← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 35 OF 72

Chapter 34: The game of glances

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Har ta fito compound
in gidan bata gama yarda da gaske yake ba, iskan daren na ka
a hijab
inta hannunta ri
e da wayarta ta nufi gate, bata kula masu gadi biyu dake bakin gate
inba ta bu
aramar
ofar ta
an le
o waje, ganin bata ga kowa ba ya sa ta fito gabaki
aya tana bin layin da kallo.
Tun daga kanta yake
are mata kallo har slippers
afafunta yana zaune daga cikin motar ganin shes still standing yasa ya flashing mata headlight, sai da ta
an tsaya ka
an tana kallon sleek black motar dake parke gaba ka
an kafin ta nufi motar har yanzu tana mamakin wai da gaske zuwa yayi, ta
arasa jikin motar dake nan tinted, ganin bata ganinsa kuma babu alamar zai fito ta zagaya kafin tayi knocking glass
in aka bu
e motar
angaren mai zaman banza
Anty Na
imaa
Muryar Saif ya dake ta, kafin ma ta amsa ya rungumeta ya
aura kansa a cikinta, ri
e wayarta tayi da kyau da hannu
aya,
ayan hannun kuma ta ri
oshi tana murmushi,
Wayyo Champ zan fa
ta fa
a tana
agosa daga jikinta tana kallonsa ganin kamar he
s not his happy self kamar kullum, tana kallonsa tace
What happened
ta fa
a tana
an du
owa dai dai tsawonsa ita tana daga waje shi yana tsugune kan kujerar motar. Kwa
e fuska yayi kamar zaiyi kuka ta janyo sa jikinta
Oh my baby, am sorry okay dont cry tell me me ya faru?
ta fa
a tana shafa gashinsa cike da lallashi duk da bata san me aka masa ba, Ahmad dake kallonsu tuntuni ya
anyi smirking, wai a baby ne ke cema wani baby,
ago kanshi saif yayi a jikinta yana kallonta
Anty Na
ima wai i dont have manners?
Ya fa
a yana kallonta kamar dai ita ka
ai ce zata fa
a masa gaskiya, sai da ta
an kalli Ahmad ganin har yanzu kallonsu yake yi tace
Says who? U know what u are?
Ya girgiza mata kai
Ure passionate and ure a good boy a very good boy
Ahmad dake kallonta yace
if u two are done u can come in and close my door pls
duk kallonsa sukayi sai kuma ta
an sunkuyar da kai, ta shigo cikin motar ta janyo motar ta rufe, har lokacin Saif na ma
ale a jikinta, itama ta sa hannu
aya ta zagaye sa tana
an shafa gashinsa, shiru duk sukayi na few seconds kafin ta
ago da niyyar gaishe shi, ha
a idanu sukayi da shi dan ita shima yake kallo,
Ina wuni?
Ta gaishe sa tana sau
e kanta, dan duk sanda take gabansa ji take kamar numfashinta na ma
alewa a cikin wuyanta baya isa bakinta da hancinta, gwara ma a waya she feels more comfortable,
asa
asa ya amsa ba tare da ya daina kallonta ba,
Um what happened to him?
Sai da ya
an kalli Saif
in kafin yace
Babu, Maybe hes just missing u
aga idanunta tayi suka sake ha
a idanu, ta kau da kanta ta mayar kan window, kafin ta sau
e ajiyar zuciya ka
an ta sake kallonshi
Thank u for bringing him i missed him too
bai amsa mata ba sai ma jingina kansa yayi da kujera yana kallonta, sosai taji she
s not comfortable da wannan kallon da yake mata yau, shi da yawanci ma ko magana yake mata baya kallonta at all amma yau duk
agowar da zatayi sai ta tsinci idanunsa akanta, Saif dake kwance yana wasa da ring
in hannunta ta zubawa idanu, kafin ta jiyo calm muryarsa
So when are u getting Married Anty Na
da sauri ta kalleshi ya
age mata gira ta
ata rai ka
an tare da
an tura baki
What marriage
jin bai amsa ba tace
Ni ba aure zanyi ba, not anytime soon
gya
a kai yayi kawai bai ce mata komai ba yana cigaba da kallonta kafin ya mayar da kansa window yana kallon quiet street
in nasu da babu kowa dan dare ya
an fara yi, wayarsa da tayi ringing ya sa duk suka kalli wayar ganin Amira ya sa ya
auki wayar yayi silencing ya ajiye a gefensa ita dai yi tayi kamar bata gani ba tana cigaba da shafa kan Saif da har ya fara bacci a jikinta. Dan dama daga bacci Yasmeen ta taso shi a gidan Ammi.
Yaushe kika zo nan
Ya fa
a yana kallon gidan da ta fito, kallon gidan itama tayi kafin ta kalleshi
Jiya
Okay this is ur Dad
s house da Nasir yace ull be spending the weekends at
gya
a mishi kai kawai tayi,
Okay thats why bamu je gidan Nasir ba cause i remember him saying ull be spending the weekends at ur Dad
s place
sake gya
a masa kai tayi kawai tana wasa da fingers
inta, yana da alot of tambayoyi da yake son mata amma ya share yana kallonta yace
Are u free tomorrow?
Ya tambaya muryarsa
asa
asa, sai da ta
aga kanta ta kalleshi taga ita yake kallo da those hazel eyes
in nasa da ta gagara cigaba da kallon cikinsu ta sau
e kanta a hankali
kawai ta iya cewa tana satan kallonsa
Zaki rakani wani waje ne
Ina?
Ta tambaya tana kallonsa
Polo, i
m taking Saif he will want u there
shiru tayi ta
i ta amsa dan ji tayi anya zata iya fita da shi, ta jera da shi?
Umhum?
Ya tambaya ganin kamar ta fa
a duniyar tunani
kawai tace, kafin ta
an ta
a screen
in wayarta tana kallon lokaci, amma ta gagara ce masa zata koma cikin gida, yadda ya tsare ta da lazy idanunsa without saying a word ya sa sai gyara zama take,
Its getting late, Sai da safe
ya fa
a yana kallonta ganin kamar abinda take so kenan amma ta kasa fa
a, ta gya
a masa kai tana
ago Saif daga jikinta da yayi bacci tuni, hannu yasa ya kar
e shi ya dawo da shi jikinsa yana kallonta har ta bu
ofar, ta rufo tana kallonsa daga waje tace
Sai da safe
daga haka ta juya da nufin komawa cikin gida
imaa
ta jiyo muryarsa, tsayawa tayi kafin ta juyo tana kallonsa,
Ill pick u at 10 tomorrow
gya
a masa kai tayi ta nufi
ofar gidansu tana tafiya a hankali, har ta shige gidan kafin ya ja motar ya bar layin yana driving da hannu
aya,
ayan kuma rungume da Saif da ke bacci a jikinsa.
Tana komawa
akinta hijab
in kawai ta zare ta sak net a gashinta ta haura saman gado ta kwanta da tunani kala kala a ranta, da
yar bacci ya
auke ta bayan ta gama juye juyenta son ranta.
Washegari 9:30 Na
ima na tsaye a gaban mudubi tana saka simple diamond earring a kunnenta, shes been nervous tun da gari ya waye dan ita dai bata ta
a zuwa polo ground ba tunda take, ko da ta gaya ma Mummy da safe cewa shes going out bat hanata ba bata ma tambayeta inda zata ba sai itama bata wani gaya mata details
in ba, gama saka earring
in tayi ta tsaya taba
are ma kanta kallo a gaban madubi kafin tayi murmushi ka
an, caramel brown dogon rigane a jikinta mai long sleeves na valentino, sai cream scarve da tayi draping a kanta, sai beige clutch na bottega da ta rataya, da tinted glasses da bata saka a idanunta sai ta saka a saman kanta, fuskarta babu loud make up she look simple yet elegant, classy and modest at the same time, tana fesa turarenta da bashi da
arfi sosai but in har ka matso sosai kusa da ita she smells heaven, wayarta dake gaban madubin yayi haske, tana ganin shine ko bu
e sa
on ba tayi ba ta
arasa bakin gado ta zauna tana saka takalminta, da hill nude colour na jimmy coo, amma ba mai tsini sosai ba ta ma
ala igiyarsa ta mi
e tsaye, ta
arasa gaban madubin ta
auki wayarta ta nufi
ofa tana bu
e sakon nasa
re outside
tana fitowa hasken rana da ya fara fitowa a lokacin ya
an haska ta glow
in ranan ya
ara ma fuskarta wani extra ordinary glow, manyan idanunta da ta saka ma eye liner ka
ai da maskara a gashin idanun na scanning wajen, bu
ofar black G wagon
in da Saif yayi ya ta gane su ne a ciki, Saif ya Sau
o yana nufo ta yana sanye da farar linen trousers, da navy blue
in polo shirt, sai clean snickers a
afafunsa, gashinsa a gyare, tsayawa tayi har ya
araso kafin ta ri
e hannunsa tana kallonsa ta
an sunkuya tana gyara masa rigarsa,
u look handsome champ
U look beautiful anty Na
shima ya fa
a yana dariya, itama dariya tayi tana kallonsa
really?
Ya gya
a mata kai murmushi tayi ta ri
e hannunsa suka nufi motar, Ahmad dake kallonsu tuntuni ha
auke kansa daga kansu har suka shigo motar, ta zauna a gaban motar while Saif yana baya amma its almost kamar a gaban yake dan ma
alewa yayi a tsakanin Kujerar Ahmad da Na
imar yana cigaba da bata labarin abinda Suhaila ta masa jiya wanda bai samu ya fa
a mata a jiyanba saboda bacci, ita sai dai tayi dariya ko murmushi ko ta amsa masa tambayarsa idan ya mata, ta
an juya ta kalli Ahmad da ya tada motar ya soma driving
Good morning
Morning
ya amsa mata a ta
aice, itama sai ta mayar da hankalinta kan Saif tana cigaba da biye masa yana ta bata labari, jin hirar da suke yi ta fara komawa ta shirme ya
an kallesu gani yai Saif
in ma ya tsallako ya dawo kan
afarta ya zauna yana ta mata labari it
a kuma ta bashi duka attention
inta tana Saurara har da dariyarta ya maida kansa ya cigaba da driving
insa. Banda muryar Saif babu abinda ke tashi a motar har suka iso polo club
in.
Open field ne mai green grasses da dawakai kala kala da suke hangowa dag nesa, ga maza yan polo dressed for polo
in da mata a tents a zaune suna kallo da mocktails a hannunsu, shi ya fara Sau
owa a motar kafin itama ta sau
o tana ri
e da hannun Saif, yayi gaba suna biye da shi a baya sai a lokacin ta shiga
are masa kallo, dogo ne sosai dan duk da a gabansu yake ganinta take ita da Saif yan
ananu a kusa da shi, yana sanye da crisp fara tass
in riga ya na
e sleeve
in rigar, da charcoal grey wando a jikinsa da wandon is tucked a cikin boots na horse riding dake
afarsa, da sunglasses a idanunsa hasken ranan na reflecting hasken fatarsa kamar mai
ara masa
yalli, he look effortlessly handsome without trying, tana ri
e da hannun Saif take binsa tana
are ma wajen kallo, ba
in gashin kansa ka
ai take gani shima ka
an da akwai hula a kansa mai duhu da ya janyo shi ya rufe rabin fuskarsa da shi.
Ita dai binsa kawai take yi tana bin ha
en wajen da kallo, yadda ake gaishe shi idan suna wucewa kuma shima yana tsayuwa su gaisa da few people ya sa ta gane wajen zuwansa ne sosai wajen, private paddock area ya kawosu har gaban wani wooden seating area dake under wani canopy babba mai kyau sosai ya tsaya yana kallon Na
ima yace mata
gya
a masa kai tayi ta
arasa ta zauna, ita da Saif, kafin ta
aga kanta ta kalleshi suka ha
a idanu da shi, yana kallonta yace
Try not to judge me if i fall off the horse
murmushi tayi tana kallonsa tace
Ure going to ride?
Kina so inyi?
Ya tambaya yana kallonta
Ka iya?
Ta sake tambayansa a hankali tana kallonsa itama
Kallon field
in yayi kafin ya
an kalleta bai bata amsa ba ya juya ya fara tafiya ta bisa da kallo har lokacin da murmushi a fuskarta kafin ta mayarda kallonta ga Saif da ya kwanta yayi pillow da
afarta shima yana kallon field
in, refreshments aka kawo aka jere mata, ita dai duk hankalinta na kan Ahmad
dake gaisawa da wasu players guda 2, can kuma ta hangosa suna magana da handler
in, zuba masa idanunta tayi tana kallonsa ganin yana cire designer agogon hannunsa ya mi
awa wani ya amsa cike da girmamawa, shi kuma ya
auki helmet, yana gyara black gloves na hannunsa, kafin ya kama wani ba
in doki yayi swinging
afarsa dake cikin booth ya hau kan dokin, he look elegant she just cant stop looking at him at the moments, ko da aka fara tseren duk cheering
in da crowd
in keyi idanunta akan dokinsa ka
ai yake ta
uramasa idanu tana binshi da kallo yadda yake riding kamar he belongs to the winds, everytime dawakan suka juyo direction
insu ji take kamar duniyarta ta tsaya mata cak sai shi ka
ai. It feels like duk sanda suka juyo idanunsa kamar ita ka
ai suke searching a wajen, bata san me yasa hakan hakan ke sending mata chills ba har spine
inta.
Papa is winning
muryar Saif ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, murmushi ta masa tana gya
a masa kai ganin how happy he looks sosai shima yaron ke son wasan, har aka kai
arshen wasan bata daina kallonsa ba, ganin ya sau
a a dokinsa ya nufo su ya sake bata daman kallonsa da kyau yana tahowa towards them across the field, yana ri
e da mallet
insa a hannunsa
aya casually, gashinsa ya
an wargaje ga gloves
insa da ya zare ri
e a
aya hannunsa, he
s sweaty and dusty wanda hakan yasa shirt
inshi yayi damping a
irjinsa da collars, sleeves
insa dake nanna
e yasa ana iya ganin veins
in da sukayi trailing a forearm
inshi, he look more devastating, he look Raw, real and ridiculously hot.
auke kanta daga gareshi tayi tana tsiyaya ruwa a glass cup
in dake wajen, ya
araso har inda suke
yana kallonta mi
a masa ruwan tayi kafin yayi magana ya
anyi murmushi kafin ya kar
a ya sha ka
an ya ajiye ya zauna yana kallonta bayan ya jingina kansa da kujera,
How was it?
Ya fa
a yana kafeta da idanu, langa
ar da kanta tayi itama tana kallon kyakkyawar fuskarsa da gani take kamar
ara mata kyau yake as tana sake samun kusanci da shi
Not bad, for someone kamarka da baya ko magana
aramar dariya yayi da ya sa ta shagala a kallonsa dan tun da take bata ta
a ganin dariyar tasa ba sai yau, and that multiplied his handsomeness instantly
Let me freshen up, well go for drinks
ya fa
a yana mi
ewa ta bishi da kallo har ya mace mata da gani kafin ta Sau
e ajiyar zuciya tana maida kallonta ga Saif dake nan kamar small version of him ne a gabanta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 35 · 0% Book details