Chapter 19: Meant to heal
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
Washegari
arfe bakwai na safe, Na
ima na zaune gefen gadon fa
ila tana sanye da loose wando da shirt kanta da gyale amma bata yafashi da kyau ba loosely ta sake shi, ta na
afarta a kujeran tana sipping black tea da aka kawo mata daga kitchen
in asibitin, kwata kwata bata wani samu bacci ba jiya, sosai al
amarin sadiq ya tsaya mata a rai fiye da zatonta, a hankali take kur
an tea
in tana kallon yadda machines
in cikin
akin ke beeping amma sam hankalinta ba a wajensu yake ba.
Ringing
in wayarta ya dawo da ita daga tunani tayi saurin kashe
aran kar ya tashi fa
ila dake bacci kafin ta duba mai kiranta, ganin Mami ce ya sa ta mi
e a hankali ta fita a
akin tana gyara yafin jersey veil dake kanta.
Whats wrong baby? Are u okay? Jiya kwata kwata baki kirani ba
Mami ta fa
a bayan ta amsa gaisuwar da Na
iman ke mata
Lafiya lau Mami wallahi. Anty fa
eela ce bata da lafiya tun shekaran jiya da daddare, yanzu haka ma muna asibiti
Subhanallah, me ya same ta? Is she alright? Shine kuma baku fa
a ba kwata kwata? Hows she? And the baby?
Ajiyar zuciya Na
ima ta sau
e tana zama akan
aya daga cikin kujerun dake wajen,
Taji sau
i fa sosai Mami kawai dai basu sallame mu bane, amma da sau
i jikinnata both she and the baby are perfectly fine
To Allah ya raba lafiya
Amin Mami ina su Aryan
Gasu nan suna
iriniya, yanzu kam ai sun ha
ura sun bar nemanki
Allah sarki
an shiru sukayi duka sai can kuma Mami ta fara magana
Kamar yadda nake fa
a miki kullum, Nasan Fa
ila na da
ari, i trust her, but be careful Na
ima pls, zaki ha
u da mutane kala kala dan Allah ki dinga kiyaye wa kinji?
In shaa Allah Mamina
Allah ya miki albarka
A hankali ta amsa da
tana jin wani irin kewar Mami
Sun
an jima suna magana kafin Suyi sallama ta koma
akin, tararda fa
ila tayi tana waya da mummynta ta ajiye wayarta a kan kujera ta wuce toilet.
arfe 12:30 na ranar aka sallami fa
ila daga asibiti ganin babu wata matsala, duk da haka sai da likitar ta jaddada musu duk wani slight abdominal pain kar suyi ignoring su taho asibiti, sannnan ta huta na weeks though baby
in is stable. Fa
ila gya
a kai kawai tayi tayi Nasir kuma na saurare shima.
Likitar ta dubi Nasir
ill write prescriptions before discharge
in, Allah ya tsare gaba and pls be more careful, no lifting, no stress, no driving
Duk amsa mata sukayi tare da mata godiya, ko da aka sallamesu Na
ima ce ta ri
e jakan fa
ila, Nasir kuma na ri
e da hannunta tana tafiya a hankali har mota, ya bu
e ya taimaka ta shiga, itama Na
ima ta zagaya ta shiga tana tunanin 2 days kenan bata je school ba, sai yanzu hankalinta ya karkarta can.
Ko da suka dawo gida sama Nasir ya haura da fa
ila bayan yace da Na
ima ta huta itama cause kwana biyunnan shima ya san how stressed she was, hakan ya sa ta wuce
akinta, sai da tayi wanka ta shirya kafin ta janyo takardunta ta shiga karatu cause gobe definitely zata shiga school.
Zuwa dare ta je ta duba fa
ila yafi a
irga, wacce ta warware sosai sai abinda baza
a rasa ba, bata jima sosai da kwanciya ba bayan ta kaima fa
ila mint tea da ta mata da kanta bacci ya
auke ta kasancewar da wuri take son shiga makaranta washegari.
Washegari da wuri Yusuf ya sau
e ta a school, ta wuce lecture building
in tana rataye da designer tote bag
inta kamar kullum. Bayan angama lecture cafe
in makarantar taje ta nemi abinda zata ci kafin next lecture
inta.
Zuwa yamma sosai ta gaji, ko da yusuf ya zo
aukarta ma da
yar ta amsa masa gaisuwar da yake mata ta shige motar tana sau
e ajiyar zuciya.
Tunda aka bu
e musu gate yusuf ya shigo da motar Na
ima ke bin Mercendes maybach Gls 600 da akayi parking wanda bata san da shi ba a gidan da kallo, da tunanin motar wayece cause bata ta
a ganin motarba a gidan. ba tare da damuwa ba ta sau
o a motar, ta nufi cikin gida, a hankali take tafiya har ta
arasa
ofar palourn ta tura
ofar ta shiga da sallama
asa
asa, takalmanta ta cire, tana gyara gyalen abayan jikinta ta nufi cikin palourn, tana jiyo muryar Nasir sama sama ta
arasa bakin palorn,
an dakatawa tayi daga bakin
ofa na yan seconds tana kallon living room
in da mutanen cikinsa,
Ahmad na zaune a kan sofa
afarsa
aya akan
aya ya jingina bayansa da kujera yana sauraren Nasir dake sake masa bayanin yadda abin ya faru wanda zuwa yanzu ya fa
a masa yafi a
irga, beside him wata mata ce wacce ita dai Na
ima bata santa ba, kyakkyawa sosai black beauty, doguwa sosai saidai bata da wani aukin kirki, fuskarta ba kwalliya amma sosai fuskar ke glowing tana sanye da silk
in doguwar riga da ya mata kyau sosai da scarve
insa, tana zaune very close to him tana danna wayarta kamar zancen da ake a
akin bai dame ta ba sai ma chewing gum da take taunawa fuskarta a ha
ila dake zaune kusa da nasir ta na
afarta a hankali tana saurarar hirar da Nasir ke ma Ahmad dan tun bayan gaisuwa da kawo musu kayan motsa baki babu abinda ya sake ha
a ta da Madam
in ta dubi Na
ima da ke tsaye bakin
ofa
kin dawo?
Hakan yasa duk suka
aga kai suka kalleta including Ahmad da Amira.
Assalamu alaikum
ta fa
a daga bakin
ofar tana
arasowa ciki duk suka amsa mata ta
araso ta zauna a kan kujera opposite Amira tana ajiye jakarta akan kujerar a hankali, gaishe su tayi a hankali tana kallon Saif dake
aya gefen na babansa, wanda Nasir da fa
ila ne ka
ai suka amsa mata gaisuwar suna tambayarta school, Amira kam sake ma ha
e rai tayi fiye da da ta mayar da kanta wayarta dan nan take kawai taji Na
imar bata mata ba babu dalili babu mafari, zuba ma Saif idanunta Na
ima tayi ganin yadda sosai yake kama da Ahmad kamar yayi kaki ya tofar ta mayarda idonta kan Ahmad karaf suka ha
a idanu dan shima ita yake kallo, sake gaishe sa tayi tana
auke idanunta daga cikin nasa da
arin mi
ewa
Lafiya lau, how
s chool?
Ya tambaya yana kallonta still, fasa tashi tayi dan bata yi tunanin ma zai amsa ba,
Alhamdulillah
ta fa
a tana
alo murmushi, ya gyara zamansa yana kallonta
wani course kike yi?
Nan take Amira ta ajiye wayar da take dannawa ta mayar da hankalinta kansa tana sake ha
e rai kamar zata yi bindiga
Accounting
Na
ima ta fa
a tana kallonsa ba tare da ta lura da irin kallon da Amira ke mata ba,
Good choice
ya fa
a a hankali, ta zata shikenan sai kuma taji muryarsa
wani makaranta?
Kafin ta amsa muryar Amira ta katse su
wow, so ure asking about her school now? Me zaka yi to da sunan makarantarsu?
Daga Na
ima har Ahmad da ma su fa
ilar kallon Amira suka yi, Fa
ila ta bu
e baki da niyyar Magana Na
ima ta mi
e tsaye a hankali dan ta gane matarsa ce ta
auki jakarta tana kallon Saif dake jikin Ahmad da baice komai ba amma daga dukkan alamu ransa ya
aci da abinda Amira ta fa
Do u want to come with me?
ima ta fa
a tana mi
a ma Saif hannu dan zuwa yanzu kwata kwata ji tayi zaman palourn ya isheta
akinta take so ta wuce, Saif ya kalli Ahmad gya
a mishi kai yayi ya sau
a da sauri yayi wajenta Na
ima ta mi
a masa hannu ya ri
e hannunta suka wuce hanyar da
akinta yake, Amira ta bisu da harara amma ta gagara magana ganin yadda ya ha
e rai kuma bai kulata ba ita ta san ransa a
ace yake in ba haka ba wallahi da ba zata bari ta tafi mata da
anta ba. Itafa haka kawai taji Na
imar bata mata ba sam, kafin su kai ga
acewa Fa
ila tace
Abinci fa?
Im not hungry naci abinci a makaranta
daga haka ta wuce tana ri
e da hannun Saif.
Tana bu
ofar
akinta ta sau
e ajiyar zuciya tana kallon Saif da har yayi cikin
akin,
Wow is dis ur room?
arasawa tayi ta ajiye jakarta akan kujera tana kallon kyakkyawan yaron, sosai ya mata kyau, ta sunkuya tana kallonsa
yes dis is my room, miye sunanka?
Saifuddeen Ahmad Yarwa, but everyone calls me Saif kema Saif zaki ce
dariya tayi tana kallonsa
are those ur mom and Dad?
Ta fa
a tana nuna masa
ofa, bin
ofar yayi da kallo sai ya girgiza mata kai alamun ah ah, da mamaki take kallonsa dan dai sosai take ganin kamannin Ahmad akan tasa fuskar
ba Mom and Dad bane Papa da Mami ne sunansu anty
dariya tayi tana cigaba da kallonsa harda dur
usawa
haba?
ya fa
a yana
arasawa kan gadonta ya hau sama yana rarrafawa tsakiyar gadon
is dis ur bed?
ewa tayi daga dur
uson da ya barta tana yi tana kallonsa tace
No its Saif
tashi yayi tsaye a kan gadon
No ba na Saif bane, na Saif is at home
tayi murmushi kawai tana zare gyalen kanta ta ajiye ta
arasa ta janyo bedside drawer
inta ta
auko chocolate guda biyu ta mi
a masa, sau
owa yayi daga gadon ya zo ya kar
a, ta
aga shi ta zaunar kan gadonta ta sunkuya ta cire masa designer takalman yara dake
afarsa
kaga ka taka min gado da takalmi kuma babu kyau
ta fa
a tana tura baki,
yalewa yayi da dariya ta tsaya tana kallonsa yadda yake ta dariya kamar ta masa cakulkuli sai kawai tayi murmushi ta mi
e daga wajen ta wuce toilet ta barsa yana cin chocolate
in da ta basa.
Bayan awa
aya lokacin har tayi wanka ta canza kayanta ta kunna musu cartoon a laptop suna kallo suna cin cookies a
asan
akinta fa
ila ta bu
ofar ta le
o ciki
to laifin da
arewa Saif zo ur mum is calling u zaku tafi gida
ewa yayi da sauri Na
ima ma ta mi
e tana kallonsa
auko shoes
inka in saka maka,
i ma kake ji zaka tafi ka barni
wucewa yayi ya
auko takalman nasa ya kawo mata yana dafa kafa
an ta while tana saka masa takalmin
ill tell papa to bring me tomorrow ai
tana saka masa
ayan takalmin tace
pinky promise?
Pinky promise
ya fa
a yana yin waje da gudu, Naima ta mi
e tsaye tana binsa da kallo da murmushi akan fuskarta, Fa
ila ta nufi
ofa tana fa
ki zo kuyi sallama Na
ima zasu wuce
tace ta
arasa ta
auko hijab
inta ta saka ta biyo bayan fa
ila har palourn, Ahmad da Nasir ka
ai suka tarar a tsaye a palourn Ahmad yayi gaba Nasir na biye da shi a baya suma sai suka bisu a baya
a bakin
ofa Na
ima ta tsaya ta ri
ofa tana kallon Fa
ila da Nasir da suka rakashi har jikin motarsa wanda tuni Amira ta shige da Saif, Nasir ya bashi hannu
thank you so much dude
bashi hannun yayi suka gaisa ya dubi Fa
ila
Allah ya
ara sau
Amin mun gode yaya Ahmad, Allah ya kiyaye hanya
da Amin ya amsa yana zagawa dan shiga motarsa, Na
ima dai kallonsa kawai take yi, gani tayi ya
ago kansa ya kalli inda take suka ha
a idanu da sauri ta saki hannun
ofar ta koma ciki, bu
e motarsa yayi ya shige su fa
ila suka
aga musu hannu har suka fita daga gidan kafin su dawo cikin gida.
A palour suka tarar da ita, Nasir na kallonta yace
Naima ya akayi
ya fa
a yana
arin haurawa sama,
babu komai yaya Nasir
ta fa
a tana kallon Fa
ila da ta zauna a saman kujera
Gobe ai bazaki je school ba koh?
Gya
a kai tayi tana
arasawa ta zauna akan kujera itama,
Eh gobe saturday ba zan shiga school ba, this week fa sau uku ka
ai naje school
ila tace
imam
inki amma zaizo gobe
eh zaizo, kin tuna min ma ban iya inda ya koya min ba
zaki sani ai
ila ta fa
a tana harararta, dariya ka
an tayi,
ai zan koya
kar ma ki koya
azu muna waya da su Mami nace musu ai kina dagewa both school da arabic classes
inki, idan naga dugu dugu ai kiransu kawai zanyi ince musu fa accounting ka
ai kika saka a gaba banda fi
hu da hadisi kar kije su miki tambaya su
auke ni ma
aryaciya
Naima ta dinga dariya
kema ai kinsan ina yi anty Fa
ila, just that i cant pronounce some arabic alphabets well but im trying, kuma ai ko a newyork ina online classes so almost duk abinda imam ke koya min ma fa na iya su
oshey
ila ta fa
a tana dariya, mi
ewa Na
ima tayi ta wuce kitchen dan
ibo abinci tana cigaba da dariya.
Tun a mota take kumbure kumbure ganin bai kulata ba har suka iso gidan, bu
e motarsa yayi ya fita ya wuce cikin gida ba tare da ya bi ta kanta ba, ta bi shi da kallo har ya shige kafin ta fara tashin Saif dake bacci a jikinta, sau
o da shi tayi a motar ta wuce cikin gida yaron na biye da ita yana gyangya
i da
arin fa
uwa, tana shiga palourn ta jira Saif ya shigo kafin ta wuce sama tana fa
a ma Saif ya tafi wajen Mary.
akinsa ta wuce ta mur
a ta jishi a kulle da makulli, ta
wasa a hankali jin bai bu
e ba ta tura baki ta wuce
akinta. Jakarta kawai ta ajiye ta zaro wayarta, missed calls
in Nuwaira da ta gani yasa ta shiga
arin kiranta bata kai ga kira ba wani kiran Nuwairan ya sake shigowa
wai ina kika shiga ne nake ta kiranki kina
auka wannan ma ai iskanci ne
Amira tayi tsaki tana cilli da takalmanta
awata ki bari kawai, kinsan bawan Allahn nan sai da ya sa naje?
Nuwaira tayi wani ashar
yasa kika je ina? Gidan wannan munafukin Nasir
in? Ba sai da nace miki kar kije ba?
Amira ta zare
ankwalinta ta ajiye kan gado itama tana zaunawa akan gadon
ke kinsan jaraban da ya dinga min ne a gidannan? Bayan kece kika saka na
i zuwa asibiti, ba yadda na iya dole na bishi muka je, dan munafunci ni ban ga ma alamar wani rashin lafiya ba da matar Nasir
in sai ma ba
in ciki da na kwaso a gidan yanzu haka ya wuce
akinsa ya rufe
ofa kuma nasan ransa ne ya
To fah, bayan kin bisa
in kuma me yake so?
Wai fa kawai dan nace akan me yasa zai tambayi wata banzar cou
sin
in matar Nasir
in makarantarta, to haka kawai me ya ha
a da ita da zai tambayeta wai wani course take yi kuma ina ne makarantarsu?
Nuwaira dake kwance ta mi
e xaune
Bangane ba, cousin
in matar Nasir? Kuma a gidan take ko me?
Yo a gidan take mana tunda muna gidan ma ta dawo daga makaranta, banza ta wani zo tana lan
wasa harshe da wani forced accent
inta harda
aukan Saif ta kai
akinta
Shine shi Ahmad
in yake fushi dan kin hana ya tambayi makarantarsu?
Ohon masa nima ban sani ba ya dai kulle
ofarsa da makulli daga dawowarmu
di to ai
awata wannan ba maganar waya bace, zanzo gidanki gobe..
Da sauri Amira ta tare ta
Ah ah mu ha
u a gidan Mummyna ko kuma mu ha
u a eatry ni bana son fitina wallahi
Amma dai ke banza ce Amira wai yaushe kika fara jin tsoronsa ne?
Ni dai kawai mu ha
u a inda nace miki kawai
Ai shikenan, tunda haka kika ce
Nuwaira ta fa
a daga
ayan
angaren bayan ta ja tsaki.
ima na kwance akan gadonta da dare bayan fa
ila taje ta kwanta tana karanta texts
in sadiq da ya mata throughout the day a hankali ta sau
e ajiyar zuciya ta bu
e whatsapp
inta ta shiga dm
insa, nan
inma messages
insa ta tarar har da voice notes bata bi ta kansu ba ta shiga masa reply
sadiq we need to talk
sai da ta
an dakata ka
an kafin ta tura masa sa
on, kamar dama yana cikin dm
inta dan instantly taga ya ga sa
on nata, typing taga yana yi ta lumshe idanunta a hankali
Why Ni
eema?
onsa ya shigo
Meyasa kike min haka, u have no idea me nake ji Ni
eema
Ajiyar zuciya ta sau
e ta gagara amsawa, kiransa ne ya shigo wayarta ta
an tsaya tana kallon kiran kafin a hankali ta
aga kiran ta kai wayar kunnenta wani siririn hawaye na gangaro mata a hankali tace
hello
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah