← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 36 OF 72

Chapter 35: Moments in between

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Sai da ya
an jima kafin ya dawo, gashinsa a little damp kamar yayi splashing ruwa a jiki, and his face too. Wayarta ta duba taga
arfe 1:30, ta sau
e ajiyar Zuciya, Maybe har Sallah yayi. Ita dama ba Sallahr take ba tun yau da safe.
Yana ri
e da goran ruwa a hannunsa ya iso gabansu.
Muje
kawai ya fa
a yana yin gaba, Saif ya tashi daga jikinta, itama ta mi
e tsaye tana gyara jakarta ta ri
e hannun Saif suka bi bayansa, bu
e musu
ofar passenger seat
in yayi ya tsaya yana kallonsu, ta
araso ta shiga tare da Saif da duk murnar da yake yanzu duk ya gaji sai narke mata yake, ya rufe motar ya zaga ya shiga drivers seat ya tada motar suka bar harabar wajen, can yana driving ya
an kallesu jin sunyi shiru duka, abu yaga suke kallo a wayarta da Saif amma sun rage volume
in duka sai bright colours
in abinda suke kallo dake reflecting a fuskarsu kawai, ya mayar da kansa ya cigaba da driving, sai lokacin ta
an saci kallonsa, tabi hannunsa dake driving
in da kallo, yadda ya na
e sleeve
in rigar neatly har kusan elbow
inshi showing how musculine he is,
auke kanta tayi ta mayar kan wayarta da ke hannun Saif ta cigaba da kallon Bluey episode
in da ta saka musu.
You hungry?
Ta ji tambayar kamar daga sama, kallon Saif tayi ta rasa da ita to yake ko da Saif? Shiru ta masa ta
i amsawa,
an kallonta yayi suka ha
a idanu ya
age mata gira alamun tambaya, kamr zata ce ah ah sai kuma dai ta samu kanta da gya
a masa kai, ya mayarda kansa tu
in ba tare da yace komai ba, tana kallonshi a hankali tace
Just a little amma
gya
a kai kawai yayi baice mata komai ba, sai ma gani da tayi yayi switching lane ya saka indicator yana
aukar wata hanyar daban kamar dai dama yana da niyyar yin hakan already.
Wani ha
en restaurant ya kaisu, yayi parking a private area
in da ake parking motoci, Na
ima tabi glass
in mashigan wajen da kallo, ganin ya sau
a ta rasa me zatayi to, su ma sau
owa zasu yi ko me? Bu
ofar taji anyi sosai taji kunya wannan karan, dan haka
azu ma ya bu
e musu ita da Saif, ita fa sosai take mamakinsa, ji take kamar ba shi bane, hannu ya sa ya
aga Saif daga jikinta wanda hakan yasa ta ri
e numfashinta saboda yadda
amshin turarensa ya kara
e ko ina a wajen, a kafa
arsa ya
aura Saif
in yana kallonta yace
Muje
gya
a mishi kai tayi ta sau
o a hankali, ya kulle motar sannan yayi gaba tabi shi a baya, tana kallon fuskar Saif dake kwance a wuyansa, har cikin wajen suka shiga, wajen is not crowded babu yawan mutane sosai, wutan wajen is dim ba irin haske bau
innan bane, ko ina very clean, bayan sun zauna a wani sashe daban that is discreet kuma babu yawan mutane a ta wajen,ya zaunar da Saif a kujerar wajen kusa da shi, itama ta zauna opposite
insu tana kallonsu, waiter ne ya
araso wajen ba tare da ya jira an kirashi ba, Ahmad na kallonta yace mata
Order
yana tura mata menu
in gabanta, sai da ta
anyi hesitating kafin ta saka hannu ta
auka, ta fara bu
ewa tana dubawa ba tare da tana da niyyar placing order
in ba, distracting kanta kawai take amma tunaninta ma san ba a wajen yake ba.
Are u ready for the order Sir
waiter
in dake tsaye patiently ya fa
an le
osa tayi daga saman takaddar suka ha
a idanu tayi saurin
aga menu
in ka
an tana cigaba da dubawa, sai ji tayi yana placing order of abinci kala kala, ta saki baki daga bayan takaddar tana tunanin da su da su waye zasu cinye abincin, har waiter
in ya gama
auka ya wuce ya tafi kafin ta rufe menu
in a hankali ta ajiye tana gyara zamanta amma ta
i ta kalleshi, shima bai sake ce mata komai ba, ta
an saci kallonsa taga wayarsa ma yake dannawa ga Saif ya kwantar da kansa a hannunsa.
Ciro wayarta itama tayi daga jaka a hankali, missed calls
in fa
ila ta gani har guda biyu, ta sau
e ajiyar zuciya dan yau ya kamata ta koma gobe tana da lecture ma fa early in the morning, har aka kawo musu order
insu aka jere, a hankali suka fara cin abincin wanda ita dai da
yar take iya ci jinta take duk a takure, shi da Saif dai abincinsu suke ci a nutse hankalinsu a kwance, duk da yunwar da take ji bata wani ci abin arziki ba, bayan wani
an lokaci Saif ya
aga kai yana kallon Ahmad yace
Papa can i get ice cream?please?
Ba tare da ya kalleshi ba yace
ima dake kallonsu cike da burgewa tayi murmushi ka
an, Saif ya ajiye spoon
inshi
Papa pls,pls,pls
ko kulashi baiyi ba ya jingina bayansa yana danna wayarsa ya jiyo muryarta
Papa plss
wani kallonta yayi, ta langa
ar da kai
ve been good, we deserve an ice cream
Saif yayi Saurin cewa
Eh Papa pls
an harararta yayi kafin a hankali yace
ya fa
a yana kallonsu ganin yadda suke jin da
i, tsayawa kawai yayi yana kallonta, kamar ba yanzu ta gama shyness
inta ba yanzu kuma she
s bold again, she never seize to amuse him.
Waiter
in da ya kira ya
araso yana kallonsu, Ahmad ya saya musu waiter
in ya juya ya tafi, yana kallon Na
ima yace
Hungry
in kenan? Me kika ci to anan?
Ta
an kalleshi ka
an tana murmushi tace
Na ci fah
bai sake ce mata komai ba, ko da aka kawo ice creams
in a wasu white bowls masu kyau, kallonsu kawai yake Saif har clapping yake aka ajiye musu a gabansu, Saif ha
auki spoon
inshi itama
aukar nata tayi, Saif ya kawo spoon
inshi kusa da ita, itama mi
a nata tayi sukayi tapping spoon
in suka
anyi
ara kafin sukayi dariya duka, Saif ya fara shan ice cream
in cike da jin da
i, itama spoon
in ta sa a hankali ta soma sha, tana jin da
insa sosai.
Har suka gama bai sake kulasu ba, sai ma signalling da yayi for bill, waiter
in ya kawo a wani folder mai kyau, ba tare da ya duba ku
in abinda suka ci
inba yayi placing card
inshi aciki, Na
ima ta kalli black card
in da ya saka a ciki ya mi
awa waiter
in kafin ta
auke kanta tana
an wasa da edge
in gyalenta.
Ko da suka tashi tafiya, Ahmad na Sau
e Saif daga kan kujera, tuni ya wuce wajen Na
ima ta ri
e hannunsa suka nufi
ofa. Suna shiga motar ta
an kunna wayarta taga
arfe 3:30 har tayi, Wannan karan Saif baya ya koma ya kwanta, Na
ima tana kallonsa tace
u good
ya gya
a mata kai kawai, suna fita a wajen Ahmad ya kai hannunsa dashboard
in ya kunna wa
a amma a hankali yake tashi a motar ba tare da ya cika volume ba, Na
ima ta kalleshi da sauri tana hana kanta murmushi, sai kuma ta mayar da kanta glass can dai ta kalleshi ganin he
s seriously listening to it ta
an yi gyaran murya
You listen to this kind of music
ta tambayeshi fuskarta a sake, she isnt smiling but she looks happy,
Umhum, babu da
i ne?
Ya tambaya yana kallonta, yadda hes serious about it shi yake bata dariya, yana kallonta yace
okay bari a canza tunda u didnt like dis one
ya kai hannu yana
arin canzawa ko kafin tace ah ah ya barshi taji ya canza to something even worst than na farkon, ta yi saurin juyar da kanta ta kalli window taki ta kalle shi, ya
an kalleta ka
Okay whats funny?
iye murmushin tayi ta kalleshi kafin ta girgiza masa kai
Babu komai
hannu ya kai ya kashe wa
ar gabaki
aya, ba tare da yace komai ba, ta
anyi murmushi ka
an tana kallonsa
Ai ban zata kana jin wa
a ba fa baka yi kama da masu ji ba
ya
an saci kallonta ka
Sai da su wa nayi kama?
Ya fa
a yana maida hankalinsa kan mirrow ya kalli Saif dake bacci a backseat,
Da masu karanta newspapers da kallon al jazeera
Wani side eye ya bata, his face looks like he
s fighting a smile.
Saboda bana magana sai aka ce miki i must be a grandpa?
Dariya tayi da ya sa ya
an kalleta, shima sai yayi murmushi kawai,
From ur choice of music dai ni na tabbata kafi karanta business day cover to cover, cause who even listens to that
Bai sake ce mata komai ba ya mayarda hankalinsa kan tu
in da yake yi, though ya so hirar tasu ta cigaba,
Yaushe zaki koma gidan Nasir
ya tambayeta after like minti 10,
ago kanta tayi daga kan wayarta ta kalleshi
Today
Today da yaushe kenan? Its almost Asr
Eh idan na koma yanzu zanyi packing
gya
a mata kai kawai yayi dai dai wayarsa na ringing, ganin Nasir ne ya
anyi jim sai kuma ya
aga ya kai kunne, Na
ima dai na kallonsa taji yace
Eh bana nan
sai kuma ya
anyi shiru, ya saci kallonta
something more important
ya
an jima shiru yana sauraran Nasir
in kafin yace
okay
sai kuma ya katse wayar ya ajiye.
Har
ofar gida yayi packing yana kallonta yace,
Go pack, bari nayi Sallah, kar ki
ata min lokaci
ya fa
a yana unlocking motar ya bu
e ya sau
a jin masallacin kusa da gidan ana kiran Sallah, itama sau
owa tayi tana kallonsa,
dont worry about me,zan tafi da kaina
an kallonta kawai yayi ka
an yana bu
e backseat ganin Saif ya tashi yace
Zo kayi Sallah
ta bisu da kallo kafin kawai ta wuce cikin gidan dan ma karta
ata mishi lokacin kamar dai yadda yace.
Suhaila da bata jima da dawowa gidan ba ta bita da kallo bayan ta shigo palourn, ganin how beautiful she looks, bayan Sallama itam bata sake ce mata komai ba ta nufi sama zuwa
akinta, ajiye wayarta tayi a akan gado ta bu
e jakarta ta
auki pad ta wuce toilet, tana fitowa ta bu
e wadrobe ta ciro
an madaidaicin duffel bag
inta da dashi dama tazo, ta fara ninke kayanta tana sakawa a ciki, har ta gama tass, zama tayi a gefen bed
inta ta tallafe chin
inta a hankali kafin ta sau
e ajiyar zuciya, mi
ewa ta kuma yi jin an sallame sallah, ta
auki jakar tana kallon
akin, fitowa tayi da shi ta sau
o ta ajiye a palour ta koma saman,
akin mummy ta
anyi knocking daga ciki ak ce mata come in, ta bu
ofar ta
araso ciki tana kallon Suhailar da ke zaune kan gadon Mamanta, tsayuwa tayi a hankali tace
Mummy zan wuce
mummy na kallonta tace
ah ah Baby, i thought kin dawo kenan whats the essence of the house in lagos in bazaki dawo gabaki
aya ba
Murmushi kawai tayi bata ce komai ba,
Shikenan sai yaushe kuma?
Saturday
ta fa
a kana kallon
ofa
Okay Allah ya kaimu, kin fa
a ma babanki
Eh na fa
a masa da safe
kawai ta fa
a a ta
aice
To ki gaishe da fa
ilar
gya
a kai kawai tayi ta nufi
ofa, ita dai Suhaila wayarta kawai take dannawa ba tare da ta dube ta ba, sa da ta fita ta janyo
ofar kafin Suhaila ta ajiye wayar,
Mummy ni wallahi na tsani pretending
innan da kike yi
Mummy ta galla mata harara
To ance miki kowa ne shashasha irinki? Da bata iya siyasa ba, ance miki da hali irin naki nake da shi da ubanta ya aureni ne ma bare har ya yarda da ni yacce ya yarda da ni yanzu?
Suhaila tayi
wafa tana ha
e rai tace,
kinga motar da na le
a na gani kuwa Mummy wata azababbiyar Range rover fa a pake a wajen gidannan, kuma
aya gaka security
in gate
inna n yace min da shi aka fita da Safe kuma da alama jiranta yake yanzu ma, shiyasa tayi maza ta zo ta ha
a kayanta, ko tantama bana yi ma inaga ba gidan Fa
ila zata je ba sai dai in binshi zatayi itama wato ta zama
yar iska
Mummy ta ja tsaki,
ke ni ita ta sani, koma waye dai ba aurenta zaiyi ba su gama banka
ansu tare, wai abinda batayi ba a
asar turawa shi tazo take yi a
asarnan ke fa ki kiyayi mutum, shiyasa da ta ce min zata fita nace sai ta dawo, to ni ina ruwana
Suhaila tana wani ta
e baki tace
ba ruwanki kam
Mummy ta gyara zama tana kallonta tace
Ke ni bar wannan maganar ki cigaba da gaya min yadda kuka yi da Ahmad
Suhaila ta sau
e ajiyar zuciya tana kallon uwartata
Hmm Mummy kenan, ni fa naga miji wallahi, duk da ma naga ya iya wula
anci shiyasa nima na kama kaina ban wani za
e ba kar ya rainani, ni kasa masa magana ma fa nayi mummy, amma wallahi mummy yayi bala
in ha
uwa, mummy kin gansa kuwa? Amma dai mummy kin jima baki gansa ba koh?
Mummy da ke ta zabga murmushi tace
Aikam na da
e, tun wani zuwansu da Anty Mami newyork da ta sako shi gaba suka zo tare, ai tun nan ma nasan zaiyi ba
in hali, kuma tun sannan na saka a Raina sai kin auresa wallahi, shiyasa duk abubuwan da kike yi a newyork nake miki magana kina ganin kamae bana sonki ni nasan me na tanadar miki
Suhaila ta kwanta a kan gadon ta
auko pillow guda
aya akan gadon ta rungume tana imagining ta auri Ahmad ta lumshe idanunta ta bu
e fuskarta
auke da murmushi tace
Thank you Mummy
Ure welcome sweetie, gobe zanje muyi magana sosai da Anty Mami, kinsan babansa kafin ya rasu da shi da anty Mami
in babu yadda basu yi da ni ba kar na auri ubanki, amma inaaa, rabonki ya rantse sai da na auri tsinanannen
Suhaila ta harareta
ke dai kika sani nikam ki bar fa
a min maganar nan kin fa
a min yafi a
irga bana son ji, kawai gwara ma kimin maganan yaya Ahmad
in nafi sonsa, idan na tuno matarsa ji nake kamar na mutu ni fa bazan zauna da shi da wata shegiya ba gaskiya sai dai ta fita mummy
Mummy na wani dariya tace
to dama fa, amma dai ki bari mubi a sannu ni nasan me nake shirya miki Suhaila, magana ta ce kawai bakya ji
Ah ah mummy indai akan bawan Allahnnan ne zanji maganar ki wallahj
ta fa
a tana marairaicewa, sai kuma can tace
sai wannan
an nasa gaskiya Mummy bana sonsa
mummg ta wani harareta
Kinga halin haukar taki ko? Ai shine ya kamafa ya zama makaminki sam baki da tunani
Suhaila ta mi
e tana tura baki
wannan yaron? Allah ya sauwa
e ni na sake ha
uwa dashi ma make sa zanyi wallahi
daga haka ta
auki wayarta ta fice a
akin, Mummy ta bita da kallo kafin ta janyo wayarta dan Kiran Ammi.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 36 · 0% Book details