Chapter 40: Unspoken Promises
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Wani Irin shiru ne ya gitta cikin motar ta sunkuyar da kanta Tana Jin wani irin nervousness and uneasiness, ta gagara sake
ago kanta ta kalleshi tun bayan
will u marry me
da ya ce mata,
an bu
a baki tayi sai kuma ta rufe da sauri tana wasa da yatsunta, wani irin kunya take ji kamar ta
ace kawai daga motar, jingina bayansa yayi da motar ya zuba mata idanunshi yana kallonta, kamar mai studying
inta, jin tayi shiru har kusan mintuna 5 ya
anyi gyaran murya yana cigaba da kallonta, gabanta taji ya fa
i ta sake sunnar da kanta ta yadda gyalenta ta
an sau
o ya rufe gefen fuskarta.
ya kira sunanta a hankali,
ta amsa ba tare da ta kalleshi ba, infact ji take kamar zata shige jikin kujerar
ofar, ya
an shafa kansa ka
an yace
look at me
girgixa kanta kawai tayi ba tare da ta kalleshi
inba, ya
anyi shiru yana kallonta kafin ya sau
e ajiyar zuciya
bazaki kalleni ba?
Ya tambaya yana kallonta still, shi kanshi ya rasa gane me yake ji a halin yanzu, ta sake girgiza masa kai kawai, ji tayi ya tada motar ta
an ja gyalen ta le
oshi suka ha
a idanu tayi saurin sake rufe fuskarta da gyalen, murmushi yayi ka
an ya soma driving, can kuma taji yace
u can take ur time, amma dai kar a wahalar ni da yawa, a daure a bani amsata da wuri
in amsawa tayi kuma ta
i ta kallesa, ya
an kalleta yana mamakin ashe tana da kunya sosai har haka? Kafin yace
kinji?
So take ta gya
a masa kai amma sam ta gagara, dole ya rabu da ita, a tunaninta gida zai mayar da ita don kwata kwata yanzu bata da burin da ya wuce ta ganta a gida ko zata shaqi iskan da take jin ya mata ka
an a motar, ta samu tayi clearing kanta tayi tunani. Ga mamakinta sai taga ba hanyar gida suka nufa ba, ta jingina bayanta da kujera tana
an le
osa ta gefen gyalenta yadda yake driving
insa a nitse cikeda
warewa, babu mace a duniya da zai mata tayin soyayyarsa ta gagara amsa saboda duk inda ake neman Namiji to ya kai ya wuce, but still batasan meyasa zuciyarta ke rawa ba, ko dan yana da mata? Kuma Fadila ta fa
a mata irin kishin matarsa? She
s just 18, shes gone through crises wanda she
s still going through har yanzu bata da burin da ya wuce ta samu kwanciyar hankali a gidan aurenta bata son ko wani irin sabon tashin hankali, on the otherhand experience
inta da Sadiq har yanzu ta gagara mantawa da shi, its a trauma da ba lallai ya bar kanta ba, she cant help but think idan ta yarda da wannan ma its not going to end well, dan she was so shocked lokacin da fadila ta fa
a mata har mirrowing wayarta yayi yana tracking movements
inta kuma wayar na hannun yan sanda.
Ba tare da ya juyo ya kalleta ba yana juya steering a hankali yace
if u keep looking at me like that, zan iya manta inda zamu
Da sauri ta janye idanunta daga kansa ta
an tura baki
ni ba kallonka nake ba
Its okay ai in ma kallon kike yi u have every right
I wasnt staring
ta fa
asa
asa
Uhm, okay.
ya fa
a yana sake kallonta, shi fa dariya ma take basa cause suna ha
a idanu take sake rufe fuskarta kamar wata amarya. Haka kawai he finds abin da take yi cute, kuma bai san meyasa hakan ya tuna masa lokacin kafin aurensu da Amira ba, and how yake mamakin rashin kunyarta a lokacin dan ko da Abbansa ya saka shi yaje wajenta to ita ce kullum take surutun da toasting
in, lokacin he use to find abin very very annoying, but bai san meyasa yake jin kunyar da Na
ima ke da shi har cikin ransa ba, yana jin kamar ya cigaba da tsokanarta tana kunyar. Ya
auke idanunsa daga kanta ya mayar kan titi.
Bata sake kallonshi ba itama ko da wasa sai ma lumshe idanunta da tayi amma har lokacin zuciyarta na cigaba da bugawa fast a
irjinta. Tunani kala kala kawai ke running kanta, she didnt even understand what theyre yet ita da shi.
A driveway
in wani serene seaside cafe yayi parking, wajen da
an sanyi wanda yake tahowa daga ocean
in dake kusa.
Sai a lokacin ya kalleta
i thought u might want a little air
ago idanunta tayi ta kalleshi ganin yana kallonta ta
an gya
a masa kai kawai.
e motar yayi ya sau
a yayi disposing cups
in da suka gama anfani da shi, ya na
an stretching, ita dai bata fito a motar ba sai kallonsa kawai take,bayanshi dake nan broad ta zuba ma idanu shirt
in sosai ya fitar da asalin psysique
inshi, tana ga she likes him too much ita bata ma san ya zata yi da abinda take ji a cikin
irjinta ba game da shi, gani tayi yana shirin zagayowa ya bu
e mata
ofar, tayi saurin bu
e kayanta ta sau
o tana sunne kai,
an tsayawa yayi yana kallonta kafin ya juya ya nufi cikin wajen, tabi bayansa tana tafiya a hankali, suna dab da shiga wajen taga ya dakata sai kuma ya juyo ya kalleta dawowa da baya yayi yana kallonta yace
wait fot me here let me get something from the car
ta gya
a masa kai tare da tsayawa a wajen tana wasa da jakarta, ko minti
aya baiyi da barin wajen ba taji an wani irin bangajeta da azababben mamaki ta
ago kanta dan ganin wa ya bangajeta haka,kallon Suhaila ta tsaya yi wacce ke tsaye a gabanta ta ri
e kunkuminta kamar yadda itama suhailar ke kallonta kamar idanunta zaiyi aman wuta, ga wani Babban Saurayi a gefe alamun tare suke yana ri
e da makullin motarsa, gaba yayi ya bar suhaila a wajen Suhaila ta kalli cikin idanunta kafin ta juya ta kalli motar da tana hango Ahmad daga wajen har ya bu
e motar ya shiga, sai kuma ta dawo da kallonta ga Na
imar ta sake juyawa ta kalli tsadadden wajen da suke shirin shiga, cikin masifa tace
Dan ubanki ba ce min kika yi baki san wani Ahmad nake miki maganarsa ba?
Na
ima ta sake baki tana kallonta ta ma gagara ce mata komai
Tambayarki nake zaki fadamin ko sai na ci uban babanki na nuna miki ni ba sa
arki bace, saboda kin raina ni saurayina zaki dinga bi ki ma
alemasa har ya dinga fita dake
har lokacin kallonta kawai Na
ima take speechless cause bata gama processing zaginma da ta gama mata ba bare maganar wai shi ne Ahmad
in da take mata kashedi akansa, kallonta kawai Na
ima keyi bata ko
yaftawa zuciyarta na mata wani irin zafi, amma bakinta yayi failing
inta ta rasa kalmar da zata
auko ta rama abinda Suhaila ke mata da shi
Uban me kuke yi anan da shi? Yawon iskancin naki bai tsaya iya turai ba shine zaki dawo nan ki cigaba koh, kin gama yi da
an iskan da ya sace ki shine kinga baki ci riba ba bari ki dawo kan mijin da zan aura wato, to wallahi baki isa ba, Shi wannan da kike gani
ta nuna Ahmad dake tahowa towards them,
mijina ne kuma
an uwana ne kuma baki isa shiga tsakanina da shi ba kamar yadda kika saba
wace duk wani abu daga wajena Munafukar banza
dai dai lokacin Ahmad ya iso wajen fuskarsa ba yabo ba fallasa yana kallonsu, cause he only left her for less than 2 minutes miye wannan albino
in kuma takeyi a wajen.
Whats going on here
ya fa
a yana kallon Na
ima, idanunta da suka ciko da hawaye ta kautar ta
i ta kallesa, ya maida kallonsa ga Suhaila da ke tsaye a wajen, a hankali tace masa
ina wuni yayana
sake kallon Na
ima yayi kafin yace
what are u doing here?
Murmushi ta
alo tace
No dama nazo grabbing abune shine na hango ta nazo mu gaisa
Kin santa daga wani waje ne?
Ya fa
a yana ha
e girar sama da
asa,
Laa yaya Ahmad yar daddyna ce fa
with confusion ya
an sake kallon Na
ima kamar bazai ce komai ba sai kuma yace
wani daddyn naki?
ata rai tayi kafin tace
Mijin Mummy
dai dai lokacin Na
ima ta juya ta fara tafiya towards motarsa, ya
an bita da kallo kafin ya kalli Suhaila
me kika mata?
Zaro masa idanunta tayi ta
aga hannunta sama
ni kuma? Babu abinda na mata wallahi kawai dai na ganta ne nazo mu gaisa kasan ba a gida take ba tana zama ne ita ka
shiru tayi bata
arasa ba ganin ya juya yabi bayanta, ta tsaya ta zuba musu idanu tana kallonsu zuciyarta na wani irin tafasa, wallahi ita babu abinda ta tsana irin pretending amma ita ba wawuya bace bazata bari Ahmad yayi having bad impression akanta ba, amma tabbass zata ci uban Na
ima, yau gashi saboda ita har tsayawa yayi yana tambayarta questions, ji take kamar ta bita da gudu ta soka mata wu
a, jin an dafata ta juyo a fusace tana kallon Kamal dake tsaye tuntuni yana jiranta ganin bata da niyyar zuwa ya sa ya
araso ya dafata, idanunta jajir ta sa hannu ta cire hannunsa a kafa
arta tana maka masa wani harara,
kai kuma malam dan Allah ka bar ta
ani wani irin iskanci ne wannan, ko baka ga mijin da zan aura na wajen ba idan tsautsayi ya sa ya juyo ya kalle ni fa?
kamal ya juya ya Kalli Ahmad dake tsaye jikin motarsa tare da Na
ima kamar magana yake mata sai kuma ya bu
e mata
ofar ta shiga ya rufe shima ya zaga ya shiga ya tada suka bar wajen, juyowa yayi ya kalli Suhaila da itama ta bisu da kallo kafin yace
wannan
inne wanda zaki aura
in kenan?
Gaba tayi ba tare da ta kulashi ba ya bi bayanta, tana
arasawa mota ta bu
e ta shiga ta kulle motar da
arfi, shima bu
e mazaunin driver yayi ya shiga yana kallonta amma sai bai tada motar ba ya zuba mata idanu kawai ganin kamar kuka take shirin yi,
idan shi ne wanda zaki aura ita kuma fyn girl
in da yake tare da ita waye ce
ago idanunta tayi ta kalleshi wani ba
inciki na ri
e mata zuciya tace
Bansani ba ko zaka bisu ka tambayesu tunda kai maye ne
an murmushi yayi ya ri
o hannunta yana murzawa a nasa bata hanashi ba amma dai sai harararsa take yi, ya
ago ya kalleta ganin kallonshi take ya ran
wafo yayi kissing hannunta, kafin ya sa hannu bibbiyu ya tallafe fuskarta yana kallon cikin idanunta, bai ce mata komai ba ya ha
e bakinsu ya shiga kissing
inta, itama hannunta duka biyu ta sa a bayan wuyansa tana mayar masa da martani tana sau
e ajiyar zuciya.
Kallonta Ahmad yayi karo na ba adadi ganin har sannan hawaye take gogewa yace
to ba gidan zan kai ki yanzu ba? Why are u still crying
ta masa shiru ta
i ta amsa, cigaba da tu
in yayi yana jin zuciyarsa duk alalace shima, sun fara ranar very sweet didnt have any idea it will end like dis, bai sake ce mata komai ba shima ya mayar da hankalinsa kan tu
in da yake har suka
araso gidan, sai da yayi parking a space
in gidan Nasir kafin ya dube ta bayan ya kashe motar
tell me meya saka ki kuka? Whats relation
inki da Suhaila?
Share idanunta tayi ta
i ta kallesa, dan wannan ya sake tabbatar mata gaskiyane abinda Suhailar ta fa
a kenan tunda gashi har sunanta ya sani,shiru yayi yana kallonta jin yayi shiru ta
ago ta kallesa idanunta suka shiga cikin nasa, ta sake kwa
e fuska zata cigaba da kuka dan kamar tunzurata ake kukan ya
i ya tsaya ita kanta so take ya tsaya bata san meyasa these days take da saurin kuka ba when lokacin da take newyork ko min yadda abu ya mata zafi bata cika yin kuka ba sai dai ta rufe kanta a
aki ko kuma ta fita.
Talk to me
ya fa
a yana kallonta ta share idanunta tace
Sister
ita ce?
Sister
inki how?
ya sake tambayarta, ajiyar zuciya ta sau
e tace
Her mum is my stepmum
shiru yayi yana kallonta kafin kamar mai nazari yace
So whats making u cry?
Ta ha
e rai
babu komai kaina ne kawai yake ciwo
shiru yayi ya gagara ce mata komai, sai can yace
okay then
ba tare da ta jira ya sake cewa komai ba ta juya da niyyar sau
a a motar amma ta jishi a rufe da lock, ta
an juyo ta kalleshi ya
age mata gira alamun what?
Ni ka bu
e min
and if i dont?
Da mamaki yake kallonta ganin ta ha
e kanta da gwuiwa ta sake fashewa da sabon kuka, shi bai san me take ji a cikin ranta bane so kawai take ta samu space
inta tayi kukanta isasshe ko zata ji sau
in abinda take ji, cike da mamaki yake kallonta yadda take ta raira kukarta abinta, wai haka take da kuka dama? Daurewa yayi ya ture urge
in ri
o hannunta da yake ji yace
cikin muryar kuka tace
Na bu
e miki
ya fa
a a hankali, sake kai hannunta tayi ta mur
a taji still a rufe, ta
i ta juyo ta kalleshi, dai dai lokacin wayarsa ta shiga ringing,
an kallon wayar yayi har zai
auke kansa ganin Nasir ne ya sa yayi picking call
in ya saka a speaker yana kallon Na
ima, Muryar Nasir ta jiyo ta cikin wayar amma still ta
i ta juyo ,
congratulations to us Dude, Fadila ta haihu just now
wani irin zaro idanu tayi kafin ta juyo ta kalleshi sai kuma ta kalli wayar sannan ta sake juyawa ta kalli gidan, Ahmad ya shafa kansa yana kallon Na
ima yace
Masha Allah wani asibiti kuke?
a masa Nasir yayi sannan yace
Na kira Na
ima she
s not picking u can come together with her tunda kuna tare
gya
a masa kai yayi kawai yace
kafin ya katse wayar yana kallon Na
ima da ta bar kukan da take duka tana duba wayarta da ta ciro a jaka, aikuwa missed call
in Nasir guda
aya da ya mata just now amma wayar na silent ta gani, ba tare da ya sake ce mata komai ba ya tada motar suka sake barin gidan dan zuwa asibitin da Fadila ta haihu, Na
ima ji take kamar tayi tsuntsuwa ta ganta a asibitin, shi dai bai sake ce mata komai ba tu
insa kawai yake sai jifa jifa yake
an satan kallonta ganin yadda take ta kallon titi duk ta za
u su isa asibitin.
#Maimoon
09041426598[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah