← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 62 OF 72

Chapter 60: Healing beyond Pain

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read

Ammi na zaune a gefen bed
inta tana ta kallon Salma dake zaune kan kujera tana share idanunta, ita kanta she
s shocked with abinda Salma ta gama fa
a mata game da Suhaila, tun bayan tafiyar Malam idris Hankalinta ke matu
ar tashe dan ya tabbatar da sihr ne a jikin yarinyar ba aljanu ba, amma sosai ya kwantar mata da hankali kafin tafiyarsa ya kuma tabbatar mata komai ya zo
arshe, kuma kamar yadda ya fa
a Allah subhanahu wa ta
ala ya fa
a cikin al
ani mai girma
Wa nuzzilu minal Qur
ani ma huwa shifa
un wa rahmatun lil mu
mineen
Kuma Mun saukar daga cikin Al
ani abin da yake magani da rahama ga muminai
Tabbass al
ani waraka ce, kuma babu wata matsala da ba
a bamu solution
inta a cikinta ba, saboda haka ya sa aka kawo masa bowl da ruwa yayi reciting suratul fatiha, ayatul
ursiyyu da falaq da Nass,
arshen suratul ba
ara wato amanarrasul da sauran ayatusshifa
a kamar suratul taubah aya ta 14, suratul yunus aya ta 57, suratul Nahl aya ta 69, suratul isra
i aya ta 82, suratul shu
ara aya ta 80, da kuma suratul fussilat aya ta 44 da sauran addu
i kamar
Allahumma rabbannas, adhhibil ba
asa, ishfi anta ash shafi, la shifa
a illa shifa
uka, shifa
an la yughadiru saqaman
Da dai sauran Addu
i ya bata ta sha aka kuma shafa mata, sannan yace a dinga mata haka ana bata tana sha tana kuma shafawa,kuma a nemi ganyen magarya da na kuka ko
aure ko Neem a tafasa su a ha
a da karanta ruqya a ciki, ta dinga wanka da shi da shan ka
an kullum in sha Allah it will all come to pass, sannan ya sake jaddada musu su dinga karanta suratul baqara a gidan idan ma bazasu iya karantawa da baki ba su kunna shi, hadisi ne ingantacce wanda manzan Allah ke cewa
Laa taj
aluu buyootakum maqabir, inna ash shaytaana yanfiru minaal bayti allathee tuqra
u feehi Sooratul Baqarah
ana
Kada ku mai da gidajenku kamar
aburbura. Lallai shai
an yana guduwa daga gidan da ake karanta Suratul-Baqarah a cikinsa.
Sosai hankalin Ammi ya
an kwanta duk da yace ba lallai ta warke farar
aya ba a cigaba da mata zai iya
aukarta 3 to 7 days ko fiye ma da haka depends on yanayin sihr
in Allahu a
alam, waraka a hannun Allah yake in sha Allah komai zai wuce, kuma idan Ahmad
in zai iya ya bata space har ta gama maganin in sha Allah da zarar ta gama shikenan kuma.
Hakan ne ma yasa bayan tafiyarsa har Ammi ta samu daman sauraren Salma only for her to tell her another tashin hankali. Ammi ta sau
e ajiyar zuciya tana kallon Salma tace
Innalillahi wa inna ilaihi raji
un, kin gani ko Salma? Duk abinda nake fa
a miki bakya ji, kwanannan har gaba kika yi da ni kika bar
aga kirata kika bar zuwa gidannan duk akan suhaila, ko da yake ba yau kika fara wannan ba akan mahaifinta ma kinyi haka, gaba da ni ba sabon abu bane a wajenki tunda kinyi har da mijina wanda yake kamar matsayin uba a wajenki Salma shiyasa bai dame ni ba sam, akan Auren Ahmad da Na
ima babu irin
atancin da baki fa
amin akan yarinyarnan ba now u see ga yarki ta kiraki tayi akan kunnenki, ni na ma rasa me zance, kince baki san
asar da take ba ta ina zamu fara nemanta?
Salma ta sau
e ajiyar zuciya tace
Ni dan Allah anty Mami idan muna maganar da ta shafe mu ki bar sako Na
ima a ciki, na zo na same ki ne saboda bani da wanda zan fa
ama, bazan fara fa
awa Daddynsu ba tunda tun farko na masa
aryar ga inda take
To miye anfanin
aryar da kika masa? Kenan ma da
aurin gindinki take kwana duk inda ta ga dama, sai dan ta bar
asar kuma sai ya miki zafi Salma? ke fa kika bata license
in yin duk abinda take yi, nan gidan da ta zo ta zauna da ta tashi tafiya ko sanin tafiyarta banyi ba saboda na hanata rawar gaban hantsi tana ganin kamar an saka mata idanu
Shiru Salma tayi tana kallon Ammi, ba
in ciki kamar zai kashe ta dan maganar
ata mata rai kawai yake.
Ammi ta sau
e ajiyar zuciya tana mi
ewa tsaye tace
zan yi ma Ahmad magana in ga ko akwai abinda zai iya yi a kai in sha Allah, Allah dai ya kyauta
daga haka ta fita a
akin ta bar Salma zaune tana binta da wani irin kallo har Ammi ta fita kafin ta
anyi
wafa ta mi
e ta nufi
ofa itama.
Shiru Fadila tayi tana sauraron Nasir da ke fa
a mata halinda ake ciki, hankalinta yayi masifar tashi, dan duk kiran da suke ma Na
ima har yanzu ba na wanda ta
aga at first fadila da ta kira Ahmad yace mata ai Na
ima na bacci so sai ta
auka tsabar soyayya ce yasa bata da time
in picking calls
insu, but Now Nasir is telling her something else, cike da damuwa tace
Babe ban gane ba
Miyene baki gane ba a ciki? Ahmad told me imam
in yace sihr aka mata, wlh he
s very disturbed ni kaina hankali na ya tashi wa zai mata sihiri just 10 days da aure? Yanzu haka tana gidan Ammi ita Na
imar, she
s not fyn gaskiya
Innalillahi wa inna ilaihi raji
un na shiga uku ni fadila
ta fa
a tana jijjiga inaaya da ke kafa
arta, katse ta yayi dan yasan halinta da yadda take saka ma kanta damuwa too much yace
Look baki shiga ukun komai ba, na riga na duba available flights for tomorrow morning kawai ku dawo gobe ba sai next week
in ba dama nayi kewarku da yawa
ya fa
a trying to make her calm down dan yasan yanzu haka in hankalinta yayi dubu to ya tashi duka
Allah ya kaimu zanje in sanar ma Mami in sha Allah, duk kuma wanda yayi ma dis innocent girl wannan abin Allah ya isa wallahi on her behalf
ta fa
a tana kashe wayarta dan babu wanda zuciyarta ke raya mata face Amira.
Washegari Nasir da kansa yaje
aukosu daga Airport, bayan ya saka luggages
insu a mota ya bata side hug ya kar
i inaaya daga hannunta ya
aurata a kafa
arsa tare da ri
e hannun fadila da hannu
aya suka nufi mota, gaba
aya ta
osa ta ganta a gidan Ammi ta ga yanayin jikin Na
imar, shi dai Nasir tu
i kawai yake yana satan kallonta ganin yadda duk damuwa ya nuna a fuskarta dama yasan za
a rina.
an ri
o hannunta yayi yace
ko muje gida ki huta
ta wani kalleshi hakan yasa yayi dariya da bai shirya ba
Calm down mana, ke she
s fyn fa its not like she
s sick or something, ita abinta da mijinta ne ka
Fadila tace
to ai ba lafiyan kenan, ba gwara to tayi da kowa ba akan mijinta kuma
Hakane
ya fa
a a hankali yana matsa hannunta dake cikin nasa bai sake cewa komai ba, ya maida hankalinsa akan tu
i har suka iso gidan Ammi, Tana sau
owa a motar da inaya a kafa
arta ta nufi cikin gidan tana
an ri
e jikin tsadaddiyar abayar jikinta, ta
arasa bakin
ofar ta danna bell ta tsaya tana jira a bu
e mata.
ima da rahama na zaune kan carpet, Na
ima na taya ta cike wani form karatun al
ani na tashi a hankali a speakers
in palourn, yasmeen kuma tana sama wajen Ammi, aka danna bell
in duk suka kalli
ofa, Na
ima zata mi
e rahama ta rigata
Bari na bu
gya
a mata kai Na
ima tayi ta cigaba da cike mata kafin ta dawo, kamar ance ta
aga kanta da biro a hannunta kawai ta kalli Fadila da ta tsaya daga bakin palourn tana kallonta, wani kalan zaro ido tayi ta cillar da biron tare da mi
ewa da gudu ta nufo fadila, fadila ta rungume ta back dan tun a bakin
ofa Rahama ta kar
i inaaya, ma
aleta tayi tana murnar ganinta, fadila ma tana dariya tace
Kai nayi kewarki da yawa Na
eematu
ta fa
a tana
agota daga jikinta tana kallonta ganin idanunta har ya ciko da hawaye, ta dinga kallonta, tana sanye da abaya black ta
aura scarve a kanta looking fresh kamar ko yaushe ita bata ga alamun rashin lafiyar komai a tattare da ita ba ko da yake she look a little pale amma its not much she still looks calm and very beautiful kamar kullum.
Rahama dai na tsaye gefe da inaaya tana dariya tana kallonsu, Na
ima tace
Anty fadila shine baki kirani ba kince zaki zo wait yaushe ma kika dawo lagos?
Fadila ta harareta
A ta wani waya zan kiranki? Wayar da baki
agawa? Duk kin
agawa mutane hankali
Rahama ta kar
e da fa
La ba laifinta bane fa anty fadila tunda yaya Ahmad ya kawo wayar Saif ya saka a ruwa mistakenly
ita dai Na
ima Shiru tayi tana kallonta,
Fadila tace
i hear u Rahama muje in gaida Ammi
Rahama tace
okay
tayi gaba Fadila ta bi bayanta hakan yasa Na
imar ma tabi bayansu itama.
Kallon Nuwaira kawai Mary keyi bayan ta bu
e mata
ofar palourn da take ta dannawa ba
autawa kafin tace
Ina kwana Ma
ko kulata Nuwaira bata yi ba ta wuce ta ta shigo palourn ta wuce sama abinta ba tare da ta tsaya a palourn ba, Amira da ta fito daga
akinta kenan da niyyar sau
a taji mai danna bell haka ganin Nuwaira ta
an ja tsaki
Haba Nuwa wannan wani kalan danna bell ne kamar ya
To wa ya sani ko ya
inne?
Ta fa
a tana
arasawa cikin palourn saman ta zauna a kujera tana kallon Amira da itama ta
araso tana fa
Ai kuwa in ya
i ne ba
a gidana ba
Sannu mai gida, tell person wey no get house abeg
Nuwaira ta fa
a tana ciro wayarta a jaka ta na tatta
a screen
in da fingers, Amira tayi dariya
Gidan miji ai nake magana ba gidan kai ba
Nuwaira ta bata wani side eye sai dai bata ce komai ba. Amira ta gyara zamanta tace
Sai gaki yau a gidannan, rabonki da gidanna fa kin da
e Nuwa
harararta Nuwaira tayi ta ajiye wayar a gefenta tana kallon Amira tace
Saboda ba
in halin mijinki ba? Yanxu ma ji nayi bazan iya ba na zo na ganki tunda kwana 2 kin ma
ale a gida kamar matar kulle, sai dai idan ya zo ya same ni a gidansa yayi abinda ya ga dama amma dole na zo naga
awata
tana gama fa
in haka ta hau
wallawa Mary kira da
atuwar muryarta
Mary!!!!!, Mary!!!
Amira ta tsaya kawai tana kallonta kafin ta
anyi tagumi fuskarta na nuna damuwa tace
Ai zaki tafi kafin ya zo bazai ma same ki ba, nikam gwara da kika zo Nuwa, ina cikin damuwa wallahi tallahi
Nuwaira ta dakata da kiran mary da takeyi tace
Damuwar me? Ba kinyi yadda Mummy tace ba and kince the result is perfect
ta fa
a tana mayarda hankalinta duka kan Amira
Which kind perfect? Ni da na san haka abinnan yake gaskiya bazanyi ba, ba na fa
a miki da muka je sunce bazai yiwu ayi ma Albi ba dan ko an masa bazai da
e a jikinsa ba zai karye maybe kafin ma aikin ya fara
arfi zai karye shine yace sai dai ayi ma Na
imar ba
Nuwaira dake kallonta tace
Uhum haka kika ce sai aka yi yaya ba hakan aka yi ba?
To Nuwaira anyi kuma ya kama Na
imar dan anan part
in nawa ma har rashin kunya ta masa ta ja masa tsaki, ni na san kwana biyu da sukayi a part
inta basu da kwanciyar hankali sam, shekaran jiya da sassafe naga ya fita maybe fa
a sukayi ohon masa, jiya kinga anan ya kwana amma wlh ko bi ta kaina bai yi ba kuma yau ma anan zai kwana amma Nuwaira ni na san ba zai wani kula ni ba, ko magana na masa a ta
aice yake amsawa, abubuwannan sun saka sa a damuwa ko bacci baya yi sosai, ni gaskiya ba haka nake so ba, duk abubuwannan memakon ya dinga jin haushin Na
ima ya san value
ina amma inaa drifting
inmu kawai yake further away from each other
Nuwaira da ke kallonta tace
So yanzu ya kenan?
Amira ta sau
e ajiyar zuciya
Zan kira mummy ta kira a karya abin kawai, akwai other ways na fitar da ita a gidannan da yawa amma dis one is not helping me in anyway, ni shiyasa tun farko bana wani son zuwa wallahi
Nuwaira ta koma ta kishingi
a tana jan tsaki
Dont start with that ur bullshit pls na wani baki son zuwa, ke dai kawai kinbi mamarki kunje inda ba
a wani iya aiki ba, kawai na zuba miki ido ne dama inga iya inda aikin zaije, yanzu wanke
afarki zakiyi mu koma wajen Baba shi yayi aiki akan Ahmad
in duk uban taurin kansa wlh bai isa ba
Wani kallo kawai Amira ke mata, kafin itama ta ja tsaki,
Ke ni wallahi ba gurin ko wani Malamin da zan sake zuwa, wanann ma ya isheni, ba abinda na so ya faru ba kenan kuma shima mutumin bai ce min Albi zai fita hayyacinsa saboda yarinyar ba da bazan yarda ayi ba, to kafin ayi aikinnan ma nuwa nafi gane kansa akan yanzu, yanzu banda shiru shiru da miskilanci babu abinda ya
aro, yayi ta ha
e rai dama can yaya lafiyar kura? Gaskiya ni ba haka nake so ba.
To tunda bazaki je ba shikenan kar ki sake cemin Ahmad ya miki kaza ko kaza, its soyayya dat will kee u Amira
Naji
Amira ta fa
a tana
arin kwanciya akan kujera, Nuwaira ta tashi zaune da kyau tana kallon Amira tace
Ami tashi ki zauna kiji, nima fa damuwata na kawo miki, nima ina cikin problem na rasa yadda zanyi da shi
Amira ta mi
e zaune tana kallonta tace
Matsala kuma Nuwa
Nuwaira ta gya
a mata kai a hankali kafin ta janyo wayarta ta
anyi ta
e ta
e sai kuma ta ajiye wayar ta mayarda duka hankalinta akan Amira tace
Amira ciki ne dani
kallonta kawai Amira take yi not so suprised kafin ta
age gira tace
And?
Ganin Nuwaira nata kallonta tace
Na waye?
kawai Nuwaira ta fa
a, Amira ta koma ta kwanta tana fa
Kin saka na tashi zaune na zata wata magana mai muhimmanci ce to ciki nawa kika yi kika zubar Nuwaira whats special about wannan
Its special cause am keeping it
Amira ta
ura mata idanu daga kwance da take tana kallonta with suprise kafin tace
Zaki ajiye kuma Nuwa?
Amira ta tashi zaune tana kallonta tace
Waye baban cikin?
Zan fa
a miki, amma yanzu kinsan he
s denying wai ba nasa bane, ni kuma aure nake so nayi kuma shi nake so na aura
Lallai ma kamar ya ba nasa ba, ai wlh dole ya kar
i ciki ya ma isa yace ba nasa ba ai tunda kika ce nasa ne to nasan ne, kuma girl if u feel kina son aurensa and keeping the baby am with u 100 percent, wallahi ki auresa, amma saurayine ko bazawari?
Da matarsa fa harda yarsa babba, amma do i care?
Amira ta kar
e da
we dont
suka yi dariya tare, Nuwaira ta koma ta kishigi
a tana shafa cikinta tace
Idan ma blackmail bai isheshi ba yanzu zan kai sunansa wajen Baba, ke ko zaki amso min lambar malamin mummy in ha
a har da shi?amma kar kice mata ni ke nema
Baki da matsala zan kar
o miki ki ci ubansa, dama Allah Allah nake kiyi aure Nuwa
Aikuwa lokaci yayi in sha Allah Aminiyas
suka sake yin dariya kafin Nuwaira ta janyo wayarta ta tura ma daddyn Nuwaira voice
in da take recording, ta sake tura masa
Ko in fa
a mata sunan?
Da emoji
in gwalo, tana tura masa ta ajiye wayar tare da mi
ewa ta zare heels
inta tana nufar downstairs tace
Bari inje inci uban Marynki
innan dan uwatta bata ji ina kiranta bane?
Tana fa
a ta fice a palourn ta nufi
asa, ko minti
aya bata yi da sau
a ba wayarta ta fara ringing Amira ta tashi zaune tare da kallon wayar taga
Sugar Daddy
da love emoji, har kiran ya katse ya sake kira tana kallon wayar, haka ya dinga kira ba
autawa hakan yasa ta fara tunanin ko shine uban cikin Nuwairaa?
ewa tayi ta
auko wayar ta koma ta zauna tana Sliding call
in tayi picking ta kai wayar kunnenta tana gyara zamanta a kujera.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 62 · 0% Book details