← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 68 OF 72

Chapter 66: Unveiling Shadows

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 20 min read

Sai da ya gama tsayuwa yana kallonta kamar bazai zo ya zauna ba kafin ya
araso ya zauna a gefen gadon yana sau
e ajiyar zuciya, itama ajiyar zuciyar ta sau
e ta zauna a kujerar gabansa tana kallonsa bayan ta koma ta
auko file
in da ta ajiye a table da biro, ta zuba masa idanu, for the past week she
s watch him kamar haka, silence
insa, taurin kansa, da komai ma, amma yau its a different case cause tana ji a jikinta she
s getting there tunda har yau ta saka yayi venting out anger
inshi, Wannan abin da yayi ita a wajenta abin farinciki ne ta tsura masa idanu tana kallonsa, ya
aga kai ya kalleta kafin ya
auke idanunsa daga kanta ya mayar hannunsa da ya naushi bango da shi da har yayi ja.
Sadiq
ta kira sunansa very softly da hakan ya sa ya
aga idanunsa ya sake kallonta suka ha
a idanu da shi ta
an gya
a masa kai a hankali idanunta cike da assurance cewa shell always be here tace
Ban san pain
inka ba, and i dont claim cewa na sani, but i can help u carry it, ina so in taya ka
aukarsa if u
ll let me, pls Sadiq
Kallonta kawai yake yi yadda idanunta ke nuna iya gaskiyarta take fa
a masa yasa ya sunkuyar da kansa a hankali.
an matso da kujerarta tayi gabansa ta
aura hannunta a
afafunta ta tallafi kumatunta tana kallonsa
Sadiq, Silence
inka na nufin kana saka kanka a cage ne wanda bai kamata kana cikinsa ba, i want u to live a free life, cage
in da ka saka kanka babu abinda zaiyi sai
arasa destroying rayuwarka, akwai mutane da yawa da raguwarka ke da matu
ar muhimmanci a wajensu
so yake ya mata musu so bad amma sam ya
i bu
e baki sai ma
auke kansa da yayi daga kallonta ya koma kallon wani wajen daban.
Kasan me? Lets try something small ni da kai
ta fa
a tana cire tagumin da tayi tana kallonsa
duk sanda kaji zuciyarka na zafi da tiriri har kana jin kamar kayi choking wani kamar dai yadda ka min yanzu
ta fa
a tana ta
a wuyarta
kar ka barshi a cikinka ko kuma ka shaqe wani kasan me zaka yi? U should just breath! Yanzu muyi tare, breath and count with me
wani kallo da ya mata kamar zai kashe ta da idanu yasa tayi murmushi tana kallonsa har set na ha
oranta na bayyana she looks cute ba tare da tana da intention
in yin anything cute
in ba, ganin sai kallonta yake yi fuskarsa a ha
e ta share shi tare da jan ajiyar zuciya ta sau
e a hankali harda demonstrating da hannunta.
Kallonta kawai yake tana yi amma shi ya
i yayi, ta ja wani ta sau
e a hankali tace
Four in
six out
kallonta kawai yake ta langa
ar da kanta tace
Bazaka yi ba?
For a moment kamar bazai yi
in ba, amma wani sashi na zuciyarsa na son yayi
in, yadda take kallonsa with all the patience in the world ya sa ya
an gyara zamansa ka
an tare da jan ajiyar zuciya ya sau
e, na farko da yayi was rough and shaky, da suka yi na biyu tare it was steadier, zuwa na ukun da na hu
u zuwa biyar ya fara jin wani sassauci a cikin
rijinsa na zafin da ya da
e a tare a ciki.
Good boy
ta fa
a fuskarta cike da fara
a, da sauri ya kalleta, itama shi take kallo ganin kallon da yake mata ta
anyi dariya ka
To in ce good man?
auke kansa yayi ya hau gadon kawai ya kwanta ya juya mata baya ba tare da ya sake cigaba da abinda suke yi
in ba, ta
anyi shiru tana kallonsa kafin tayi murmushi ta fara rubutu a note
inta na rannan, sai da ta gama rubutu wanda a ciki ta nuna cewa patient
in yayi reaction na aggression wanda hakan ke nuni da emotional response
insa kuma they should begin with antidepressant a ha
a masa da anty psychotic regimen sannan ayi monitoring
insa closely kafin ta mi
e ta zagaya inda ya koma tace
Zan tafi toh
lumshe idanunsa kawai yayi, ta
an yi murmushi tana kallon agogon dake kan farin wrist
inta, lokacin nasa ma har yana
arin gotawa,
Sai anjima Sadiq, sai na zo gobe
bai sake kulata ba ta juya ta nufi
ofa, zuciyarta wasai cike da hope dan ta san yanzu sun fara fahimtar juna kuma sun
auki hanyar samo solution wa matsalarsa.
Ranan Ahmad da Na
ima wuni sukayi sunayin nothing and everything duka a lokaci guda, breakfast da ya musu order ma cewa tayi bata sonshi omelette kawai take so, hakan yasa suka je kitchen tare ya
agata ya
aurata akan
aya daga manyan marble counters dake kitchen
afafunta na lilo gashinta a sake a jikinta, oversized rigarsa ya tsaya mata iya cinyarta, she looked small amma yet breathtakenly beautiful a cikin rigar tasa, shikuma ya tafi ya fara soya mata
wai, kallonsa kawai take yi amazed yadda yake komai a nutse from chopping na albasa da yadda yake sprinkling salt kamar wani chef,
amshin
wan duk ya cika mata hanci,
an gyara zamanta tayi tace
Ka iya girki ashe?
Ya
an mata murmushi yana ka
a wani
wan a bowl yace
More than u
tayi wani dariya tana na
afafunta a cikin oversized shirt
insa tace
Banyarda ba
juye
wan yayi a pan ya ajiye hannunsa a gefe da gefenta yana kallon idanunta yace
Me da me kika iya dafawa all in all?
Dariya tayi ta matso da fuskarta dab da tasa tana kallon idanunsa tace
everything
Murmushi kawai yayi ya koma ya juya
wan kafin ya sake dawowa ya sa hannunsa ya janyota har baki bakin wajen, ta sau
afafunta
asa suna lilo ya shiga tsakankanin
afartata ya
aura goshinsa a nata yace
Okay, i
ll cook and ull cook, sai muji wanda yafi dadi
tana goga hancinta a nasa tace
Deal
ya
an shafa fuskarta ka
an yace
daga haka ya fita a jikinta tare da zuwa ya
auko plate ya ajiye ya juye mata
wan, ya kashe gas
in tare da
auko fork ya dawo gabanta ya tsaya, gyara zamanta tayi ta tan
washe
afarta akan wajen tana jan shirt
in nasa ta rufe cinyoyinta da ke bu
e, ya
an kalleta yace
Anan zaki ci
e masa bakinta kawai tayi tana matsowa kusa da shi sosai ba tare da ta amsa ba, ya yi murmushi kawai tare da kai fork
in ya gutsuro
wan ya kai mata bakinta yana fa
Ni da Abbu use to cook alot back then
kar
an wanda ya bata tayi tana taunawa tace
Really? Shi ya koya maka
ya gya
a mata kai a hankali yana sa hannu ya goge mata gefen lips
inta yace
Eh, he use to love the kitchen more than Ammi, sai da nayi girma ne na daina shiga kitchen with him tunda ya rasu kuma na daina shiga at all sai idan ta kama
ta
anyi murmushi tace
U miss him?
Sake kai fork
in yayi ya gutsoro wani
wan ya kai bakinta ba tare da ya amsa mata ba, cause miss kalma ce dat is an understatement, ta dinga kallonsa kafin ta bu
e bakin ya saka mata ta shiga taunawa tana kallonsa ganin how all of a sudden mood
insa ya canza ta san kuma kewan Abbunsa yake, sake kawo wani yayi zai bata ta kawar da kanta a hankali tare da kar
ar cokalin ta ajiye ta shige jikinsa ta rungume sa muryarta
asa
asa tace
I wish i met him
ya shafa kanta a hankali yace
He would have love u alot baby
an dariya tayi ta
ago kanta a hankali tana kallon fuskarsa kafin ta saka hannunta tayi cupping fuskarsa ta
aura fuskarta a nasa ta lumshe idanunta, shima lumshe idanun nasa kawai yayi living in the moment with her, muryarta
asa
asa tace
I love u so much, i
m hopelessly, endlessly, completely in love with u Ahmad
gagara ce mata komai yayi ya bu
e idanunsa tare da kissing lips
inta once ya
an janye jikinsa ya sake
ebo
wan yace
Haaa
kawar da kanta tayi ta yamutsa fuska tace
Ya isheni
ya tsaya yana kallonta da mamaki,
2 spoons fa kika ci
. Gya
a mishi kai tayi tana
arin sau
a a counter
in tace
oshi
ya sau
o da ita yana kallonta yace
Ko bai yi da
i ba?
Ta girgiza masa kai da sauri tace
Yayi sosai, na
oshi ne kawai
Okay
kawai ya fa
a yana
arasawa ya
auko wani plate ya rufe
wan ya juya yana kallon inda ya barta ganin har ta fita a kitchen
in ya sau
e ajiyar zuciya tare da biyo bayanta.
Har afternoon babu abinda ta sake ci duk yadda yayi da ita kuwa cewa tayi ta
oshi sai smoothie da ta ha
a da kanta ne ma ta sha, da yamma suna kwance a couch suna kallon wani netflix movie hannunta ta kai tana shafa rigar hoodie dake jikinsa feeling well body built jikinsa, jin sai kallonsa yake ta tashi zaune daga jikinsa tana kallonshi tace
kasan me?
Ba tare da ya kalleta ba yana ri
e da hannunta
aya ya girgiza mata kai, ta kalli shirt
insa kafin ta
aga shirt
in nasa ta kwanta a bare skin
insa kafin ta ja shirt
in ta rarrafa ta fito fa fuskarta ta wuyar rigar making them wear the same shirt, ta
aura fuskarta a wuyansa muryarta
asa
asa tace
sanyi nake ji
murmushi yayi yana shafa bayanta dake cikin rigarsa ya
auke idanunsa daga tv
in yana shafa bayanta yace
Nima sanyin nake ji, can i share ur shirt with u too
sake rungumesa tayi ta cikin rigar tana gyara kwanciyarsa comfortably tace
i wayon
yayi dariya tare da kissing forehead
inta, suka cigaba da kallo a haka, can ta sake cewa
Gobe zamu koma gida?
Ya Gya
a mata kansa a hankali yace
Yeah! I need to go to the office tomorrow, dat reminds me, kina so kije kiga office
ina?
Gya
a masa kai tayi a hankali tace
Company
inka ne ko u work for someone
yayi dariya ka
an yace
Inda i work for someone i wont be at home today, its Abbu
s company so yeah its ours, not just this he have many companies har a
asarsu ethiopia
cire kanta tayi a rigarsa ta tashi zaune tana kallonsa tace
I said it
yayi dariya yana kallonta yace
u said what?
Ure not a Nigerian
dariya yayi yana kallonta yace
Well maybe..!
Kasan many times na so na tambayi rahama sai na fasa
yana kallonta daga kwance da yake yace
Me yasa baki tambaye ta ba ?
Haka kawai
Hm okay
ya fa
a yana
aura hannunsa a thighs
inta ya maida kansa ya cigaba da kallo, ta yi shiru tana kallonsa, can kuma tayi tagumi tana kallonsa, juyowa yayi ya sake kallonta kafin yace
Why are u looking at me like dat
tayi dariya tare da sau
a a kujerar ta tsaya a gabansa tace
Wani abu na tuna
ya gyara kwanciyarsa tare da juyowa gaba
aya ya kwanta akan side
aya yana kallonta yace
Me kike tuna?
Matsawa baya tayi ka
an tace
How grumpy u use to behave da
ya shafa kansa yana dariya kafin yace
Ni? To so kike kawai in ta dariya ni ka
ai kamar dai bansan me nake ba?
Harararsa ka
an tayi tace bari in tuna maka yadda kake yi, haka kace min a airport with a serious face kamar zaka mare ni
Ure in public, try to act like one
ta fa
a tana ha
e rai tana kallonshi mimicking yadda yayi, ya tuntsire da dariya yana girgiza kansa yace
Ke thats not how i speak pls
wlh haka kake yi, rananda aka ci sa
a kayi magana kenan, a bikin anty fadila dat i bump into u, i wanted to say sorry amma kallon da ka min like say u wan slap me ya sa na fasa i was like whats wrong with dis one
dariyar da yake yi yau bata ta
a ganinshi iya dariya haka ba, itama dariya ta fara yi
Yace
wa ya koya miki pidgin english yarinyar nan
sake kwashewa dariya tayi she looks soo happy tace
Do u remeber ranan da ka
auko ni from sch? Kawai fa unlocking mota kayi ka wani tsaya i was so confused ranan, kar na shiga ka min jaraba
yana dariya yace
Ni ne jarababbe? How on earth xaki ga mutun yayi parking in front of u, ya bu
e lock
in mota, kuma bai tafi ba kice wai baki san shiga aka ce kiyi ba
kallonsa kawai take kafin tace
Hmm a bar maganar, sai kuma da na shiga kace wai dis is lagos kar na sake bari wayata ta mutu ko me kace ne ni na ma manta but dai it was very commanding with glasses a idanunka na gado kullum da glasses a idanunka fa lokacin
janyo hannunta yayi ya dawo da ita jikinsa yana dariya yace
Ure crazy! But kinsan me? all that while i wanted seeing u, da
yar nake hana kaina miki magana
When?
Ta fa
a tana kallonsa, ya gyara mata zama a jikinsa yace
Okay kinga a bikin fadila i stared at u too much that na haddace ki, ban so zuwa dinner ba i went cause i knew ull be there, but lokacin i dont know if it was love but my heart was soft for u, a wajen dinner da kika zo wajen motata and check ur self a jikin mirror
ina i coulnd forget ur face throughout the night..
ta bu
a idanunta tana kallonshi tace
Dama kana ciki?
Ya gya
a mata kai a hankali ya cigaba yana
an shafa cikinta yace
Da na ha
u da ke a Airport kika bugeni by mistake, i was so suprised, i didnt know how to react shiyasa nace miki haka, but lokacin i find u wierd gaki shiru shiru very nice girl ashe kin iya surutu sosai
ya fa
a yana kama lips
inta da fingers
insa.
Then sai na ha
u dake a asibiti, then a gidan Nasir ko da na tambayeki sch
inki i knew everything about u then, then
ofar school
inku that ride i hold it close to my heart duk da baki ce min komai ba banda tnk u
tana murmushi tace
Then u started bringing my champ, ranan kace in ajiye maka
anka idan bazan shigo motarka ba
dariya yake sosai yanzu ma yace
Saif was an excuse to be with u, sometimes ni zan ce masa in kira mata anty Na
ima and he
ll be like yes, kawia so that in saurari hirarku and ur voice
bata san sanda ta
ale da dariya ba tace
Wasa kake!
Ya shafa kansa yace
Am serious
ta langa
ar da kanta a hankali tana kallonsa ta
anyi cute pout idanunta na cikowa da hawaye tace
I love you
ya shafa fuskarta ya mata murmushi yace
The day da na kaiku polo ke da Saif, dat day i made my mind ure going to be my wife
share idanunta tayi a hankali tace
Ni kuma a ranan na fara jin sonka a raina
ya zuba mata idanunsa kawai yana kallonta yana cigaba da shafa fuskarta tare de saka thumps
insa yana share hawayen gefen idanunta
Ranan na fara jin sha
awar kasancewarka mijina, but a lokacin na san kafi
arfina, na
aryata kaina na sa a raina ure doing all tht for ur son
Janyota jikinsa yayi ya rungume ta a hankali a jikinsa yace
Kinsan which days are my worst? Days
in da u didnt want to see me, Na
ima ban san ta yaya nayi surviving days
innan ba i dont really know, dont ever do that again
gya
a masa kai kawai tayi tana sake ma
akesa.
Har sun
anyi shiru sai can kuma yana shafa bayanta yace
Yaushe zaki bani babies as beautiful as u, yaushe zaki bawa Saif siblings
ta
an sau
e ajiyar zuciya tace
Duk randa Allah ya bamu
ya gya
a kansa a hankali, muryarsa
asa
asa yace
I love kids alot, amma Allah
aya ya bani Saif, i love him alot, ina ro
on Allah ya bani plenty from u, i cant wait to hold a little version of me and u, a piece of me and u, our own mixture of love
In sha Allah
ta fa
a a hankali tana jin sonsa fiye da misali a zuciyarta.
Da dare yana dawowa daga isha
yace ta zo su je for a walk, sosai taji da
in walk
in saboda yadda suke tafiya hand in hand a serene evnironment
in, ko ina haske tar, at a point ta tsaya ta
aga kanta ta kalleshi tace
A selfie?
Murmushi ya mata ya mi
a mata wayarsa dan ta bar tata a gidan Ammi, yau ta musu hoto a wayarsa yafi
ari goma, yanzuma ita ta musu hotunan kafin shima ya kar
a ya musu tare saboda tsawonta, dey look so cute together, tana kallonsa tace
Dan Allah idan mun koma gobe ka
auko min Saif ni bazan iya zama ni ka
ai ba
gya
a mata kai kawai yayi yana ri
e hannunta, kafin ma su dawo gida har ta saka masa hoton a wallpaper
insa, ya zauna a kujera yana kallonta tana zare gyalen kanta yace
Baby gobe zaki saloon
Sama ta nufa da gyalen a hannunta tana gya
a masa kai tace
Ai dama da yau zamu je da su rahama ka sato ni
ya mi
e ya bi bayanta yana fa
To muje in
arasa abinda yasa na sato ki dama
da gudu ta haura stairs
in tayi ya bi bayanta shima.
Washegari da wuri suka bar gidan, dan idan yayi dropping
inta home he
s going to the office briefly for a quick meeting, kuma Ammi tace yaje ya kar
o magungunan Na
ima ya kawo ta cigaba da anfani da shi, sai da ya bu
e mata part
inta ta shiga kafin ya wuce office, Urgent meeting yake da shi amma Yana isa office
in ya tuna ya bar the exact file da yazo office
in dominsa a gida,
an tsayawa yayi for a moment trying to recall inda yake kafin kawai ya juya da makullin motarsa a hannunsa yana amsa gaisuwar ma
aikata ya koma elevator ya sau
o ya fito a babban company
in ya nufi private parking space
insa na wajen ya bu
e motarsa ya shiga ya bar company
in, he need to fetch it real quick ya dawo.
A waje yayi parking bayan ya iso gidan ba tare da ya
arasa gate ba ya sau
o ya
arasa da
afa ya
wasa gate
in,
aya daga masu gadi ya bu
e inda suke le
a waje ganin Ahmad ne yayi saurin bu
e masa
aramar
ofa yana fa
Welcome sir
gya
a masa kai kawai yayi ya shigo ya nufi part
in Amira, sau
aya ya danna bell mary dake goge goge a palour ta bu
e masa
ofa ta koma gefe tana gaishe shi, itama small nod kawai ya bata ya wuce sama abinsa,
akinsa ya wuce ya dinga bubbu
e drawers yana duba file
in amma bai gani ba, ya duba shelves har side tables amma bai gani ba,
an zama yayi yana tunanin inda ya saka sai a lokacin ya tuna ya bawa Amira to keep dem ya sau
e ajiyar zuciya tare da mi
ewa ya nufi
akin Amira, tun kafin ya
araso
ofar yake jin kukanta kasancewar bata rufe
ofar kirif ba, he didnt have any intention na eavesdropping amma maganar da tayi ne ya fizgi hankalinsa ya sa ya dakata da kai hannu da yayi zai tura
ofar yana sauraren abinda take fa
Mummy wannan malamin naki kawai is useless, mummy wallahi bai jima da dawowa da Na
ima ba nace miki, duk abinda kika saka nayi a kanta ya tafi a banza da hofi kenan
shiru tayi tana cigaba da kukanta, da alama sauraren mamarta takeyi a wayar kafin ta sake fashewa da sabon kuka tace
To miye anfanin aikin in dai zai karye da wuri haka mummy, miye anfanin wannan asirin tunda Albi bai tsane ta ba?
For a moment he coulndnt comprehend abinda take fa
a ya kai hannunsa tare da ta
ofar
akin. Instantly yaji Amira tayi shiru daga cikin
akin, kafin yaji footsteps
inta towards
ofar da alama ta kashe kiranne,
arasa tura
ofar yayi suka kusa cin karo a
ofar da ita, ta ja baya da sauri tana kallonsa bayan zuciyarta ta buga da
arfi ganin shine a bakin
ofar, tayi freezing a inda take tana kallonsa, kallonta shima yayi with his face blank kafin ya mata murmushi yana kallon fuskarta yace
What happened to ur face, have u been crying?
Share idanunta tayi tana kallonsa ta
an ha
e rai ka
an ganin bai ji komai ba ta juya ta koma cikin
akin tana fa
Ko mutuwa ma nayi ai Albi ynzu babu ruwanka kai, rabonka da gidannan how many days now
arasowa cikin
akin yayi yana bin
akin da kallo yace
ta zauna a gefen bed tana kallonsa ganin ya jingina da mirrow shima yana kallonta kafin ya kalli wayarta dake gefen bed, Amira ta tace
2 days? Ina kaje to a 2 days
Kallonta kawai yake kafin ya
auke kansa yana fa
I dont think u should ask me that tunda ba kwananki bane 2 days
in, ba wannan ya kawo ni ba yanzu ina file
in da na baki weeks back ki ajiye?
Wani file?
Shiru yayi yana kallonta hakan yasa tace
Au, iya cikin drawer
in can
ta fa
a tana nuna masa drawer
in da yake kusa da shi, sai da ya kalli drawer
in kafin ya tafi can dan
auka, tana kallonsa tace
Kai da matarka ne kuke tare for 2 days
in kenan
ya dakata ya juyo ya kalleta kafin yace
Yes, kuma tunda kwananta ne it shoulndnt concern u much koh?
uri ta masa tana kallonsa, kwana biyu da yayi baya nan ta kirashi yafi a
irga amma ya
aukar waya shiyasa
azu yana dawowa ta le
a only for her ta ganshi da Na
ima kuma har part
inta ya kaita wanda ke nuni da ta dawo kenan, to ita kam wallhi bata ga anfanin wannan tsinannen aikin da Malam
in ya musu ba, ta mi
e fuuuu ta fice a
akin ya bita da kallo kawai kafin ya daure ya
arasa ya bu
e drawer
in, maganganun da yaji tana yi da mamarta na dawo masa tiryan tiryan sai kuma zancen Na
ima na rannan cewa Amira taje part
inta and from there ne komai ya fara ta
arewa, connecting dots
in kawai yake yi har ya zaro file da ke ajiye neatly a cikin drawer
in a cikin wani folder mai kyau kamar dai yadda ya bata.
Yana zaro file
in idanunsa ya sau
a akan pills na magunguna da ke
ashin file
in, ya zuba musu idanunsa yana kallonsu trying to figure out su kuma na miye? Cause Amira wasnt sick, bata masa complain
in anything ba recently kuma in har bata da lafiya to ta dinga damunsa kenan akwai ta da rakin ciwo.
Ajiye folder
in yayi a gefe ya
auko sackets
in ya jujjuyasu a hannunsa kafin ya duba lebel
insu
aya bayan
aya, ganin bai fahimta ba ya ciro wayarsa daga aljihunsa ya
auki very clear hotonsu duka dan shi bai ta
a ganinsu a gidanba kafin ya maida su ya ajiye a inda ya gansu ya
auki file
in ya nufi
ofa, a dai dai
ofa suka sake cin karo da shi tana shirin shigowa
akin da sauri, ya
an matsa baya yana kallonta ta kalleshi sannan ta kalli
akin.
ata yayi zai wuce muryarsa ba yabo ba fallasa yace
Sai na dawo
ta
an bishi da kallo kafin tace
Allah ya dawo da kai lfy
tana mayarda idanunta hannunsa ganin file, yana wucewa ta juya da sauri ta
arasa
akinta, drawer
in ta bu
e da sauri ta kalli magungunan kafin ta kwashe su da hanzari zuciyarta na bugawa, kar fa ya riga ma ya gani? Amma ta san halinsa da ya gani da yanzu bazai kula ta ba bare har ya ce mata sai ya dawo, bu
e wadrobe
inta tayi ta sake musu mazauni a wajen tana sau
e ajiyar zuciya a hankali.
Ko da ya shiga motarsa sai da ya jinginar da kansa da kujera for like 10 minutes idanunsa a lumshe kafin ya bu
e su ya tada motar ya fara driving da hannu
aya,
aya hannun kuma yana danna wayarsa, forwarding hotunan yayi to wani friend
inshi Dr Sameer ta whatsapp with caption.
Whats this for?
Kafin ya ajiye wayar a gefe ya cigaba da driving, yana isowa office wayar kawai ya
auka da file
in ya nufi cikin building
in, ya wuce sama to his office bai
arasa office
insa ba ya tsaya a desk
in sakatariyarsa ya mi
a mata ta kar
a da ladabi yana kallonta yace
Make 3 copies kiyi attching da report
in and send it to Mr idris immediately
Ta gya
a masa kai da sauri tace
okay Sir
dai dai wayar da ke hannunsa tayi
arar shigowar message, ya kalli wayar ganin Sameer ya sau
e ajiyar zuciya tare da bu
e sa
on, he knew abinda zai gani kenan but bai san meyasa it hits him more than yadda yayi tunanin it would ba.
Mayarda wayar kawai yayi aljihunsa ya nufi hanyar barin office
in, sakatariyar ta bishi da ido dan saura few minutes to meeting
in nasu gashi h
s leaving again.
Yana fitowa ya shiga motarsa ya tada zuciyarsa na masa wani irin
aci ya nufi gidan Ammi straight.
#MAIMOON
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 68 · 0% Book details