Chapter 47:Whispers behind emotions
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 20 min read
Yana fitowa daga wanka ganin bata
akin ya sau
e ajiyar zuciya a hankali yana
arasawa gaban madubi da
aramin towel a hannunsa da yake tsane gashin kansa, sam bai mayi tunanin iya abinda zata yi ba kenan, though ya san thats not the end of it,
arasawa closet yayi ya ciro pyjamas
insa yana gama saka wandon yana shirin saka riga yaji wani
ara kamar na gilashi, dakatawa yayi da rigar a hannunsa ya kalli
ofa
arar da ya sake ji ya sa ya ajiye rigar ya nufi
ofa da sauri ya bu
e ya fita, daga
akinta yake jiyo
arar kamar na glasses, ya
arasa
ofar
akin ya mur
a yaji a rufe gam na makulli
Amira!!
Ya kira sunanta muryarsa calm yana mur
ofar
akin,
an rintse idanunsa ka
an yayi jin loud
ara tartsatsatsa daga cikin
akin followed by her voice cikin kuka sosai take cewa
Ka cuce ni Ahmad, ka ci amana ta, ni zaka ma kishiya, you betrayed me, bazan yafe maka ba, over my dead body will i forgive u, i hate you, i hate you
sosai take kuka, yayi
asa da muryarsa yace
Open this door now
Bazan bu
e ba!!
ta fa
a da
arfi daga cikin
akin cikin ihu, daganan ya fara jin
aran fashe fashen again sai kuma
arar drawers kamar bu
esu take ko miye take oho,
Na tsane ka, i hate u Ahmad, i hate u!!
Juyawa kawai yayi ya bar
ofar
akin ya wuce bedroom
insa, ya fara neman spare key saboda gudun kar tayi hurting kanta,
auko bunch of spare keys
in yayi ya dawo bakin
ofar ya fara gwadawa a hankali har ya samu wanda ya bu
ofar har lokacin yana jin kukan da take yi kuma har lokacin bata bar fashe fashen da take yi ba, shigowa ciki yayi bayan ya bu
ofar
akin, ya tsaya daga bakin
ofa yana kallon yadda ta mayar da
akinnata, tana tsugunne akan gwuiwowinta a
asan
akin har lokacin daga ita sai zanin gadon da ta nanna
o jikinta da shi a
akinsa , gashinta kaca kaca, pillows
in gadon duk a
asa har zanin gadon ta yaye, kayan gaban mirror
inta duk ta
arar da su a
asa, kwalaben turaruka duk sun fashe a
asan, duka drawers
akin a bu
e, shiru kawai yayi yana kallonta, Sai kuma ya nufeta, tana ganin ya nufota ta mi
e tsaye, tana kallonshi,
kar ka zo inda nake na tsane k
sai kuma ta gagara ci gaba ta fashe da kuka sosai, tsallake kwalaben yayi yana
arin ri
ota ta ja da baya da sauri cike da bori, runtse idanunta tayi jin ta taka kwalba dake zube a
akin jini ya fara bin
afarta, amma zafin yankar bata kai ko kwatan abinda take jin a cikin ranta ba a halin yanzu, kallon
afartata yayi kafin ya ri
ota da sauri ganin tana shirin zubewa a cikin kwalaben
Amira!
Ya kira sunanta da muryarsa da har ta
an shaqe a ma
oshinsa, hannunta
aya ta saka ta fara dukan
irjinsa, tana ri
e da zanin gadon jikinta da
ayan, ganin ba sake ta zaiyi ba, ta sake zanin gadon ta saka hannu biyu tana dukan
irjinsa tana wani kalan kuka, bai hanata ba sai ma
arin saka ta a jikinsa da yake yi, har ya samu ya rungumeta sosai a jikinsa yana shafa kanta a hankali,
Na tsane ka bana sonka, ka cuce ni, u think i
ll seat here while u sleep with her!, uve destroyed me Ahmad!
Ya gagara ce mata komai banda shafa kanta da yake yi,
arin fita a jikinsa ta fara yi ya
i ya sake ta, ta saka hannunta tana
arin turasa baya amma bata da
arfi, acikin kunnenta yace
Amira! Calm down, i
m here, and i
m going nowhere
. Girgiza masa kai ta shiga yi tana kuka sosai
Karya kake yi, u said u love me
azu
arya kake yi u dont, u only said dat saboda ka san ka cuce ni kamin kishiya, me na maka da zaka min haka?
girgiza mata kai yayi a hankali amma ya gagara cewa komai, ha
iye kukan tayi ta ja baya a jikinsa, shima a hankali ya sake ta ganin ta bar kuka da crashing out
in, ta sunkuya ta
auki zanin gadon ta
aura a jikinta idanunta sun kumbura suntum, ta juya ta fara tafiya towards toilet har lokacin
afarta jini yake kuma kwalbar na ciki, tana taku
aya na biyun ta tafi luuuu zata fa
i, yayi saurin
arasawa ya tarota jikinsa yana kallon fuskarta da idanunta dake lumshe alamun ta sume,
agata yayi cak yana tattaro zanin gadon careful kar shima ya taka kwalban ya
arasa kan gadonta ya kwantar da ita yana kallon fuskarta, ya rasa ma wani tunani zaiyi, mi
ewa yayi ya wuce toilet ya
auko ruwa da
aramin towel ya dawo
akin ya zauna gefen bed yana share mata fuskarta da gefen wuyanta da towel
in, a hankali take sau
e ajiyar zuciya ba tare da ta bu
e idanunta ba, kallon
afarta yayi ganin kwalbar bata da wani girma ya sa ya mi
e ya tafi ya
auko first aid box
insu ya zauna ya cire mata kwalbar ya gyara mata
afar, har sannan bata bu
e idanunta ba sai hawaye kawai dake bin kuncinta, ya mi
e ya mayar da ruwan toilet, ta
auki first aid
in ya fito da shi, har
asa ya sau
a ya
auko abin shara ya koma ya tattare kwalaben
akin tass ya fitar da shi, kafin ya dawo
akin yana kallonta ganin ta juya bayanta tana kallon bango, zama yayi a gefen bed
afafunsa a
asa lost cikin tunaninsa, can ya kalli agogo ganin wajen 2:40 na dare har ya wuce, ya zauna da kyau a gadon ya jingina kansa da headboard yana kallon bayanta da ta juya masa, sai kuma ya lumshe idanunsa a hankali, har asuba idanunta 2 banda hawaye babu abinda take yi, kiran sallar farko ya bu
e idanunsa jin wuyansa ya masa tsami ya
an runtse idanu ka
an ya bu
e, kafin ya kalli gefenta har sannan tana yadda take, sau
a yayi a gadon ya wuce toilet, da alwala ya fito ya
an kalleta kamar xai juya ya fita sai kuma ya dawo sanin ko wanka bata yi ba jiya yace
Amira, tashi kiyi wanka kiyi Sallah
idan bangon
akin ya amsa to itama ta amsa, bai sake ce mata komai ba ya juya ya nufi
ofa ya fita,
akinsa ya shiga ya zura jallabiya kan dogon wandonsa ya shimfi
a darduma ya tada sallah, har ya idar da nafila da zaiyi ya mi
e ya fito a
akin dan zuwa masallaci ya sake bu
ofar
akinta yaga tana nan yadda take, janyo
ofar yayi ya nufi stairs ya sau
a ya bar gidan dan zuwa masallaci dan har ana shirin shiga sallah. Tana jin sau
arsa ta mi
e tana
ingishi ta murza key a
ofarta ta bar key
in a jiki ta koma ta zauna a
asa gefen bed
inta tana sau
e ajiyar zuciya dan zuwa yanzu hawayen ko fitowa basayi sai uban kumburi da idanunta yayi, tuno da wayarta da ta bari a
akinsa ya sa ta mi
e tana
ingishin ta bu
ofa ta fita ta tafi
akinsa, tana kallon
akin memory
in jiya da kuma yadda ya fa
a mata ya
ara aure a kan gadonnan a jiya bayan sun gama making love yana dawo mata fresh, wayar ta
auko ta koma
akinta ta sake rufewa da makulli ta bar key
in a jiki ta zauna a
asa ta danna kiran number
in Mummynta da asuban, har ya gama ringing bata
auka ba, ta sake kira nan ma ba
auka ba sai da ta kira kusan sau 4 kafin aka
aga, muryar mamanta cike da bacci tace
Amira, lafiya wannan kira haka da asubannan?
Daga background tana jiyo muryar daddynta yana tambayar ko lafiya shima, wani irin kuka ta fashe ma mamanta da shi tana sheshsheqa sosai, tuni baccin idanunsu ya gudu,
Lafiya? Amira wani ne ya mutu? Ko Ahmad
inne ya rasu?
Mummy ya cuce ni, mummy zuciyata zafi take min, zan mutu mummy
babanta ne ya kar
i wayar daga hannun mummy ya saka a speaker dan tuni shima baccin nasa ya gudu
Mamana me ya faru?
Dadddyyyy!
Ta fa
a cikin kuka, mummynta tace
Bazaki bu
e baki kiyi magana ba me aka miki Amira?
Ahmad ya cuce ni, i hate him, wayyo Allah na zan mutu mummy
daddy yace
Ji wani maganar banza zaki mutu in ji wa? Me ya miki Mamana?
Mummy ta kar
e wayar a hannunsa tana harararsa tace
What happened? Kina ina yanzu?
Ina gida
ta fa
a tana jan hanci,
Toh ki taho gida yanzu, zaki iya zuwa ko mu zo mu
auke ki?
Cikin shehsheqa da
yar tace
zan iya
No she should wait for me in zo in
auke ta
daddyn ya fa
a yana tsaye akan mummyn Amira daga shi sai gajeren wando da tumbinsa a waje, ita kuma tana zaune gefen bed da sleeping dress,
an harararsa tayi tace
Zata iya zuwa tace
sai kuma ta mayar da hankalinta kan wayar
To ki taho yanzu kinji, pull urself together and come home now
gya
a masu kai kawai take yi, kafin ta katse wayar daddy zaiyi magana mummy ta mi
e ta wuce toilet tana fadin
da dai sallah kayi zai fi maka
shima toilet
in ya nufa yana fa
naji tana kiran sunan mijinta, it better not be what am thinking
itama ta fa
a dan Allah Allah take Na
imar ta iso gidan taji uban abinda Ahmad
in ya mata dan wlh in ta
a mata yarinya yayi mai rabata da shi a
asarnan bata gansa ba.
Nuwaira na cikin bacci tayi
ai a gado tana minshari,
arar wayarta ya tashe ta, wani dogon tsaki ta ja tana tare yawun baccin da ya bi gefen kumatunta, ta mi
e zaune tana gyara sleeping dress
inta pink colour da ke jikinta, ta janyo wayar tana sake jan wani tsaki, Ganin Amira ta
an ha
e rai ka
an sai kuma ta sake jan tsaki, har ta ajiye wayar zata koma ta kwanta me ta tuna kuma sai tayi saurin janyo wayar lokacin har kiran ya katse taga ashe har 6 missed calls ta mata duk bata ji ba, dai dai Amira na sake kira,
agawa tayi ta kai kunne tana kallon window
in hotel room
in da take ganin haske har ya fara yi, yadda taji muryar Amira ya sa gabanta ya fa
i tace
Ke lafiya?
Ajiyar zuciya kawai Amira ke sau
ewa amma ta gagara magana kamar yadda ta gagara mata kuka,
Ki min magana mana lafiya amee?
Wai Ahmad ya auri Na
ima Nuwa
abinda ta iya fa
a kenan muryarta ba
arfin komai,
What!!!
Nuwaira ta fa
a da karfi tana mi
ewa tsaye daga kan gadonta ta gwalalo idanunta waje
No, no, no, thats a lie, Wallahi Ahmad bai isa yayi aure ba, are u sure Amira
Yayi Nuwa wallahi yayi, he dont joke bout things like this, nuwa ba
arya yake min ba da gaske ya auri Na
Da bakinsa ya fa
a miki, ko dai wasa yake miki
Shiru Amira tayi ta
i tace komai, Nuwaira dake safa da marwa tace
Kutumar babban buraubancan amma Ahmad ya cika
an iska mu gama kai sunan suhaila shine ya koma ya auri Na
ima, yanzu kina ina?
Ajiyar zuciya Amira ta sau
Ina gidana amma Mummy tace in je gida yanzu
Me yasa kika fa
a mata?
To ina ta kiranki baki
auka ba Nuwa, ji nake kamar zan mutu
Yanzu yadda za
a yi kina zuwa kuka gama maganar da Mummy ki biyo gidana mu san abinyi, bana gida amma yanzu zan koma, ki kwantar da hankali wallahi ba zaki zauna da ko wata shegiya ba, ba dai kince ya aure ta ba to ya kawo ta gidan mu gani
kawai Amira ta iya fa
a, Nuwaira ta katse wayar tana goge zufar goshinta zuciyarta banda lugude babu abinda take yi. Ita Ahmad zai ma haka? Wallahi bai isa ba.
arfe 10 na safiya ya fito daga
akinsa a shirye tsaf, ya zauna kan kujera a palourn yana trying number
in Na
ima dan har lokacin she
s not picking his calls, dai dai lokacin Amira ta bu
ofar
akinta ta fito a shirye tsaf cikin wani silk doguwar riga, da gyale a na
e a kanta, idanunta har sannan a kumbure duk da sun
an ragu dan baccin da ta
an samu da safen,
an kallonta yayi ganin palourn ta shigo ya tsaya yana kallonta har ta
auki jakarta da ta bari a palourn tun jiya ta juya zata bar wajen sai a lokacin yace mata
Good morning
ko kulashi bata yi ba ta koma
akinta,
an murmushi yayi ya mi
e ya bi bayanta ya tsaya a bakin
ofa yana kallonta tana saka takalmi hill a
afafunta
Sai ina?
Ya fa
a yana kallonta ba don yana da niyyar hanata fitar ba in har hakan zai samar mata sau
i, har ta gama saka takalmin kafin ta kalleshi tace
Gidan ubana
ya
an yi murmushi ya
araso cikin
akin yana kallonta, gagara kallon cikin idanunsa tayi kamar yadda tayi niyya ta
auke kanta, ya ri
o hannunta yace
I said good morning baki amsa ba
wani kallo ta masa kamar zata fashe ta
i tace masa komai
Me zaki yi a gidan toh in kinje?
Ya tambayeta yana kallon fuskarta, wani takaici take ji kamar ya kashe ta, tace
Ni da gidan ubana sai da dalili zanje?
an shiru yayi kafin yace
Okay am heading out too muje in sau
e ki
Ah ah nagode i can drive too
sake mata hannunta yayi ya nufi
ofa
Then baza ki je ba, ill tell them not to allow u out
yana fa
in haka ya fita a
akin ta bisa da idanu kamar zata fashe kafin ta ha
e rai iya ha
ewa ta fito a
akin ta sau
asa fuuu, ko kula mary dake gaishe ta a palourn bata yi ba ta fito compound, a motarsa ta same sa yana jiranta ta sake tamke fuskarta ta
araso ta bu
e motar ta shiga ta juya kanta tana kallon window, shima bai ce mata komai ba ya fara driving
insa dan jirgin 11 zai bi zuwa Abuja shima a yau
in.
Har suka iso
ofar gate
in gidansu ba wanda ya kula wani a cikinsu, yayi horn aka bu
e masa ya shigar da motar, yana gama parking ta bu
e motar ta sau
a ta rufo masa motar da
arfi ta nufi cikin gida, yayi reverse kawai shima ya fita a gidan ya nufi Airport.
ima ce a zaune a kan sofa a
akinta, tana kallon fadila da ta kwantar da inaaya akan gadonta a hankali ganin tayi bacci, itama ta zauna a gefen bed
in tana kallon Na
imar, tun jiya fadila ke gidan kuma sosai zuwannata ya taiamaka wajen kwantar mata da hankali duk da har yanzu she
s still processing auren a ranta ji take kamar tatsuniya, tun jiya ta bar kukan dama tana ta
arin nuna musu hankalinta ya kwanta but har yanzu ta gagara nutsuwa ta rasa dalili, duk da yadda take son kasancewa tare da shi ta gagara ture tsoron da ke ranta, tunda tayi azahar take zaune a wajen tana kallon Fadila dake
arin saka inaaya bacci.
Fadila ta mi
e ta wuce toilet itama ta
auro alwala ta saka hijab ta tada sallah har ta idar Na
ima na nan zaune a kan kujerar, gyara zamanta tayi akan daddumar tace
Aiki ya ganki, ba dai tunani ba? Hmm, in zaki saki ranki ma ki saka, ranar Talata in sha Allah mai gyaran jiki na hanya yarinya, tsaf mu wanke ki mu mi
a ma yaya Ahmad in kinje can sai ki cigaba da nu
urcin, zaki sha gyara yarinya dan matar ma daga Chad take in fa
a miki
tura baki Na
ima tayi ta
i magana, Amira ta harareta tana wani murmushi tace
Munafuka ana so ana kaiwa kasuwa, ba dai an ma yayana
afa ba ai shikenan har na hango wedding entrance
inki waii, yaya Ahmad dai Allah ya kashe ya bashi
Nikam bana so!
Ta fa
a tana rufe fuskarta a jikin kujera kamar zata yi kuka, dariya Fadila tayi tana kallonta bata sake cewa komai ba ta cigaba da jan casbah
in hannunta.
Wayarta dake kan gado ya fara vibrating duk suka juya suka kalla, ganin bata da niyyar tashi ta
auko Fadila tace
Dan Allah
auko wayar nan a wajennan kar ya tashi inaaya nikam
ima ta mi
e ta
auko wayar ta dawo ta ajiye a kan kujerar ta koma ta kwanta a kujerar tana kallon sunansa dake yawo a screen
in, ita kanta bata san dalilin rashin
aga kirannasa ba kawai ji tayi bata son
agawa duk da an fa
a mata yadda auren ya kasance but she still felt like he married her without her consent, kiran na yankewa sa
o ya shigo wayar,
auke idanunta tayi daga wayar, fadila dake lura da ita tace
Waye ke kiranki bazaki
aga ba?
Just a friend
Oh okay
fadila ta fa
a tana mi
ewa ta fara linke darduman.
an sake kallon fuskar wayar tayi ta dinga kallon message
insa dake kan screen
in cike da confusion cause he only wrote
m here
kafin ta gama tunanin wani here
in wani ya sake shigowa
Zaki fito ko ni na shigo?
an bu
a idanu tayi ta sake baki ka
an tana kallo, no he dont mean it, fadila ta ajiye darduman ta juyo ta tsaya tana kallon Na
ima
Whats that look on ur face?
Saurin gyara fuskarta tayi ta
alo murmushi
Nothing
sai kuma ta mi
e daga kwancen ta wuce wajen dresser wani cream hijab har
asa gogagge ta
auko ta ri
e a hannunta sai kuma ta
an kalli fadila kafin ta nufi
ofa tana tafiya a hankali, fadila ta bita da kallo ba tare da ta tambayeta inda zata ba, dan already tayi guessing.
Tsayawa tayi dai dai staircase ta saka hijab
in duk da ba
ankwali a kanta sai uban gashinta da ta kama da ribbon ta baya gaban kuma a kwance luff wanda ka
an ke nunawa ta gaban hijab
in, ta shiga sau
owa staircase
in a hankali, ganin ba kowa a palour ta nufi
ofa, sai da ta tsaya ta saka crocs kafin ta bu
ofar ta fito, and there he was leaning casually a jikin motarsa da yayi parking a parking space na gidan, fuskarsa babu yabo babu fallasa wanda hakan ya
ara fito da kwarjini da kyaunsa a fili.
Ji tayi her chest felt both lighter and heavier duka a lokaci
aya, ta
an tsaya ka
an kafin ta nufesa walking slowly and hesitant kamar bazata zo ba, har ta kusa
arasowa kafin ya
auke idanunshi a kanta, ta tsaya
an nesa ka
an da shi close enough for him to percieve
amshinta, tana wasa da jikin hijab
inta tace
Ina wuni
dan yanzu kunyarsa da take ji ninkuwa tayi fiye da yadda tayi zaton zata ji, ya sau
e ajiyar zuciya yana kallonta yace
Are u done convincing urself to keep avoiding ur husband?
Ya fa
a yana kallonta ba ko
yaftawa, ta
aga kyawawan idanunta ta kalleshi na 1 second kafin ta
auke idanunta da har ya fara cika da hawaye, bata ce masa komai ba
Baby!
in kallonsa tayi ta amsa da
Come here
ya fa
a yana nuna mata jikin motar ta
an kalli wajen kafin ta
araso kusa da motar ta
an jingina tana kallonsa kamar yadda shima yake kallonta,
Now tell me meya faru? Arent u happy were married now
But ai baka ce min haka ba
ta fa
a tana kallonsa, ya
an sau
e ajiyar zuciya
Okay My bad! I shouldve excuse my self and tell u za
aura aure, i
m sorry
shiru tayi tana kallonsa sai kuma ta
auke kanta a hankali tana kallon makeken compound
insu da babu kowa sai masu gadi dake can gate
Kin ha
ura?
Ta gya
a masa kai kawai a hankali, jin yayi shiru ta kalleshi suka ha
a idanu ya mata murmushi yace
Ure so beautiful
ta
anyi murmushi ta rufe fuskarta shima murmushin ya mata ya jingina bayansa sosai da motar yayi shiru, ta
an kalleshi tace
Daga Lagos kake?
Ya gya
a mata kai kawai yana kallonta
Toh u arent picking ur calls, dole in zo inji me nayi ma matata
ta
auke kanta tace
To zaka shiga ciki?
Yana kallonta yace
In kince in shiga
To ka shiga
ta fa
a tana kallonsa
After u
ya fa
a yana mi
ewa daga jikin motar, tayi gaba yana biye da ita a baya har ta bu
ofar palourn ta cire crocs
inta ta
arasa cikin palourn shima hakan yayi ya
arasa har cikin palourn, ta tsaya bayan kujera tana kallonsa tace
ka zauna
Okay
ya fa
a yana zama akan kujera, ta rasa me kuma zata masa tace
m coming
gya
a mata kai yayi ta wuce sama, a palour ta tarda Mami da Fadila da ta baro inaaya a
akin Na
ima tana bacci, ta
araso ciki ta tsaya gefe kusa da fadila a hankali tace
shine ya zo
fadila ta
age girarta tana jiran
arin bayani, Mami tana kallonsu tace
shi wa?
Jin tayi shiru Fadila tayi
an dariya tana kallon Mami tace
mijinta
Mami ta kalleta ganin yadda ta kwa
e fuska sai kuma ta ta
e baki tace
Yana ina yanzu?
Palourn
ta fa
a a hankali
To kije ki kaisa guess parlor, sai ki dawo ki kai masa kayan motsa baki
ta fa
a a hankali tana ji kamar ta nitse a
asa dan kunya ta nufi stairs duk suka bita da kallo, tana sau
owa taga yana danna wayarsa ta
an kalle shi tace
Tom muje
ya
aga idanunshi ya kalleta ganin shi take jira ya mi
e ya bi bayanta, ta saka takalmanta shima ya saka nasa suka fito a part
in, wani part daban ta bu
e a gefen part
in nasu ta shiga parlon bayan ta cire takalmanta a verenda, shima ya cire nasa ya shigo cikin ha
en parlon da ke ta zuba
amshi dan kullum sai an gyara, zama yayi akan kujera, ta zauna itama a hankali tana kallonsa tace
To ya hanya
ajiye wayarsa yayi a gefe yace
Alhamdulillh
duk suka yi shiru, can ta mi
e ganin sai kallonta kawai yake yi tace
Ina zuwa
ya gya
a mata kai yana mayarda kanshi ya jinginar da kujera yana kallonta har ta fita ta janyo
ofar parlorn, tana fitowa ta saka takalmanta dake bakin
ofa ta nufi cikin main house
in, a parlorn ta same su still, ta tsaya tana kallon Mami tace
Na dawo
fadila tace
ba dai a haka zaki koma da uwar hijab
innan ba dai koh hajiya?
To miye da shi
Mami ta harareta bata ce komai ba sai ma mi
ewa da tayi ta wuce
akinta dan already har ta kira kitchen tace su ha
a masa abinda Na
ima zata zo ta kai masa.
Fadila ta mi
e ta ja hannunta suka nufi
akinta tana fa
ina dai kinyi wanka?ko da yake gashi kina ta bulbula
amshi
ita dai Na
ima bata ce mata komai ba ta bita har
akin.
Fadila ta bu
e wadrobe
inta na gidan da ke cike da kayan da Mami ke
inka mata akai akai da ba wani sakawa take ba, wani atamfa ta janyo ta bu
e ta mayar tace
ba wannan ba
ta sake janyo wani, ta warwareshi tana kallon tsadadden atampar da aka yima
inkin fitted gown tace
yauwa
tashi ki shirya karki ajiye shi yana ta jiranki, Na
ima ta dinga kallon kayan tace
wannan zan saka?
Fadila ta harareta bata ce mata komai ba ta fara duba mata mayafi, mi
ewa tayi ta
auki tayan ta wuce toilet ta saka ta fito ri
e da
ankwalin a hannu, fadila ta tsaya tana kallonta kawai, sosai atampar yabi jikinta tsaf kamar a jikinta aka
inkashi, duk wani tudu da gangare an bashi hakkinsa, ya mata chas chas ta fito a yan mata abinta yar 18, skin
inta dake glowing ya
ara ma atamfar kyau a jikinta, fadila tace
waii, ko dai zaki canza kar a shiga hakkin bawan God
ima ta tura baki ta
araso cikin
akin tana mi
awa fadila
ankwalin hannunta, kar
a tayi tana murmushi tace
to zauna
ta zauna fadila ta
aura mata simple
auri mai shegen kyau ta tura
ankwalin baya ka
an ta fito mata da gashinta dake nan luff a kwance a kanta, tace
tsaya in miki kwalliya
wani ha
e rai Na
ima tayi ta girgiza mata kai
ah ah wlh bana son wani kwalliya
duk yadda fadila tayi da ita
i tayi kwalli ka
ai ta yadda ta saka sai man baki da yayi kamar ta shafa pink lipgloss dole ta rabu da ita dan natural glow and beauty
inta ma ka
ai abin kallo ne, ta
auko wani siririn
iamond pendant ta saka wuyarta da
ananun
ankunnensa, fadila ta sake feshe ta da turaruka, ita kanta ta ma kanta kyau sosai, ta
auke idanunta daga madubi tana kallon fadila, gyalen da ke hannunta fadila ta mi
a mata tace
maza jeki kitchen ki
auki abinda aka ha
a masa ki kai masa, asha
auna lafiya
yan mata
ata rai tayi ta kar
aramin chantily gyalen tana cewa
Ni dai ba
auna zamu sha ba
To duk abinda zaku sha ma je ki ku sha nikam, kin barsa yana jira
flat shoes ta saka a
afarta ta yafa
aramin chantily veil
in a kafa
arta ta nufi
ofa tana jin kamar ta koma ta canza gyale dan dai babu abinda gyalen ya taimaka wajen rufewa.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah