Chapter 14: Misread signals
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Satin da ya biyo baya Na
ima ta yi su ne cikin shirye shiryen komawanta wajen Mami Nigeria, duk wani Abu da ta San mai muhimmanci ne ta ha
a abinta, damuwan da ta shiga ma a farko na fushin da Dad yayi sam yanzu babu shi, dan Sadiq sai da yayi duk yadda yayi ta kwantar da hankalinta plus maganar da suka yi da Dad a washegari wanda ya nuna shi baya fushi da ita but it will be of her best ta koma wajen Mami
in duk da a baya ma shine ya hana amma a nashi tunanin yanzu Mummy tana da gaskiya kuma itama she wants whats best for Na
iman.
Ranan tafiyarta harda Suhaila a masu rakota Airport, duk da ta san na munafurci ne dan ko rantsuwa tayi bazata yi kaffara ba Mummy ce ta saka ta pretending haka a gaban Dad, tunda tun ranan d abin ya faru babu wanda ya sake shiga harkar juna tsakaninta da ita.
an rungumeta ka
an Dad yayi yana shafa kanta
safe flight, make sure kin kira ni in kun sau
a, greet ur mom and siblings, Allah ya miki albarka
gya
a mishi kai kawai take yi wasu hawaye na sake gangarowa tana sharesu
Mummy ma ta zo ta rungumeta
safe flight baby
ita dai gya
a musu kai kawai take yi
Sai da Mummy ta
an kalli Suhaila ta gefen ido kafin ta
araso tana
alo murmushi
Safe Sis, Allah ya kaiki lfy
Thank you
ima ta fa
a tana juyawa zuwa cikin departure terminal
in.
Sai da ta yi checking in na suitcases
inta a airline counter
in, kafin tabi layin security checks and immigration wanda ya
auke su lokaci kafin suyi boarding plane
in, with just her carry-on ta
arasa kujerarta ta zauna.
arfin bugun zuciyarta ne ya
aru bayan anyi announcing jirginsu zai tashi zuwa Nigeria yanzu, ta mayarda kanta jikin kujera ta jinginar wasu hawaye da bata san na miye ba suka gangaro mata ta lumshe idanunta tana basu daman ci gaba da zuba, ta san zata yi kewar Dad fiye da yadda take tunani duk da differences da suke yawan samu kullum addu
a take masa Allah ya yaye masa wasu abubuwan da yake yi, wasu hawayen suka sake gangarowa daga idanunta dake lumshe, hannu tasa ta share ta bu
e wayarta tama sadiq reply
zamu tashi
kafin ta kashe wayar gabaki
aya.
The flight was smooth, da yake business class tabi, wanda rabi bacci rabi tunani haka tayi su, her mind was tangled with memories, and her heart heavy.
Ko da suka sau
a a Doha for layover babu inda taje zama tayi a transit lounge akan kujera kusa da tall windows dake wajen tana ri
e da backpack
inta, idanunta da suka
an tasa saboda kuka da bacci ta
an shafa jin sun mata nauyi, her face looks and feels puffy, ta maida kanta ta jinginar ta lumshe idanunta.
ll be wherever u
re Naima, ko ina rayuwa xata kai ki ull find me close
an murmushi tayi tuno sadiq da kalamansa da tayi. Bata san lokacin da ta
auka a wajen tana tunane tunanenta ba, jin annnouncement ta speakers
in Airport
in yasa ta bu
e idanunta
Now boarding: Qatar Airways Flight QR1407 to Abuja, Nigeria. Passengers for Gate B22, please proceed immediately.
Ajiyar zuciya ta sau
e jin an anbaci jirginta, ta mi
e tsaye da backpack
inta ta fara tafiya a hankali towards the gate.
Muryar Pilot
in ta cikin intercom shi ya tashe ta a baccin da ya
auketa not long ago
Ladies and gentlemen, we
ve begun our descent into Abuja. Please fasten your seatbelts, return your seatbacks to the upright position, and stow all carry-on items.
Tashi tayi zaune da kyau tana mutsuka idanunta, ta saka seatbelt
inta tare da
an runtse idanunta jin uneasyness da discomfort na sau
an jirgin.
Ladies and gentlemen, welcome to Abuja. Local time is 5:37AM. The weather is partly cloudy and 25 degrees Celsius
bata
arasa jin me yake cewa ba ta juya ta kalli window ganinsu a
asa ta
an yi murmushi
Alhamdulillah
ta fa
a a hankali tana zare seatbelt
in ta
Welcome to Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja,
pilot
in ya sake fa
Local time is 5:43 a.m. We hope you had a pleasant flight.
A hankali ta mi
e daga kujeranta, ta gyara zaman gyalenta da jakarta a kafa
arta kafin tabi layin masu sau
a daga jirgin.
Sai da ta
auko suitcases
inta a baggage claim kafin ta wuce arrival hall, duk da gajiyar dake tattare da ita, she look effortlessly beautiful without even trying, snickers
afafunta ta sunkuya ta gyara ta mi
e ta sa hannu tana tura cart dake
auke da kayanta, tayan cart
inne ya
an ma
ale jikin wani sticker a
asan wajen hakan yasa ta
an tura da
arfi kawai sai yayi jerking gaba, ya jata tayi gaba gaba
aya pushing mutumin da ke gabanta, hannu biyu tasa ta dafe bayansa wanda shine ya hanata fa
uwa, bayan ta sake cart
in, kafin ta mi
e tsaye da Sauri, juyowa yayi tayi saurin yin baya, dogo no sosai yana sanye very clean kaftan, da sunglasses masu duhu a idanunsa, yana ri
e da suit case
insa da hannu
aya.
Juyowar da yayi a nutse ya sata sake ru
ewa tana kallonsa ganin yadda yake kallonta cike da annoyance, hannu ya saka ya ka
e rigarsa
Im Sorry
ta riga shi magana tana marairace fuska da murmushi akan fuskarta,
didnt meant do bump into you
ta sake fa
a ganin bai amsa ba sai ma kallonta da yake yi duk da bata ganin idanunsa, da ta kasa fassara har yanzu haushinta yake ji? Ko ya ha
ura ne?
Ure in public, try to act like it
ya fa
a tare da juyawa zai bar wajen ta bishi da kallo, what does dat even mean? Ha
uri fa ta bashi Maimakon ya amsa ji abinda kuma yake gaya mata, to hala ita bata san a public
in take bane? Me ma tayi toh? No body is above mistakes irin wa
annan,
wafa tayi ta bishi da kallo sai kuma ta ja tsaki ta
arasa wajen da cart
inta yake ta sunkuya ta cire sticker
in da ya ma
ale, ita sai taga ma kamar ta sanshi a wani wajen but bazata iya tunawa ba his face look somehow familiar.
Driver Mami dake jiranta shi ya kai kayan duka mota, ta bu
e gaba ta shiga tana kunna wayarta, shima driver
in ya zagaya ya shiga motar ya tayar suka wuce gida.
Tunda ya fito daga Airport
in yake tsaki a ransa, driver
insa dake jiransa ya
arasa ya bu
e mai bayan motar ya shiga ya zauna yana
arin kunna wayarsa,
aga kansa yayi ya kalli window a hankali her face look familiar sure amma baya jin ya ta
a ha
uwa da face irin nata ma, yana kallonta har driver ya saka mata kayanta a mota dai dai lokacin motarsa ta fara tafiya, ya
auke kansa daga wajen ya mayar kan wayarsa yana duba available flight da zai bi Gobe zuwa Lagos.
A dai dai gidansa dake Maitama a Abuja driver yayi horn, aka bu
e gate
in ya shiga da motar farfajiyar duplex
in mai matu
ar kyau, parking yayi a
aya daga parking lot 2 dake gidan, ko kafin ya zagayo ya bu
e masa ya bu
e da kansa ya sau
o yana gyara shade
in idanunsa.
He had no idea meyasa yake tunanin that dump girl from the airport, like how on earth zaki ture mutum kuma kina masa murmushi?
an Tsaki ya ja ya wuce sama,
Jallabiya kawai ya zura bayan yayi wanka yayi sallolin dake kansa kafin ya
au wayarsa ya kira Amira, har ya katse bata
auka ba. Ajiye wayar yayi ya mike ya wuce closet
A shirye tsaff cikin
ananun kaya, fari
in oxford t-shirt, da beige chinos trousers, ya fito yana zuba
amshi, ya
auki mukullin motarsa ya fita daga gidan
Sai da yayi magrib da isha kafin ya shigo gidan ya ajiye take away da ya ma kansa a
asa ya wuce sama, rigarsa ya zare ya ajiye a kan gado ya wuce toilet, bai jima ba ya fito ruwa na bin body builded jikinsa, da robe a jikinsa, dogon wandon bacci ka
ai ya saka ya feshe jikinsa da turare yana
aukar wayarsa da ke ringing ganin Amira ke kiransa whatsapp call.
Bai
auka ba ya fito a
akin ya wuce downstairs, abincin ya
auka ya koma dining lokacin kiran nata har ya yanke, yayi dialing lambarta yana yin bismillah tare da fara cin abincinsa, ringing
aya ta
auka
Albi.
Ta fa
a a hankali
Rufe abincin yayi jin kwata kwata ya fice masa a rai ya
auki ruwa ta sha ya goge bakinsa ya mi
e tare da
aukan abincin da wayarsa ya wuce kitchen dai-dai lokacin da ta sake cewa
hello..
Ina jinki, howre u?
Lafiya na
alau ina ta kewarka
e fridge yayi ya ajiye abincin ya rufe ya
arasa ya wanke hannunsa a sinki
Nace nayi kewarka fa kayi shiru
Same here baby girl
murmushi tayi da har yana iya jiyowa
Yaushe zaka dawo toh?
Soon
kawai ya fa
a yana zama a kujeran falon ya
au remote yana canza channel
Allah ya kaimu
Amin take care sai na dawo.
Bai da
e sosai a falourn ba ya kashe kayan kallon ya wuce sama dan gobe jirgin safe zai bi zuwa Lagos he needs rest.
arfe 8:40 ya shigo gidansa na Lagos daga Abuja, bin palorn yayi da kallo kafin ya wuce sama, gidan shiru dama abinda yake expecting kenan tunda lokacin tashin matar gidan bai yi ba, falournsa ya bu
e ya shiga ya rufe
ofar ya ajiye jakar hannunsa a kan kujera yana fara
alle buttons
in shirt
insa ya nufi bedroom
insa.
Mamaki ne ya kusa kashe shi a tsaye yana bin
akin da kallo, wait me yake gani haka is he even dreaming or what?
Nuwaira ce a kwance a kan gadonsa
are
are tana barci, da wani yan iskan kayan bacci pink a jikinta da tsabar bacci duk
afafunta a bu
e, ga plate a bedside drawer na small chops da bata
arasa cinyewa ba, da kwalin lemo, wig
inta a
asa gefen gadon, the audacity da yake witnessing yanzu nearly knocked him off
Juyawa yayi ya kalli Amira da ke sallah wanda ya tabbatar na asuba ne a
akin itama da zumbulelen hijab, ya kalli agogon hannunsa tara saura.
Amira da taji bu
ofa a tunaninta Saif ne ko Mary dan Allah Allah take ta idar ta koma bacci, dama ita Nuwaira ta tashe ta Sallar ma bata tashi ba kasancewar sai kusan 3 tayi bacci.
Ta sallame sallan ta juyo da niyyar ganin waye ya bu
ofar idan Mary ce ta fa
a mata kar ta bari Saif ya hauro ya dame ta, bata san lokacin da tayi tsalle ta mi
e tsaye daga kan sallayar ba
Albi?
Yadda ta fa
a da
arfi ya saka Nuwaira bu
e ido, ta gyara kwanciwarta
wannan wani irin
bata
arasa ba idanunta suka kai bakin
ofar ganin can Amira ke kallo idanu a waje, da sauri itama ta mi
e zaune ta janyo duvet tana rufe
afafunta itama tana zare idanu than tabbass bata mata warning
in da ya mata akan zuwa gidansa ba bare kuma yau sun shiga uku akan gadonsa a
akinsa ma ya ganta.
Komai bai ce ba ya juya ya bar bakin
ofar, Amira ta
aura hannu aka tana nufar Nuwaira dake kan gado itama ta rasa me zatayi next
Nuwa na shiga uku me zan ce masa? Ke ki fa
amin me zan ce masa? Sai da nace miki kar mu zo nan
akinsa kika ce in ma bazan kwana ba ke anan zaki kwana kinga abin da kika jawo min koh?
Nuwaira tayi gyaran Murya jin muryarta ta ma
ale
Ke dillah miye kike abu kamar wani laifi kikayi masa? Sai kace ba mijinki ba ji yadda kike wani rawar jiki, to miye a ciki? Dan mun kwanta a
akinsa,
akinnasa na gwal ne da baza
a kwanta ba?
Haka ma zaki ce min? Bayan kema kinsan yadda muka yi last time akan zuwanki gidannan Nuwa? Kinsan in Mummyna taji sai ta kusa yanka mu daga ni har ke
Ta yanka ki dai ke ka
ai, ni me nayi?
Haka zaki ce min?
Nuwaira ta kamo hannunta
kinga Amii, kwantar da hankalinki, kema amma me yasa baki ce min yau zai dawo ba?
Nima ai bansan yau zai dawo ba fa bai fa
a min ba
Toh kinga ni bari in wuce gida kawai, dont worry babu abinda zai iya, fushi zai
an yi ka
an shikenan ya wuce, ki daina nuna kina tsoronsa dan Allah kamar wata wawuya haba sai kace ke ba mace bace mijinki ne fa zai sau
o ne
Ta fa
a tana jan zip
in skirt
in atamparta da ta ajiye a cikin sif
in Ahmad
in.
Tagumi kawai Amira tayi tana kallonta, dan ta gagara ma tashi tabi bayansa, har Nuwaira ta gama shiryawa ta yafa
an mitsililin gyalenta,
Bari na wuce Amii, call me when ur oga calm down small, haba shima wlh ya cika
aukan komai serious
Daga haka tayi
ofa da Sauri ta Sau
a downstairs ganin baya falourn da Sauri ta fice daga gidan da makullin motarta a hannu.
ofar da aka sake yi ya saka Amira mi
ewa tsaye tana kallonsa ta ja da baya da Sauri amma ta gagara magana, kan gadon ya kalla ganin bata na
n yayi
wafa ya juya zai bar
akin
Albiii
Amira ta fa
a tana kallonsa da
yar ta tattaro kalmomin ma ta ha
a ta ambaci sunannasa.
A fusace ya juyo
Dont call me that, Amira Sau nawa nace miki kar na
ara ganin wanann yarinyar a gidana?
Shiru tayi ta kasa magana
one simple instruction
No Nuwaira in this house
ba haka nace miki ba but No u even bring her to my space
Wallahi fa
Kallonta kawai yake cike da dissapointment kafin ya juya ya fara tafiya sai kuma ya dawo
Duk ranann da na
ara ganin Nuwaira a gidana, then ull no longer be in the house either
Daga haka ya fice ya barta a tsaye tana binsa da kallo.
Wallahi bani da lafiya, tun jiya but i dont want to disappoint u guys shiyasa na daure nayi typing
innan, idan kun jini gobe jikin da sau
i, idan baku ji ni ba ku min uzuri.
#Maimoon
09041426598 whatsapp only pls no calls
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
This page is for u merhmerh na, nasan ba lallai ki gani ba
but still na baki shi kyauta, yahanasu ta, my supportive fwend