← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 33 OF 72

Chapter 32: UNDONE

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Ranar asabar Na
ima na
akinta na gidan daddynta a Lagos tana kallo a laptop
inta, cire headphone
in kunnenta tayi jin gabaki
aya ta gaji da kallonma, tun jiya da yamma da ta zo gidan duk wata walwalarta da ta
an samu na kwana biyu sai taji duk yanzu babu shi, dama tunda suka ha
u da suhaila a palour tun jiyan ta ja mata tsaki basu sake ha
uwa ba she
s not sure ma idan tana gidan ko bata nan, rufe system
in tayi ta ajiye a gefen bed ta sau
a ta wuce toilet dan alwalar azahar.
Tana idar da sallah ta sau
asa dan neman abinda zata ci, ta san Dad baya nan dama don shima tun jiya da dare da ta je ta gaishe shi a palournsa bata sake ha
uwa da shi a gidanba, kuma da sassafe taga fitar motarsa ta window
akinta, probably aikin new company
inshi da yake yi anan Nigeria yanzu ke saka shi fita that early. Itama Mummy tun safe da ta gaishe ta bata sake ganinta ba.
arasawa dining
in tayi ta bu
e warmers dake wajen amma babu abinci a ciki, shiru tayi ta
an tsaya tayi tana kallon warmers
in kafin ta rufe ta wuce kitchen, shima kitchen
in babu kowa, ta fito ta
arasa
akin Mariya mai aikin gidan dake palourn, knocking tayi ka
an, Mariya ta fito da sauri ganin Na
ima ce ta
an tsaya daga bakin
ofar
akin
Ina wuni
ta gaishe ta tana kallonta,
lfy lau, wheres my food?
Umm hajiya ce tace in ba ma sauran workers
in abincin shine na bayar
ima ta tsaya tana kallonta amma ta gagara cewa komai, juyawa kawai tayi ta wuce kitchen ba tare da ta sake ce mata komai ba, Mariya ta bita da idanu kafin ta rufe
ofarta.
arasawa cikin kitchen
in tayi tana soke wayarta a aljihun bayan wandon jeans
in jikinta, ta na
e hannun long sleeve shirt na jikinta ta bu
e pantry
in tana kallon ciki kafin ta sa hannu ta ciro spaggetti da olive oil da butter, ta jiye akan counter, ta bu
e drawer ta
auko tukunya ta
arasa sink dan
aurayewa. A hankali take kai komo a kitchen
in silently tana aikinta, tana tsaye tana slicing albasa da bell pepper, bayan ta gama ha
a blended tomato
inta da scotch bonnet da garlic ta ajiye a gefe wayarta dake bayan wandonta ya fara ringing, dakatawa tayi ta janyo clean towel ta goge hannunta ta mayar inda ta
auka kafin ta kai hannunta bayan wandonta ta ciro wayar tana kallon screen
in, ganin sunan da ke kan screen
in yasa ta gagara
aukar wayar, tun da suka yi magana da fa
ila rannan ta kirashi amma ya
auka, ta masa message on whatsapp ya bu
e amma bai bata amsa ba, har voicenote ta tura masa amma ta yi sauri ta goge kafinma ya gani, she felt bad but amma ya zatayi tunda ta san laifinta ne? Yanzu kuma that he
s calling her sai gaba
aya taji she
s nervous na
agawa, bata san me zai ce mata ba ko kuma ita abinda zata fa
a masa, ganin kiran ya yanke ta
an bu
a ido tana sa hannunta a baki ta rasa me ma zata yi next, bu
e wayar tayi ta shiga call logs
inta da niyyar kiransa back sai gashi ya sake kira, sai da ta runtse idanunta ta bu
e kafin tayi swiping ta
aga kiran ta kai kunne a hankali cikin
aramar muryarta ta masa sallama
Assalamu alaikum
shiru yayi ka
an kafin ya amsa
asa
asa, itama shiru tayi ta rasa kuma miye zata ce masa, hakan ya sa ta
arasa gaban girkin da take yi tana kallon abubuwan da ta ajiye akan counter
in,
ta jiyo muryarsa daga cikin wayar, very calm kamar ko da yaushe,
ta amsa tana
aukar wu
ar da ke ajiye a gurin ta ri
e a hannunta ba dan tana yanka komai da shi ba sai dan ta rasa me zata ce kuma, jin yayi shiru bai sake cewa komai ba a hankali tace
Ive been trying to reach u, amma bana samunka, ya Saif?
Kin damu da shi ne?
Yayi maganar a hankali
kawai ta fa
a tana jingina bayanta da jikin counter
in, sai da tayi mustering alot of courage kafin ta sake magana
m sorry, im so sorry pls
kamar baya so ya amsa yace
Sorry for what?
Sai ta ma rasa me zata ce, ta
an cije bakinta hawaye na taruwa a idanunta,
I thought u were angry
shiru yayi jin muryarta na breaking kafin ya
anyi gyaran murya
Why do u think am angry?
Because ure, ni nasan ure angry
Haba?
Eh, shiyasa baka
auki wayata ba kuma bakayi replying maganata ba
Dama can kina kirana ne?
Ya tambaya yana share maganar da tayi, shiru tayi dan yanzu tayi realising bata ta
a kiransa da kanta ba sai dai in su suka kirata shi da Saif.
Ina Saif
Na sayar da shi
bata san sanda tayi murmushi ba
Kai da mamarshi
ta fa
a tana cigaba da murmushi
Ni da ke kenan
shiru tayi ta
i ta amsa as if processing maganar
Ko ke ba mamarsa bace?
Ya tambaya jin tayi shiru
Ni yayarsa ce
ta fa
a a hankali,
What are u doing now?
Ya tambaya yana share wancan topic
in, sai da ta juya ta kalli tukunyar kafin tace
Abinci nake dafawa
Wani abinci?
Ya tambaya yana juya kujerar office da yake kai a hankali yana resting kansa da kujerar
Spaggetti?
Ta fa
a a hankali tana mamakin yadda yake creating conversasion
in da kansa yau,
Okay kin gama ne?
Ya tambayeta yana kallon
ofar office
in dake rufe
Ah ah, yanzu zan fara idan muka gama magana
Okay go ahead
shiru tayi ta rasa kashe wayar zatayi to tayi girkin ko kuma girkin zata yi ba tare da kashe ba tunda yace she should go ahead, ganin bai kashe wayar ba a hankali tace
Toh, bye
I didnt ask u to end the call, kiyi
one
onenki kawai
da mamaki take kallon screen
in bayan ta ciro shi daga kunnenta to make sure shi
inne dai akan layin.
Babu abinda na
ta fa
a tana kallon A dake kan screen
in da tayi saving number
insa da shi.
Yet..
ya bata amsa,
an murmushi tayi ka
an still feeling a little uncomfortable ta saka wayar a speaker ta ajiye a gefe ta
arasa ta cigaba da chopping
in da takeyi,
an kallon wayar tayi taga still yana kan layin, ta wuce wajen gas ta kunna tayi adding a little oil ta tsaya tana jira yayi heating, shirun da duk sukayi sai yasa tana feeling a little akward to amma ya zata yi?
Whats that ?
Ahmad ya tambaya a hankali, ta
an kalli wayar daga inda take juya albasa da ta zuba a wuta
Onions
ya fa
a a ta
aice, cigaba da girkin tayi tana iya jiyo rustling
in takadda daga inda yake kamar ta tambayesa me yake yi amma tayi shiru tana cigaba da girkinta.
Hannunta biyu ta
aura a gefen wayar ta
an kwantar da kanta bayan ta gama ha
a duk abinda zata ha
a tana jiran ya nuna. So take ta masa magana amma ta rasa ta ina zata fara,
Uhm? Ya naji shiru
ta jiyo muryarsa
Murmushi tayi,
ai na kusa gamawa saura kawai ya nuna ne
Okay.
Ya fa
a a ta
aice
Ina son ince maka wani abu, though ure avoiding it, but i still want to thank you na taimakona da kayi lokacin da nake bu
atarsa, thank you for finding me, duk da u didnt have to
hannu ta sa ta share idanunta
Abinda nace rannan pls understand me, ba wai na fa
a bane dan im not grateful for
ima!
Ya katseta
What i did, i did it for the sake of Allah, for humanity thats all, bance ki gode min ba ko anyone kin gane?
a mishi kai tayi kamar yana gabanta ta share hawayen da ya gangaro mata.
I understand
ta fa
a a hankali.
Baki gama girkin ba?
Ya tambaya yana flipping through pages na wani file.
Na kusa
Okay then, take care
Thank you
Ta fa
a tana kallon blank screen
in ganin har ya katse kiran, ta sau
e ajiyar zuciya a hankali ta juya ta nufi fridge bu
ewa tayi ta ciro leftover na grilled chicken wings da ta gani a ciki, ajiyewa tayi, tayi seasoning
insa da rosemary da lemon ta bu
e oven ta saka a ciki.
Taliyar na dahuwa tayi plating dai dai wanda zata ci da grilled chicken wings
in a gefe da slice na lime a gefe, ta sake komawa fridge
in da class cup a hannunta, ta bu
e ta tsiyayi apple juice mai sanyi dake cikin fridge
in, ta jefa cubes na
ara a ciki, ta
auki wayarta ta saka aljihu ta
auki tray
inta ta fita a kitchen
in ta wuce sama zuwa
akinta.
Yana sau
e wayar ya ajiye a gefensa akan glass table
in ya jingina bayansa da mayarda kansa jikin kujerar ya lumshe idanunsa for few seconds,
Sai kuma ya
an sau
e ajiyar zuciya, ya janyo pen ya cigaba da duba financial report
in dake gabansa, office
in very very quiet banda sanyin ac da ya gauraye office
in da
ararsa, duk da its weekend yafi son aiki sometimes irin lokutan, dakatawa yayi da aikin da yake yi jin
iran Sallah, ya kalli agogon hannunsa
arfe 4:06 tura kujerar yayi baya ya mi
e calmly, yana tafiya a hankali ya nufi en suite bedroom
insa dake cikin office
in, kamar yadda office
insa yake haka bedroom
in yake tone
in yayi matching grey colour walls
in, da beddings masu kyau ko ina polished.
aki ya wuce ya
auro alwala, ya fito yana adjusting sleeve
in rigarsa, ya kalli glass window
in da ke nuna city
in lagos kafin ya
arasa ya bu
ofa ya fita a
akin da zuwa yayi sallah.
Ko da ya dawo daga sallah, missed calls
in Ammi har guda 2 ya tarar a wayarsa, ya
arasa ya
auki wayar ya saka a aljihunsa, jin tana sake ringing ya fiddo da shi ganin Ammi ce ke sake kira ya
arasa ya zauna akan kujera ya
aga wayar,
Assalamu alaikum, Ammi
ya fa
a a hankali.
ailaikumussalam, Ahmad
ta amsa itama daga nata
angaren daga yadda yaji muryarta ka
ai yasa ya
anyi murmushi dan ya san kwanan zancen
Ina wuni Ammi
Lafiya lau, kana gidanka ne?
an jim yayi ka
Ah ah, ina office
Office? On a saturday?
Um akwai abinda nake bu
atar yi ne urgently
Oh okay, Ahmad!
Ta kira sunanshi tana sounding very serious,
an murmushi yayi
am Ammina
Amma kasan saboda waye Suhaila take gidannan tun jiya koh? Tun jiya da yamma take gidannan kuma na fa
a mata amma har yau baka le
o gidannan ba which is so unlike u, ko maganar da na maka dama har yanzu baka ji zaka bi bane?
an shiru yayi kafin ya sau
e ajiiyar zuciya
Hmmm
Hmm miye? Ni bazan matsa maka ba akan abinda baka so amma at least u should try, baka ma gwada ganin yarinyar ba fa umm Ahmad
Toh Ammi
kawai ya fa
a ba wai dan yana da niyyar zuwa ya ga wata Suhaila ba, shi bai ji ma yana son ganinta ba in the first place dama.
Da yaushe zaka shigo?
Da daddare in sha Allah
Toh Allah ya kaimu
Ina Saif?
Ya tambaya dan kar ma ta sake waccar maganar
Yana wajen Rahama a compound suna ball wai
Da la
asar
innan?
Ya tambaya yana mi
ewa ya zare rigarsa daga jikin kujera ya ri
e a hannu ya nufi
Nima yanzu na gama magana wallahi
To su koma cikin gida wasan is okay haka
ya fa
a yana danna elavator ya bu
e ya shiga, Ammi ta dubi Suhaila shigowarta palourn kenan tana
arin kwanciya akan kujera tana danna wayarta tace
Suhaila je ki ce ma Rahama yayanku yace su dawo cikin gida ya isa haka
an jim tayi tafin ta juya ta nufi
ofa ba tare da ta amsa ba Ammi ta bita da kallo, har ta nufi stairs ta Sau
asa.
Kusan cin karo sukayi da Yasmeen da ke shirin haurowa, Yasmeen ta koma gefe ta bata hanya har ta sau
a ba tare da kowa yace ma kowa kanzil ba kafin ta wuce sama abinta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 33 · 0% Book details