Chapter 9: Between silk and shadows
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Kwana biyu Kenan da dawowanta daga Nigeria, Sosai take Kewan Mami, bare ma with the condition da gidan Ke ciki sai ya sake sa kwata-kwata ta tare a
akinta, ko abinci ta bar ci tare da su sai dai ta ci a
akinta, ba kasafai ma take sa
owa ba dan duk wani fitina Suhaila ta san yadda ake takaloshi, ita kuma bata son ta biye mata dan tasan
arshen abin ita Dad zai bama laifi, ba tun yau ta saba da halin Suhaila ba tunda Dad ya auri Mummy ta taho da Suhaila gidan basu ta
a shiri ba, bata san me ta tare mata ba but hakanan basa shiri, da idan ta tsokaneta tana retaliating not until lokacin da Dad ya mareta akan Suhaila tace ta mata rashin kunya, tun daga lokacin ta daina biye mata kwata-kwata, suhaila ta girme ta, ta bata 2 years amma ko ka
an bata kama girman ba.
Wanda a
angaren suhaila ji take ta tsani Na
ima ba wai dan ta mata komai ba, kawai ji take she dont deserve all she have, she so much wish Na
ima bata da kyau cause apart from being Dad
s only daughter her serene beauty shi yake sake sa taji ta tsaneta, ita da she
s white ma bata da wannan kyan sai uban haske cause babanta is an american Mummy ce
yar Nigeria wanda tunda ta zo karatu ta ha
u da Simon Brookes a Makaranta, though ta san babu aure tsakaninta ita musulma da shi da yake christian hakan bai hana ta soyayya da shi ba, sosai suka sha soyayyansu irinta turawa, wanda daga baya da
yar Simon ya musulunta saboda yana son auren Salman (Mummy) kuma ta tabbatar masa bazata iya aurensa a Christian ba, har Nigeria ta kaisa aka
aura musu aure bayan ya musulunta, daga nan kuma suka koma newyork, ta da
e kafin ta haifi Suhaila dan at first sam baya son haihuwa sai daga baya da
yar ya amince suka daina planning suka haifi suhaila, Simon za
a iya cewa musulmi ne irin wa
anda ake ce ma musulun musulun, dan Sallahr ma ba yinta yake ba sai ya ga dama, dama babu ilimin addini sam a tattare da shi, to ita kanta Mummyn ba isanta yayi ba bare ta
arar masa, haka dai suke rayuwarsu a bai bai, har Suhaila tayi 10 years lokacinne kuma sukayi divorcing juna, wanda a take yace ya bar ma musuluncin tunda dama ba don Allah ya shige ta ba, rabuwa dai ba na mutunci suka yi ba, sai da kotu ta musu iyaka da juna, kasancewar Mummy
wararriyar lawyer a lokacin bata bari an kar
e mata
yarta ba tayi anfani da duka connections da take da shi ganin ta kar
yarta, shima Simon
in bai wani damu ba cause yasan ko ba jima ko ba da
e yarsa kam zata neme biological father
inta, Salma Family Lawyer
insu Na
ima ce tun ma kafin ta rabu da Simon, bayan rabuwarta da Simon da abinda abinda bai fi 4 years ba kuma Alhaji Mustapha (Dad) suka rabu da Mariya (Mami) wanda a da suna shiri sosai da Salma, amma tun bayan incident
in da ya faru a ranan wanda ya janyo chaos ba
an ka
an ba tayi switching sides, a lokacin Alhaji Auwal (big daddy) da sauran
yan uwan Mami ba
aramin tashin hankali suka shiga ba ganin halin da
yar uwarsu ta shiga as a result of shan giyan Dad, she was in a comer for weeks kafin ta san ma wake kanta, tana farfa
owa suka maka Dad a court requesting for divorce na
anwarsu, duk yanda Dad ya so ya shawo kan matsalar using his money and power kasawa yayi, dan big Daddy sam bai bada chance ba shima, haka ya sake rura wutar rashin son juna da ke tsakaninsu tun kafin ma ya auri Mami, dole ya sake ta ba don ya so ba, ko da aka tashi batun custody na Na
ima, Salma ce tayi ruwa tayi tsaki tana kwantar ma Dad da hankalin cewa kar ya damu bazata ta
a bari a raba shi da yarsa ba kamar yadda bata bari an raba ta da tata yar ba, ai
a na kowa ne, kamar yadda tayi a na suhaila haka tayi uwa tayi makar
iya ta samu custody
in Na
ima wa Dad, wanda babu yanda yan uwan Mami basu yi da ita ba amma taki testifying against Dad a court, suna ji suna gani aka kar
e Na
ima aka bashi a ranar ba
aramin Mamakin Salma Ammi tayi ba ganin yadda tayi bake-bake a kan lamarin
m outside ur gate
message
in sadiq ne ya shigo wayarta, dakatawa tayi da scrolling
in da taje ta kafe wayar da idanunta, tunda ta dawo basu ha
u ba
Wani sa
on nasa ne ya katse mata tunanin da ta tafi
U gonna make me freeze out here, or?
an murmushi tayi ta tashi da sauri ta
arasa wajen window
inta ta
an matsar da binds
in ka
an tana le
a shi, and there he was jingine jikin motarsa hannayensa tucked cikin aljihun jacket
insa,
ura masa idanunta tayi, kamar ya ji a jikinshi ya
aga kanshi saitin window
inta da sauri ta sake binds
in tana murmushi, mayafinta ta
auka ta nufi
ofa kamar dai shine ka
ai escape
inta daga drama
in gidannan, tunda ta bu
ofa ya juyo ya zuba mata idanu, a nitse take tafiyarta har ta
araso inda motarsa take,
Haka kace u were busy today..
ta fa
a tana kallonsa
an dariya yayi
To ya kike zare min ido, da kika samu ma na ture all whats making me busy nazo?
Ni ban zare maka ido ba
a hankali tayi maganar tana jingina da motar
Nigeria
inne ya saka kika
ara kyau haka?
I guess
dariya suka yi tare, yana kallon yadda take wasa da gyalenta kafin ya mayarda idanunsa fuskarta, a hankali yace
ive missed u Ni
an jim tayi kafin ta
an saci kallonsa taga ita yake kallo
Um.. me ya kawo ka toh ma bayan ko kirana baka yi ba only a message asking how we landed?
Yana cigaba da kallonta irin kallon da ta kasa gane masa yace
Didnt want to disturb ur peace ne
Tun yaushe ka fara damuwa da wani peace
Bai amsa ba banda
an murmushin da yayi
Do u care to walk with me?, five blocks? Thats all
A sanyinnan?
Ai ba sanyi sosai kin dai saba da weather
in Ninja, kuma ma ke gashi har gloves kika saka a hannunki nifa?
Ya fa
a yana
aga mata hannayensa like a helpless boy.
an dariya tayi
Fine amma 5 blocks
ta fa
a tana juyawa ta kalli gidansu
Deal
A hankali suke tafiya side by side, shiru babu mai cewa komai
I miss this moments and everything about u Ni
an dakatawa tayi da tafiyar tana kallonsa, sai da yayi two more steps ya fahimci bata biyosa, juyowa yayi yaganta a tsaye tana kallonsa kamar dai yau ta fara ganinsa..
What?
Ya tambaya a hankali
Babu ina so in koma gida ne, sanyi nake ji
an shiru yayi yana kallonta, irin kallon da she can feel it under her skin kafin ya
age kafa
Okay
Ko kafin ya
araso inda take ta juya da sauri ta fara tafiya, har
ofar gida inda motarsa take ya rakota, yana kallonta yace
U seem uncomfortable are u okay?
Babu komai ta fa
a tana masa murmushi
Tun da kince haka
Ya fa
a yana bu
e motarsa, juyawa tayi har ta fara tafiya taji yace
Wait
i forgot something
Juyowa tayi tana kallonsa, bayan motan ya bu
e ya
an sunkuya, ita dai kallonsa kawai take kamar ta samu television, duk wani abu da take hasashe bata so ya zama gaskiya cause yau sadiq daban take gani ba sadiq
inta da ta saba da shi ba, tayi nisa a tunanin da take yi taji yayi snapping fingers
insa a fuskarta da yasa ta
yafta idanunta tana kallonsa, kafin ta kalli hannunsa da ke
auke da bouquet na flowers, very beautiful one, ta zuba musu idanunta.
They were fresh, soft cream roses wanda aka yi mixing da delicate baby
s breath da lilac spray, an
aure da purple ribbon. understated and elegant.
Ta maida idanunta kanshi, fuskarta da alamar tambaya
For you
ta fa
a yana kallonta da murmushi
ara kallon bouquet
in tayi ta sake kallon fuskarsa,
Na miye?
Shafa bayan kanshi yayi nervously
I dont know
na barka da dawowa? Or maybe i didnt text more, or i just missed u
Kyafta idanunta tayi amma ta gagara ce masa komai, mi
a mata su yay
i yana kallonta, a hankali ta saka hannu ta kar
a gently.
Ni ka siya ma su?
Yes why?, ure just a girl and u need flowers dont make it wierd
Nagode
ta fa
a a hankali da murmushi a kan fuskarta, tana rungume da bouquet
in tana kallonsa
ta jiyo muryar suhaila daga bayanta, juyawa tayi tana kallon Suhailar da ta
araso wajen tana kallon flowers
in hannunta sanann ta kalli sa
iq da shima ya dakata yana kallon Suhailar,
Tana sanye da trench coat camel colour, sai designer boots dake
afafunta, da
aramin ba
in jaka a hannunta.
auke idanunta tayi daga flowers
in ta kayar kan sadiq,
Didnt know the city had grown so romantic
Suhaila
ima ta fa
a tana kallonta
dont be shy bazaki introducing
ina wajen saurayin naki bane?
Shi dai sadiq kallonsu kawai yake yana karantar yanayin Na
imar, ajiyar xuciya ta sau
e a hankali kafin ta dube shi ganin ita yake kallo yasa ta ce
Ba saurayina bane
Sadiq this is suhaila, yayata ce
an kallon suhailar yayi sai dai baice komai ba, itama suhailar shi take kallo da wani makirin murmushi a kan fuskarta
So sadiq are u around here?
kawai ya fa
a a ta
aice
So kai da Na
ima is it something serious?
Suhaila
Naima ta katse ta, ta juyo tana ma Na
imar wani kallo,
miye? Ai ban ta
a ganin kin kawo wani gida ba, bare kuma Flower boys
ta fa
a tana
an kallon sadiq
Wani kallo sadiq ke ma Suhaila da Naima ta gagara fassara, sai kuma ya cije lips
insa ka
Kar ki fassara abinda kika gani, we only went for a walk
Au haba? To ba damuwa ai, carry on pls, ill just text my mummy that na ganku a street being all ROMANTIC
Ta fa
i romantic
in tana kallon cikin idanunsa.
Zaro idanunta Na
ima tayi tana kallon Suhaila cike da mamaki, Suhaila tayi dariya tana kallonta,
See u at home flower girl
Daga haka tayi gaba abinta, duk suka bita da kallo har ta bu
e motan friend
inta da yazo
aukanta ya ja suka yi zooming off.
an kallonta yayi a hankali kafin ya sau
e ajiyar zuciya
That was
Normal
ta katse sa da sauri
Shiru ya
anyi yana kallonta kafin yace
s ur family?
ta fa
a a ta
aice
a kai yayi a hankali
Okay see ya
Ya fa
a yana zagawa ya shiga motarsa
Har ya bar layin tana tsaye, kafin ta juya jikinta a sanyaye ta koma cikin gida ri
e da bouquet
in flowers
in.
Lagos.
arfe 1:20 na dare, Zare jikinta Amira tayi a hankali daga nasa tana kallon kyakkyawar fuskarsa, ta gyara zamanta a kan gadon ta
urawa fuskarsa idanu ta kai hannu kamar zata shafa sai kuma ta fasa, a hankali without making motsinta obvious ta
arasa ta janyo wayarsa da ke gefen bedside, bu
e wayar tayi ta jingina da gadon ta hau bincike kamar akwai abinda ta ajiye a cikin wayar, ganin duk babu abinda take tunani ta ajiye wayar ta
auko
aya wayar shima ta hau bincikawa tun daga call logs
insa wanda taga da Nasir suka yi wayar
arshe, har zuwa messages da photos
insa, chats
insa babu abinda bata bincikawa..
Da sauri ta sake wayar a kan gadon tana kallonsa, bata ma san yaushe ya farka ba at all ta fara kame kame, sau
a yayi daga kan gadon, dogon wandon bacci ne kawai a jikinsa ta bishi da kallo har ya
araso ya sa hannu ya
auki wayarsa daga gefenta yana kallonta kafin ya juya ya ajiye su a gaban mirror, har ya nufi hanyar toilet sai kuma ya dawo, yana kallonta ya nuna mata wayoyinsa da ya ajiye gaban mirror
Amira
an kallonsa tayi sai kuma ta juyar da kanta ta mayar gefe
What exactly are u looking for? Me kike nema?
Nothing ai yanzu zan mayar maka da wayarka fa
Never again!! Kar ki sake
Ya fa
a yana kallon cikin idanunta da ya sa tayi saurin gya
a masa kai ba tare da ta shirya yin hakan ba.
Juyawa yayi ya wuce ban
aki, bai jima ba ya fito ya koma ya kwanta
Sleep or Dont
Daga haka ya lumshe idanunsa yana tuno maganganun da sukayi da Amminsa
azu, which zuwa yanzu he dont think hell ignore..
Kwanciya itama tayi
an nesa da shi ta rufe idanunta amma sam baccin ya
i zuwa, bata san meyasa zuciyarta take gagara sukuni ba haka kawai, ta yarda da shi
ari bisa
ari amma ji take gwara ta saka ido dan dai namiji ba
a shaidansa. Amma tasan yanzu ko da giyan wake bazata sake taba masa waya ba tunda har ya fa
Jiya kunsha comments, was just seeing comments flying nace toh ko kufa
tnk u lovelies
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
YOTA/014