Chapter 28: TRAPPED
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Kwana uku Kenan, 72 hours of total silence, babu Na
ima babu labarinta, no traces, babu ko alamarta, despite the top level security alert, da connections
in daddyn Naima da ya sau
a Nigeria a kwana na biyu da
atan ta tare da su Suhaila ga kuma Big daddy on the other hand duk a banza, despite high ranked officers da case
in ke hannunsu da state backed tracking units wanda kuma suke iya bakin
arinsu na gano inda Na
ima take, amma har zuwa lokacin babu wani ci gaba da aka samu, kamar dai wacce ta
ace into thin air.
in irin halin da fa
ila ke ciki
ata baki ne, sai Mami ce ke kwantar mata da hankali though itama
arfin hali kawai take yi, shi kanshi Nasir zuwa yanzu ba
aramin tashin hankali yake ciki ba, the only thing da suka gani shine shigar Naima motar bolt da Fa
ila tace tayi ordering, wanda willingly suka ga ta shiga ba wai forced ba, ko da akayi contacting driver
in to know inda ya kaita from there sai cewa yayi kafin su isa inda ta saka a order
inta tayi cancelling order
in midway ta sau
angaren Na
ima bata ta
a jin kanta helpless kamar yadda take ji ba kwana ukunnan da tayi a hannun sadiq, babu abinda bata gwada ba, tayi kukan, tayi lallashin, tayi masifa, tayi barazana amma duk a banza, zuwa yanzu ba
aramin tsoron Sadiq ne ya shigeta ba, ya bata access da palour har ma da kitchen sai dai ya rufe
ofar fita daga palourn, sannan yayi sealing duka windows
in harta na kitchen, kuma shima a gidan yake kwana a palour akan kujera ko a kan carpet, while tana kan gado a
akinta wanda ya zare keys
in bare ta rufe daga ciki, hatta keys
in bayan gida ya zare, sau biyu ka
ai yake fita kullum ya siyo musu abinci shima baya sake fita, ta rasa meyasa yake yin abinda yake yi tayi
arin masa magana amma abubuwan da ta fahimta zamanta da shi a gidannan shine kamar sadiq bashi da lafiyar
walwa, sau dayawa tana iya fitowa daga
akinta ta samu yayi kaca kaca da palourn ya watsar da throw pillows na kan kujera ya koma gefe ya zauna yayi shiru sai dai kawai ta tsuguna ta kwashe ta gyara inda ya
ata bata ce masa komai, tsakaninta da kitchen dama sai dai in ruwa zata
auko dan duk yadda tayi ya barta ta dinga girki
i yayi, ya gwammace yin takeaway
in kullum ko zata ci ko bazata ta
a ci ba. Kullum shi yake tashinta da asuba dan tayi Sallah amma baya zuwa masallacin da tana jin kiran Sallah ko da yaushe alama inda suke yana kusa da masallaci.
Yau ma tun da tayi asuba take zaune daga kan gadonta tana kallon palour inda sadiq ke zaune akan sallaya shima yana azkar da yake
ofar a bu
e take, mi
ewa tayi a hankali bayan ta sau
e ajiyar zuciya ta fito daga
akin tana tafiya a hankali ta
araso palourn,
aga kai yayi ya kalle ta sau
aya ya
auke kansa ya mayar wani gefe, ta
araso ta tsuguna kusa da shi tana kallonsa
Good morning
ta fa
a tana
alo murmushi, kallonta yayi ganin tana masa murmushi shima yayi murmushi
Good morning my love
cigaba da ya
e tayi tana kallonsa
how are u
juyowa yayi da kyau yana ri
o hannayenta dake cikin hijab
im fyn, am perfectly fyn with u by my side
ta gya
a masa kai kawai ba tare da tace komai ba, ta
an sunkuyar da kanta hawaye na ciko idanunta dan duk yadda ta so ta daure kasawa tayi, ganin tana hawaye ya
ago fuskarta yana kallon yadda hawaye ke gangarowa kan kumatunta
Naeema
tana sheshsheqan kuka tace
Naam
kinsan ina sonki ina? Bazan cutar da ke ba ba zan bari wani ya cutar da ke ba
then let me go sadiq, wannan abinda kake yi bazai sa ka same ni ba Sadiq, ko baka yi hakan ba kai ka san ni taka ce to miye anfanin hakan da kake yi? Sadiq dan Allah, ka mayar da ni gida i promise u bazan cewa kowa komai ba a kanka, kaga dole sai na fita zamu samu muyi aure
No ba dole sai kin koma wajensu ba, zamu bar
asar nan muje wani wajen daban muyi aure Naeema, zan baki duk farincikin duniya wanda babu wanda zai iya baki shi sai ni ka
ai na miki al
awari Naeema
ya fa
a yana share mata hawayen fuskarta,
Dan Allah Sadiq
hannunshi ya saka a lips
inta
shhhhhhh
ya fa
a yana shafa lips
inta da fingers
inshi,
ke tawa ce, bana bu
atar yarda ko amincewar kowa kafin na kasance da ke
Hannunta
aya dake free ta saka ta ture hannunsa daga bakinta tana kallonsa da idanunta da har sun ka
a sunyi ja tace
to makaranta na fa Sadiq, kaji tausayi na ka barni in koma gida pls
look idan munyu aure i promise u zan koya miki duk abinda kike son koya a gidanmu u dont have to worry
kallonshi kawai take yi da jajayen idanunta ji take kamar ta wanke kyakkyawar fuskarsa da mari, gya
a kai kawai tayi tana mi
e tsaye tare da wafce hannunta daga nasa ta wuce
aki tare da turo
ofar da
arfi ya runtse idanunsa jin yadda ta bugo
ofar yana komawa kan kujera ya zauna yana murza goshinsa, wayarsa dake
ara ya duba ganin Mama, ya janyo wayar yayi switching off wayar gabaki
aya ya jefa saman kujera a palourn yana mi
ewa ya wuce kitchen.
Da daddare ya kawo mata abinci yana kallon ledan abincin da ya ajiye mata da rana da babu alamun ta ta
a, ya
arasa ya bu
e ya tabbatar bata ci ba shima kamar yadda bata ci na safe ba, tana kwance akan gadon ta juya masa baya zuwa yanzu ta bar kukan da ta wuni tana yi, ya ajiye ledan hannunsa ya tsaya a kanta a gefen gadon
Naeema
sharesa tayi kamar bata san yana yi ba, ya gama maganganunsa marasa kan gado ya gaji ko ci kanka bata ce masa ba, sai da ya gaji dan kansa ya nufi
ofa ta share hawayen fuskarta ta
aga idanunta tana kallon
ofa ganin yadda yake tafiya a hankali kamar ma tanga
i yake yi, ta tura baki ta koma ta kwanta, can kuma ta kalli ledan abinci taja tsaki ta mi
e ta wuce toilet, wanke fuskarta tayi tana kallon yadda idanunta suka kumbura saboda kuka, ta fito tana sare fuskarta da hannun abayar jikinta da ta saka tun rana cikin wa
anda Sadiq ya kawo mata, ta
arasa gefen gadon ta zauna tana kallon
akin, bata ta
a jin ta tsani wani
aki kamar yadda ta tsani
akinnan ba, mi
ewa tayi ta nufi
ofa, duk da yunwar da take ji amma bata da niyyar cin abincin, a kwance ta same sa a palour a
asan carpet with just singlet da dogon wando, kallo
aya ta masa ta wuce kitchen ya mi
e zaune yana binta da kallo har ta shige kitchen
in kafin ya mi
e yabi bayanta, ruwan gora ta
auko ta juyo suka kusa cin karo da shi ta koma da baya ka
an tana kallonsa kafin ta tura baki
what?
Ruwa zaki sha?
Bansani ba
ta fa
a tana
arin ra
a gefensa ta fita, ri
o hannunta yayi ya dawo da ita cikin kitchen
meyasa baki ce in
auko miki ba
saboda banyi niyya ba, pls spare me sadiq
baki ci abinci ba tunda safe
ya sake fa
a yana kallonta ganin yan tsiwan ne ke kusa yau kuma
kana so in ci abinci?
a mata kai yayi
to bazan ci ba Sadiq, na fi son yunwa ta kashe ni kawai since baka da niyyar maidani gida, da in zauna da kai gwara kawai na mutu sadiq na tsaneka, kuma Allah ya isa tsakanina da kai
kallonta kawai yake ya gagara cewa komai ta ra
a ta gefensa ta fita a kitchen
in ta barshi a tsaye kamar statue, tana shiga
akinta ta sake bugo
ofar, though ta san na banza ne tunda zai iya shigowa duk sanda ya ga dama, ta zauna a gefen bed tana bu
e ruwan sai kuma kawai ta fashe da kuka wannan wani irin bala
i ne.
Ajiye ruwan tayi ta haura saman gado ta zauna ta jingina bayanta da jikin gadon wajen 20minutes ya turo
ofar
akin ya shigo.
Ko kallonshi batayi ba ya
araso ya tsaya a kanta
Why would u say that?
Shiru ta masa, yana murza hannunsa yace
Naeema nace meyasa zaki ce haka?
Nan ma shiru ta masa kamar bata san me yake cewa ba, wani tsawa ya mata da yasa ta matsa baya tana zaro idanunta tana kallonsa ganin yadda ya zaro mata nasa idanun
answer the damn question why would u say that? Meyasa zaki ce u better die da ki zauna da ni, u hate me, u mean it?
Wani tsaki ta ja tana sau
a ta
aya side
in gadon
Eh da gaske nake sai me?
Wani murmushi yayi sai kuma ya fara dariya yana kallonta kafin ya tsume.
Okay fyn, bazaki mutu ki barni ba i wont allow u, kuma babu wanda ya isa ya kar
e ki a hannuna
ya fa
a yana nufar
ofa da ido ta bishi kawai ta gagara ce masa komai har ya janyo
ofar ya rufe.
arfe biyun dare Amira ta tura
ofar
akinsa ta shiga, Ahmad dake zaune gefen gado ya dafe kansa da hannu biyu ya
aga kansa ya kalleta, ya
auke kansa, ta
araso cikin
akin ta zauna a gefensa tana kallonsa
Albi..
ewa yayi tsaye ya juya mata baya amma baice komai ba, itama mi
ewa tayi da niyyar masa magana kawai ya wuce toilet ya rufe
ofar tare da murza key, baki sake ta ri
e kunkumi tana bin
ofar da kallo kafin ta gya
a kai kawai ta juya ta nufi
ofa.
Ranar da ta cika kwana biyar a ranar har drip aka
aurawa Mami, dan zuwa yanzu itama ta gagara daurewa, big Daddy yace su koma Abuja ta huta ta ga likitanta amma sam ta
i tace in dai ba
a ga Naeema ba bazata iya barin Lagos ba dole ya ha
ura ya rabu da ita.
Yau tunda Naeema ta tashi bata ce ma Sadiq kanzil ba shima kuma bai shiga harkarta ba, yana zaune yana ta rubuce rubuce da bata san na uban miye bane, kitchen taje ta
auko kayan shara ta wuce
akinta da hijab
inta a jikinta ya bita da kallo har ta shige bai kulata ba, can ta fito da sharan palour ta
araso cikin palourn tana kallonsa tace
zanyi shara
ta fa
a tana tsaye a kansa daga gefe,
ago gansa yayi da murmushi a kwance a fuskarsa
okay my love
bata tanka masa ba ya fara tattare takaddun ya janyo drawer dake jikin tv da basu ta
a kunnawa ba daga shi har ita ya zuba takardun ya nufi
ofa, da idanu ta bishi har ya isa
ofa ya saka hannu a aljihu ya ciro key ya bu
ofar ya fita ya mayar ya rufe, ajiyar zuciya ta sau
e ta ajiye tsintsiyar hannunta tana
arasawa jikin tv
in ta fara janyo drawers
in tana bincikawa, takardun ta fara dubawa ta wani ja tsaki ganin duk sunanta da how much he loves her yake ta rubutawa, ta mi
e tsaye hawaye na ciko idanunta, juyawa tayi ta kalli
ofar hawayen ya gangaro ta koma ta
auki tsintsiyar da niyyar fara shara kamar ance ta kalli inda ya tashi jikin kujera ta ga wayoyi har guda biyu, wani irin zaro idanu tayi bata san sanda ta watsar da tsintsiyar hannunta ba hannunta na rawa ta
arasa ta
auki wayar farko ta danna ta kunna side button
in hotonta ne ya fito a fuskar wayar amma sai dai a kulle yake da password wasu hawaye suka gangaro mata, ta sa hannu ta janyo
ayan da har yana
arin shigewa gefen kujera, wani wawan ajiyar zuciya ta sau
e ganin wayarta ne, ta shiga
arin kunnawa amma babu charge ko yanka
aya sai ja da yake nuna mata alamar shw should plug her phone, juyawa tayi ta kalli
ofa, kafin ta mi
e da sauri ta
arasa drawer
in ta hau bincikawa, kamar mahaukaciya, wani
aramin powerbank ta gani dake ha
e da cables a jikinsa bata san sanda ta dur
ushe a wajenba ta sa hannu ta ciro sa tana kallo, kafin tayi plugging wayarta, wayar na
auka power bank
in ya fara blinking alamun shima zai
auke babu charge, ta runtse idanunta hawaye na gangaro mata da
yar wayar tayi 9 percent kafin powerbank
in ya
auke ta jekar da powerbank
in tayi unlocking wayar hannunta na rawa, number wanda zuciyarta da
walwarta ke fa
a mata ta kira kawai ta shiga dialing hawaye na gangarowa idanunta, har ya katse bai
aga ba, sake kira tayi tana fashewa da kuka
pick pls
jin ana mur
ofa ta mi
e tsaye da Sauri tana kallon
ofar da wayar kare a kunnenta dai dai lokacin kuma muryarsa da daki kunnenta
hello..
kallonta kawai sadiq yake daga bakin
ofa itama kallonshi kawai takeyi tana ri
e da wayar tana sheshshekar kuka kafin muryarta na rawa tace
Papa
shiru yayi na sakwanni tana iya jiyo ajiyar zuciyar da ya sau
e kafin ta sake jiyo muryarsa
ima, where are u at? fashe masa da kuka tayi tana ja da baya ganin sadiq ya ajiye abin hannunsa yana kallonta
Talk to me, ke talk to me, Na
ima can u hear me
dan Allah ka taimake ni, bashi da hankali, kashe ni zaiyi..
ta fa
a cikin kuka, bata
arasa ba ta nufi
ofar
akinta da gudu ganin Sadiq ya nufo ta da gudu,
wayyo Allah na shiga uku
ta fa
a tana cillar da wayar ta saka hannu biyu tana tura
ofar, turi
aya ya ma
ofar ya banko cikin
akin ta koma baya da gudu wani irin fizgota yayi da hannu
aya ya wanke fuskarta da jahilin marin da ya sa ta ha
iye duk sauran kukan dake ma
oshinta.
Not edited
Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah