Chapter 2: bruises that never healed
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Tun da ta shigo gidan ta ji kamar duk wani emotions
inta
ne suka dawo, her heart felt heavier than usual, ta
arasa cikin gidan da ke nan shiru kamar ko yaushe, gidan mahaifinta that was once her comfort zone yanzu jin sa take kamar prison ne mai
yanci.
Rabuwar Mami da Dad shattered her tun ba ta san ma miye rayuwa ba, a da idan ya yi shaye-shaynsa baya bi ta kansu, atleast tana da wadda za ta je ta kwanta a jikinta ta ji
uminta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana haura matattakalar benen a hankali tana jan
kafafunta, duk abubuwan
da ke faruwa a rayuwarta ya gama tafiya da walwalarta Wanda yarinya mai shekara 17 ya kamata ace tana da ita,
akinta ta bu
e tare da tura
ofar tana kare ma
akin nata na cikakkiyar
yar gata kallo kafin ta
arasa ciki,
akin ba haske Sosai saboda thick binds
in dakin wanda ya bawa
akin dim glow adding more aesthetic to the view, gadonta da bata gyara ba ta kalla ta
auke kai ta
arasa gab
n babban madubin da yake
akin fuskarta kamar ko yaushe ba a
sake ba yet ba a
aure tam ba just Moody face da kullum haka zaka ganta, rarely ka ga tana murmushi balle kuma dariya.
Buttons din rigar ta fara
allewa, tana Kallon kanta a madubi,
an dakatawa tayi tana kallon tabon dake gefen kafa
arta more like d'inki ne da ya bar scar, ya warke rass amma ya bar mata tabon da har abada ba zai ta
a sa ta manta da abin da ya faru ranar ba, hannu ta sa ta shafa tabon tana tuna yadda ta same shi wanda kuma tun daga lokacin ta rasa Maminta
Kamar ko Wace rana ya dawo gidan drunk, cikin bacci ta din ga jin ihunsa da kuma kukan Mami, wadda ko mai Dad zai yi in dai yana buge bata ta
a biye masa, she was just 12 then, mi
ewa tayi daga gadonta duk da Mami ta hana ta fitowa whenever babanta Yana cikin irin state din amma Jin
kukan Mami yasa ta fito daga
akinta, a falon sama ta tsaya tana kallon
ofar bedroom
in iyayennata Wanda yake a bude da alama Shi ya bar shi a bu
e, ba ta san me ya had'asu ba but ranar Mami was talking back at him, Tana cewa ta gaji ya sake ta zata koma Nigeria da y'arta daga nan ta fito daga d'akin a fusace biyota Yayi shi ma yana f'adin bata Isa ta tafi masa da yarinya ba kuma he's not divorcing her sai dai in ta tafi da aurensa duk da a buge yake dan har tangad'i yake, ko lura da ita da Ke tsaye a k'ofar dak'inta basu yi ba, tun suna fa
a da baki har ya Kai ga ya
aga hannu ya mare ta, cike da zuciya ta sa hannunta duka biyu ta hankad'a Shi da yake a buge yake sai da ya kusa kaiwa k'asa, Yana mik'ewa ya zare belt da niyyar dukanta da sauri Na'ima da ke tsaye still kamar statue tana kallon parents din nata ta
araso tana fashewa da kuka, ta tsaya tsakaninsu, cikin tsawa yace "Na'ima out of the way and to ur room immediately" amma ba ta motsa ba sai ma kallonsa da take hawaye na
zuba idonta.
ganin haka ya d'aga hannu da niyyar marinta Mami ta ri
e hannun, a zuciye ya hanka
a ta da duka
arfinsa yana fizge Na'iman daga hannunta da ta ri
e ya cilla ta cikin falon, sai da tayi tumble sau uku saboda yadda ya yi firo da ita cikin falon kafin ta tafi luu ta kife a kan glass center table dake tsakiyan falon, gefen glass din ya karce ta Sosai a kafa
arta, ta buga goshinta, ihu ta buga amma sai ihun nata ya mak'ale a ma
oshi ganin tashin
hankalin da yafi nata, da gudu ta mi
e bata damu da Jinin da ke bin kafa
arta har ya Ji
a gefen rigar baccinta ba ganin Mami a
asa a yashe
jini na bin kanta down the stairs, Dad ya hanka
a Mami tun daga saman bene, daskarewa tayi a tsaye tana kallon Mamanta
a kwance bata numfashi at the foot of the steps
Wani doguwar ajiyar zuciya ta sau
e tana dakatar da tunanin da take yi ganin bashi da anfani,
arasa cire buttons din rigar tayi ba tare da ta zare ta daga jikinta ba ta wuce toilet, after 40minutes ta fito
aure da white towel, caramel skin
inta na dripping Ruwa, gashin kanta ta kama Shi roughly,
amshin lavender soap
in da tayi anfani da Shi still clinging to her skin, ba ta wani
ata lokaci ba ta shirya cikin
oversized
sweater
da jeans,
wayarta kawai ta
auko ta
fito, bata ha
u da Mummy ba probably tana
d'akinta, kitchen ta wuce dan cikinta har k'ara yake amma kuma sam bata da appetite
in cin wani abu, cupboard ta bu
e ta dau
o jar
cookie, ta ajiye Shi ta
arasa ta ha
a ma kanta hot chocolate, ta
auko ta haura sama,
akinta ta koma ta ajiye a gefen gadonta da ta gyara kafin ta sau
asa, sannan ta kunna room heater ta dawo ta hau gadon, laptop
inta ta janyo ta kunna wani movie da take kallo a Netflix, tana cin cookies
in tana kallo, kiran sallar azahar da wayarta ya kira ya sa tayi mik'a tare da kashe laptop
in ta wuce ban
aki, that's mostly how weekends
inta suke boring, repetitive,dull, uninteresting.
Har dare tana
aki, Sallah kawai ke
aga ta, tun da tayi order pizza ta sau
ta kar
o ta dawo
aki bata sake fita ba, sai bayan la'asar stepmom
inta ta bu
ofar
akin, bata shigo ba daga bakin
ofa ta tsaya tana Kallonta, can kuma ta juya ta fita ba tare da ta ce mata komai ba, Ita ma bata ce mata ba, Yau gaba
aya bata ganshi ba she's not sure ma in yana gidan.
Tun da tayi isha'i tayi wanka ta canza kayan baccinta take zaune gefen gadon, chatting take da Mami da Ke bata lbrn bikin cousin brothers d'inta da ake yi a Nigeria she literally begged Dad ya bar ta ta je amma ya hana ta, tun da Mom ta koma Nigeria bai fi sau biyu ya ta
a bari taje wajenta ba, and since he have her custody kotu shi ta bawa kuma she's not yet 18 ba yadda za ta yi.
" Ma, Yaya Aminun kuma ya san ni? "
tayi mata typing tana haurawa saman gadonta bayan ta cire slippers din
afafunta
"Ban gane he knows u ba? Who doesn't know u, ki na da shirme Na'ima
" Ma, I wanted coming wlh I even begged Dad but kin san yanda yake, yace wai No, I wish during summer ne bikin then muna summer breaks maybe da zai barni
"Don't worry during summer then sai kizo, Allah ya sa ya barki cause he's insecure gani yake kamar ba za ki koma ba, which da ina da daman Hakan da tuni wani zancen ake yi"
" Ma, I miss u" ta tura mata hawaye na
cika idonta cause she really misses her.
Kiranta ne ya shigo ta whatsapp call tayi picking tana murmushi, sun jima suna magana kafin su yi sallama, sai da ta tura mata pictures
inta
da tayi snapping 3 days back
a snow da school friend
inta
Linda kafin ta janyo pillow ta kwanta tana Jin kamar wani nauyi ya ragu a k'irjinta.
Hasken rana daya haske fuskarta yasa ta bud'e idanunta ta zuba ma window ido kafin da sauri ta wani dir
daga kan gadon da gudu ta
arasa bayi, kwata kwata bata ji alarm dinta Yayi going off ba, rabonta da tayi Sallah late har ta manta, babu Wanda yake tashinta Sallah a gidan da kanta ta ma kanta wannan tarbiyyar ko dan yanda Mamie take yawan mata nasiha, bata tare da ita amma she's always there, unlike Dad da he's here amma ji take kamar baya nan, duk abinda take so yana mata, ku
i kuma bata bukatar tambayarsa, yet
bata san ya zata fasalta relationship
inta da Shi ba.
Bayan ta idar
da Sallah, bayi ta koma, tana kallon kanta a madubin bayin tana brush, wayarta ne Yayi
ara ta fito da brush
in a bakinta ta
auko wayar ta koma bayi, ganin ya yanke yasa tayi unlocking phone
in tana duba missed call d'in Linda, ajiye wayar tayi cigaba da brush, rinsing bakinta tayi
bayan ta gama ta tara ruwa a hanunta ta wanke fuskarta ta sa
ale brush
in tare da
aukan towel tana goge fuskarta, fitowa tayi ri
e da wayar, ta zauna kan kujeran gab
n dresser d'inta, whatsapp ta bude ganin Linda na online sai kawai ta tura
mata message
"Saw your missed call. What's up?
"Hey! I was trying to ask if you have the notes from history class, I totally spaced out and missed a few things.
"Hm okay,
will send them cheesehead
"You're a lifesaver! I owe you one.
Ajiye wayar tayi, ta Mik'e ta wuce toilet bayan ta tura ma Linda abin da ta tambayeta.
8:30 ta sau
asa dressed in hoodie da jeans, a zaune ta gansu suna breakfast ta
araso ta ja kujera ta zauna
"Ina kwana Baba" ta fa
a tana janyo plate ba tare da ta kalleshi ba,
"Gud morning Mummy" ta sake fa
a tana serving kanta breakfast.
Sai da ya ajiye mug
in tea da yake sha da alama yau yana
cikin nisha
i, maybe he didn't drink yesterday
"Morning kid" ya fa
a yana mi
ewa alamun ya gama breakfast
in , kallonshi ta
an yi ta gefen ido, Yana sanye da light blue polo shirt tucked neatly, da farin baseball cap a kanshi, ko bai fa
a ba tasan he's going for golf course kamar dai sauran weekends
imshi.
arasawa Yayi kusa da Mummy Yayi Kissing goshinta, itama Na'iman Yayi kishing kumatunta.
"Gobe akwai school koh?"
Ya fa
yana barin wajen, gya
kai kawai tayi bata ce komai ba, har taji
aran
rufe
ofarsa alamun ya fita a gidan, fitar motarsa
da taji ne yasa ta maida hankalinta kan abincinta tana ci a hankali, mutumin jiya ne ya fa
o mata ta Kau da tunanin, tana kallon Mummy da ta haura sama, bata jima ba ta sau
o da car key a hannunta Tana
kallonta tace
"Baby, hope ull be fine on ur own" ta fa
a tana ri
e da jacket
inta a hannunta,
kallonta kawai Na'ima ke yi kafin ta gya
a mata kai kawai tana tura fork mai
auke da waffles bakinta.
Tana kallonta har ta fita ta rufo
ofar itama, ajiyar zuciya ta sau
e ta
arasa breakfast
ta
auraye few utensils
in ta wuce sama.
Maimoon#
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEART)
YOTA