← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 17 OF 72

Chapter 16: Twice in one lifetime

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Amira na kwance a kan kujera daga cikin palourn tana danna wayarta ta
aga kanta ta saci kallon Ahmad dake kishingide a akan kujera opposite her reading through his tablet, Ga Saif kwance a gefensa yana kallon cartoon wanda Ahmad
in ya rage masa muryar har
arshe.
Maida kanta tayi kan wayarta tana karanta sa
on Nuwaira da ya shigo
Ni dama ba nace miki na lokaci bane kika bi kika
aga hankalinki kamar wanda kika yi sata ko wani abu
Sai da ta sake satan kallonsa kafin ta shiga typing mata reply
wallahi Nuwa ban ta
a sanin haka Ahmad ke so na ba sai jiyannan, kinsan ina cewa yayi ha
uri fa shikenan kawai ya bar maganar, kuma na
auka xuwa da mukayi muka
auko Saif ma zai yi bala
i amma kinga baiyi ba
immediately Nuwaira tayi viewing sa
on kamar dai tana cikin chat
in nata ne
To dama me nace miki? Idan kina so ya dinga biye miki haka to dole sai kin zama kema jan wuya idan yace gabar kiyi kudu sai kiga ya biyo ki kudun
Amira ta tura mata emoji
in dariya
aikam na tabbatar yanxu, ke har ha
uri fa ya bani kuma aka bani kulawa yadda ya kamata, ke nuwa ina son mijina
Mtsw kulawar me ya baki?
Kema ai kin sani, ba na fa
a miki yadda mukayi da shi ba jiya da dare, ke ashe yayi kewata sosai pretending kawai yake yi
Nuwaira ta turo mata emoji
in dariya
haka kika ce min dai, to dama ai ke bata wasa bace Amii banda ma kin mayar da kanki wata bi ta can, yanzu dai shi yana ina ne?
Sai da Amira ta
aga kai ta kalleshi ka
an kafin ta gyara kwanciyarta akan kujera
ga shi nan kusa da ni, amma zuwa anjima zaije Abuja meeting, gobe zai dawo da safe, haka dai yace min
Ah lallai, meyasa bazai je da ke ba toh?
Gobe fa zai dawo Nuwa
tab ni dai ba ruwana, kinsan big babes
in dake Abuja kuwa ke dai kiyi a hankali
Nan da nan mood
in Amira ya canza tayi shiru batayi reply ba tana kallon Ahmad, tun daga gashinsa dake nan so fyn har
afarsa ta bishi da kallo, ta dawo da idanunta face
insa zuwa muscles
insa kawai babu abinda take imagining sai what if da gaske abinda Nuwaira ke fa
a mata hakane kuma ai zai iya yiwuwa fa
Jin wayarta na ringing tayi saurin silencing kiran tun kafin wayarta yayi announcing sunan Nuwaira ta shiga uku, ya
ago kanshi daga tablet
in ya kalleta, Murmushi ta masa ba tare da ya mayar mata ba ya mayarda kansa kan abinda yake yi.
Ta mi
e a hankali tana
aga wayar ta kai kunne
Hello Mummy..
ta fa
a tana nufar bedroom
inta, da gefen ido ya bita da kallo sai kuma ya girgiza kai ya mayar da kansa abinda yake yi
Ke ya zaki kirani bayan nace miki yana kusa da ni?
Amira ta fa
a tana kulle
ofar
akinta
Shine zaki wani ce min mummy?
Okay so kike ya gane kece bayan ya ce min baya son mu
amalata da ke?
Wani dogon tsaki Nuwaira ta ja
saboda gani
arauniya ko guba ai dole yace ki bar kulani, shi ya ma isa ya rabani da ke sai kace ba tare ya ganmu ba
Amira ta
anyi dariya
bai isa ba kam
Nuwaira tace
ah toh, yauwa kina fa
amin kika ce me ya faru jiya da daddare
Amira ta tuntsire da dariya
akwai ki da son jin labarin other room
Nuwaira na dariya tace
eh naji ni dai fa
amin dan Allah me ya miki kika ce
_______
Duk wani shiri da ya kamata Ammi da Big Daddy su mata sun mata na tafiya Lagos, wanda Fa
ila tafi kowa zumu
in zuwan Na
iman Lagos, lots of shopping sun sha shi da Fahad kusan kullum sai sun fita.
Mami flats
innan in tafi da black one
in ko nude?
Mami dake taya ta ninke kaya tace
ki tafi da duka
gya
a kai tayi ta ajiye takalman tana kallon Mami
Im nervous
ta fa
a tana murza hannunta, Mami ta ajiye rigar da ta linke mata
meyasa? Ke da kika flying oceans ke ka
ai sai dan Fahad bazai samu kaiki ba sai ki ce ure nervous, ba komai lafiya zaki je abinki
a kai tayi tana cigaba da ha
a kayan, amma deep down tana jinta daban kamar dai wanann tafiyar ba iya makaranta ce zata je ba kamar tafiya zatayi da yafi haka muhimmanci.
aya
angaren na zuciyarta kuma tunanin sadiq takeyi wanda sosai tayi mamakin rashin nemanta da yayi kuma itama ta gagara samunsa both a waya da social media handles
insa abin ya fara damunta zuwa yanzu, tun da ta dawo Ninja baifi sau biyu suka yi magana da shi.
Ki tabbatar kin saka wayarki dai a charge kuma u should park ur chargers kafin goben
Muryar Mami ya dawo da ita daga tunanin da take, rigar hannunta da take ta juyawa ta na
e ta saka acikin suitcase
inta tana gya
a ma Mami kai
toh Mami
Mami na kallonta ganin kamar da abinda ke damunta tace
akwai wani abinne? Ko bakya son tafiyar ne?
Saurin girgiza kai tayi
Ah ah fa babu komai Mami
Okay bazaki iya fa
a min damuwarki ba kenan?
Mami ta fa
a tana jera mata jackets
inta
babu komai da gaske Mami, im just a litle bit worried ne na saba da ke da nan gidan yanzu xan koma sabon waje its not a big deal Allah
Shiru kawai Mami tayi ba dan ta yarda ba ta share maganar suka cigaba da abinda suke yi dan gobe jirginta na
arfe 11:30 ne zuwa Lagos, kasancewar ita ka
ai zata yi tafiyar yanzu banda fahad da abu ya taso masa mai muhimmanci yasa Mami take ganin kamar shine dalilin shiru shirun nata duk da ta saba da tafiya ita ka
ai, da har tace ta jira Fahad
in ya gama abinda yake yi sai suje amma fa
ila sam ta
i, tace ai ita da Nasir zasu iya yin komai ba dole sai da Fahad ba.
ewa Ammi tayi Na
ima ta
aga kai tana kallonta
ki tabbatar baki manta komai ba, idan kin gama ha
a kayan ki mayarda su aryan
akinsu tunda basu jima da baccin ba, nasan ba nisa sukayi ba ina ta
a su zasu ishe mu da darennan im not ready for that yanzunnan kaina ma ciwo yake yi
ta fa
a tana kallon su aryan dake bacci akan gadon Naiman, itama kallonsu tayi
Ki barsu su kwana anan kawai tunda sun riga sunyi bacci, besides sai sunyi watanni yanzu basu ganni ba
Ai zasu sha rigima kam, hmm
Mami ta fa
a tana nufar
ofa
Kar dai ki Manta ki saka wayarki a charge ba sai gobe kiyita kame kame ba
In sha Allah Mami, kar ki manta ki sha magani
gya
a kai kawai Mami tayi ta ja mata
ofar.
Mami na fita ta mi
e daga gaban kayan ta
auko wayarta, chats dinta da sadiq ta duba har yanzu bai hau online ba kusan sati
aya kenan ta sau
e ajiyar zuciya ta ajiye wayar
Sauri sauri ta
arasa ha
a kayan da sun kusa gamawa dama da Mami, ta
arasa bakin gado ta zauna tana kallonsu aryan, takalman
afafunta masu taushi na bedroom ta cire ta haura saman gadon ta sa hannu ta gyara ma Aryan da Fauza kwanciyarsu kafin ta zare band
in da ta
aure gashinta ta ri
e da lips
inta ta saka hannayenta ta sake tattare uban gashin ta waje guda ta sa hannu ta cire band
in daga bakinta ta kame gashinnata duka kafin ta saka hula a kanta, sau
a tayi daga gadon ta wuce toilet bata jima sosai ba ta fito tana gyara wandon bacci mai taushi na jikinta ta
arasa kan gadon ta hau ta kwanta tana karanto addu
ar bacci ta shafa a jikinta da jikinsu aryan har ta lumshe idanunta sai kuma ta bu
e da Sauri, wayarta dake gefen gadon ta
auka ta jona a charge ta juya kwanciyarta tana kallon
annen nata da sunyi nisa a baccinsu. Haka kawai ta samu kanta da kasa bacci abubuwa daban daban na yawo mata akai amma wanda yafi damunta shine rashin samun sadiq a waya kwata kwata.
yar ta samu bacci ya
auke ta, washegari tun da tayi asuba ta koma bacci jin kanta na ciwo, dama aryan da Fauza tun asuba suka gudu
akin Mami,
arfe 9 Mami ta tashe ta tayi wanka ta shirya sharp cikin clean white long sleeved shirt da sakakken jeans da ya mata kyau sosai, simple gold bracelet ta saka a wrist
inta da agogo da zobunansa kafin ta yane kanta da jersy veil tayi pinning
insa da clips, fuskarta looking fresh sai glowing yake yi naturally, man baki ka
ai ta saka a lips
inta amma sai yayi kamar ta saka pink lipstick ne, da
yar Mami ta saka mata kwalli wanda ya sauya idanunta gaba
aya ya saka haskensu sake fitowa, ta sunkuya ta saka snickers a
afafunta kafin ta sau
o da suitcase
inta
asa tana rataye da designer tote bag a kafa
arta, Mami dake bayanta tace
kici abinci kafinnnan
ata rai tayi zatayi magani Mami ta sa hannu tayi zipping bakinta alamun no buts, da
yar ta sha tea rabin cup da just 1 slice na bread, zuwa 10:30 Mami ta kaita Airport da kanta tare da su Aryan da ke ta hayaniyarsu a bayan motar.
Naima ta
arasa zuwa boarding lane
in business class
in da wayarta da ticket
inta a hannu
aya,tote bag
inta a rataye a kafa
arta na
ayan hannun, ta cire shades
in idanunta ta mayar saman kanta sassayen
amshinta da sai ka matso dab da ita zaka iya ji yana tashi a hankali.
Ko da ta shiga jirgin Seat 4A kusa da window shine nata, ta
arasa kujeran a hankali ta zauna tana tunanin sabon rayuwarta da zata fara a lagos
Jinginar da kanta tayi ta tana kallon window sai kuma ta lumshe idanun tana jin wani irin yanayi a tattare da ita, har ya zauna kujeran next to her 4B bata ma sani ba, sai da aka fara announcing saka seat belt kafin ta bu
e idanunta a hankalin ta gyaran zamanta da niyyar saka seatbelt
in, kallo
aya ya mata ya gane ta, ya
auke kansa yana
arasa saka seatbelt
insa, like of all seats na cikin jirginnan he sat besides this girl? Meyasa yake ta ha
uwa da ita frequently? Ita dai ta gama saka seatbelt
inta ta koma ta jinginar da kanta, sake kallonta yayi is like bacci ma take ya jinginar da kansa ya lumshe idanunsa.
Har jirgin ya tashi idanunta na lumshe, basu jima sosai da tashi ba wata attendant ta
araso wajensu da tray guda biyu sai da ta gaishe su kafin ta ajiye tray
aya a gaban Ahmad dake
auke da cup of black tea,fruit cup, da croissant, ta juya tana kallon Na
ima da ta bu
e idanunta tana kallonta jin tana magana, ta
arasa da niyyar ajiyewa Naima nata, murmushi Na
ima tayi ta mi
a hannu da niyyar kar
a tana furta
thank you
a hankali, bata san ya akayi ba hannunta yayi tripping ta
an buge cup na black tea
in cup
in yayi kamar zai fa
i amma sai bai fa
i ba sai dai shayin ciki ya
an splashing few drops a fari
in rigar jikinsa.
Shiru yayi yana kallonta Na
ima ta zaro idanunta ganin yanda ya
ata masa rigarsa though its not too much amma its obvious,
oh my God, im so sorry
ta fa
a a hankali tana
arin
aukan napkin daga tray
in, attendant
in ta mi
a mata ta amsa tana kallonsa ta kai napkin
in da niyyar goge masa,
auke hannunsa yayi tun kafin ma ta
aura napkin
its okay
ya fa
a a dake da yasa ta tsaya da Napkin
in a hannunta tana kallonsa, yadda ya fa
in bai yi kama da its really okay
in ba, ta kasa daina kallonsa, kallo take masa irinna na sanka a wani waje amma na kasa tunawa,
ayan hannunsa ya kai ya
au wani napkin
in a hankali ya hau goge inda ya
aci a shirt
in nasa.
A hankali ta mayar da na hannunta ta ajiye, bayan few seconds ta sake kallonsa ganin har sannan goge rigar yake yi yasa tace
dan Allah kayi hakuri, am really very sorry
an kallonta yayi amma baice komai ba, itama sai kawai tayi shiru, ya ajiye napkin
in ya zare seat belt
insa ya mi
e tsaye, zatayi magana ya kalleta a hankali yace
save it, kullum ne kike mistake sannan kice sorry? Its ur hubby kiyi abu sannan ki dawo ki bada hakuri, i can see that
daga haka ya juya ya nufi restroom da hannunsa
aya a aljihu, attendant
in ta matsa gefe da sauri har ya wuce, ita dai Na
ima ta mayarda kanta ta jinginar tana ri
e da tray
in,
kullum take laifi tace ayi ha
uri kamar ya?
Saurin bu
e idanunta tayi tuno inda ta san fuskarsa da tayi, tabbass shine wanda ta ture a Airport rannan ikon Allah, shi kuma kullum a filin jirgi suke ha
uwa kuma kullum suka ha
u sai ta masa laifi, bata san sanda ta
anyi murmushi ba tuno abinda yace mata rannan wai she should behave like shes in public, gashi yau ma kuma ta sake wani laifin, no wonder he couldnt talk for a moment.
Tana ganin yana dawowa ta rufe fuskarta da gyalenta, shima bai kulata ba ya zauna a kujerarsa kamar bai san da zamanta ba. Ko kallon direction
inta bai sake yi ba har jirginsu ya sau
a a Lagos.
Tana kallonsa ta gefen ido har yayi unbuckling seatbelt
insa ya mi
e ya
au briefcase
insa yabi bayan
yan sau
a a jirgin, itama mi
ewa tayi tana shaqan
amshinsa da ya bar mata mai azabar da
i ta rataya jakarta ta bi bayansa.
A arrival hall driver Nasir dake jiranta da sign mai rubuce da sunanta a jiki yana ganin ta nufosa ya
araso da sauri yana amsar jakarta,
sannu da zuwa hajiaa, small madam, Madam fa
ila dey wait for u for house
Thank you
ta fa
a a hankali tana murmushi
Ya bu
e mata bayan motar ta shiga ya rufe motar ya zaga ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka bar Airport
in.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEART)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 17 · 0% Book details