Chapter 52: Fragile bonds
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Tapping fuskarta Yayi moving her closer to him, zuciyarsa na pounding da abu mai kama da tsoro cause of how fragile she looks, idanunta da suka kumbura a lumshe hawayen jikinsu ya bushe
Baby
ya fa
a yana
an tapping kumatunta a hankali, ganin she
s still not responding ya furta
ya Allah
yana mi
ewa daga kan gadon zuciyarsa na wani irin bugawa, ya kwantar da ita gently akan gadon yana gyara mata gashin kanta da ya wargaje har fuskarta gaba
aya dan babu kitso a kanta dama, kafin a hanzarce ya sau
a a gadon ya nufi toilet, a hannunshi ya taro ruwa ya dawo cikin
akin duk ya zubar da rabi a hanya, ya hauro saman gadon hannunsa na shaking ya fara sprinkling sauran ruwan da ya rage a fuskarta, ya sa hannu ya shafa ruwan a fuskarta da wuyarta, anan yaji
umin sosai da jikinta yayi, ya kama hannunta ya ri
e a nasa yace
ima..
yayi shiru yana kallonta waiting for her to respond, ajiyar zuciya ta sau
e a hankali da ya sa shima ya sau
e wata ajiyar zuciyar relieve yana kai fingers
inta bakinsa yayi kissing.
Baby
ya fa
a yana cupping fuskarta bayan ya
an sunkuyo kanta daga dur
uson da yayi akan gadon, a hankali ta soma bu
e idanunta dat are still heavy with exhausion, ta zuba masa gajiyayyun idanunta tana kallonsa, as if memory
in komai ke dawo mata a lokacin, kauda kanta tayi daga kallonsa dan wani mixed feelings of wani azababben kunya da confusion ne ya dirar mata lokaci
aya, ta fara
arin tashi zaune tana kwa
e fuska da baki, amma wani pain da weakness da ya ziyarceta ya sa ta fashe da sabon kuka, instantly Ahmad ya sa hannu ya mayarda ita kwance muryarsa
asa
asa yace
sannu baby
ai kamar tunzurata yayi da sannunnasa ta
are baki ta dinga kuka, duk da muryar ma ba wani fita take ba very fragile.
Mamina
ta fa
a cikin kukan muryarta bearly ma yake ji, ya matso kusa ya sunkuyo yana ri
e hannayenta yace
me kika ce?
Juya kanta tayi ta
i ta kula sa, ya rasa me zai mata kuma, kissing goshinta yayi da kumatunta, kafin ya kai hannayenta da ke cikin nasa yayi kissing cikin hannun, a kiss full of apology duk ya damu ganin ta
i daina kukan yace
im sorry
in kallonsa tayi ta runtse idanunta sosai har sannan tana cigaba da wani shagwa
en kuka
tuno cewa ya kamata ya taimaka mata ya sa ya sake hannunta ya sau
a a gadon, ya tsaya a gefen bed
in sai kuma ya sunkuyo yayi kissing lips
inta, ya
an raba lips
insu ba sosai ba yace
i love you
daga nan ya wuce toilet, bu
e idanunta tayi ta bishi da kallo kafin ta runtse idanunta da sauri ta juyar da kanta, itakam ta shiga uku.
Ta sake
arin tashi zaune amma taji inaa bazata iya ba, tafin hannunta ta saka ta rufe fuskarta tana kuka
asa
asa, bata san sanda ta bu
e fuskarta ba jin yana
arin
agata, ta saci kallonsa ganin ya
auro towel ta sau
e ajiyar zuciya, ta so tayi gardama amma ganin bata da option yasa bata yi gardama ba ya
agata effortlessly zuwa bathroom, ta kwantar da kanta a hankali a
irjinsa tana
in kallon fuskarsa ko da wasa, har ya sau
eta a cikin warm water bath da ya ha
a mata not too hot, tana ganin ruwan ta ma
ale hannunta duka biyu a wuyansa ta girgiza masa kai alamun
ah ah
dakatawa yayi ya kalli tub
in kafin ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta a hankali yace
bakya so?
Gya
a mishi kai tayi ta mayarda fuskarta wuyansa muryarta
asa
asa tace
its too hot
Its not too hot sweetheart, i tested it, Allah ba zafi sosai, u need it to ease the ache, please, just once?
Ita dai ta san da zafi but comfort of his voice and how soothing its to her ears ya sa tayi shiru bata sake cewa komai ba, duk da baya ganin fuskarta dan yadda fuskartata ke wuyansa amma jin bata ce komai ba ya gane ta ha
ura kenan, yana
arin saka ta a tub
in yace
you trust me dont u?
Gya
a masa kai tayi a hankali tana runtse idanunta,
Then let me help u
slowly and carefully ya taimaka mata har ta zauna a ruwan, ta kwa
e fuska jin wani shahararren zafi, ta sa hannu ta ri
e damtsen hannunsa, hannunsa ya saka a shoulder
inta ya zaunar da ita da kyau yana patting
inta a hankali cike da lallashi, ya zauna a gefen tub
in ganin ta fara kuka,
ive got u,
an ka
an zakiyi baby
ajiyar zuciya ta koma sau
ewa a hankali tana jin yadda ruwan ke ratsa jikinta ta daure zafin da take ji hawaye kawai ke gangarowa a idanunta, can ta
aga idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi jinsa shiru, ganin inda yake maida hankalinsa yana kallo yasa ta wani zaro idanu ta saka hannu biyu ta rufe jikinta, wani smirk ya
an cije lower lips
insa ya lumshe idanunsa ya bu
e ya kalli fuskarta suka ha
a idanu ta tura baki ta
auke kanta, shafa kansa yayi ya cigaba da patting shoulder
inta a hankali, a haka ya dinga lalla
a ta sai da sukayi sau 2 har ta
an fara jin da
in ruwan kafin yace
thats it baby!
Ta tura masa baki, murmushi yayi yana ta
a wuyanta jin har lokacin da zafi kamar ma
aruwa zafin yake yasan dauriya kawai takeyi, taimaka mata yayi tayi wanka kafin ya barta tayi na tsarki ya fito a bathroom
in, ya
arasa yana kallon zanin gadon, ya
arasa ya zare zanin gadon yana jin tausayinta har
asan ransa, wallahi he didnt know what came over him, ya dun
ule zanin ya ajiye ya bu
e wadrobe ya ciro sabo ya hau ya shimfi
a though bai shimfi
u da kyau ba kafin ya koma cikin toilet
in da sauri, a tsaye ya same ta a cikin tub
in ya
arasa da sauri bayan ya
auko mata towel ya ri
ota a hankali ya
aura mata towel
in ya
auko abarsa ca
ak ya fito da ita, a bakin gado ya zaunar da ita, ta fara
arin kwanciya, bai hanata ba ya barta ta kwanta ya wuce ya bu
e wadrobe ya ciro mata simple doguwar riga da ya gani a wajen ya dawo yana kallonta yace
zaki saka?
Gya
a masa kai tayi a hankali dan kamar zazza
i take ji a jikinta, cikin jikinta kawai ke aching ta ko ina, ya dur
uso ya saka mata wuyan rigar kafin ya
akata ya gyara mata rigar da kyau yana jin yadda jikinta ke sake zafi gaba
aya hankalinsa ya
i kwanciya ji yake kamar a masa transfer
in pain
in nata, towel
in da ya zare a jikinta ya sa ya tsane mata gashin kanta da ya zuba a bayanta yana
igar da ruwa, kafin ya zauna gefen bed
in ya ajiye towel
in a gefensa yana kallonta yace
ina ke miki ciwo?
Girgiza masa kai kawai tayi ta gagara ce masa komai, ya zuba mata idanunsa masu kyau sosai yana jin wani irin so da
aunarta da har ya rasa yadda zaiyi da shi a cikin ransa, sosai ta
ara masa wani irin kyau a idanunsa fiye da misali, ko don wankan da tayi ne looking fresh ga gashin kanta dake jike duk da ya tayata tsanewa amma har sannan ruwan na bin gefen sajenta da fuskarta.
I love you so much Na
eema
ya fa
a da muryar da ya sa ta zuba masa idanunta dan she can hear it from his voice dat he meant it,
more than my own life
ya fa
a yana ri
e hannunta a cikin nasa,
m sorry idan nayi hurting
inki
girgiza masa kanta tayi a hankali tana ri
e hannunsa dake cikin nata tana kallon cikin idanunsa
tace
u didnt
bai sake ce mata komai ba sai kallonta kawai da yake yi, ta
an juyar da kanta ta lumshe idanunta dan kwata kwata bata jin
in jikinta ko ka
an ga ciwon kai from rashin bacci, bata jima sosai ba bacci ya fara
aukarta, tagumi yayi ahankali yana kallonta ganin kamar bacci ya
auke ya zare hannunsa a nata ya mi
e a hankali ya nufi toilet da zanin gadonsu da ya cire
azu bayan ya duba agogon wayarsa yaga har 2:30, tsaf ya wanke zanin gadon kafin yayi wanka yana fitowa ya
arasa ya shirya cikin jallabiya ya feshe jikinsa da turaruka yana kallon kan gadon da take baccinta a hankali, ya
arasa ya shimfi
a darduma ya tada salla, raka
a biyu yayi ya dade yana addu
i ga ubangiji kafin ya shafa ya mi
e ya zare jallab
in ya
arasa ya haura gadon dan wani irin bacci yake ji gashi its almost subh, wata irin nutsuwa da nisha
i kawai yake ji a cikin jikinsa da ruhinsa, lalla
awa yayi ya kwanta dab da ita yayi facing
inta yana kallonta, kafin a hankali kamar mai gudun tashinta ganin yadda take baccinta peacefully ya matso ya kwantar da kansa a
irjinta ya rungumeta a hankali yana jin
umin jikinta na shiga nasa, cikin baccin ta tana gyara kwanciyarta ta
aura hannunta a cikin gashinsa kansa da ke
irjinta, ya sake shigewa jikinta sosai ya kwanta ya lumshe idanunsa yana jin kamar hes in his most safest space a rayuwarsa, a haka bacci ya
auke sa mai shegen da
Instinctively ta bu
e idanunta jin kiran sallah, idanunta sun sake mata nauyi, zazza
in jikinta kuma ya
aru sosai, jin mutum a jikinta ta
an kalli jikinta ganin yadda ya curling
inta yana baccinsa peacefully abinsa hannunsa yayi draping possessively around waist
inta, ta kalli hannunta dake kansa ta zuba wa hannun da ya sha lalle mai kyau sosai idanu kafin a hankali ta nutsa hannun a cikin gashinsa mai shegen kyau da yana cikin abinda ke burge ta sosai yana sake saka ta tabbatar da hes not fully nigerian, and meeting his sisters ya sake tabbatar mata da zarginta, a hankali take shafa kansa kamr wani babynta.
Har aka gama idar da kiran sallah kafin a hankali ta shafa fuskarsa with d intention na tashinsa ta
anyi tapping a hankali ba tare da tace komai ba,
ummm
ya fa
a cikin baccin muryarsa deep a cikin bacci,
a shiga sallah
ta fa
a a hankali da
aramar muryarta, zare jikinsa yayi a nata ya juya mata baya ya cigaba da baccinsa ta dinga kallonsa kafin ta daure ta mi
e zaune ta jingina bayanta da gadon tana kallon well built body
insa, a hankali ta sau
afarta
asa tana jin kamar zata iya fa
uwa ta mi
e tsaye ta nufi toilet tana tafiya a hankali da
ingishi, har ta shiga toilet
in ta daure tayi fitsari tayi tsarki da ruwan zafi tana runtse idanunta kafin tayi alwala ta mi
e tana bin bangon bathroom
in tana dafawa dan zazza
i take ji a jikinta sosai har kamar jikinta na shirin fara rawa ta fito a ban
akin ganin har sannan baccinsa kawai yake kuma gashi ana shirin shiga sallah ta
arasa da
yar bakin gadon ta side
in da yake ta zauna tana kallon kyakkyawar face
insa thats softened by sleep, lips
insa slightly parted, tsintar kanta tayi da kallonsa longer than she intend to. Is he really hers? Kafin ta kai hannunta gefen pillow
in ta
an buga ka
an, bu
e idanunsa yayi a hankali dake cike da bacci sun
an canza kala ya kalleta,
a shiga Sallah
Umhum
ya fa
a yana lumshe idanunsa ya sake juyawa, mi
ewa tayi a hankali ta tafi ta shimfi
a darduma ta duba hijab da tayi sallah da shi tana cikin sakawa taga ya mi
e zaune, ya saka tafukan hannunsa a fuskarsa for like 1 minute kafin ya sau
a a gadon ya wuce bathroom. Ita kam ta tada sallar raka
atanul fajr abinta, yana fitowa ya zura jallabiya ya wuce ya fita a
akin ya ja mata
ofar ganin tana sallah.
Tana idar da asuba ta kwanta akan daddumar ko azkar ta kasa yi dan jikinta take ji yana tauna, sosai take jin zazza
i, a haka ya dawo ya same ta lokacin har gari ya fara haske, straight wajenta ya taho ganinta a kwance a
asa ya
aura hannunsa a fuskarta yana fa
good morning baby
jin
umin fuskarta ya sa ya
aga hijab
inta ya saka hannunsa a ciki ya ta
a wuyarta, da sauri ya kalleta suka ha
a idanu jin yadda jikinta ya
auki zafi sosai, gani yayi idanunta ya cika taff da hawaye, ya zauna a wajen yana kallonta yace
whats wrong baby, me ke miki ciwo?
Ta girgiza masa kai kawai,
Muje asibiti?
Girgiza masa kai ta sake yi, ya
agota zaune ya zare mata hijab
in yana fa
No muje asibiti
ni bazan je ba, just get me drugs i dont want to go there
why?
Shiru ta masa yace
okay tom i
ll get u the drugs
ya fa
a yana mi
ar da ita tsaye ya nufi bed
in da ita, zaunar da ita yayi ya koma ya na
e darduma da hijab
in ya ajiye a mazauninsu, ya dawo ya zauna yana kallonta yace
are u hungry?
Da sauri ta girgiza masa kai dan ko ka
an bata son cin komai, ya mi
e tsaye yace
let me get u the drugs
ta gya
a masa kai a hankali tana kallonsa har ya nufi
ofa bayan ya
auki makullin motarsa sai kuma ya dawo ya wuce toilet ya
auko zanin gadon da ya wanke jiya ya fita ya ja mata
ofar ita dai da idanu kawai take binsa, sai a lokacin ta koma ta kwanta ta janyo duvet ta rufe
afafunta da shi ta lumshe idanunta a hankali.
Sai kusan 8 ya dawo gidan yana shigowa
akin ya samu tana bacci duk da she
s restless ko a cikin baccin ma, fresh milk
in da ya
auko mata a
asa ya zuba mata a cup dan she needs to take something kafin ta sha maganin, kafin ya tattaro drugs
in ya
araso ya zauna gefen bed, ya shafa fuskarta yace
baby
juya kanta tayi amma bata bu
e idonta ba ya sake kiran sunanta a hankali dan yafi so ta sha maganin sai tayi baccin, bu
e idanunta tayi a hankali yace
tashi ki sha drugs
in sai kiyi baccin
ta girgiza masa kai tana
ata fuska, hannu ya saka ya
ago ta zaune yace
zaki kwanta yanzu dont worry
ya kai cup
in bakinta yana fa
idanunta ta
aga tana kallonsa shima ita yake kallo kafin ta bu
e bakin
good girl
ya fa
a yana fara bata fresh milk
in har sai da ta sha fiye da rabin cup
in kafin ya
allo mata maganin ya ha
a mata da ruwa ya bata ta shanye, ya share mata bakinta yace
xaki kwanta?
Ta gya
a masa kai a hankali yace
to kwanta
ya fa
a tare da gyara mata kwanciyarta ta kwanta abinta ta rufe idanunta a hankali, ya rufa mata bargo ya koma ya zauna yana kallonta, he wont lie wallahi yesterday was a night he
ll never forget a rayuwarsa, a night dat will cling a cikin kai da memory
insa har abada, bai san sanda yayi murmushi ba ya shafa kansa a hankali. farincikin da ta basa a jiya he don
t think there
s anything da zai iya mata da zai iya compensating ko da rabin farincikin da ta saka sa a daren jiya.
Sai da ya tabbatar baccin ya
auke ta gaba
aya kafin ya Mi
e ya wuce closet, tsaf ya shirya cikin
ananun kaya har da face cap yayi masifar kyau, ya
auki makullin motarsa ya fita a
akin
Har ya nufi motarsa ya fasa ya juya ya nufi part
in Amira, a bu
e ya samu
ofar palourn probably a haka ma
ofar ta kwana ya tura ya shiga, straight ya wuce sama zuwa bedroom
inta, ya tura
ofar a hankali ya shiga, a bakin
ofa ya tsaya yana kallonta da mamaki ganinta a kwance akan sallaya tana bacci, ya
arasa ciki ya zauna a gefen bed
inta yana kallonta, kamar wacce taji shigowarsa ta mi
e zaune a hankali, ta kalli gadon suna ha
a idanu ta
auke kanta tana mi
ewa daga saman daddumar ta zare hijab
inta ta soma linkewa ba tare da ta sake kallonsa ba, ya
an yi murmushi a hankali yace
Good morning wifey
ko kallon inda yake bata yi ba ta fara na
e daddumar ma ta
auka taje ta ajiye, idanunta da suka kumbura saboda kuka kawai yake kallo ya gagara sake ce mata komai har ta
arasa ta wuce shi ta hau gadonta ta
ayan gefen ta juya masa baya, mi
ewa yayi ya dawo ya zauna kan bedside ta inda take kwance yace
nayi laifi ne?
Wani
ululun ba
in ciki take ji kamar ta tashi ta shaqesa, muryarta a dake tace
U finally remembered i exist?
Ba tare da ya amsa wancan maganar ba softly yace
i came to check on u, howre u?
ewa zaune tayi tana kallonsa har da huci kafin ta ha
e hannunta tace
in kana ma Allahn da ya halicceka Ahmad ka tashi ka fita min a
aki, ka rabu da ni dan Allah cause i dont matter to u kaje gurin wacce matters dan Allah ni ka
yaleni
Idanunsa steady on her yace
says who u dont matter to me? Ke matata ce, u dont say that
wani shegen kallo kawai take masa kamar zata kashe sa da idanu, ya
an shafa kansa a hankali yace
Dukanku are my wives, i just dont want any war a gida, kwanciyar hankali nake bu
ata from both of u, i want peace
Sai kuma ya Ri
o hannunta ta wafce tana harararsa kafin ta daure tace
Naji, yanzu dan Allah ka tashi ka je bana son ganinka
Do u need anything?
Ya tambaya yana kallonta
Nothing
ta fa
a almost immediately tana
auke kanta tana hana hawayenta gangarowa
ewa yayi tsaye yana kallonta yace
fine na tafi since baki son gani na, but remember i said i want peace in this house, and that includes u Amira, u should rest pls
ko amsa masa bata yi ba sai kallon gefe take, ya juya ya nufi
ofa, sai a lokacin ta bishi da idanu har ya fita abinsa, da zata iya cire sonsa a zuciyarta wallahi da tayi hakan ta barwa Na
ima shi, but its something da ba ita ta saka ma kanta ba, yanzu ma ganinsa da tayi ji tayi kamr ya zo ne ya
ara mata petur akan wutan da ta kwana yake cin zuciyarta tun jiya sannan ya
ara azalzala
aunarsa dake ranta, ta kifa kanta a jikin gado ta cigaba da kukanta daga inda ta tsaya.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah