← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 60 OF 72

Chapter 58: in the middle of chaos

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read

Har suka isa gidan Ammi ba wanda yace ma kowa
ala ita da rahama, jingina kanta ma tayi da jikin
ofa tayi shiru, itama rahama sai bata ce mata komai ba ta cigaba da chatting
inta, suna dab da isa gidan Ammi message
in Ahmad ya shigo wayarta
Is she still crying?
aga kanta tayi ta kalli Na
imar kafin ta masa reply da
Ah ah
ganin bai ce komai ba ta
an karkata wayarta tayi snapping Na
imar ta tura masa, da alama yana cikin dm
inta dan tana turowa ya gani sai dai bai ce komai ba, ta sake ce masa
Me yake damunta yaya?
Nothing
kawai yace mata, ta tura masa sticker na kallonsa ta gefen ido amma sai taga ya sau
a online
in hakan yasa ta ta
e baki ta cigaba da hira da friends
inta abinta.
Driver na parking, Rahama ce ta fara sau
a bayan ta
auki ledan supermarket dake gefenta na aikan Ammi ta tsaya tana jiran Na
ima, itama ta sau
o tana gyara mayafinta, sai da rahama taga ta fito kafin ta nufi cikin gidan, quietly Na
ima ke bin bayan Rahama a compound
in har suka iso
ofar shiga palour.
Yasmeen ce ta bu
e musu
ofa, ta
an tsaya da mamaki tana kallon Na
ima dake bayan Rahama fuskarta na nuna tambaya
arara, rahama ta harareta tace
miye haka wai?kin tsaya mana a hanya kina kallonmu
matsawa tayi tana cigaba da kallon Na
ima ba tare da ta kula rahama ba tace
Sannu da zuwa
Rahama ta kalli Na
ima tace
Ki shiga
wuce su tayi ta shiga cikin palourn walking slowly dan sai yanzu ta fara tunanin me zata ce musu toh haka kawai ta taho gidan ko me zata ce? Yasmeen ta
age ma Rahama gira alamun tambaya amma rahama ko kulata bata yi ba ta shige ciki ta barta bakin
ofa, yasmeen ta
an le
a compound to ko tare suke da Yaya? Ganin ba kowa ta rufe
ofar itama ta taho palour.
Tsaye tayi bayan kujera tana kallon Na
ima da rahama ta sa ta zauna, ta sake cewa
Ina kwana
ima ta
alo murmushi tace
Ina kwana
zagayowa tayi ta zauna a kujera opposite Na
ima da wayarta a hannunta, Rahama ta dubi Na
ima tace
Bari inyi ma Ammi magana
gya
a mata kai kawai Na
ima tayi Rahama ta wuce sama, ita dai yasmeen na zaune tana danna wayarta tana
an satan kallon Na
imar dake ta wasa da yatsunta.
auki lokaci sosai ba Ammi ta sau
o daga sama Rahama a biye da ita, har ta
araso palourn ta samu waje ta zauna itama rahama ta zauna a hannun kujeran da Ammi ta zauna duk suna kallonta, ta
an zamo daga jikin kujeran cike da kunya tace
Ina kwana
Ammi ta mata murmushi tace
Ah ah tashi mana ki zauna Na
ima, ya gidan?
Komawa tayi ta zauna tace
Ammi tace
Masha Allah
kafin ta kalli Yasmeen tace
Kawo mata ruwa mana Yasmeen
yasmin tace
tare da ajiye wayarta ta wuce kitchen, ita dai rahama na ta zaune a gefen kujera, Ammi ta mi
e tana kallon Na
ima tace
feel at home ina zuwa kinji
ima ta gya
a mata kai a hankali, Ammi ta
an dubi rahama amma bata ce mata kpmai ba ta wuce sama.
Rahama ta dawo kan kujera ta zauna tana kallon Na
ima tace
ko kina jin yunwa?
Girgiza mata kai tayi, rahama tace
Okay
dai dai sannan Yasmeen ta dawo ta ajiye tray
in a gabanta ta koma ta zauna itama tana kallon Rahama da ita kuma ta
i kallonta.
