← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 66 OF 72

Chapter 64: Strings of Affection

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 21 min read

Har suka iso gidan Ammi bai sake ce mata komai ba itama haka dan bata ma ga fuskar ce masa koman ba, yana parking a space ya sau
a ya wuce cikin g
idan leaving her behind a motar hakan ya sa ta sau
a itama ta bi bayansa, har lokacin cika take tana batsewa na rashin rama marinta da tayi, duk da yadda zuciyarta ke cike da fargaban ha
uwa da Ammi na abinda ta aikata dan tasan Ammi wont take it likely with her dan har tafi shakkar Ammi akan mummynta amma marin da Amira ta mata ba
aramin tsaya mata yayi ba, wallahi ba dan yadda taga ransa ya
aci ba babu abinda zai hanata ramawa.
Suna shigowa palourn ya haura sama, ita dai suhaila ta tsaya a palourn da babu kowa tana tunanin haurawa, kafin a hankali ta haura itama, a palourn Ammi ta same shi seated tare da Ammi ta tsaya daga bakin
ofa tana kallon Ammi kafin ta
ata rai tace
Ina kwana Ammi
ba tare da Ammi ta kalleta ba a ta
aice tace
dan ba yanzu ne zata zazzageta ba sai salma ta zo kuma ta riga ta kirata tazo gidan, so take ta gama da case
in Suhaila su tafi kafin ma su Mami su iso Lagos.
Ganin Suhaila na ta tsaye still a wajen ya sake tamke fuska ya kalli Ammi yace
ll be back before su iso
Ammi ta gya
a masa kai kawai tana fa
To Sai ka dawo
har ya mi
e sai kuma yace
Ina su rahama?
Ammi ta kalleshi tace
Suna Garden dukansu, Saif
in ma bai je school ba yau
Okay
kawai yace tare da juyawa ya nufi
ofa, Suhaila ta matsa masa a hanya ya wuce ya fita a palourn, yana fita Ammi ma ta mi
e ta wuce bedroom
inta ba tare da ta sake kula suhailar ba, ganin ta gaji da tsayuwa a wajen ya sa itama ta juya ta fita da niyyar zuwa Garden
in.
Yana fitowa compound ya wuce wajen motarsa ba tare da ya je Garden
in ba kamar yadda Ammi tace duk suna can, ya jingina jikinsa da motarsa tare da ciro wayarsa ya tura ma Na
ima text
Come to the car, im waiting
ima dake zaune a kan wani persian rug mai kyau da fa
i ga throw pilows a zagaye da rug
in, ta tan
washe
afafunta tana kallon Yasmeen dake yi ma rahama calaba a dogon gashinta mai santsin gaske suna hira ta kalli wayarta da ke gefe a ajiye jin
arar shigowar sa
o, ganin wanda yayi sa
on yasa ta kife wayar kawai ba tare da ta tashi ba tana cigaba da kallonsu tana dariyar dramarsu dan Rahama tace ta gaji da kitson ta bar mata kanta tunda gobe duk zasu je saloon su wanke kan amma yasmeen insisted zata kunce mata shi a goben, ita dai Na
ima dariya kawai take dan rahama have a valid point ita bata ma ta
a kitsa kanta ba kuma bata jin zata ta
a, tana sanye da silky dogon siga sakakke sai scarve da ta
aura ta
an ja shi baya ta dawo da ends
an kwalin ta gaban
irjinta hannunta
aya ri
e da cup na juice, Saif kuma na kwance rub da ciki shima a kan rug
in yana kallo a ipad
insa.
Jin
aran message again ya sa ta
auko pillow ta
aura a ciyarta tare da
aukar wayar ta bu
e, ganin wai cewa yayi ta same shi a mota ta kalli agogo its just 9 na safe fa, ta
an yi jim ba tare da ta amsa masa ba sai kuma ta mi
e tana kallon su Rahama tace.
Let me get something ina zuwa
suka gya
a mata kai suna cigaba da hira, Saif ya tashi zaune yana kallonta har ta saka flat shoes
inta ta juyo ta kalleshi tace
ko zaka rakani
girgiza mata kai yayi
No go and come back Mimi
ta masa murmushi tace
Okay champ
daga haka ta nufi hanyar fita a garden
in da wayarta ka
ai a hannunta, tana fitowa compound ta hangosa, shima ya
ago kansa suka ha
a idanu ta
an tsaya tana kallonsa kafin ta shiga tahowa, sosai rigar jikinta ya manta kyau dukta its plain but its screaming elegant and classy, ta
araso har inda yake tana kallonshi ta langa
ar da kai tace
Good morning
an sake fuskarsa yayi ka
an yace
Good morning ya kike?
Ta
an dawo ta gefensa tace
m fyn whats with d frowning?
Ya
an shafa kanshi yace
Am i?
Eh mana
kallonta kawai yake yi ya rasa me zai ce mata, ya
an cije lower lip
insa ka
an ya juyo duka yana fuskantarta yace
U saw my first message
tana kallonsa ta gya
a masa kai
I did
And?
Ya fa
a yana shafa girarsa da finger
insa, tayi murmushi tace
Ba fa igonring nayi ba da na gani kana ji ba
yace
da na gani ban zata cewa zakayi kana jira na ba i just thought its a normal message, cause i didnt know ure coming to this house early, afterall jiya fa kawai ka dawo daga tafiyar, so kuma muna hira da su rahama shiyasa i wanted to reply later but da ka sake second one
in shine na duba
And u came running
No sir i came walking
murmushi yayi yana kallonta itama tayi murmushi tare da jingina kanta da motar tana kallonsa da sha
ar mayen
amshin turarensa da ke mata wani azababben da
i ji take kamar ta rungumesa tayi ta shaqa, ya
an shafa fuskarta yace
Muje ki raka ni office
kallon hanyar garden tayi kafin ta kalli hanyar cikin gida tayi dariya ka
an set
in jerarrun teeths
inta na bayyana tace
Ah ah tnk u, sai in ce ma Ammi naje ina?
Sai ki ce mata kin bi mijinki
ya fa
a yana ri
o hannunta cikin nasa, jin tayi shiru sai murmushi kawai da take yasa yace
Sauri nake zanje office ne yanzu,
arfe nawa su Mami zasu zo?
ta fa
a tana
an kallon hannunta da yake murzawa kafin ta dawo da idanunta kansa,
Okay
ya fa
a yana janyo hannunta ya dawo da ita gabansa tsakanin
afafunsa shi kuma yana jikin motar, Na
ima ta marairaice fuska tana
an juyawa ta kalli compound
in ganin ba kowa at all a compound
in kuma masu gadi na can gefe sosai so they can only see motarsa not them ya sa ta tura baki zata fita a jikinsa ya sa hannu ya zagayo waist
inta ya dawo da ita jikinsa muryarsa
asa
asa yace
U smell nice
murmushi kawai tayi bata ce masa komai ba tana sunkuyar da kanta.
Baby
ta
aga idanunta ta kalleshi yace
Something is very much wrong with me today
an ha
e girarta tayi alamun tambaya tace
Miye?
Matso kiji
kallon
an space
in dake tsakaninsu tayi da bashi da maraba da babu tunda ma a jikinsa take gaba
aya tace
Ta ina zan matso?
Ya
an yi murmushi yace
I want to tell u in ur ear
Ohkay..
ta fa
a tana matsowa jikinsa sosai ya
an sunkuya da kansa gefen fuskarta ya fa
a mata a kunne,
ago kanta tayi ta kalleshi suka ha
a idanu ya kashe mata idanu ta wani girgiza masa kai tare da fa
Please
ya fa
a a marairaice da hakan sai da ya sa ta kalleshi cause its so unlike him and that makes him sound so cute.
To da yaushe?
Anjima i
ll tell u ta chat
kawai tace tana kallonsa, ya sunkuyo yayi kissing goshinta yace
Good girl, i love you
shiru tayi bata ce komai ba, yana kallonta yace
Kiss me too
wani kallo ta masa ta fara
ari fita a jikinsa ya ri
o ta da sauri yace
Anan fa zaki min
ya fa
a yana nuna kumatunsa, ganin tayi shiru yace
Kinji
juyawa tayi ta kalli compound
in again kafin ta saka hannunta a wuyansa ta
aga
afarta tayi kissing kumatunsa single peck, ya lumshe idanunsa ya bu
e yace
And here too
murmushi tayi ta sake masa a
aya kumatun, ya sake lumshe idanunsa, kafin ya bu
e ta
aura lips
inta a nata tayi kissing fyn lips
insa just once kafin ta janye da sauri, ta na
arin zillewa ta gudu, ya ri
o hannunta da hanzari yana dariya yace
Ke kin ma isa
dariya ya farayi itama ganin ya sake dawo da ita jikinsa, ta marairaice tace
Wai ka fasa zuwa office
inne?
Kallon agogon hannunsa yayi da sauri kafin ya cikata, ta sa dariya tana kallonsa, shafa kansa kawai yayi yana murmushi kafin ya zaga mazaunin driver itama ta bishi tana kallonsa har ya bu
e sleek motar ya juyo ya kalleta yace
ta
aga masa hannu tace
Bye, drive safe
shiru yayi yana kallonta, he cant believe itace, kamar ba itace few days da suka wuce bata son ko ganinsa ba, tabbass ko wani tsanani yana tare da sau
i, ya
an yi shiru bayan ya shiga motar yana kallonta kafin yace
I love you
murmushi ta masa a hankali tace
Me too
kallonta kawai yake da idanunsa da ke sa tana jinta somehow, ta
aga masa hannu tace
sai a lokacin ya tada motar bayan ya sake ce mata bye, ta matsa gefe tana kallonsa har ya
age glass
in duka kafin ya ja motar ya nufi gate, ta rungume wayarta a hannunta da murmushi a fuskarta har motarsa ya bar gidan kafin ta juya da nufin komawa Garden, a tsaye taga Suhaila a bakin
ofar palour, she have no idea how long she has been there, to yaushe ma ta zo gidan in the first place, kallon da Suhaila ke mata across babban compound
in ka
ai yasa jikinta ya bata ta jima a tsaye a wajen amma sai bata sake kallon Sashin da Suhailar take ba kawai ta nufi Garden
in tana tafiya a hankali, Suhaila ta bita da idanu har ta bar ganinta zuciyarta na mata wani
onannen zafi, look how Ahmad yake biye ma yarinyarnan being all clingy and touchy da ita, kamar ba shi ne yake frowning all day ba, wai what did Na
ima posess ne da best mens ke mutuwa a sonta, duk ha
uwar sadiq haka ya susuce a sonta, yanzu kuma Ahmad? Ta ya ma akayi har ta janyo ra
ayinsa so much haka? Ta sunkuya a bakin
ofar tana jin zuciyarta na zafi sosai kawai ta fashe da kuka.
ima na daf da shiga garden
in wayarta ya fara ringing ganin Ammi ke kiranta ta dakata tare da
agawa ta kai kunneta tare da amsa sallamar Ammi, Ammi tace
Mamana ina su Rahaman?
Duk muna tare da su Ammi
To ku shigo gida, yanzu mukayi waya da Maminki tace by 3 zasu iso
Eh haka tace min nima
ta fa
a tana
arasawa cikin Garden
in, Ammi tace
Okay, ki ce ma Rahama da yasmeen ku zo yanzu
Toh Ammi
daga haka Ammi ta katse wayan, Na
ima ta
arasa ciki tace
Ammi na kira
da hanzari Rahama ta mi
e tana fa
shikenan ma, wannan kitso dama ya isheni abinda ma duk warwarewa zaiyi zuwa dare
dariya kawai Na
ima tayi ta
arasa ta
auke ipad
in Saif tana fa
an mirginawa yayi ka
an kafin ya tashi zaune, ta kama hannunsa ta mi
ar da shi ta
auko takalmansa ta saka masa ta kama hannunsa suka nufi hanyar fita a garden
in, Yasmeen ce ta na
e rug
in rahama ta tayata tattaro pillows
in suka fito duk suka nufi cikin gida.
Daga wajen Ammi duk kitchen suka wuce har da Ammi dan yi ma su Mami girki, har Ammi zata aika a kira Suhaila ganin bata cikinsu amma sai ta fasa ta ha
a kan yan matanta da fati suka shiga kitchen suka soma girke girke.
Sai 2 sannan Salma ta zo gidan hakan ya sa Ammi ta barsu a kitchen suna
arasa girkin da sun kusa gamawa ita kuma ta ja Salma palournta na sama, sai a lokacin tukun ta sa aka kira mata Suhaila da ta shige
aki tuntuni ta kwanta kamar wata mara lafiya.
Tana shigowa
akin fuska a ha
e Ammi ma ta ha
e nata firmly tace
Zauna
Suhaila ta zauna tana kallon Mummynta da itama ita take kallo, dan Ammi bata ma ce mata ya dawo da Suhailar ba, Ammi bata wasting any time ba bafore ta fara ma Suhaila fa
a muryarta very sharp and commanding tace
Suhaila ashe baki da hankali? Do you know the disgrace you have caused this family?
Suhaila tayi shiru kawai bata ce komai ba sai aukin tura baki da take, Mummy dai ba bakin magana shiru kawai tayi tana kallon Suhaila, Ammi ta cigaba
Haka kawai sai ki
auki
afarki and go to another country babu knowledge
in mamanki, living recklessly acan kamar baki da mafa
a?! Wallahi, Suhaila, you need to change your ways idan ba haka ba ba
aramin nadama bane ke jiranki a gaba, kar ki ga na
auki wannan lightly wallahil azeem idan kika sake makamancin wannan abinda kika yi wallahi hukuncin da zan miki daga ke har mamarki bazaku so ba, If you think you can test me, try it and see.
Sai a lokacin Mummy ta
an kalli Ammi amma bata ce komai ba, dan ita fa ba irin wannan fa
an take so ana yi ma Suhaila ba, she didnt like it one bit amma dai she said nothing sai dai deep down she hated seeing her daughter being scolded so openly, yet she knew Ammi had every right.
Sosai Ammi ta mata fa
a ta ha
a da Nasiha kafin tace ta bawa mamarta ha
uri, Suhaila ta kumbura fuska kamar bazata bayar ba kafin tace
Ayi ha
kallonta kawai Ammi take da mamaki ganin shes not remorseful at all, Salma tace
Ba komai
maida kallonta Ammi tayi ga salmar ganin bata da niyyar yi ma yarinyar fa
a ta sauke ajiyar zuciya tace
Allah ya kyauta!
She have alot to say to salma amma ganin lokacin isowar su Mami ya kusa ya sa ta ce ta sallamesu su tafi kawai ba
i ne da ita.
Tuni Suhaila ta mi
e ta fice a parlourn Ammi ta bita da kallo,
ganin kallon da Ammi ta bita da shi ya sa Salma saurin janye hankalinta da fa
Anty mami ba
i? su waye kuma?
Ammi ta
an kalle ta tana mi
ewa tace
Eh ba
daga haka ta wuce
akinta, Salma ta mi
e tabi bayanta tana fa
To ai sai in jira mu gaisa da ba
in kafin mu wuce its not like am in a hurry
dan ta san ran Ammi ya
aci ne kuma bata son Ammi ta sake yima suhaila fa
Su Na
ima na gama
arasa guntun aikin suka wuce dan yin wanka, bayan sun gama setting table and all, suka bar Fati da saka turaren wuta.
Cikin lace
inkin fitted gown Na
ima ta shirya da ya matu
ar mata kyau more especially with hasken da ta
ara these days sai lace
in ya
ara mata kyau da haske, bata yi kwalliya ba at all a fuskarta dan ji tayi bata son yin kwalliya sai simple
auri da tayi ma kanta wanda yasmeen ce ta koya mata shi and its so easy da har ta iya
aura shi kullum ta saka native wear shi take yi yanzu.
Ta saka diamond necklace da bracelet
inta da Ahmad ya saya mata, har ring
inta da ta cire dama yau duk ta maidasu, she looks like yan mata cas cas da ita gwanin sha
awa duk wanda ya kalleta sai ya sake kallonta, Yasmeen da ta saka abaya mai tsada ce ta tayata
auko gyalen da zatayi pairing kayan da shi mai
an girma mai shegen kyau, Yasmeen tace
dan Allah tsaya in miki hoto, rahama abeg see natural beauty
ima tayi dariya tana kallon yasmeen tace
says wacce tafi kowa kyau
yasmeen dake goge camera
in wayarta tace
Wane ni ta
itama rahama wayarta ta
auko suka dinga mata hoto, kafin yasmeen tace rahama ta musu su biyu zata yi posting anjima with the caption #world
sBestin-law ita dai dariya kawai Na
ima keyi, rahama ma ta ce yasmeen ta musu, suna gamawa Na
ima ta bata wayarta tace saura ni da Saif ta fa
a tana
arasawa bakin gadon da Saif ke zaune a shirye tsaf duk abinda suke yi yana kallonsu, dawowa jikinta yayi yasmeen ta dinga musu hotuna kala kala, ba
aramin kyau sukayi ba ita kanta ta dinga kallon hotunan kafin ta shiga whatsapp
inta ta tuttura ma Ahmad with the caption
ur lil family
Daga nan ta fita ta kira Mami a waya dan jin ko sun kusa.
arfe 3:30 su Mami suka iso gidan tare da big Daddy har da su Aryan tare da Ahmad da shine da kansa ya
auko su daga Airport.
ima dake cike da zumu
i ita ta bu
e musu
ofa, ta tsaya tana Kallon Ahmad dake
auke da fauza a kafa
arsa, Aryan kuma na ri
e da hannunsa, behind him kuma Mami ce dressed elegantly cikin lace mai shegen tsada da
aurinta mai kyau a kanta da babban mayafi da ke jikinta she looks so fine kamar ba itace mamar Na
ima ba, Big daddy na biye da ita a baya tall and composed kamar ko yaushe, Ahmad da ke kallonta yace
Madam ko mu koma ne matsa mana kin bar min parents tsaye
sai a lokacin ta matsa daga jikin
ofar idanunta na cikowa da hawaye, Suka shigo cikin palourn Aryan na tafiya ya rungumeta, itama rungumesa tayi tana fa
My darling
Mami suka shigo palourn da sallama murmushi
auke a fuskarta ganin how Na
ima is very much comfortable a gidan surukai abinta, bata gama wannnan tunanin ba taji Na
ima ta rungume ta, Ammi da ke tsaye tayi dariya tana fa
Kar ki kadata
ita kam Mami kunya ma taji ta
ago ta a jikinta tana fa
Mara lafiyar kenan?
Hawayen idanunta ta goge ta tafi wajen big daddy, ya bata side hug yana fa
How are you princess
ta share idanunta tace
Am fyn
sai a lokacin suka samu suka
arasa cikin plaourn aka shiga gaggaisawa da su Ammi da sosai family
insu suka birgeta babu ruwansu abinsu ta dinga kallonsu, su rahama ma suka yi gaisuwa ko wanne fuskarsa
auke da fara
a, Suhaila dai kallon Mami kawai take cause now ta gane a inda Na
ima ta gado wannan shegen kyau
in nata, tana ganin kyaun dad
in Na
ima sosai ba ka
an ba a tunaninta kyaunshi Na
ima tayo ashe her mum is even more beautiful, kuma Na
ima looks like both of them. Ita dama ranar da fadila ke asibiti bata ha
u da Mami ba dan tunda Amira ta karta mata warnibg bata sake komawa
akin ba.
Ji tayi wani jealousy ya sake ma
ale mata a
irji, ta dinga kallon Mummynta da ke gaisawa da Mami tana ya
e dan bata san sune zasu zo ba da tuni tayi wucewarta gida tun sanda Ammi tace su tafi,
itama Mummynta is very beautiful but bata kai mamar Na
ima ba ko kusa.
Da yake la
asar ma yayi big daddy da Ahmad suka tafi masallaci dan sallah Ammi kuma da Mami suka tafi sama dan sallah da duk sauran matan
akin, Na
ima ta ja Fauza, Aryan da Saif
akinta dan suyi sallar tare sai a lokacin Salma ta mi
e taja hannun suhaila suka bar gidan dan danne ranta kawai take yi amma bata son zama ko ina kusa da Mami duk da Mami bata nuna mata komai ba, itama suhaila bata yi gardama ba suka bar gidan dan ta
unshi ba
inciki a plaourn nan isashshe from looks
in da Ahmad ke bin Na
ima da shi da yadda Ammi da Mami suke ta hira kamar sun saba kamar ba surukai ba har ma da big daddy da shikam dama ba ruwansa.
Sai da duk sukayi la
asar kafin aka dawo aka ci abinci cike da farinciki, Mami sosai taji hankalinta yayi matu
ar kwanciya fiye da zato ganin gidan da Na
imarta take, how she
s so comfortable da Ammi kamar mamarta dan har zuwa Na
imar take ta fa
a mata abu a gefe su
anyi magana da su dai sai dai su bisu da kallo, shi kanshi big daddy farin cikinsa ya gagara
oyuwa na recovery
in Na
ima da kuma yadda ake treating
inta a gidan, sosai duk suka sake suka ci abinci, Rahama da yasmeen nata yi ma Mami hira ana dariya.
Basu tashi barin gidan ba sai after isha
, dan already bags
insu na masau
insu na wani guess house
in big daddy dake lagos, theyll be going back to Abuja jibi bayan sunje sun duba fadila gobe dan dama dan kawai su zo su duba Na
ima suka taho lagos
in and Alhamdulillah da sun san ma ta warware har haka da bazasu zo ba, dan basu ga any problem ba.
Ko da suka rakosu compound gaba
aya zasu tafi Na
ima ji tayi kamar zata yi kuka, ta tsaya a gefen Ammi tana kallonsu har suka gama sallama da Ammi da su yasmeen, big daddy ya bawa su yasmeen da Rahama 1k dollars each yace su sayi kayan kwalliya, at first ma
in kar
a sukayi sai da Mami ta bu
e musu ido kafi suka kar
a suka masa godiya, Ammi ma tana murmushi ta
ara musu godiya.
Ahmad ya bu
e ma Mami
ofar mota, ta
aga ma su Ammi hannu tare da fa
Allah ya saka da alkhairi hajiya, mu zamu koma
Ammi tace
mun gode sosai Allah ya tsare hanya ya kaiku lafiya
Mami tace
Amin
tana shiga motar ta kalli Na
ima dake gefen Ammi idanunta a cike da hawaye,
auke kanta ta
anyi ta
arasa shiga motar Fauza da aryan suka shiga tare da ita Ahmad ya kulle motar, Big daddy ma ya shiga baya kafin Ahmad ya zaga zai shiga gaba, ya
an tsaya yana kallon Na
ima da har ta fara hawaye, fasa shiga yayi ya dawo inda duk suke tsaye yace
Ammi ko zata rakasu masau
in in yaso sai in dawo da ita?
Ammi ta kalleta ganin tana share hawaye tace
Zaki je?
Gya
a mata kai tayi, Ammi tayi murmushi tace
To kuje mana, sai ya dawo dake
tana goge idanunta tace
su rahama suka kama dariya, ita dai Mami kallonsu kawai take ta glass tana jin
aunarsu gaba
ayansu na yadda suka
aunaci yarta kafin ta kalli big daddy, shima murmushi ya mata dan shima su yake kallo tun
azu.
Ahmad ya bu
e mata mota yana kallonta ta
araso ta shiga motar ya rufe ya kalli Ammi yace
Sai mun dawo
gya
a masa kai tayi tace
Allah ya tsare
su yasmeen sukayi ta
aga musu hannu, dan ba daman binsu ne da suma Allah zasu so su rakasu sai yaya Ahmad ya dawo dasu.
Mami ganin Na
ima a motar tace
Ke kuma ina zaki
share idonta tayi tace
Raka ku zanyi
Mami ta bu
e baki tana kallonta, big daddy dai murmushi kawai yayi, Mami ta kalli Ahmad tace
Shine ka biye mata?
Yana driving ya
an shafa kansa yace
Ammi ce tace ta raka ku
mami ta ce
To ai shikenan
Kallonta kawai Ahmad ya dinga yi ganin yadda hankalinta duk ke bayan tana ta musu hira suma suna biye mata, sai dariya take, she seems so happy, har suka iso ha
en guess house
in big daddy da
azu sunzo tare da Ahmad
in sunyi dropping luggages
insu before going to gidan Ammi.
Har cikin gidan suka shiga, suka zauna a palourn gidan tare da sake bu
e sabon hira, ganin Big daddy da Ahmad na magana yasa Mami ta ja Na
ima
akinta dan sosai take son magana da ita akan problem
inta na kwanaki.
Tambayoyi ta dinga mata ita kuma tana amsawa Mami tayi shiru tana kallonta kafin tace
Allah ya fisu, sau
a na dinga sakawa ana miki a can
in ma da sadaqa, kuma ke ma ki ri
e ibadarki na san bakya da wasa da shi amma ki sake ri
e sa da kyau Allah shine gatanki kinji?
ima ta gya
a mata kai a hankali. Mami tace
Yanzu yaushe zaki koma gidanki tunda kince kin bar jin duka wancan abin
ima tayi shiru kafin tace
Yace wai dis week amma nikam nace bana son gidancan sai dai ya canza min
Mami ta dinga kallonta kafin tace
Why?
Ni kawai bana so ne
Shine yace zai canza miki ko ke kika ce ya canza miki?
Ni ce nace ya canza min
Mami tana kallonta tace
To ki ce masa kin fasa zaki zauna a gidanki, meyasa zaki ce ya sake nema miki wani gidan daban bayan ga gidanki Na
ima?
Shiru Na
ima tayi tana kallonta, Mami tace
Dont do that okay, idan kun sake magana da shi kice kin fasa zaki zauna a gidanki, na kawo miki abubuwa da yawa amma zan kai wa fadila gobe, in yaso idan kin koma gidanki zata kai miki har gidanki kinji
gya
a mata kai kawai Na
ima tayi a hankali, Mami tace
Am so happy yadda kuke zama da su Na
ima, am so proud of u and them too
ima tayi murmushi kawai dan ita dai ta
auke su family
inta ne halak malak dama.
Big daddy ya bu
ofar yana kallonsu yace
Dare nayi Na
ima zo ku tafi ya maidaki
ta mi
e a hankali tana gyara gyalenta tace
Bye Mami
Mami ta sake hannunta da take ri
e da shi tace
daga haka Na
ima ta nufi
ofa ta fita, Mami ta mi
e ta wuce toilet, big daddy kuma ya rako su har mota yana sa musu albarka da Addu
ar isa lafiya.
Lokaci lokaci Ahamd ke satan kallonta yana driving
in ganin yadda jikinta duk a sanyaye, ta kwantar da kanta tana kallon window tunda suka baro gidan, can yace
Baby
ta juyo ta kalleshi, ya
age mata gira alamar what is it, ta tashi zaune sosai tana kallonsa tace
I told Mami dat zaka canza min gida, tace wai u shouldnt
shiru yayi yana kallonta kafin yace
Why?
a masa duk yadda suka yi da Mami tayi kafin ta
ara da
Kawai kar ka canza min kaji
ya
an kalleta yana juya streering for a uturn da hannu
aya efortlessly, ya kai
ayan hannunsa ya ri
e nata yace
Is that why ure sad? Zan ma Mami magana, its not a big deal to change ur house
e hannunsa da ke cikin nata tayi da
aya hannunta tace
Ah ah kar ka mata kawai ni yanzu na ha
ura zan koma nan
Are u sure?
Ya fa
a yana kallonta, ta gya
a masa kai tare da
an masa murmushi, yace
Okay tom
komawa tayi jikin kujera ta kwanta tana kallon yadda yake driving
in har sannan hannunsa na cikin nata, ganin ba hanyar gida suka nufa ba tace
Ina zamu?
Kallonta yayi ta gefen ido yace
Inda mace miki
da sauri ta tashi ta zauna tana fa
Ah ah nikam wallahi, kaga
arfe nawa kuwa?
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 66 · 0% Book details