← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 28 OF 72

Chapter 27: No way out

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

A hankali take bu
e idanunta da suka mata wani irin nauyi, hasken da ya dallare idanunta ya sa ta runtse idanun da sauri kafin ta sake
arin bu
esu a hankali, har ta bu
e su tas ta zuba ma saman
akin idanu tana kallon farin pop
in, ta
an lumshe idanunta ka
an ta bu
e tare da
arin mi
ewa zaune, dafe kanta da taji ya sara mata tayi tana bin
akin that doesnt look like wani wuri da ta sani da kallo,
akin da wadatar haske sosai wanda hakan ya sa ta gagara gane rana ne ko dare a lokacin, ta dinga bin
akin da kallo kamar mai son tuna yadda aka yi ta zo wajen, gashinta da ya sau
o fuskarta ya sa ta shafa gashinnata realising babu
ankwali a kanta bare hijab, ta dubi jikinta, dogon wando da shirt dake jikinta sune dai, a lokacin komai da ya faru ya dawo mata tiryan tiryan, zaro idanunta tayi tana sa hannu biyu ta toshe bakinta wait what? Was she kidnapped or what? Innalillahi wa inna ilaihi raji
un, sau
a tayi daga kan gadon jikinta na
aukar rawa ta
arasa gaban mirror dake
akin tana kallon kanta, daga ita sai shirt da wandon jikinta ta fara kalle kallen
akin amma babu wayarta bare atm
in Fa
ila dake hannunta, da baya ta koma ta jingina da bango amma ta kasa kuka, kamar wacce ta tuno wani abu, tayi saurin
arasawa jikin window ta janye binds
in tana kallon waje, bugun zuciyarta ne ya tsananta ganin wajen ba
irin da duhun dare, da alama dare yayi sosai dan babu alamar motsin kowa a compound
in da take hangowa wanda babu wani ishashshen haske, ta sake labulen tana tana komawa da baya da baya, zama tayi a
asa tana kallon window
in, kifa kanta tayi a kan
afafunta ta fashe da kuka, wai da gaske ne ko mafarki takeyi anyi kidnapping
inta, me suke so ransom? Ta san su fa
ila na can hankalinsu a tashe, innalillahi wa inna ilaihi raji
un, kamar an tsikare ta ta mi
e da sauri ta nufi
ofa ta ta
a handle
in kafin ta mur
a taji a rufec jijjiga
ofar ta shiga ji tana buga
ofar da hannunta biyu tana kuka amma shiru babu motsin kowa.
Ta koma cikin
akin ta zauna a gefen bed tayi shiru, sai kuma ta sa hannu ta share fuskarta ta mi
e ta wuce toilet, wanke fuskarta tayi ganin yadda idanunta suka yi ja, kafin tayi tsarki ta
auro alwala.
Ta tsaya tana bin
akin da kallo bayan ta fito, ganin babu hijab
inta toh da me zatayi sallah? Ba ko
ankwali a kanta bare, shiru ta tsaya na wani lokaci kafin ta sake nufar
ofar
akin ta shiga
wasawa
is anybody there?
Shiru babu amsa,
dan Allah zanyi sallah ku bani hijabi na
nan ma shiru babu amsa, jingina kanta tayi da
ofar kafin ta mi
e daga bakin
ofar ta koma kan gadon ta kwanta wasu hawayen na ciko idanunta, sosai take jin tsoro ta rasa tunanin me zatayi takamaimai.
Wani baccin ne ya sake
aukarta God knows when,
arar mur
a makullin
ofar da akayi ya sa ta bu
e idanunta da sauri, daskarewa tayi a kwancen da take, ta gagara motsi, aka turo
ofar
akin kusan minti
aya kafin ta jiyo takunsa alamun ya shigo
akin, ji tayi an ajiye abu a gefen gadon ta runtse idanunta da sauri kafin ta bu
e su jin
amshin turaren wanda hancinta ke jiyo mata, ta gagara gasgatawa bare ta tashi zaune.
Zama taji yayi a gefen gadon
Naeema, i know ure awake
Bata san sanda ta juyo gaba
aya ba sai kuma ta mi
e zaune da sauri ta janyo
afafunta ta takure can gefe tana kallonsa in disbelieve mamaki kamar zai kasheta ta ma gagara magana, kwata kwata ba direction
inta yake kallo ba wani wajen daban yake kallo,
Ure Safe Naeema
bata san sanda ta sau
a daga gadon ba ta koma
aya side
in gadon tana kallonsa, lips
inta na rawa tace
Sadiq
sai a lokacin ya
aga idanunsa ya kalleta na few seconds ya
auke kansa yana mi
ewa ya
arasa wajen ledan da ya ajiye a gefen gadon yana
arin fiddo abin ciki, ta zuba ma hannunsa da taga suna trembling ka
an wajen ciro takeaways
in abincin ido.
ki zo ki ci abinci, nasan kina jin yunwa, tun breakfast baki ci komai ba
Bata san sanda ta
araso inda yake ba a zuciye tana kallonsa tace
Sadiq, me nake yi a nan? Wheres my phone? Ka bani wayata
Ba tare da ya kulata ba ya bu
e takeaway
in ya saka spoon ya
auka yana mi
amata tabi hannunsa da ke
an rawa da kallo kafin ta kalli abincin da yake mi
a mata fuskarsa da guntun murmushi
ki ci abinci
ya fa
a yana cigaba da mi
amata, kar
an abincin tayi ta ajiye tana kallon idanunsa tace
Sadiq are u okay?, why are u doing dis?
Juya mata baya yayi bai kulata ba sai kuma can ya juyo ya nufi
ofa yana ra
awa ta gefenta, bata san sanda ta ri
o rigarsa ba
ina zaka? Sadiq what is wrong with u? Ka mayar da ni gida dan Allah dare yayi pls Sadiq
ta fa
a tana fashewa da kuka dan kwata kwata wannan ba sadiq
inta da ta sani bane, juyowa yayi tayi saurin sakin rigarsa tana komawa baya ganin yana matsowa inda take, matsawa baya ta cigaba da yi tana kallon idanunsa da suka canza mata ba kamar idanun da ta fara gani ba ta fa
a sonsu, hannunta ta saka ta dafe ginin jin ta kai
arshe, tana kallon sadiq thats so close to her tace
kar ka sake ja matso kusa dani, me na maka sadiq? Meyasa zaka min haka?
Yatsunsa ya sa ya shafa gefen fuskarta yana mayar da gashinta baya, ta runtse idanunta wasu hawaye na gangaro mata, sake matsowa yayi dab da ita bata san sanda ta saka hannunta duka biyu ta tunku
ashi ba, yayi baya kafin ya tsaya da kyau yana kallonta da nitsatstsun idanunsa, haura wa tayi ta saman gadon ta sau
aya side na gadon tana kallon
ofar da ya bari a bu
e bayan ya shigo
kai ba sadiq
in da na sani bane, ure a different person, me na maka? Meyasa zaka kawo ni nan?
Ta fa
a tana kallonsa, jingina bayansa yayi bango yayi crossing
afarsa tare da folding hannunsa a
irji yana kallonta ba tare da yace mata komai ba, kallon da ke sake tsorata ta dan kallonta yake
uri baya ko
ifta idanunsa kafin kuma ya
auke kansa ya wuce gaban abincin da ta ajiye da niyyar sake
auko mata da gudu ta nufi
ofa da ya bari a bu
e, jin footsteps
inta ya sa ya juyo da sauri ganin ta nufi
ofa ya sake takeaway
in abinci ya nufi
ofar shima da gudu, amma ta riga shi fita, ko kafin ta kai tsakiyar palourn taji an ri
ota, ta fashe da kuka tana dukan hannunsa da ya zagaye a cikinta,
ara rungumeta yayi ta baya ya
ame hannunsa a cikinta yana sau
e ajiyar zuciya, ta fara wuntsula
afafunta tana
arin
are hannunsa a cikinta, fuskarsa ya
aura akan gashinta, ya lumshe idanunsa yana ji tana ta fizge fizge har ta gaji dan kanta ta nutsu kafin ya kai bakinsa dai dai kunnenta
Naeema trust me, nace miki babu abinda zai same ki, but im not letting u drift from me, Naeema kinsan ina sonki, i cannot tolerate in ga kina kula kowa i swear Naeema, na kawo ki nan ne dan muyi magana mu fahimci juna dan duk wa
ancan maganar da mukeyi da ke bana ganin kamar kina fahimta, Naeema ure my own, babu wanda zai kulaki ko da da friendship ne bare har ya dinga picking
inki from school, ya dinga kawo miki
ansa, sannan ya dinga hira dake da tsakar dare, i will not tolerate, shiyasa kika daina
aukar wayata sai kin ga dama, bakya replying chats
ina sai kin ga dama, kinsan ya nake ji a lokutannan?
Juyo da ita yayi ya jinginata da bangon wajen yana kallon cikin idanunta dake ji
e da hawaye,
ji nake kamar zanyi hauka Naeema kamar zan zare haka nake ji, idan kina so ki zauna lafiya nima in zauna lafiya bana so ki kula kowa Naeema, bana so..
ya fa
a yana sa kanshi a gefen wuyarta, runtse idanunta tayi ta sa hannu biyu tana
ago shi a jikinta cikin muryar kuka tace
and does that warrant u to remove my hijab? To bring me here? To touch me like dis?
Ta fa
a cikin kuka tana shesheqa
i hate u sadiq, i hate u
ta fa
a tana dukan
irjinsa da duka hannayenta kallonta kawai yake yi ba ko
iftawa
u hate me?
Ya fa
a kamar wadda ta fa
awa wani shocking news
yes i hate u sadiq.. i hate..
bata
arasa ba ya ha
e bakinsa da nata, ta rintse bakinta tare da cije ha
oranta wasu hawaye na sau
a a idanunta, yayinda take tureshi da hannayenta duka biyu, kusan 1 minute yayi yana kissing
inta duk da bai samu access to bakinta yadda yake so ba kafin ya sake ta yana ja da baya ta sulale ta zauna a
asan tiles
in tana kallonsa,
u said u hate me? Okay then, na so mu fahimci juna da ke Naeema but since haka kike so, so be it, ke da family
inki har abada Naeema, were getting married next week na miki al
awarinnan cause bana son abinda ya samu sauran matan ya same ki, kinsan saboda meyasa? Cause i love you, i so fucking love you, kuma ni bana rasa abinda nake so, ba
a shiga harkata na rantse miki, ke matata ce, ure already my wife, kince u hate me koh? Cause im trying to protect u, kare ki nakw yi Naima, duk wani namiji ba sonki yake ba naeema cutar da ke zaiyi, ni ka
ai nake sonki Naeema believ it or not
kallonsa kawai take yi kafin ta sau
e ajiyar zuciya
ka bani wayata
girgiza mata kai yayi
No way
hawaye ne ya gangaro mata a idanunta
Sadiq i trusted u, wannan abinda kake yi is not love, its control, sadiq ure sick
bai kulata ba sai ma juyawa da yayi ya nufi
ofar fita a palourn, ta mi
e da Sauri tana kallonsa ganin fita zaiyi ya sake barinta da gudu ta nufe shi, amma tuni har ya fita a palourn ya janyo
ofar, jin yana mur
a key ya sa ri
e handle
in tana jijjigawa
Sadiq.. Sadiq.. SADIQ
ta fa
a yana sulalewa a bakin
ofar ta fashe da kuka. what in the name of abu did she just witnessed yanzunnan? Me sadiq yake nufi? He misunderstood duk abinda ke tsakaninta da Ahmad, zuwa yanzu she
s begining to think bashi da cikakken lafiyar
walwa, cause me yasa ba zai tambayeta ta masa bayani ba, why act like dis, sau dayawa yana creating big issues out of nothing but this
juyawa tayi tabi palourn da kallo,
an madaidaici babu abinda babu, ta
arasa kan kujera ganin hijab
inta da tayi a wajen ta
auka tana share idanunta tana sake bin palourn da kallo ta wuce
aki dan yin Sallah.
Tana kwance akan kujera a palour tana chatting da Nuwaira dake bata labarin sabon Catch
inta da yadda suka ha
u da shi ya sau
o daga sama,
aga kanta tayi jin footstep ta bishi da kallo, white shirt ne
al a jikinsa da beige trousers, idanunsa da dark shades yana sakkowa a nutse kamar babu abinda ke damunsa a rayuwarnan, har ya
araso palourn kallonsa take yi, mi
ewa tayi zaune ganin ya nufi hanyar
ina zaka je da sassafennan bayan its a sunday, jiya u came back very late yanzu kuma ure going out dis early?
Ta tambaya tana tashi tsaye ta nufe sa
ya fa
a yana cigaba da tafiyarsa, shiru tayi tana kallonsa kafin ta ce
amma naga..
dakatawa yayi ya juyo ya kalleta
Sai na dawo Amira
daga haka ya juya ya cigaba da tafiyarsa, da ido ta bisa har ya fita a palourn, tayi
wafa tana komawa kan kujera ta zauna tana janyo wayarta, amma haka kawai taji hankalinta bai kwanta da fitar tasa ba more especially da bai saba fita weekends kuma da safe haka ba.
Nasir ya kalli fa
ila dake hawaye har lokacin, ya sau
e ajiyar zuciya yana
arasawa ya zauna a gefenta akan darduma tunda tayi asuba take zaune a wajen tana hawaye, har gashi this is almost 8 in the morning, dafa kafa
arta yayi a hankali cikin lallashi yace
look baby ki kwantar da hankalinki okay? Za
a ganta in sha Allah
kifa kanta tayi a kafa
arsa ta cigaba da kuka yana shafa kanta yace
its okay she
s fyn in sha Allah
A bakin gate
in gidan yayi parking ba tare da ya shiga ba yana kallon Gate
in kamar mai tunani, kafin ya sau
e ajiyar zuciya a hankali ya zaro wayarsa yayi dialing Number Nasir, kallon wayar dake hannunsa yana ringing yayi ganin mai kiransa ya
aga yana cigaba da shafa kan fa
ila dake kuka har sannan a jikinsa
Im outside
Ka shigo mana?
No , ka fito muje
Okay coming
daga haka ya katse wayar,
ago fa
ila yayi yana kallonta ya share mata hawaye
stop crying pls Ahmad is outside bari muje, dont worry shell come home today itself in sha Allah
a mishi kai kawai take yi
me zan sake cewa Mami idan ta sake kira to?
Shiru yayi kafin ya shafa kanta a hankali yana mi
ewa tsaye
just tell her the truth, da addu
arta ma abin zai fi zuwa da sau
a mishi kai tayi
yayi kissing goshinta
sai mun dawo
daga haka ya nufi
ofa ta bishi da kallo tana share hawaye.
e motar Nasir yayi ya shiga ya rufo
ofar yana hararar Ahmad da ya tada motar ya fara driving
to miye ne anfanin rashin shiga
shiru ya masa yana cigaba da driving, Nasir ya sau
e ajiyar zuciya
But what do u think? Honestly
Nasir ya fa
a yana kallon Ahmad , ganin bai amsa ba ya cigaba
Waye ne zai sace Naeema bata fa
a da kowa, bata da matsala da kowa she doesnt even meddle da kowa a school, in fact bata ma shiga harkar mutane, shes always on her own, idan kuma kidnap ne yaci ace sun kira for ransom right?do u think shes safe?
Cije lips
insa yayi kamar bazai ce komai ba, kafin a hankali yace
Babu abinda zai same ta, she
s safe in sha Allah be positive
yana fa
a yana driving
in with his face steady of emotions baka gane me yake tunani
I hope so, cause Na
ima is a good girl, tun jiya fa
ila babu abinda taci da
yar na sa ta sha tea, come to think of mutanen Abuja idan suka ji i dont know but hankalinsu zai yi matu
ar tashi shes loved by all, Allah ya sa komai ya zo da sa
i kafinann
In sha Allah
kawai ya fa
a yana cigaba da driving
in da yakeyi absent minded
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 28 · 0% Book details