← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 16 OF 72

Chapter 15: Fires Rekindled

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Bai dawo gidan ba sai Dare, shima kuma da Sabon
acin rai ya dawo, ko kula yadda falon ke zuba
amshi bai yi ba ya haura sama duk ransa a dagule, a falon sama ya tarda Amira da Saif a kwance suna kallo,
age Saif yayi cak daga wajen yaron ya
aga kai ganin babansa ne ya mayarda kansa jikinsa, ba tare da ya kula Amira da ke masa Sannu da zuwa ba ya wuce
akinsa da yaron, Amira ta bisa da kallo ganin har kaya ya sauya, toilet ya kaisa ya masa brush ya masa wanka sannan ya shirya sa cikin kayan baccinsa da akwai a
akinsa. Yana taje masa gashinsa a gaban Madubi Saif
in ya dube shi sai kuma ya shafa fuskarsa
Papa why are u not smiling?
an Murmushi ka
an yayi
papa is in a bad mood today
gya
a kai yaron yayi kamar ya gane me yake nufi, Ahmad ya
auko turarensa ya feshe yaron da shi ya
aga shi Sama yaron ya saka dariya, dire shi yayi a kan gado yana murmushi ganin yadda Saif
in ke dariya kamar ya masa cakulkuli, haka yake da son wasa, ya zauna gefen Gadon yana kallonsa ya shafa kansa
Mummy ce ta je ta
auko ka daga granny
s place?
Girgixa kai Saif yayi yana
arin hawa jikinsa ya kwanta
No aunt Maryam and Yasmeen ne suka dawo dani da granny tace su dawo dani
ya fa
a yana ta
a buttons
in rigan Ahmad
Meyasa tace su dawo da kai?
Saif ma bai sani ba
saif
in ya fa
a yana
arin sau
a a gadon
Okay Saif ya kwanta anan yayi bacci tare da papa
ya fa
a yana
agosa daga
arin sau
a da yake yi ya
aura sa a kan gadon
Saif zai je wajen Mary
ya fa
a yana
ata rai, tsayawa yayi yana
an kallonsa kafin ya shafa kansa
Okay
da gudu ya sau
a a gadon ya nufi
ofa ya bishi da kallo har ya fice kafin ya mi
e yana
are ma bedroom
in kallo
arasawa yayi ya
auki wayarsa ya fita a
akin, guess room dake Saman ya bu
e ya shiga Amira ta bishi da kallo dama tasan bazai sake kwana a
akin ba ta sau
e ajiyar zuciya. Sai kuma ta mi
e tabi bayansa, a rufe ta samu
ofar da key tayi knocking kusan sau uku bai bu
e ba, gagara tafiya tayi ta cigaba da knocking, ya bu
ofar yana
aure da towel da alama lokacin ya fito daga wanka, ta gefensa ta
are ma
akin kallo ganin har ya canza bedshit Yayi gyaran Murya yana goge gashinsa da
aramin Towel
in hannunsa
How can i help u?
Marairaicewa tayi tana kallonsa ganin yadda ya mata tambayar kamar bai ta
a saninta ba, ganin bazata amsa ba ya sake
ofar ya koma ciki ba tare da ya kulata ba ta
araso cikin
akin a hankali ta tsaya daga bakin
ofa kawai ta fashe masa da kuka, lumshe idanunsa yayi ya bu
e bai kulata ba ya cigaba da abinda yake yi, ganin tana tsaye tana kuka still ya zauna gefen bed yana kallonta
araso ta tsugunna a gefen bed
in kusa da shi tana kallonsa
Albi dan Allah kayi ha
uri bazan sake ba
kallonta kawai yake yi yadda take shessheqan kuka, duk yadda ya so nuna mata
acin ransa kasawa yayi yana kallonta yace
Amira
ta
aga idanunta tana kallonsa, hannunsa ya sa ya kama hannunta ya
ago ta ya dawo da ita kusa da shi ya zaunar da ita
meyasa bakya jin magana?
Shiru tayi bata amsa ba,
Amira na sha gaya miki times without Number stay away from Nuwaira amma bakya ji, ke a rashin hankalinki har zaki bar
awarki ta kwanta a
akin mijinki a kan gadonsa? And again why did u went ahead ba tare da amincewata ba kika je kika
auko Saif daga wajen Ammi?
Tana kallonsa ta Marairaice
Nuwaira ce tace muje mu
auko sa wlh ka yarda dani ba laifi na bane
cije lips
insa yayi ka
an ya ma rasa me zai ce mata, ta mi
e daga zaunen da take ta shige jikinsa ta kwantar da kanta a
irjinsa tana sau
e ajiyar zuciya
amma na maka al
awarin bazan sake ba, daga yau duk abinda kace min zanyi kayi ha
uri pls Albi
shiru yayi bai ce komai ba ya sa hannu yana shafa kanta a hankali lost in thought cause Nuwaira itace problem
in Amira gaba
ayansa, for the past 5 years da suka yi aure duk wani matsala da suka samu wanda zuwa yanzu bazai iya lissafa su ba Nuwaira ce take janyo musu, it went as far as da
yar Amira ta yarda ta haifi Saif cause Nuwaira tace mata zata
ata jikinta idan ta yarda ta haihu she wanted aborting cikin Saif ba don Allah ya ta
aita kuma ya ankara da wuri ba.
ago ta yayi daga jikinsa ya maida iya gefen bed
in ya shafa fuskarta ya mi
e tsaye ya wuce closet dan shiryawa, wani murmushi Amira tayi tana binsa da kallo dan kwata kwata bata yi tunanin zai sau
o da wuri haka ba, wannan ya sake tabbatar mata da irin son da Ahmad ke mata, mi
ewa tayi tabi bayansa closet
in, ya saka dogon wando yana
arin saka riga ta shigo ta tsaya daga bakin
ofa tana masa wani naughty look, sau
aya ya kalleta ya cigaba da abinda yake yi, ta
araso ta tsaya a gabansa tana kallonsa
age mata gira yayi ta girgiza masa kai ta kai hannunta duka biyu ta sa
ala a wuyansa tana kallon cikin idanunsa kafin ta
age
afafunta ta ha
e bakinta da nasa, ajiyar zuciya ya sau
e a hankali ya sa hannunsa ya cire hannayenta daga wuyansa ya maidasu bayanta ya jingina ta da bangon wajen kafin ya zare bakinsa daga nata yana kallon cikin idanunta, murmushi ya mata ya sa hannunsa ya shafa fuskarta kafin ya sake ta ya koma ya
au rigarsa ya cigaba da sakawa, sai da ya gama sakawa kafin ya juya ya kalleta yanda ta jingina da bangon tana kallonsa jikinta duk a mace, ya juya ya fita daga closet
in, gaban dresser ya
arasa yana feshe jikinsa da turare ta fito daga cikin closet
in sai kuma ta nufi
ofa fuuu ta fita, binta yayi da kallo sanda yayi murmushi ba yana shafa kansa.
____
Satinta biyu kenan da dawowa Nigeria, zata iya cewa life has never been happier, sosai take jin
in zamanta da Mami da big Daddy like dis is home, anan babu mummy da fuska biyunta, babu Suhaila babu Daddy though sometimes tana kewan Dad sosai, a yanzu ma makaranta ake
arin nema mata cause big Daddy yace babu abinda za
a jira.
Yau ma suna zaune a palour da Fahad da tunda ya
yalla ido ya ganta sunje gidan uncle Aminu da Mami shikenan gidan Mami ya zama gurin zuwansa, kusan kullum sai ya zo har ta saba sosai da shi. Mami ta fito daga kitchen tana kallonsa tace
Fahad zaka ci abincin a dinning ko a kawo maka palour?
Girgiza kai yayi
No Mami wallahi am full daga gida fa nake
Mami ta hararesa tana ajiye warmer akan dining
azu kuma kace daga wajen aiki kake, My friend zo kaci abinci
ima tayi dariya tana kallonsa ya harareta ya mi
e zuwa dinning
in dan da gaske yunwa yake ji, yana kallon Mami ya zauna a kujerar dining
in ya langa
e kai
kin dai yi insisting Mami amma ba wani yunwa fa nake ji ba
Mami bata kulashi ba ta dubi Na
ima da ta mayarda headphone
inta kunnenta tana gyara kwanciyarta akan kujera ta
aura mackbook
inta akan cikinta tana kallo
pausing abinda take kallo tayi ta
ago kanta
zo kici abinci
Mami a
oshe nake nikam, besides bana son in ci anything heavy da dare
harararta Mami tayi bata sake ce mata komai ba tana kallon Fahad tace
jiya big Daddy ya maka maganan Makarantar Na
ima koh?
a kai fahad yayi yana cin abincin gabansa
eh wai yace i should handle it, amma ke a ganinki base ko Nile wanne zaifi?
an kallon Na
ima tayi sai kuma ta maida kallonta kan Fahad
ina zan sani, ita wanne tafi so wai?
Sai da ya kur
i lemon juice dake gabansa kafin ya dubi Mami
ila ce take zugata wai taje Pan-atlantic tunda accounting take so
Mami tayi tsaki ka
haka Fa
ilar tace min, banda shirme tayaya Na
ima zata zauna a gidanta, itama duka duka yaushe tayi auren? Wata na biyar kenan fa har kuma ace
anwarta ta dawo wajenta da sunan karatu? Nikam ai nace mata bazai yiwu ba Big daddy ma ba yarda zaiyi ba
Fahad yana cin abincinsa yace
Ah toh, akan wani dalili ma kawai sai ta koma Lagos, ance mata ita ka
ai ke son Na
imar a dangi
Mami tayi murmushi bata ce komai ba tana kallon Na
ima da ta saka musu cartoon a laptop ita da su Aryan suka koma
asan carpet suka kwanta.
Wayarta da ya hau ringing ya sa ta dubi wayar ganin fa
ila ke kiranta video call, ta matsa daga gefen su aryan tana dariya ta
auka, fa
ila dake kwance a palornta tana kallon Na
ima ta cikin screen
in tace
Hiiiii
ima tayi dariya
hellloooo
itama ta amsa Fa
ila tace
ina Mami?
Juya mata camera
in tayi zuwa wajensu Mami kafin ta sake juyo da shi fuskarta, Fa
ila ta kwa
e fuska
yaya Fahad ne?
ima na murmushi ta gya
a mata kai
shikenan yanxu zai zuga Mami a hanaki zuwa pan atlantic when am telling u its the best univerity Allah da gaske
Naima tace
its the best ko dai someone wants to be seeing me everyday, ni na ha
ura ma yaya Fahad yace kawai zai nema min base
Fadila ta ha
e rai
Lallai ma Na
ima amma haka muka yi da ke?
Naima ta marairaice
ai dama ce miki nayi in Mami ta yarda to ta
i yarda ya zanyi?
ila tayi shiru, Naima tana kallon yadda ta
ata rai tace
kinga haka Mami tace Yaya Nasir ma ai bazai ji da
i ba tunda baku da
e da aure ba kuma kawai sai in dawo gidanki da sunan karatu
Nasir dake gefen Fa
ila ya le
o ta cikin wayar
haka muka yi da ke Na
ima? Ya kuna ma matata haka ne? Cant u see shes lonely here?
Ya fa
a yana ta
a kumatun fa
ila, Naima tana dariya tace
good evening
evening Na
ima ya gida?
Tace
lafiya
alau
ila tayi wani murmushj tace
nasan wa zan ma magana, big Daddy zan kira anjima in fa
a masa ko kuma in kira daddyna shi ya fa
a ma big daddy, kuma ai bani da lafiya i need
an uwana kusa dani Nasan bazai hana ki ba, babe ull tell him too kaji?
Gya
a mata kai yayi
in sha Allah
shiru Na
ima tayi kafin a hankali tace
toh Allah ya sa ya yarda
Washegari a wajen karyawa big Daddy ya dubi Na
ima dake juya tea yace
daughter da base da Nile Abuja da kuma pan atlantic Lagos wanne kike so?
an satan kallon Mami tayi ganin ba ita take kallo ba a hankali tace
ko wanne
yayi Murmushi
okay jiya uncle
inki Aminu ya kirani akan
yar uwarki ta damu tana so ki je wajenta ki zauna tare da ita kina so kije?
Sake kallon Mami tayi, ita dai Mami ta
i kallonta tana cin abincinta ba tare da ta kulasu ba, gya
a ma Big Daddy kai tayi alamar
yayi Murmushi
okay then pan atlantic its, zan ma Fahad magana zuwa upper week sai ya kaiki Lagos
in yayi duk abinda ya kamata, ke kuma make sure kin mayarda hankali kinyi abinda ya kaiki, duk hutu sai ki dinga zuwa kina mana okay?
a mishi kai tayi
yes Daddy
big Daddy ya kalli Mami
Madam babu abinda zaki ce?
Mami ta
an dube shi ka
to me zan ce ? Allah ya bata ilimi mai albarka da anfani yasa can
in yafi alkhairi
duk suka amsa da Amin
Sai bayan da big Daddy ya fita kafin Mami ta dubi Na
ima tace
kun kyauta ai da ke da Fa
ilar, saura kuje can kuyita shashanci tunda babu mai tsawatar muku, dan Allah Na
ima ki mayar da hankalinki kiyi abinda ya kaiki kinji
tashi tayi tazo ta bayan Mami ta sa
ala hannunta a wuyanta
just say Ill miss u Na
ima
Mami ta harareta
make sure duk hutu zaki zo nan
ta gya
a kai tana dariya
promise
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 16 · 0% Book details