← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 27 OF 72

Chapter 26: Moments before the storm

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

ago kansa yayi ya kalli Ammi dake xaune a kan kujera itama shi take kallo keenly tana jiran jin abinda xai fa
a, dan kwata kwata bata son excuse yau, bata bu
atar ji.
Maida kansa yayi ya jinginar yana kallonta, yana office yaga kiranta ta sanar masa tana
atar ganinsa da gaggawa, haka ya ture duka aikin gabansa ya taho dan a yadda ta bu
aci ganin nasa yayi zaton wani gagarumin abu ne ya taso. Ya sau
e ajiyar zuciya amma ya kasa cewa komai
Na maka magana ka min shiru, ka bani amsata yanzu kawai nake bu
ata Ahmad
Tashi yayi zaune da kyau yana kallonta amma ya gagara cewa komai
Ni ka daina kallona ka bani amsata, eh ko ah ah?, ko ni zan cutar da kaine?uve been avoiding maganar nan for long, na gaji da maimaita maka magana
aya wanda its for ur own good
an shiru yayi kamar mai nazari kafin ya soma magana
Ammi, naji abinda kika ce zanyi tunani a kansa amma bazan iya auren wacce kike so na aura ba, bansan me yasa kike ganin hakan shine mafita ba amma ni bazan iya aurenta ba, pls dont insist Ammi, kar nayi abinda daga baya zai zama wani abin daban
Auren
yar uwar taka ne zai zama wani abu daban Ahmad?, lokacin da babanka yace ka auri Amira ai baka masa wannan gardamar ba sai ni da ka raina
Shiru kawai yayi yana kallonta, ta
auke kanta ta mayar kan makeken tv dake aiki amma an rage muryar har
arshe,
kai ka sani, Allah na gani nayi iya bakin
ari na, so nake kaima ka samu farin ciki a gidanka amma ka kasa fahimta, im not against Amirah in anyway kawai ina so ne ka sake aure Ahmad
Tashi yayi ya dawo kusa da ita ya zauna ya ri
o hannunta ta wafce hannunta tana
auke kanta daga garesa ta mayar wani wajen daban, idanunta har ya ciko da hawaye.
an murmushi yayi, a hankali yace
Naji Ammi, so kike inyi aure ina? So be it, i promise u zanyi aure very very soon trust me, amma bana so kice min ga wacce xan aura pls ki barni na kawo miki wacce zan aura da kaina
Harararsa tayi tana tashi tsaye daga kujerar tana kallonsa tace
kai
inne zaka kawo min wacce zaka aura ko Ahmad?, ni bana son ka auri ko wacce mace sai
yar uwarka, tunda ka auri Amira ga yadda abubuwa suka kasance me zai hana ka auri yar uwarka ai ita bazata cutar da kai ba tunda ta san zafinka, meyasa zaka sake zuwa ka auro wata daban
What if i love her Ammi?
Ya fa
a yana kallonta, idanunsa ka
ai ta kalla ta san ba
arya yake mata ba.
Then unlove her Ahmad and love ur sister, iya abinda zan fa
a maka kenan, and
arshen magana na da kai kenan
daga haka ta wuce
akinta ta rufo
ofar.
Binta yayi da kallo ya shafa kansa yana komar da kansa ya jingina da kujera for few seconds sai kuma ya bu
e idanunsa a hankali, yana kallon Yasmeen da ta hauro saman da hijab har
asa a jikinta da wayarta a hannunta, ganinshi a palourn ta dakata tana kallon yadda ya kwantar da kansa a kujera yayi shiru,
Yaya
kallonta yayi bai ce mata komai ba, ta
araso palourn ta zauna
an nesa da shi
baka da lafiya ne?
Tashi zaune yayi yana kallonta yace
do i look sick?
an dariya tayi
ah ah u dont look sick but naga
Da hannu ya mata alamar ta dawo kusa da shi ta zaune, ta
an tsaya da maganar da take tana kallonsa da mamaki, kafin ta mi
e ta
arasa kusa da shi ta zauna tana
alo murmushi dan its so unlike him ba haka ya saba mata ba, yana kallonta yace
kinsan me Ammi tace min?
