← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 56 OF 72

Chapter 54: Love on trial

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 19 min read

Amira ta matsa baya a hankali daga jikin window
in da ke bata perfect view na abinda ke faruwa a tsakar gudan, yadda su biyun are lost in each others worlds, zuciyarta taji tana wani irin
una da bata ta
a jin irinsa ba tsawon rayuwarta, ta dafe
irjinta a hankali tare da tsugunawa a gefen gadonta wasu hawaye masu azabar zafi na cigaba da wanke mata fuskarta, bata jima da tashi daga bacci ba bayan gama waya da Nuwaira ta sanar mata komai da mummy ta sa tayi ita Nuwairar ce ma ta lallashe ta
azu bayan fitar tasa har ta samu tayi bacci kafin kiran Mummynta ya tada ta asking in tayi abinda malam yace just then kuma taji shigowar mota gidan wanda hakan ya sa ta zuwa bakin window
inta only to witness all this abubuwan da yafi
arfin zuciyarta, bata san sanda mummyn ma ta kashe wayar ta ba dan she couldnt answer anymore, wani sharp pain take ji a
irjinta with each of dariyarsu and every of their touch, da duk
antar gesture da Ahmad zai nuna towards Na
ima, but by the time Na
ima kissed him taji
afafunta sun gaza
aukarta for a moment ji tayi kamar she might faint.
Jin kukan ba abinda yake
ara mata sai ra
i a zuciyarta ya sa a fusace ta mi
e tsaye tana jin kanta na bugawa da
arfi ta nufi
ofa kamar mahaukaciya dan wallahi yau ko dai ita ko kuma Na
ima sai dai kowa ya rasa shi, wayarta da ta manta yana hannunta ne ya fara
ara tayu wani ihu kamar da wayar take tana
arin cillar da shi ko ta buga shi da bango but ta dakata ganin mummyn ke kiranta again, fashewa tayi da sabon kuka ta zauna a bakin
ofar tata tare da ajiye wayar a
asa har ta katse mummy ta sake kira kafin tayi sliding ta
aga wayar tana cigaba da kukanta da
arfi har da jiniya.
Na shiga uku, Amirah what happened miye haka?
Zan mutu kawai mummy Na shiga uku na nikam
Me aka miki?
Jin tayi shiru ta mata tsawa
Bazaki fa
a min ba dan ubanki me aka miki?
Mummy yar iska ya auro, shes here kissing him a compound cause shes shameless, shi kuma yana biye mata mummy he just bought her a porsche mummy
Mtswwwwwww
mummy ta ja wani dogon tsaki,
to motar kike ma kuka dan uwarki? Yaushe ya canza miki mota ke? Shebi ce min kika yi ke kika za
a da kanki ya canza miki?
Mummy ba mota ba mummy, he was hugging her a compound fa mummy kissing her fa mummy innalillahi wa inna ilaihi raji
Kin yi abinda Malam yace ko baki yi ba? Da har yanzu yake rungumarta?
Ban yi ba
ta fa
a tana kuka sosai,
Baki yi ba? Amira baki yi ba kika ce min?
Cikin kuka sosai tace
Ta ina zan shiga gidanta mummy?
ofar a kulle take kuma yana nan always
Lallai baki da hankali Amirah, ke baki iya ko wace dabara ko kissa bane da zai kaiki sashinta ko ita tazo sashinki kika barsu har suka tara Amirah?
Basu tara ba Mummy wallahi ni na san basu yi ba, ko a aurenmu ai sai da muka
an kwana biyu kafin yayi
Bai yi ba suka zo compound suna kissing juna, meyasa ke kam baki da hankali ne Amira
Na ce miki bai yi ba
ta fa
a tana jan hancinta da majina ya tsinke mata.
Yaushe zaki yi abinda ya kamata? Dan kema kinsan ku
in da na kashe wallahi idan kika min asara ubanki ne zai biya ni dan bazan yi asarar wa
annan uban ku
in bu
ata ta
i biya ba saboda shirme da shirirtarki
Mummy wallahi tallahi sai Na
ima ta bar min gidana na rantse da zatin Allah, i wont sit back and let her win, ill call u back idan komai ya kammala zan jira har ya gama satinsa ya dawo nan tukunna in ga yadda zan samu access
tana fa
a ta katse wayar ta mi
e tana sau
e ajiyar zuciya ta koma cikin
akin tana safa da marwa dan kiran wayar kamar wanda ya dawo da ita hayyacinta haka taji, ta zauna gefen gado ta danna ma Nuwaira kira hannunta har rawa yake.
Ko da suka dawo
akinta har lokacin murmushi kawai Na
ima take yi tace masa
cikin har ya fi wajen Kyau
Yes i know
ya fa
a yana
alle botur
in shirt
insa, ganin haka ta matsa a kusa da shi ta koma gaban madubi tana
aukan kwalbar turare ta bu
e ta sake rufe wa tana kallon cikin madubin kamar wacce is really doing something a wajen, zare shirt
in yayi ya ajiye kan bed ya bar dogon wandonsa ka
ai kafin ya taho wajen madubi ganin sai ta
e ta
e take yi a wajen, tsayawa yayi a bayanta, ya saka hannu ya zagayo daga waist
inta ya tsayar a cikinta ya saka fuskarsa a wuyarta yayi kissing, leaning back tayi a well body built jikinsa ta
aura hannunta a fuskarsa dake wuyarta tana
arin cire fuskarsa a wajen, ya
ago yana kallonta muryarsa
asa
asa da alamun lallashi yace
ai da gudu ta girgiza masa kai cause bata gane wani pls
in ba, ya marairaice mata fuska, zare jikinta tayi gaba
aya daga nasa ta juyo tana kallonsa tace
Ah ah nikam
kawai ya fa
a yana kallonta, ta
ata rai dan theres no way zata sake yarda tayi going through abinda tayi going through jiya, ko tausayinsa bazata ji ba gaskiya, sai ji tayi ya
agata ya
aurata akan mirrow
in hannunsa steady a waist
inta, ta bu
a idanunta dake cike da tsoro kafin ma tayi magana ya shige tsakanin
afafunta ya
aura fuskarsa a wuyarta ya soma kissing yana saka hannunsa ya fara tatta
e mata jiki a zafafe, ta
aura hannunta biyu a kansa ta janyo kansa tana
e fuska kamar zatayi kuka,
ago fuskarsa yayi yana mata wani kallon kafin kamar maye ya sake matsowa jikinta sosai ya ha
e bakinsa da nata, tuni jikinta ya fara shegen rawa, dan ta riga ta gane me yake nufi, tun tana
arin ture shi har ta ha
ura ta barsa, ta natsu tana kar
an sa
wannin da yake aikata ma jikinta ta ko ina, dan hannunshi ya
i natsuwa waje
aya, ganin ta nutsu enjoying what he
s doing ya saka hannun ya sau
e zip
in rigarta ya zare rigarta ya jefar leaving her with only the skirt, ya
alle bra
in jikinta yana daina kissing
inta da yaje yi ya
aga idanunsa yana kallon cikin idanunta da hakan yasa ta rintse idanunta sosai, ya sau
e idanunsa ya zuba ma favourites
insa idanu kafin ya mayar da kansa yayi burying a wuyanta kissing her all over
Wayyo Allahna
ta fa
a muryarta
asa
asa tana
aura hannunta a shoulders
insa da babu riga, jin yadda breath
insa is hot against her skin da yadda yake kissin lower yana gangarawa a hankali, wani vibrate da taji jikinta yayi jin inda ya
aura bakinsa ya sa ta rintse idanunta sosai tana jujjuya kanta, ta
ame hannunsa sosai jin yadda yake worshipping skin
inta with reference, yana sending mata shivers, thats how ta manta protest da take yi na rashin son ya sake abin jiya, bata san da yaushe suka bar gaban mirrow zuwa bed ba, and there ya sake birkita mata ya susuta mata duka sauran lissafinta, bata tashi dawowa hayyacinta ba sai da lokaci ya
ure, har sai da aka kira la
asar kafin ya iya rabuwa da ita, lokacin idanunta har sun kumbure tsabar kuka, ya shafa fuskarta yana sau
e ajiyar zuciya yace
thank u baby i love you
fashe masa tayi da kuka dan few hours ago bai tuno he loves her ba tabbass. Ya shiga lallashinta ba ji ba gani kamar zai bu
e cikinsa ya maida ta, sai da suka yi wanka suka yi sallah, kafin ya sake janyo hannunta wai su je su sake cin abinci, ita dai binsa kawai take kamar bata da laka a jikinta, duk da yadda ya wuni lalla
ata bai hanasa sake yi da dare ba, ta sha kuka kamar zata halaka.
Bata ta
a sanin haka auren yake ba sai a cikin sati
aya da yayi a part
inta, ko aiki baya zuwa ko da akwai something important yana zuwa yake dawowa before she could know it, he took that week off sai abinda bazasu iya handling su ka
ai ba ne ka
ai ake kiransa, a satin taci uban kwakwa tun tana shan wahala too much har zuwa yanzu da ta fara sabawa da nacin sa.
yau tun safe take langwa
e jiki dan yau ne rana na
arshe da zaiyi a part
inta ya koma part
in Amira and from then zai raba musu kwana, yana kwance a palour a kan doguwar kujera da wando three quatre a jikinsa da fara
in shirt, Na
ima kuma na kwance a jikinsa itama fara
in oversized shirt ne ka
ai a jikinta wanda shirt
in ya sau
a cinyarta, its like shirt
inma nasa ne ta saka dan sleeves
in hannun ma ya mata yawa, gashinta ta kamashi roughly, yana kallonta ganin sai bu
e masa buttons
in riga take tana mayarwa yace
Ya akayi?
Ta mi
e zaune daga jikinsa tana kallonsa tace
How many days zaka raba mana toh?
Tashi yayi zaune ya dawo da ita jikinsa ya zaunar da ita a
afarsa yace
How many days kike so?
Ta langa
e kai tace
One one
an dariya yayi yace
why?
So that u wont take long before coming back to me
I see, kuma bazan da
e anan
in bama again ill go back to her too
. Wani kallo kawai take masa bata amsa ba, sai kuma can ta sau
e ajiyar zuciya tana
arin sau
a a jikinsa tace
zan
aura girki
ri
o hannunta yayi ya dawo da ita kan
afartasa yace
yanzu da baki ce Ammi ta bar kawo mana ba da kinga u wont have to stress urself
an ha
e rai tace
bari inje in
aura girkin
ah ah i dont want the food
ya fa
a yana
arin
aura bakinsa a nata, ta juya fuskarta tace
ni to yunwa nake ji
ajiyar zuciya ya sau
e yace
Okay!
Ta mi
e daga jikinsa ta nufi
itchen ya bi jikinta da kallo har ta shige kitchen
in, kafin ya sau
e ajiyar zuciya ya mi
e ya bi bayanta zuwa kitchen
in, shi kanshi mamakin kansa yake yadda yake ma
ale mata yake binta ko ina a gidan kamar yana binta bashin
oda, tana tsaye a gaban gas tana
arin kunnawa ya tsaya bakin
ofa yana kallon
afafunta zuwa cinyoyinta dats open dan farar shirt
in ya
an sau
a amma bai wuce rabin cinyarta ba, gashinta data kama a sama roughly sai wanda ya kwanta luff a bayan wuyarta, ya
araso ciki a hankali ya rungumeta ta baya pulling her ya ha
ata da
irjinsa, ya kai hannunshi ya kashe gas
in a hankali yace
lets eat out
mitan da ta tashi yi ne ya ma
ale ta juyo ta sauri tana kallonsa tace
really?
Ya gya
a mata kai tare da kissing forehead
inta yace
Kina so ki fita ne?
ta fa
a a hankali tana washe masa teeth, yayi murmushi ya lakace hancinta
To muje ki shirya!
A motata zamu je?
Ta tambaya tana bin bayansa bayan ya ri
e hannunta ya nufi
ofa da ita
Ur porsche?
ya tambaya yana nufar stairs da ita, ta gya
a masa kai tana binsa kamar wata
aramar yarinya
Yes pls
. Ya tsaya a jikin steps
in ya juyo yana kallonta yace
kafin ya
arasa haurawa da ita stairs
excitedly ta shiga shiryawa cikin wata flowing tsadaddiyar abaya, ta
aura gyalen a kan hular kanta bayan ta gyara
aurin gashinta sai gyalen yayi kamar yayi highlighting skin
inta da glow
in fuskarta, she looks effortlessly regal.
Dai dai shima ya gama shiryawa tsaf cikin
anunun kaya yayi madarar kyau da har satan kallonsa ta dinga yi, ko da yaushe yayi dressing sai taga kamar ita she
s underdressed.
Hannunsa ya mi
a mata, ta saka nata a ciki
ayan hannunsa na ri
e da makullin motarta suka sauko
asa, shi ya rufe
ofar part
inta kafin suka jero beautifully zuwa wajen motarta, ya bu
e mata passenger seat ta shiga, ya tsuguna ya gyara mata rigarta kafin ya mi
e ya rufe motar ya zaga ya shiga, ya tada suka bar gidan, kallonsa kawai take yana driving
in tana tunanin yadda gobe he wont be with her, she
s definitely going to miss him so much, a wani kyakkyawar restaurant suka tsaya suka yi lunch kana ganinsu kaga couples carved out of love itself.
Afterwards suka tsaya a wani Babban shopping mall that he wants to get something, duk da yadda bata yi niyyar shiga ba ya matsa dole ta biyo sa cikin mall
in dan ya ce bazata rasa abinda take so ba.
Shopping
in da he ends up doing all of it, sai dai idan ya
auka mata wani abin ta
an kalleshi ko ta sake ri
e hannunsa da ke cikin nata tace
isnt it too much hubby?
Sometimes ko kulata baya yi ko kuma idan ya ga dama ya
an harareta.
Few things ya saya ma kansa, zuwa lokacin duk ta gaji da binsa a cikin mall
in, suna zuwa wajen biyan ku
i, ta kwa
e fuska ya
an kalleta yace
kin gaji?
Ta gya
a masa kai a hankali tana pouting tare da leaning ka
an a jikinsa ,
lazy girl
kawai ya fa
asa
asa yana matsawa dan biyan ku
in, dai dai lokacin wayarta ya fara ringing ta kalli wayar dan har yanzu da tsohon wayarta take anfani batayi setting up new gadgets
in nata ba, ganin number da ke kiranta ta
an yi shiru, dis number has been calling her but she kept missing the call saboda yadda Ahmad is clingy kullum yana ma
ale da ita bata ma sanin inda wayarta yake atimes, ta
an kallesa yana biyan ku
in kafin tayi hanyar fita a mall
in ta
aga wayar ta kai kunnenta tare da sallama tana fitowa wajen mall
in sosai, shiru taji daga
aya side
in, ta ciro wayar taga har sannan the person is on the line tana shirin mayarwa kunne ta tambayi waye ne aka katse kiran, ta
anyi jim, sai kuma ta ta
e baki, har ta juya da niyyar komawa ciki sai kuma ta fasa, gwara kawai taje ta jirasa jikin mota since hes coming out now, just before ta isa inda suka yi parking taji an
aura hannu roughly a waste
inta an ri
ota da
arfi, ta bu
a idanu tare ta
arin fasa ihu amma kafin tayi aka toshe bakinta kirif.
Zuciyarta tayi wata tsinanniyar bugawa ta fara
arin dambe da koma wanene ganin wajen shiru babu mutane bare wani ya taimake ta, wani dim corner dake gefen mall
in aka jata inda mutane ma rarely pass wajen, gyalenta dake kanta ya sabule ya dawo wuyarta sauran gyalen iska ya fara fifitashi a wajen, ya jingina ta da ginin wajen yana kallon yadda ta zaro duka idanunta banda
mmmmmh, Mmmh
babu abunda take yi tana
arin magana amma ya toshe mata baki sosai.
aya Hannunsa ya kai ya cire face cap
in kansa ya sau
e mask
in fuskarsa yana kallon cikin idanunta breathing harshly on her face, muryarsa na rawa yace
ima! Ni
eemata
sake zaro idanunta tayi ta fara
arin fizge jikinta amma ta kasa tana kallon sadiq da ya rame soaai yayi duhu dake gabanta yana kallonta yayi pressing
inta da bango forcefully,
Kiyi shiru! Please keep quiet pls i beg u Ni
ima ki tsaya ki ji
Tuni har idanunta ya ciko da ruwa ta dinga juya masa kanta ta saka
afa tana tattaka
afarsa da ke daf da tata, tana fara
arin dambe dashi,
arfi ya sake saka mata ya mur
a hannunta ya juya ta ya manna face
inta da bangon jin bazata tsaya ta saurare sa ba, ya matso daf da ita muryarsa na breaking kamr mai shirin kuka yace
Pls Ni
ima just 1 minute, wallahi i
m not here to hurt u, dan Allah ki tsaya ki saurareni Na
ima zan mutu ne kinji
bakinta da ya sake mata ta bu
e ta kurma ihu, yayi saurin toshe bakin yana pressing kansa against her ajikin bangon muryarsa na rawa yace
Dont provoke me! Nace ki saurareni, Dont be like Mimi dat doesnt listen
Muryarta can cikin wuyarta tace
Sadiq,
. ure hurting me
Its because bazaki tsaya muyi magana ba
ya fa
a yana kallon hannunta daya ke ri
e da shi da
arfi da har ya soma yin ja kafin muryarsa na rawa yace
m sorry, i
m so sorry ni
ima kiji tausayi na dan Allah, kintsaya ki ji me zance
Tunda ya fito bai ga Na
ima awajen ba mamaki ya kamasa he thought zai ganta a jikin motarta, ya fara kalle kalle around but babu ko mai kama da ita, to ko ta koma ciki? Just as he
s about to go back in idanunsa ya sau
a akan veil
inta da ka
an iska ke ka
owa from edge na wani dark passage.
Nufar wajen yayi wondering what she
s doing there, har ya
araso wajen, and then he saw them, yadda sadiq yayi pinning
inta da gini and she
s struggling ta
waci kanta ta kasa, wani dum idanunsa suka masa yana musu wani irin kallo, da sauri sadiq ya sake ta ya ja da baya da sauri yana kallonsa shima, ai tana ganin Ya sake ta taho wajen Ahmd da gudu ta ri
e gefen rigarsa har sannnan jikinta rawa yake sosai tana kuka sosai, ledojin hannunsa ya zubar a wajen idanunsa gaba
aya ya gama rufewa da
acin rai har ya canza colour ya nufi sadiq dan ji yake idan bai halakasa ba bazai ta
a jin da
in rayuwarsa ba, ya cakumo kwalarsa ya fito da shi daga wajen yana kwashe fuskarsa da wani shahararren marin da yayi resetting brain
insa, tuni itama ta fito a wajen ta tsaya tana kallonsu, Sadiq ya kalleta idanunsa ya ciko da ruwa
Dis is the person u chose over me?
Ya fa
a hawaye na gangaro masa daga idanunsa, cakume kwalarsa da kyau Ahmad yayi yana kallon idanunsa
You Bastard
Ahmad ya fa
a yana fara kikkifa masa mari hagu da dama kamar zai halakasa da mari wanda sam sadiq
in bai yi
arin dambe da shi ba amma har gefen bakinsa ya fara jini, sai hannu kawai da yake saka wa yana tare fuskarsa da hakan ke sake provoking Ahmad
in, ya rufe shi da duka kamar zai yi ajalinsa, babu wanda yayi yun
urin rabasu sai few da suka tsaya suna kallonsu ita kam tuni Na
ima jikinta ya fara wani shegen rawa, ganin kir
ansa kawai da Ahmad ke yi yana ball da shi a harabar wajen ya sa hankalinta yayi masifar tashi dan abin ya fara yawa, ya saka hannu ya cakumo kwalarsa yana huci sosai yace
how dare u? How dare u touch her?
Yana fa
a ya sake kife sa da mari, zuwa yanzu Na
ima couldnt take ita banda kuka babu abinda take yi, ta nufe sa da sauri jikinta na mazari ta ri
o hannunsa tana kuka sosai tace
dan Allah ka
yale sa, ka bar shi haka bashi fa da lafiya dan Allah mana am begging u
But Ahmad didnt stop kamar ma maganarta tunzurasa yayi, ya sa
afa ya fara ball da shi, yana sake sau
e masa tafi
Ahmad!!!, Ahmad please
ta fa
a tana jijjiga hannunsa
Kashe shi zaka yi ne wai?
Ta fa
a tana rushe wa da sabon kuka.
Ko kulata baiyi ba ya cakumoshi ya buga shi da gini, Ya ri
o kwalarsa zuciyarsa banda boiling babu abinda take yana huci yace
touch her again, i
ll bury with with my hands
Tari Sadiq ya fara yi sosai jini a gefen bakinsa, kyakkawar fuskarsa har ta kumbure, Muryarsa desperate yana kallonta yace
just 1 minute pls Ni
Ahmad bai san sanda ya dun
ule hannunsa ba ya
uma masa a ciki tuni ya fara kilarsa kamar abinda aka aiko sa yayi kenan duniya, Na
ima kam ta birkice ta fara kallon wa
anda ke wajen ganin abin ya fara wuce hankali tana fa
Pls ku hana shi mana sai ya kashe shi ne?
aya daga cikinsu yace
police are on their way
Inaaa bazata iya jira har su zo ba, cause Ahmad
in da take gani ba Ahmad
inta bane, bata ta
a sanin haka yake da zafin rai ba sai yau, Hannunta da jikinta na trembling ta
arasa da gudu inda wayarta ke yashe a
asa ta
auka tana kuka kamar ranta zai fita ta soma dialing lambar Nasir, yana ringing biyu kuwa ya
aga, kafin ma yayi magana ta fashe masa da kuka
Yaya Nasir zai kashe shi!
Ta fa
a cikin matsanancin kuka, dan wani irin azababben tausayin sadiq take ji, Nasir yace
Wa zai kashe wa? Where are u at?
Ta kalli Mall
in ta fa
a masa sunan Mall
in tace
Yaya Ahmad ne zai kashe Sadiq
Sadiq?
Ya fa
a da hanzari! Ta dinga jijjiga masa kai, yace
hold on gani nan zuwa am not far da inda kuke, in less than 10 minutes i
ll be there
gya
a masa kai kawai take yi kamar
adangaruwa kafin ta cillar da wayar ta nufi Ahmad da har lokacin
wallo kawai yake da sadiq kamar ya samu ball.
Ganin bazata iya jiran har Nasir yazo ba in 10minutes da yace ta sa hannu biyu ta ri
e hannun Ahmad jikinta duka rawa yake tace
dan girman Allah Ahmad stop
for my sake. Leave him pls ure hurting him
Dakatawa yayi da naushin da ya dun
ule hannu zai kaiwa sadiq jin abinda tace, shi dai sadiq na dun
ule a
asa fuskarsa gaba
aya ta canza kamanni, ya juyo a fusace yana kallonta yace
I shouldnt hurt him? Ure begging me for him?
Ya fa
a yana nuna sadiq da ya
an mi
e ya tsuguna a wajen kamar kneel down yana kallonsu da kumburarren fuskarsa da jini ya
ata, ta ha
iye miyau ganin ya dawo kanta ta girgiza masa kai a hankali amma ta gagara magana sai kuka kawai take, wanda kukanne ke ma
ata masa rai fiye da komai, like is she crying all this cry saboda Sadiq? This son of a bitch ?hannu biyu ya sa ya ri
o kafa
arta ya jijjigata yana kallon idanunta da idanunsa da sun ka
a sunyi jajir yace
He pressed u to the wall! Kinsan me hakan ke nufi? He touched my wife!
Hawayen idanunta na gangarowa tace
amma ure going too far
Too far kika ce?
Ta gya
a masa kai tana kai bayan hannunta ta goge idanunta
Bashi da lfy, kuma.. kuma He
s not an animal, ka kalleshi ka ga abinda ka masa
juyawa yayi ya kalli sadiq
in kafin ya dawo da idanunsa kan
ta, sake kafa
unta yayi a hankali ya ja da baya, wani azababben zafi
irjinsa ke masa na bala
i yana kallonta sannan ya kalli sadiq dake tsugunne a wajen har sannan yana kallon Na
imar, idan ya cigaba da tsayuwa a wajen tabbass zai kashe Sadiq har lahira, dai dai lokacin motar yan sanda suka shigo wajen a tare lokaci
aya da Nasir, ko jiransu Ahmad baiyi ba ya juya tare da tsugunawa ya
auki makullin motarta a
asa kawai ya wuce ya bu
e motar ya shiga, Nasir da yayi parking ya bishi da ido ganin yadda ya figi motar ya bar harabar wajen leaving Na
ima behind tare da Nasir
in da kuma sadiq da ko attempting guduwa bayayi dan sosai ya daku, sai yan sanda da Nasir ya
arasa wajensu dan suyi magana, itakam banda wata irin rawa babu abinda jikinta keyi gyalenta a hannunta
afafunta ma ba takalmi.
Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 56 · 0% Book details