← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 70 OF 72

Chapter 68: A storm within

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read

irkan ta kawai suke kamar sun samu sakwara, zuwa lokacin Numfashin Na
ima
arin barin gangar jikinta kawai yake dan ba
aramin jim
a suke mata ba saboda dukkansu sun zuciya da ita ba ka
an ba, dai dai lokacin yasmeen ta iso gidan da driver dan Ammi forgot
aya daga magungunan Na
ima, sai bayan tafiyar Ahmad ta lura tana fa
a kuwa Yasmeen tace ta kawo ta kai saboda sam hankalinta ya
i kwanciya da yanayin Ahmad da safen, so take tazo gidan taga ko me yake faruwa, tun kafin ta
arasa
ofar palourn Na
ima take jin ihunta tare da zage zagen su Nuwaira hayaniya dai kaca kaca, ga
ofar palourn a wangale, zuciyarta ce ta tsinke ta nufi
ofar da sauri, ta
arasa har tana ha
awa da gudu ta shigo palourn, turus ta tsaya kamar gunki tana kallonsu duka kafin ta sake ledar hannunta da jakarta tana fa
Innalillahi wa inna ilaihi raji
da
arfi ganin uban dukan da suka taru suna yi ma Na
ima, ta nufe su da gudu tana fa
Na shiga uku miye haka
amma ina ko ta kanta basu bi na, kukan kura tayi ta ri
o Nuwaira tana
arin
agata daga kan Na
ima da suka ma jina jina bata numfashi tana kai mata duka, ga
asan tiles
in male male da jini da ko shakka babu su basu ma lura da shi ba, Nuwaira ta saka duka
arfinta da Allah ya bata ta wani irin hanka
a yasmeen, yasmeen ta yi baya tare da tafiya ta
uma kanta da jikin stairs itama take goshinta ya tsage jini ya hau bin fuskarta, for a moment she saw stars ta kurma wani irin ihu da ya dawo da Amira hayyacinta, ta mi
e daga kan Na
ima tana wani irin huci dogon gashinta a zube a jikinta dan tuni mayafinta ya fa
i, Nuwaira ma mi
ewa tayi daga jikin Na
imar ta tsuguna ta
auki wig
inta tana huci da hura hanci, ba tare da sun ko bi ta kan Saif
in da suka ce sun zo
auka ba ko ita yasmeen
in suka nufi
ofa suka fita a palourn, Yasmeen ta fashe da kuka tana jin ra
in da goshinta ke mata amma wannan tashin hankalin
arami ne akan yadda Na
ima ke yashe a wajen ba numfashi, ta tashi da gudu daga kan stairs
in ta nufo wajenta ta saka hannu tana jijjigata amma inaa ba numfashi, jinin da ke bin jikinta yana malalewa a
asan wajenne ya saka Yasmeen sake
aura hannu a kayi ta fasa kuka tana nufar jakarta da ta yasar tare da ledar da Ammi ta aikota ta kawo tana wani kalan kuka kamar zata shi
e, wayarta ta ciro daga jakar hannunta na shegen mazari ta danna ma Ahmad kira tana wani kuka da sosai, ta koma zauna a
asan wajen tana kuka da
arfi da kiran sunan yayanta, dai dai lokacin ya
aga wayar tare da Sallama muryarsa flat, Yasmeen ta sake fashe masa da kuka wiwi ta ma gagara magana
jin uban kukan da take da baya gane inda ta dosa, ta kuma
i natsuwa ta fa
a masa me ke faruwa ya sa ya daka mata tsawa
Yasmeen!!!!
Ta fashe da sabon kuka tana sheshsheqa kamar zata shi
e, sassauta muryarsa yayi trying to calm himself yace
what happened? Me ya same ki Tell me
kuka kawai take tana janyo ajiyar zuciya cikin kukan tace
Ka zo gida yaya anty Na
eema ce ..!!
Sai kuma ta sake saka kuka ta jefar da wayar kawai ba tare da
arasa ba ta koma kan Na
eema tana ta
a ta tana kuka duk ta gigice, ta
aura hannunta a kai tace
Na shiga uku, wayyo Allah na
tuno wani abu da tayi ya sa ta mi
e da gudu ta nufi
ofa ta fito tana gunjin kuka fuskarta duk jini ta nufi inda suka yi parking da gudu tana kuka sosai, driver da ya kawo ta dama Ammi ce masa tayi tana bayarwa ya dawo da ita ya sau
o a motar hankalinsa a matu
ar tashe ganin abinda ke faruwa, sam yasmeen bata san me take ba ta ri
osa tana kuka tace
Aminu Sun kashe ta ka zo ka taimaka min mu kaita asibiti, innalillahi wa inna ilahi raji
jin abinda take cewa yasa ya nufi cikin gidan da Sauri yasmeen bata bi bayansa ba ta
arasa gate da gudu tana fa
in su taimake ta a kai Na
ima asibiti, 2 of gate men
in ne suka biyota dan taimaka mata suka bar
aya a wajen, Yasmeen ta shigo da su har palour tana kuka sosai, Driver Ammi da ya fara
arasawa ciki shi ya cicci
o Na
ima da jikinta ya gama sakewa yayi
ofa da ita, fuskarta duk ta kumbure dan duka, duk jini ya gama soaking wandonta ya yi male male a tiles
in, Sauran suka tsaya suna salati da sallami, Yasmeen ta biyo bayansa da gudu tana kuka.
Fitowarsu compound
in yayi dai dai da bu
ewa Ahmad gate da akayi bayan wani arnen horn da ya danna, ko parking bai
arasa ba ya bu
e motar ya fito leaving the door open, dan the first thing da idanunsa suka kai is Yasmeen dake kuka ga kuma Na
ima da aka
auko kamar matatta, ya nufi inda suke da gudu dan he couldnt walk, dakatawa Aminu driver yayi da Na
eema a jikinsa ganin Ahmad, shima yana isowa dab ya ja ya tsaya yana kallon Na
imar then yasmeen, for a moment everything outside his ears went silent, Aminu ya
araso gabansa trying to tell him what happened, hannu kawai yasa ya kar
i Na
ima daga jikinsa hannunsa na rawa dat he couldnt control, yayi wrapping strong arms
insa around her ya fara kiran Sunanta yana tafiya towards motarsa da ita moving faster than he thought is possible, yasmeen da sauran suka bi bayansa, har ya iso motar kiran sunanta kurum yake yakeyi kamar ta
e, Aminu ya bu
e masa back seat da Sauri, kwantar da ita yayi a backseat
in ya gagara fita a backseat
in, ya fara ta
a kumatunta yana fa
amma inaa babu amsa, Aminu da yaga whats happening he
s definitely sure Ahmad bazai iya driving a haka ba, baya ma tunanin driving
in ne damuwarsa kawai ta bu
e idanunta da ke a runtse shine damuwarsa, Aminu ya kalli Yasmeen yace
Shiga muje Yasmeena
ta gya
a masa kai har lokacin kuka take ga jiri da take ji itama dan har sannan jini ke bin fuskarta, zagawa Aminu yayi ya shiga mazaunin driver dan a motar Ahmad ya bar key, yasmeen ta bu
e gaba tana
arin shiga ta hango Saif daga ta bayan gatemen dake tsaye suna kallonsu a tsaye a gaban
ofar Na
ima yana kuka, ta kalli Aminu kafin ta sau
a a motar da gudu ta nufi
ofar, janyosa tayi
afarsa ba ko takalmi ta janyo
ofar Na
ima ta rufe kafin ta dawo motar tare da Saif ta bu
e gaba ta shiga ta zaunar da shi a
afarta har lokacin kuka suke dukansu, shi kam Saif ya gama ru
ewa na abinda ke faruwa, itama duk a ru
e take, shikam dama Ahmad ba ta su yake ba, dan he can feel yadda duniyarsa gaba
aya ke pulling away beneath
afafunsa, Aminu ya tada motar ya figi motar suka bar gidan a
ari, Ahmad ya tallafo Na
ima gabaki
aya jikinsa hannunsa na rawa yana dudduba jikinta ganin yadda yatsu ke kwance a wuyanta alamun shaqa, ga yatsun Nuwaira goma a both kumatunta, jinin da ke zuba a jikinta zuwa yanzu shi kanshi ya gama
ata jikinsa da shi, ya
ago kanta ya
aura fuskarsa a kan tata, idanunsa sun ka
a sunyi mugun jajir zuciyarsa na wani irin abnormal bugawa amma ya gagara sake cewa komai he was numb Har suka iso asibitin.
Aminu na parking yasmeen ta sau
o da Saif ta nufi cikin asibitin tana kuka da kiran help, Ahmad ya bu
ofar ya sau
o da Na
ima a rungume a jikinsa da bata motsi ya nufi cikin asibitin shima, tun kafin ya
arasa da Na
ima a
irjinsa Nurses
in da suka taso
aya daga cikinsu ta fara shouting stretcher, another one ta
araso tana
arin kar
arta a hannunsa, for a moment he didnt want to let go hannunsa shaking suke too badly rigarsa damp da jini, ya sake ri
e ta sosai ba shi da niyyar sake ma nurse
in, nurses
in da suka iso da stretcher da hanzari suka kalli juna kafin suka kalleshi
ayar nurse
in ta matsa gabansa muryarta softer but firmer tace
Sir pls ka bamu ita, if u hold her we cant save her, every second counts trust us pls
kallonsu kawai yake kafin ya kalli fuskar Na
ima da tuni tayi pale jikinsa na rawa ya gya
a musu kai tare da
arin sau
eta a stretcher
in yana ri
e hannunta kar
arta sukayi suka kwantar da ita da kyau a akan stretcher
in da gudu aka nufi ciki da ita leaving him behind a tsaye a wajen almost frozen, kallon hannunsa yayi da ya ji shi empty reality na snapping cikin kansa,
ya ja
afafunsa ya
arasa nearest kujera dake ha
en reception
in ya zauna yayi leaning forward tare da saka tafukan hannunsa a fuskarsa bugawar da zuciyarsa keyi har ya wuce misali, idanunsa da suka ka
a suna tara wani ruwa da yake jin
acinsu har a cikin ransa da ma
oshinsa, the kind of bleeding da take yi ya sa zuciyarsa wani irin tsitstsinkewa dan baya son yarda da hasashen da zuciyarsa ke basa ko ka
an.
Yasmeen ta zauna a gefensa tana share idanunta dai dai lokacin wata nurse ta
araso tana ri
o yasmeen ganin itama jini kawai ke zuba a face
inta ta tafi da ita dan itama tana bu
atar dressing Aminu dake tsaye gefe ya bi bayanta yana ri
e da Saif kwata kwata shikam Ahmad ya gagara ko kallonsu.
Yana zaune a wajen har suka dawo bayan wasu lokaci an mata dressing a wajen an yi bandaging kanta, ta zauna a gefensa idanunta sun kumbura ta kwantar da kanta a hannunsa, sai a lokacin ya bu
e idanunsa ya kalleta idanunsa sunyi ja but dry, ya dinga kallonta for long kamar wanda muryarsa ta ma
ale kafin ya janyo maganar muryarsa low and rough yace
Me ya same ta? Tell me what happened to my wife yasmeen
yasmeen ta girgiza masa kai hawaye ya gangaro idanunta tana
arin fashe masa da sabon kuka ya daka mata tsawa da yasa kowa na wajen ya dawo da kallonsu kansa yana kallonta
Ce miki nayi me ya faru, tell me what happened?
Ya fa
a yana ri
o kafa
ar yasmeen, yasmeen ta fashe da kuka ta fara masa bayanin abinda ta sani daga farko har
arshe. Kallonta kawai yake yi tana masa bayani har ta kai
arshe baya ko
iftawa zuciyarsa na rising da falling a lokaci guda, ma
oshinsa yaji ya bushe kamar bai ta
a shan ruwa ba, yasmeen ta kulle fuskarta a hannunta tana cigaba da kuka, a dai dai lokacin Ammi da Aminu ya kira tuntuni ta iso asibitin hankali tashe, yasmeen na jin muryarta ta tashi da gudu ta nufeta tare da rungume ta tana fashewa da sabon kuka. Shikam Ahmad tashi kawai yayi ya nufi
ofar fita a asibitin Ammi ta bishi da kallo ganin yadda ya fita a wani irin zuciye kamar zai tashi sama kafin ta
ago Yasmeen daga jikinta tana tambayarta abinda ya faru.
Tunda suka baro part
in Na
ima jikin Amira ke rawa, sai yanzu ne reality yayi hitting
inta na abinda suka aikata, ko zama basu yi a palourn ba ta fara safa da marwa itama tana kallon Nuwaira tace
Nuwa kar fa mun kashe ta
Nuwaira da itama gabanta ke fa
uwa amma sam fuskarta bata nuna ba dan ita damuwarta kawai kar Ahmad ya zo ya same ta a gidan tace
Wani irin kashe ta? Haka aka ce miki ana mutuwa? Dan
an wannan abin sai ta mutu?
Amira tayi shiru tana kallonta tace
Kamar fa bleeding ma take
Nuwaira tayi
wafa tana
arasawa jikin windown palourn ta le
a conpound ta hango Yasmeen na magana da masu gadi kafin ta juyo ta kalli Amira tace
To sai ki godewa Allah da take bleeding, saboda ita gata balbela uwar soyayya, ayu, daga shigowa har tayi ciki, duk yadda akayi cikinne ya
are take bleeding kar ki wani damu
Amira da ta kasa zama tana kallon Nuwaira tace
Kar in damu fa kika ce Nuwa? Me Albi zai ce na shiga uku
wani banzan tsaki Nuwaira ta ja ta
arasa ta
auki makullin motarta tana fa
Dan Allah ni kinga tafiya ta ba ni zaki
ata ma rai ba, ba albi ba albo, ke da gidanki har yana da bakin magana dan kin daki kishiyarki? Ai shima yasan bai sama ma kanshi zaman lafiya ba abinda yayi da ya
aro miki kishiya kuma har yana da
arfin halin
aukar
anki ya kai mata
tana f
in haka ta saka takalmanta da ke bakin
ofa ta kai hannunta
ofa da sauri tana fa
Komai zai ce miki just stand on ur ground cewa kin daka
in abin duka tayi shiyasa kika dake ta kika cire raini dan uwatta
Amira ta biyo ta da sauri tana fa
Nuwa tafiya zaki yi ki barni? Dan Allah ki tsaya ni kam tsoro nake ji wallahi
ko kulata Nuwaira bata yi ba ta bu
e password
ofar dan Allah Allah take ta ganta a motarta ta bar gidan, Amira ta sa kuka tare da biyota dan sosai tsoro taji take ji ba na wasa ba, Nuwaira na bu
ofar palourn ta sako kai waje yayi daidai da bu
e ma Ahmad gate da akayi ya shigo da motarsa ai da gudu ta koma ciki ita da Amira har suna rige rige suka kulle
ofar, Amira ta saka kuka tana fa
Mun shiga uku
zare idanu kawai Nuwaira keyi kafin ta mi
e ta sauri ta nufi window ta sake matsar da curtains
in tana le
awa, Amira ma ta biyota suka tsaya suna kallo yadda Ahmad ya kar
i Na
ima daga Hannun Aminu ga yasmeen ma a wajen tana kuka da jini a fuskarta, Amira tace
Amma Nuwa Me yasa kika hanka
a yasmeen
in dan Allah mun shiga uku wallahi baki san halin Albi ni na san halinshi mun shiga uku mun lalace
Nuwaira ma kallo kawai take amma ta gagara cewa komai, ai tana ganin motarsu ta bar gidan ta nufi
ofa da sauri har tana tuntu
e ta bu
e ta fito, Amira ta
auko mayafinta da ta shigo da shi a hannu ta biyo ta tana fa
muje ki sau
e ni a gida ni wallahi bazaki barni ni ka
ai anan ba
ko kulata Nuwaira bata yi ba ta nufi motar ta kamar zata tashi sama ta bu
e motar ta shiga ba tare da ta jira Amira dake sauri ba ta ja motar a
ari ta nufi gate, ko
arasa rufe gate basu yi ba bayan fitar su Ahmad ganin yadda ta doso gate ya sa suka bu
e mata ta fice a gidan a
ari.
Tsayawa turus Amira tayi tana bin motar Nuwa da kallo kafin itama ta juya da gudu ta koma part
inta, ta haura sama da gudu ta
auko makullin motarta ta sau
o ta fice a gidan itama kamar zata tashi sama, gudu gudu ta
arasa parking space na part
inta ta shige motarta tayi reverse hannunta na rawa zuciyarta na bugawa dan gani take kafin ta fita a gidan Ahmad zai iya dawowa ya rutsata, suka sake bu
e mata gate itama ta fice a gidan a 360 ta nufi gidansu.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 70 · 0% Book details