← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 61 OF 72

Chapter 59: PAIN

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read

Washegari da safe ita da kanta ta shirya Saif, dan tunda ta tashi da asuba tayi brush tayi Sallah taji bata son komawa bacci kamar dai yadda yasmeen ta koma abinta, dan tunda daren jiya Ammi ta canza mata bedroom hakan yasa Saif ya bita can, yasmeen ma ganin Rahama ta bawa banza ajiyarta a
akin kawai tabi bayansu tace acan zata kwana.
Har ta gama shirya Saif cikin kyakkyawar uniform
insa da rahama ta kawo mata dan ta zo
aukarsa da safen taje ta shiryashi Na
ima tace she shouldnt worry so kawai sai ta koma ta kawo mata uniform
insa da komai na gyaran jikinsa.
Tana shirya shi yana ta mata surutu itama kuma sai biye masa take har suka gama, yace
Mimi
kamar yadda yasmeen tace ya dinga fa
a not anty Na
ima, Na
ima dake brushing kansa tace
Mimi, when are we going for polo again? Me u and papa? Its been long
ya fa
a yana kallonta harda karya wuya,
Zamu je
kawai ta ce masa tana gyara masa necktie kafin ta ja kumatunsa ka
an tace
muje kaci abinci
kama hannunsa tayi ta nufi
ofa, tana gyara yafin gyalen gown mai taushi na jikinta, irin egyptian gowns
innnan masu mayafinsu cikin wa
anda Ammi ta bata jiya da dare,
ayan hannunta ri
e da Bag
insa suka sau
asa, masu aiki biyu da ke gyaran gidan suka gaishe ta ta amsa tana kallon Saif da ya wuce kitchen da gudu yana fa
Anty Rahama!
Itama kitchen
in ta shigo tana kallon Rahama da har ta ha
a masa lunch box
insa,
Zaunar da shi rahama tayi kan
aramar chair dake kitchen
in purposely saboda shi da
aramar table tace
Ci abinci ana jiranka Saif
gya
a mata kai ya yi, yai bismillah tare da fara cin abinci, rahama kuma ta koma tana gyara inda ta
ata a kitchen
in, Na
ima ta
arasa ta bu
e fridge ta
au ruwa zata sha, rahama da ta gama abinda take ta jingina bayanta da sink tana kallonta tace
Sa sassafennan zaki sha ruwan sanyi anty Na
Babu kyau ?
Ta fa
a tana kallonta da goran a hannunta, rahama tayi dariya ganin how cute she looks, like morning face
inta is soo pretty, she looks simple and natural yet breathtaking.
Naah ni ban sani ba amma ni idan na sha cold water da safe haka
ullemin ciki zaiyi
Saida Na
ima ta kur
i ruwan kafin tace
Ke meyasa baki koma baccin ba
Hm ai ni bana bacci da safe wannan sai yasmeen, daganan har azahar kafin kiga ta taso, sanda muke sch da
yar take tashi ta shirya watarana sai sunyi fa
a da Ammi, ai next month zamu fara Uni zanga yadda zatayi, shegen bacci ne da ita kamar kasa
ima tayi dariya ba dan ta san miye ma
anar kasa da ta fa
a ba, can dai tace
Whats kasa
rahama tayi dariya tace
Oops!
Tana cigaba da dariya tace
kasa is a type of phython snake, ance it sleeps alot too
ima ta fa
a tana bu
e fridge ta mayar da ruwan, lokacin Saif ya gama cin abinda zaici a abincin, Rahama ta kama hannunsa ta kaishi har compound inda Driver zai kaisa sch dan har 7:30 ya gota kafin ta dawo ciki ta samu Na
ima na wanke
aramin plate
in da Saif yaci abinci tace
Laa da kin sani kin barsa na zo na wanke, yanzu ma breakfast zan
aura before Fati tayi na rana anjima, idan kuma Yasmeen taga dama sai tayi ita, bare ma nasan ba zata yi ba
ima na murmushi tace
zata yi mana
Kai ta
yasmeen
in? Baki san halin yasmeen ba kenan, she can be in the Kitchen for more than an hour without doing anything sai dai fati tayi tayi ita kuma tana cikata da surutu
ima ta sake murmushi tace
Me zaki dafa to yanzu?
Ammi zanje in tambaya yanzu, nasan ma yanzu zata sau
o itama
Na
ima ta
an kalleta tace
Ko inyi pancakes?
Rahama na kallonta tace
Ke zakiyi?
Ta gya
a kai a hankali, rahama tace
To ba sai na tambayo Ammi ba ma muyi kawai
ima tace
ima ta bu
e cupboard da tun jiya taga inda suke ajiye stuffs
insu, ta
auko jar na flour, da sugar, ta
auko
wai, da milk da butter, sai wani
aramin bottle na vanilla essence da tun da ta gansa jiya taji tana son yin pancake
in, sai tin na cocoa powder da zatayi hot chocolate da shi.
Rahama dai kallonta kawai take can tace
let me watch closely its like naki daban da wanda na iya
dariya suka yi duka, Na
ima tace
auko min bowl
. Rahama tace
okay
ta bu
e drawer ta
auko mata bowl mai kyau ta mi
o mata, measuring flour tayi ta zuba a bowl
in, ta
an saka pinch na gishiri tayi whisking
inshi kafin ta fasa
wai ta zuba a ciki ta sake whisking tana kallon yadda mixture
in yake kauri and turning smoother. Sai sannan ta zuba milk slowly ta cigaba da mixing har sai da ya ha
e gaba
aya turning into a creamy consistensy kafin finally ta
iga drops na vanilla essence
in. Already
amshinsa har ya fara cika kitchen
in.
Rahama dai ta na
e hannu tana kallonta with admiration, Murmushi Na
ima tayi ta
an janyo mayafinta da ya sule rabin kwantaccen gashinta a waje, ta gyara mayafin kafin ta kunna stove
in, rahama ta mi
a mata nonstick pan da take ta ri
e da shi tun
azu, Na
ima ta kar
a ta
aura a wutan. Ta saka knob na butter ta jira shi ya narke tana sauraron Rahama da ke ta mata hira, ta fahimci Rahama halinsu
aya da yayanta at first zaka iya
auka bata da magana she
s nonchalant and the rest, but itama tana da magana sosai idan taga dama.
iban mixture
in tayi ta zuba a center na pan
in, Rahama ta zuba ma yadda abin ya bada perfect circle idanu
amshin vanilla da butter ne kawai ke tashi.
ima ta saka spatula na hannunta tayi flipping
inshi, bayan kuwa ya gasu yayi golden brown abin gwanin sha
awa.
Yana gama gasuwa ta cire shi a wuta ta sake saka wani, haka ta dinga yi a tsanake har ta gama tass.
Ta kalli Rahama tace
ur turn ke kiyi scrambled egg sai inyi hot chocolate shikenan mun gama
Rahama tayi dariya tace
easy work
tare da bu
e drawer ta
auko wani bowl
in ta zo ta fasa
wai a ciki da pinch na gishiri sai pepper ta ka
a su kafin ta juye a frying pan dake kan wuta ta saka wooden spoon tana jujjuya shi tana kallon Na
ima da ta
auko pack na sassauge, ta
auko wani
aramin frying pan ta ajiye shi tana bu
e pack
in ta ciro sassauges
in tana jerawa akan pan
in har ta gama kafin ta kunna different stove ta
aura shi akan wutan.
Ta barsu suna grilling har sai da suka yi brown
amshinsu na tashi da
an haya
i ka
an daga pan
in. daidai lokaicin yasmeen ya shigo kitchen
in da doguwar rigar bacci a jikinta ta tsaya daga bakin
ofa tana kallonsu kafin ta
araso tace
Ina kwana anty Na
ima na jujjuya sussages
in tace
ba mun gaisa da asuba ba
Haka!
Ta fa
a tana
arasawa ta le
a abinda rahama ke juyawa a wuta kafin tace
Oshey! ashe gwara da na tashi yanzu
rahama ta harareta tace
ai wallahi ban so kika tashi ba sai mun cinye
yasmeen ta
yale da dariya
Sannu muguwa, to tun
azu ido na biyu
ta fa
a tana jan kujera ta zauna tana kallon Na
ima itama cike da burgewa.
Ita dai murmushi kawai takeyi tana kallonsu dan gasu dai yan biyu amma theyre pole apart kowa da halinsa a cikinsu kamar yadda kamanninsu ma ba
aya ba kowa da kamrta.
Sai da Rahama ta sau
wan, itama ta sau
e saussages
in kafin Na
ima ta
aura milk akan stove
in ta dinga zuba cocoa powder da sugar tana stiring har sai da ya narke ya ha
e into a smooth and rich hot chocolate.
amshi ne kawai ke tashi a kitchen
in. Ta kalli Yasmeen tace
ur turn, ke sai ki tayamu jerawa a dining tunda mun gama dafawa
Rahama tace
aikuwa kin iya raba aiki
Yasmeen ta mi
e tana gyara hularta ta harari Rahama tace
and so? Ai wannan dai ba komai bane
Duk sukayi dariya, Na
ima ta
arasa tana wanke hannunta a sink, sai da yasmeen ta fara kai golden pancakes
in da Na
ima tayi drizzling
insa da honey ta jerasu gwanin sha
awa kafin ta dawo ta kai scambled egg
in da ke ta tiriri shima, saussages
in da jug na hot chocolate shine
arshe tana ajiye shi ta wuce sama, a stairs suka kusa cin karo da Ammi, Ammi na kallonta tace
gulma ne yau ya tashe ki da sassafe kenan
Ina kwana Ammi!
Lafiya lau
Ammi ta fa
a tana sau
asa, Yasmeen ta biyota a baya
asa
asa tace
Surukarki ta miki breakfast
Ah ah surukarki dai Yasmeen
Ammi ta fa
a murmushi ta escaping lips
inta
Dama fa zuwa zanyi sama wajenki sai ga ki kin sau
To yayi kyau!
Ammi ta fa
a tana kallon Rahama da Na
ima da ke tsaye kusa da dining, Na
ima ta ajiye jar
in honey akan dining
in ko da wani zai so ya
ara ta
araso palourn ta
an tsaya bayan kujera tace
Good morning Ammi
Ammi tayi murmushi tace
Morning Na
ima kin tashi lafiya?
Lafiya Alhamdulillah
Rahama ta
araso itama tace
Ina kwana Ammi
Lfy lau rahama, ki ce har kun gama breakfast
Anty Na
ima ce tayi
ta fa
a tana kallon Na
ima da kunya duk ya isheta, Yasmeen tace
Mu mukayi dukanmu
Rahama tace
To wallahi Ammi yanzu sakkowarta ta samu mun gama
Okay! Wa ya jera a dining? No tell me wa ya jera ke kika jera Rahama?
Ko kulata Rahama bata yi ba ta kama hannun Ammi tace
muje kici Ammi
har dining ta kaita ta ja mata kujera ta zauna, kafin Rahama ta ja wani kujera tana kallon Na
ima tace
anty Na
ima..
arasowa tayi itama ta zauna, yasmeen kam dama ta rigata ma zama kafin Rahama ta zauna bayan tayi serving Ammi, suka soma cin abincin a nutse, Ammi ta
an kalli Na
ima dake
iban egg a plate, tun randa ta fara ganinta ta burgeta but today Sosai taji ta sake shiga ranta, more especially da bata da duhun kai ko
umbiya
umbiya irin na surukai, yadda su rahama suke abinsu haka take yi, kamar dai a gidansu take abinta. Kuma bata ta
a tunanin zata iya girki ba ma but ji yadda ta iya abinci mai da
i sosai. Sunyi nisa a cin abincin Ammi na ta commenting on how delicious abincin is
aka danna bell, mai aiki dake goge goge a palour ta
arasa ta bu
ofar, Ahmad ne ya shigo palourn sanye da
ananun kaya da suka amshe shi ba ka
an ba da alama bazashi office ba yau ma, kanshi sanye da face cap ba
a, tuni Na
ima tayi stiff da cokalin hannunta da take
arin kaiwa bakinta kamar mai jiran ta gama tabbatar da shi
inne ya shigo dan ta bashi baya ne amma
amshin turarensa tuni ya tabbatar mata shi ne, tana ri
e da spoon
in ta juya ta kalli hanyar
ofa, suna ha
a idanu ta sake spoon
in da sauri tare da mi
ewa tsaye tana kallonsa, shima dakatawa yayi ba tare da ya
araso sashen dining
in ba yana kallonta, Ammi tace
Naima?
Ai ko rufe baki Ammi bata yi ba ganin Ahmad na
arin
arasowa wajen in a blink of an eye tayi sama da gudu, mayafinta har yana sulewa ya dawo kafa
arta, duk suka bita da kallo shocked, kamar ya san dama abinda zatayi kenan, saurin bin bayanta yayi ya so ya rigata isa bakin stairs ya tare amma sai ta rigashi, da gudu ta shiga haura stairs
in shi kuwa yabi bayanta, Ammi da Rahama da yasmeen duk suka bisu da kallo dan duk sun mi
e ne sun tsaya suna kallon ikon Allah, Yasmeen ta zazzaro idanu amma ta gagara cewa komai.
Wani tsinannen bugawa xuciyarta keyi jin ya biyo ta burinta kawai ta shige
akinta ta kulle da makulli amma kash tana
aura hannu a handle
in da niyyar bu
ewa ya iskota tare da ri
ota jikinsa
am yana fa
ima!
Leave me!, leave me alone!
Ta fashe da kuka tana zizzilewa tare da
arin
are hannunsa daga jikinta,
ta fa
a tana fasa kuka da
arfi, muryarsa har rawa take yace
Why are u doing this? Me na miki baby? Wallahi bansan me na miki ba, u love me remember?i know u do, why are u pushing me away?
Girgiza masa kai ta shiga yi tana kuka ta shiga dukan
irjinsa da hannu bibbiyu dan ra rabu da ita burinta kawai ta bar ganinsa ta shiga ko ina ne ma in dai bazata ke ganinsa ba
Bana sonka! Ni ka
yaleni leave me
ta fa
a da
arfi tana
arin dambe da shi. Dai dai lokacin Ammi ta hauro saman Yasmeen da rahama na biye da ita dan duk efe efen da takeyi suna jiyota, jin kukan na
ara
arfi ya sa Ammi haurowa ba shiri,
in sake ta yayi yana kallon yadda take struggling na
wace kanta a jikinsa idanunsa suka ka
a suka yi ja, tuni kansa ya shiga wani irin sara masa, rahama tana kallonsu har idanunta ya ciko da hawaye tace
Yaya dan Allah ka
yaleta please
but Ahmad couldnt let go, ya sa hannunsa a shoulder
inta hannunsa har trembling yake
come back to ur senses pls Na
dakatawa tayi da dambe da take yi da shi ta tsaya tana kallon cikin idanunsa da suka ka
a har kamr suna yal
i, kamar wacce ke shirin dawowa hayyacinnata kamar yadda yace sai kuma ta fasa wani gigitaccen ihu wanda yayi daidai da haurowar Salma saman dan tun
azu take danna bell amma ba
a bu
e mata ba sai yanzu faty ta bu
e mata tana shigowa ta jiyo ihun hakan ya sa ta nufi saman da sauri itama da kumburarrun idanunta dan ko baccin kirki bata yi ba ganin bata da mafita ya sa ta taho wajen Ammi dan bazama ta fara fa
awa Daddy ba tunda ta fa
a masa Suhaila na gidan friend
inta da aka sallama daga asibiti.
da Sauri Ammi tace
Sake ta Ahmad
ta fa
a tana
arasowa ta saka hannu da
arin cire hannunsa a jikin Na
ima, Tuni Na
ima ta
ame Ammi ta fashe da sabon kuka, Ahmad ya
an ja da baya yana jin kamar jiri ke neman
ibarsa, Ammi ta rungume ta back tana shafa kanta tace
Its okay!
Kallonsu kawai Salma take confused, Me Na
ima ke yi a gidan? Like whats happenening babu ma wanda ya kula da tsayuwarta a wajen.
agowa Na
ima tayi daga jikin Ammi muryarta har bata fita sosai tace
dan Allah ki ce masa ya tafi pls i dont want to see him pls
sai kuma tayi baya luuu Ahmad yayi saurin matsowa amma kafin ya ri
ota ammi ta rigasa, ta sume a jikin Ammi bata numfashi, sosai Ammi ta ri
ota jikinta tana nanata
innalilahi wa inna ilaihi raji
Yasmeen da rahama kam kuka suka kama yi, Ammi ta kalli Ahmad tace
kwantar da ita kan gadonta bari in kira Malam idris ya zo yanzu kawai yanzu subhanallahi
tana fa
a ta nufi hanyar bedroom
inta gaba
aya hankalinta a tashe yake, Salma ta bi bayanta da Sauri jin ba
asin abinda ke faruwa.
agata ca
ak yayi bayan ya kar
eta a hannun Ammi nufi cikin
akin bayan yasmeen da ta tsuguna ta
auki mayafin Na
ima ta ri
e a hannunta ta bu
e masa
ofa, ya kwantar da ita akan gado ya zauna a gefen bed
in bayan ya ajiye wayarta da ya kawo mata a gefen bed
in saboda yadda Mami da fadila har da big daddy suka kikkkirata shi kuma ya gagara picking calls
in, ri
e hannunta yayi ya kai hannu
n fuskarsa kawai ya lumshe idanunsa yayi shiru, only he knows what zuciyarsa is going through!, the pain! he cant explain it.
Su yasmeen duk suka tsaya cirko cirko a
akin suna kallon yayannasu. Ammi bata jima sosai ba ta dawo
akin Salma na biye da ita a baya, Ammi ta
an kalli Ahmad tace
Malam na hanya yanzu!
Gya
a mata kai kawai yayi amma ya gagara tashi a wajen, itama Ammi matsowa tayi ta zauna a gefen bed
in, salma ta
an ta
e baki dan Ammi tace mata suma basu san me yake damun Na
imar ba haka kawai take misbehaving idan taga Ahmad a zuciyarta tace ka
an ma suka gani.
Rosewood Psychiatric & Wellness Centre, Abuja.
akin shiru, like too Quiet, Sadiq na zaune akan gadonsa ya jingina bayansa da jikin cream wall dake cikin
akin, ya
urawa window dake
an moving a hankali,
akin sanyi
alau saboda Air condition dake kunne, hasken rana da ke
an shigowa ka
an ka
an daga jikin window
in yana haske
asan
akin da yake nan
al, kwata kwata wajen baiyi kama da asylum ba rather a hotel. Saboda private suit ne dake
auke da ban
akinsa a ciki harda bookshelf half filled da littatafai harda tv a
akin. Amma to sadiq Non of it really mattered, tunda yake
akin ko sau
aya bai ta
a kunna tv ba, ko kusa da book shelf
in bai ta
a zuwa ba, dan dole sometimes yake ta
a abincin da suke kawo masa ko herbal teas da suke kawo masa kullum kullum. Haryanzu akwai scar ka
an na dukan da ahmad ya a goshinsa amma bayannan ya wawwarke sai abinda baza
a rasa ba.
Nurses
in lalla
asa suke kamar yaro
arami wanda hakan ke sake soya masa ransa, kullum suka tsaya kansa da wannan hopeful smile
in nasu saying
good day Sadiq
ji yake kamar ya tashe ya kashe dukansu, haka zasu ajiye medications
insa a bedside su
alla su basa, ko gardama baya yi da su yake kar
a ya saka a baki amma maimakon ya sha sai ya danne a
ashin harshensa ya sha ruwa, suna fita yake tofarwa a tissue ya yar a tsakar
akin.
Doctors da suke zuwa wajensa kullum tambayarsu baya wuce
Whats ur name?
re u feeling today?
Would u like to talk?
Bai ta
a amsawa ko
aya a cikinsu ba,ko kallonsu ma baya yi, zuwa yanzu sun fara zama frustrated yau ma suna fita daga
akin
ayan doctor
in ya kalli
ayan yace
Bana tunanin we can break through cause he doesnt wanna come back
shiru
ayan yayi cause gaskiyar maganar kenan! Baya son dawowa dai dai, baya son treatment
in shiyasa baya basu ha
in kai tunda aka kawo shi bai ta
a cewa kowa ci kanka ba kwana 5 kenan he
s not violent kamar sauran mahaukata amma kuma he
s not responsive.
Nurse
in da ta kai masa Abinci ce ta ha
u da doctor musa a hallway da fari tass
in coat
insa yana ri
e da shi a hannunsa
ayan hannun da file, yana ganinta yace
Fatima how was he today?
Ta sau
e ajiyar zuciya tace
same, yanzu kam ma ya bar ko kallona
file
in sadiq ne dama a hannunsa ya
anyi shiru yana kallonta kafin ya bu
e file
in yana flipping da duba growing report na Sadiq, ko wani page iri
aya ne da na baya wato he
s non verbal, refusing therapy, eating little, babu aggression kuma babu progress. meaning babu improvement at all ya girgiza kanshi a hankali ya dube ta yace
re wasting time gaskiya idan muka cigaba da d same method babu abinda zamu samu
Matron dake bayan desk ta
ago ta kalli Dr musa tace
to ya zamuyi da shi kenan?
Rufe file
in Dr musa yayi yace
mu jira Dr Zarah ibrahim, ita ka
ai ce inaga zata iya handling case
insa gaskiya
Nurse Fatima tana kallonsa tace
the trauma specialist? Wanda bata jima da dawowa daga abroad ba?
Firmly Dr musa yace
eh ita! Next week zata dawo until then a rabu dashi, no more forcing sessions, kawai a dinga monitoring
insa a tabbatar he
s stable, He
s hers to handle
Matron
in ta gya
a kai tace
okay Sir
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 61 · 0% Book details