Chapter 41: Silent storms
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Yana parking a harabar asibitin ya
an dubeta ganin yadda tayi shiru tana kallon window, bu
e mata lock
in motar yayi ba tare da yace komai ba, ta bu
e motar ta sau
a sai kuma ta
an juyo ta kallesa, ha
a idanu sukayi ta tura baki tayi gaba abinta, ya bita da kallo sai kuma ya shafa kansa kawai ya mayar da kansa ya jinginar da motar ya lumshe idanunsa.
Can ya Bu
e motar ya sau
o ya bi bayanta, a tare suka iso cikin asibitin da banda sanyin air condition da ding na elavators babu abinda ke tashi, gaba yayi tabi bayansa tana tafiya a hankali har suka iso maternity ward
in inda wata Nurse ta jagorancesu to waiting area a can suka sami Nasir, yana ganinsu ya mi
e tsaye, ya
araso ya bawa Ahmad hannu suka gaisa yana ta zabga murmushi, sai kuma ya kalli Na
ima dake tsaye gefe
an nesa da Ahmad
latest Aunty
Murmushi tayi itama tace
Congratulations Yaya Nasir
yana cigaba da Murmushi har lokacin yana ri
e da hannun Ahmad yace
congratulations to u too latest aunty in town
gagara
oye farin cikinta tayi tace
Yaya Nasir zan iya ganinta?
Ya
an girgiza mata kai yace
s resting baby
inma tana Nursery but bari in tambaya miki Nurses ko zaki iya
an le
awa ko ta window ne ki ganta
ya fada da sigar wasa tayi dariya a hankali ba tare da tace komai ba, daga haka Nasir ya juya ya bar wajen, Na
ima ta samu waje ta zauna har lokacin fuskarta da murmushi, ganin bai zauna ba ta
aga idanunta ta kalleshi taga still ita yake kallo, ha
iye murmushin tayi ta
ata rai ta
an tura baki bata sake kallonsa ba, a nutse ya
araso wajen ya zauna a kujeran kusa da ita ba tare da ya kalleta ba dis time yace
are u still angry ?
Ta
an kalleshi ka
an kafin tace
Im fyn
tana fa
a ta
auke kanta ta mayar wani wajen daban, kallonta yayi shiru kamar bazai je mata komai ba kafin yace
why the pouting then? Na tambayeki baki fa
a min what happened ba, or am i the villain ne?
Gya
a masa kai tayi ba tare da
ta kalleshi ba, ya
an bu
a ido ka
an jin tace shine kafin yace
how?
Kafin ta amsa Nasir ya dawo, ya tsaya
an nesa ka
an ya yafito Na
ima, Mi
ewa tayi ta nufe sa tana isowa ya juya tabi bayansa kallo ya bisu da shi kamar bazai bi su ba sai kuma ya mi
e ya nufi wajen, a hankali take bin Nasir down the hall har gaban window
in Nursery
in, cikin
akin row ne na new born baby
s gwanin sha
awa Nasir ya Nuna mata babyn fadila dake nanna
e tana bacci, a hankali ta
aura hannunta a kan glass
in tana kallon yarinyar sai kuma ta
an kalli Nasir da dariya a fuskarta tace
s so tiny
gya
a mata kai yayi yana murmushi shima ta sake cewa
s so beautiful
Ai dayake fadila ce mamarta
ya fa
a shima yana sake kallon babyn, dariya tayi a hankali tana juyawa suka ha
a idanu da Ahmad dake tsaye ba tare da ya
araso jikin glass
in ba yana kallon babyn too,
auke kanta tayi ta mayar kan babyn, ko da suka tashi komawa wajen fa
ila gaba tayi ta barsu suna jerowa a baya a hankali suke tafiya suna magana da shi da Nasir, Nasir ya hararesa yace
sannu koh?shi kuma Irin kallonnan da kake binta da shi fa is it necessary?
an kallonshi Ahmad yayi kafin yace
Wani kallo Nasir ya masa ba tare da ya basa amsa ba, ya
an shafa kansa sai kuma yayi murmushi, shima Nasir
in murmushi yayi
gaskiya kwanannan ka koyi murmushi too much, yanzu dai ya ake ciki ta amsa?
an ha
e rai yayi ka
an ba tare da ya amsa masa ba yayi gaba Nasir ya bishi da kallo baki sake kafin ya
aga murya ka
an yadda zai ji sa
Gobe ma rana ce ina zaune zaka zo kace min gashi gashi
shi dai ko juyowa baiyi ba yayi gaba abinsa bai koma wajen maternity ward
inba ya wuce motarsa ya tada motar ya bar asibitin, amma har lokacin tunani yake na abinda ke saka ta behaving haka, he
s sure Suhaila ta fa
a mata something thats making her behave this way.
Washegari Na
ima na zaune a
akin asibiti tana game a wayarta, fadila kuma na zaune a kan gadon asibitin idanunta biyu ga blanket da tayi wrapping
inshi around shoulders
inta, baby
inta a gefenta cikin wani bassinet mai kyau tana bacci, Fadila ta kalli Na
ima tace
Su Mummy sun sau
a kuwa?
ago idanunta tayi daga wayarta ta gya
a ma Fadila kai,
tun
azu, yanzu mukayi chatting da Yusrah ma tace min suna hanyar zuwa nan yanzu suka fito daga gida
Fadila ta gya
a kai a hankali
okay
Kina son wani abu ne?
ima ta fa
a tana mi
ewa ta ajiye wayar a kan kujera ta nufo gadon, fadila ta girgiza mata kai tana komawa ta kwanta,
Ah ah babu komai
Okay
ima ta fa
a ta
arasa gaban bassinet
in tana kallon babyn, Fadila ma kallonsu kawai take tana murmushi, Na
ima ta
an sunkuya tana
arema babyn kallo kafin ta juya ta kalli fadila dake murmushi tace
Anty Fadila baby
innan photocopyn Yaya Nasir ce kawai female version of him ce, bai bar miki komai ba
ta fa
a tana dariya,
A haka daga anyi magana yace da ni take kama ni bansan a ta ina yake ganin kaman namu ba, na gama shan wahala da yarinya ta wani
auko kamarsa
ima dai dariya kawai take yi, dai dai lokacin aka bu
ofar
akin bayan single knock da akayi,
ago idanunta tayi daga
an du
e da take ta kalli
ofar, shine ya fara shigowa
akin, Amira na biye da shi fuskarta babu yabo babu fallasa, mi
ewa tsaye da kyau Na
ima tayi a hankali tana kallonsu har suka
araso
akin, ita da Amira suka ha
a idanu da sauri ta
auke idanunta ta koma can gefe ta tsaya tana
ara gyara gyalen abayanta yadda zai rufe mata gaban gashinta dake bu
e sosai, ba tare da Amira ta zauna ba ta
araso gefen bed
in tana kallon Fadila tace
congratulations Fadila
fadila ta mata murmushi a hankali tana gyara zamanta dan tunda suka shigo dama ta mi
e ta Zauna
Thank you so much
Allah ya raya
ta sake fa
a fuskarta babu yabo babu fallasa, Fa
ila ta amsa da
Amin
, ko kallon inda Na
ima take batayi ba ta koma kusa da inda Ahmad ya zauna tun bayan da suka gaisa da fa
ila ta zauna itama tana ciro wayarta daga jakarta, kamar wacce aka yi ma dole Na
ima ta kallesu sai kuma ta daure a hankali tace
ina wuni
not specific da wanda take gaisarwa a cikinsu, yi Amira tayi kamar bata ji ba ta fara danna wayarta dake hannunta, Ahmad dake dialing Number
in Nasir ya
an kalleta ka
an kafin yace
ta
i ta kalleshi ta koma jikin window ta tsaya, mi
ewa yayi ya nufi
ofa ya bu
e ya fita duk suka bisa da kallo, ba wanda ya sake cewa komai a
akin, Amira ko baby
in ma bata duba ba, ita dai fa
ila komawa ma tayi ta kwanta tana kallon Na
ima dake ta kallon window.
Can kuma sai ta bar jikin windown ta juya ta wuce toilet ta bu
e ta shiga ta rufo
ofar, Amira ta
an bita da kallo, tana sane da ko gaishe ta bata yi ba though ko ta gaishe ta dama ba amsawa zatayi ba, yarinyar ita kawai bata san meyasa take jin ta tsaya mata a rai ba, Na
ima bata jima da shiga ban
aki ba aka sake bu
ofar
akin aka shigo, this time around Ammi ce da Suhaila harma da Mummy Salma suka shigo, dan tun jiya da Suhaila ta koma gida take ma Mummynta bori ba shiri Mummy ta shirya ta je ta samu Ammi ta kitsa mata
arya da gaskiya sannan ta fa
a mata ai ga wacce Ahmad ke nema wato step daughter
inta kuma ita dai tafi kowa sanin Na
ima yarinyar bata da hankali da mutunci ba irin watsewar da bata yi ba a newyork, sai gashi Suhaila ta gansu jiya tare da Ahmad kuma wai har Na
imar ta gaggaya ma Suhailar magana a gaban Ahmad
in bai ce komai ba, cikin duk abinda ta fa
a mata abinda yafi
ata ma Ammi rai shine Shirun da Ahmad yayi ya bari aka ci mutuncin yar uwarsa a gabansa, duk da sanin halin Salma hakan bai hana ta ji
ar akan yarinyar ba, idan dai har zata barshi ya auri za
in rannansa sai dai ya za
i wata mai hankali da mutunci ba dai irin yarinyar da labarinta ya isketa ba, ko da ya fa
a mata maganar Haihuwar Matar Nasir a waya suna tare da Salma hakan yasa tace mata washegari ta zo suje su ga baby
in, ita kuma Suhaila ta nace zata bi mamartata dan tasan zata sake ha
uwa da Ahmad
in yau tunda ai matar abokinsa ce ke asibitin duk da bata da tabbass amma tana saka ran samunsa a asibitin, sai kuwa gashi suna isowa asibitin Ammi ta kirashi tace sun iso yace shima yana asibitin suka
araso da Nasir suka musu jagora zuwa
akin Fadilar.
Tashi zaune fadila tayi tana musu sannu da zuwa ganin Ammi, dan har gidanta Nasir ya kakkaita sun gaisa tun tana amarya matar akwai kirki da mutunci, Ammi ta
araso ciki har gaban gadon da murmushi a kwance a kyakkyawar fuskarta tana amsa gaisuwar Fadila tace.
Sannu fadila, ya kika samu kanki
ta gya
a mata kai tana murmushi tace
Alhamdulillah Ammi, ina su Yasmeen?
Suna makaranta
ta fa
a tana zama a kujeran dake gefen gadon, Mummy ma na murmushi tace
congratulations ya kika samu kanki
fadila ta gaisheta ta amsa tana ta mata fara
a, sai a lokacin Suhaila ta mata barka itama bayan ta ajiye basket
in da suka taho dashi ta amsa da murmushi, Amira ta
an kalli Ahmad dake gefe guda shi da Nasir kafin ta gaishe da Ammi a hankali, sai a lokacin ma suka lura da ita, Ammi ta amsa tana tambayarta
yaushe suka zo
tace mata
ai tun
daga haka ta ja bakinta tayi shiru ta cigaba da danna wayarta, Suhaila dai ha
e rai tayi ta
i ta gaishe da Amira sai ma chewing gum da take
an taunawa a hankali duk hankalinta na kan Ahmad da Nasir dake tsaye a gefe suna magana, mi
ewa tayi daga inda ta zauna ta nufe su, tana wani kwarkwasa, har ta
araso gabansu kafin tana kallon Nasir tace
guess kaine baban baby koh, masha Allah, Allah ya raya
Nasir ya
an kalleta kafin yace
tnk you
maida kallonta ga Ahmad tayi ta marairaice
yayana pls i want to talk to u
Ya ha
e girar sama da
asa ba tare da ya kulata ba ta sake narairaicewa
Amira dake zaune daka inda take kallonsu kawai take though bata jin me suke cewa at all, ta kalli su Ammi ganin sai maganansu daban suke yi ta sake mayarda kallonta kan Suhaila dake tsaye ta langa
e kai tana masa magana, wani kallo ya mata muryarsa a dake yace
ke barnan
ta
an ha
e rai tana kallonsa, Nasir ya ri
e murmushin dake fuskarsa ba tare da yayi ba, yana kallon yadda Suhailar ta ha
e rai lokaci guda sai kuma ta juya ta koma inda ta tashi ta zauna, har lokacin kallonta kawai Amira keyi only God knows me yake yawo a kanta.
Dai dai lokacin Na
eema ta bu
ofar bathroom ta fito , ganin
akin a cike da mutane kuma duk ita suka juyo suna kallo ta
an tsaya tana kallon cikin
akin kafin tayi
asa da kanta a hankali ta fara takowa ta
araso cikin
akin tana satan kallon matar dake zaune gefen Fadila da sosai take kama da Ahmad, hakan yasa ta
aga kanta ta kalli direction
inshi suka ha
a idanu ta
auke kanta tana gaishe da Ammi a hankali, Ammi ta amsa mata da murmushi ta juya suka ha
a idanu da Mummy dake kallonta cike da confusion
in me take yi a nan, ba tare da wani over reacting ko nuna mamakin ganinsu a asibitin ba tace
ina wuni
Mummy ta amsa da
lafiya
itama har da fake murmushinta
bata ko kalli Suhaila ba da itama ke mata kallon mamakin wato har asibitin ma da ita yazo Kenan bayan ga matarsa like how is that even possible, wasa da hannunta kawai Na
ima keyi feeling very uncomfortable gashi bata zauna ba, kuma tana ji a jikinta ana kallonta ta rasa wanne ido
aya ne yake mata wannan tasirin, na Ahmad da duk
agowan da zatayi sai sun ha
a idanu ko na Ammi da itama kusan sau uku suna ha
a idanu.
Kallon fadila tayi cikin
aramar muryarta me da
i tace
anty fadila bari in kira Mami ko sun iso
fadila ta gya
a mata kai daga haka ta juya ta nufi
ofa tana ji kamar zata fa
i har ta ja
ofar ta rufe, Ammi ta bita da kallo tana mamakin wacece yarinyar nan, yarinyar is very cute, gata yarinya
arama ga nutsuwa da kunya. Kafin ta mayar da Kallonta ha fadila cike da dattako tace
Sister dinki ce?
Tana fita ta
arasa reception ta zauna tana
arin neman number
in yusuf ya zo ya mayar da ita gida idan ya so anjima ta dawo, mi
ewa tayi bayan ta yi magana da Yusuf yace mata ai ma yana hanyar asibitin tare da su Mami sun ma kusa
arasowa, ta fito harabar asibitin tana gyara mayafinta, kamar daga sama ta jiyo muryar Suhaila a bayanta tana kiranta, kamar bazata tsaya ba sai kuma ta tsaya amma ta ha
e rai tamau tana kallonta da jiran jin abinda ta zo da shi, Suhaila tana kallonta daga sama har
asa ta hau tafa hannu tace
dan Allah yanzu baki ji kunya ba?
Bata jira jin amsarta ba tace
ke iya abinnaki kenan a inda kika
are kenan duk girman kanki da ji ke
in wata banza ce ? Ba dai kinga matarsa a
akinnan ba? Sannan ga wata matar tasa a gabanki amma
walwarki bata fa
a miki ki fita harkarsa ba?
an murmushi ka
an Na
ima tayi tana kallonta kafin tace
U know what? Ban so in tanka miki akan wannan shirmen da kike yi tuntuni ba amma ina ganin i need to address dis, Ina dai Yaya Ahmad ne? go ask him idan ni nake chasing
inshi ko shi ne yake chasing
ina, ina so kije ki same sa ki fa
a masa ya daina chasing
ina ya tsaya da ku
in da kuke matansa, or rather ita da take matarsa dan ke ban ma san matsayin da zan saka ki ba, pls spare me
ta fa
a tana ha
e hannunta duka biyu alamun ro
o, wani irin sake baki Suhaila tayi tana kallonta ganin ta juya ta cigaba da tafiyarta ta gagara ma ce mata komai, niyya tayi ta fa
a mata maganganun da suka fi haka, amma kamar anyi glueing bakinta haka ta bita da kallo, a fusace ta juya da nufin komawa cikin asibitin taji an kama hannunta an jata a zuciye zuwa inda ba mutane sosai, zaro idanu tayi tana kallon Amira da ta ha
e girar sama da
asa bata ma san sanda Amirar ta fito daga cikin asibitin ba, ta fara
arin kar
e hannunta amma ta gagara.
Sosai Na
ima ke daurewa kar ta fashe da kuka, Suhaila ta saba fa
a mata abinda yafi haka ma baya mata zafi amma bata san meyasa duk abinda aka ambacesa a ciki ba yake matu
ona mata rai, da saurin saka ta kuka, zagawa tayi ta gangara wani steps ta sau
a wani private parking area dake cikin asibitin, so kawai take ta samu wani waje da babu kowa ta zauna, hawaye ya gangaro idanunta ta kai hannu ta share, kamar daga sama ta ganshi a gabanta, ta
aga idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi, sai kawai ta juya zata cigaba da tafiyarta, yana tsaye a wajen yace
ta dakata da tafiyar tace
am all ears
shiru yayi tunda suka fito ya hango su da Suhaila ya daina gane me Nasir yake ce masa, sosai hankalinsa yayi kansu sai kuma ya ga Tayi gaba ta bar Suhailar a wajen, shi kuma Nasir su Mami sun kirasa akan sun
araso suna kiran Na
ima bata dauka ya wuce ya shigo da su, hakan ya sa ya zaga ya bi bayanta dan hanyar da tabi ma ba ta barin asibitin bace, yana kallon bayanta yace
ur mum is here
ta juyo ta kallesa kafin tace
okay
daga haka ta juya zata cigaba da tafiyarta, shan gabanta yayi yana kallon cikin idanunta yace
whats wrong baby?
Bata san sanda ta fashe masa da kuka ba, ta rufe fuskarta da gyalenta ta kama kuka, shiru yayi yana kallonta dan
walwarsa ta gama basa Suhaila is the one making her cry, jiya ma its after ha
uwarsu da ita ta fara behaving somehow and today too, so yake ya ri
o hannunta amma ya daure baiyi hakan ba yace
me aka miki?
Ta cire gyalen daga fuskarta ta ha
e rai tana kallonsa bayan ta ha
iye kukan,
ni nace an min wani abu ne, ni dan Allah ka
yale ni kaje wajen matarka da
ayar matarka koma wajen wa zaka je kawai kaje ni ka
yale ni
kallonta kawai yake yi ganin ta juya ta sake komawa cikin wajen taku
aya yayi ya ri
o hannunta yana kallonta yace
What do u mean
ta wafce hannunta daga nasa tace
I mean im rejecting ur propasal, instead of me kayi proposing ma cousin sister
inka pls so that zata
yale min rayuwata ta rabu dani, sai kace nace mata ko ina sonka ne da zata
aga min hankali akanka
tana gama fa
a ta juya fuu ta cigaba da tafiya, ji tayi ya fixgota ya jinginata da motar dake kusa da wajen yana kallon cikin idanunta itama shi take kallo bata ko
yaftawa manyan idanunta a cike taff da ruwan hawaye
Repeat what u just Said
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad:
@Maimunah_Abdallah
ArewaBooks:
@maimunahabdallah