← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 32 OF 72

Chapter 31: The Price Of Silence

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

arfe 6:34 na yamma, Ahmad da Nasir dake zaune a office
in Dss
in suna jiran jin abinda ya saka ya nemesu suka gyara zama suna kallon fuskar operator
in da ya ajiye musu laminated file a gabansu fuskarsa still unreadable, kallonsa Ahmad yayi irin na jiran
arin bayani ba tare da ya ta
a file
in ba, Nasir ya kai hannu ya
auki file
in yana kallo while mutumin ya fara magana yana kallon Ahmad
in.
Confidential Result ne na gwajin da aka ma sadiq saboda request of mental health evaluation da court psychologist ya bu
ata, Sadiq has been under psychiatric observation for over 2 years yanzu
kallonsa kawai Ahmad yake ba tare da yace komai ba, Nasir ya jingina bayansa da kujera yana cigaba da duba report
in sadiq
in da ke hannunsa, mi
a ma Ahmad report
in yayi bayan ya gama karantawa tass, sai da yayi
an jim kafin kafin ya kar
a yana kallo, ganin for the last 5 months he was non compliant to medication, ya sa ya rufe file
in ya ajiye akan desk
in yana kallon officer
in ya rasa me ma zaice.
Hes been seeing a psychiatrist?
Nasir ya yanke shirun da duk sukayi, mutumin ya gya
a kai
Yeah, yana ganin doctor a kaduna munyi confirming, doctor
in yace he
s on mood stabilizers
a kai Nasir yayi yana kallon Ahmad
in da ya mayar da bayanshi ya jingina da kujera yana kallon officer
That doesnt undo abinda yayi
Nasir da ke kallonsa shima yace
But it explains abinda yasa yayi hakan
bai sake ce musu komai ba ya mi
e tsaye ya nufi
ofa,
an murmushi Nasir yayi ya mi
e ya bi bayansa shima bayan yayi ma mutumin Sallama, a mota ya same shi ya bu
e gaba ya shiga, Ahmad ya tada motar ya soma driving, sai da suka
anyi nisa Nasir ya dube shi
Yanzu ya za
a yi?
Ba tare da ya kalleshi ba yace
Nima na sani ne?
an dariya Nasir yayi
Ka sani mana, does that mean ull
Ahmad yayi saurin katse shi,
He still kidnapped her, he hit her, so koma miye shi ya jama kansa
Nasir ya
anyi dariya
Gaskiya ne, amma har ya
an bani tausayi, kasan basu saurareshi ba at all, ko da yake dama ba wa
anda zasu saurareshi ka mi
awa shi ba ai dama
an murmushi kawai yayi bai ce masa komai ba.
ima na kwance a palour ta rufe daga
afafunta zuwa waist
inta da blanket ta zuba ma tv da ake wani show idanu amma sam ba su take kallo ba, shes lost a duniyar tunanin da take na sadiq da halin da yake ciki, sai kuma Ahmad da tun ranan da ya fita a
akin asibitin bata sake ganinsa ba, not even a message ko ya tambayeta ya jikinta, sosai taji ranta ya lalace da rashin tambayarta da yayi, ko Saif ma bai kira masa ita ba, tashi tayi zaune ta jingina bayanta da kujera, throw pillow da ke kan kujera ta janyo ta
aura a kan fuskarta ji take yi kamar tayi ta ihu, abubuwa sun ha
e mata goma da ashirin, a hankali ta sau
e pillow
in daga fuskarta
Is he maybe angry?
Ta tambayi kanta, sai a lokacin ta fara tunanin to me ta masa that will possibly make him angry, dan a yadda ya mata magana a asibiti ranan shows he
s done with her, har ta fara ganin kamar he
s nice amma kuma ashe he
s not, ta jefa pillow
in kan carpet ta koma
asa ta kwanta tana janyo blanket
in dan rufe
afafunta.
Physically and emotionally she
s feeling alone, despite family
inta dake nan for her, dan Dad yace dama weekend a gidanshi zata ke yi tunda yana Lagos shima, duk da zuciyarta bata so ba amma Fa
ila tace mata hakan shine dai dai.
ila ce ta shigo palourn daga kitchen tana kallonta tace
Miye hakan?
Tashi zaune tayi tana kallon fa
ila, idanunta har sun ciko da hawaye tace
Babu
ila ta zauna a kan kujera tana kallonta
Akwai kam ba za dai ki fa
a ba
shiru kawai tayi, ganin tayi shiru Fa
ila tace
Wai kam Saif amma bai san baki da lafiya ba koh, naga ba
a kawo miki shi ba mutuminnaki, ko kunyi waya da shi?
Ta tura baki ta
i ta amsa, fa
ila ta zuba mata ido kawai sai dai bata ce mata komai ba,
ago kanta tayi tana kallon Fa
ila tace
Nima bansan meyasa bai kawo shi ba, its like hes angry i dont know for him
Angry?
ila ta tambaya tana mayarda hankalinta sosai akan Na
imar da ta jingina bayanta da kujera
ta fa
a a hankali, fa
ila tace
Angry about?
Tana kallonta da kyau
Nima ban sani ba, kawai ji nake kamar he
s angry ne, maybe dan nace masa he should let Sadiq go
Da mamaki a fuskar fa
ila tace
Yaushe kenan kika ce masa haka?
Ranan a asibiti bayan kin fita
shiru fa
ila tayi tana kallonta da mamaki tace
Okay abinda kika ce zaki fa
a masa
in kenan?
Ta gya
a mata kai
Tell me duk abinda kika fa
a masa to inji, miye ne abin fushi a ciki?
ima ta gyara zama kamar jira take a tambayeta dama ta soma fa
a mata duk yadda sukayi bayan fitarta, fa
ila ta gya
a kai kawai tana kallonta
Is that all abinda kika ce masa kenan?
Ta sake gya
a kai, fa
ila ta koma ta zauna da kyau tana harararta
Amma Na
ima kam baki da hankali inaga, who does that? Ni da na fita ba godiya na barki ki masa ba shine kika kama maganar Sadiq daga farfa
owarki?idan na tambayeki sai kice ba kya sonsa koh? U asked him to let sadiq go, the same Man that abducted u, locked u, and threathened to end ur life, shi kuma Ahmad? Mutumin da risked everything to get u back daga hannun mahaukacinnan?, wanda kika za
i ki kira ba mu ba and ya ture duk abin gabansa and showed up for u, baki ce masa something as simple as thank u ba amma kika fara ro
arsa ya rabu da Mahaukacin koh?
ima ta
ura mata idanu tana kallonta bata ko
yaftawa kamar dai sai yanzu take realising bata ma masa godiyar ba, ta gagara cewa komai sai kallon fa
ila kawai take yi da ita kuma take harararta, mi
ewa fa
ila tayi ta wuce sama ba tare da ta sake kulata ba, shiru Na
ima tayi hawayen idanunta ya gangaro, now she cant even blame him for the silence, it felt deserved.
A cikin dss custody
in kuwa Sadiq ne a zaune akan plastic chair, wrist
inshi all bruised, idanunsa jajir jini ya kwanta a cikinsu , kayan jikinsa duk stained da jini na dukan da yaci, har yanzu babu charged
in da akayi pressing against him formally, kamar yadda babu wanda ya sauraresa bare ya damu da jin side of his story, wanda dama bashi da niyyar cewa kowa komai ko da kuwa sun bu
ata
in, a idanunsu hes a mad man, a monster, wanda yayi crossing line, babu wanda ya damu da halin da zuciyarsa ke ciki, duk wani duka da azabar da suka masa bai dame shi ba irin sanin Na
eema is angry at him yanzu ya sani, shi kuma idan har bai auri Na
eema ba to sai dai in kashe shi suka yi anan cikin ruwan sanyi, ya sa bayan hannunsa ya share jinin gefen bakinsa yana murmushi. Voice
in Naeema ne kawai ke masa amsa kuwwa a cikin kansa, ya lumshe idanunsa yana sunkuyar da kansa.
Hajiya Zainab bulama tare da Umar bulama da suka iso Lagos a daren jiya bayan Nasir ya kirata ya sanar mata halin da ake ciki suka shigo wajen, dan tun bayan da suka ji hes mentally unstable duk abubuwan da suka shirya masa sai suka ji sun gagara aiwatarwa, hakan yasa Nasir kiran Mama wanda suka
auki lambarta a wayar sadiq
in da aka saka ya bu
e, bata san me zata ce ma sadiq ba but she just wants to see him, tsayawa tayi a gaban glass partition
in psychiatric wing
in tana kallon sadiq da ta kasa gane sa a kallon farko, hannunta ta sa akan glass
in da ke da sanyi sosai tana kallonsa, idanunta na cikowa da hawaye, dama ta riga ta san something like dis ne zai faru, tunda ya daina zuwa sessions
insa ya fara acting erractic again kamar dai sauran cases
inshi na baya ta san
arshen labarin.
Wata nurse ce cikin uniform ne ta shiga ta gyara masa
afafunsa that are barefoot babu takalmi, ya bu
e baki ka
an amma baya cewa komai. Mama ta zuba masa idanu kawai tana kallon
anta broken kamar yadda take ganinsa a duk sanda ya fa
a soyayya, amma wannan is the worst of all. Ko
ago kanshi baiyi ya kalleta ba, hawaye suka gangaro a idanunta,
asa
asa tace
Sadiq
Umar ya dafa kafa
arta yana kallon yayannasa shima zuciyarsa na wani irin zafi, Dss psychiatrist dake tsaye a gefenta da clipboard a hannunta ta kalle su duka tace
Baya cin abinci, dole sai da mukayi sedating
insa jiya, psychosis
insa is triggered by trauma, hes not stable enough ma na magana ko interrogation
Mama na jan hanci, da kallon Umar dake ri
e da ita ka
an tace
amma he was doing better fa, akwai file
insa, yana shan magungunansa, he had relapses but..
Mama
matar ta katse ta gently,
irin wa
annan conditions
in sometimes relapses
in suna dawowa ne bayan kunyi tunanin ya warke, ya gina rayuwarsa around yarinyar ne, yanzu tunda babu ita it collapsed
To yanzu yaya kenan?
Umar ya tambaya yana kallonta
Eh toh yanzu bai san yadda zaiyi rebuilding ba
duk kallonta kawai suke yi.
Tunda suka yi wannan maganar da fa
ila ta gagara nitsuwa, banda tunani babu abinda take yi, gaskiya ne abinda fa
ila ta fa
a mata she shouldve respect abinda ya mata, mi
ewa tayi ta wuce kitchen, Mai aikin fa
ila dake ha
a wanke wanke ta kalleta da murmushi,
kina son wani abu ne hajiya
arama
girgiza mata kai tayi
Ah ah zanyi wanke wanken ne
Wanke wanke kuma?
ta fa
a tana
arasawa bakin sink
in ta kar
i soson a hannunta ta soma wanke wanken, shiru kawai tayi tana kallonta kafin ta wuce ta fara goge goge tana kallon Na
imar dake wanke wanken absent mindedly.
Har ta gama bata sake cewa komai ba ta juya ta fita a kitchen
in bayan ta goge hannunta, tana kai bayan hannunta ta share idanunta,
akinta taje ta hau gyarawa ta share ta goge ko ina ta koma ta zauna a gefen bed amma har lokacin zuciyarta a cunkushe take jinsa.
ila dake lura da ita tayi murmushi kawai bayan ta
araso bakin
ofar tana kallonta tace
U should talk to him mana toh idan abinda ya dame ki da gaske
ima ta kalleta tana share idanunta
Ince masa miye toh? He made it clear yana da better things a gabansa than involving kansa with me or my boyfriend
girgiza kai kawai fa
ila tayi tana kallonta, ta
araso cikin
akin
ima kenan, ure not the same girl da ya
auko daga checkpoint unconsious, shima kuma hes not the same person da kika kira ya taho ba tare da yayi hesitating ba, mutane suna canzawa ne bayan komai ya lafa kin gane?
a hankali Na
ima ta gya
a kai tana kwantar da kanta a gefen kafa
ar fa
ila da ta
araso ta zauna a gefenta.
Nuwaira na zaune a kan kujera tana saka jan nail polish a dogayen artificial nails da tayi fixing ma hannunta, tana sanye da bomshot da wani riga, ta mi
afafunta da suke nan lukutaye kamar doya, ita kuma Amira na kwance a
ayan kujerar na palourn gidan Nuwaira
in tana kallonta.
Miye kike kallona?
Ya bazan kalle ki ba? Bayan ke kika ce min in rabu da shi, kar inyi reacting akan kiran sa da Na
ima tayi, Nuwaira ce miki nayi fa tana kiransa kamar wani mahaukaci ya wuce ya tafi har da matsar da ni daga bakin
ofar amma kika ce min kar nace masa komai kuma gashi har yau kin min shiru
Nuwaira ta ja tsaki
Ina dai wannan yarinyar cousin
in matar Nasir kika ce?
Itace, dan tunda aka sace ta suke ta shiga da fita shi da Nasir
Hmm, ni dai na fa
a miki ki kwantar da hankalinki, babu abinda ke tsakaninsu ai kinsan shi da Nasir
in kamar kashin awaki suke, kawai ya taimakawa Nasir
inne inaga, kar yaje ya dinga miki kallon mahaukaciya, amma duk da haka sai ki saka idanu da kyau dan wannan Ahmad
in naki yana bu
atar saka idanu, ba don taurin kanki ba ai da wajen malam
incan zamu je ya saka aljanu su saka masa idanun dan wallahi wannan Ahmad
in yafi
arfin saka idanunki ke ka
Ni dai na tsane ta yarinyar nan, tun da muka je gid
an nake jin haushinta
Mtsw ba kika ce
arama bace ma yarinyar?
Eh bazata wuce 17 ba inaga wa ya sani
ajiye nail polish
in Nuwaira tayi tana hararar Amira
Amma dai kinyi asara, akan yarinyar yar 17
inne kike
aga min hankali haka? Ke yanzu Ahmad
in ya miki kama da wanda zai kula
ananun yara? Ai sai dai manyan mata gaskiya
Amira ta harareta
Suma manyan matan ba kulasu zaiyi ba Nuwa
Mai da wu
ar to ba kulasu zaiyi ba suma, ni fa yunwa nake ji wallahi, kiyi mana order
in abinci mana, gidanann babu abin kaiwa baki wallahi
Amira tace
tana janyo wayarta ta shiga app dan order
in abincin, Nuwaira kuma ta mi
e tsaye tana fa
Dan Allah kuma kar ki mana na rowa ki mana mai yawa in bamu cinye ba sai mu saka a fridge yaushe zaki wuce gidanki?
Anjima
Amira ta fa
a tana bin Nuwaira da ta wuce
aki da kallo tana bin uban cinyarta da
afafunta da kallo har ta shige kafin ta cigaba da abinda take yi.
Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 32 · 0% Book details