← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 43 OF 72

Chapter 42: All that matters

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read

Yadda yake kallon cikin idanunta da yadda yayi pinning
inta da motar ya sa zuciyarta ta dinga wani irin bugawa, numfashinta shaky amma hawayen da ya cika idanun har sannan basu gangaro ba, rage muryarsa Yayi wannan Karan ya sake cewa
Maimaita abinda kika ce
lips
inta ta
an cije a cikin bakinta amma ta gagara magana, instead sai ma cire idanunta da tayi daga nasa dan sosai idanunsa suka mata kaifi ta mayar gefe, chest
inta na wani irin rising and falling rapidly.
Kallonta kawai yake yi, yadda ta
auke kanta ta bar kallonsa, wannan feeling
in da yake ji yanzu is something da bai saba da shi ba, bai san yadda zaiyi handling
inshi ba, so yake ya sa hannu ya juyo da fuskarta ta kalli cikin idanunsa ta maimaita masa ba sonsa take ba, amma instead sai kawai ya
an ja da baya daga gabanta still yana kallonta, kafin ya daure yace
you need rest kije gida kiyi bacci
an kallonshi tayi kafin ta
anyi murmushi sai a lokacin hawaye suka gangaro mata, ta daure ranta da danne feelings
inta towards him muryarta a hankali tace
m sorry amma na fa
a maka all i want is peace, ni bazan iya da tashin hankali ba, ive gone through it already ba shi da da
i, i dont want more pls
ta fa
a tana sheshsheqan kuka a hankali, matsowa gabanta yayi ya ri
o hannunta dats so soft kamar na yara har sai da ya kalli hannun a cikin nasa, a hankali ya sake hannayen nata cause its making him loose his focus, muryarsa
asa
asa yace
Look at me
kamar wadda yayi using wani charm akanta a hankali ta
aga idanunta ta kallesa shima ita yake kallo,
Ure never leaving me, idan akwai wata damuwa baby we face it together, duk wani abu da ta fa
a miki i dont know about it, but ina so ki sani, Ni Ahmad Omer Yarwa, i know what i want and thats U
an shiru yayi kafin a hankali yace
look am only afraid of loosing u, ko me suka ce miki i dont want to hear bout it, ni da ke
ya fa
a yana kallon cikin idanunta dake
yalli
are stuck with each other, i want u to trust me kina ji na, i want U Na
a hankali ta gya
a masa kai kamar wacce ya bawa umarni da remote, tana sake kallon cikin idanunsa da babu abinda take hangowa a cikinsu sai zallar
aunarta kamar yadda yake ganin nasa a cikin idanunta, ya gya
a mata kai shima cike da reassurance yace
m all urs, only urs
rufe fuskarta tayi da gyale tana
an murmushi, ya tsaya yana kallonta kawai, yarinyarnan is a real drama queen, wallahi ya manta rabon da yayi this amount of magana bare kuma wai trying to convince a girl akan iya sonta, bai ta
a ko hasaso kanshi yana hakan ba.
an bu
a idanunta ta kalleshi har sannan da
an murmushi a fuskarta duk da har sannan zuciyarta bai bar bugawa ba, sake ha
a idanu sukayi ya kashe mata idanu yana kallonta yace
is that a Yes?
Nan take ta ha
iye
an murmushin nata tana kallon how cute he looks a gabanta cause ita bata ta
a zatan ma akwai dis side of him ba bayan the toxic and unfriendly self
insa,
Sai nayi tunani tukun zan fa
a maka u should ask me later
an shiru yayi ya
an ha
e rai yana kallonta, sai kuma ya sau
e ajiyar zuciya kafin yace
Take ur time, muje in kaiki gida
ta jingina da motar ta girgiza masa kai,
Na fasa tafiya zan je mu gaisa da su Mami in yaso anjima sai yusuf ya maida ni
Okay da meyasa kikace zaki tafi gidan?
Ta
an tura baki bata ce komai ba, wayarsa ce ta hau ringing ganin Amira ce yayi picking ya kai kunne yayi shiru, ita dai Na
ima kallonsa kawai take yi
Okay.
Kawai taji yace, bata ma san da wa yake wayar ba kawai ta mi
e tsaye da kyau daga jikin motar da
an waving masa hannu alamun bye akan zata koma cikin asibitin, ya girgiza mata kai alamun ta jira ya gama wayar, itama girgiza masa kai tayi ta ma
ale kafa
a, kallonta kawai yake jin muryar Amira a wayar yasa a hankali yace
Come again
Na
ima tayi murmushi tana kallonsa ya
an harareta ka
an yana katse wayar jin Amira tayi shiru ta
i maimaita abinda tace alamun taji haushin ce mata da yayi ta maimaita abinda tace bayan ta gama bayani, dariya Na
ima ta saka tana kallonsa ya
an yi murmushi shima yana kallonta kafin yace
What?
Ta girgiza masa kai alamun babu,
ata rai yayi yace
kin sa nayi loosing focus har bansan me matata ke fa
a min ba is that a good thing?
Nan take ta dakata da dariyar da take tana kallonsa, shima kallonta kawai yake yana murmushi.
Zan koma ciki
ta fa
a tana
in kallonsa
murmushi kawai yake yi
Why? Hira nake so muyi
ta
an ha
e rai ka
an, tana kallon hanyar cikin asibitin tace
Mami sun zo tun
azu ko gaishe su kuma banyi ba
yayi shiru yana kallonta sai kuma yace
Okay muje na rakaki nima ya kamata ai in gaishe da Mamin
Dont worry i
ll be fyn on my own
daga haka ta fara tafiya abinta bata ko jira amsarsa ba, murmushi yayi ya shafa kansa a hankali yana kallonta har ta
ace ma ganinsa ba tare da ya bi bayanta ba kafin ya kalli wayarsa sai kuma ya jingina da mota ya sake dialing number
in Amira
2weeks later
ima na zaune a
akinta na gidan babanta, tana karanta wani text book, tunda Fadila ta koma gidansu Nasir before the naming ceremony take nan, sai dai idan ta taso daga Sch ta biya can ta gansu, ko abinci acan take ci, cikinta a cike take dawowa gidan tana dawowa take rufe
ofarta bata sake fitowa, sai bayan sun tafi Abuja ne ma ta fara girkinta da kanta iya Wanda zata ci, iyakaci da safe ta shiga har part
in Daddy ta gaishe sa sannan ta gaida Mummy Salma daga nan ta shirya ta fice a gidan, kwata kwata ma tun da tazo gidan basu ha
u da Suhaila ba, Allah ka
ai ya san mata inda ta shige itama kuma bata damu da Nemanta ba, shima Ahmad tun washegarin sunan fadila yayi tafiya wani business trip, she cant even lie she
s missing him already, duk da har y tafi bata bashi amsar ba shima kuma bai sake tambaya ba, but that doesnt stop him from calling her his wanda whenever ya kirata haka wuni take cikin nisha
Wayarta ta janyo jin yana ringing ganin Mami ke kiranta video call ta
auka da Sauri tana gyara zamanta akan gado, da siblings
inta ta fara cin karo tana dariya tace
hiiiiiii
suma waving
inta sukayi kowa na son mata magana itama sai gya
a musu kai kawai take tana dariya, Mami ta janye wayar ta dawo da ita fuskarta tana murmushi itama tace
rabu da wa
annan
ayya Mami da kin barsu sun gama fa
a min
To bazan barsu ba, ya gidan?
Ta tambaya tana kallon Na
imar da kyau
an shiru tayi kafin tace
Lfy lau
Are u sure?
Gya
a mata kai tayi a hankali, Mami ta
anyi shiru sai kuma tace
Ahmad
in fa?
Yayi tafiya
Ohkay
Mami ta fa
a tana kallon yar tata ta cikin wayar, tun sanda ta fa
a mata batun Ahmad babu abinda take binta da shi sai addu
a but kasancewarsa
an yayar Salma yana matu
ar kashe mata jiki, ko da suka ha
u a asibiti da Salma bata nuna mata komai ba kuma bata nuna ko wani
anin abu da yayar tata zata san ta ma santa ba amma ita batayi mamaki ba dan a sanin da tayi wa Salma ba
aramar makira bace, shiyasa itama bayan gaisuwa ta kame kanta, har saida suka tashi tafiya kafin suka yi sallama a mutunce da Ammin da taga matar kamar da mutuncinta, ko da Ahmad yaje ya gaishe ta ma sai daga baya Na
imar ta fa
a mata relationship
insa da Su suhaila tun alokacin abin ke tsaye a ranta.
Mami ina anty Fadila?
Tana gida mana ji wata tambaya ki kirata mana
Ai munyi waya da ita jiya tace min yau suna gidanki shiyasa
Toh basa nan, yaushe zaku gama exams?
Next week in sha Allah
toh Allah ya kaimu, kina gamawa zaki taho ai?
In sha Allah, big daddyna fa?
Bai dawo ba,
Ya kirani ma jiya ai
Mami ta
an harareta
Shine ma ya kiraki
dariya Na
ima tayi
Ah ah fa na kira shi baiyi picking ba shine da ya gani yayi returning call
Mami ta ta
e baki
Kuma haka kike yawo da gashinki a bu
e a gidan koh
hularta dake kan gadon ta janyo tana nuna mata tace
Kin ganshi ban san ma ya cire ba
Mami ta
an harareta kafin tace
To sai anjima
tana murmushi tace
bye Mamina
daga haka mami ta katse wayar.
Dai dai lokacin whatsapp video call
insa ya shigo wayarta ta
an bu
a idanu rabon da ya kirata video call tun ranar da ya isa sai dai suyi voice call ko kuma chatting, hularta tasa a kanta ta tashi da gudu taje ta kashe wutan
akin ko ina yayi duhu, ta dawo ta kwanta kafin ta
aga kiran, hasken wayar da fuskarsa ne ka
ai haske a
akin yana kwance akan bed, ganin duhun
akin ya
ata rai yace
Whats that?
Ina wuni
ta fa
a tana murmushi da kallon kyakkyawar fuskarsa ta cikin screen
in. Shiru ya mata ya
i ya amsa still yana kan layin,
Ina gaishe ka
ta fa
a a shagwa
e gani tayi ya katse kiran ta
an bu
a idanu, sai kuma ta
yake da dariya ta bu
e chat
insu zata masa magana taga yana typing
On the lights
kawai yace mata a message
in, tana murmushi tace masa
Ai wutan suka
auke fa
Baebyy
ya sake tura mata, ta tsaya tana ta kallon baeby
in, she dont know why but karanta message
in take in his voice,
ta tura masa
I want to see u, on the lights
ya turo mata sai kuma ya sake turo mata
differently, mi
ewa tayi ta tafi ta kunna hasken ta dawo ta zauna gefen bed
in kafin ta danna kiransa
Washegari kasancewar asabar ce bata fito daga
akinta da wuri ba, sai kusan 11 ta fito daga
akinta dan tasan Yau weekend duka yan gidan ma bacci suke basu tashi ba tukun, ta sau
o palourn
asa tana tafiya a hankali
afafunta cikin slippers masu taushi na cikin gida, ga mamakinta a palourn
asan ta samu Daddy yana zaune yana karanta jarida da glasses a idanunsa which is so unlike him, ta
araso cikin palourn ta zauna a
asan carpet can gefe ta gaishe sa, rufe jaridar yayi ya ajiye a gefensa yana kallonta yace
Howre u?
Ta gya
a masa kai a hankali tace
yaushe zaki gama exams
in ma kika ce?
On wednesday
ta fa
a tana matsowa ta
auki cookie guda
aya a cikin bowl dake ajiye a center table
in gabansa ta koma ta zauna tana kallon tv dake aiki on low volume.
Okay ure still going to ur mum for hutun kenan?
Kallonshi tayi kafin ta gya
a masa kai, ya
an mata murmushi yace
Okay Allah ya kaimu
mi
ewa tayi tana kallonsa tace
im making myself tea u want some?
Kallonta kawai yake kafin ya gya
a mata kai alamun
yana mamakin yadda yau ta sake da shi har haka, its been long da ta sake da shi tayi magana mai tsawo da shi sai dai gaisuwa ko idan ya tambayeta abu ta bashi amsa, ita kanta tana tafiya kitchen
in tana tunanin sudden change
in nashi na yau, its like hes not been drinking lately.
Shayin ta ha
a musu harda omelatte ta aza a tray mai kyau ta kawo masa ta ajiye a gabansa, ya ajiye jaridar da ya cigaba da karantawa yana murmushi yace
Thank u ina naki?
Ta nuna masa hanyar kitchen
Bari in
auko
ya gya
a mata kai kafin ta wuce kitchen
in ta
auko ta dawo palourn tana ci tana kallon tv a hankali har ta gama, mi
ewa tayi ta tattare ta kai kitchen kafin ta dawo ta
an tsaya bayan kujera tan kallonsa tace
Zan tafi sama
ya gya
a mata kai kawai, daga haka ta juya ta haura ya bita da kallo kafin ya sau
e ajiyar zuciya ya jingina kansa da kujerar yayi shiru lost a cikin tunani.
Washegari Sunday da yamma Na
ima na kitchen tana girkin abinda zata ci, Suhaila ta shigo cikin kitchen
in, ta tsaya daga bakin
ofa tana kallonta kafin ta
araso kitchen
in ba tare da ta kula Na
imar ba ta bu
e fridge ta
auki ruwa mai sanyi ta bu
e ta jingina da fridge
in tana sha tana girgiza
afa, itama Na
imar aikinta kawai ta cigaba da yi bata ko nuna ta san da ita a kitchen
inba, tana yi tana
an kallon wayarta dan basu jima da gama waya da Ahmad ba da ya dawo
asar a yau.
e fridge
in Suhaila tayi ta mayar da ruwan, ta tako ta
araso har gaban gas da Na
imar ke aiki ta jinginga da sink tana kallonta, Na
ima ta
an saci kallonta kafin ta kashe gas
in dan dama ta gama aikin, ta sau
aramar pot dake kan gas
in ta wuce ta
auko plate zata juye noodles
in da ta dafawa kanta, har ta gama juyewa Suhaila na tsaye tana kallonta kamr zata kashe ta da idanu, ta je ta bu
e fridge ta
auki ruwa ta dawo ta
auki plate
in zata bar kitchen sai a lokacin Suhaila ta sha gabanta tana kallonta tace.
Kee malama
tsayawa Na
ima tayi da plate a hannu tana kallonta, tun shigowarta ta san da bala
i ta shigo shiyasa take Allah Allah ta bar mata kitchen
Magana nake miki
Suhaila ta sake fa
a tana wani kallonta da cije baki, a nitse Na
ima ta dake tace
Ina jinki
So nake ki fa
a min a ganinki Yaya Ahmad sonki yake?
ima ta juya idanunta a hankali irin not maganar nan again pls, suhaila ta cigaba
U think say u holy pass everybody koh? Kuma zai aureki koh? Ke munafuka ce Na
ima, meyasa duk wani abu da yake nawa sai kin
wace min?
Kallonta kawai Na
ima keyi kafin ta
an yi
arfin halin cewa
Me na kwace miki?
Wani kallo suhaila take mata kafin tace
everything
ra
ata Na
ima tayi zata wuce ta ri
o hannunta ta janyota baya wanda hakan yasa plate
in hannunta ya subuce ya fa
i, da sauri Na
ima ta matsa baya tana kallon noodles
in da ta gama dafawa a zube a akan tiles, Allah ma ya so ta matsa baya da akan
afafunta zasu zube, da sauri Suhaila ta wani
an ja da baya itama kafin ta
yale da dariya
My bad, my bad, poor noodle ji yadda ya zube a
ta fa
a tana nuna
asan, sai a lokacin Na
ima ta fahimci ba ma cikin hankalinta isashshe Suhaila take ba she
s tipsy probably a buge take ko ba da yawa ba, Suhaila ta
ago idanunta daga
asan ta kalli Na
imar kafin ta ha
e rai tana kallonta tace
Am warning u for the last time Na
ima, ki rabu mun da Mijina, if not kinga yadda wannan noodles
in ke zube a
asa? Baki ci ba nima banci ba, to sai dai kowa yayi asararsa, sai dai duk mu rasa shi kinji na rantse miki ita kuma Amira ta jira dawowata kanta dan sai na mata abinda bazata mantani ba har ni zata ma warning wata banza ma da ita, ni zata ma rashin mutunci, zan nuna mata nafita hauka
ta fa
a tana saka finger
inta a baki sannan ta nuna saman kitchen
in. Wani murmushin takaici Na
ima tayi tana kallon Suhaila tace
Sai dai ke ki rasa shi amma trust me ni na same sa na gama
tana fa
in haka ta wuce ta je gaban sink ta kunna tap tana wanke hannunta.
Suhaila ta
araso har gaban sink
in tace
arya kike, wallahi
arya kike yi, kece mayya kika ma
ale masa munafuka, baya sonki ni yake so
ima da ta kashe tap
in ta juya ta wuce wajen wayarta ta
auka ta nufi hanyar
ofa zata fita, sake tare mata hanya Suhaila tayi tana nuna ta da yatsa amma bata ce komai ba.
Goge hannunta Na
ima tayi a bayan wandonta tayi unlocking wayarta straight ta shiga recent call ta danna masa kira ta saka kiran a handsfree ta
aga idanunta tana kallon Suhaila da itama ke kallonta, ringing
aya biyu a nan ukun ya
aga kiran
Baebyyyyy
deep muryarsa mai azababben dadi ya ratsa kunnuwansu duka.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Discussion board
ina masu capacity, ai ku kunfi quality, ga ku da quantity, ba mai ta
a muku identity
love y
all loads billah, na sha waqa jiya kun sani nisha
i tabbass Allah ya faranta muku yadda kuke
arin faranta min, thank you so much
Chapter 43 · 0% Book details