← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 40 OF 72

Chapter 39: A gentle change

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read

Washegari Na
ima tana yin Sallar Asuba ta koma bacci, though its a tuesday but bazata shiga school ba dan single lecture da suke da shi got cancelled, sai wajen
arfe 9:30 ta farka tana mustsuka idanunta ta sau
a a gadon ta wuce toilet, wanke idanunta dake cike da bacci tayi ta ha
a da brush ta fito tana duba inda ta ajiye wayarta, a
ashin pillow
inta ta ganshi inda ta ajiye shi tun daren jiya bayan sun gama waya da Ahmad, hula ta saka ma gashinta ta nufi
ofa ta fito palour, kwata kwata bata so tayi overthinking ha
uwar da zasuyi yau da shi.
Ganin fa
ila bata fito ba ta
an kalli hanyar sama, sai kuma ta wuce kitchen ta
auki cup ta fara ha
a ma kanta tea tana yi tana tunani, har ta gama ta
auko cup
in ta dawo palour, a kujera ta zauna tana shan tea
in a hankali tana
an kallon tv dake aiki duk da ba wani volume
in kirki har ta gama shanye shayin kafin ta kai cup
in kitchen, tana fitowa yayi dai dai da Nasir yana sau
owa daga sama, dressing casually alamun ba fita zaiyi ba, ta
an tsaya a bayan kujera ta gaishe shi ya amsa mata da tambayar night
inta, tayi murmushi kawai, ganin ya zauna a palourn yana danna wayarsa tace
ko a ha
a maka tea
an kallonta yayi yace
tnk u so much
gya
a masa kai kawai tayi ta wuce kitchen ta ha
a masa tea
in ta kawo masa ya kar
a yana sake ce mata
tnk you
ita dai tayi murmushi kawai ganin ya fara shan tea
in ta wuce sama ya
an bita da kallo yana mamakin wani abu a ransa.
Tana bu
akin Fadila ta tsaya daga bakin
ofa tana kallon fadilar da idanunta biyu tana zaune a kan gadonta ta mi
afarta, ga pillows da ta jejjera ma kanta, da cup a hannunta tana sipping tea, da sallamarta ta
arasa cikin
akin Fadila ta amsa tana kallonta har ta
araso ta zauna kan bedside ta
aura
afafarta
aya akan bedside
aya a
asa tana kallon fadila tace
ina kwana Mummyn unborn
an murmushi fadila ta
lafiya lau Na
ima har kin tashi
Eh, was suprised naga bakya
asa ai na zata jikinne
Fadila ta
an jingina bayanta tana kallonta tace
har da shi
inma, jiya bamu yi wani baccin kirki ba
sai kuma ta mi
a ma Na
ima cup
in shayin da take sha
Langa
ar da kai Na
ima tayi tana kallonta tace
Eyyah, sorry
ba tare da ta amshi shayin ba ta cigaba
Yanzu na gama shan nawa har na ha
a ma yaya Nasir ma wani
jin haka yasa fadila ta janye cup
in ta cigaba da Shan abinta tace
Nima shi ya ha
a min wannan
in tun
azu, yau ba za ki shiga school ba kika ce koh?
Gya
a mata kai tayi
Yes lecture
in got cancelled amma..
an kallonta Fadila tayi ba tare da tace komai ba tana cigaba da shan shayin tana jiran jin amma me?
gyara hular kanta tayi Tana kallon fadila tace
kinsan me Anty fadila, Yaya Ahmad said he wants to see me today
fadila dai Kallonta kawai take yi Jin tayi shiru tace
okay to zaizo gidan kenan?
Girgiza mata kai tayi a hankali tace
cewa Yayi he wants to take me out
out where?
Shiru tayi dan itama fa bata san where ba, fadila ta mayarda kanta ta jinginar tana kallonta bayan ta mi
a mata empty cup da ta shanye shayin tace
da yaushe zai zo?
Wai 11
okay Allah ya kaimu toh, ke dai ai nace miki u should be more careful kuma ai kinsan da a Abuja kike ba lallai Mami ta bari ba, ni dai wallahi har tsoron matarsa nake yi dan naga take takensa cewa zaiyi yana sonki, mamakinsa nake yi haryanzu
ima tayi dariya tace
ai shiyasa na gudo nan
duk suka yi dariya kafin ta sake cewa
ni fa ba so yake ba, kawai dai he
s been nice ne saboda Saif
Fadila ta harareta tace
ko ba nice ba, hmm baki san waye shi bane baki san halinsa ba, ina mamaki sosai yadda yake sake miki fuska har da taking naki out, wallahi duk randa matarsa ta sani gidannan ya mana kadan da mu da ita
ta fa
a tana dariya,
an tura baki ka
an Naima taayi sai kuma tace
bare ma me zanyi ni da mijinta, Allah ma ya sauwake to in auri mai mata, Saurayi Zan aura nima
Fadila ta ta
e baki
kamar gaske
tana
an dariya tace
Allah da gaske fa nake, kuma shi ma da gaske babu komai a ransa, to ko fita yayi da mu fa sai dai ni dai Saif muke abinmu fa ba sosai yake kulamu ba ma
uhm toh naji
fadila ta fa
a tana gyara pillow
inta, Knocking sau
aya da akayi a bakin
ofar tare da bu
ewa ya sa duk suka kalli
ofar, Nasir da ke tsaye bakin
ofar ya
araso cikin
akin yana kallon Fadila yace
u good?
Ta gya
a masa kai kawai, Na
ima ta mi
e tace
bari to inje in shirya
fadila ta gya
a mata kai, tana fita ta ja musu
ofa ta wuce
asa sai lokacin Nasir ya dubi Fadila yace
ina zata je haka?
a masa hannu tayi ya
arasa ya zauna gefen bed
in yana ri
e da hannunta,
wai Yaya Ahmad ne yace hes taking her out
an shiru yayi yana kallonta bai ce komai ba, sai can ya
anyi murmushi kawai yana shafa hannunta.
Ko da ta koma
akinnata ma game ta cigaba da yi a wayarta har sai da message
insa ya shigo wayarta asking if she
s ready kafin ta ajiye wayar da sauri ta wuce toilet.
arfe 11:30 ta gama shiryawa tsaf, kafin ta
auki wayarta ta duba taga ya mata message like 5minutes ago cewa he
s here. Jakarta ta
auka ta firo palourn ganin duk basa palour ta
an kalli sama sai kuma ta haura, knocking tayi a
ofar ta tsaya tana jiran izini, Nasir da kanshi ya bu
ofar yana kallonta yace
iyye irin kyau haka ko suruki nayi ne
tura baki tayi ta shigo ciki tana kallon fadila da ke zaune har lokacin dafe da cikinta, she look pale sai yanzu ma ta lura sosai, ta
araso ciki tana kallonta tace
jikinne
murmushi ta mata,
da sau
i fa, har kin shirya? Kinyi kyau abinki
ajiye jakarta tayi tana kallon fadila tace
ko dai in zauna?
fadila ta girgiza mata kai
ke dillah its not something serious bayana ke
an ciwo amma ya ma daina
ima ta kalli Nasir da ke tsaye murmushi ya mata yace
ke da nake so na aurar da wuri kuma kice bazaki je ba? Ko ba saurayinki ne ya zo ba? Besides ina nan ai
ni ba saurayi na bane zaizo friend ne
fadila ta kalli Nasir tace
ba fa saurayinta bane zaizo wai friend ne
Murmushi kawai Nasir keyi yace
i see
Fadila tace
toh ki je dont keep him waiting and ve careful
ta gya
a mata kai tana
aukar jakarta ta nufi
ofa duk suka bita da kallo.
Unlike kwanaki da yake tsayawa a wajen gidan yau a parking space na gidan ta hango motarsa, zuciyarta ce taji ta mata wani double somersault moment
in da idanunta suka shiga cikin nasa bayan ya stepping out of the car ganin tana
arasowa gareshi.
Ya jingina da motar yana kallonta ta cikin very clear round frame glasses dake idanunsa tana tahowa a hankali, duk ji tayi ta ru
e ta daure ta cigaba da tahowa tana jin yadda zuciyarta ke pounding a cikin kirjinta da yadda take jin butterflies all over her, ba
aramin kyau ya mata ba, though he wasnt dressing too much kamar yadda yace mata she dont have to dress too much theyre going for a drink, he look smart and elegant cikin crisp farar riga
al mai long sleeves wanda kamar kullum yayi rolling
in sleeves
in neatly a saman farar rigar navy blue sweater vest ne babu sleeve, ana iya ganin collar
in white shirt
in ta saman navy blue sweater vest
in da kuma dogayen hannun farar rigar kasancewar wancan
in iya shoulders
insa kawai suka rufe, sai wani leather bracelet mai azabar kyau a
aya hannunsa
ayan kuma agogo ne a
aure, light blue jeans dake jikinsa very clean paired with brown loafers, yanda hasken rana da ya fara fitowa ya haske sa ya dada fito da complete and quite luxury
insa kuma hakan ma effortlessly, har ta
araso gabansa gani take she
s under dressed bayan kuma ai shine yace theyre only going for a drink, wai shi a wajensa yayi dressing casually kenan?
amshin turarensa mai azabar da
i yasa ta gagara
ago idanunta ta kallesa bayan ta iso wajen sai wasa da hannun jakarta kawai da take yi.
ago idanunta da ba kwalli sai eye liner da ta
an ja a saman idanun tayi ta kallesa suka ha
a idanu dan shima ita yake kallo admiring her beauty and ta iya dressing sosai, she look simple yet very beautiful and feminine,
Ina kwana papa
ta fa
a teasingly, wani kallon da ya mata ta cikin glasses
in ya sa ta
an gumtse bakinta kar tayi dariya
Haka kike ma samarinki ki sa suyi ta jiranki?
Ya tambaya still looking at her,
an kallonsa tayi kafin tace
saurayi kuma?tab
shiru yayi yana kallonta, kafin ya tashi daga jinginar da yayi da motar, ya bu
e mata
ofar yana kallonta ba tare da yayi magana ba,
arasawa tayi ta shiga ciki ta zauna ta
aga kai tana kallonsa ganin kallonta yake ta sunkuyar da kanta
an murmushi yayi ya rufe motar ya zaga ya shiga motar ya tada suka bar gidan,
I thought da Saif zamu je ai?
Ba tare da ya kalle ta ba yace
yau ranan baban Saif ne shi ka
tayi shiru ta gagara amsawa, yana cigaba da driving
in ya
an saci kallonta,
U look beautiful
ya fa
a a hankali
Ta rufe fuskarta da gyalenta a hankali, ya
anyi murmushi yana mayarda hankalinsa kan tu
in da yake yi, bu
e idanunta ka
an tayi tare da
an satan kallonsa tace
thank you and u too
youre not going to ask me inda zamu?
Girgiza masa kai tayi a hankali tana kallonsa
Ull tell me if u want to
gya
a kai kawai yayi daga nan bai kuma cewa komai ba.
A wani upscale cafe yayi parking a victoria island, storefront
in zagaye da glass, ya kashe motar ya juyo gaba
aya gareta ya
an mata guntun murmushi
Wait for me here
da muryarsa that is deep and very sweet.
a masa kai tayi itama da murmushin a fuskarta dan Murmushin da yake mata yau sai ya
ara masa wani irin kyau na musamman da ta kasa
auke idanunta daga kansa, har ya sau
a a motar ta bishi da kallo yadda yake tafiya towards the cafe, there was something about how yake tafiyar, wannan quite confidence
in nashi, da posture
inshi that seems easy to him wanda ke nuna strenght
inshi, sosai zuciyarta ke bugawa faster, ta
aura hannunta duka biyu a fuskarta ta daina kallonsa amma har sannan zuciyarta is beating the same way. He
s really fyn very handsome. Sau
e hannunta tayi daga fuskarta ba tare da ta sake kallon wajen ba ta ciro wayarta ta shiga dannawa pretending scrolling take yi.
Bayan wasu mintuna ba masu yawa sosai ba ya dawo da takeaway cups guda biyu na iced matcha, bu
e motar yayi ya shigo ya zauna yana kallonta ya mi
a mata cup
aya yana kallonta
For u
kallon cup
in tayi kafin murmushi yayi escaping lips
inta ta sa hannu ta kar
a a hankali tana tace
thank u
ta mayarda idanunta tana kallon cup
in, rabonta da matcha tun newyork ta
an kalleshi ganin yayi poking straw a jikin sealed lid cup
insa, ya
an swirling drink
in ka
an kafin ya kai bakinsa yana mayarda bayansa ya jingina da motar facing her, sai a lokacin ta
auke kanta ta mayar kan nata cup
in ta cire murfin kafin ta saka nata straw
in a ciki ba tare da ta sha ba sai juya straw
in take a ciki yadda rich green
in yake ha
ewa da cream da milk layers
in.
Kallonta kawai yake yi yadda take ta juyawa ba tare da yace mata komai ba, ta
aga kanta ta kallesa tace
i forgot how much i missed dis, havent really had it since newyork
Na sani
ya fa
a yana kallonta
Ta yaya ka sani toh?
kawai yace a ta
aice yana sake kai straw
in bakinsa ya sha kafin ya nuna mata na hannunta alamun ta sha mana
If ure done steering can u try it now
an dariya tayi
Old habits
an dariya yayi ka
an shima, ta kai straw
in dai dai bakinta tayi sipping ta
an lumshe idanunta ta bu
e, kallonshi tayi taga still ita yake kallo
Its actually good
Its the finest lagos offer
ta gya
a masa kanta tana sake sipping a hankali.
Shiru ne ya
an gitta tsakaninsu kafin shi yayi breaking silence
Can i ask u something?
Ta jiyo muryarshi calm and smooth kuma babu alamun wasa kwata kwata a ciki.
Kallonshi tayi taga ita yake kallo ya ajiye drink
in yana kallonta sosai, ta gya
a masa kai kawai a hankali tana wasa da cup
in hannunta sai kuma ta kai baki a hankali tana sipping drink
in at the same time tana jiran jin tambayar
an shiru yayi kamar mai tunanin ta inda zai fara mata maganr, sai kuma can yace
Kin ta
a tunanin what u want ur life to look like, kamar in few years haka gaba?
an bu
a baki tayi tana kallonsa, forgetting straw
in ma dake bakinta, dan to ita bata ma gane inda question
in ya nufa ba, ta sa hannu ta zare straw
in daga bakinta tana kallonsa tace
Uhmm?
Jin ya mata shiru sai kuma tana wasa da cup
in hannunta tace
Wai irin after school?
gya
a mata kai yayi, shiru ta masa sai can kuma tace
ni kam ban gane ba
shima shiru yayi ya zuba mata idanunsa kafin a hankali yace
Kamar irin life
in da kike so, the person u want to become, where u see urself
Nan ma shiru tayi tana ta wasa da straw
in kafin ta
an saci kallonsa ka
I just want to be happy and i want peace too thats all, duk sauran i have never really thought about them
Kallonta kawai yake yi jin yayi shiru ta saci kallonsa ganin ita yaje kallo ta
auke kanta sai kuma ta dake tace
what about u?
Gyara zamanshi yayi yana kallonta yace
"Ni I dream of a quiet, peaceful life. A home that feels calm and safe, where I can be at ease. A wife I can grow with someone we learn from each other, share love and friendship, and build something everlasting
sai kuma ya
an yi shiru kafin ya cigaba
Wacce i enjoy being around her ko bazata ce min komai ba
an murmushi tayi ta kalleshi suka ha
a idanu
thats sweet
ta fa
a a hankali without realising how innocent tayi sounding, duk shiru sukayi kafin ta sake magana ba tare da ta kuma kallonsa ba
Toh yanzu ka samu wanda zakayi all this da ita ne kenan?
an murmushi yayi yana kallon fuskarta, kafin yace
ta
yafta idanunta ka
an ba tare da ta kalle shi ba tace
Thats nice, she must be special
ya fa
a a hankali yana kallonta
very special
Ba tare da ta amsa ba ta kai drink dinta bakinta tana kallon window, ta rasa meyasa taji wani iri yadda ya fadi shes special din,shiru tayi bata sake cewa komai ba.
But kin san me?
Sai a lokacin ta
an kalleshi sai kuma ta girgiza masa kai
s still figuring it out har yanzu
Da mamaki take kallonsa sai kuma ta
an ha
e girarta ka
kana nufin she doesnt like u back?
an murmushi yayi ka
an har white set na ha
oransa suka
an bayyana kafin yace
ni ba haka nace ba
an shiru tayi ka
an kamar kuma wacce ta tuna wani abu tace
but what about ur wife, Maman Saif?
Rasa me zai ce mata yayi, dan kwata kwata bai ma yi tunanin zata kawo wannan question
inba, ya
an kallon steering kafin ya maido kallonshi gareta
What about her?
Shiru tayi ta gagara cewa komai,
Yana kallonta yace
ask ur question Na
ta na
an in ina tace
babu komai da zan tambaya fa kawai dai cewa zanyi wont she be hurt?
Idan na
ara aure?
Ya tambaya yana kallonta ta gya
a masa kai drink
insa ya
auka ya kai baki yayi sipping ba tare da ya amsa ba
Sunkuyar da kanta tayi tana ta wasa da jikin cup
in feeling a little uncomfortable, shi dai kallonta kawai yake kafin ya ajiye cup
in hannunsa a cupholder ya mayarda idanunsa kan yatsunta masu kyau da ke wasa da cup
in hannu ya kai hannu ya amshi cup
in hannunta sa sake masa cup
in a hankali ya ajiye a gefensa, da muryar da ba da ita yake mata magana ba tuntuni yace
Kamar bazata
ago ba sai kuma ta
ago a hankali ta dube shi.
Will u Marry me
ya fa
a kamar shine most casual abu a duniyarnan, very straight forward.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 40 · 0% Book details