Chapter 70: Enemy in disguise
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
Zuba ma location
in idanu tayi tana ta kallon dot
in map
in kamar wawuya, can ta kalli mummy kamar zata yi magana sai kuma ta fasa, a zuciyarta tana ayyana me daddynta ke yi a unguwar gidan Nuwaira?, mummy da ta hau titi sosai ta juyo tana kallon Amira tace
Where is he?
an sake kallon Screen
in tayi a hankali tace
Ba nisa
Mummy ta ja tsaki tare da saka hannu ta
wace wayarta tana duba inda zasu, Amira ta mayar da kanta ta kwantar a seat, she wish tana tare da wayarta da ta kira Nuwaira taji ko tana gida since unguwar zasu.
Ita dai mummy bata sake kulata ba ta cigaba da driving
inta tana bin direction
in map
Parking tayi a layin ta kashe motar tare da sake bu
e sa
on detective
in ta duba house number da ya bata kafin ta kalli Amira tace
a muje
ita kam Amira kallon layin kawai take, ganin har mummy ta sau
a ya sa itama ta sau
o a motar tana gyara gyalen da ta yafo akan gashinta ta bi bayan mummy walking slowly saboda ganin gate
in gidan da mummy ta nufa,
Mummy na isowa gate ta shiga knocking gate man ya le
o yana kallonta yace
Yes, wa kike nema?
Zuwaira ta bu
e baki da niyyar masa masifa Amira ta rigata magana tare da ri
e hannunta alamun tayi shiru, muryarta a hankali tace
Open up ni ce
sai a lokacin ya kula da Amira, ya
arasa fitowa yana fa
Ina wuni hajiya, sannu da zuwa
ta
an masa murmushi kawai ya koma ciki da sauri tare da bu
e musu
aramar
ofar suka shigo suma, ya sake kallon Amira yace
Ai ban san tare da ke bane hajiya ayi ha
uri dan Allah
murmushin ya
e kawai ta masa tana
arema
aramar space na compound
in kallo, gidan da ta zo shi babu adadi, idanunta ya sau
a akan motar Nuwaira da ta daddynta dake tsakar gidan,
kama hannunta Mummy tayi ta nufi
ofar palourn tana tambayarta a inda mai gadi ya santa yake gaisheta, jin bata amsa ba ta koma zancen motar daddy dake compound
Ba na fa
a miki ba? Ba dai kin gani da idanunki ba abinda babanki yake yi Amira, duk abinda zan masa yau babu ruwanki
itakam bin mummy kawai take yi kamar mutum mutumi har lokacin calculating take acikin kanta abinda Daddynta yake yi a gidan Nuwaira? Its not like suna shiri shima sosai da Nuwairar, ya
auki many of her responsibilities back then amma duka saboda ita yayi kuma yanzu baya
aukar komai na Nuwaira ita take ma kanta komai da kanta, to ko dai mijin da ta aura ya san daddynta ne? To ko motar mijinnata ne ma she mistook for na daddynta? Ta juya ta sake kallon motar, its definitely na daddy, dawo da idanunta tayi kan mummynta da ta fara knocking
ofar palourn babu
autawa ta jingina jikinta da bangon wajen tana kallon
ofar
uri waiting for Nuwaira to open ta san she
s misunderstanding something kuma Nuwaira na bu
ewa zata mata bayani ta cire ta a cikin duhu.
Nuwaira dake kwance jikin daddy tana game a wayarta jin knocking
in ya
i ci ya
i cinyewa ta tashi zaune tana fa
Wani isashshe ne kuma da yammar nan?
Ta fa
a tana sau
a a gadon ta saka takalmanta ta nufi
ofa tana ha
e ranta dan ta san bazai wuce an dawo da laundry bane ake mata wannan uban bugun, kuma zata ci uwar lawisa da ta bari har ake wannan shegen bugun
ofar bazata je ta bu
ofa ba, Daddy ya mi
e ya biyo bayanta daga shi sai wando shima iya gwuiwa da singlet dan in dai tana gidan to ko jela anan ya gansa ya barsa, duk inda tayi haka yake binta sai dai in ita tace ya bar binta.
Tana fitowa palour yayi daidai da fitowar mai aikinta daga kitchen zata je ta bu
ofar dan ta tsaya kwashe abin da ke wuta ne itama Allah Allah take ta zo ta bu
e kar Nuwaira ta taso, Nuwaira ta zabga mata wani kallon banza tace
Dan ubanki lawisa baki ji ana buga
ofa bane har sai da na taso dan tsabar raini da iskanci da wula
anci?
Lawisa ta yi saurin tsugunawa a inda take tana fa
Kiyi ha
uri anty na kwashe abin kan wuta ne kar ya
one tunda jira kike yanzu zani in bu
Nuwaira ta tsaya tana kallonta wani mugun kallo har ta kai aya kafin ta daka mata wani mugun tsawa da yasa daddy dake bayanta ya
an matsa gefe ya tsaya,
tana nuna lawisa da hannu tace
Tashi ki
ace min da gani kar in zo in zauna a ruwan cikinki in sa kiyi kashin hanjinci ta baki, in kuma ci ubanki shegiya
azama mara jin magana kawai, wallahi garinku zaki koma shegiya mummuna kije can ki cigaba da surfen da kike tunda ni zaki dinga
ata wa rai jakar banza
tuni itakam lawisa ta
ace a palourn, dan indan irin wa
annan ne ta saba, Nuwaira har dukanta take akan abu ka
an sai ta laka
a mata tsinannen duka har da muciya.
Nuwaira ta ja tsaki tare da Kallon Daddy dake tsaye yana kallonta, ta
an masa murmushi, matsowa yayi kusa da ita yana fa
kina bari ranki yana
aci a banza princess
ta sake jan
aramar tsaki ta juya ta kalli
ofa jin sai bugun ake har lokacin ta nufi
ofa tana fa
Amma duk
an shegiyar da ke min wannan bugun zanci uwarsa, wani irin tsinannen bugu ne wannnan? ku karya
ofar ku huta mana bana son iskanci
daddy ya bi bayanta yana kai hannunsa waist
inta tare da fa
Sorry princess
ta bu
e key
ofar da niyyar surfa ma duk ma waye a bakin
ofar kwandon bala
in da har abada bazai sake mata irin wannan arnen buga
ofar ba idan ta kama ma ta fyaffyalla masa mari, turus ta tsaya tana kallon Mummy da ta kawo hannu zata sake bugawa duk da tana jiyo masifar Nuwaira daga ciki aka bu
ofar.
Ba iya Amira ba Mummy kanta ma
alewa hannunta yayi a iska tana kallon Nuwaira dake sanye da gajeren wando da top, attach
in kanta ta dawo da shi ta gaban
irjinta, ga daddy a bayanta da farar singlet da ya nuna girman tumbinsa shima da gajeren wando hannunsa a waist
inta.
dama ita Amira tunda ta jiyo muryar Nuwaira da masifar da take a ciki ta tashi ta tsaya da kyau ko blinking bata sake ba ta zubawa
ofar idanu tana jira ta bu
e, tana bu
ewa kuwa duniyar gaba
aya ta tsaya mata cak, idanun Amira ya shige cikin Na nuwaira, her best friend, her sister, her everything, tare da babanta a tsaye a
ofar gidan Aminiyartata da hannun daddynnata a waist
in Aminiyar tata, brain
inta
inta refused to accept abinda idanunta ke screaming, guiwowinta taji sun sage kamar an tsoma ta a
ara, kallon kallo kawai suke yi gabaki
ayansu a bakin
ofar babu mai
arfin halin
warar motsi, wani irin shock ne da dukkaninsu basu tsammaci shi a yau ba, Yadda Amira ke kallon Nuwaira idanu waje haka itama take kallonta fuskarta expressionless kamar ba Nuwairarta ba, Daddy dake tsaye a bayan Nuwaira ya cire hannunsa a waist
inta yana kallon Zuwaira da itama ba shi take kallo ba Nuwaira kawai take kallo cike da abinda yafi al
ajabi, bakin mummy na rawa tace
Nuwaira!
Sai a lokacin Nuwaira ta sake kallonta na da
aya ta wani irin
aure fuskarta kamar bata ta
a dariya ba sai kuma ta ja tsaki ta mayar da
ofar ta rufe in their face tare da murza key, kamar irin bata ta
a saninsu ko ganinsu
innan ba.
mummy jikinta rawa kawai yake irin na confusion da rashin sanin abinyi dan ba abinda tayi tsammanin tararwa ba kenan at all, ta juya ta kalli Amira irin kallon kin gani koh? Amma dukkansu babu wanda ya iya
waran motsi har lokacin Amira kallon
ofar take idanunta a
afe kamar bata duniyarda mummynta take, ita wata duniyar take gaba
aya, suna ta kallon
ofar in ultimate disblieve kawai dukansu,
mummy ce ta tattaro
arfinta duka tayi cilli da gyalenta ta shiga buga
ofar da
arfi kamar mahaukaciya tana jijjigasa tana fa
Nuwaira! Nuwaira! Shegiya karuwa,
yar balaja
u, idan kin isa cikin uwarki da ubanki ki zo ki bu
ofarnan, idan kin haifu cikin uwarki da ubanki nace, shegiya haihuwar asara, annamimiya, asararriya, da haihuwarki gwara
arinki,
yar iska kafira la
ananniya, kai kuma jaki, tamba
awar
yarka Musa, goat kawai dukanku la
anannu yan bura
Ji tayi numfashinta na
arin
aukewa ta fashe da kuka tana dukan
ofar da duka
arfinta kafin ta juyo da nufin komawa kan Amira da ita ce ta ja musu, itace ta yarda da Nuwaira
ari bisa
ari amma sai gani tayi Amirar ta tafi baya luuu zata fa
i, is like tun
azu da take tsaye
walwarta assimilating abinda ke faruwa yake, all of a sudden
walwarta komawa tayi tana tafiya slow a gane abubuwa sai yanzu ne ta gama fahimtar abinda ke faruwa a wajen, gani tayi idanunta ya mata duhu gaba
aya bata ganin komai duk da yadda yake wide open, zuciyarta tayi wani irin mummunar bugawa guda
aya da ya sa ta tafi baya gaba
aya zata zube, mummy ta taho da gudu ta ri
eta ta hanata buga kanta da
asan wajen tana rungumota jikinta da fa
Amira! Amira! Amira!
Tana tapping fuskarta amma inaa babu ko
igon numfashi a tare da ita, mummy ta zunduma ihu tare da fa
Amira miye haka? Kashe kanki zakiyi? Amira!
Ta fa
a da ihu da kururuwa da yasa mai gadi tahowa wajen da sauri yana fa
Subhanallah hajiya me ya faru
Mummy da duk ta daburce tana kuka tace
Bawan Allah ka taimake ni Amira ta mutu na shiga uku ka taimaka min motata na waje ka kaimin ita mota muje asibiti dan soyayyarka da Ma
aiki
ai ko
arasawa bata yi na ya sunkuya tare da cicci
ar amira da ta san
are kamar block, jikinta ya sassandare ya nufi gate da ita da gudu, mummy ta mi
e tabi bayansa da gudu leaving mayafansu duka a bakin
ofar tana cigaba da kuka da ihu kamar ta
iya, a bayan motarta ya shinfi
e mata Amira yana fa
Allah ya bata lafiya hajiya..
mummy da majina ke zuba a hancinta tsabar kuka bata damu da ta goge ba ta bu
e gaba ta shiga tare da tada motar ta jata da gudun fanfala
i ta bar layin tana cigaba da kiran sunan Amira.
Mai gadi na dawowa ciki ya nufi
ofar palourn ya tattare mayafan ya
arasa ya buga
ofar tare da sallama, Nuwaira da ke zaune a palour tana cin dankalin da lawisa ta kwaso mata a plate tana jiyo duk iface ifacen mummy a tsakar gida ta juya ta kalli
ofa jin sallamar mai gadi, kallon Daddy dake kwance shima a kujera yayi shiru yana kallonta tayi tace
ofar ina jin sun tafi
ya amsa da
tare da mi
ewa ya nufi
ofa ya bu
e yana kallon mai gadi kafin yace
Ya akayi?
a masa gyalen yayi yace
hajiya ce tayi ba
i amma ina jin
awartata bata da lafiya ne kafin su kaiga shigowa gidan ta sume yanzu sun tafi asibiti da ita shine nace bari in sanar da hajiya halin da ake ciki
nuwaira ta ajiye fork
in hannunta dan tana jiyo abinda suke fa
a ta mi
e ta nufo
ofar tana kallon mai gadin tace
To sannu munafuki,
an iska, mai ka
a ma kashi kuka, ni zaka ma munafurci iliya? Uwata ce ta suma zaka kwaso mayafai ka kawo min wai wata ta suma a
ofata? Ko ce maka aka yi bani da kunnuwan jin duk abinda ke faruwa?
Shiru iliya yayi yana kallonta shima cike da mamaki saboda shi dai ya san ala
arsu sosai tunda ya fara gadin gidannan, like Nuwaira tana da
awaye amma ko a cikin
awayenta Amira ta fita daban. Ya
an sunkuyar da kansa yace
Ayi ha
daga haka ya juya da nufin komawa gate da mayafan a hannunsa har ya
anyi nisa Nuwaira ta fito a palournta a yadda take da gajeren wandon ta biyoshi tsakar gidan tana fa
Kai wuce kaje ka tattara tarkacenka ka barmin gida tunda ba na iyayenka bane, je ka na sallameka munafukin banza
shi dai bai sake juyowa ba ya cigaba da tafiya towards
akinsa dan ya san bata ha
uri ma
ata baki ne da
ara ma kai wula
anci, gwara kawai ya rufa ma kansa asiri yaje ya tattara ya tafi inda aka san darajarsa dama me yake tsinana a gidan banda takaici? Masifar yau daban ta gobe daban, albashi bazata biya ba sai ta ga dama babu kyautatawa babu komai.
Nuwaira ta dinga huci tana kallonsa kafin ta juya ta dawo palourn tana kallon daddy tace
A samo sabon gate man before tomorrow
amsa mata yayi da
kafin ya rufe
ofar ya biyota yana fa
but haka yau za
a kwana babu gateman?
kawai ta fa
a tana
aukar kwanon dankalinta tana sake ha
e ranta ta nufi
aki shima ya bita a baya yana cigaba da mata magana.
Daf da magriba Nuwaira na zaune a palour tana cin cake daddy kuma na
aki saboda ta ce ta gaji ya daina binta up and down aka
wasa
ofa, ta juya ta kalli
ofar kafin tayi magana lawisa ta fito da sauri ta nufi
ofa dan bu
ewa, nuwaira ta cigaba da cin cake
inta dan yunwa take ji gashi yar banzar lawisa bata gama girkin dare ba.
Lawisa na bu
ofar ta koma baya da sauri ganin sojoji in uniforms da ke bakin
ofar, Nuwaira ta kalli
ofa da niyyar tambayar lawisa su waye sai gani tayi sojoji sun shigo palourn kusan su 6 da boots a
afafunsu kuma da alama sunfi haka yawa a waje, Nuwaira ta mi
e tsaye tana kallonsu tuni zuciyarta ta tsinke ta tsaya tana kallonsu, kar dai Amira ce ta
ebo mata sojoji amma tabbass da zata ci uwar Amira iya cin uwa,
tayi
arfin hali ri
e kunkumi tana kallonsu tace
Miye haka?who gave u permission na shigo min cikin gida?
aya daga cikinsu ya mata wani banzan kallo fuskarsa babu alamun rahama yace
Madam wuce mu tafi, idan kina son lafiyarki dont argue we need to deliver u kamar yadda aka bada umarni
Nuwaira tayi wani dariya na
arfin hali tana kallonsa kafin tace
Wa ya baku umarni? Ku kaini ina?for what? Ita wacce ta aikoku
in ku koma ku ce mata baku ganni ba nafi
arfinta wallah..
ko rufe baki batayi ba ta ji jinta ya
auke
um sakamakon wani ha
en mari da ya kife ta da shi, tayi baya baya kamar zata fa
i tana dafe kuncinta,
ayan ne ya kalli
ayan yace
I dont think zata tafi da kanta
auko min ita
ganin sun dunfarota ta ta
are ta
wallo ma daddy kira
sugar!
Daddy ya fito sanye da jallabiya yana ganin abinda ke faruwa a palourn ya
araso da sauri yana fa
Whats going on here?
Nuwaira ta tafi da gudu ta koma bayansa ta la
e tana tattare doguwar rigar da ta saka not long ago.
Ko kulashi basu yi ba
ayan ya kamo Nuwaira daga bayansa dan order da aka basu shine su kawo Nuwaira, in ma ta tako da
afarta ko a su kawota karairaye.
Nuwaira ta fara ihu tana ri
e daddy ta fara zage zage tana fa
in basu isa ba da
arin dambe da soldier hakan yasa soldier lan
wasa hannunta ya tsugunar da ita akan guiwarta yana
auke fuskarta da tafi.
Daddy ya matso da sauri yana fa
What nonsense? Akan me zaku shigo har gida kuce zaku tafi min da mata babu warrant babu komai? This is unprofessional and i can sue u for that
ko kulashi basu yi ba, dan su ba peace ne ya kawosu violence ne ya kaeo su, da peace ne ya kawosu da sun taho da female soldier dan
aukar Nuwairar,
afa soldier yasa dake cikin booth ya naushi bakin Nuwaira da ta bu
e ta lailayo zagi jin daddy na tsaya mata, tayi baya ta fa
i a wajen bakinta ya fashe tare da hayewa lokaci guda ta saka ihu, ya sa
afa yayi pinning
inta da
asa
ayan yazo ya
aure hannayenta da wani strap mai
arfi kafin su
agata dragging her out of the palour, itadai lawisa na gefe ta toshe bakinta hankali tashe tana kallon abinda ke faruwa, suna isa daf da
ofa daddy ya taho ya tare
ofar dan ji yake kamar
da rayuwarsa zasu tafi hankalinsa duk ya gama tashi duk ya gigice ya shiga fa
Ku rabu da ita, ko nawa suka biyaku zan baku ninkinsa ku saketa dan Alllah
ayan wanda kamar shine shugabansu a
akin ya ma daddy wani banzan kallo kafin yace
Step aside
Cike da taurin kai yace
Ba fa inda zaku da ita
auke sa da mari guy
in yayi yana sa
afa yayi ball da shi da dole ya matsa a
ofar, dan as far as he
s concerned he dont care shi waye bare ma bai sanshi ba, Nuwaira ta saka ihu tana fa
Sugarrrr!
Daddy ya mi
e yana huci da kallonsu yace
Ull pay dukanku wallahi you will pay, princess go with dem ill come and bail u out, ill make dem regret ta
tasa
eyarta sukayi dragging her out of the house tana kuka da kiran daddy dan yanayin sojoji is not friendly at all at all, haka suka cusa ta a mota cikin biyu da suka zo da shi suka ja suka bar unguwar.
daddy da ya biyosu har waje ya bisu da kallo kafin ya koma cikin gidan kamar zai tashi sama dan
auko wayarsa ya fara neman hanyan fitar da princess
insa daga inda zasu kaita yanzu.
#Maimoon
09041426598
Times New Roman
Times New Roman
SimSun
Calibri
Calibri
Z&!),.:;?]}
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
f90826a51d8c43b4b4206ca944a60ce3
3081-11.36.02