Chapter 17: The Lagos chapter
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
Hankalinta ta mayar window tana kallon the beautiful city of Lagos har suka iso gidan Fa
ila dake lekki phase 1, Mai gadi ya bu
e musu makeken gate
in, driver ya shigar da motar zuwa parking space, yana gama parking kafin ya sau
o ma ta bu
e ta sau
o a motar tana
are ma gidan kallo, it seemed different dan lokacin da suka kawo ta kwata kwata bata yima gidan nutsattsen kallo irin wannan ba, ta
an sunkuya cikin motar ta
auko jakarta, dai dai lokacin ta jiyo muryar Fa
ila
imaaa
juyawa tayi taga Fa
ila ce ta bu
ofar Main palour
in gidan tana sanye da flowy abaya da
ankwalin abayan
aure akanta kamar scarve, da gudu ta
arasa wajenta suka ha
u midway suka rungume juna, fa
ila na
an jijjigata tace
welcome to Lagos sweetheart, my baby girl has finally arrived
Itama dariya kawai take yi, Fa
ila ta kama hannunta suka nufi cikin gidan, kana ganinta kasan tana cikin matu
ar farinciki, dan ba ka
an ba tayi kewar gida da dangi kwata kwata bata ganin kowa sai on video calls, ba yadda bata yi da Yusrah tazo ba amma ta
i zuwa wai school kuma ta tabbata harda yaya Fahad a masu hana Yusrah zuwa, Naseer dake sau
owa daga matakala yana murmushi yace
sannu da zuwa Na
ima, an gama ja mana rai
in an taho?
ima ta
an yi
ariya
ina wuni?
Lafiya lau ya hanya?
Ya fa
a yana zama akan kujera a palourn
Alhamdulillah
ta fa
a tana ri
e jakar dake kafa
arta
To sannu da zuwa Na
jan hannunta fa
ila tayi
muje kiyi wanka ki zo kici abinci, am so happy wlh
bin bayanta tayi, wani ha
en bedroom ta kaita a nan palorn
asan mai matu
ar kyau, babu abinda babu a ciki, tana kallonta tace kiyi wanka bari na shirya miki abinci. Fitowa tayi ta barta a
akin ta dawo palour, Naseer da ke zaune ya mi
e yana kallonta
Babe bari naje, daga can i
m meeting Ahmad kinsan halinshi mutumin namu
ila na dariya ta
araso kusa da shi tana fa
aikam, haka zaku yi ta zuwa kuna gulmarmu dan ni ban yarda da wannan hanging out
in naku ba
hannunta ya kama yayi kissing a hankali yana
aukan makullin motarsa
kamar kin sani, aure muke shirin
arawa
tayi dariya
shi kam ai kasan pastor ne bai isa ya
ara amarya ba in ba so yake yi Lagos ta gagaremu duka zama ba
dariya yayi yana kallonta
so yau bazaki ce kar na da
e ba saboda kin samu abokiyar taya hira koh?
ila tayi dariya
kar ka jima to masoyi, ai kaima kasan ba mai cike space
inki sai kai ka
ya
an harareta
a baki ba, sai na dawo
a dawo lafiya
ta fa
a tana kallonsa har ya fita ya ja
ofar kafin ta wuce kitchen dan ha
a ma Na
ima abinci.
Mai aikinta ta sa ta kai ma Na
ima akwatinta da driver ya ajiye a bakin
ofar palour, har
aki Fa
ila ta kai mata abinci, ta zaune gefen gado bayan ta ajiye trayn abincin tana kallon Na
ima dake Sallah, tana Sallamewa ta mi
e tare da Zare hijab
inta, Fa
ila tace
oya come and eat nasan ure hungry
arasowa tayi gefen gadon ta zauna
not very hungry anty fa
ta fa
a tana kallon cikin Fa
ila da har ya
an fito ka
an. Fa
ila tace
to that little hungry ma bana sonshi
murmushi tayi ta janyo abincin ta soma ci, bata wani ci sosai ba ta mi
e da tray
in Fa
ila dake danna wayarta tace
ki barshi, zankai
No bari na kai
okay!
ila ta fa
a tana kwanciya akan gadon, sai da ta kai tray
in kitchen suka gaisa da mai aikin fa
ila dake mopping a kitchen
in kafin ta dawo
akin ta zauna akan sofa tana kallon Fa
ila sai kuma ta mi
e ta bu
e jakarta ta ciro wayarta Fa
ila ta tashi zaune
let me allow u to rest, in anjima sai muyi maganar school gobe ko ni da ke sai mu shiga school
in ko kuma babe ya kaiki dan babu abinda zaki jira, hope ure ready for pan-atlantic
an murmushi tayi
i think so, nadai karanta brochure
insu ya kai sau sau biyar, i just hope i can keep up
Keep up? Yanmata kar ki saka ma kanki damuwa ull be fyn, Nigerian schools are about hustle and composure, so ull be fyn as long as u dont dull
an dariya tayi
i dont plan to dull at all anty fa
ila just nervous
a kai Fa
ila tayi,
to ai yafi, na miki register for medicals tomorrow, zamuyi printing documents
inki, Admission letter
inki, scratch card
inki, birth certificate duk zaki bu
acesu
gya
a kai tayi, Fa
ila ta mi
e tana nufar
ofa
Allah dai ya kaimu goben ive got you, tomorrows gonna be a long day for us
Binta Na
ima tayi da kallo har ta fita ta ja mata
ofar kafin ta maida hankalinta kan wayarta da take kiran Maminta da shi.
Da dare tare suka ci abinci gaba
aya a dining, Naseer na tsokanarta da yar makaranta, hope shes ready for tomorrow, sai dai kawai tayi murmushi.
Bata jima sosai ba ta koma
akinta dan so take ta kwanta da wuri since abinda zasuyi gobe da yawa.
Washegari
arfe tara Na
ima ta gama shiryawa cikin light denim jeans da farin blouse, da pale pink gyale da yayi matching da snickers
inta, folder
in da ke
auke da duk abinda zata bu
ata ta saka a cikin tote bag
inta ta rataya.
ila ce ta bu
ofar
akin ta shigo
akin itama a shirye cikin abaya sage green baby bump
inta ya
an nuna ka
an ta cikin abayar wanda sai ka lura sosai kake iya gani
Kin gama shiryawa?
Ta tambaya da murmushi akan fuskarta tana ri
e da key
in motarta da bottle water mai sanyi.
a mata kai Na
ima tayi alamar eh, haka ya sa ta juya ta fita Na
iman ta bita a baya.
Cikin SUV
in fa
ilar suka fita, a hankali fa
ila ke driving smoothly through traffic
in lekki, Na
ima na zaune gefenta tana
ara
are ma garin kallo daga inda ta tsaya jiya,
kin tabbatar dai kin
auko duk abinda aka ce koh?
Gya
a ma fa
ila kai tayi tana ciro folder
in daga jakarta tana sake dubawa, Admission lettter
inta, medical clearance
inta, passport photos, printout na GCE
inta, receipt na ku
in makaranta duk intact ta mayarda su cikin folder
in sannan ta saka a jakarta.
suna isa pan-atlantic aka bu
e musu gate, Fa
ila ta shige da motarta bayan sun
anyi security check
insu, Na
ima tabi makarantar da kallo bayan Fa
ila tayi parking, ta sau
e ajiyar zuciya, its official now.
Glasses
in idanunta Fa
ila ta mayar saman kanta itama tana bin makarantar da kallo.
Admin building suka wuce tare, zama Fa
ila tayi ganin layin da ke gabansu, ta bu
e goran ruwa tana sha a hankali, while Na
ima ta jona layin students
in da suke jiran turn
insu, har aka iso layinta ta
arasa ta bada duka documents da aka bu
ata aka mata stamping, basu jima ba suka fito, Naima tana kallon fa
ila tace
how do people survive dis without help
ila na dariya tace
wasu sai sun koma mota suyi kuka ai da gajiya wallahi
daga nan medical screening suka wuce, inda aka
auki fitals
inta da duk abinda ya kamata akayi signing off akan clearance card
inta, sai da ta kar
i clearance slip
inta kafin suje ta
auki hoton id card
inta wanda zasu dawo su karba in 2 hours, fa
ila na kallonta tace
muje mu ci abinci i
m starving
ta fa
a tana shafa cikinta Na
ima ta gya
a mata kai dan itama yunwan take ji, wurin cin abinci suka je Fa
ila tayi ordering iced habiscus, Na
ima kuma chicken mayo croissant da ruwan gora, fa
ila ta kalli heals
inta tana
ata rai
da na sani da flats na sako
ima tayi dariya tana cin abinci
shiyasa i carry my snickers ko ina
suka yi dariya tare, sai da suka je accounting office aka duba course forms kafin a lissafo mata courses da zata
auka, starting from Monday, aka bata course handbook, tana fitowa Fa
ila da ke waya da Nasir ta sau
e ajiyar zuciya
saura mana abu
aya, muje mu kar
i Id card
inki, shikenan kuma na gama nawa sai naki
sai da suka fara duba accounting department block kafin su koma kar
an id card
in, sai
arfe kusan uku da rabi suka kar
i id card
in, tsayawa Na
ima tayi kallon id
in, kamar ba yau Dad yace
bazata zauna a Nigeria ba amma gashi yanzu officially shes a student in a Nigerian University kusa da Maminta wanda a ko da yaushe zata iya zuwa ta ganta, ta sau
e ajiyar zuciya tana biye da Fa
ila a baya har wajen motarsu, fa
ila ta shafa cikinta,
amma na jima ban yi irin gajiyar nan ba
ta fa
a tana tada motar
ima ta jingina kanta da kujera
Allah ya baki lada Anty Fa
ila ta harareta
toh Ameen, keep me proud dai CGPA
inki should be high abeg after all this stress
yes Ma
Naima ta fa
a tana dariya.
Ranar Monday ta fara attending lectures, wanda sosai take enjoying makaranta, duk da Fa
ila tace jjc take, ita da Nasir haka suke tsokananta ita dai sai dai tayi dariya, da safe in ta tashi tayi asuba bata komawa bacci zatayi karatun al
ani zuwa gari ya fara haske, daganan sai skin care
inta wanda baya wuce cleanser, lip balm, da vanilla body mist da take ma jikinta, zuwa 7 da ka
an yawanci ta shirya cikin either Abaya ko kuma wide leg jeans da shirts sai gyalenta da signature tote bag
inta da take tattara komai nata a ciki kama daga notebooks
inta, ipad
inta da pen, starnley cup
inta, da another water bottle sai
aramin pack na snacks, zuwa 7:30 ta bar gida wanda driver ke sau
eta makaranta kullum,
arfe 8 take fara first lecture
inta bata ta
a latti ba, sosai Nasir da fa
ila ke jin da
in how serious she
s da abinda ta saka a gabanta wato karatunta, zuwa
arfe 3:30 driver ke komawa ya
auko ta daga makaranta, sometimes idan bata gaji sosai ba kuma sai ta shiga kitchen tana taya cook
in aiki da sake koyan different dishes na Nigeria banda wa
anda ta iya, idan kuma a gajiye ta dawo sai dai kawai ta yi wanka ta ci abinci da sallah tabi lafiyar gado. Ba
aramin da
in zama da ita fa
ila take ji ba dan kwata kwata bata da matsala, abinda ke gabanta kawai shi take yi,kuma tana
ebe mata kewa sosai.
sati biyu da fara school
inta Fahad ya zo wanda a ranan ya koma bayan ya ga how smoothly shes blending in, duk da karatun accounting ba sau
i amma sosai ta mayar da hankalinta gabaki
aya kanshi, ta bashi dukkanin attention
inta, zuwa yanzu ta rage damuwa da shirun sadiq, duk da takan tuna shi sometimes kuma tana matu
ar son jin ko lafiya yake amma ba yadda zatayi sai kawai ta tattarashi ta ajiye gefe ta maida hankalinta akan karatunta.
Yauma kamar kullum a hankali ta bu
e idanunta bayan alarm
inta ya ka
a, lumshe idanunta tayi ta sake bu
e su kafin ta mi
e zaune a hankali tana mutsuka idanunta, ta sau
a akan gadon ta wuce toilet, da alwala ta fito ta shinfi
a darduma ta tada sallar asuba, tana idarwa ta bu
e Qur
ani a wayarta ta karanta just few pages inda ta iya, kafin ta mi
e ta linke sallayar ta ajiye ta wuce bayi tana hamma.
Zuwa 7:17 har ta gama shiryawa cikin abaya mai kyau da tsada da suka siya last week tare da fa
ila, ta cire ipad
inta daga charge ta saka a jakarta, ta
auko hand cream
inta ta saka a jakarta da sauran tarkacenta.
A palour ta tarda Fa
ila a tsaye a dining tana ha
a ma Nasir breakfast, zata kai masa sama cause zai fita shima very early today,
Ina kwana Anty Fa
ila Maman unborn
ta fa
a tana zama akan kujeran dining
lafiya lau, yau har kin shirya da wuri haka?
Eh wlh ive something to do ne kafin na shiga aji yau shiyasa
eyya
ta fa
a tana
aukar tray
in abincin da ta ha
a ma Nasir
bari in kaima babe abinci, hes also going out early today
Naima ta fa
a tana ha
a ma kanta shayi har Fa
ila ta haura sama, har ta gama shan shayin bata sau
o ba ta mi
e ta wuce kitchen, box
in snack
inta ta saka a jaka tana kallon lunch box
in Nasir da fa
ila ta ha
a masa tayi murmushi kawai tana fita a kitchen
in, a palour ta tadda su Suna ri
e da hannun juna suna magana
asa
asa, ta tsaya a dining tana kallonsu, Nasir ya dube ta
yau har kin shirya Na
gya
a masa kai tayi ta gaishe shi ya amsa mata yana kallon Fa
ila yace
sai na dawo?
Ta gya
a mishi kai sai kuma tace
Laa na manta da abincinka
ta wuce kitchen da sauri, murmushi kawai yayi dan yasan bai isa yace bazai tafi da shi ba, har ta dawo ta kama hannunsa da saka masa kyakkyawan lunch box
thank you
ya fa
a a hankali, kafin ya kalli Na
ima
muje toh sai nayi dropping
inki tunda hanyar zanbi
ah ah yaya Nasir ill follow d driver pls dont bother
kuje ya sau
e ki mana shima Yusuf driver din sai ya huta in yaso sai yaje ya
auko ki
kawai tace ganin har ya nufi
ofa ya fita tabi bayansa, Fa
ila na shafa cikinta tace
sai kun dawo
A mota Nasir yana ta janta da hira da tambayar yadda karatunta ke tafiya ganin ta
i sakin jikinta har suka kusa isa makarantar, wayarsa dake jone da speaker
in motar yayi
ara ya
an saci kallon wayar ganin Ahmad ya sa shi murmushi ka
an ya
aga wayar dai-dai yana shiga gate
in makarantarsu
How far?
Ya fa
a yana
an dariya ka
kana ina ne?
Sorry na
anyi dropping
anwar matata a school ne am on my way yanzu zaka ganni
daga
aya bangaren yace
and u think ill wait for u?
Nasir na parking a bakin department
insu yayi dariya
Ka dai yi ha
uri ka jira ni
in am on my way Allah
bai amsa ba sai ma kashe wayar da yayi. Naima da har ta sau
a a motar ta rufo motar ta tsaya dai dai window
thank you so much yaya Nasir
welcome, ayi karatu da kyau, sai kin dawo
daga haka ya ja motar yayi gaba ita kuma ta
arasa class.
arfe uku dai dai ta gama lecture
inta na rannan a gajiye ta fito tana tafiya a hankali zuwa parking space, turus ta tsaya fuskarta
auke da ma
aukakiyar mamaki tana kallonsa kamar a mafarki, ta gagara
ara ko taku
aya, kallonsa kawai take dan ta kasa fahimtar ta yaya? yana tsaye jingine da motarsa hannunsa duka biyu a aljihunsa yana kallonta da murmushi
auke a kan fuskarsa.
Sadiq?
Ta fa
a cike da mamakin yaushe ya zo Nigeria sannan ya akayi ya san tana lagos har kuma makarantar da take.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah