Chapter 67: Breaking point
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 19 min read
The drive to gidan Ammi was silent, juya steering kawai yake yi amma shi ka
ai yasan abinda ya ke ji a
irjinsa, ko da ace ya tsaya back ya san ba abinda zai fahimta a meeting
in kwata kwata, yana yin parking ya fito ya nufi cikin gidan.
Ba kowa a palourn gidan ya wuce sama har
akin Ammi, yayi knocking once tare da tura
ofar a hankali, Ammi dake kwance a kan gado tana bacci ta bu
e idanunta jin knock
in a zatonta ma su rahama ne kafin taga an bu
ofar, ta dinga kallon Ahmad dake tsaye daga bakin
ofa, tashi zaune tayi tana kallonsa dan bata jima da komawa baccin safen ba kanta ma ke ciwo,
arasowa ciki yayi a hankali ya zauna a kujera ya dafe kansa a hankali, Ammi na kallonsa tace
Are you alright
kallonta kawai yayi amma bai ce mata komai ba, ta sau
afafunta daga kan gadon ta taso ta taho inda yake tana kallonsa tace
Ahmad
muryarsa kusan a shaqe yace
Ina Na
ima?
Girgiza mata kai kawai yayi a hankali yace
Lfynta
alau tana gida
ta dafa kafa
arsa fuskarta na nuna damuwa tace
To me ya faru
kallonta yayi kafin a hankali yace
m fyn
Kai da Amira ne?
Gya
a mata kai yayi a hankali, Ammi ta samu waje ta zauna tana kallonsa tace
Wai me kuma ya faru?
Ta fa
a cike da gajiya da lamarin Amira, gagara fa
a mata na asirin yayi a hankali yace
Amira contraceptives da abortion pills take sha to not carry my baby, idan ma cikin ya shiga she aborts it
Subhanallah, wa ya ce maka haka Ahmad? Wani irin aborting kuma? Wani irin contraceptives akan wani dalili?
a mata hannu kawai yayi alamun bai sani ba, Ammi tayi shiru tana kallonsa kafin ta sake tambayarsa yadda aka yi ya sani, fa
a mata yayi duka Ammi ta sau
e ajiyar zuciya tace
Innalillahi wa inna ilahi raji
ta fa
a tana kallonsa da alama abin ya bata mamaki sosai itama, gaba
aya ma ji tayi ciwon kan nata ya
aru tace
Ko zaka same ta ka yi magana da ita kaji dalilinta na yin hakan?

Ah ah Ammi am not asking her anything, Ammi tare da ita muka je muka ga likita a dubai ko akwai any issue da ya sa 4 years kenan har yanzu bamu sake conceiving
ba bayan Saif, Saif yanxu shekararsa 5, ashe ni ta mayar mahaukaci she knows dalilin hakan
Ammi dai ta rasa me zata ce masa kallonsa kawai take har yanzu mamaki ya
i barinta, wani ajiyar zuciya kawai ya sau
e ya mi
e a hankali yace
I came to get stuffs
in Na
ima da kika ce in zo in kar
a, and tace in kai mata Saif
gya
a masa kai Ammi tayi tana kallonsa kafin tace
Kayi ha
uri kaji? Kar ka yanke ko wani hukunci cikin fushi kaji
ya gya
a mata kai a hankali yace
In sha Allah
daga haka juya ya fita a
akin, mi
ewa tayi itama ta biyo sa dan basa magungunan Na
ima da turarukan wutanta da other stuffs da ta ha
a mata dama zata koma da su idan ta tashi komawa, shikam Ahmad
akinsu Rahama ya wuce, yayi knocking
ofar twice, Yasmeen ce ta bu
ofar idanunta cike da bacci, ganinsa a tsaye a bakin
ofar fuskarsa ba yabo ba fallasa hannunsa
aya a cikin aljihunsa tace
Ina kwana yaya
Shirya Saif ki kawo min shi downstairs
Bacci yake yaya
Ki tashe shi
gya
a masa kai tayi a hankali, ya juya ya sau
asa, juyawa itama tayi ta koma
akin tana mamakin me ya
ata masa rai dan she can clearly differentiate
acin ransa da kuma normal grumpiness
insa.
Suna zaune a palour,Ammi na sake tausansa Yasmeen ta sau
o tare da Saif da tun zaza
in da yayi 2 days har yau bai koma school ba, yana ganin Ahmad ya sake hannun yasmeen ya taho wajensa, ya shafa kan yaron ganin har ya
an rame yace
How're u feeling
kwantar da kansa yayi a
afarsa yace
Ahmad ya
an kalli Ammi ganin duk ta shiga damuwa yace
Kar ki damu, its fyn Allah, am okay and i wont do anything reckless dont worry
ta gya
a masa kai
itama a hankali tace
To shikenan Allah ya kyauta, ita kuma Allah ya shiryeta
kallonshi kawai yasmeen take har ya mi
e tare da Saif a jikinsa, dama ta san akwai a inda aka ta
a shi, kuma tunda taji ana Allah ya shirya ta san Amira ce, a zuciyarta ta ja guntun tsaki tana bin bayansa da bags
in kayan da Ammi tace ta kai masa mota.
Sai da ta saka a back seat
in motar kafin ta zago tace
Yaya Amma dai ba anty Amira zaka kaima Saif ba
girgiza mata kai yayi yace
tana kallonsa cike da son jin damuwarsa amma ta san ko ta tambaya ba fa
a mata zai yi ba tace
Okay
tare da mi
a masa wayar Na
ima da dama ta
auko ganinsa, ya kar
a ya saka a aljihunsa ya juya ya bu
e motar ya saka Saif ya rufe sai a lokacin tace
Yaya wani abin na damunka ne
shiru kawai yayi yana kallonta can yace
Me kika gani?
Ta girgiza masa kai tace
nothing
bai sake ce mata komai ba ya zaga mazaunin driver ya shiga ya tada motar, sai a sannan ya kuma kallonta yace
Ki shiga gida
ta juya a hankali ta wuce cikin gida shi kuma ya ja motar suka bar gidan,
yana tu
i jifa jifa yana kallon Saif da ke kallon window ji yake kamar he failed him, kamar bai za
a masa uwa ta gari ba, uwar da zata zama garkuwarsa kamar yadda Ammi ta zama tasa, uwar da zata saka shi a hanyar daidai, amma Amira ita kanta tana bu
atar mai saka ta a hanyar dai dai bare har ta saka wani. Ya
an shafa kansa a hankali yana cigaba da driving
in.
Suna isowa gidan ya sau
a ya sau
o da Saif sannan ya bu
backseat ya
auko jakakkunan guda 2 har bakin
ofarta ya kaisu Saif na biye da shi ya ajiye tare da danna doorbell, ya shafa kan Saif yace
Wait for Mimi to open
gya
a mishi kai yaron yayi yana kallonsa, Ahmad ya juya ya nufi motarsa ya bu
e ya shiga drivers seat ya zauna yana kallon part
in na
iman waiting for her to open for Saif, Na
ima na bu
ofar ta dinga kallon Saif da mamaki kafin tace
Champ
arasowa yayi ya rungume
afafunta yace
Mimi
ta kalli compound
in kafin ta
an sunkuyo tace
Kai da waye? Ina papa?
Ya tafi
ya fa
a yana nuna mata inda motarsa yake, sai a lokacin Ahmad ya tada motar ya nufi gate, tabi motar da kallo, meyasa ya bar Saif a bakin
ofa bai jira ta bu
e ba, ko sauri yake ne? Bata kawo komai ranta ba tace ma Saif ya shiga ciki ya wuce ciki ita kuma ta shigo da jakankunan ta ajiye su a palour ta kulle
ofarta ta dawo ta tsuguna tana bu
e jakankunan tana kallon Saif tace
Shi yaje ya
auko ka?
Ya gya
a mata kai yace
ya fa
a yana mi
a mata wayarta da Ahmad ya bashi a hannunsa a bakin
ofar, barin jakar tayi ta kar
i wayar tana masa murmushi tace
Tnk u
ta ajiye wayar a gefe ta bu
e jakankunan taga magungunanta ne, sai kuma abubuwa na mata da baza
a rasa ba, da kuma kayan girki a kitchen da tasan ba lallai tana da su ba yanzu, Na
ima tayi murmushi tana jin
aunar Ammi da godiya a zuciyarta da Allah ya hadata da surika ta gari kuma mai kaunarta kamar Ammi, kafin ta tattara duka kayan ta kai kitchen ta shirya su a inda zata shirya dan tun da ta shigo gidan take aikin gyara duk da ba dattin komai a gidan, sai da ta gama saka komai a inda ya dace kafin ta dawo palourn tana kallon Saif da sosai taji da
in kawo sa da Ahmad yayi da wuri ko ba komai bazata ji ka
aici ba at all more especially da dare da Ahmad zai kwana a part
in Amira tace
in dafa mana noodles?
Juyowa yayi ya kalleta tare da Gya
a mata kafin ya maida kanshi ya cigaba da
kallon youtubekids da ta kunna masa a tv
Tace
okay
tare da juyawa ta koma kitchen
in dan
aura musu noodles
in.
Amira na tsaye a jikin windownta har Ahmad ya ja motarsa ya bar gidan, kwana biyu ta huta da le
e le
e amma yau tunda suka dawo duk wani
antar motsi so take ayi akan idanunta,
she was shocked to bone marrow da taga Ahmad ya kawo Saif gidan kuma amma wai ba wajenta ba wajen wata wai Na
ima, kuma shima Saif
in bata ga alamar ya nuna yana son zuwa
ofarta ba ita mamarsa kamar ma bai san gidansu Mummynsa aka kawo sa ba, he followed babanshi straight to part
in Na
ima, wani irin tafasa kawai take yi
zuciyarta na bugawa, sai yanzu da ta ga Saif taga ma bazata iya ba ita kawai a bata
anta.
Kamar mahaukaciya ta nufi kan gadonta ta figi gyalenta da wayarta ta nufi
ofa ta shiga sau
owa a zafafe zata je ta sami Na
ima ta bata
anta, tana shirin bu
ofar palour ta fita wayar hannunta ya kama ruri, ta fito ta janyo
ofar tare da
aga kiran ta kai kunnenta, yadda taji muryar Nuwaira cike da annashuwa ya sa ta dakata daga bakin palournta tace
Nuwa me ya faru?
Ke nayi aureeeee!!
Ta fa
a da
arfi cike da murna, Amira ta dafe
irji tace
bari wasa
wani tsaki ta ja tace
Wallahil azeem yanzu aka
aura aurena da mutuminki, ya nuna min hau na nuna masa na fisa iya shi in dai hau ne, na kai aka saka mini shi a kaca, ai yanzu wallahi mai rabani da shi kuma sai mahaliccinmu, matarsa da yarsa da shi kuwa sai gani sai hange
Amira da tuni sai murna take na auren da Nuwaira tayi tace
Am very happy for u babe, yanzu ne zaki yi asalin rayuwa mai yanci Nuwa, ki zage ki more kuma a halal
inki
Ke dai bari, fa
a ma ai
ata baki ne
awata, ke wato ko tausayin ahalinsa baki ji ba
Amira ta
yale da dariya tace
Ai su kam sai dai su rungumi sorry! Kaya sun iso hannun mai shi, Allah ya basu dangana
nuwaira ta tuntsure da dariya tace
Shiyaasa nake
aunarki Ameerata
sai a lokacin Amira ta tuna dalilin fitowarta, ta kalli
ofar Na
ima tare da fa
Kinsan me yake faruwa a gidannan yanxu wai?
Daga
aya
angaren Nuwaira tace
what happened?
Saif Albi ya kawo gidannan
cike da confusion Nuwaira tace
and so? Ba abinda kike so ba kenan ya dawo miki da
anki? Ko da gaske wai kin bar musu
inne?
Su sun ma isa in bar musu? Nuwa ba wajena ya kawo shi wajen Na
ima ya kawo Saif, yanzu haka Saif yana
ofarta
Nuwaira tace
What!? Ban gane ba wata Na
imar yaushe ta dawo gidan?
Kallon compound
in kawai Amira take yi cike da zafin zuciya tace
Yau suka dawo Nuwa, mummy ta cuce ni, ashe bai sake ta ba ashe suna tare Nuwa, shima kwanansa biyu baya gidannan yana can tare da ita sai gashi yau sun dawo tare kinga kenan ai aiki ya lalace, da nayi magana yace wai ai kwananta ne, shine kuma yanzu ya tafi ya
auko mata Saif ya kawo mata,
ana!,
ana fa Nuwaira
tana fa
a ta fashe da kuka, Nuwaira ta lailayo wani hamsha
in ashar ta dire tana fa
Shine kike musu kuka dan iskanci? Kukan uwar me kike?
Amira ta share idanunta tace
Na gaji Nuwa, babu abinda nake tsinta a gidannan yanzu sai takaici, jiya sai da nayi wa kaina overdose
in maganin
waya na iya bacci, damuwa ya min yawa Nuwa, ni ya zanyi?
Hehe, yanzu kina ina?
Nuwaira ta fa
a cike da bala
Gani na fito zan je in ce mata ta bani
ana tunda ba ita ta haifa min shi ba
Kar ki je jirani ina zuwa yanzu, ya kamata ki ci kutumar uban Na
imar nan da tushe
Amira ta fa
a tana share hawaye
Ki koma ki jira ni! Ki bani minti 10, yanzu haka na
auko makulli zan taho gidannaki yanzu, ina ogannaku dai baya nan?
Baya nan ya koma office
To gani nan zuwa
tana gama fa
in haka ta katse wayar, Amira ta juya ta danna bell Mary ta bu
e mata ta koma cikin palourn ta zauna a kujera ta kwantar da kanta a hankali hawaye na cigaba da sintiri a fuskarta.
Mary dai kallonta kawai take kafin ta wuce
aki a hankali jikinta duk a sanyaye ganin uwar
akinta na kuka.
Kusan minti sha biyar aka danna bell
in again, Amira ta tashi da sauri ta nufi
ofa ta bu
e, Nuwaira da ke tsaye a bakin
ofa bata ma shigo ba tace
Fito muje
Amira ta saka takalmanta ta fito tana share idanunta tana fa
Sabon mijinnaki kuma ya barki kika fito
tsaki Nuwaira ta ja tana fa
Rabu da wannan dan Allah shi ya ma isa ya ce min ga inda zani da inda bazani ba ai tun can ba haka muka faro da shi ba, yanzu kuwa da ya zama mijina ai sai abinda ya gani
Amira ta kalleta da
an kumburarrun idanunta suna tafiya towards part
in Na
ima tace
A hoton da kika nuna min shi kuwa kamar zai yi bala
Sai dai yayi ma kansa bala
i ba dai ni Nuwa ba, ke bare yanzu fa ce miki nayi an saka shi a kaca, 5M da kika bani fa duka kaiwa nayi aka min yadda za
a yi da shi kinsan aiki nawa ne a kansa? kin ta
a ganin wanda ke kaca yana bala
i? Ai sai dai bin umarni
Amira ta gya
a kai
hakane, ashe abinda kike shiryawa kenan shiyasa kika zubar da cikin
Bazan iya da wahala bane, ciki ko jidali, shiyasa kema na rabaki da wani ciki wallahi ai kinsan wahalar da kika sha akan Saif
dai dai lokacin suka iso part
in Na
ima suka
an haura small stairs
in zuwa front door, Nuwaira ta kalli Amira tace
Saura idan mun shiga
kiyi mata sanya kinji tunda ke baki da wayo da hankali
kawai Amira tace tana kai hannu ta danna bell
in, Nuwaira kuwa sai jijjiga
afa take yi.
ima da Saif da ke cin noodles suka
aga kai suka kalli
ofar, tace masa
Ko papa ne ya dawo?
Gya
a mata kai yayi yana kai small fork
in hannunsa bakinsa yace
Maybe
ta ajiye plate
inta tare da mi
ewa tana gyara zaman shirt
in jikinta, dan shirt ce fara a jikinta mai buttons da blue jeans sai hula dake kanta, ta
arasa ta bu
ofar fuskarta
auke da fara
Ganin wa
anda ke bakin
ofar tuni murmushin da ke kwance a fuskarta ya fara raguwa dan ita Amira ma ka
ai ta sani bata san wannan babbar matar dake gefen Amirar ba, fuskarsu ka
ai ta kalla ta san ba alkhairi a tattare da su, ta
an ja ta tsaya tana kallonsu tace
Sannu da zuwa
directing maganartata to Amira, Nuwaira ce ta fara bangaje Na
ima ta shiga
akin kafin Amira ma da ta ha
e rai fuskarta babu alamun annuri ko
igo ta bi bayan Nuwaira har cikin palourn suka barta tsaye bakin
ofa, ta juya ta bi su da kallo cike da mamaki,
in rufe
ofar tayi ta barsa a wangale ta shigo cikin palourn itama tana
an ha
e nata ran dan bata ga alamar da mutunci suka zo ba ta
an gyara hularta tare da tsayawa gefen kujera tana kallonsu tace
How may i help u?
Amira dai kallon Saif kawai take yi da ke zaune kan carpet yana cin noodles, kafin ta bi gidan da kallo, komai na gidan ba wanda ta zo ta samu rannan bane like every single thing is changed, Nuwaira ma sosai part
in ya mata kyau, plus ita dama bata ta
a ha
uwa da Na
ima ba, bata san haka yarinyar take ba gata dai
arama amma sai shegen kyau yanxu ta gano dalilin Ahmad na ma
ale mata kuturu,
ita dai Na
ima na ta tsaye tana kallonsu tana jiran ganin abinda suke shirin yi, so take ma ta
arasa ta
auko wayarta dake gefen Saif ta kira Ahmad, cause there
s no way they'll come into her house kalan haka ita kam bata so.
Nuwaira da takaici ya isheta ganin Saif ya kallesu yace
mummy
amma kuma bai taso yaje wajenta ba sai ma cin noodles
insa kawai da yake yi yana kallonsu yasa ta
arasa ta kar
e bowl
in noodles
in tayi cilli dashi tare da fa
Tashi ka wuce mu tafi dan ubanka
an gidan kishiya mara kishin uwarsa
tuni Saif ya fashe da kuka, dan dama ganin Nuwaira kusa da mummynshi ya sa ya
i zuwa, jininsu sam bai ha
u ba.
Dukansu ba wanda ya kula Na
ima, Amira ma ta
arasa tana kar
ar hannun Saif a na Nuwaira da ta kama shi tana
arin mi
ar da shi amma yana kuka yana lan
washe
afafunsa alamun ba zai taka
asa ba, Amira ta kama hannunsa tace
Saif!!!!
Tsayawa yayi yana kallonta, tace
Wuce mu tafi gida!
Ya ma
ale mata kafa
a tare da kallon Na
ima da ke tsaye still tana kallonsu bayan ta gama kallon noodles
in da Nuwaira ta
arar mata a palour, tausan zuciyarta kawai take yi tana Allah Allah su
auki yaron su tafi ta rufe
ofarta.
Ganin Saif na kallonta ta
an masa murmushi tace
Go with ur mom champ
ai kuwa kamar jira dama Amira take ta sake hannun Saif ta juyo tana kallon Na
ima tace
Ke dan uwarki da ubanki ke zaki fa
a ma
ana ya bini ko kar ya bini, sanda na tsuguna na haife sa kina ina? Kinsan Allah ki shiga taitayinki dani
kallonta kawai Na
ima keyi baki sake, cause bata ga wanann zagin coming ba, full of innocence tace
t say that to me again, keep my parents out of this
Nuwaira tayi wani shewa tana fa
Au kishiyar taki bata iya hausa ba ashe
Dan uwatta kar taji
rungume hannunta a
irji Na
ima tayi tana kallonsu kawai, Nuwaira ta mata wani banzan kallon tace
Matsiyaciya, u're shameless wallahi, banda ma jaka ki aurar mata miji kina kwana da shi sannan kice zaki kar
e mata
a shegiya karuwa
Saif kawai Na
ima ta koma take kallo, da shima yayi shiru yana kallonsu.
Ganin ba kulasu Na
imar zatayi ba Amira tace
Nuwaira ke kika tsaya ma kike fa
a tana fa
a, ai ba laifinta bane uwarta da ta haifeta ta raineta ce ta koya mata, like mother like daughter, dukansu are filthy
idanun Na
ima har ya fara ka
awa yana tara ruwa amma ta gagara cewa komai, Nuwaira ta fara tafa hannuwanta da
arfi a kusa da fuskar Na
ima tana fa
Mayya! Mayya! Idan ma baki ji wannan ba to Witch! Ure a witch
sai a lokacin Na
ima ta kalleta, Nuwaira ma ita take kallo tana huci, dan so take Na
ima ta tanka ta mata babban hauka, Na
ima ta juya ta kalli Amira da itama ke tsaye ri
e da hannun saif da ta koma ta kama kafin tace
Oum Saif, ask ur auntie to stay out of this, tunda ba da ita nake sharing mijin ba
ai ko rufe baki bata yi ba Nuwaira ta kifa mata wani shahararren mari a fuska tana huci kamar kumurciya tace
Dan durun uwar babanki na miki kama da antynta? Sai dai uwarta ba antynta ba
ima ta dafe kuncinta shocked, in her life duk zaman da tayi a gidan babanta da da
i da ba da
i babu wanda ya ta
aga hannunsa ya mare ta da wayonta. Kallon Amira tayi tana dafe da kuncinta Amira ta galla mata wani harara tace
Kallona na uwar me kike yi mayya
ai amira bata kai aya ba taga na'ima ta dage ta
aura ma nuwaira mari me shegen zafi a fuska,nuwaira tayi baya ta dafe kuncinta saboda ko kadan batayi tunanin yarinyar nada audacity dinnan ba, Na
ima ta nuna ta da yatsa tana huci tace
Hands on me again, zan nuna miki ba kowa zaki mara ki tafi a banza ba, you
ll have to explain to the police why you thought beating someone in their own home was acceptable
kafin nuwaira ta gama farfa
owa ta ji muryar na'ima da ta juya ta kalli Saif tace
Go upstairs champ
kamar kuwa jiran tace yake ya zare hannunsa a hannun Amira ya nufi sama da gudu, Amira ta bishi da kallo da ma
aukakin mamaki cause babu gardama babu komai ya wuce saman yaushe har ya san Na
ima ya saba da ita har haka da yake jin maganarta irin haka? Na
ima ta juya ta kalli Nuwaira tana na
e hannunta a
irjinta tace
kun ma isa a gidana kuzo kuce zaku zageni sannan ku dakeni da wannan filthy hands
innaki as useless as a screen door on a submarine, u bunch of fucking assholes
Amira da Nuwaira tsayawa kawai sukayi suna kallon yarinyar because she really took them by surprise sosai sun zaci irin wawuya ce wacce zata na musu kuka,before su gama processing maganar se jinta sukai tana cewa su fitar mata a gida since its not theirs fathers, gidan mijinta ne,Amira kam tsabar shock kasa magana tayi
ima Ta juya ta kalli Nuwaira thats still in shock tace
ke kuma u called me filthy ko? Ni da ke waye filth? Ure throwing hatred towards someone da baki sani ba, someone dat had done nothing bayan keeping a little child safe
ke Don uwarki mu kike fadawa magana Don kinga mijina ya aureki yana kwana dake
aramar yarinya da ke har kin isa muna fa
a kina fada Don ubanki.
Amira ta katseta cike da bala
Wani shegen kallo Na
ima tayi musu, dan bata jin zata barta bata rama ba, a da tana jin nauyin Amira sosai albarkacin Ahmad da saif but not after dis, tayi wani murmushi tana kallon Amira in the eye tace
badai ubana ba wallahi sannan da kike cewa karamar yarinya naga dai a haka nake jiyar dashi abinda u can never give him every single night, come and see how ur husband behaves when he
s with the
aramar yarinya, yake kuma ji in his life he can never do without me
ta karashe da wani shegen dariyar iskanci wacce ita kanta mamakin kanta takeyi da har take iya sa'insa da wayannan guzumayen matayen har gwara ma Amira, amma Nuwaira sha
aya zata mata ta kusa ajalinta, gashi kallon da take mata is like zata ya kashe ta
in. Tana gama fa
in haka ta wuce da sauri ta
auki wayarta a inda yake zuciyarta na bugawa amma sam fuskarta bai nuna hakan ba ta juya da nufin haurawa sama. Allah Allah take ta haura sama ta shige
aki ta rufe
ofarta ta kira Ahmad
Wani ihu Amira tayi ta finciko rigarta baya kamar ta
iya tana mata wasu zunzurutun ashar ta uwa ta uba da ya sa wayar hannunta ya fa
i, Nuwaira ta
araso ta finciki Na
ima daga hannun Amira ta zabga mata wani isashshen mari da hannunta kamar rodi da saida Na
ima ta jita
if, kafin ta dawo daga wannan Amira ta sau
e mata nata suka ha
u suka rufe ta da duka Amira tana kuka da fa
aryarki ta sha
arya, ma
aryaciya
aramar makira, shegiya yar iska
ita kam Nuwaira kilar Na
ima kawai take kamar Allah ne ya aiko ta duk da yadda take
arin ramawa amma sunfi
arfinta tuni wig
in kan Nuwaira ya fita sai shegen all back dake kanta da guntun gashinta, Amira na zaune a ruwan cikin Na
ima tana kai mata duka ta ko ina itama Nuwaira haka.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah