Chapter 5: Echoes of Friendship and Summers Ahead
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Tana kwance a kan gadonta, dan har tayi shirin kwanciya already, tunda suka rabu da Sa
azu babu wani abin kirki da ta ta
uka. Sun dai tambayeta yadda fundraising
in ya kasance, ta basu labari a tsatstsaye ta wuce sama, tayi waya da Mamie, lokacin dinner ta sau
a sukayi tare ta koma
akinta.
Wayarta da tayi ringing ne ya saka ta
an dubi wayar da ke kan gadon a gefenta. Ta ture laptop
in da take kallo, ta janyo wayar da mamaki, dan it's something da bata saba da shi ba, wai a
ira wayarta. Tana ta kallon lambobin har ya katse, sai gashi an sake kira. Yana dab da katsewa ta
aga, tayi shiru, jin shiru ba'ace komai ba yasa cike da mamaki ta cire wayar a kunnenta ta duba kafin ta mayar kunnenta.
"Hello..." Ta fa
a a hankali ganin bashi da niyyar magana.
"Hey Ni'ima," ta jiyo muryarsa da nan take ta gane ta. Ita fa ta manta ta bashi lambarta
azu, kuma she wasn't expecting zai
ira da wuri haka.
iq?" Ta tambaya tana murmushi.
"Don't tell me baki yi saving digit
ina ba."
an dariya tayi amma bata ce komai ba. Shima shiru yayi kafin a hankali yace,
"Just called to check in."
"Nagode sosai, it means a lot."
"Mention not, alright good night.., Ni'ima."
Sai da tayi
an jim kafin a hankali tace,
"Good night."
Kwanakin da suka biyo baya are of their friendship da Sa
iq, sosai ta saba da shi. In some days idan aka tashi daga school zata same shi just outside St. Emery's yana jiranta to walk her home. Weekends kuma ko da yaushe suna tare, either morning walks ko kuma afternoon at her house. Kullum suna waya kamar wanda ta shekara da saninsa.
Ranar Asabar tana
aki kamar ko yaushe, tana zaune a kan sallaya ta idar da sallar Isha'i kenan. Daga inda take zaune tana jiyo suna fa
ansu da suka saba. Ajiyar zuciya ta sau
e, ta mi
e ta zare hijab
in jikinta ta linke tare da darduman ta ajiye su ta zauna a kujeran gaban mudubi har sannan tana jinsu. Wayarta ta janyo a hankali, tayi dialing lambarsa. Katsewa yayi ya kirata, ta
auka muryarta a sanyaye ta gaishe shi.
"Are u alright?" Ya tambaya, muryarsa da alamun damuwa.
Girgiza masa kai tayi kamar tana gabansa, muryarta na rawa tace,
"Ah, ah."
"Zan iya zuwa?" Ya tambaya.
"Yes pls," ta fa
a da sauri, hawaye na sau
a a idanunta.
"Okay," kawai ya fa
a kafin ya katse wayar. Kifa kanta tayi a wurin, ta kama kuka.
arar wayarta ne ya dawo da ita hayyacinta. Ta janyo wayar tana jan hanci ta
aga.
"I'm outside."
a kai tayi kamar yana kallonta ta katse wayar. Sai da ta wanke fuskarta a toilet wanda bai
oye kumburin idanunta ba kafin ta fito. A hankali, without making any sound da zai sa a san ta fita, ta sau
asa kafin ta bu
ofar a hankali ta fita da sauri. Yana tsaye jikin motarsa, ta hangoshi da rigar sanyi a jikinsa, hannayensa a aljihunsa. Har ta
araso yana kallonta, ta tsaya
an nesa ka
an tana kallonsa.
"U sneaked out didn't u?" Ya fa
a yana bu
e mata gaban motar. Shiga tayi ta zauna ba tare da ta amsa tambayarsa ba. Ya zagaya ya shigo motar, cikin motar
umi sosai, jinginar da kansa yayi da kujera yana kallonta.
"Tell me," ya fa
a yana kallonta.
"Ni bana son maganar," ta fa
a tana jan hanci, saboda har lokacin danne kukan kawai take.
"Okay..." ya fa
a yana kallonta.
Juyawa tayi tana kallon window. Jin ya tada motar yasa ta juyo da sauri tana kallonsa. Bai kalleta ba sai driving da ya fara a hankali har suka bar street
in. Maida kanta tayi ta cigaba da kallon waje tana sau
e ajiyar zuciya.
Bata san lokacin da suka
auka ba suna shawagi tsakanin layuka silently, babu mai cewa komai. Gyara zamanta tayi tana kallonsa, ganin sai wandering suke tsakanin streets. Katse shirun tayi, tayi clearing throat
inta tana kallonsa.
"Kaima ai
an Nigeria ne koh?"
an kallonta yayi yana cigaba da driving
in ganin ta bar kukan gaba
aya and she's ready to talk now.
"Kin ta
a ganin wanda ba
an Nigeria ba yana Hausa?"
"Eh mana, ai akwai wa
anda koya kawai sukayi."
a kai yayi kamar bazai ce komai ba sai kuma yace, "Kina da sa
on da za'a kai miki can ne?"
Dariya tayi tana gyara zamanta ta jinginar da kanta da kujeran tana kallonsa.
"Ai nima zanje during summer."
"Da gaske?"
"Eh, har Dad ya barni ma, zanje in ga Mamie na."
an kallonta yayi. Dis is the first time yake sanin bata tare da mamanta, now komai makes sense shiyasa kullum take Sad.
"By then ai ure a big girl, lokacin kun gama high school sai kuma college." Dariya tayi tana kallonsa.
"Wani gari a Nigeria?"
"Abuja," ta fa
a tana murmushi.
"Sau biyu ka
ai fa na ta
a zuwa," ta sake fa
a tana kallonsa.
"Ur Dad is not from Nigeria?"
an shiru tayi kafin a hankali tace,
"He's from Nigeria also, amma ya
e bai je ba."
"Okay." Ya fa
a yana parking a
ofar gidansu ganin kamar shes now alright kuma dare yana
ara yi. Wayarsa da tayi ringing sau karo na ba adadi yanzu ya
auka yana duba mai kirannasa, silencing wayar yayi ya ajiye ya juyo ya kalleta ganin kallonshi take, yasa yace,
"In kinje kenan yaushe zaki dawo?"
"Just three weeks maybe." Gya
a kai yayi dai dai ana sake kiran wayarsa, ta kalli wayar sannan ta kalleshi. "Ka
auka mana" bai ce mata komai ba sai ma silencing kiran da ya sake yi.
e motar tayi ta fita ta tsaya a dai-dai window tana kallonsa.
"Good night, and tnk u for d ride."
Yana kallonta har ta shige cikin gidan kafin ya
aga kiran da ake sake masa. Shiru yayi yana sauraron abinda ake fa
"Sorry bana kusa da wayarne," ya fa
a a hankali yana barin layin.
Final exams
insu da ke
aratowa sosai ya sa ta mayarda hankalinta kan karatunta. Gaba
aya tayi busy da karatu, zuwa yanzu sanyi ya fara raguwa, hunturu ya soma wucewa. Wanda a wannan lokacin shirye-shiryen zuwanta Nigeria ya kankama. Immediately after graduation
insu wato walimar gama high school zata wuce Nigeria. Har ji take kamar ta janyo lokacin. Sun rage ha
uwa da Sa
iq sai dai suna waya yana sake kwantar mata da hankali akan exams da zasu fara soon. Shima aiki yasa hes not much available yanzu.
A haka suka fara exams
insu na
arshe a matsayin
aliban St Emerys.
Ranar da suka rubuta paper
insu na
arshe, tana mi
a paper
inta ta fito cike da murna. Linda da ta rigata fitowa tana kallonta da dariya tace,
"Ya kika ji Bio
innan?"
"Worst dan Lit, kinsan manta enzyme chart nayi," ta fa
a tana jingina da bango.
"To ni
walwata ina ga narkewa tayi."
yakewa da dariya suka yi. Linda tana cin sandwich
in hannunta tace,
"We will pass, ni kaina ma nake tunani kekam nasan dama ull pass kamar yadda kika saba." Duk da turanci suke maganganun da accent
insu da bazaka ce ma Na'ima najin wani yare wai Hausa ba.
Ranar graduation
insu sosai suka yi kyau cikin graduation gown
insu. Na'ima ta gyara hular kanta tana
aukan enough selfies da zata tura ma Mamienta.
aga kai tayi ta kalli Dad da ke zaune a row na uku cikin iyaye masu yawa da suka zo dan
yansu. Ga Mummy a gefensa tana danna wayarta. Murmushi ya mata ya
aga wayarsa yana
aukarta daga inda yake zaune. Itama murmushin kawai tayi tana gyara zamanta kusa da Linda. Sunayensu aka yi ta kira ana basu takardar kammala secondary tare da hotuna. Har aka kira sunanta cikin speaker
"Na'ima Mustapha."
ewa tayi walking across the stage cike da nutsuwa da alfahari da kanta. Gurin ya
auki tafi kamar yadda aka yi ma sauran
alibai. Hannu biyu ta saka ta kar
i takardar shaidar kammala high school
inta a St Emerys. Idanunta na cikowa da hawaye ta kalli camera murmushi
auke a fuskarta, kafin ta sau
o ta koma wajen zamanta.
Bayan an gama taro, sosai Linda ta rungumeta tana kuka, mascara da ta saka a idanunta na
ata mata gefen idanu da hawaye.
"I'll miss you, da duka stupid stupid poems
inki." Dariya suka yi tare.
Na'ima ta
aga hannunta tana kallon Linda,
"Dont worry, I will see you in college, plus I'm going to Nigeria this summer, ill send u lots of poems daga can."
Haka suka rabu suna kewar juna, suka dawo gida tare da su Dad. A wani gefe na zuciyarta, tana mamakin dalilin da ya hana Sa
iq zuwa, amma sai kawai ta kawar da tunanin ta maida hankali kan shirye-shiryen tafiyarta zuwa Nigeria da zata yi cikin sati mai zuwa.
A gidan ma sun yi murnar kammala makarantarta,duk da ba wai sun yi wani babban biki bane, bata damu ba, domin gaba
aya hankalinta ya yi Nigeria wajen Maminta, wadda ta cika ta da hotunan graduation ta WhatsApp, ita kuma a
ashin ko wane hoto bata rasa abin cewa.
Washegari tana zaune a
akinta, tana sorting boxes
inta da jakunkunan tafiyarta. Duk ta wargaza komai a
akin, jakunkunan kyaututtuka da tayi wa Mami, Fauza, har da Aryan duk suna ajiye a gefe. Gyalen da ta
aura kamar
ankwali ta sake gyarawa, ganin yana shirin suncewa, tana ci gaba da shirya kayanta daki-daki, kamar gobe ne tafiyar.
arar shigowar sa
o ya sa ta ajiye well ironed shirt dake hannunta, ta
arasa ta
auki wayarta a kan gado.
"Have u started parking already?" Ta ga sa
onsa a allon wayar, tura baki tayi kafin ta bu
e sa
on nasa.
"Ba ruwana da kai," ta tura masa, tana
arasawa ta ci gaba da abinda take yi.
"I'm sorry Ni'ima, bana garinne, shiyasa. You know I would've never missed ur grad."
"Hmm, kana ina?"
"Somewhere." Ta yi murmushi ta bashi amsa.
Haka suka ci gaba da hira tana aikinta har ta gama tsaf, duk da ta san ba lallai ta gama
in ba kenan, domin zuwa ranar tafiyarta ta san zata sake samun abin da zata so ta tafi da shi. A haka har ranar tafiyarta yayi.
Kamar yadda aka tsara, jirgin
arfe 7:30 na dare zata bi daga JFK International Airport, New York, zuwa Murtala Muhammad International Airport, Lagos.
Tun
arfe 4:30 na yamma suka tafi filin jirgi, har yanzu akwai sanyi da
ara a garin, tana janye da akwatinta ta nufi check-in counter
in. Bayan sun yi sallama da su Dad, hannunta
aya ri
e da passport
inta da takardar tafiyarta.
"Ke ka
ai zakiyi tafiyar?" agent
in ta tambaya da fara'a a fuskarta.
a mata kai tayi.
Matar tayi murmushi, "You'll be fine."
Bayan duk wani bincike na tsaro ta samu guri ta zauna a kujerarta dake jikin window a cikin jirgin, tana ajiye journal
inta da hoodie
inta kusa da ita.
Tafiyar za ta
auki kimanin awanni 16 da layover guda
aya a Paris na awa
aya da rabi kafin a ci gaba da tafiyar; awa 7
in farko zasu tsaya a Paris bayan sun ketare kogin Atlantic, sai kuma awa 6 da minti arba'in daga Paris zuwa Lagos, Nigeria.
Jirgin na tashi, ta jinginar da kanta tana kallon taga, tana kallon birnin New York yana
acewa a
ashin gajimare. Wata ma'aikaciyar jirgi ta kawo mata bargo da headphone, ta kar
a tana kallon matar dake gefenta wacce ke bu
e gum.
arfe tara aka kawo dinner, pasta
in da tasa aka kawo mata ma ba ta wani ci sosai ba, ta zuba ma map
in flight
in idanunta wanda yake nuna suna nufar tekun Atlantic.
Har tsakiyar dare kafin bacci ya
auke ta, ta ha
e gwuiwowinta ta jinginar da kanta a taga.
Ko da ta farka sama yayi jaa, dai-dai lokacin suka sauka a Paris. Sun
an huta, tayi amfani da wifi
in Airport
in ta tura ma su Dad da Mamie sa
o cewa sun sauka lafiya a Paris kafin ta tafi neman abin ci kafin jirginsu ya tashi.
Lokacin da suka iso Lagos
arfe 3:40pm agogon Nigeria, bata da
e a Airport
in ba, domin tana da connecting domestic flight daga Lagos zuwa Abuja, wanda yake tafiyar awa
aya da rabi daga filin jirgin Murtala Muhammad.
Jirgin
arfe 7:00 zata bi zuwa Abuja, a wani caf
ta zauna cikin filin jirgin tana jiran lokaci.
Ta bu
e ruwan goran hanunta ta kur
a tana jiran lokaci da tunanin in few hours zata ga Maminta.
arfe 7:00 dai-dai na dare jirginsu ya tashi daga Lagos zuwa Abuja,
arfe 8:35 suka sauka a Abuja. Ta ji jiki sosai, tayi mi
a tana sauka a jirgin cike da zumu
in ganin Maminta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota
Barka da Sallah, Allah ya maimaita mana, to all my amazing readers how body?
hope uve recovered from work overload da kuma meat overload
, kallonku nake dai ba wanda ya bani barka da Sallah, kun sha kyau abinku some tsabar kyau even the ram paused to admire ur beauty before becoming stew
To now Sallah is over, so back to reading our story
Welcome back and stay tuned lovelies