Tayi saurin girgiza masa kai, tana mamakin dalilin fa
a mata maganarsu da Ammi da yake yi yanzu.
Cewa tayi she wants me to marry again
gyara zama yasmin tayi tana kallonsa tace
Allah yaya ya kamata, atleast kai ma ull have peace of mind a gidanka, mu ma zamu samu peace a gidanka, ni ina bayan Ammi yaya kuma..
Ni nace miki bani da peace a gidana?
Ta
an tura baki
Baka da shi wallahi yaya, kuma muma bamu da shi tunda ai ba sonmu take ba kuma kaima ka sani
an murmushi yayi yana kallonta bai ce komai ba,
Yaya dan Allah kaji maganar Ammi ka sake auren, in yaso ka kar
e Saif ka bawa amaryarka ko kuma ka kawowa Ammi
Yana kallonta yace
haba?
Allah wallahi
ta fa
a cike da jin da
i,
okay to shikenan
tana washe baki tace
are u fr yaya?
Yana kallonta yace
eh, ba kince inyi ba?
Eh wallahi yaya kayi
Toh zanyi, but o want u to do one thing for me
. Tana gayara zama tace
miye shi? Ko miye zan maka Allah dan dai ka
ara aurennan
Shiru yayi yana kallonta, sai kuma ya sau
e ajiyar zuciya
Ammi so take in auri Suhaila
Yasmeen ta wani zaro manyan idanunta waje.
Wace Suhailar ?
shiru yayi bai ce mata komai ba
Suhailar Anty Salma? Allah ya sauwa
nan ma shiru yayi baice mata komai ba, tayi shiru tana kallonsa sai kuma ta matso kusa da shi
Wallahi Anty Salma ce ke zuga Ammi kaji na rantse maka, ai munyi chat da Suhailar shekaran jiya tace min theyll be coming home next week, dan Allah yaya kar ka yarda, miye zasu wani dawo ma ni suyi zamansu a can, rabonsu da
asarnan shekararsu nawa dan Allah?
Shiru yayi yana kallonta bai ce mata komai ba
yanzu ya za
ayi Yaya?
Ammi tace bazata canza maganarta ba i guess ha
ura kawai zanyi in aureta
ya fa
a yana kallon idanunta da ke kama sosai da nasa ganin yadda ta zaro su tana saurararsa
Yaya wai sai ka yarda ka aureta? Suhaila fa
yana kallonta ya
an marairaice fuska
to ya zanyi? Ni na manta kamar yarinyar ma
Yasmeen ta gyara wuyar hijab
inta tana
aukar wayarta a kan kujera,
wallahi bazan yarda ka aureta ba, in ba dai Ammi so take a
arasa ka ba
Thank u lil sis
ya fa
a yan kallonta
trust me yaya na san yanda zanyi da Ammi
an murmushi yayi ya shafa beard
inshi,
me ya hana ki zuwa makranta yau?
Ta
ata Rai,
cikina ne yake ciwo shiyasa ban je ba Rahma ce ka
ai taje
Okay
ya fa
a yana mi
ewa tsaye
send me ur acc number
ya fa
a yana nufar
ofa, da Sauri ta mi
e tabi bayansa
in sha Allahu yaya bazaka aure ta ba, in Allah ya so ya yarda
A hankali yake driving, idanunsa dake cikin dark shades na kallon titi, har ya wuce makarantar ya dawo da baya, ya zubawa gate
in idanu na few seconds kafin ya juya kan motar zuwa cikin makarantar, har yayi parking a inda yayi parking ranan da ya kawo Saif, ya zuba ma building
in idanunsa, jinginar da kansa yayi da seat
in ya lumshe idanunsa can kuma ya bu
e a hankali yana kallon motar da tayi parking just next to his, ya zuba ma yusuf idanunsa ta cikin tinted glasses na motarsa, Yusuf bai jima da parking ba ta fito tana tafiya a hankali kamar yadda ta saba, she looks very tired, ta rataya backpack
inta lazily akan shoulder
aya tana sanye da top navy blue da black jeans, scarve
inta a na
e a kanta kamar kullum, satinnan ga
adaya has been hectic, thank God ma tomorrow is saturday, har ta
araso inda yusuf yake ya gaishe ta murmushi ta masa ka
an tana
arin bu
e backseat ta shiga, taji horn a bayanta, juya wa tayi ta kalli motar da ke gefen nasu ganin shi yayi horn
in amma bata ganin waye ke ciki, a hankali ya sau
e glass
in yana kallonta, ta jingina da mota ta zuba masa idanu ta rasa mamaki zatayi ko me? Hes the least person da take tunanin gani a nan, da
yar ta tattaro nutsuwarta ta
araso inda yake tana kallonsa ta
alo murmushi
Yaya Ahmad?
Come in
ya fa
a bayan ya
auke idanunsa daga kanta ya mayar kan steering, shiru tayi tana kallonsa kafin ta
an juya ta kalli Yusuf sai kuma kawai ta bu
e motar ta shiga ta rufo motar, tada motar taga yayi, ta kasa kallonsa ta
aura jakarta a
afarta tayi shiru, a nitse yake driving
in ba tare da ya ce mata komai ba, sai can tayi breaking silence
in tuno bata gaishe sa ba.
Ina wuni?
Ta gaishe sa a hankali.
an kallonta ka
an yayi ya mayarda kansa kan titi
lfy lau
tayi shiru ta rasa me kuma zata ce, sai can kuma ta kuma cewa
ya Saif ?
Ba tare da ya kalleta ba yana driving
insa yace
lafiyansa lau
okay
kawai ta fa
a tana mayarda kanta window, cause ta kasa ganewa me yake yi a makarantarsu? Kuma gashi he isnt saying anything, a kusa da gate
in gidan yayi parking ba tare da ya
arasa gate
in ba motar ya jingina kansa da kujerar motar yana kallonta ba tare da ya kashe motar ba.
ago kanta tayi ta kalleshi ganin ita yake kallo tace
Nagode Sosai, a gaishe min da Saif pls
ta fa
a tana
arin bu
e motar ta sau
a dan kwata kwata sai taji kamar bata iya jan numfashi sa kyau, kamar wacce ke da athma haka taji numfashinta ke seiving ta rasa dalili, so kawai take ta fita a motar ko zata shaqi iska da kyau, jin motar a kulle ta dakata da
arin bu
ewa da take ba tare da ta juyo ba, ya zuba ba bayanta idanu kafin ya
auke kansa ya mayar kan titi,
ina so nayi magana ne da ke
ta juyo a hankali ta kalleshi ganin ba ita yake kallo ba, a hankali tace
Shiru ya
anyi kamar mai tunani na few seconds kafin yace
Maganar mai muhimmanci ce sosai
kallonshi kawai take yi ba ko
yaftawa
is it about Saif?
ago kanshi yayi ya kalleta ta sau
e kanta
asa cause idanunsa sun mata kaifin da baza iya kallan cikinsu ba
Danna lock
in motar yayi ta bu
e yana kallonta yace
a ki tafi
ta
aga kanta ta kalleshi
Kace zamu yi magana
Je ki, zamu yi next time
an tsayawa tayi tana kallonsa kafin tace
Muyi yanzu
ya fa
a yana juyowa ya kalleta,
an shiru tayi kafin ta tura baki ta bu
ofar motar tana ri
e da jakarta a hannu. Ya bita da kallo ganin yadda ta
ana baki, kafin ta rufe motar tace
tnks for the ride
bai kulata ba ta rufe motar ta nufi gate
in gidan ya bita da kallo, kafin ya
auke kansa ya soma driving ya bar layin.
Tada motar da yayi parking 4 houses away from gidan fa
ila sadiq yayi ya bar layin yana driving
in kamar zai tashi sama bayan yaga shigar Na
ima gid
an., ya nufi gidan abokinsa Adnan da ke nan Lagos, wanda anan ya sau
a tun shekaranjiya da ya zo Lagos.
Da daddare tana kwance tana chatting da Fahad ta whatsapp wanda ke tambayarta yaushe zata kawo sadiq gida su sha biki, message
in sadiq
inne ya shigo ta whatsapp ba tare da ta duba ba ta cigaba da chat
inta da Fahad, ganin Fahad
in ya sau
a ya sa ta fita a whatsapp har zata ajiye wayar sai kuma ta
auka ta sake bu
e whatsapp ta duba number
in da tayi saving da just A, ganin yana online tayi shiru tana kallon dm
in nasa, ko
an dp
innan ma shi bai sa ba ta tura baki, a hankali ta fara typing
Good evening i
sai kuma ta goge da sauri tana runtse idanunta, murmushi ne ya kufce mata ta bu
e idanun tana kallon wayar zaro idanu tayi ganin yana typing, ta zuba ma wayar idanunta tana jiran ganin me zai ce?, sai kuma taga ya bar typing
in, ta sau
e ajiyar zuciya tana kallon wayar, gani tayi hes typing again, ta koma ta jingina da jikin gadonta tana kallon wayar,
Whats it u want to say?
Meassage
insa y shigo ta dinga kallon message
in wato yaga tana typing, wani kunya taji ya rufe ta, da
yar ta iya masa reply
babu, just wanted to ask maganar da kace zamu yi
azu kuma ka fasa
ewa yayi ya kalla amma bai mata reply ba, ta tura baki ganin har wajen 4 minutes ba reply kuma still yana online
in. Ajiye wayar tayi ta mi
e ta wuce toilet.
Washegari
arfe 10 na safiya, Naema na zaune a kan dining table da laptop
inta a bu
e ta tan
washe
afarta akan kujerar tana rubutu a notebook, duk da its weekend she have alot of reading to do, dan semester, Nasir ne ya sau
o Fa
ila na biye da shi zata raka shi dan fita zaiyi,
hajiyar boko
ya fa
a yana nufar
ofa ta gaishe shi ya amsa yana ri
e da hannun matarsa, ta bisu da kallo har suka fita kafin ta mayar da hankalinta kan karatun ta, fa
ila bata jima ba ta dawo tana kallon Naeema tace
yauwa Na
ima, can u go to the supermarket yanzu pls? Ina so inyi baking
in anjima
an shiru tayi kafin tace
Tana mi
ewa ta wuce
akinta ta
auko hijab har
asa ta
aura akan sakakken wando da shirt dake jikinta,
Tana fitowa ta zauna a kan kujera tana yin bolt a wayarta dan weekend dama Yusuf baya nan kuma she cant drive, fa
ila ta dawo da atm
inta ta mi
a mata tana cewa
kinyi bolt
Gya
a mata kai tayi
Eh in 5 minutes wai
okay to fa
ila ta fa
a tana juyawa dan komawa sama, mi
ewa tayi ta nufi
ofa tunda ya kusa.
Tana fita gate ganin bai iso ba ta
an fara takawa, tana ri
e da wayarta,
an tsayawa tayi ganin har lokacin motar bai iso ba ganin yana
ata mata lokaci da yawa yasa ta kai hannu zatayi cancelling ride
in sai kuma ta dakata ganin mota na nufo ta, ta duba taga shine ride
in nata,
an tsaki ta ja ta
arasa ta bu
e bayan motar ta shiga ba tare da ta kula gaishe ta da driver
in keyi ba, mayar da idanunta tayi kan titi tunda ya riga ya san inda zai kaita, ta zaro wayarta tana scrolling a hankali, ji tayi anyi parking motar, ta
ago kanta ta kalli driver
in sannan ta kalli wajen glass
in taga a gefen hanya yayi parking, ta bu
e baki da niyyar tambayarsa dalilin parking
in kawai ta ga an bu
ofar bayar wasu maza biyu suka shigo, zaro idanunta tayi tana shirin kurma ihu
aya daga cikinsu ya toshe mata baki da hanci, wani irin sanyi taji a hannunsa kamar
ara, muryarta ce ta ma
ale ta hau shure shure, idanunta na
orin lumshewa taji sun ja motar da full speed suna cilla kan titi.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 27 · 0% Book details