Chapter 21: Freedom wasn
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
t the mistake
Sannu a hankali karatunta ke tafiya, though accounting wasn
t a cup of cake but Ba abinda zata ce sai Alhamdulillah, Duk da between lectures
inta, assignment da constant waya da suke yi da Mami kusan kullum har ma da Dad, sadiq ba
aramin matsa mata yayi ba, bai ta
a mata tsawa, ko ya zage ta ba, but somthing about him feel suffocating, duk da ya koma kaduna amma bayi da maraba da yana Lagos.
amalarta da mutane dayawa baya so musamman course mates
inta maza kai harma da wasu matan, tana mamakin a inda yake sanin abubuwa da dama da take ciki, kuma ko ta tambaya baya ta
a bata straight amsa sai ma jaddada mata da yake cewa duk abinda kake so dole ka san abinda yake ciki. Many times ta so yin maganar da fa
ila sai kawai ta share cause bata san me zata ce ba, tunda haryanzu fa
ilar ma ta kasa gane kan soyayyar tasu.
Abu
aya da ta lura da shi game da sadiq shine yana da matu
ar kishi da har abin kan bata tsoro, sannan ko hoto ta tura masa sai ya tambayeta who shes smiling at a hoton in dai ba camera take kallo ba, wani lokacin sai dai ta share shi kawai dan zuwa yanzu abin ya fara damunta, sai dai irin soyayyar da yake nuna mata da yadda yake sake jaddada mata bazai iya rayuwa babu ita ba kan sa ta share duk wa
annan, haka kawai zai baro kaduna ya zo Lagos just to see her, sometimes ya fa
a mata, sometimes kuma sai dai kawai ta ganshi, ba
aramin sabo bane ya sake shiga tsakaninsu, dan har ha
a ta yayi da Mamarsa a waya sannan sunyi waya da sisters
insa sau
aya suma,wanda duk bata ji alamun matsala tare da su ba, Nasir da fa
ila sosai suke kula da ita, 18th birthday
inta was a blast, dan sosai su Fa
ila suka making mata shi a memorable one, duk da ba wai sunyi throwing party bane amma she was so happy, Sadiq shima sosai yayi gwaninta just to make her happy which he did.
Ko da suka yi hutun semester Abuja ta tafi wajen Maminta wanda tun kwana biyu kafinnan tayi booking flight
inta, A can ta cinye hutun sati uku da aka basu wanda da
yar Mami ta lalla
ata akan komawa school da hutunsu ya
are.
Hutun da tayi a Abuja a lokacin ne suka yi first very serious fight
insu da sadiq wanda ya sa ta fara doubting anya tayi dai dai na kar
ar soyayyarsa kuwa? Bata san yadda yayi ya samo gidansu na Abuja ba ta dai ganshi kawai yazo, kuma Sam bai tambayeta address ba sannan bai ce mata zai zo ba, she wasnt suprised at all wanda ya gane inda take a Lagos without contacting her ba abin mamaki bane idan ya gane inda take a Abuja. Ko da yace mata Family business ya kawo sa bata ce masa komai ba duk da ta san ba gaskiya bane, ita dai ta san something about him is off amma bazata iya cewa ga abin ba, sadiq a gareta mai kulawa ne duk wani abu in dai ya shafeta baya wasa da shi sam, sannan duk abinda ta nuna bata so ya barshi kenan, yana da Nutsuwa sosai kuma bashi da yawan magana, dan yawanci idan sun ha
u sai dai yayi ta kallonta, tana rasa miye yake tunani a cikin kansa, dan sau dayawa gani take kamar ya tafi tunani ne ma sai tayi abinda zaisa ya dawo duniyar da take,yana da ibada, infact qualities
in sadiq suna da yawa.
Saura sati
aya ta koma Lagos Ranar tana zaune a garden
in gidan Maminta dake Abuja tare da Fahad dake shan fruits shima a kan kujera yana kallonta yana jin labarin da take basa na makaranta, daga inda suke tana iya hango makeken gate
in gidan da masu gadi dake zaune a wajen cikin uniforms, Fahad na murmushi Yana kallon yadda take magana ya lumshe idanunsa ya bu
i missed this u know?
Shiru tayi tana kallonsa, all the years da baki girma a gabanmu ba, sai yanzu muke sanin da
inki Na
ima, i wish kina nan since
an dariya tayi
ji yadda kake magana serious
ta fa
a tana
an harararsa na wasa da murmushi
auke a fuskarta, zuba mata idanu yayi yana kallonta kafin ya
an shafa kansa
ila ta cuce ni gaskiya
ta fa
a tana kallonsa,
saboda ta
auke min ke mana, i wont be seeing u sai kunyi hutu dan ni ba iya zuwa Lagos zanyi ba, ko da yake at the end of the day zaki iya gani na ma a Lagos
ba tare da ta gane inda maganarsa ta dosa ba tace
its because tafi kowa sona shiyasa, kuma ina son zama da ita ai
an matsowa yayi ka
an yana kallon cikin idanunta
wa yace miki tafi kowa sonki?
Blinking idanunta tayi ta rasa me zata ce masa, dai dai nan aka bu
e gate, tunda motar ta shigo take bin motar da kallo, Sadiq? Cause daga fara Hutunta zuwa yau wannnan shine zuwansa na uku, mi
ewa tsaye tayi faha
da ke kallonta shima ya mi
e tsaye, sai kuma ya juya parking space yana kallon guy
in da ke jingine da jikin motarsa yana kallonsu,
s he?
Fahad ya tambaya yana kallon yadda sadiq yayi folding hannunsa a
irji yana kallonsu, tana gyara mayafin kanta tace
hes my friend
daga haka ta wuce shi ta tafi wajen sadiq
in fuskarta babu yabo babu fallasa, har ta
araso kallonta yake yi,
baka ce min zaka zo b
waye shi?
Ya fa
a a nitse yana kallon cikin idanunta, juyawa tayi ta kalli Fahad da shima ke tsaye a inda ta barsa har lokacin yana kallonta,
yaya na ne
karya kike yi! wani irin yaya? U told me kece first wajen Mami
tana kallonsa itama tace
eh cousin brother
ina ne, yayan anty fa
ila da nake wajenta a Lagos
wani kallo da yake mata ya sa ta
an matsa baya tana ri
e da gefen gyalenta, juyawa yayi ya kalli Fahad da har lokacin yana tsaye yana kallonsu kafin kawai ya juya ya shiga motarsa,
Sadiq
tuni har yayi wa motar key, tayi saurin matsawa daga jikin motar ya ja motar ya nufi gate, tsaye tayi a inda take tana bin gate
in da kallo shocked, har aka bu
e masa ya fice da motarsa kamar zai tashi sama, miye hakan ke nufi? Juyawa tayi ta kalli yaya Fahad da ke tsaye ya rungume hannunsa, ta
aga
afarta a hankali ta fara tafiya, kafin ta
araso inda yake ya juya ya wuce cikin gida, dakatawa tayi tana kallonsa har ya bu
ofar Main palour ya shige kafin ta sau
e ajiyar zuciya, ta
arasa ta
auke tray
in cupcakes da sauransu ta nufi cikin gidan, kitchen ta wuce ta kai tray
in tana satan kallon Mami da Fahad
in da ke palourn, tana fitowa daga kitchen
in ta ganshi yana yi ma Mami sallama zai wuce gida, tsayawa tayi a jikin kitchen
in tana kallonsa har ya fita, kamar wata mara gaskiya ta
araso cikin palourn Mami na kallonta tace
Lafiyarki kam?
Gya
a mata kai tayi ba tare da ta amsa ba ta wuce sama.
Kwana biyu sadiq yayi bai kirata ba, ko ta kirasa baya
auka kuma baya replying messages
inta, shima Yaya fahad bai kuma zuwa gidan ba kuma ya
aukar wayarta shima, sosai taji ta damu? To wai me sadiq ke nufi, kar ta
Kula yaya Fahad ko me? Ai abune kuma da bazai yiwu ba, a kwana na uku tana zaune Mami na kwance mata dogayen kalaba dake kanta wayarta yayi
ara, da sauri ta kalli wayar, ganin sadiq ke kiranta ta tura baki amma ta
auka, Mami ta dubi wayar sannan ta dube ta,
waye Sadiq?
Mami ta tambaya tana warware mata gashinta,
friend
ina ne Mami tun a newyork
shiru Mami tayi
why arent u answering the phone then?
Itama shiru tayi, kafin a hankali ta soma fa
a ma Mami duk abubuwan da suka faru tun daga farko,
an dakatawa da abinda take yi Mami tayi,
sai aka yi yaya?
Ta tambaya jin Na
imar tayi shiru
shine da yazo rannan ya ga yaya Fahad kawai yayi zuciya ya tafi
cigaba da warware mata gashin Mami tayi,
be very careful Na
ima, kuma idan aurenki yake so yayi me yasa bazai samu iyayenki ba?
Tura baki Na
ima tayi
Ni fa ba aure zanyi yanxu ba Mami, bayan ma ko gama sch banyi ba
haba? Ashe sai angama school ake aure, sanda na auri babanki ni na gama school
inne?
Nan da nan mood
inta ya canza ta
ata rai bata sake cewa komai, zuwa lokacin ya kira ya kai sau 7, sannnan ga messages da yake ta shigowa, Mami ta mi
e bayan ta kama mata dogon gashin nata ta saka mata band a jiki,
gobe zamu je ki wanke kan nan a miki kitso
gya
a kai tayi tana kallon Mami har ta fita a
akin kafin ta janyo wayar, tana
agawa, kafin ma tayi magana ya rigata
im so sorry Ni
eema , im sorry, i
m sorry please
lumshe idanunta tayi, wai shi sadiq kam wani irin mutum ne? Jin tayi shiru yace
xan iya zuwa anjima muyi magana?
Kana Abuja kenan har yanxu?
Ta fa
a can
asa
asa
Noo ina kaduna, but i can drive, besides ba nisa ai
ta fa
a a hankali
i said i
m sorry fa Ni
eema
sai kazo
ta fa
a a hankali kafin ta katse kiran ta jinginar da kanta da gado.
Yana ajiye wayar ya juya akan gadon yana janyo wayar da yayi mirrowing da nata yana cigaba da binciken da yake yi, ganin calls
in da ta ma Fahad wanda ko ba
a fa
a masa ba yasan so called cousin
inta da tace ne yasa ya runtse idanunsa yana cije lips
insa. Jin an bu
ofar
akin yasa ya juya yana kallon
ofar da idanunsa da har sunyi ja, ganin Mama ce ya sa ya koma ya kwanta baice komai ba, ta
araso gefen gadon tace
Sadiq
kallonta yayi baice komai ba,
tashi ka zauna magana nake so muyi da kai
ta fa
a tana zama a gefen gadon, mi
ewa yayi a hankali ya jingina bayansa da gadon, singlet ne ka
ai a jikinsa da dogon wando, mur
en jikinsa a bayyane wanda kana gani kasan yana workout sosai, Mama na kallonsa tace
Sadiq kana zuwa ganin likitanka kuwa?
auke kansa yayi daga kallonta
m fyn
hannunshi ta ri
o cikin nata
tun da ka dawo banga alamar ure fyn ba sadiq, ure begining to behave kamar wancan lokacin, bana son abinda ya faru ya sake maimaita kansa, kasan kanka sadiq why not let the girl go?
Kallonta kawai yake yi
ina sonta Mama, more than my life
Mama ta sake ri
e hannunsa
haka kace akan Mimi, Safiyya, da Humayra ma Sadiq, me yasa bazaka ji tausayi na ba? I know its not ur fault duk abinda ya faru ba laifinka bane, bance laifinka bane, amma bana son wani abu ya sake samunka sadiq, kasan yadda muka shawo kan wancan sadiq
ita ba irin su bace Mama, babu abinda zai same ta, i promise
shiru kawai tayi tana kallonsa cause gani take kamar kawai repitition ne na abinda ta riga ta san yadda zai
are,
shikenan, all the best, Allah ya maka albarka, yaushe zaka fara zuwa aiki, kaga aiki yama Umar da Maryam yawa ya kamata ka koma bakin aiki
in sha Allah
kawai ya fa
a yana murza tafin hannunsa da ta sake masa, mi
ewa tayi
bari in sa Rahila ta kawo maka tea
daga haka ta fita a
akin, a kitchen ta samu Rahila dake aikin goge goge,
Rahilaa ki kai ma yayansu tea
akinsa, zan hau sama na kwanta, Rahila kar na sau
o raina ya
aci na fa
a miki, dan dama kin saba sakani magana
ta fa
a tana fita a kitchen
in ba tare da ta jira jin me Rahilar ke fa
a ba, ajiye goge gogen tayi ta soya
wan ta ha
a masa shayin ta
aura a tray kafin ta janyo hijab
inta daga kan
ofa ta saka ta nufi
akinsa, ko
wasawa bata yi ba kawai ta tura
ofar
akin ta shiga da sallama,
ago kansa yayi ya kalli
ofar, tsayawa tayi daga bakin
ofa ri
e da tray
in tana kallonsa ganin irin kallon da yake mata
ke baki da hankali ne? Ba zaki yi knocking a baki izinin shigowa ba sai ki shigowa mutum
aki haka, sai an shigo ciki ne ake sallama aka ce miki?
Ya fa
a yana kallonta ransa a
ace dan dama can zuciyarsa bata bar suya ba na kiran fahad da yaga Na
ima tayi, ajiye tray
in tayi daga bakin
ofa ba tare da tace masa komai ba ta juya da niyyar fita daga
akin da mamaki yake kallonta, ganin tana shirin barin
akin yace
ke zo nan
da gudu ta
arasa fita a
akin ta janyo
ofar da
arfi ya sake baki yana kallon
ofar sannan ya kalli tray
in da ta ajiye a
asa kusa da
ofar, komawa yayi ya kwanta ya rufe idanunsa yana sake jin
acin rai, sai kuma ya mi
e kawai ya wuce toilet.
arfe tara na dare agogon newyork, Suhaila ce ke sakkowa daga bene da wani nylon wando da ya kamata da jacket sai wata
yar
aramar jaka a hannunta da wasu dogayen takalma, waya kare a kunnenta, ganin ta nufi
ofa Mummy ta dube ta
hey where to?
Dakatawa tayi tana katse wayan da take yi ta juyo
haba Mummy dan Allah, this is Newyork fa, wai ace bani da freedom
in fita sai an tambayeni ina zanje? Besides am not a kid, nafi 18 fa, im 20, ai ko Na
ima ta kai 18 yanzu kuma baza
a dinga ce mata ga inda zata je ko bazata je ba, ni gaskiya bana son irin abinda kike min
innan wallahi
daga haka ta nufi
ofa ta bu
e ta fita, kallon
ofar kawai Mummy keyi cause tun tafiyar Na
ima abubuwa suka dagule mata, kwata kwata Suhaila ta sake lalacewa, bata jin maganar kowa, saboda dama duk focus
inta akan Na
ima ne da yadda zata
ata wa Na
imar rai, yanzu kuma da batanan ko zama a gidan bata yi, ko makaranta ta
i komawa kuma sun jima da resuming , gashi Dad
inma kwata kwata ya bar shiga harkar kowa a gidan, gashi nan ne dai ba ya wani walwala, sosai take nadamar saka baki da tayi Dad ya mayarda Na
ima Nigeria, dan ta tabbata yanzu tana can tana rayuwar farinciki ta barta da mashayin ubanta, duk da yanzu ba sosai ya cika sha ba ko ta bashi ma sai yace mata he
s not drinking today, hes not drinking tomorrow, wanda ita yawanci tafi son ya sha
in in har zata masa wata magana mai muhimmanci, zuwa yanzu ta fara tunanin considering bu
atar Dad
in na komawa Nigeria, dama tunda ta aure shi basu sake zuwa ba, da Mami dama suke zuwa tunda suka rabu kuma bai sake zuwa ba, amma yanzu da yake yar gwal
insa tana can har ya fara maganar komawa Nigeria, wai hes tired of Newyork, a halin yanzu itama tana ganin kawai gwara su koma
in, ko dan Suhaila ta dawo hayyacinta, sannan duk yadda zatayi idan sun koma Nigeria zata yi Na
ima ta dawo gabansu dan sai da ita take samu tana manipulating
inshi yadda ya kamata, kuma dama bai kamata ta bata damar rayuwar farinciki ba, sai yanzu take ganin wautarta, ta sau
e ajiyar zuciya tana kashe wutan palourn ta wuce sama dan kwanciya.
Ko da sadiq ya zo da yamma har palour Mami tace ta shigo dashi, hakan kuwa tayi, yana zaune a palourn ta cika masa gabansa da kayan motsa baki ta koma
aya kujeran ta zauna tana kallonsa,
ago idanunsa yayi yana kallonta ya
age mata gira alamun what? Tayi murmushi
babu
ta fa
a tana
auke kanta daga kallonsa,
Um Ni
eema
kallonsa tayi
tell me the truth guy
innan waye shi?
e rai tayi tana kallonsa
amma yanzu ka gama cewa ure sorry kuma meyasa kake sake
auko maganar da mun riga mun gama ta?
Kallonta kawai yake yi, bu
e baki yayi da niyyar Magana aka bu
ofar palourn, Fahad ya tsaya daga bakin
ofa yana kallonsu.
auke kansa sadiq yayi ya mayar kan Na
ima dake kallon Fahad
in, sake kallon Fahad
in yayi da shima Na
imar yake kallo kafin ya maida kansa ya jinginar da kujera ya lumshe idanunsa,
arasowa ciki Fahad yayi yana
alo murmushi ya zauna akan
aya daga
kujerun wajen yana Murmushi
Sannu
ya fa
a yana kallon sadiq,
ago kansa yayi ya kallesa, da
yar yace
yauwa Sannu
ina wuni yaya Fahad, ya su Yusrah?
Naima ta fa
a tana kallonsa dan shima tun ranar bai kirata ba kuma bai xo gidan ba which is so unlike him
Lafiya lau, Mami fa?
Tana sama
ewa yayi ya wuce sama duk suka bishi da kallo
so are u leaving me for this guy?ure done with me now?
Wani kallonsa take kafin ranta a
ace tace
sadiq please, meyasa kake son maida abinda ba komai ba an issue, na fa
a maka hes my cousin brother, but har yanzu sai maimaita maganar kake yi
ewa yayi tsaye yana kallonta
im not here to fight with u Ni
eema amma ni na san akwai abinda ke tsakaninki da shi, cousin brother
inki ne yasa kuke kallon juna irin haka? Bayan gani a gabanki Ni
eema?
, juyawa ya
anyi ya furzar da iska kafin ya juyo,
kinsan ina sonki, Ni
eema
sai kuma yayi shiru bai
arasa ba
okay kana so in fa
a maka gaskiya? Sadiq ure very insecure, ni yanzu na fara tunanin ma u dont trust me, sadiq kana bani tsoro, kace min u love me and ni da kaina nayi accepting soyayyarka, meyasa bazaka kwantar da hankalinka ka yarda dani kamar yadda na yarda da kai ba?
hawaye ya gangaro mata,
i need time to process duk abinnan da ke faruwa, am trying sadiq
aga mata hannu yayi, idanunsa sunyi jaa,
to nace bana son mu
amalarki da guy
innan, u can talk to kowa a cousins
inki banda wannan
tana kallonsa tace
bazan iya ba, Cause
hannunsa na rawa ya sa
aya hannun ya ri
ayan da ke rawa kawai ya juya ya nufi
ofa ba tare da ya jira ta
arasa ba, da idanu ta bishi hawaye na gangaro mata, amma ta gagara binsa har ya fice a palourn, ta
arasa jikin
ofar da ya bari a bu
e da sauri tana kallon yadda yake tafiya har ya
arasa motarsa, ya shiga, ya da
e kafin ya tada motar yayi reverse ya fice a gidan,
ya Allah he should be save pls
ta fa
a tana share hawayen fuskarta, tana juyowa taga fahad a tsaye a jikin steps, bata san for how long yake wajen ba ko yanzu ya sau
arasowa palourn yayi yana
an Murmushi,
eema..
da gudu ta wuce sama tana fashewa da sabon kuka ya bita da kallo kafin ya juya shima ya fice a gidan.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah