orange juice da ke kan tray
in, sai kuma ya
an kalleta,
Ko zaki bani
wani murmushi tayi ta
auke kanta ta
i tace komai, shima murmushi yayi har set na ha
oransa na bayyana, kafin ya sa hannu ya
auki spring roll guda
aya ya kai bakinsa ta zuba masa idanu tana kallonsa kawai zuciyarta na melting gaba
aya a kansa, guda
aya kawai yaci ya
an sha orange juice
in ma ka
an ya ajiye, ya juyo ya kalleta tayi saurin
auke kanta, pretending ba kallonsa take ba, ganin kamar iya abinda zaici kenan ta kalleshi kafin ta sake kallon tray
in ta marairaice ta langa
ar da kanta tace
Wai har kaci kenan
shiru yayi yana kallonta kafin ya sake
aukar sandwich
aya yace
Not really my thing ne, dama dai abinci ne
ya fa
a yana kai sandwich
in bakinsa yana kallonta, kafin ta amsa masa maganarsa suka ji an
wasa
ofar, ta
an kalleshi tayi murmushi tace
yanzu kuwa zaka ci abinci, and i wont accept any excuse
daga haka ta mi
e ta nufi
ofa ya bita da kallo, yana ajiye sandwich
in hannunsa saman tray
in.
ofar tayi tana kallon 3 daga masu aikin gidan dake tsaye bakin
ofa, tun
azu take expecting
insu shine sai yanxu, hannu tasa ta kar
i gleaming silver tray dake hannun
ayan da dish
in ciki is covered ta juya ta koma ciki, kallonta kawai yake da mamaki, ta matsar da wancan tray
in ta ajiye wannan kafin ta juya ta koma bakin
ofa, har ta gama shigo da duka dishes
in da suka kawo kafin ta koma ta rufe
ofar shi dai kallo kawai yake binta da shi har ta gama kai da komowan, ta dawo ta zauna
an nesa da shi ta tallafi kumatunta tana kallonsa tace
To ga abinci kaci
age mata girarsa yayi iya kallonta yace
Banda wancan? Ko shi appetizer ne kawai
ya fa
a yana making serious face da nuna mata first tray da ta kawo masa
Ni dai kaci kar yayi sanyi, ai kai kace kana jin yunwa
an bu
a ido yana kallonta cause he didnt remember him sayin dat.
Kafin yayi magana ta kwa
e fuska
Sai fa kaci
ya
an sau
e ajiyar zuciya ka
an yana kallonta fukarsa a sake sosai though ba murmushi yake ba
Unless ull serve me
Okay
ta fa
a tana sau
a dan serving
insa.
Mummyn Amira ce a tsaye, Amira na Zaune akan carpet tana kuka Daddynta na zaune akan kujera dukansu ransu in yayi dubu ya
aci duka banda huci babu abinda Mummy take yi cause kwata kwata bata kawo abinda Amira zata zo ta fa
a mata ba kenan, kamar ya wai Ahmad ya
ara aure. Mi
ewa Dad yayi yace
To wallahi bazai yiwu ba, yaronnan yayi
arya, yata zai ma kishiya? Dan yana hauka ko ya fara shaye shaye ne? Dan wallahi babu dalilin da ya isa ya saka ya mata kishiya muna kallo, zuwairah kiji fa
Yadda y
ake masifa duk muryarsa ta cika palorn, Mummy ta katse sa da sauri da fa
kai dai kayi shirunka mana, ai wallahi abu ne da bazai sa
a wallahi tallahi, in dai ni ce na haifi Amira yadda ban zauna da kishiya ba wallahi bazata zauna da ita ba itama, babu namijin da ya isa na rantse da Allah, yadda baka isa ka min kishiya a gidannan ba itama ba
a isa a mata ba wallahi ka koma gefe kawai kayi kallo
Ran Daddy a
ace yace
bari inje office zuwairah sai na dawo am already late waiting for yar ki ta zo ta fa
a mana abinda aka mata ashe wannan ba
ar labarin zata kawo mana
Mummy ta ja tsaki
Kuma wai har take da idon baccin safe ta bar mu muna jiranta ashe ma kishinki na hofi ne Amira!
Shi dai daddy
wafa kawai yayi ya baza babbar rigarsa yayi waje.
Sai a lokacin Mummy ta mayarda kallonta kan Amira da har lokacin kuka take
To kukan uwar me kika saka ni a gaba kike mini yanzu? Amira kina jin magana ne? Tun farko me na fa
a miki akan Ahmad? Da na zo nace ki zo in kai ki inda wallahi Ahmad uwarsa tayi ka
an ya
aga miki yatsa ba
i kika yi ba, ko kinfini ilimin addini ne? A tunaninki kin fini hankali koh, To yanxu kuma zaki sakani a gaba da kukan banza kukan hofi ai ke kika saya da ku
inki wallahi, ba don ke yata bace wallahi ko kulaki bazanyi ba duk wula
ancin da ya ga damar miki ya miki
Ita dai Amira kuka kawai take yi, dan maganganun mummy
ara mata zafi suke a ranta,
Kin raina ni Amira, kin raina ni, amma wallahi gobe ko kin
i ko kinso sai kin bini munje dan ubanki, dan ba ni zaki kashe ba, idan namiji ya kumsa miki ciwo ai bashi da asara ni nake da shi, Niger zamu tafi gobe gobe don ubanki, ko ance miki ba don malamina na niger mutumin amana ba da Shi Ahmad
in zai ta
a aurenki ne? Ko balaraben ubansa mai tsinannen taurin kai an ce miki zai amince da aurenne bayan abinda ke tsakaninsa da ubanki? Duk da abubuwa da suka faru a lokacin bari kiji sai da na kai sunansa har niger aka fara tankwara sa shi dan shi yaron taurin kansa ya wuce misali, kafin uban ya
arasa mana aikin ya sa shi ya aure ki, kuma kinsan da wannan amma kika yi burus, ko ubanki da kike ganin business
insa na tafiya yadda ya kamata kinsan adadin zuwa na niger saboda shi? Ai shi ya sani wallahi, saboda haka idan zaki bu
e idanunki ki bu
e ki saurareni da kyau, ba dai kince an
aura ba to wallahi da
afarta zata fita ta bar miki gidanki wallahi kinji rantsuwar musulmi dan Malam na niger ba imani ne da shi ba.
Ganin Amira na ta kukanta tace
ko yanzu ma bazaki je bani kike min kukan banza da hofi
cikin shesheqa tace
zanje mummy
kar ma kije, mutum dama idan ya
i ji ai baya
i gani ba, sau nawa ina kar
o miki taimako ki mayar da ni
yar banza ki
i anfani da shi ? Yarinya sai shegen girman kai kin raina malamai, Shiyasa na daina wahalar da kaina da ku
ena akanki da aurenki Ameera amma tunda yanzu duniya ta koya miki hankali yanzu ne zaki san anfanin masu taimako a rayuwarki
daga haka ta mi
e ta wuce sama ta bar Amira a zaune a
asa tana sau
e ajiyar zuciya, ji take zata iya zuwa ko wani extent na ganin ta raba Ahmad da Na
ima ko da hakan na nufin bin Mummynta da Nuwaira ne inda ba wai ta gama yarda da wajajen bane.
Haka ta wuni sukuku a gidan, duk da yadda Mummy ta dinga janta jiki tana nuna kamar komai bai faru ba, dan ita ta riga ta saka a ranta fa suna zuwa can
arshen labarin kenan wallahi, amma sam Ameera ta gagara sake jiki, har sannan she
s heartbroken she couldnt even fake a smile.
Ko da daddy ya dawo daga office ma haka suka ha
u suka dinga nuna mata ta fa kawo kukanta inda za
a share mata shi tass, dan Mummy har ta fa
a masa gobe zasu tafi Niger wajen malam.
Da daddare duk yadda Amira ta so tayi bacci gagara yi tayi banda juye juye babu abinda take yi, Tunanin Ahmad ya mata yawa a cikin kirjinta ko me yake yi yanzu? Kar dai yana wajen Na
ima, innalillahi wa inna ilaihi raji
un,
azu tana ganin kiransa dama ta
auka sai shima bai sake kira ba ya rabu da ita, tayi kuka har ta
oshi, ta kira Nuwaira a waya, Nuwaira na fara mata complain
in rashin zuwa tace mata tayi ha
uri zasuyi tafiya da Mummy gobe idan sun dawo zata zo ta fa
a mata yadda ake ciki, da sauri ta katse wayar ta tura
asan pillow tayi ruff da ciki ta rufe idanunta kamar mai bacci jin an bu
ofar
akin, dan sarai ta san mummy will not be happy with her idan taji ta da Nuwaira da darennan, ganin tayi bacci suka juya suka tafi.
Har kusan asuba idanunta biyu tana juye juye, idanun har sun kumbure dan kuka, sai daf da asuba bacci ya
auke ta,
arfe bakwai Mummy ta shigo ta tashe ta wai ta shirya dan da wuri zasu wuce niger
in, tana ganin idanunta ta san bata yi bacci ba amma ta share bata kulata ba dan ta rasa irin son da Amira ke ma yaronnanan.
Daddy ne ya kaisu har airport, kafin ya juyo ya dawo gidan, tun a hanya ya janyo wayarsa yayi dialing wata number ya ajiye a gefe bayan ya sa a speaker yana driving da hannu
aya,
ayan kuma yana shafa tumbinsa.
Ana
agawa daga
ayan side
in muryar mace tace
Alhajina
yayi wani dariyar manya yace
yan matan Alhaji, kai yarinyar nan i miss u so much
ya fa
a da dariya yana shafa cikinsa a hankali, itama dariya tayi tace
ah ah baka yi kewata ba tunda kana tsoron matarka
ya wani ja tsaki
ke dillah matsa ce miki nayi tsoronta nake ji, yanzu dai me ya tashe ki da sassafe haka gimbiya
wallahi yunwa
ta fa
a tana wani kakkashe murya
hahahaha, to yayi yanzu ki taho gidana mana sai muci abincin tare nima yunwar nake ji
wani gidannaka?matarka ta baka abincin mana, matar da ta tsane ni so kake na zo ta kashe ni?
Wani dariya ya kuma yi,
ta kashe ki kuma? To bata
asar ma tayi tafiya yanzu na sau
e ta filin jirgi on my way home now ki zo pls
Ah ah sai dai kai kazo tunda yau saturday baka da office, ka zo gida in jiraka
kaiii to gani zuwa bari amma inje gida inyi wanka in shirya miki yan matan alhaji
ah ah ka taho kawai yanzu sai kayi wankan anan
haka za
a yi
ya fa
a yana juya akalar motar zuwa gidan kishiyar mummy ta waje Lol.
Yana isa madaidaicin gidan mai gadi ya bu
e masa gate da hanzari ya
arasa yayi parking a harabar gidan da zai ci mota biyu yana kallon motarta dake parke a wajen ya fito ya nufi
ofae shiga gidan, ya tsaya ya
wasa yana ri
e jallabiyar jikinsa, bu
ofar akayi, ya tsaya yana kallonta tana sanye da bomshort da tshirt ta ri
ofar tana masa wani kallon tace
Alhajin Nuwaira
shigowa ciki yayi yana dariya shima da fa
Nuwairiri yan matan Alhaji
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah