← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 44 OF 72

Chapter 43: price of Love

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read

Kallonta kawai Suhaila take yi kamar wawuya, idanunta a waje, kamar wadda yawu ya
afe a bakinta, ta
yafta idanunta da ke kallon Na
ima
uri, kamar kunnenta basu jiye mata dai dai ba, she was tipsy Yes, amma tuni taji
an guntun mayen ma ya saketa tass, cause a yanda ya kira Na
ima Muryarsa sounds Real ba kamar wanda akayi forcing ba at all, kamar wanda has been longing Na
imar ta kira sa, very affectionate.
Yaya Ahmad
ima ta fa
a a hankali tana
auke idanunta daga na Suhaila, muryarta very steady and sweet.
Uhm
ya amsa can
asan ma
oshinsa
Ina son na ganka
an shiru yayi ka
an kafin yace
Yanzu?
an kallon Suhaila tayi kafin ta sake rage muryarta tace
Anytime dats convinient for u, amma dont take too long pleaseee
daga can muryarsa
asa
asa yace
Sai dai in amsa ta zaki bani
tana murmushi ta sake kallon Suhaila tace
Who knows ko amsar taka ce is ready
If thats the case am on my way already
Tom sai kazo mijin Na
tayi Sauri ta kashe wayar dan shima kanshi ta san mamaki ya kusa kashe shi a can, bata ko
ara kula Suhaila ba ta ra
a gefenta ta fice a kitchen
in, itama Suhaila batayi
arin dakatar da ita ba, dan wani irin
aci take ji a ma
oshinta gashi hawayen ma sun
afe sun
i zuwa, tana ta tsaye a kitchen
in tana kallon Noodles
in dake zube a
asan kitchen
in, tana tuno rashin mutuncin da Amira ta mata a asibiti abinda ta manta ne ka
ai bata fa
a mata ba, harda cewa sai ta salwantar da rayuwarta idan bata fita sabgar mijinta ba, Yanzu kuma Na
ima, sai yanzu ma ta gane cewa dukansu biyun sun fita kama dahir, Amira ta riga ta auresa, gashi yana kula Na
ima, to ita fa? Ko gaishe shi tayi a da
ile yake amsawa kamar ta masa dole wani sa
in ma baya amsawa, duk zuwan da take gidan Ammi a banza ne, meyasa wai itace mara Sa
ar? gashi ko taje Ammi ce ka
ai take kulata daga rahama har yasmeen sai dai su gaisa sama sama su watse a wajen, ta rasa yadda zatayi da rayuwarta, sai lokacin kuzari ya zo mata ta juya da gudu ta haura sama ta nufi
akin Mummy idanunta jajir amma ba hawaye.
Nuwaira wallahi nagano wacce ake shirin li
a masa nace miki, Munafukan danginsa ne fa suke son li
a masa wata zabiyar yarinya munafuka, yarinyar
anwar Amminsa, ke har warning na karta mata a asibiti sai kinga yadda take shishshige masa tana ma
ale masa a gabansu amma ko a jikinsu saboda su suka saka ta, ni idan ban halaka yarinyar nan ba raina bazai ta
a min da
i ba
Nuwaira dake kwance saman gado tace
ta yaya kika san an ha
a sa ita? Shi ya fa
a miki?
Amira ta wani harareta ta mi
e tsaye tace
ke yarinyar da da bakinta tace mini itama zata shigo gidansa a matsayin matarsa nan kusa ba da da
ewa ba, wallahi Nuwaira mu koma wajen mutumin can, hasken dama da ke zagaye da ita da yace mana ya gani ba na wani addu
ar iyaye bane suma malamai kawai suke shiga suka saka aka rufe kar wanda ya gani sai gashi da bakinta ta furta min, saboda haka ko nawa xan kashe a warware min duk abinda suke
ullawa kafin mu dasa namu akanta zan kashe
Nuwaira ta mi
e zaune tana wani dariyar bosawa tace
aikuwa sai ta gwammace bata san Ahmad ba bare har su ha
a ta da shi ta yarda har tana fariyar auren
sa, kuma ko shakkah babu suma biye biye suke yi tunda kince min ita da uwarta daga turai suka dawo, kuma addini bai wani ishesu ba
Dan Allah Nuwa ina ake maganar Addini, yarinyar fa ubanta kafiri ne
Nuwaira ta sake
yacewa da dariya tace
Har hankalina ya kwanta wallahi, dama muna tashi Baba Sunan yarinyar kawai zamu basa duk wani abu da ta
ulla a warware mana shi tsaf kafin muci kutumar ubanta, har ta isa ma ta so abinda
awata ke so
Amira ta
anyi dariya ka
an kafin ta juya ta nufi
ofa tana fa
naji door bell, bari in duba ko abincin ne ya iso
Nuwaira ta koma ta kwanta tana girgiza
afa tace
Dan Allah yi Sauri wallahi yunwa nake ji sosai
Kin tabbata haka akayi Suhaila?da bakinsa kika ji ya fa
i haka? Kinsan fa makircin yarinyar nan
Suhaila na sheshshe
an kuka tace
wani irin magana ce wannan mummy, nace miki akan kunne na yace mata haka, Mummy zuciyata zata buga ta fashe wallahi
ta sake fashewa da sabon kuka, Mummy ta mi
e tana zaga
akin hannunta a bayanta, jin kukan Suhaila baya bari tayi tunani da kyau ta juya ta kalli Suhaila a fusace tace
Ke dan Allah ki rufa min baki ki barni inyi tunani dan ubanki, ance miki aurenki da Ahmad burinki ne ke ka
ai? Ai wallahi tallahi ko zan tafi ba zani sai kin auri Ahmad, kuma in anyi duniya dan manzan Allah ke ka
ai zaki zauna da shi a gidansa
Suhaila ta sake fashewa da kuka mai
arfi tace
To ta yaya kina ganin ko kallona baya yi bashi da lokacina, ko burgeshi bana yi Mummy sai dai Na
ima da Amira na tsane su dukansu, Allah ya tsine musu albarka
Mummy tayi saurin amshewa da
Amin, ai dama can tsinannu ne, yanzu ki min shiru ki barni inyi tunani
ewa Suhaila tayi tana cigaba da kukanta ta fice a
akin.
Mummy ta koma gefen gado ta zauna ta janyo wayarta tayi dialing wata Number, ana
agawa tace
Suwaiba ina da aiki wajen Malam, da gaggawa kuma nake so kije min akwai matsala da nake so ya toshe min ita tunda wuri.
ima ta fito daga wanka
aure da towel fari da ya tsaya a cinyoyinta gashinta nanna
e da
arami baka ganin komai sai
an gaban gashin
adai,skin
inta yana
yalli ta
arasa gaban Madubi tana kallon kanta, zama tayi ta janyo silky body oil na jikinta ta fara shafawa a hankali tana yi tana tunane tunane, har ta gama shafe shafenta a gaban madubi, har sannan towel
in na kanta, haka kawai taji tana so ta
anyi kwalliya ko ba mai yawa ba, ta fara applying hydrating mist a hankali kafin kafin ta bishi da moisturizer, a small dab na primer kafin ta cigaba da simple make up da take ma fuskarta, har ta gama tsaf ta tsaya tana kallon fuskarta a madubi, sam baiyi yawa ba hasalima bai wani nuna tayi kwalliya ba, but fa
an irin kyaun da tayi
ata baki ne, idanunta well lined, tayi kyau masha Allah, very beautiful without even trying hard.
Towel
in kanta tayi unwrapping gashin suka zuba a jikinta in waves dan sai da ta gama gyaransu tsaf kafin ta na
e shi, brushing gashin ta shiga yi a hankali har ta gama tsaf, ta
aui ribbon ta kamashi
asa
asa ta na
e shi, kafin ta mi
e ta wuce wadrobe
inta, ta bu
e ciki tana kallon tarin kayanta duk da fiye da rabinsu ma suna gidan fadila, haka kawai taji yau bata son saka english wear kamar yadda ya saba ganinta a cikinsu kullum da abaya
s, wata atamfa ta zaro a hankali
inkin riga da skirt tana kallon pattern
in jikin Atamfar, Mami ce ta
inka mata su ta aiko mata da su amma bata wani sakawa, infact bata ma ta
a saka wannan ba, ta ajiye a gefen bed, ta
arasa ta ciro veil
insa, ta ajiye ta
auki kayan ta warware, skirt
in ta fara sakawa, ya zauna
as a curvy jikinta
as ba ragi ba
ari kafin ta warware rigar ta saka, tun kafin ma ta
aura
ankwali ta kalli kanta a madubi, she
s already looking gorgeous, yadda rigar ma ya zauna mata ajiki
as, she look younger yet womanly
an murmushi tayi dan ita kanta she
s liking what she
s seeing kafin ta
arasa ta zauna a gaban madubi da
ankwalin a hannunta tana tunanin yadda zata
aura shi, duk yadda tayi ta
aura shi kasawa tayi, hakan yasa ta
auko ipad
inta ta bu
e youtube tana duba yadda ake
aura
ankwali, da
yar ta samu wani mai sau
i yet very beautiful, sai da ta gwada kusan sau uku kafin ta samu abinda take so,
amshi kawai take zubawa
asa
asa, ta saka simple
an kunnen gold a kunnenta har da bangles na gold, ta sunkuya ta zaro designer takalmin da zatayi pairing
inshi da shi wani mai shegen kyau, heel
in takalmin bashi da tsini sosai very comfortable and classy at the same time, ta ajiye takalmin a gefe kafin ta zauna a gefen bed tana
ata rai jin har yanzu bai kira yace mata ya iso ba, ta janyo wayarta daga gefen pillow
an zaro idanu tayi ganin missed calls
insa har 2 ta
an saka hannu a baki ganin wayan is on silent, single message da ya mata na
m here
kusan 20 minutes ago from then kuma bai
ara ba ta kalla kafin ta
arasa jikin labule tana ri
e da wayar ta bu
e tana kallon farfajiyar gidan, tana ganin motarsa ta gane shine a ciki, dan collection
in motocinsa babu ma mai irinsa a gidan, dama already kafin ta hauro sai da ta fita ta fa
a ma masu gadi zata yi ba
Veil
inta ta
auka a gefen bed ta yafa shi a jikinta ta saka takalmanta tana ri
e da wayarta ta nufi
ofa zuciyarta na bugawa.
Ahmad dake zaune a cikin mota ya
an kalli agogon rolex
in hannunsa a hankali kafin ya
an lumshe idanunsa, sai kuma ya bu
e ya kalli entrance
in gidan, despite knowing gidan
anwar Amminsa ce he dont feel like going in, in fact shi bai ma ta
a shigowa cikin gidan ba sai yau, tunda suka dawo 9ja suka sayi gidan bai zo ba, yana shirin
auke idanunshi aka bu
ofar main palour
in ta fito, tana tafiya a hankali, breath
inshi ne ya ma
ale a ma
oshinsa, ya
yafta idanunshi ya sake
yaftawa yana kallon Na
ima dake tahowa towards him shyly gyalenta iska na swaying
inshi a hankali, he cant even lie he
s never seen something as pretty as abinda yake gani yanzu a gabansa, not just pretty, but womanly, confident with a touch of shyness, or is it the atampa? Har ta
araso gaban motar bai ankara ba, har sai da tayi knocking glass
in that is tinted da sassanyar murmushi akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sau
e a hankali ya jingina kanshi da seat yana kallonta, gani yayi ta
an daina murmushin da take sai kuma ta sake knocking glass
in hakan yasa ya
auki shades
insa ya saka a idanunsa yayi rolling down glass
in slowly, kallonta kawai yake ta cikin glass
in ba tare da yace komai ba yayi unlocking motar, ta bu
e ta shigo ta zauna tana ta sinne kai, ji take kamar she
s done too much,
an gyaran murya yayi bayan ya jingina kanshi da motar yana kallonta yace
Ure So beautiful Na
murmushi tayi kunya na sake cikata ta
i ta kalleshi, da ta san effect
in abinda take yi a gareshi da ta ha
ura ta barshi haka, muryarta
asa
asa tace
Thank u
Ure welcome my baby
wani kunya ta sake ji ya rufe ta, to ita anya ma zata iya fa
a masa abinda tayi niyyar fa
a masa yau
in, ta
an saci kallonsa suka ha
a idanu tace
Ina wuni?
Kamar bazai amsa ba yana ta kallonta sai kuma yace
azu da tace masa mijin Na
ima he was so shocked he wanted to talk about it first thing tana fitowa amma yanzu tsaf ya manta ma da wannan maganar dan ta goge masa lissafinsa tsaf,
Ya Saif?
Ta sake tambaya tana wasa da gefen gyalenta
U look beautiful Na
ya fa
a ba tare da ya amsa mata tambayarta ba, ta
i ta kalleshi tace
Its because baka ta
a gani na in atampa bane
yana kallonta still yace
Inji wa?
Ta
aga idanunta ta kalleshi, murmushi ya mata yace
a bikin Nasir u wore atampa, a gown too
ta dinga kallonsa cause a lokacin bata ma yi tunanin yayi noticing
inta ba with the way suke acting a ranan kamun kamar they dont give a damn kan kowa na wajen.
U were so pretty ranan, and ranan dinner u looked even prettier, but today u look prettiest
bata san sanda tayi dariya ba, shima murmushi yayi yace
Gani nazo to me za
a bani?matar Ahmad
rufe fuskarta tayi da gyalenta
damaa
sai kuma tayi shiru, ta
i ta kallesa yace
Dama me?
Cikin sigar tsokana ya cigaba
Dama kawai kice Yes lets get married and make me the happiest man alive
gya
a masa kai tayi a hankali, ya
an kalleta bai ce komai ba ta
ago idanunta tana kallon cikin nasa shima ita yake kallo ta langa
e kai tace
Lets get married
bai san sanda yayi
aramr dariya ba yadda tayi maganar very straight and childishly, kallonta kawai yake yi, itama tana kallonsa, muryarsa
asa
asa yace
I love you
rufe fuskarta tayi saurin yi da gyale yana kallonta yace
kin kusa ki daina jin kunyar nan very soon ill make it stop
itakam ta sake rufe fuskarta.
Kiran sunanta yayi a hankali hakan ya sa ta bu
e idanunta tana kallonshi wani valvet box ta gani a hannunsa ya bu
e box
in a hankali ta zubawa kyakkyawan diamond ring
in ciki idanu yana ta
yalli, gasping breath
inta tayi ta kalleshi idanunta na cikowa da hawaye, a hankali yace mata
Can i?
Ya fa
a yana mi
a mata hannunsa, tabi hannun nasa da kallo kafin a hankali ta gya
a masa kai, tana mi
a masa hannunta, kar
an hannun yayi ya cire zoben daga box
inshi ya zura mata a finger
inta dai dai lokacin da hawaye ya gangaro daga idanunta sharrr, kallon hannun ya tsaya yi a cikin nasa bayan ya gama sakawa kafin ya
aga idanunsa ya kalleta sai kuma ya mi
a mata
ayan hannunsa,
an jim tayi tana kallonsa sai kuma ta dake ta mi
a masa ya ri
e both hannayenta a cikin nasa ya sunkuyar da kansa yayi shiru, sai kuma ya
ago yana kallonta itama shi take kallo,
From the moment our paths crossed, zuciyata ta dena bugawa normal, Naima I
m vowing to stand by you in storms and in sunshine,
To be the hand you hold when the world feels heavy,
And the eyes that see you, truly see you even when you can
t see yourself.
I promise to guard your heart like it is my own,
To fight for us when life tries to pull us apart,
And to choose you, every day, in every lifetime Allah blesses me with.
. I Love you Na
ima Mustapha
wasu sabbin hawayen ne kawai ke bin kuncinta, sai yanzu ta fahimci duk wani abu dat she felt for sadiq a da can wasnt even love in the first place, if this is Love she
ll pay any price ta rayu cikinsa har abada, muryarta na rawa a hankali tace
Ahmad...
ago kanshi yayi yana kallonta, he just loved how she called him da sunanshi it sounds nice a bakinta. A hankali ta cigaba
I never believed love could feel like home until you.
m vowing to speak your name in my prayers,
To share your laughter, to soothe your pain,
And to walk with you not behind not ahead but beside you always.I promise to keep my heart open to you,
To trust the goodness I see in your soul,And to choose you, not just in the moments of joy, but in the trials that test us..I love you too Ahmad omer Yarwa
sake mata hannunta yayi a hankali ta dawo da hannun kan
afarta tana kallon ring
in da ya
awata finger
inta ya zauna cif cif, daidai da finger
inta kamar ya auna finger
in, tana jin idanunta na sake cikowa da sabon hawaye ta
aga idanunta ta kalleshi
Its beautiful
ta fa
a tana murmushi
Not as beautiful as u
Har suka rabu da shi a rannan lokaci lokaci sai ta kalli finger
inta, sosai take jin wani irin
aunarsa a cikin ranta, bata ta
a sanin tana sonsa har haka ba sai yau, har dare juyi ka
an zata kalli hannunta tayi murmushi, wayarta ta
auka tayi snapping hannunnata ta tura ma Fadila ta whatsapp without any caption kafin ta kashe datar ta ta rufe idanunta tana so bacci ya
auke ta dan gobe tana da exam sassafe, amma haka ta dinga juye juye baccin yaki zuwa ta kalli hoton da ya musu a motar yau ita da shi yafi sau hamsin, da kyar ta samu bacci ya
auke ta around 2 na dare.
Nasir na kwance a kan gadon
akinsa yana video call da fadila da mai sunan mummynsa da suke kira Inaya, Fadila na ta masa complain
in yadda take damunta da kuka kira ya dinga shigowa wayarsa, ganin baza
a bar kira ba ya sa yayi excusing kansa ya
aga wayar ganin Number ne ma ke ta kirannasa.
Yana
agawa cikin kuka Mama ta shiga cewa
Assalamu alaikum Nasir Mahaifiyar Sadiq ce dan Allah ka taimaka min Sadiq ya haukace, Sadiq ya gudu, ka rufa min asiri kar ka bari ya ma Na
ima wani abin kar ya kashe ta kamr yadda ya kashe su mimi, bana so nima a kashe min
a na ka taimaka min
mi
ewa tsaye da Sauri Nasir yayi yana fa
what?
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 44 · 0% Book details