Chapter 25: Quiet starts
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Har sai da wayar ya kusa katsewa kafin aka yi picking, ya zuba ma screen
in idanunsa rasa abin da zaice.
Naeema dake kwance saman kujera a palour ta gaji da karatun dama tun
azu, ta kwanta kenan sai ga kira daga special numbers dake yawo a screen
inta, sai da ta gama
are ma number
in kallo tana tunanin wa zai kirata da Number, a irin wannan lokacin, ganin zai yanke ta sa hannu tayi picking ta kai kunne tayi shiru, jin shiru sai a little hum na mota ya sa ta ciro wayar a kunnenta ta kalla ta sake mayarwa a hankali tace
Asslm alaikum
kafin ta tambayi whos on the line pls ta jiyo Muryar Saif
Anty Naeeeema
a idanunta tayi bata san sanda murmushi ya kufce mata ba,
My champ
yes Anty Naeema its me, na ce papa ya kiraki i want to tell u something
tana dariya da gyara kwanciyarta tace
haba?, to tell me ya akayi?
Shiru yayi yana kallon Ahmad da ke kallonsa ya jingina da kujera kuma yana jin duk convwrsations
in nasu kasancewar a handsfree wayar take,
ban san abinda zan ce miki ba anty Naeema
murmushi ne ya kufce ma Ahmad, ya juyar da kansa window cause he knew it already babu abinda Saif zai fa
amata dama he just wants to talk to her, yana mamakin sosai irin son da Saif ke mata cause ko su Ammi baya matsawa haka yace sai ya musu magana ko a kaisa wajensu.
aramar dariya tayi daga cikin wayar
i miss you Saif
ta fa
a a hankali da murmushi akan fuskarta
zaka iya ce ma Papa ya kawo ka pls?
Ta sake fa
a not knowing shes on speaker
an juyowa yayi ya kalli wayar, Saif ya tashi tsaye a kujera da wayar a Hannunsa
ai yace barai kawo ni ba
haka yace? But why?
Ta fa
a tana marairaicewa kamar zata ma Saif
in kuka
kaga Saif am alone at home, kuma na gaji da karatu, kazo sai muyi wasa da drawing
kallon Ahmad Saif yayi, Ahmad ya
auke kansa kamar bai san me suke yi ba, a zuciyarsa kuma murmushi yake yi, now ya gane me yasa Saif ya ma
ale mata, shes his play mate, wai kazo muyi wasa, baisan me yasa ba but he finds hirar tasu interesting
Papa pls zaka iya kaini?
Muryar Saif ta katse shi, shiru Na
ima tayi jin ya ambaci papa dan bata yi zaton ma yana wajen ba, ko da yake Maybe wayarsa Champ
in ke using, shiru itama tayi tana jiran amsarsa da Addu
ar Allah ya sa ya yarda,
Ta jiyo Muryarsa deep and steady, Naima ta sau
e ajiyar zuciya bata ce komai ba, kukan Saif da taji a kunnenta ya sata bu
a ido da sauri, sai kuma ta hau fa
Champ! Saif!
Amma ina ko amsata baya yi tana ji yana kuka ta rasa me zatayi.
Da mamaki Ahmad ke kallonsa ganin ya jefa wayar kan kujera ya kama kuka,
what is it?
Ya tambaya yana kallon Saif
Anty Naeema
.
U said u want me to call her i called, Saif idan kana haka bazan sake kira maka ita ba, and bazan sake kaika wajenta kuyi wasa ba if ure been stubborn u hear me?
Kukanshi ya cigaba da yi, ya shafa kansa,
Now shhh
ya fa
a yana
aura hannunsa akan lips
insa, shiru yayi yana kallonsa ya goge masa fuskarsa da babu hawaye yana kallonsa yace
come here
aga shi yayi ya
aura a
irjinsa yana shafa gashinsa ba tare da yace masa komai ba, kusan 3 minutes yaji yayi bacci a jikinsa, murmushi yayi, ya mi
a hannunsa ya
au wayarsa dake gefen kujera da Saif ya wulla can, da mamaki sosai yake kallon screen
in ganin har lokacin tana kan wayan, kallon wayar yayi ta yi kafin ya katse kiran ba tare da yace mata komai ba.
Kallon wayar ita ma dinga yi ganin an katse kiran, ta sau
e ajiyar zuciya, since Saif yayi shiru ai shikenan.
Haka ta wuni ita ka
ai a gidan da takaddunta, idan ta gaji da
akinta ta dawo palour, idan ta gaji da nan ma ta koma
aki, Har ta shiga ta kwanta wajen 9 su Nasir bata dawo ba, itama kuma bata kirasu ba, let them enjoy! Tayi murmushi tana jan bargo. Wayarta ta janyo ta bu
e, ganin missed calls
in Sadiq har 6 tayi
an jim kafin ta danna kiransa, har ya katse bai
auka ba, kallon wayar tayi tayi kafin kamar mai kokonto ta danna lambarsa har yayi ringing ya katse shima ba
auka ba,
an shiru tayi, is kiran da tayi wrong? Maybe yana tare da matarsa yanzu, since shes sure wayar Papa ne, but she wants to ask if Saif is alright, tun
azu take so ta kira ta kasa, kallon lambar ta cigaba da yi har zata sake kira ta fasa, feeling dissapointed in her self na kiran da tayi ma in the first place, ta ajiye wayar a gefenta ta
auko starnley cup
inta dake gefen gado ta zu
i abin ciki ta mayar ta ajiye tana gyara net
in da ta saka gashinta a ciki.
Ringing
in wayarta yasa ta dubi wayar, a zatonta ko Sadiq ne, lambobin da ta gani ya sa tayi shiru tana kallon wayar, ganin zai katse tayi saurin
aukar wayar tayi picking ta kai kunne, shiru duk sukayi kafin a hankali tayi Sallama, amsawa yayi a ta
aice, ta
an yi shiru tana tunanin me zata ce kuma
u called.
ya fa
a jin tayi shiru
umm Naeema ce
ta fa
a dan ta rasa ta ina zata fara,
i know
ya amsa
asa
umm dama, i didnt mean to bother u, kawai ina so ne dama in tambaya, is Saif alright?,naji yana kuka
azu ive been worried
s fyn
ya amsa can
asan ma
oshinsa yana kallon Saif dake kwance a gefensa yana bacci,
okay to, thank u Papa
an shiru yayi kafin yace
ke who is ur Papa?
a idanu tayi tana hana kanta murmushi
Sorry Sir, ai naji haka Champ yake cewa ne
umm i see
ya fa
a yana gyara kwanciyarsa akan gado.
okay thank you Sir good night?
Good night, but dont call me Sir pls
an Murmushi tayi tana mamakin yadda yake magana yau, cikin
aramar muryarta tace
okay Yaya Ahmad
shiru yayi bai amsa ba kafin can a hankali yace
Night Anty Naeema
tura baki tayi
No pls
ta fa
a a shagwa
e wanda bata san ma tayi ba,
an shiru yayi for seconds kafin yace
No what?
m not Anty Naeema
okay but Saif calls u that
an murmushi tayi wato ya rama tunda tace Saif calls him papa shine shima ya kirata sunan da Saif yake kiranta
yes ai saboda na girmeshi ne
sosai hirar ke masa da
i ya gyara kwanciyarsa
haba? To ai nima kin girmeni
ta bu
a idanunta kafin tace
na girmeka kuma?
He can hear how childish she sounds, Murmushi yayi
yes, how old are u?
an shiru tayi feeling a bit awkward
ta fa
a a hankali kamar mai jin kunyar fa
a,
really?
ta fa
a a hankali
hm okay, night
okay goodnight
ta fa
a tana zare wayar a kunnenta jin ya katse. Juyawa tayi ta kwanta da murmushi akan fuskarta, sai kuma ta sake tashi zaune, shiru tayi ta jingina da gado tana sake tunano maganganunsu da shi, ashe ma he can be dis nice? Hes always grumpy she thought baya magana ashe yana yi, Murmushi tayi ta ja duvet ta rufe har kanta.
Kallon screen
in laptop
insa da ya
auke tuntuni kawai sadiq keyi,
irjinsa na wani irin heaving, ya kalli wayar da ke ajiye akan table
in gabansa karo na ba adadi, and whos dis that called her? No itace ma ta fara kiransa kafin shi ya kirata,
aukar wayar yayi ya shiga bincikawa yaga ko
azu Sunyi waya na almost 30minutes, wani zafi zuciyarsa ke masa, yayi replaying wayarsu na
azu wanda duk shirmenta da Saif ne kafin ya sake replaying na yanzu, yayi replaying wannan
in yafi sau 20, ji yadda take murmushi happily take waya da shi, ko a wayarsu da Saif
azu yana jin yadda take dariya genuinely, wanda shi yaushe rabon da ta masa? Ya da
e a zaune a wajen bai motsa ba, duk da sanyin ac dake
akin zufa ke yanko masa, kalaman doctor suka shiga dawo masa, something about detachment da controlling
in kansa, gya
a kanshi ya shiga yi, ya saka hannayensa guda biyu ya rufe fuskarsa, shi ya san bashi ne matsalar ba, kowa so yake ya gwada patience
insa, mutane ke ingiza shi ko da yaushe, the world kept testing him.
Cire hannunsa yayi daga fuskarsa ya jingina bayansa da kujeran ya lumshe idanunsa da har sunyi ja, bu
e idanun yayi, ya janyo wayarsa da yake anfani da ita, ya fara duba available flight to Lagos, jin fever
inshi kamar na shirin dawowa ya sa ya ajiye wayar akan table bayan yayi booking flight to lagos in two days.
arasa kan gadonsa ya shige bargo yana sau
e ajiyar zuciya.
Jin kanshi na juya masa duk da yana kwance yasa ya runtse idanunsa, mi
ewa yayi yana jin kansa na wani irin mummunar juya masa ya nufi toilet, hannunsa biyu ya sa ya ri
e sink
in yana sau
e ajiyar zuciya kafin ya
arasa ya sakar ma kansa ruwan Sanyi ba tare da ya cire kayan jikinsa ba.
Ajiyar zuciya kawai yake sau
ewa jin kanshi ya rage juyawa, ya sa hannu ya yage rigar jikinsa da ta manne da jikinsa ya yasar a
asan ban
akin, ya zare trouser
in, ya janyo towel ya
aura a waist
inshi ya fito daga ban
akin, silk gashin kansa na zubda ruwa, yana bin kyakkyawar fuskarsa.
arasawa yayi kan table
in ya
auki wayarsa fuskarsa a ha
e, ya
arasa gefen gado ya zauna yana juya wayar a hannunsa kafin ya fara typinh mata message.
Are u okay? Ive missed u all day
ya tura mata message
in yana jiran reply
inta jin shiru bata yi reply ba ya cije lips
insa, dialing number
inta yayi, Naima da har ta fara bacci ta bu
e idanunta jin
arar wayarta, ta janyo wayar tana kallon screen
in ganin Sadiq ta
anyi shiru kafin ta
aga tana sa bayan hannunta ta goge idanunta,
hello
ta fa
asa
asa kamar bata son fa
ya kike?
Lfy lau
ta amsa tana lumshe idanunta dan sosai take jin bacci, jin yayi shiru tace
ya jikinka?
an ajiyar zuciya ya sau
e jin
irjinsa na masa zafi da bai san dalilinsa ba,
im better, jin muryarki kuma will help shiyasa na kira
okay
kawai ta fa
a tayi shiru,
eeema kina sona?
Gyara kwanciyarta tayi dan har ta sake komawa baccinta, yayi shiru jin bata amsa ba
eeema
ummm, Sadiq pls zamu iya magana gobe?
Ta tambaya a hankali dan kwata kwata bata gane me yake cewa,
okay gud Nigh
ko kafin yakai
arshe har ta katse wayar, ya tsaya da wayar a hannunsa yana kallo, jin jikinsa na
aukar vibrating yasa ya hau bin
akin da kallo kamar mai neman wani abu, mi
ewa yayi ya
arasa gaban mirror
akin ya janyo drawer
in dake wajen, wasu
wayoyi ya
alla ya watsa a bakinsa ya koma da baya ya jingina da bango idanunsa a lumshe, kusan 5 minutes yana a haka kafin ya
arasa ya bu
e drawer ya
auki trouser dogo ya saka, da black singlet da ya sake fito da hasken fatarsa ya
arasa gefen gadonsa ya zauna, yana tunanin Who
s the guy? Hes drifting Nieeema from him kuma bazai ta
a lamunta ba, in fact yana bu
atar kawai ya gansa a Lagos ne. Yana bu
atar ganin Nieeema ba texts da waya ba.
Washegari da asuba tana zaune akan prayee mat
inta fa
ila ta bu
ofa ta shigo, Naeeema ta mi
e tana nanna
e prayer mat
in tana kallon Anty fa
ila tace
ina kwana
Lfy lau Na
ima, jiya ai muna dawowa naga kinyi bacci
Eh ai da wuri na kwanta naga baku da niyyar dawowa
ta fa
a tana dariya da cire hijab
in jikinta ta linke shi shima, Fa
ila tayi dariya itama tana juyawa ta nufi
ofa,
ai kuwa mun dawo da wuri, ke dai kawai kin kwanta da wuri sosai ne
Ni yanzu ina chocolates
ina?
Dakatawa fa
ila tayi ta juya tana bu
a idanunta
kinga kuwa mun manta
yadda tayi da fuska yasa fa
ila tuntsirewa da dariya tana ri
aton cikinta,
wasa nake miki, idan kin fito zaki gansu
better, da yau nayi rebel a gidannan
dariya fa
ila tayi ta bu
ofar ta fita.
Gaban mudubi ta
arasa tana kallon gashinta da ta sake shi ya sau
a ya rufe mata duka shoulders
inta sauran na bayanta, ta saka hannu ta tattare shi tayi bun da shi loosely, kafin ta wuce toilet, brush tayi da wanka, ta fito ta shirya cikin dogon rigan material me kyau, kafin ta fara gyara
akinta.
Tana cikin gyaran gado message
in sadiq ya shigo, ta ajiye pillow
in hannunta ta
arasa ta
auki wayar a gefen bedside,
Good morning beautiful, hope u slept well?
aramin murmushi tayi, ta masa reply
lafiya lau, kai fa?
Ajiye wayar tayi ta
arasa ta cigaba da gyaran gadon da take yi, sai da ta gama ta jera pillows
in duka kafin ta dawo wajen wayar,
auka tayi ta nufi
ofa ta fita ganin har bakwai ya shige.
Mama na zaune a palour tana kallon news, su Maryam dama basu tashi ba, since yau ba school ba kuma aiki, shima Umar yana can yana bacci since yau sunday babu aiki, Rahila kuma na kitchen tana gyarawa kafin ta
aura breakfast, Sadiq ne ya fito daga
akinsa a shirye cikin sweatshirt da cargo pants yana baza sassanyar
amshi, Mama ta
aga kai tana kallonsa har ya
araso palourn,
arasawa yayi ya zauna kan kujera kafin ya gaishe ta,
ina zaka je da sassafennan?
Ta fa
a tana kallonsa ba tare da ta amsa gaisuwar tasa ba,
babu, just want fo get some fresh air
kallonsa kawai take
kai da baka da lafiyar? Yaushe ma ka ji sau
in da har zaka fita? Are u okay?
Ta tambaya tana kallonsa dan sai taga kamar ya fa
a mata daga jiya zuwa yau, he looks pale,
ko zazza
in ya dawo ne?
Ta sake tambaya tana tasowa ta
araso kusa ta shi ta sa hannu ta ta
a wuyansa, jin ba wani zafi sosai ta sau
e hannunta
Kana ganin Doctor Habib
in ina?
a mata kai yayi
Kuma kana shan maganin?
Sake gya
a kansa yayi ba tare da ya kalleta ba
arya kake yi koh?
aga kai yayi ya kalleta
da gaske
ya fa
a yana mi
ewa tsaye, ta bishi da kallo har ya bu
ofar palourn ya fita, ta sau
e ajiyar zuciya kawai tana girgiza kanta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah