Chapter 10: Jealous hearts and hidden blades
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Tana tsaye a kitchen tana slicing fruits, tana yi tana hamma, kayan bacci ne a jikinta riga da wando, Saif da ke shirye tsaff yana tsaye a kusa da ita a kitchen
in yana mata maganan da bata ma gane me yake cewa, dan Sam baccin bai isheta ba, its just 11:30 na safe fa amma zai wani tashe ta wai ta slicing masa fruits, duk masu aikin gidan miye anfaninsu da zaice bazata saka su ba? Ita takura ne sam bata so wallahi, shiyasa idan yayi tafiya take cin karanta ba babbaka haba ya fiye takura, tunowa da tafiye tafiyensa da kuma abinda ka iya faruwa a inda zaije da bata nan ya sa ta bu
e idanunta da kyau da sauri, ai ta gwammace takurarsa sau miliyan akan tafiye-tafiyensa da bata san su waye yake ha
uwa da su ba, kuma bata kusa bare ta saka masa idanu
More than 30minutes kenan da ya sakata slicing masa fruits kamar wanda ya aiki bawa garinsu, mi
ewa yayi, ya saka hannunsa
aya a aljihunsa yana tafiya a hankali ya nufi kitchen
in, tsaye yayi bakin
ofa yana kallon Amira da ke bawa Saif kankana a baki duk ruwan kankanan ya
ata masa gaban white shirt
insa, girgiza kai kawai yayi
an yi gyaran murya duk suka juyo, Saif ya tafi wajensa da gudu, dakatar da shi yayi yana kallonsa da murmushi ganin yadda kayansa ya
aci
Tell mary to change ur clothes
ya fa
a yana nuna masa hanyar
akin Mary, da gudu ya wuce sa ya tafi fa
a mata sa
on Papa..
araso cikin kitchen
in yana kallonta da lazy eyez
insa, kafin yayi magana ta rigasa,
yanzu fa nake shirin kawo maka, Saif ne ya dinga
ata min lokaci
Murmushi ka
an yayi kawai yana kallonta, ya kar
i plate
in hannunta ya ajiye yana bin yanda ta maida wajen kamar wacce ya sata girka abu, duk ta zubar da ruwa a wajen da bai san na miye ba, peels all over the sink, ya kalli blender da tayi plugging da socket da bai san me zata yi da shi ba.
U know what ki barshi kawai zan
an fita ne, sai na dawo
ura masa idanunta tayi kamar zata iya gano inda zashi daga fuskarsa
Ganin bata amsa ba ya juya ya nufi
ofa tayi saurin shan gabansa
To ina zaka je da sassafennan?
Kallonta ya tsaya yi da mamaki, ya bi gefenta zai wuce ta sake tarewa
Ya zaka ce min zaka fita da sassafennan wai, bayan ka sa in maka abu, na sha wahala na maka ko sha bakayi ba kace zaka fita toh ina zaka je? Wacece take jiranka a wajen da ta fini muhimmanci
Kallonta kawai yake yi cause wannan ya wuce insecurity
inta ya koma disrespect
In a very serious tone yace
Bani hanya in wuce
Shiru tayi hawaye har ya ciko idanunta, tana kallonsa
To bazaka sha fruits
in bane?
an kallon plate
in that is messy yayi, sai kuma ya ra
a kawai ta gefenta ya fice a kitchen
in ta bishi a baya kamar chewing gum, har ya haura sama,
akinsa ya wuce ya
auko makullin motarsa ya fito a bakin
ofa ya ganta tsaye, ya wuce ya bu
ofar palournsa ya fita, har ya fara sau
a bene yaji tace
In dai wata zaka je wajenta wallahi ban yafe ba
Dakatawa yayi ya juyo gabaki
ayansa yana kallonta, sai kuma ya dawo muryarsa da alamun
acin rai, amma still a nutse yake kallonta kafin ya fara magana
i didnt ask for love from you Amira, i asked for peace, amma kin gagara bani, i dont owe u proof of where i go every hour, instead of u to focus on kula da kanki da
anki yadda ya kamata, kin mayarda hankalinki kan neman abinda babu shi, its almost 12 amma har yanzu kina yawo a pyjamas, for once baki ta
a shirya Saif da kanki ba, but ure here asking ina zanje, da wa kuma zan ha
u, shi wannan abin da kike nema
in ina mai tabbatar miki kin kusa samunshi
Daga haka ya juya abinsa ya barta baki sake tana binsa da kallo har ya gama sau
a, da sauri ta wuce
akinta tana son hana kanta kuka ta shiga kiran Nuwaira
Yana sau
owa yaga Saif a tsaye bakin steps an canza masa kaya, hannu ya mi
a masa, yaron ya ri
e da sauri yana murna ganin fita zasuyi, har compound yana ri
e da hannun Saif, few Ma
aikata dake compound suna gaishe shi, a hankali ya amsa musu, ya
arasa
aya daga cikin motocinsa, sai da ya zaunar da Saif ya saka masa seatbelt, sannan ya rufe motar ya zaga ya shiga shima ya tada motar ya bar gidan
A zaune a kan kujera a wani babban palour da ya gaji da tsaruwa, babbar mace ce da bazata wuce shekaru 54 ba, sanyin Ac da
amshin turaren wuta mai da
i kawai ke tashi a palourn, ta
ago kanta daga hisnul muslim da take karantawa ta dube shi, har yanzu yana zaune ya jinginar da kansa da kujeran da yake zaune ya lumshe idanunsa..
Wani abun ya sake faruwa ne?
e idanunsa yayi ya mi
e zaune a hankali yana kallonta bai ce komai ba
Tambayarka nake, ka zo min gida kuma ka zauna kamin shiru akwai abinda ya faru ne?
Babu komai Ammi
Ya fa
a yana mayarda kansa ya jinginar amma wannan karan bai lumshe idanun ba ya zuba ma Ammi da ta cigaba da bu
e hisnul muslim
inta idanun lost in his own world, sai da ta gama tsaff kafin ta rufe ta ajiye shi a kan centre table dake wajen, ta gyara zamanta tana kallonsa
Ya maganar da mukayi da kai Last week ? Har yanzu kayi shiru, u know u can
t avoid this discussion forever.
Shafa kanshi yayi yana maida dubanshi tv dake aiki amma muryar a rage har
arshe,
i havent forgotten
ya fa
a a hankali
U gave me ur word, ill not allow u break it
ta sake fa
a tana kallonsa wannan karan cikin muryarta da tabbatuwar she mean abinda take fa
Juyowa yayi ya kalleta, sai kuma ya gya
a mata kai kawai bai ce komai ba, ganin ta mi
e ta nufi bedroom
inta ya sa ya sau
e ajiyar zuciya
Ammi, zan bar Saif anan har na dawo daga cape town
Why? Mamarsa bata nan ne?
Shiru yayi baice komai ba, sai da tayi
an jim kafin ta dawo ta zauna tana kallonsa,
Tell me
Lumshe idanunsa yayi ya bu
e kafin a hankali ya ce
Shes just insecure, gani take kamar am seeing other girls
And so?
Ta fa
a tana kallonsa fuskarta a tamke
Saboda miye Bazaka ga other girls
in ba? Ko ta manta dalilin aurenku ne? Yarinyar da respects Nobody cikin danginka, ta mayar damu abokan gabanta?
Shirun da nake yi doesnt mean am happy at all da aurenka, amma Allah ya riga ya rubuta hakan babu wanda ya isa ya ja, kannenka sam sun daina zuwa gidanka, ko hakan yana maka da
i ne kai
Shiru yayi bai ce komai ba
Allah ya kyauta, ka barshi a nan
in toh ba damuwa, yaushe zaka yi tafiyan?
Gobe in sha Allah
Allah ya kaimu..
Daga haka ta mi
e ta wuce
akinta, da kallo ya bita kafin ya mi
e ya fita a palourn
hannunsa
aya a cikin aljihunsa kamar yadda yake sarar sa yake sau
owa benen yana kallon Rahama da Yasmeen da suke kwance a kan sofa, suna sharing blanket ga popcorn a gefensu, suna dariya
asa
asa, idanunsu akan screen
in tv da suke kallo
A hankali ya cigaba da sau
owa footsteps
inshi calm and steady.
a idanu da Yasmeen tayi da shi ya sa ta gyara zamanta da sauri tana matso da hular kanta, Rahama ma juyowa tayi tana kallonsa kafin ta tashi zaune itama sosai tana kallonsa har ya
araso palourn ya zauna a kan kujera
an nesa da su yana kallonsu, Yasmeen ta saka hannu ta janyo remote ta rage tv, a tare suka gaishe sa
Ina wuni Yaya
ya fa
a yana jinginar da kansa da kujera, suma komawa sukayi suka jingina suna kallon sa, kusan 10 minutes kafin ya mi
e yana kallon Yasmeen yace
Saif?
Yayi bacci
Juyawa yayi ya nufi
ofa duk suka bishi da kallo, sai da suka tabbatar ya fita gaba
aya kafin rahama tace
is he okay?
Ko zaki bisa ki tambaye sa?
Ji wani iskanci dan na tambayeki sai ki wani ce in tambayesa? Nawa a wanne zan wani tambayesa?
Rahama ta fa
a tana hararar yasmeen
Yasmeen ta koma ta kwanta tana
ara volume
in tv
Ni dai na san ba zai wuce shi da matarsa ba, im not being typical dangin miji amma koh hmmm
Rahama tayi dariya ka
an itama tana fa
Ku da kuke zuwa gidansa kenan, tun da muka je da anty hafsa ta mayarda mu yan iska ban sake zuwa ba, ni rabona da gidansu ya kai shekara
aya da rabi
Yasmeen ta mata wani kallo sai kuma tayi
wafa
Ai wlh sai naje, haka kawai ni da gidan yayana ace bazan je ba saboda matarsa can wai batada mutunci, da zai barni ma tattara kayana zanyi in koma can har na gama school wallahi
Kinsan me ya fi bani haushi? Rashin zuwa gaida Ammi da takeyi, lokacin da Abbu ke raye ai tana zuwa saboda munafurci tunda ta san shi ya ha
a auren, amma tunda ya rasu ni dai i can count so nawa tazo gidannan
Allah ya sa ya
aro aure
yasmeen ta fa
a tana
yakewa da dariya, Rahama na tayata
Tabb da zuciyar wata yayi bindiga, ke matarnan fa bata da man kai, ko da yake yaya Ahmerdyn ne ma zai yarda yayi wani Auren, yaushe yaji da
in na farko ma bare ya
aro ta biyu, su kashe mana shi mu shiga uku
Yasmeen tayi tsaki bata ce komai ba, suka cigaba da kallon da sukeyi..
WAZIRI ALIYU CRESCENT, OFF ISA KAITA ROAD, UNGUWAR RIMI, KADUNA STATE.
Rahilaaaa, Rahilaaaa! Wannan yarinyar idan na mi
e na same ki a kitchen
innan wallahi ill slap ur destiny back to ur primary school
Rahila ce ta fito da gudu daga kitchen tana share hannunta a zaninta
Hajiya gani
Hajiya Zainab Bulama ta dube ta tace
wani irin mopping kika yi wannan kamar wanda kika yi shi da Mangya
a ko so kike in zame in mutu ace tsatsauyi ne hajiya ta fa
Wlh hajiya
Tafi dan Allah nikam ki sake bana son dogon zance
ta fa
a tana
arasawa cikin palourn ta zauna tana ci gaba da mita
Kowa sai shegen musun tsiya, idan an fa
a muku abu miye anfanin kare kai bayan
iri
iri kunsan baku da gaskiya
Rahila ta amsa da
toh hajiya, kiyi hakuri hajiya
ta juya ta koma kitchen
Maryam ce ta shigo palorn daga waje da wayarta a hannunta ta
araso ta zauna kusa da Mama jin har lokacin sababi take yi
Mamanmu calm down, kinsan pressure fa bashi da kyau
Im angry not sick, ni rabu da ni dan Allah
Umar ne ya shigo shima da Can
in maltina a hannunsa da earphone a kunnensa, yana kallon Mama ganin yadda ta ha
e rai tana jan carbi ya juya ya
an kalli Maryam, ta
auke kan ta ta mayar wayarta bata ce komai ba, zama yayi a kujera yana shan malt
in hannunsa
Maryam ta
aga kai ta kallesa a hankali tace
Yaya Umar ka bata ha
Me zance? You want me to collect stray slap
Dariya Maryam ta fashe da shi tana kallon Salima da ta fito daga
aki da zumbulelen hijabi akan jeans
inta jin Mama tana sababi, tazo ta samu waje ta zauna a falon kamar mutuniyar kwarai.
Mama ta kalli Salima
ina wayarki?
Tana
Je ki
auko ki kiramin yayanki
Mama
Umar ya harareta ta mi
e da sauri ta wuce
aki sai gata ta dawo da waya, dialing lambarsa tayi tana Addu
a Allah ya sa ma kar ya
aga
Helloo
ta jiyo muryarsa bayan wayar tayi ringing for a while
Assalamu alaikum yaya Sadiq Mama ce take son Magana da kai
Shirun da yayi ya saka ta mi
awa Mama wayar ta koma ta zauna
Assalamu alaikum
mama ta fa
a tana mi
ewa ta nufi
akinta duk suka bita da kallo
Sai da ta zauna a kan Gado kafin ta amsa gaisuwarsa, shiru ne ya gifta cikin sanyin murya kamar ba ita ba tace
Sadiq yanzu bazaka dawo gida ba? Kana kyautawa kenan kai a tunaninka? One week, two weeks not a single call?
Ajiyar zuciya ya sau
e a hankali
Im busy sosai ne Mama
Busy with what exactly? Mata kake da shi ko aikin me kake yi a can
Im working
ya fa
a a hankali
Okay, naji, yaushe zaka dawo gida ?
Shiru yayi bai amsa ba
Meyasa bazaka manta da abinda ya faru ba already? Ba laifinka bane, meyasa bazaka Manta Mimi and move on ka dawo gida ba, abinda ya same ta uve nothing to do with it, shekarunka gaba suke yi fa ba baya ba, so kake jini na ya hau ne kam sadiq?
Why are u bringing her up i didnt hurt her, she hurt me
Ya fa
a a hankali
iq yaushe zaka zo gida ka amsamin
Ta fa
a tana share waccar maganan
Zanzo, Soon
Haka kake cewa kullum, shekara
aya fa kenan Sadiq
Da gaske nake this time zan zo soon
Allah ya sa, Allah ya maka albarka
Ameen
Basu jima sosai ba bayan wannan sukayi sallama, bai ce ta bama su Umar ba itama kuma bata bukaci ya gaisa da su
inba dan tasan yana
iransu once in a blue moon ya ji yaya suke
Ajiye wayar yayi bayan sun yi sallama da Mama ya lumshe idanunsa, sai kuma ya bu
e ya janyo wayarsa, hotunan Na
ima ya shiga dubawa masu yawa dake wayarsa, wasu ma sam bata san an
auke su ba, yayi zooming fuskarta yana kallon hoton da ya
auke shi ranan fundraising na makarantarsu
Mimi hurt me, shiyasa abinda ya faru da ita happened, nasan u wont hurt me, ure Mine Ni
ima, ure Mineee, haduwa da ke is not a coincidence, ni na za
Am so sorry for not posting yesterday, my phone had issues amma Alhamdulillah yanzu na gyara tnk u for bearing with me
#Maimoon
09041426598[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
YOTA/014