← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 59 OF 72

Chapter 57: Restless hearts

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 21 min read

Ya kai kusan 1 minute a tsaye a compound
in yana kallon hanyar part
inta with his chest heavy kafin kawai ya juya ba tare da ya
arasa part
innata ba ya koma sashen Amira, Queitly ya wuce Amira da har lokacin ke tsaye a bakin
ofarta ya
arasa cikin palour, ta ta
e baki tare da rufe
ofar ta biyo shi cikin palourn tana fa
Lafiya dai koh? Whats the meaning of what she just did?
Ko kulata baiyi ba ya wuce sama, dan shi ka
ai ya san me yake ji a ransa a lokacin, he cant even think straight, idan ma wasa take its really getting to him fiye da yadda take tunani.
Amira ta bishi da ido ganin ya wuce sama abinsa, ba haka tayi expecting yayi reacting ba, ta sanshi iya da zuciya and yarinyar nan hissed at them, like tsaki fa ta masa yana magana fa, amma ji ya dawo sumi sumi ya wuce sama sai ma ita da yake ba ma attitude kamar itace ta masa tsakin.
Binsa saman tayi da niyyar ma
ale masa har sai ya manta da wani
acin ran Na
ima ya zama babu kowa a duniyarsa sai ita ka
ai amma sai taji
ofar
akinsa a datse da makulli, ya kulle kansa a ciki, ta dinga kallon
ofar kafin ta sake mur
a handle
in tace
Albi
ko kulata baiyi ba, ta sake jijjiga
ofar
Ya wacce ta maka abu daban wacce kake hukuntawa daban? Ni ka bu
e min
ofar
ewa yayi ba tare da ya kalli
ofar ba ya wuce toilet.
Kusan mintinta ashirin a tsaye a bakin
ofar tana masa maganganu dan ita fa darennan so take taji da
insa kamar yadda ta ji na jiya haka kawai wata banza bazata
ata mata ba.
Ganin ya
i bu
ewa kuma ta san ba bu
ewar zaiyi ba ta juya fuuuu ta nufi
akinta da ta san haka ne zai faru da bata kawo shawaran kiran Na
ima ba, dama ita so take taga ko aikin ya fara aiki kamar yadda aka ce immediately zai fara kuma taga zahiri amma bata san it will cost her rashin kwana tare da shi ba, so tayi idan Na
ima ta zo tayi rashin kirkin da zata yi ita kuma sai ta rungume abinta ta kwantar masa da hankali.
ima na jingine da jikin
ofarta bayan ta rufe ta saka hannunta a tafin fuskarta amma sam kukan ma ta kasa yi, ita yanzu kawai komai nasa ne bata
auna amma bayannan she
s fyn, ta cire hannunta a fuskarta ta
arasa cikin
akin ta zare hijab
inta ta linke ta ajiye ta haura gado ta kwanta ta du
une jikinta ba tare da ta rufa da duvet ba.
Jin zuciyarta sai tafasa kawai take ita ka
ai yasa ta mi
e zaune kawai ta fashe da kuka tayi iya yinta ta gaji kafin ta rarrafa ta
auko wayarta dake can dungun gado inda ta kwanta
azu kafin ya kirata yace taje, ta zauna tana kallon wayar ta bu
e wayar da niyyar kiran fadila, Ganin Numbersa da tayi saving da hubby, taji zuciyarta ta sake dagulewa ta ja wani dogon tsaki da bata ma san ta iya sa ba ta goge lambar a wayarta kafin ta cillar da wayar ta sau
asa ta kwanta a carpet banda juye juye babu abinda take yi, sai kuma ta tashi zaune ta jingina bayanta da gado ta zuba ma
ofa idanu, duk da rashin son ganinsa da take yi she still expects him to come knock
ofarta ko da bazata bu
e ba, wani waje nesa a zuciyarta is craving for him amma wannan tunanin ka
ai da tayi sai taji kamar zata mutu dan
irjinta zafi ya dinga mata, ta ha
e kanta da gwuiwa ta fashe da kuka, gidanma gaba
aya ji tayi ya ishe ta, bata sonsa kuma kamar a kurkuku take haka ta fara jinta all of a sudden.
Bai bu
ofarsa ba sai da asuba ya sau
a ya wuce mosque, ko da ya dawo bai ko kalli part
in Na
ima ba ya wuce na Amira, ya bu
akin Amira ya ganta tana ta bacci akan gadonta, ya
arasa ya tsaya a kanta fuskarsa ba yabo ba fallasa ya
an bubbuga jikin gadon, ko motsi batayi ba ya sake bubbugawa da
arfi tare da fa
Amira!
Ta bu
e idanunta ta
an kalleshi sai kuma ta ja tsaki
asa
asa ta ja pillow ta juya masa baya ta rungume pillow
in.
Ki tashi kiyi sallah madam
kamar zararriya ta mi
e zaune da pillown akan
afarta tana kallonsa a mugun fusace tace
Ina ruwanka da sallah ta? Tunda ba kai nake ma sallar ba, ba dai ni ka wala
anta jiya ba saboda wata yar mahaukaciya?
Wani irin Kallo ya watsa mata ba tare da yace mata komai ba, but d look alone tells she
s hitting the right spot, ba tada burin da ya wuce tayi provoking
insa yau shima ya ji irin zafin da taji jiya.
Saboda wata banza ta zo ta gama haukarta shine ni zaka wula
anta ka hanani ha
ina, da ka sani bu
ofar kayi ta tafi wajenta kawai kuka kwana banga anfaninka a
ofarnan ba jiya gaskiya
tana kaiwa nan ta sau
a ta wuce toilet ta banko
ofar toilet
in kamar ana ya
i, da idanu ya bita zuciyarsa na masa wata kalan suya, bai ta
a jin Amira ta fita masa a rai irin na yau ba idan zai biye ma zuciyarsa abinda zai ma Amira its something da bai ta
a yi ba, sai kawai ya juya ya bar
akin ya wuce nasa,
Haka ya shirya zuwa office half distracted, ko da yaje office
inma he couldnt pay attention Allah Allah yake ya dawo gida cause dole Na
ima ta fa
a masa abinda aka mata take behaving irin haka. Da abin ya kwana a ransa amma ya gagara nemo bakin zaren, Signing documents
in gabansa kawai yake amma fuskarsa a ha
e dan shi ka
ai ya san abinda yake ji a ransa.
Ko da ya dawo gidan da yamma, sashen Na
ima straight ya wuce, fuskarsa a ha
e ya bu
ofar palornta ya shigo, ya
are ma palourn kallo, yana nan yadda yake tun shekaran jiya baya jin ko tsinke ta
aga a palourn, ya nufi sama yana jin kansa na
an sara masa from rashin bacci da kuma damuwa da ya saka ma ransa daga jiya zuwa yau.
Ba tare da ya kalli
ofar
akinta ba ya wuce nasa, yana bu
ofar ya tsaya turus yana kallonta a kwance akan gadonsa tana bacci, ta lullu
a da bargonsa in a very deep sleep, ya
an kalli agogon wayarsa yaga biyar saura, ji yayi baya so ya tashe ta ya
araso cikin
akin a hankali ya mayarda
ofar ya rufe ya
araso bakin gadon ya tsaya da hannu
aya a aljihu yana kallon innocent face
inta da ko a bacci she looks too innocent and cute, ya juya ya
an kalli
ofa, anan ta kwana ko da yaushe ta kwanta anan
in? Jin bashi da amsar tambayar ya sau
e ajiyar zuciya a hankali yana cigaba da kallonta ji yake kamar kaso mai yawa na damuwarsa ya ragu kallonta kawai da yake yi a kwance a kan gadonsa, juyi tayi a hankali ta gyara kwanciyarta tare da juya masa baya ta cigaba da baccinta, sai a lokacin ya zauna a gefen bed
in yana kallon bayanta da rigar jikinta ya rufe mata bayanta sai wuyanta kawai yake iya gani da hannayenta da yake rigar guntun hannu take da shi, sai uban gashinta da ya baje akan pillows ya kai hannu ya ta
a gashin a hankali yana mi
ar da coils
in gashin wanda yana sakewa suke komawa coils
insu, ajiyar zuciya ya sau
e ya mi
e ya wuce toilet.
Wanka yayi ya fito
aure da towel, ya wuce walk in closet
insa ya shirya tsaf cikin wando three quatre ba
a da ta haske fair skin
insa da armless shirt da ta kama body built figure
insa ya kalli agogo shida har ta
an gota, hakan yasa ya
arasa ya hau gadon a hankali kamar mai gudun tashinta ya
aga duvet
in ya shiga ciki ya kwanta ta inda fuskarta yake, ya matso gefenta sosai yana
are ma fuskarta kallo, kafin ya kai hannu ya
an shafa fuskar yana mayar mata da gashin da ya
an sau
a gefen fuskarta baya, ta
an yamutsa fuska amma bata bu
e idanunta ba da alama baccin ya mata nauyi sosai, ya kai hannu ya shafa hannunta inda ba rigar yana kallon face
inta ganin ta sake yamutsa fuska ya
an yi murmushi ka
an, ya matso ya
aura bakinsa a goshinta ya sumbata, kafin ya janye bakinsa ya
an matsa baya ka
an yana
are ma jikinta kallo, abinda yafi burgesa a jikinta ya zuba ma idanu kafin a hankali ya kai hannunsa ya
age rigar jikinta da take sakakkiya kuma bata kai mata har
asa ba, ya
age rigar sosai ya
aura hannunsa akan cikinta ya shafa a hankali, ta sau
e ajiyar zuciya tana shirin juya masa baya, kawai ya sa hannu ya juyo da ita sosai ya
aura fuskarsa akan tata yayi kissing lips
inta a hankali, ai kamar an tsunguleta ne ta bu
e idanunta da har sun
anyi ja saboda bacci, ya janye bakinsa daga nata yana kallon fuskarta ganin irin kallon da take masa,
Kin tashi?
Ya fa
a muryarsa
asa
asa yana
arin rungumota jikinsa, ai da gudu ta tashi zaune tana zare idanunta akansa, ta ja baya da sauri daga kusa dashi still tana kallonsa, mi
ewa yayi zaune shima yana kallonta yace.
What happened?
Meyasa kawai ina bacci zaka kama ta
a min jiki?
Ta fa
a tana kallonsa dan ji tayi bata da buri yanzu kuma da ya wuce ta bar
akin, ta kalli
ofa sannan ta sake kallonsa.
Saboda ure my wife
ya fa
a yana
arin matsowa inda take a gadon ai kamar
iftawar ido da bismillah ta dir
a daga kan gadon ta tsaya tana kallonsa, shima da mamaki yake kallonta kafin yace
Miye hakan?
Ta ha
e rai ta
i tace masa komai, ya fara
arin sau
a a gadon, ganin haka ta nufi
ofa a guje, da hanzari ya sau
a gadon ya bita, kafin ta bu
ofar ya mayar ya rufe ya ri
ota ya juyo da ita ya jingina ta da
ofa yace
ima!
Kawai sai ta fashe masa da wani irin kuka da
arfi ta fara bubbuga
afarta a
asa ji take kamar zata mutu idan bai sake ta ta fita a
akin ba, ya ri
o fuskarta da hannu biyu har idanunsa ya fara canza kala yace
ima, listen to me, tell me me yake damunki? Na miki wani abu ne dat ure punishing me dis way? Pls talk to me baby, i
m sorry idan na miki wani abin, look at me
runtse idanunta tayi tana cigaba da fizge fizge a jikinsa ita ya barta ta fita hawaye wasu na korar wasu a fuskarta tace
Dan Allah dan Girman Allah ka barmin magana bana so, ka bar ta
ani dan Allah
cikin kuka take fa
in haka, ya dinga kallonta kafin ya ja da baya ka
an bayan ya sake ta yana kallonta yace
Naji to na bar ta
a ki, lets talk
Ko gama fa
a bai yi ba jin ya sake ta ta bu
ofar
akin ta fita da gudu, ya bita da kallo zuciyarsa na wani irin suya, this is not normal, something is definitely wrong with her, shi damuwarsa ta fa
a masa miye ne matsalar, me ya mata? Is it cause ya kwana a gidan Amira? Kishi take yi? But they were cool da safe bayan ya kwana a part
in Amira, koma miye ya faru daga baya ne. Ya koma bakin gado ya zauna ya dafe kansa a hankali kafin ya dun
ule hannunsa ya naushi isa
Damn it
Ko da ya fita sallar magrib bai dawo gidan ba sai da ya ha
a da isha, ya tsaya suka yi magana ba mai tsawo ba da security
in gate da few ma
aikata masu gyaran compound da flowers na gidan kafin ya wuce part
in Na
ima, ya da
e a zaune a palourn
asa yana tunanin hawa saman ya same ta ga yunwa yana ji kuma gidan ma bai yi kama da ta girka komai ba, can ya mi
e ya wuce sama, ya bu
ofar
akinta ya tsaya daga bakin
ofa yana kallonta a zaune akan daddumar da tayi sallah ta zuba ma waje
aya ido tana ta kallo, tana jin bu
ofarsa ta mi
e tsaye tana kallonsa kamar taga dodo, ya shigo ciki ya rufe
ofar ya jingina da
ofar ya har
e hannunsa yana kallonta yace
Baby i
m hungry
wani kalan mugun haushinsa taji take ji ta dinga kallonsa kafin kawai ta
auke kanta ta fara linke sallayarta tace
I didnt cook
Ke me kika ci toh?
Ji take kamar tace masa bata sani ba amma ta share ta
i tace masa komai, ya dinga kallonta ganin ta ajiye tana
arin wucewa toilet yace
ta dakata a bakin
ofar toilet
in ba tare da ta juyo ba, ya dinga kallon bayanta kafin yace
Can we talk like adults for 5 minutes?
Ta juyo tana kallonsa ta
i tace masa komai
Tashi yayi daga jikin
ofar Ya fara takowa cikin
akin, with each matsowa da yake yi ji take tana
ara jin ranta na mata zafi, da sauri tace
Kar ka matso kusa dani
Cak ya tsaya a inda yake yana kallonta, to ko dai tana da aljanu ne? ya
aga both hands
insa sama ka
an yace
tayi shiru tana kallonsa a tsaye
an nesa ka
an da ita ya sau
e ajiyar zuciya yace
Can u stop being childish ki fa
a min me aka miki? Why are u behaving like dis
Ta watsa masa wani kallo tace
i should stop being childish?
Ya gya
a mata kai yace
tayi shiru kawai tana ta kallonsa da expression
in da ya kasa reading. Kamar wacce aka ma wahayin maganar tana kallon idanunsa tace
Ka sake ni mana, why dont u just divorce me
kallonta kawai yake da ma
aukakin mamaki, ahh lallai ba lafiya, duk da yadda kalmar sakinta da ta anbata hits him like knife daurewa yayi ya dinga kallonta in disbelieve, kafin yace mata
Haba?
Ta gya
a masa kai hawaye na gangaro mata idanunta, ya gya
a kansa in pain yace
Saboda me yasa to zan sake ki?
Saboda i dont love u anymore, ni bana sonka yanzu, ji nake na tsane
bata san sanda yayi closing distance
in dake tsakaninsu ba, ita dai taji kawai ya fizgota yayi pinning
inta da
ofar toilet
in da take kusa da shi yana kallon cikin idanunta dake
yallin hawaye yace
Dont u dare
ya fa
a yana kallon idanunta,
u dont hate me kina jina? Cause ure mine, ure my Woman, do u hear me?
Juya fuskarta tayi gefe ta fara
arin kar
e jikinta muryarta kamar zata fashe da kuka tace
let me go
Sake matsowa yayi jikinta sosai yana sake pressing jikinsa against hers ya kama fuskarka ya
aura goshinsa a nata muryarsa dis time softer yace
m never letting go, ke macen da na za
a ce, macen da nake so, u should calm urself down sanda kika shirya muyi magana sai muyi, idan bakya so in ta
aki i wont
Hawayen idanunta ya gangaro kan kuncinta, duk zancennan da yake mata wallahi ko ka
an ba burgeta yake ba, da ya san me take ji a jikinta yanzu haka da ya rabu da ita kawai.
Dan Allah ka taimaka min ni ka bar ni in tafi, bazan iya zama a gidannan ba!
Matsawa baya yayi a hankali daga jikinta yana kallonta cause dis is serious, ya dake yace
Okay zan barki ki tafi, but before then ina so ki fa
a min menene dalilin da ya sa kike son tafiyar?
Ya fa
a cike da azababben dauriya da dakiya dan shi ka
ai ya san me yake ji, ta runtse idanunta daga kallonsa tace
Kawai ina so na tafi ne
Okay answer dis last question! Ni na miki wani abu?
Da sauri ta girgiza masa kai, yayi jim yace
Amira ce ta miki wani abin? U can tell me
Ta sake girgiza masa kai da sauri tace
ni bata min komai ba, da ta zo ma bata da
e ba ta tafi and she was nice to me she did nothing wrong!
Kallonta kawai ya dinga yi kamar wata tv yace
She came here?
i ta bu
e idanunta tace
When
dur
ushewa tayi a wajen ta fashe da kuka ta
i ta amsa, ganin kukan da take yi kawai ya juya ya nufi
ofa without saying anything again.
Nuwaira na zaune a kan kujera a office
in Alhaji Musa tana ka
afafu, yayinda Daddyn Amira ke tsaye a kanta yana kallonta, kallon da ke cike da judgement da suspicion kafin cikin kumfar baki yace
Magana nake miki wani irin ciki kike nufi na haihuwa ko na me?
Ta wani kalleshi kafin tace
Idan ba na haihuwa ba Alhaji na miye? I
m pregnant with ur baby thats what i mean
yana mata wani banzan kallo yace
And so? What has that got to do with me?
Nuwaira tayi murmushi ta mi
e tsaye tana kallon fuskarsa tace
It has mana tunda cikinka ne, bazaka ganni anan ba idan ba cikinka bane
Shut ur mouth! Iskancinki kaina yau kika kawo? Ni zaki ma
ala ma wani ciki? da uban yaushe na miki ciki?is it my name ure trying to drag into shame?
Wani dariya Nuwaira tayi tace
da uban sanda kake cewa matarka kayi tafiya kake tarewa a gidan da ka saya mini dan ka dinga holewarka da ni, da uban sanda nake zuwa nan
ta nuna office
insa da hannu,
ka sa a saka do not disturb at ur door, da uban sanda kake zuwa
aukata a makaranta ba tare da sanin yarka ba muje in biyaka ku
in makaranta da ka kashe min, kaga alhaji ba tone tone na zo yi ba, kuma ba sunanka na ke
arin shaming ba, sai dai in kai ne kayi compelling
ina inyi hakan, idan kayi cooperating ba lallai kowa ma ya san da cikinnan ba!
Kallonta ya dinga yi kafin yace
zancen banza zancen wofi, u better stop decieving urself, na sani kin sani im not the only man u open legs for, ko an ce miki i
m a fool ne?
Nuwaira ta dinga kallonsa tana hura hanci sai kuma tayi wata dariya tace
sai kuma fa kayi, ciki dai naka ne, idan kuma kafi so muyi terere da ni da kai ure on ur own daga nan dama gidan Amira zani kaga idan naje sai in bata labari dallah dallah, and ni bana bada labari wallahi ba proove kai ka sani
babbar rigarsa ya sa ya goge fuskarsa yace
Bari mana Nuwaira, wani irin Amira kuma? Tell me how much u want to abort it
Abort kace? Hehe, ai wlh ba wannan maganar bawan Allah aurena zaka yi muje mu raini
anmu
wani wawan tsaki ya ja yana binta da wani kallo yace
Aurenki? U must be very very stupid
ya fa
a har yana in ina.
Okay bazaka aureni ba kenan, lallai u dont know the fire ure playing with Alhaji, to na rantse maka da zatin Allah sai ka aure ni, wallahi wallahi bazan yi kaffara ba!
Tana kaiwa nan ta figi jakarta ta nufi
ofa tana tafiyarta confidently akan heel
afafunta, ta fice masa a office
insa ta barshi a tsaye a wajen banda zufa babu abinda yake gogewa da babbar riga dan zuwaira taji wannan maganar ya ka
e har buzunsa.
Washegari Ahmad bai fita ko ina ba tun safe da ya fito zashi masallaci ya ta
ofarta ya jishi a kulle da makulli da ya dawo sai bai sake bi ta kanta ba, dan kwana yayi yana sa
awa da warwarewa, Amira ta zo gidannan to do what exactly? And da yace ta zo she denied coming, it shouldnt be what he
s thinking dan wallahi he wont spare her.
arfe 10 na safe aka danna doorbell
in gidan, Na
ima dake gyaran gadonta ta kalli
ofar
akinta kafin ta
auke kai ta cigaba da gyaran gadon, tun 8 da ya kawo mata abincin da ya siyo musu a waje bata sake jin
uriyarsa ba, jin an sake danna bell ya sa ta bar gyaran gadon ta
auki
ankwalinta abayarta ta nufi
ofa dan kanta ba hula sai doguwar rigar abaya ne ka
ai a jikinta, sai da ta
aura gyalen kamar scarve kafin ta bu
e key
ofar
akinta ta sau
asa cause ta san its definitely not him tunda shi zai iya bu
ofar ai, tana sau
owa
asa ta nufi
ofa ta
an tsaya jin an sake dannawa ta
arasa ta bu
ofar, ta tsaya shiru tana kallon Rahama dake tsaye ita ka
ai bakin
ofa, Rahama ta mata murmushi itama sai ta mayar mata ta matsa daga jikin
ofar tace
come in
shigowa rahama tayi dan Ammi ce ta aiketa ta sa driver ya biyo da ita, haka kawai taji tana son zuwa gidan, ita da ba ma wani zuwa gidan take ba kamar yasmeen, Na
ima ta mayarda
ofar ta rufe ta dawo cikin palourn tana kallon Rahama tace
Welcome
itama rahama murmushi ta mata tace
Ina wuni?
ima ta zauna tace
Lfy Alhamdulillah
Rahama ta
an gyara zama tana murmushi tace
Yaya yana nan
an kallon sama Na
ima tayi kafin ta bu
a mata hannu alamun bata sani ba.
Rahama tayi shiru tana kallonta, sai kuma Na
imar ta mi
e tace
ba na kawo miki ruwa
Rahama ta gya
a mata kai kawai tana binta da kallo har ta wuce kitchen. Bata jima ba ta dawo ta ajiye mata tray
in a gabanta ta koma ta zauna, Rahama tayi murmushi ta kai hannu ta
au ruwa ta bu
e ta
an sha tana satan kallon Na
imar, gani tayi kamar ta
ara mata kyau sosai ba ka
an ba ko dan a biki bata nutsu ta kalleta da kyau ba.
Rahama ta mi
e bayan ta ajiye ruwan tace
toh zan tafi tunda yaya baya nan
an shiru Na
ima tayi tana kallonta tace
m not sure if he
s around or not he maybe around
Rahama ta dinga kallonta da mamaki, ta dai gagara cewa komai, Na
ima ta kalli sama sai kuma tace
Pls wait for him
alo murmushi Rahama tayi tace
Okay
ta koma ta zauna sai duk suka yi shiru, dan dukansu ba gwanin surutu bane, Rahama ta
auko wayarta tana latsawa, kusan 2 minutes Na
ima tayi breaking silence
in tana kallon Rahama tace
Pls zan iya binki?
Da mamaki Rahama ta
ago idanunta masu kama da na Ahmad sosai tace
Ina? Gidan Ammi?
ima ta gya
a mata kai, Rahama ta gyara zamanta tace
Why?
Shiru tayi tana kallonta tace
Pls, i dont want it here anymore
sake baki Rahama tayi tana kallonta sai kuma tace
Sai ki dawo yaushe?
m not coming back, just take me with u pls i hate dis house i beg u
Rahama ta gagara rufe baki sai kallonta take, cause idanun Na
imar har ya ciko da hawaye, to me ya faru? Ko fa
a suka yi da yayan? Just 1 week
inne har zasu yu fa
a toh? Ta rasa me zata ce ma Na
ima, ita kuwa sai kallonta take tana jiran amsarta.
To kin tambayi yayan ne?
Rahama ta fa
a tana kallonta, ta girgiza mata kai, Rahama tayi shiru confused sai can tace
a kuka yi da yayan?
ima ta girgiza mata kai da sauri, ganin har hawaye ya ciko sosai a idanun Na
imar Rahama tace
dai dai lokacin suka ji footsteps
insa yana sau
owa stairs duk suka juya suna kallonsa yana sau
owa a nutse fuskarsa fresh da alama bai jima da wanka ba, Na
ima ta mi
e da sauri ta tsaya tana kallonsa
, da mamaki yake kallon Rahama yace
Yaushe kika zo?
Ta masa murmushi tace
Yanzu
Daga ina?
Gida
ta fa
a tana mi
ewa itama tace
Yanzu ma zan tafi
yace
okay
Rahama ta kalli Na
ima tace
kallonta kawai Na
ima take yi ganij ta nufi
ofa ta bi bayanta da sauri, rahama ta tsaya tana kallonta sai kuma ta kalli Ahmad da shi ma su yake kallo, rahama ta
an kalleshi tace
Wai zata je wajen Ammi tace
kallon Na
ima Ahmad yayi, ya gagara ce mata komai, banda kallonta babu abinda yake yi, Rahama ta kalleta tace
Kawai ki zauna watarana sai ya kawo ki anty Na
ta girgiza mata kai tana kallonsa, yana kallon rahama yace
Je ki abinki ke
ta ce
to yaya
tare da nufar
ofa, fashewa da kuka Na
ima tayi dan kamar zuwan rahama ne ya sa taji gaba
aya ta tsani gidan, so kawai take ta fita a gidan ko ina ne ma taje amma outside gidan, Rahama kam kanta ya gama kullewa, tana kallonsa ganin kallon da yake ma Na
ima ta gagara cewa komai, ya nufi
ofa ya bu
e password
in yana kallon Rahama yace
zo ki fita
rahama ta wuce ta fita a palourn tana kallon Na
ima da ta fasa kuka da
arfi, ya maida
ofar ya kulle yana kallon Na
ima dake kuka tsakaninta da Allah yace
Whats wrong with u?
Kamar ya
ara mata
arfin kukanta ta ha
a kanta da jikin bango ta dinga kuka.
Tsaki kawai ya ja ya juya ya bu
ofar palourn yana kallon Rahama da ke tsaye itama a bakin
ofar ta gagara tafiya, ya
an harareta yace
Kuje tare, i
ll be coming to the house later!
Rahama ta gya
a masa kai tana kallon Na
imar dake tsaye jikin
ofa itama tace mata
To muje
flat shoes
inta dake bakin
ofar ta saka ta wuce shi ta sau
o da sauri tana warware
aurin
ankwalin kanta ta mayar da shi veil. Shi dai kallonta kawai yake, Rahama tace
Sai kazo yaya
ya gya
a mata kai a hankali, ko sake kallonsa Na
ima bata yi ba tabi bayan Rahama zuwa knda driver
insu yayi parking ya bisu da kallo kawai har suka shiga motar, ya jingina jikinsa da
ofarta yana kallonsu har motar ta fita a gidan.
Not fully edited
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 59 · 0% Book details