Ammi ta shiga
akinta ta zauna a gefen bed da wayarta a hannunta tana neman number Ahmad dan bata fahimci bayanin da Rahama ta mata ba at all, ringing
aya kamar mai jiran kiranta ya
aga, bayan ta amsa gaisuwarsa tace
Ahmad ban gane bayanin da Rahama ta min ba
an shiru yayi kafij yace
ll explain idan Nazo Ammi, anjima in sha Allah zanzo, idan na zo ma zamu tafi tare da ita
Ammi tayi shiru tana saurarensa kafin tace
Lafiya dai ko ina?
Hopefully, Sai dai na zo
in Ammi
Shikenan, Allah ya kawo ka
daga haka ta katse wayan ta ajiye a gefen gado tana sake tunanin ce mata da rahama tayi wai kuka ta dinga yi zata biyo ta, kuma tana kallon idanunta ma yanzu taga alamar kuka, to ko baya binta a hankali ne take gudunsa?Gagara komawa
asan tayi ta zauna a
akinta kawai.
Ahmad bai zo gidan ba sai dare, lokacin Na
ima da Yasmeen da Rahama harda Saif da ya dawo daga sch suna
akin yasmeen suna kallo a laptop
inta, dan tuni ta sake jikinta a gidan kamar ba gidan surukai ba, dan ji tayi duk wani damuwa da ke damunta a wancan gidan babu shi yanzu, Saif kuwa dama yana
yalla ido ya ganta ya ma
ale mata, sosai itama tayi kewarsa hakan yasa duk inda tayi yana biye da ita a gidan, da Rahama zata yi girkin dare ma kitchen
in Na
ima taje ta zauna a kujera da Saif a jikinta tana kallonta, Yasmeen kuma na zaune akan fridge tana ta basu labarin bikin
awarta dat she missed, kwata kwata ko kawo Ahmad bata yi a ranta ba ko sau
aya.
Tana zaune a kan gadon ta mi
afafunta Saif na kwance akan
afarta, Yasmeen kuma tana kwance ta kifa cikinta akan gadon tayi tagumi duk sun
ura ma Animation movie da suke kallo idanu, yayinda Rahama ke
wance kan sofa tana waya da Aliyunta aka yi knocking kafin a turo
ofar
akin, mai taya su aiki Fati ta tsaya daga bakin
ofar cike da girmamawa tace
Wai anty Na
ima ta zo inji Ammi
duk kallonta suka tsaya kafin Na
ima tace
okay
Yasmeen tace
tana zuwa
juyawa Fati tayi ta fita ta ja musu
ofar, Yasmeen ta kalleta tace
Ko yaya ne ya zo
aukarki?
Zuciyarta taji ta buga da
arfi tuno shi kawai da tayi ta dinga kallon Yasmeen amma ta gagara cewa komai, Rahama da ke waya itama hankalinta ya dawo kansu, Yasmeen tace
Allah sarki yanzu tafiya zakiyi? Rahama gobe muje dan Allah
ita dai rahama kallonsu kawai take dan ta san a yadda suka taho da Na
imar she
s not sure idan she
ll want to go back to the house, Na
ima ta
aga kan Saif daga
afarta ya tashi ya zauna a gadon yana kallonta, ta sau
a a gadon ta
auki gyalen sabon abayan jikinta ba wanda ta zo da shi ba ta yafa a kanta ta nufi
ofa, duk binta suka yi da kallo, dan gaba
aya mood
inta ya canza kamar ba Na
imar da har mamakin yadda tayi saurin sabawa da su suke ba, Yasmeen ta mi
e ta sau
a a gadon tabi bayanta, Saif ma sau
a yayi yabi bayan Yasmeen, itakam rahama ta rakasu da idanu kafin ta gyara kwanciyarta ta cigaba da wayarta.
Tare suka shigo palourn Ammi su duka ukun, Ahmad da ke zaune kan kujera opposite Ammi ya
aga kansa ya kalle su, ai kamar an dasata a wajen haka ta dakata daga bakin
ofa ta
i ta
araso ganinsa a zaune a palourn, Ammi ta kalleta ganin ta tsaya cak ta
arasowa tace
araso mana Na
girgiza mata kai tayi ifanunta har ya ciko da hawaye, Yasmeen ta tsaya tana kallon ikon Allah, ta kalli Na
imar sannan ta kallesa, Ammi ta ke ta kallon Na
imar itama ta
auke idanunta daga kan Na
imar ta mayar kan Yasmeen tace
Me ya faru ke kuma who summoned u here?
a hankali tace
babu
To a sau
a lafiya, kama hannun Saif kuje sai anjima
gya
a kai tayi a hankali ta
arasa ta kama hannun Saif da ya sau
a daga jikin babansa dan suna shigowa dama ya gansa ya tafi gunsa, suka nufi
ofa, har Allah Allah take taje gun Rahama taji me yake faruwa.
Ammi ta kalli Na
ima ganin ta tsaya jikin
ofa ta fara kuka, a zuciyarta tace
ikon Allah
kuma a iya maganar da sukayi da Ahmad there
s nothing wrong with her, its not even what she was thinking at first, Ammi ta mi
e ta taho bakin
ofar tana kallonta tace
ima!
Share idanunta tayi tace
What happened?
Nothing
ta fa
a a hankali wasu hawayen na sake gangaro mata, Ammi ta
an kalleshi ganin su ya
urama idanu yana kallonsu, sai kawai ta kama hannun Na
imar ta shigo da ita har palourn, ta nuna mata kujera tace
Zauna muyi magana
tana share ido ta zauna a
ofane, Ammi dats confused tace
Ya miki wani abune?
Ta girgiza kanta a hankali, Ammi tayi shiru kafin tace
Toh what happened?
Nothing
ima ta fa
a tana
ago idanunta, shiru Ammi tayi duk jikinta yayi sanyi there
s definitely something amma to ya zatayi? Tunda Na
imar tace ba komai, ta
an sau
e ajiyar zuciya tace
Ahmad kuje gida dare Nayi! Ke kuma kiyi ha
uri since kin
i fa
a min damuwarki
ko
arasawa batayi ba Na
ima ta fara girgiza mata kai tace
Ni bazan bishi ba, i dont want to go with him
Ahmad ya sake baki yana kallonta, itama Ammi kallonta kawai take, ganin da gaske take har da kifa kanta da kujera tana kuka Ammi ta kalli Ahmad tace
Toh kaje sai da safe tunda tace bazata ba, gobe sai ka zo ka
auke ta
kallon Ammi kawai yake amma ya gagara cewa komai can ya
an sau
e ajiyar zuciya yace
Ki bari mu tafi
in kawai Ammi, she
ll be fyn idan munje gida
Ni i wont be fyn, bazan bika ba, if u insist i
ll run away and u
ll never see me again
ta fa
a tana
ago idanunta ta kalleshi kamar yadda shima tunda ta fara maganar yake kallonta.
Ammi tayi shiru tana kallonsu, ah lallai ba lafiya to ko dai yarinyar na da aljanu ne? Ganin sai kallonta Ahmad ke yi Ammi tayi breaking silence
in da fa
Kaje kawai toh Ahmad sai da safe Allah ya bamu alkhairi! Ke kuma kin fi son nan ina?
Ta fa
a tana kallon Na
ima, gya
a mata kai tayi, Ammi tayi murmushi tace
shikenan tashi ki tafi wajensu yasmin abinki
ewa tayi tana tafiya a hankali ta nufi
ofa tana goge idanunta da bayan hannu, Ammi ta bita da kallo har ta fita kafin ta dawo da kallonta kansa tace
Ko tana da aljanu ne?
a mata hannu yayi alamun bai sani ba, Ammi tayi shiru lost in tunani tace
kuma fa wuni tayi tana walwala abinta, duk yadda aka yi tana da aljanu ne, zan kaita wajen malam idris gobe ya mata ru
iyya, kasan Aljanu na hana yaya mata zaman aure sometimes, wata ba
a sanin tana da su ma sai tayi aure, if things escalate kuma zan kira mamanta inji ko akwai abinda yake damunta dama can, idanma magani za
a nema mata sai a nema mata cause dis is not normal kwana goma ka
ai da aure kuma haka ta faru
jinta kawai yake amma sam hankalinsa baya nan, can ya mi
e jiki a sa
ule yace
Sai da safe
Ammi ta dinga kallonsa ganin yadda jikinsa yayi sanyi, bata ta
a ganinsa haka ba ma itakam tunda yayi girma da wayo, a hankali tace
Dont worry she
ll be fyn okay?
Gya
a mata kai kawai yayi ya nufi
ofa walking slowly ya fita a palourn Ammi ta bisa da kallo.
Banda ki
a babu abinda ke tashi a cikin babban club
in, Neon lights nata pulsing Red, Blue da violet accross babban dance flour
in, inda maza da mata ke ta ti
a rawa, warin cigarette da all kind of alcohols ne kawai ke lingering a ko ina na club
in, dj na gefe yana basu sauti yana spinning fast paced track da ke gabansa, su kuwa sai sake haukacewa suke da rawa da ihu duk sanda sabon beat ya shiga, ko wani beat dirtier than wanda ya fita. floor
in wajen da ke nan na glass yana reflecting hasken wutar club
in yayinda mata da maza ke sheqa rawarsu abinsu, wasu na twekking a jikin wasu, it was chaos ba ka
an ba amma a wajen Suhaila it was a beautiful chaos exactly irin wanda take so ne.
Tana sanye da wani guntun gown mai
yalli
yalli, sai glittering rigar yake under club lights
in, ya manne da jikinta, expensive gashin kanta a zube a bayanta hannunta
aya da
aramin cup na wine ta ta
aga ta kwankwa
e ta cillar da cup
in tana zare jikinta daga saurayin da ya ma
ale mata tun
azu tana masa twekking, ta kur
a har tsakiyar crowd
in duka idanu suka dawo kanta, ta watsa gashinta baya tare da cije lower lip
inta tana haurawa stage inda wani chrome pole ke tsaye spotlight na haskasa, tuni aka shiga hailing
inta da alama pole dance is her thing.
duk aka shiga ihu ana shouting sunanta da wa
anda suka iya fa
a da wa
anda basu iya bama.
Wani irin nisha
i take ji mixed da buguwa da tayi, tayi wrapping hannunta around pole
in tareda swinging jikinka effortlessly yadda zaka san ta saba, yadda take juya jikinta a jikin poll
innan kana ganin kasan expert ce a harkar, yanda take bending tana
ada jikinta, Maza na ihu da whistling, mata na mata tafi, wasu na video dan ba
aramar burgewa take ba, shi kuwa dj sai bata sauti yake dai dai da rawar da take yi, wasu har ku
i suke watsowa saman stage
in ana ihu ana hailing
inta.
Sosai ta sha rawarta har Sai da wa
ar ta
are kafin ta dir
o daga saman stage
in, zufan da ta ha
a yana mannewa da jikinta, mutane kuwa suka dinga tafa mata, kafin dj ya sake musu sabon sauti wata ma ta hau ta shiga yin nata,
bangaje juna sukayi ita da wani dogon guy ba
irin,
arfa yana sanye da Ba
ar shirt da alama
an africa ne, kuma a yanayin jikinsa kamar na bouncers wani zabgege da shi, ta
an ja baya tana kallonsa cike da maye, ganin yana kallonta kawai ta matso gabansa ta
aga
afafunta ta sa
ala hannunta a wuyarsa tana kallon idanunsa tare da cije lips
inta tace
U want me?
Komai bai ce mata ba ya kama hannunta ya nufi
ofa da ita, itama binsa kawai take tana tanga
i da heels
inta da ta cire su bayan ta sau
o a pole dance
in a hannu
aya,
ayan hannun kuma
aramar jakarta ce ta da ri
eshi a kafa
arta.
Cikin wata black mota tinted ya tura ta baya shima ya shigo bayan ya rufe motar yana kallonta, ta matso kusa tana
arin hawa jikinsa tace
was just about to come home
tana fa
a ta
aura bakinta a nasa, shima kar
ewa yayi urgently suka shiga kissing juna messy, hannunta na
arin bu
e masa botur
in rigarsa, shima yana
arin jan zip
in guntuwar rigarta a jikinsa, just as sun gama birkicewa kamar mahaukata a motar wayarta da ke jakar gefenta ta shiga ringing, ba
autawa, ko kula wayar basu yi ba, amma mai kiran ya cigaba da kira shima ba
autawa yasa dole ta tashi daga jikinsa tana danna ma koma waye mai kiranta zagi ta janyo jakar ta bu
e ta zazzage duk abin ciki a kan kujera kafin wayar ta fa
o ta
auka tana kallon mai kiranta, ganin Mummy ne ta
an ja tsaki ka
an tare da
aka wayar ta saka a speaker.
Mummy salma tace
Hello Suhaila
say what u want to say pls am in the middle of something
mummy ta ha
iye abinda take ji a ranta dan for the past week yanzu Suhaila ko
aukar wayarta bata yi kwata kwata yanzu da ta samu ta
auka ba zata iya mata fa
a ba kar taji haushi ta kashe, ta sau
e murya tace
Suhaila dan me yasa zan dinga kiranki bazaki dinga
auka ba, when are u coming back? Wani
asa kike ma tukunna?
Suhaila ta
an ja tsaki cike da maye tace
ba ruwanki, tunda u didnt fulfil ur promise na auramin shi miye kuma kike kirana ki min, bayan kin gama min
arya, i hate u mummy!
Cikin tashin Hankali Salma tace
Suhaila kin san kuwa me kike cewa?
Da
arfi Suhaila tace
Na sani mana, cewa nayi i hate u mummy, kuma kar ki sake kirana dan ba dawowa zanyi ba ba
incikin Na
ima ya kashe ni
Tana fa
a ta jefar da wayar a kujeran motar ba tare da ta kashe ba ta juya ta fa
a jikin mutumin suka cigaba da kissing juna, Mummy salma banda
Suhaila
babu abinda take kira amma ina ba amsa, ba
aramin tashi hankalinta yayi ba jikinta ya fara tsananin rawa jin abubuwan da ta koma ji daga cikin wayar, ta dinga nanata innalillahi wa inna ilaihi raji
una amma sam ta gagara kashe kiran tana jin duk bada
alar da suke a motar da muryoyinsu duka duk tana ji.
Daddyn Na
ima na zaune a palournsa lost a cikin tunani, wani irin dogon tunani da kana ganinsa zaka ga tsananin damuwa a bayyane a fuskarsa, ya
urama waje
aya idanu yana ta kallo idanunsa sun ka
a sunyi ja, tun jiya yake cikin wannan damuwar da ya gagara samun sau
i a zuciyarsa, abubuwa masu tarin yawa kawai yake tunawa da yake jin zuciyarsa na da
a karaya, he has been like dis tun dawowarsa daga asibiti jiya, abinda likita ya fa
a masa ya gagara mantawa, babu abinda yake tunani sai Na
imarsa, yayi tariyar rayuwarsa yayi replaying har ya gaji wanda tuno wasu abubuwan ji yake kamar zuciyarsa zatayi bindiga.
He wish zai iya mayarda hannun agogo baya ya gyara many bad decisions da yayi making, he wish zai iya dawo da lokacin da Yake auren Mami ya gyara abubuwa da yawa da ya
ata a lokacin, he wish bai wargaza musu perfect family
insu ba sun raini
yarsu cikin
auna da kulawa, he wish they can all forgive him, amma yanzu yasan its too late for him, hawayen da yake ta nemansu tun jiya suka silalo kan kuncinsa.
In kunga errors kumin ha
uri, i typed
is in a hurry, da zan biye ma jikina ma da bazan iya typing
in ba, amma bazan iya barinku kuna ta jira ba, so here u go
#MAIMOON
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 60 · 0% Book details